Auren wata shida cmplete - Chapter 8
Auren wata shida cmplete Chapter 8: Auren wata shida cmplete Chapter 8. Dagowa yyi sbd jin wayarsa na ringing yaduba yaga Hafiz ne,tsaki yaja had'e da cewa…
3,227 words
Dagowa yyi sbd jin wayarsa na ringing yaduba yaga Hafiz ne,tsaki yaja had'e da cewa ke dauko wancan basket d'in nafad'a Miki, yadda zakiyi"
Mamaki riyan ke yi,wato Yama iya hadawa sbd yawahal d ita zai ce ta had'a"
Bbu musu ta d'auko Yana Jan ajinsa da Shan k'amshinsa har yagama fad'a Mata,byn ta had'a ta Kai gabansa ta aje.
Ta juya tanufi kofar fita ,bece komaiba ya k'yaleta...
Koda ta koma d'akin,wanka tayi had'e da alwarla tayi nafila,ta dad'e ta addua akan ALLAH ya Bata ikon hakuri da juriya da Abdallah da mom tukum ta kwanta tana tunane tunane har bacci yyi gaba da ita...
******** Washe gari tunda wuri riyanatu tayi wanka da salla ta nufi parlourn Abdallah ta Fara gyaran parlourn... Abdallah nashigowa yasameta tana aikin,,dawowarsa kenan dg masjid sbd yau yatsaya yyi karatun alk'ur ani mai girma.
Kallonta yyi,da sauri ta duk'a had'e da cewa ina kwana?"
Ayatsine yace lfy?"
Jiyayi tabashi tausayi sbd ganin tun kafin7 d'in ta Fara aikin"Kuma yalura idanunta sun kumbura.
Wanka zanyi"yafad'a tamkar bayason mgn"
Da sauri ta tashi ta shiga ciki tabassa a parlourn.
Saida ta wanke toilet d'in tukum ta had'a Masa ruwan wanka kafin ta fito tasoma gyaran room d'in.
Tana ciki yashigo yanufi toilet,byn ta ida ta fito Masa da manyan kaya sbd tafi ganin sunfi Masa kyau duk da tana gudun kada yadisgata.
Parlourn ta koma ta zauna.
Shikuwa Abdallah byn yafito yagama shafe shafensa, yaduba kaya yaga milk shadda y'ar ciki da malun malun...tsaki yaja had'e da cewa Wai miyasa RIYAN kin rainani ne?"
Dg shi sai vest da boxe ya murdo kofar...da sauri riyanatu ta d'ago kanta suka had'a ido da Abdallah... harara ya aiko mata da ita had'e da cewa zakixo ki canxamun wasu ko kuwa?
Atsorace ta kauda Kai sbd ganin irin shigar dke jikinsa,shikanshi yalura da hakan ,sai ya tab'e baki yakoma ciki.
Binsa tayi had'e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri kasakasun ,anjima seka canxa yanxun kafin na canxo wasu lokaci yatafi gashi hjy ta Aiko kiranka....
Mittsss dallah naji Zaki iya tafiya ko"
Batace ko maiba tajuya ta fice.
Tana nan jiran fitowarsa yyi break fast,ya fito yyi masifar kyau ,sak yafito a angonsa lol.x..
Fuska daure yace keeeeeee!dallah zonan ki dauramun link na maballin tunda kece kikaja nasakasu, yafad'a na Jan doguwar tsuka.
Girgiza Kai tayi had'e d tashi ,jikinta na rawa sbd tsoron hannu zai taba jikinsa dukda tasan mijintane Amma ai basa son juna Kuma ba aurene na dindin ba.
Ahankali ta Fara saka Masa,dukda hannunta na kirma,shikuwa hankalinsa na gun waya Yana dubawa Yana murmushi..kawai yaga hasken flasha ...da sauri yad'ago sukayi 4 eyes da Hafiz .
Murmushi Hafiz yyi had'e dayin sallama yashigo Yana cewa ango ango!!
Hararar d Abdallah Masa yasakashi yinshiru,mlm inkasan photo ne kama na wlh kama yi saurin gogeshi ko nahada maka borm Gurin feedo ince kanada budurwa...
Dariya Hafiz yyi had'e da cewa hmmm to saime inkace hakan?"
Ina kwana yah Hafiz cewar RIYAN,byn ta ida gama aikinta.
Lfy lau amaryar mu, Masha ALLAH kunyi kyau wl....ke had'a mun tea dallah"
Bata ce komai ba ta had'a Masa, sannan ta zauna tajira ,sai zolayanta Hafiz keyi Bata kulasa sbd ganin yadda Abdallah ke hararanta.
Byn yagama break fast ,suka fito da ita harda Hafis domin suje su gaida Abba d mom.
Parlourn abb
Share pls
BY MMN FAREESA [2/13, 7:20 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
p19
Parlourn Abba suka yi straight"Abdallah ya Fara sallama yashiga , sannan su riyan d Hafiz suka mara Masa baya" Zaune Abba yake yana duba jarida, yyinda tire babba agabansa da alamar bejima da yin break fast ba"byn ya amsa sallamar ya aje jaridar ya d'ago kansa.....atare gaban Abba Dana RIYAN yafad'i. Dasuka had'a ido,saurin duk'awa tayi ta gaidashi cikin girmama wa,shima Hafiz haka , yyinda da gogan ya matsa jikin abban Yana shagwaba... murmushi Abba yyi hade da kallon RIYAN yace y'ata kiyi Masa fad'a ya Dena wannan shagwab'ar bacin yagirm....haba Abba! Kada kajama yarinya ta rainani wlh"yafad'a Yana wurgowa riyan harara... Kauda kanta tayi had'e da dukar k'asa"hararar sa Abba yyi hade da cewa banason haka fa ,kadena kanajina?"cike da girmamawa yace eh Abba kayi hakuri"murmushi yyi had'e da cewa ba komai , yasunan y'ar tawane?"kallon tambaya Abdallah keyiwa Abba. Sbd yalura kamar son aurenma Abba yake...sunanta RIYANATU Abba! muryar Hafiz ta katse Masa tunani" Masha ALLAH"kiyita hakuri kinji y'ata" ALLAH yyi muku albarka. suka amsa d ameen banda Abdallah daya Lula tunani... Tashi Hafiz yyi had'e dayiwa Abba sallama ,itama RIYAN cike da jin kunya tace Abba sai anjima,amsawa Abba yyi Yana murmushi haka nan yaji Yana son yarinyar Kuma bayason tarabu da Abdallah... Abdallah yace Abba bara muje part d'in mom mugaisheta" murmushi Abba yyi hade da cewa to...
Koda suka fito da niyar shiga parlourn momin...kawai suka yi clash da ita d hjy ikilima"sunsha wanka cikin shiga ta alfarma ko waccensu Tasha las babba sai kamshi suke"kicin kicin da fuska Abdallah yyi sbd ganin mom tare d hjy ikilima. yyinda riyanatu kejin faduwar gaba, shikuwa hafis duk'ar da Kai yyi" My son lfy dai ko?" naganku atare da yarinyar nan ko"tab'e baki Abdallah yyi had'e da cewa gaisheshi ki mukazo yi....Dan zaka zo gaisheni saikamun gayyane .... mittsss cewar mom cikin tsawa.... murmushin takaici Hafiz yyi had'e da cewa Ina kwananku mom? bejira amsarsuba yyi gaba yajira Abdallah sbd yasan sbd shi mom ke masifa" Mom ta dubi riyanatu dake gaidasu awulak'ance kafin tace last warning zanbaki kada nakoma ganin kina binsa inzai tafi wani guri inba da izininaba,Zaki b'ace mun da gani ko kuwa"sum sum sum riyan ta bar gun.
Tsaki mom tayi had'e da maido kallonta ga Abdallah ta hararesa" adole yaduni hjy ikilima dake kallon sa yace momi Ina kwana?" Tab'e baki tayi had'e da cewa hmmm lfy qlau "ai nad'auka bazaka gaidaniba ai"banza yyi Mata,saima ya dubi mom ya sassauta murya yace mom Ina Zaki da safen nan?" Eh..umm ...Zan tafine,Gurin gaisuwa"waya rasune?"Wai miye haka Abdallah ko turkeni zakayine da tambaya?? Ko ubanka bemun haka balle Kai"inzakamun addua kayi inbaza kayiba nidai natafi...ta fad'a tana tafiya, yyinda hjy ikilima ta mara Mata baya" Girgiza Kai Abdallah yyi,ransa bbu dad'i,ya nufi campaund na gdn sbd yasan Hafiz bewuce can...
******** Riyan ce zaune kan kujera,a waiting parlour na Abdallah" sai tunanin ummanta take gashi Abdallah ya karb'e wayar balle ta kirata" sbd itama yanxun tanada waya...kee!tashi kihadamun ruwan wanka"da sauri ta juyo suka had'a ido tsaki yaja had'e da cewa banhanaki kallonaba! Tashi tayi cikin sanyin murya tace Kai ya akayi idonka yakalli nawa har kasan Ina kallonka?"Amma kayi hakuri" What?"zonan ! yafad'a Yana nuna kansa had'e da tunkararta....da gudu ta shige bed room d'in sa ta rufe,Dan duk azatonta dukanta zaiyi....ruwan wanka ta had'a Masa kafin ta lek'o ta kafar mukulli taga baya parlourn"da sauri ta fito dg d'akin... adedenan cikin ma'aikatan mom wata zulfa"tabiyosa da ture da kayan abinci asama, da alama lunch ne aciki"da sauri ta yi wuf tashige bed nata...ko inda take be kallaba,amma hak'e yake da ita"
Kan dining area ta aje"kokarin wucewa take , idanunta su hasko agogan Abdallah mai tsada da ke bisa ya manta d'azun...da sauri ta dauka ta sake a siket nata....ki tura sosai sbd tad'an lek'o....cewar Abdallah ke kallon duk abinda take.....wani mugun faduwa gaban ta yyi had'e dajin mugun tsoro tasan yau zamanta ya kare agdn muddin mom tasani dukda Bata gd....jiki na kirma tace Dan ALLAH kayi h.... shout up!ya fad'a atsawace had'e da cewa on your kneel! da sauri tayi, atsawace yace and hands up" Babu musu ta yi tana kuka tana Masa magiya,cike da tsana yajuya yanufi bed room d'in sa Yana cewa kijirani kinji RAT"
Xufta tagaji iya gajiya ga tsoron kada akoreta kuma wannan karon ne n afarko datayi sata arayuwarta ,gashi ankamata Kuma tayi nadama,sbd dolece tasakata yin sata,tanemi taimakon mom akan za'ama mamanta aiki ,saita zageta tas tak'i Bata kud'in harma tana cewa zata koreta" Hakan yasa tayi sata kota samu kudin....lfy dai ko zulfa naganki ahaka?" Cewar RIYAN dake waige waige gudun kada mutumin nata yafito....tas zulfa tasanar da ita abinda tayi dakuma dalilinta dayasa tayin"cikin kuka tace Dan ALLAH kibasa hakuri"kafin RIYAN tayi mgn k'amshin turaren Abdallah ya daki hancinta" Da sauri ta duk'a had'e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri akan laifin da zulf... you are very stupit kin isa kisa nayi abinda banyi niyaba ,kinsan dama kinmun laifi d'azun ko?"shine yanxun zakimun shishshigi da katsalandan dan haka maza kiyi joining da ita"
Hawaye na zuba a fuskar zulfa tace Dan ALLAH kayi hakuri ka saurareni kada laifina yasha feta...
Banza yyi Mata yyi musu ,saima ya zauna yakunna laptop ya aza kan center table, yyinda riyanatu batace komaiba ta yi joining din zulfa kamar yadda yace suka cigaba da knee &hands up.
Yakai kusan minti 20 kafin ya bar lop top d'in da wayoyinsa,ya fita waje"
Da sauri riyan ta tashi ta lallab'a ta dauki wayar ,kasan cewar baa security takeba sbd saka waya a security baya a tsarinsa.
"Number din umma ta saka had'e da Kira"
Bugu2 umma ta daga ,cikin murna had'e da boye damuwarta suka gaisa da umma"sannan umma ta ce ,nakiraki d'azun wayar akashe aketa cemun"
Da sauri riyan ta ce eh umma"tasamu matsala ne,Amma Zan canza wata"(tayi k'arya)
Dama Dan insanar dake gobe zanje k'auye insha ALLAH Zan kwana 2 kafin nadawo daganan ma mudawo da bilkisu...
Kai umma dan ALLAH ,Amma kinzo muyi sallama ko?"
Bakida hankali yarinyar nan wlh"nazo nayi me agdnki?
Kidai gaidamun Abdallaan kinji,yaron nan baya gajiya da d'awainiya ai d'azun yazo yagaidani da yaron nan Hafiz abokinsa...
Lah umma Ashe kunga juna kedashi?
Nasan bakyason yaganki"
Murmushi umma tayi tace hakane"Amma ko yau din wlh bankallesaba har yagaidani na amsa kaina na duk'e...Kai gsky umma kunyarki tayi yawa...hmmm riyanatu ALLAH ya shiryaminke"yanxun da wayar waye kika kirani ne?
Eh umma wayarsa ce"oh ni bintu"to sai anjima...lah umma kijira...d'it ta yanke wayar...
Murmushi RIYAN tayi had'e da cewa Kai umma wlh kunyarki tayi yawa"ta fad'a tana kokarin goge number in ta maida wayar taji ance inkin gama bani wayar....
Share pls
BY MMN FAREESA [2/14, 4:17 PM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
Dedicate to all my fans😻😻
Not edited
p20
"""Arazane ta d'ago kanta tagansa tsaye yakafeta da sexy eyes nasa"fuskarsa murtuk bbu alamar wasa acikinta. Cikin faduwar gaba had'e da daburcewa tayi saurin aje wayar a inda ta d'auka"murya araunane tamkar za tayi kuka tafara mgn"kayi hakuri Dan ALLAH ai kaineka kwace way... d'aga Mata hannu yyi alamar beson ji, sannan yyimata alamar tazo "magiya tahauyi dabasa hkri. yyinda yyimata banza saima Zama yyi, had'e da yiwa zulfa alamar ta zo kusadashi,ita kuwa ta galabaita da kneeling down gakuma hands up" Da k'yar take tafiya har ta iso gabansa ta duk'a tana kuka"yakai kusan minti2 kafin yakalleta yace meyasa kikayi sata?" Cikin kuka tahau basa dalilinta" kije Zan bincika"yafad'a atakaice, yyinda yake kallon RIYAN ta wutsiyar ido dake Shirin guduwa,sbd dama ta tsayane taga zai k'yale zulfa kozai Mata rashin m ne.....tashi zulfa tayi ta fice"inhar kika koma guduwa kinjawa kanki"garama kizozai fi Miki sauk'i".....tsaye tayi tanata zare ido ,wata zuciyar tace gara kitafi kawai zaifi miki.cikin sand'a take tafiya har ta iso gabansa "ta wani murgud'a baki tukum tace gani"yakai kusan minti 4 kafin yadako yadubeta ya yatsina fuska yace gsky naga k'ok'arin ki kina under purnishment kina k'arama kanki laifi"Aina fad'a Miki kika koma murgud'a min bakinki me warin kuka da daddawa zanbaki mamaki,to zanbaki mamakin...by suy taji lallausan tafin hannunsa kan kunnenta"kafin tayi mgn ya murd'a kunnen....ihu da k'ara tasaki sbd azaba har batason time din da ta'aza hannunta akan nasaba da nufin ta cire hannunsa.....wani mugun electrical shock sukaji atare da sauri AK yatureta ya janye hannunsa Yana Jan doguwar tsuka..... Hhhhhhhhhhhhhhhh🤣
Da sauri AK yad'ago yaga waye ke dariya haka"suka had'a ido da Hafiz"tsaki abdallah yaja had'e da cewa k'ila kayi gamone ko?"dage gira hafis yyi had'e da cewa gsky nayi gamo nakuma alkhairi "gsky friend naji dadin ganunk....dallah yimun shiru Dan iska kawai....ke tashi kibawa mutane waje zannemeki ki karb'i hukuncin ki"haba Mana AK pls metayine?"Hafiz yakare maganar Yana kallon RIYAN daketa kuka sbd bakaramin murd'a Abdallah yyiwa kunnantaba" Tabe baki Abdallah yyi had'e da cewa laifi tamun"tashi riyan tayi batace komaiba tayi tafiyarta. Hafiz kuwa cikin masifa yafara da cewa gsky baka yiwa RIYAN adalci"Wai Mike damun Kane Wai?katuna D'an Adam yanada daraja "sannan kada kayi saurin wulakantashi sbd bakason ko agaba ba zai maka Rana"kabi katakurawa yarinyar nan komai tayi laifine....look mlm dallah zakazo kanamun surutu aka,kokasan me tamun ne?
Sassauta murya Hafiz yyi had'e da cewa to Dan ALLAH friend kabari kaga yarinyace be kamataba irin wannan abin dakake Mata saita tsaneka wlh....so what ?"inta tsaneni " To yanxun shikenan ni inasonta inkarabu da ita Zan aureta"tab'e baki Abdallah yyi had'e da cewa well in zaka iya. Murmushi Hafiz yyi sbd dama yafad'i hakan ne dan yagane shin ko Abdallah ya Fara son RIYAN ne?" Ahankali Hafiz yace Bata kyautaba gsky Amma Dan ALLAH kayi hakuri na rokeka dukda bansan laifintaba"tashi tsaye AK yyi had'e da cewa Ni fita zanyi in kagama surutunka muje"Hafiz bece komaiba sbd yalura abokinsa yyi nisa bayajin Kira.
******* Tun byn ta tashi ta koma d'akin ta,byn taci kukanta tayi wanka tayi sallar la'asar"sannan taji zuciyarta tarage zafi"tunani tahauyi sbd ganin abban Abdallah datayi kamar ta tab'a ganinsa wani waje ko Kuma taga wani me kama dashi be"sai juye juye take wani gefen zuciyarta Kuma ta gudurci niyar in umma ta dawo dg k'auye zata tambayeta su wanene danginta,ma'ana dangin ummar sbd itadai dangin ubanta kawai tasani,ko adangin umma baffa sule yayan umma kawai tasani"inbata mantaba ta tab'a tambayar umma danginta sai ummar takama kuka.... Knocking d'in datajine yasakata dawowa tunaninta"tashi tayi taje ta bud'e"zulfa tagani tana Mata murmushi had'e da mik'a Mata kud'i tace Kinga Abdallah ya bani ayiwa ummana duk abinda ake bukata"murmushi riyanatu tayi had'e da cewa gsky natayi murna kin gode...zulfa tace dama hjy tace kije...Saida hantar cikinta ta kad'a Amma sai ta dake tace to gani nan zuwa , sannan zulfa ta fice...
Ajiyar zuciya riyan ta yi afili tace hmmm indai akan Abdallah ne ,dakin huta kirana,nida ayau zai sawakemun aura sa dayafimun sauk'i wlh ,sbd ta dauki alwashin zata guji duk wani Abu nasa dazaisa har yaga yamata mgn koya wulakantata.
Parlourn mom ta nufa ,byn ta yi sallama ta zauna a k'asa kan carpet.
Ayatsine mom tace abinda yasa nace akiraki shine jibi ake bikin bud'e campanin my son ,za'azo ayi Miki kwalliya sbd yadda za'aganki a waye baa bagidajiyarki ba .
Sannan munyi mgn da my son yace bbu laifi kinjin turanci Kuma mai miki lesson zai cigaba dg yau har ku rabu"
Sai ki iya takunki ,inhar naji kin gayawa wani ko wata AUREN WATA SHIDDA kukayi wlh ninasan abinda zanmiki Kuma agun taron kinuna ma duniya ku masoyane shima zanjamasa kunne kinajina?
Da sauri tace eh"
Wasu kayane cikin bak'ar leda ta mik'o Mata hade da cewa in angama Miki kwalliyar kibasu su shiryaki.
Kin gane? "Eh hjy" Ok Zaki iya tafiya"
Da sauri riyan ta dauki kayan ta tafi d'akin y , sannan ta bud'e wardrobe tasaka ko ganinsu batayiba ,tana tambayar kanta wane campanine Abdallah zaibude?
Knocking taji,taje ta bud'e "zulfa ce tazo tace dama teacher d'in kine yazo"
Riyan tace to shikenan ganinan zuwa , sannan zulfa ta fice...
Da dare byn tayi dinner"tana parlour jiran fitowarsa kod aakwai aikin da zata Masa ,sbd haka mom tace tarikayi kullum Kuma abincima yadda ake Bata da irin na y'an aiki ,yanxunma haka ake Bata irin nasu Kuma Bata damuwa.
K'amshin turarensa taji"hakan yasa tagane Yana parlourn"
Zama yyi kan kujera,beyi mgn ba itama hakan"
Can yace ke tashi kikamun coffee,"
Batace komaiba ta tashi taje ta had'omasa kamar yadda ya koya Mata"
Bayan ta aje Masa ta shi zata koma ciki"
Waya Baki izinin tafiya?"
Zama tayi had'e da cewa to mezanyi yanzun ?"
Ki kunnamun kallo"bbu musu ta tashi taje ta kuna tv da receiva"sannan ta ce saime Kuma?
Zoki dauki wannan ki ida shanyewa"
Kayi hakuri bantaba shaba,Kuma baya birgeni"
Kifara dg yau"
Dan ALLAH Ni bazan iya shaba Kuma Kingine"
What?kamar ya kingi?"ok nagane nufinki kixo Kisha coffee d'in nan tun kina dariya ko Kisha atsiya.
Da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido tsaki yaja had'e da cewa zakixo ki dauka ko kuwa?"
Hawaye ne masu zafi ke zuba a kumatunta gwanin ban tausayi"cikin kuka tace miyasa kakeson takurawa rayuwatane?"
Bansaniba"zakizo ko sainazo ? garama kiyi shiru Dan ko kukan jini zakiyi sai Kinshasa Dan bazan barsa ayi asaraba.
batace komaiba ta je ta d'auki cup din tashanye....tana yamutsa fuska tana kakarin amai.
Hmmm yarinya kika sake kikamun amai Zaki shanyesa"
Oya kima zauna "
Adole ta zauna kusan 20 minit,kafin tasaci kallon sa taga Yana kallon wani American firm"atashar mvc 2.
Zanje na kwanta Dan ALLAH!
Saida yagama Shan k'amshinsa tukum yace Zaki iya tafiya.
Da sauri ta shi har tana tuntube...
AK ya tab'e baki yacigaba da kallonsa....
Bayan kwana2
Share pls
BY MMN FAREESA
[3/16, 9:10 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA 🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written By mmn fareesa
Wannan shafin nakune AUREN WATA SHIDDA FANS GRP2& MMN SHUKRA NOVELS.comments naku yafi nakowa yimun dad'i😻 Love u guy's❤
Not edited
P21
.....bayan kwana2 Zaune riyan take a bed room nata tana tunanin yaushe za'amata kwalliyar da mom tace amata"tunda talura yau Abdallah busy yake rabonta da shi tun safe daya fita har yanzun shiru"sai tunani take ALLAH yasa Yana lfy" Wata zuciyar tace k'ila da gske yau ake bud'e campany din Abdallahn"
Agogon d'akin ta kalla taga karfe 3:28 pm tashi tayi tayo alwarlal la'asar ta kabbar Sallah" Byn ta idarne taji ana Knocking na kofar"tashi tayi ta bud'e Abdallah tagani tsaye sai faman Shan k'amshi take"da sauri tace kadawone?"tun safe daka fita baka dawoba lfy dai ko?"tab'e baki yyi had'e da cewa me ruwanki da dawowata da rashin dawowatane?" Kizo wanka zanyi tunda ke Baki gadamar shiryawa ba Kuma karfe 5:0pm za'a yi taron.ni bazan tsaya jirankiba....Baki bud'e riyan ke sauraren wad'annan bak'ak'en maganganu da Abdallah ke yab'a mata har yakai aya ya juya yyi tafiyarsa...
""Bed room nasa tabisa tasamesa Yana rage kayan jikinsa"kauda kanta tayi had'e da shigewa toilet d'in ta had'a Masa ruwan wanka kafin ta fito"dg shi sai boxer da towel a hannunsa Yana jiran ta fito ya shiga" Atsorace ta rufe idonta sbd ganin yadda yake, ga uban gashi kwance afaffad'an kirjinsa" Jikinsa a murd'e duk gashi"tsaki yaja had'e da cewa Zaki bud'e idon ko kuwa? Dan ALLAH kayi hakuri bazan iyaba wlh niba y'ar iska bace"lallai yarinyar nan kingama ganin gadon baccina wlh ok kifito kawai kice Abdallah Dan iska kawai...wlh wlh niba haka nake nufi ba kawai d....rufemin baki,ki tsaya kishiryani Inna fito sannan kije mom zata saka amiki kwalliya, sannan kima kamaa kanki agurin "kikamun hauka ko kanyanci wlh muka dawo tare d karnukan gdn nan Zaki kwana.. mittsss yaja tsaki hade da shigewa toilet d'in.
Zama tayi gwanin ban tausayi sbd tana mugun tsoron kare ne ,sbd jiya yaga sadda tashigo da gudu Kuma atsorace yace lfy ,tace karnuka suka biyota shine zaice intamasa laifi acikinsu zata kwana..,,,,
Befi 15 minit ba yafito sbd Yana sauri inyashirya zaije Gurin Abba ,insannan anshirya riyan su wuce"