Kenza eBookz

Auren wata shida cmplete - Chapter 9

Auren wata shida cmplete - Chapter 9

Auren wata shida cmplete Chapter 9: Auren wata shida cmplete Chapter 9. Kanta na duk'e yace ke duba wardrobe dg sama kayana nan ki mik'o min , yafad'a Yana…

3,359 words

Kanta na duk'e yace ke duba wardrobe dg sama kayana nan ki mik'o min , yafad'a Yana kokarin shafa mai" Tashi tayi taje ta dakko ta aje gefen bed,kafin tace saime ?"kifito mun da agogo da takalmi" Ahankali tace a Ina?"d'agowa yyi yaja tsaki hade da cewa ok bakisaniba?"Inna sani mezaisa na tambaya"nikike gayawa mag... afusace aka murd'o kofar"atare Abdallah da riyan suka d'ago Dan son ganin waye"mom ce ta shigo kamar anjehota" afusace tace bakada hankali Abdallah ?" Dubeka a have nerket Amma kake tare da munufukar yarinyar nan,tayimaka uwarme ?" Cike da mamakin ta Abdallah yace haba mom me kike zargine? Kinsan koni waye inma bacin kun likamun ita bazan iya tsayawa ba har nakirata tamun wani Abu,,Kuma ko yanxun kayana ne zata fitomun dashi... mittsss kayan banza ,Zaki fita kije dakinki masu make up najiranki ko kuwa?"suna can natura su ,sundawo sunce Baki can Ashe kina nan munafuka....riyan da kanta ke duk'e tayi saurin ficewa dg d'akin, yyinda mom ta dubi Abdallah had'e da cewa dg yau kada nakoma ganin yarinyar nan acikin d'akin nan"kaji koba kajiba?" Fuska bbu walwala yace naji....fuuuu tafice tamkar wata kububuwa..lolx.,,,,,,,,

Bangaren riyan kuwa tanashiga ,aka hauyimata make up sbd dama da wankan ta"sai yaba kyan ta suke har suka gama Mata kwalliyar ta fito musu da kayan da zata saka" Sai asannan taga doguwar riga ce gwont dark blue sai Yar ciki Fara sai veil dark blue da takalmi dark blue.... Hmm..zanso me karatu yaga irin kyawun da riyan tayi,ga k'amshi na musammun dake fita ajikinta,byn sunmata rolling ta dubi kanta a mudubi....zaro ido tayi tana dubar kanta... murmushi masu kwalliyar sukayi had'e da cewa Masha ALLAH Kinga yadda kikayi k'ila ma mai gdn yakasa ganeki"

Kafin tayi mgn zulfa ta shigo had'e da cewa amarya kije inji angon"tafad'a cikeda zolaya"

Murmushi riyan tayi had'e da cewa to gani nan"sannan tayi sallama damasu kwalliyar suka fita.

Sake kallon kanta tayi a mirro,tayi tasbihi ga ALLAH dakuma godemasa da irin baiwar halitta dayayi Mata"

Ahankali ta canza lafiya tana wani yatsina d amotsa Baki ,tana dubar kanta a cikin mirro,taga intayi hakan Abdallah bazaice tayi wani kauyanciba sbd ita ayanxun ganin kanta take daidai da kowace mace,fatanta ALLAH yasa zeenat taje Gurin saitayi abinda tasakata zubda hawaye.

Jin ana knock yasa tayi saurin daukan post nata ta fice.

Ahankali take tafiya har ta iso waiting parlour inda Abdallah yakeda zugar abokansa"wadanda sukayiwa riyan k'uri da ido "yyinda gogan be kalli inda takeba dukda yanajin sautin Karan takalminta,hankalinsa nagun waya" Masha ALLAH Hafiz ke cewa a zuciyarsa sbd da ace banan yagantaba to wlh bazai ganetaba inba muryarta yajiba. Da k'afa ya zunguri Abdallah dashima yyi masifar kyau cikin dark blue na suit da takalmi da agogo duk dark blue ,sumarsa Tasha gyara sai salk'i take... Cikin kak'aro murmushi yad'ago sbd bayason friend nasa su fahimci wani Abu,in ancire amininsa Hafiz"Dan sake ware ido yyi sbd ganin wata shuwa Arab din yarinya,yyi saurin dubar Hafiz,shikuwa yad'aga Masa gira"alamar eh itace"cike da basarwa yamike tsaye Yana wani shu'umin murmushi... adedenan cpt suleiman yace wow AK ka iya zabe' ammafa batafi iftihal d'ina ba komai(INA TARE DA ITA ) kallonsa AK yyi had'e da cewa dubadai"sannan ya dubi riyan data ida isowa"cikin murmushi yace gsky baby kin shanyamu da yawa"cikin dakiya riyan ta shagwab'e fuska tace to bana ce muje basai ammun make up d'in ba kace sai anyi....hmmm kincika rigima wlh ai in ammiki zakifi kyau ko?"yafad'a Yana murmushi had'e da mik'a Mata hannunsa"yace ga friends nawa ku ki gaidasu,cike da tsoro ta aza hannunta kan nasa, sannan tace hii!sannunku da zuwa!gsky Ina fushi daku tunda sai yau kuka tab'a visiting namu" Baki bud'e Hafiz ke kallon wannan dirama ta riyan da Abdallah sbd tayi bala'in basa mamaki riyan.

Duk murmushi sukayi ,kafin Hafiz yace laifin mijinkine dabe gaiyaci wasuba a bikin naku saidai sukaji labari yyi aure...

Harararsa Abdallah yyi had'e da cewa "laifinka daiko"muje kada muyi latti"shagwab'e fuska riyan tayi had'e da cewa nidai gsky da nisa kafin mu isa get kadaukeni..... hhhhhhhhhhhhhhhhhhh🤣😂😄😻 duk suka saka dariya" sir Aliyu (nida d'alibata) yace gsky AK kuna lokaci kaida madam, wannan irin shagwaba da kayi Mata...cikin dariyar yak'e Abdallah yace to badole na shagwabata ba"yafad'a Yana muntsinin Riyan....da k'yar da daure batayi ihuba.

Ahankali Hafiz yace to ai tunda kashagwabata ko kunyarmu bakwayi saika dauketa ko"kallon gargadi Abdallah yyi Hafiz da riyan,saima Hafiz yyi tamkar bejiba.

Mlm riyan kuwa sai ta turje ita adole sai ya dauketa,yyinda hafis keta danne dariyarsa sbd yasan mutumin ya k'ulu"

Janyota yyi jikinsa suna kokarin ida fita dg cikin parlourn....wani yarrrrrrrrrrrr!yaji ajikinsa Amma sai yadaure,yakai bakinsa daidai saitin kunnenta"wata irin kasala riyan taji ajikinta"cikin masifa yace ke wlh ko yi tafiya da kanki ko ki kwana yau Gurin karnuka nizaki saka nayi dakon wannan k'azamin jikin naki.

Ita kuwa shiru tayi sbd ta k'udurta aranta saifa ya dauketa kodan zeenat da mom suji haushi sbd tasan suna a compound din gdn jiran fitowarsa.

Saurin janye jikinta tayi dg nasa tace shikenan nibazan jeba"Hafiz dake bynsu yace haba AK miye aciki?

Duk yadda kke sonta sbd ganin mu kak'i daukanta"

Abdallah jiyake kamar yarufe Hafiz da suka Amma bbu hali.

Yarima Ashman datun d'azun beyi mgn ba sbd kasaita "ahankali yace towai miyasa baza ka dauketa ?immune munyi gaba a mota mujiraku sai muwuce ko"

Hafiz yace hakane ai zai dauketa ma sbd aishi yashagwaba ta"

Cikin bak'in ciki Abdallah ya Suri riyan Yana murmushin yake,yyinda ita Kuma ta aza hannuwanta ta zagaye wuyansa dasu,tana murmushi.... adedenan Hafiz yyita musu pics .

Abdallah yyi mamakin jinta sakwab,azatonshi zatayi nauyi,sai hararan Hafiz yake yana Masa alama da ido yabari"

Amma yaki bari,shikuwa Abdallah shikadai yasan hukuncin dazai yankewa riyan .

Haka yasabeta har suka iso campaund din gdn....atare mom d zeenat suka tashi tsaye...

Da sauri mom ta nufi gurunsu.

Tun dg nesa....

Share pls

BY MMN FAREESA [3/16, 9:10 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn Fareesa

Dedicate to all my fans🥰😘

Kuyi hakuri narashin posting d'ina inada uzurirrikane ,masu kirana dan jin lfy ta nagode sosai wad'an da banma reply ba a what's app pls kuyi hakuri"banida time nagode sosai...

p 22

""Tun dg nesa riyan ta hango su mom sunmike tsaye itada zeenat kowacce fuska da mamaki... duk'ar da Kai tayi ,tana dariya kafin ta d'ago taga mom gab dasu fuskarta daure,yyinda friends nasu AK ke kallonta" Tana isowa tace kai Abdallah meye haka nake gan....kallon da Abdallah yyi Mata da ido had'e da nuna Mata abokansa yasata yin shiru,ta k'akaro murmushn takaici d bak'in ciki" Ita kuwa riyan Yana sauketa ta juya bayanta ta Dena kallon mom tana sauraronta taji dame tazo?"sai taji tayi shiru" Mom kuwa dubar riyan data juya baya take , azuciyarta kamarta rufeta da duka ,ta daure tace y'ata yayadai kin juya baya?" Kushiga mota Mana"

Murmushi riyan tayi had'e da juyowa tace ok mom sai mundawo "ta fad'a had'e da dagawa mom hannu "sannan ta fakaici idon kowa ta yiwa zeenat gwalo wadda dg nesa tana kallonsu.. Hannunta Abdallah yakama yabude wata mota me kyau yasakata,kafin yashige sauron abokansa surufa Masu baya" Mom ta bisu da kallo har suka b'acewa ganinta"ahankali tace hmmmm ALLAH yasa ayi taron lfy kafin komai yazo karshe kilama bazaki Kai WATA SHIDDA ba zansaka yasakeki....ah ah kada kiyi haka kawata ai plain namu bazai tafi daidaiba kibarta kawai cewar hjy ikilima tana dafa kafad'ar mom, yyinda zeenat ke kusada da ita tana hawaye...

Inmukayi hakan tana gdn bbu komai kuwa?" Cewar mom tana kallon hjy ikilima.

Yo eh Mana"

Bara kiji kawo kunnenki"nan ta rad'awa mom wata mgn suka shek'e da dariya.

Kafin mom ta dubi zeenat da mamaki tace lfy dai ko kike,Kuma miyasa bakije gun taron ba??"

Hmmm hjy hafsat rabu da marrar tunani wahalallar banza,ita a haukanta kishi take shiyasa take kuka ko"dubarta mom tayi had'e da kashewa hjy ikilima ido tace sorry kinji y'ata kidai Bari yarabu da ita dolensa ma ya aureki... murmushi zeenat tayi had'e da cewa yauwa mom amma Dan ALLAH kada kuyiwa abdl....ke rufemin baki wuce muje....shiru zeenat tayi had'e da bin byn hjy ikilima dkewa mom sallama.,,,,,

Bangaren Abdallah da riyan kuwa, byn sun shiga mota riyan ta matsa tayi nesa dashi" Abdallah kuwa yaso yyi Mata rashin m amma ganin driver najinsu sai ya k'yaleta kawai Yana murmushin yake had'e da matsawa gab da ita yakama hannunta ya matse cikin nasa gam Yana Mata mugunta...ita kuwa daurewa kawai take tamkar tasaki ihu sbd azaba" Matsowa yyi da kansa kusada fuskarta"cikin sweet voice insa yace hii baby! akwai zafi?" ko nakara ?" banza tayi dashi tama rufe ido"murya k'asa k'asa yace zanbaki mamaki yarinya sbd kin sakani yin dakon wannan k'azamin jikin naki ....niwai Zaki ce nayi dakonki ko?"sbd gaki jarababbiya kina son had'a jiki Dani to kibari innarabu dake saiki auri jarababbe D"an uwanki kutaru kuyita jarabarku" "hmmm inhar mukashiga Gurin nan kikamun iyayi wlh muka koma gd Zaki gane bakida wayo....saurin janye fuskarsa yyi sbd ganin anyi parking....

Driver nayin parking yafice dg motar"

AK Yadubi riyan da idanunta ke rufe"

Yace keeeeeeeeeee!

Bud'e idanunta dasukayi jajir tayi ,sbd bak'in cikin kalaman da Abdallah yagaya Mata San ranshi..

Batace komaiba ba tana sauraronsa"

Cikin ko inkula da yanayinta yace abinda zan fad'a Miki"shine kikama kanki kada kisake kimana hausa ko body language,kinji ko bakijiba?"

To "ta fad'a atakaice"

Fitowa yyi ganin anbude Masa motar"Hafiz ne ke murmushi Yana cewa haba abokina wannan soyewa haka ,kamar ba gida d'aya zaku kwanaba "ai yakamata kufito hakan!yo wannan kana ma iya zuwa office kuwa?"sbd soyayya,ainas...mugun kallon da Abdallah yyi masane had'e da take Masa k'afa yasashi yin shiru Yana dariyar tsokana....saidai fa dariyar tasa ta tsaya sbd ganin fuskar riyan wata iri ba kamar d'azunba.... azuciyarsa yace AK ne kuwa yayimata wani Abu" Hannun riyan yakama had'e da rungumota tuni camera ta Fara haskasu ,kowa na Gurin cewa yake Masha ALLAH sbd ganin couples d'in "ita kuwa riyan binsa take suna tafiya cikin nutsuwa Amma ranta fal bak'in ciki ta dau alwashin duk radda yasake yanemi wata alfarma gunsa zata basa mamaki...

Tuni MC yafara bayanin abinda yatarasu anan sbd ganin AK da riyan sun zauna ga abokansa abayansa" yyinda Abba da manyan mutane ke zaune gefe da sauran jamaa ,byn annatsu aka Kira AK yazo sbd ya yanka farin k'yalle"tashi yyi tsaye had'e da mik'awa riyan hannunsa ta kama ta tashi ,saita noke kafad'a alamar shagwaba.... azuciyarsa yace nafi iyawa"rank'wafowa yyi da kansa yace inhar kikbari nabar nan Baki biniba zanbaki mamaki"murmushi tasaki had'e da kama hannunsa ta tashi tsaye....tafi da sowa mutane suketayi sbd kowa azatonsa suna son juna ne,yyinda Abba keta murmushi sbd yazata ko Abdallah yafara son matarsa ganin yaduk'a azatonsa rarrashinta yake...

Ahankali riyan ta aza hannun ta kan na Abdallah byn sun isa Gurin ,nan ya yanka aka hau tafi sannan aka hau ciye ciye da Shan abin sha ,gefe guda kuwa music ketashi,riyan kuwa bataci komaiba ba" saidai Abdallah yasha drink kawai"byn duk su Abba sun fice akayita matsowa kusada su ana musu ALLAH yasa alkhairi !Koda riyan ta lura da mutane sunyi yawa saita sulale ta fito ta nufi Gurin motar dasuka zo" da sauri wani guard yabude Mata tashiga"saidai hafis duk Yana lura da ita da sauri yabiyota yaga Ina zata tafi" Koda yaga tashiga mota ,gun motar yanufa...turus yayi sbd ganin tana kuka harda shashsheka....da sauri yace riyan lfy kuwa?miye abdallah yyimki kike kuka haka?"

Yakusa minti5 tsaye Yana Shirin tafiya ma sbd ganin Taki kulasa...yaji tace yah Hafiz meyasa Abdallah besan darajan d'an adam ba?

Ajiyar zuciya Hafiz yyi had'e da cewa Mike faruwa ne Dan ALLAH?

Cikin kuka tasanar da shi kalaman da Abdallah yaga yamata"ta kare da fad'ar to Mike nufinsa?ko yaan zargina ne kome?"

Ya isa Dan ALLAH riyan'kiyi hkri kibarwa ALLAH bkinji sannan kada kikoma nuna Masa ranki na b'aci inyayimiki Abu ,kinuna ko inkula insha ALLAH zai bari Kuma Dan kicigaba da addua had'e da hakuri ni inaji ajikina akwai wani babban al'amari dazaifaru gaba kad'an riyan kinji....

Shiru tayi tana nazarinsa"ajiyar zuciya tayi had'e da cewa nagode sosai yah Hafiz"

"Murmushi Hafiz yyi yace ba komai ki goge hawayenki ki nutsu kada yagane kinyi kuka kinji bara na koma gurinsu sbd Kinga anata fitowa da alama antashi....

Abdallah kuwa be lura da tashintaba "sai gaisawa d jama'a yake harsuka rage kafin yalura Bata nan"

Tab'e baki yyi alamar ko ajikinsa ,tashi yyi ma Yana neman Hafiz be gansaba, sallama yadunga yi mutane yyinda yaketa yan waige waige ko yaga riyan Amma be gantaba Kuma gashi bega hafis shimaba,tsaki yaja had'e da cewa ita tasani matsalar ta"

Fitowa yyi su CPT SULEIMAN da SIR ALIYU abayansa suna cewa Wai AK Ina sahibar takane?"tabarka Kai kadai...cikin kak'aro karya yace eh tana mota "waya take sbd ciki bbu network... yafad'a yanajin haushin yau yyi k'arya sbd wata can bacin yatsani yin k'arya ko mak'aryaci arayuwarsa... adedenan Hafiz ya iso gunsu Yana cewa AK ga riyan canfa amota tana jiranka...

Ajiyar zuciya yyi sbd jin maganar Hafiz tazo daidai da karyarsa.

Bece komaiba ya yimusu godiya had'e da sallama kowa yashige motarsa...

Bud'e masa mota akayi yashiga cikin isa had'e da kasaita, yyinda riyan ko inda yake Bata kallaba,shima haka sai latsa wayarsa yyita yi har suka iso gd..

Ana gama parking riyan ta bud'e kofar kusada da ita ta fito ,tanajin Abdallah nacewa ke jirani...tayi Masa banxa.

Afusace yafito ,Amma tayi Masa nisa,kamar ance ta juyo taga yabiyo bynta sbd azatonta part d'in mom zai nufa.

Da sauri ta nufi part d'in su,tayi saurin shigewa bed room d'in ta ta saka key,ta jingina da kofar tana Sakin ajiyar zuciya....

Bam !bam!!bam!!!

Abdallah kedukan kofar kamar zai balle kofar...

Riyannnnnnnn!

Nace ki bud'e kofar nan ko"

Inkika bari na kirga ukku Baki budeba wlh saikin sani kinji na rantse.....

One!twoo!!!thre.....

Share

BY MMN FAREESA [3/16, 9:11 PM] +234 810 194 3850: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌺AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

p23

One !two!!three!!!kafin yarufe bakinsa ta bud'e kofar tana kallonsa Bata ce komai ba"afusace yace gsky kin ceci kanki Dan wlh dabaki bud'e ba nidake ne agdn nan"oya kije kiyi magrib "inkin idar kije bed room d'ina kayan wanki na nan adaure ki wankesu,hukuncin sani dakon k'azamin jikin ki..... murmushi tayi had'e da cewa to shikenan"tafad'a tamkar bataji haushin sakata wankinba" Cike da mamaki take dubanta harta juya ta koma cikin d'akin"tab'e baki yyi had'e da nufar bed room nasa yyo arwalal magrib yanufi masjeed" Bedawoba ba sai byn isha'i yawuce part d'in mom" Zaune take tana kallon TV, murmushi tayi had'e da amsa sallamar sa"byn sun gaisa ta Masa fatan alkhairi kafin ta gabatar Masa da abinci" Byn yagama dinner d'in suna fira da mom Abba yashigo rik'e da jarida a hannunsa ya zauna gefen mom suka cigaba da fira da shi har kusan 9:35pm kafin AK yyi musu sallama yafito, yanaso ya kwanta da wuri sbd gobe karfe 8:am zaifita office"

B'angaren riyan kuwa byn ta idar da sallar ta je ta duba tulin kayan wankin sunkai set 16 ,danba basuda datti"wani kunci taji da bak'in ciki aranta amma data tuna INNAL LAHA MA'ASSABIRIN da Kuma INNA MA'AL USRU ISRAH...sai taji zuciyarta tarage zafi"wani tunani tayi da sauri ta koma gefen dayake motsa jikinsa ta dakko washing machine ta saka kayan ya wanke su tas Bata sha wahala ba"duk da atsorace take gudun kada yazo yatarar,Bata idarba sai 8:52 pm ta nufi Gurin hanger ta shanyasu byn ta maida washing machine d'in gunda ta d'auka. Bed room nata ta koma ta yi isha'i had'e da sha'fa'i da wuturi "taci abinci ta kwanta cike da kewar ummanta...

Abdallah kuwa be shiga bed room nasa ba Saida yaje yaduba yaga ta wanke kayan tukum...saikuma yaji tausayinta,wata zuciyar tace yanzun in y'arka ce aka yima haka zakaji dad'i?" Shiru yyi Yana tunanin tunda riyan ta zo gdn yake mata rashin kyautatawa,sai yaga be kyautaba duk da wani Time din ita keja ana Mata hakan.amma insha ALLAH zai Dena takurata har lokaci yyi yarabu da ita ya huta, kafin yyi ajiyar zuciya ya koma bed room nasa "ya wuce toilet ,da kansa yahad'a ruwan wanka kafin yyi... Bayn ya fito yashirya ya kwanta....

******** Washe gari tunda wuri riyan ta tashi taje ta gyare masa ko Ina ta had'a Masa ruwan wanka kafin ta fito dg toilet d'in"ta dubi agogon dake jikin bango taga 7:14 am "afili tace anya ba8:am bane zai fita office?" Nufar gadon tayi ta dubesa Yana kwance atsakkiyar gadon ya rufe jikinsa da bilencat,fuskarsa ce kawai ake gani"k'uri da ido tayimasa azuciyarta tace Masha ALLAH mutumin nan badai kyauba"matsalar sa girman Kai... ahankali ta Kai hannunta kan pillow tad'an bubbuga tana cewa katashi kada ka makara" Yakai kusan 2 minit kafin yasoma motsa golden eyes nasa,harya waresu akan agogan bangon d'akin"tsaki yaja had'e da dubar riyan wacce kanta ke duk'e tanajiran yafara Mata masifa"shine Dan wulakanci sai yanzun Zaki tayar Dani?"yaushe harnayi wanka na gaidasu mom har natafi office?"

Bata dubesa ba tace kayi hakuri ,yanzun ma nayi kasadar tadakaine Amma kaje kayi wanka lokaci na tafiya"harara ya gallamata dukda ba ta kallon sa,jin motsin zai tashi yasata saurin juyawa da nufin fita"oh bazama kijira kitayani shiryawa ba ko?"shine Zaki give"baat juyoba ta tsaya sbd batason ganinsa help nercat"suit Zaki fito mun dasu "to saika fito"banza yyi Mata yadauki towel yashige bathroom d'in.... Ajiyar zuciya tayi had'e da nufar wardrobe ta fito Masa da suit red ta feshe su day design na performance nasa,ta curo Masa takalmi da agogo bak'a k'e ta duk'a tana goge takalmin sbd gudn masifarsa duk basuda k'ura to tasan shi mai tsabtane sosai... adedenan yafito daga toilet d'in"sai yaji ta kyauta sbd yanason tsabta"fuska bbu yabo bbu fallasa ya ce fitomun da brief case d'ina!to tace byn ta aje takalmin gefen mirro, yyinda yacigaba da sha mansa,harta kawo Masa"had'e da laptop nasa"ahankali tace gashi...tsaki yaja had'e da cewa Wai miyasa bazaki iya kiran sunana ba ne?"saikace Baki saniba "karki Bari nakoma Miki mgn"kayi hakuri bara najiraka aparlou kasaka kayan !Bata jira amsarsaba ta fice dg bed room d'in..

Cire towel din yyi, sannan ya ida shafe jikinsa yadauki kayan cike da mamaki yadubesu jin suna k'amshi wato ita tasaka turaren kenan"afili yace bbu laifi ta fara wayewa! Kafin yasaka kayan agaggauce yagyara sumarsa yafito da agogo ahanunsa"tana ganinsa ta shi vta karb'i agogon ta d'aura masa Yana duba wayarsa harta idar,kallonta yyi up& down yaga doguwar riga ce fited gownt maroon ajikinta,da wata huta baka tayi acuci...dagowa tayi suka had'a ido...saurin kauda kansa yyi cikeda basarwa, ahankali tace amma ko tea ne zakasha ko?

Ah ah bazanyi break ba gsky"

Amma katafi baka karyaba"

Laifin wa?"

Shiru tayi had'e da dukar da kai k'asa...as from today kada kikoma sakamun acuci maza acikin gd,ko kin dauka bansanshiba ne? Axotonki kija ra'ayina kome....indai acucine to duba na cire,ta fad'a had'e da cire hular kanta...tuni bak'in gaahinta mai tsawo da salk'i yabaiyana"kallo d'aya AK yamata yadauke kansa sbd ganin tabbasa gashintane tayi acuci dashi'yyi mamakin yawan gaahinta Amma be nuna ba.

Ita kuwa hularta ta mayar,tana cewa bara ko tea d'in ne nahada maka kasha .

Bata jira amsarsa ta wuce dinning area and had'a Masa ,ta dauko ta aje gabansa , yyinda shikuma yake waya da Hafiz.

Bbu musu yadan sha kusan fin rabi ,ya aje cup din had'e da cewa muje kiraka Ni....um um amma kamance hukuncin mom na tahanani binka ko Ina?ok banida suna ko?ah ah Yaya Abdallah.... murmushi yyi mai sauti yace ok haka Kuma nasamu y'ar kalan dangi,dukda banida kani ko kanwa ,aibance Ina nema ba ko"hmmm inma kayi wannan tunanin baka canka daidiba Inka tuna ma abokinka ma Yaya Hafiz nake kiransa sbd bana iya Kiran sunan Wanda ya girmeni Kai tsaye....am...is ok muje aininace ko" Babu musu ta bisa, brief case d'insa na a hannunta ,ahr suka iso gabda part d'in mom....dakatar da ita yyi had'e da cewa jirani anan... Ajiyar zuciya tayi sbd hakan yafi Mata sauk'i da masifar mom.

Bejimaba yafito,tabi bayansa gab dazasu isa get ya karb'i kayansa had'e da cewa Zaki iya komawa ciki...ok adawo lfy ALLAH yabada saa,akan labb'ansa yace ameen,kafin yanufi Gurin body guards nasa dake jiransa....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull