Kenza eBookz

Azla book 2 complete - Chapter 1

Azla book 2 complete - Chapter 1

Azla book 2 complete Chapter 1: Azla book 2 complete Chapter 1. [26/10 7:59 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

4,463 words

[26/10 7:59 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 1 *thank you so much my fans for the warm love you showered me with,words can't express how appreciative I'm, am really glad ad happy to have you guys as my fans,its such a great honor, I appreciate ad love you with all of my heart.* ``` you comments I really appreciate them,they are so Fab. Its good that you guys expresses your comments with me ad am really glad```

*this page is in devotion to all the sad couples, may you find peace,joy ad happiness in your matrimonial lifes/homes*

_"Bari na kira my azla" yana shiga call log nashi yaga call din azla,kuma yayi receiving call din "ya salam how comes" phone nashi nah da automatic call recorder,nan abun ya fado mai, recorder dah bai taba shiga ba ma, dah kyar ya gano inda app din yake,ya shiga yayi gefen received calls azla ce on top itace last that kira shi yana kunawa haka yaji:_ *azla*- hello ya ashraf *Ashraf*- wai waye pls would you just live me alone pls ad stop calling me

_dafe kai yayi "ya salam how did this happened" nan ya shiga kiran azla amma switched off baya samu,ya rasa ya zai yi dah rayuwa shi,ita koh kwance take tana kukan bakin ciki "I knew it was a fake love" "yanxu ya xanyi dah wannan CIKI I don't even want aneesa to no about it much less of ashraf ad my parents, how am I supposed to slove all this" nan wani plan ya fado mata, tah tashi ta koma parlor inda aneesa take tah zauna "frndy how far abun n" "na fada maki ba shine ba amma kina tah insisting" "oho dai naji Sani yafi rashin Sani,nikam gobe gida nayi" "haba dai aneesa" "dgske bah Wanda zai zauna da ya small,shiyasa" " I fah ke kika Sani"_ _washagari da safe tah hada goma sha na arziki,tah dauki key din range Rover tah dauka, suka fita dah ita da aneesa,sai gidan su, diyan shiya sai kuwa fadin ga azee nan tah zo, suka shiga cikin gida,parlor Abba suka shiga suka gaida shi,sai dadi yakeji auta tah zo gida,sai ga umma da ammi sun shigo,nan su kara dukawa suka gaida su,sai mamakin irin hankalin da azla tayi yanzu, tah dauko katuwar Leda tah mika ma Abba " abba gashi ah ba ya small,sai 20k naka ne,kah Kara kayi hiddiman biki,Allah ya raya" bah karamin mamaki suka ji bah,azla ce dah magana ahankali,har ta iya daukan Abu tah ba yar uwar ta,lallai aure na gyara mutum,sukayi tah godiya "Niko gaskiya banson godiyar nan,yima Kai n" nan ma tah Kara basu mamaki,umma tah kada baki tace "zaki samu zuwa bikin n" "toh gaskiya umma bansani ba,sai na tambayi ya ashraf" "a'a lallai diyata tayi hankali kamar ba ita ba" duk suka sa dariya,Abba yace "kada ki tambaye shi,kina jina ki zauna gidan ki,bayan sunna zata dawo 40 days" "toh Abba nshaa Allah"_

Aisha gentle [26/10 8:01 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 2 _bata bah gidan ba,sai bayan dah aneesa tah wuce sannan tayi masu sallama tah wuce gidan su ashraf, bah karamin dadi sukaji ba da suka ganta,sai nan2 suke dah ita, auntie dai kallon tah kawai take,tah kasa haquri tah jawota gefe "baby ko dai grandson ne naga duk kin Fara chanzawa" na dah nan mood inta ya chanza "laa auntie bah komai btwn ni dah ya ashraf fa" "Anya" "dagaske" "na yarda" wayar tah yayi ringing dan nah kaina speaking of d devil,gashi ya kira" "hello son" "auntie ya kk,ya gida, pls ah kaima azla phone,tun jiya nake trying number Nata ban samu ba" "lafiya kalau, I gah mata nan Bari in bata" tah mika mata wayar tah fita, daga wayar tayi "lafiya" "haba azla Ina kiran ki switch off tun jiya" ”what do you care,kaga kada kah dame ni with your talks" tah kashe wayar_ _6 months later_ _ah kwana ah tashi azla ce zaune bisa carpet dah dan cikin tah na wata 7,Wanda tah daina fita ko Ina,sai fitar dole,sai tasa katon hijab da ba'a gani cikin ta,bah Wanda ya San tanada ciki both gidan su da nasu ashraf ko tah tafi bata ciri hijab dinta har sai ta dawo gida.sai dah ya kai wata na 7 dah taga yana girma sosai sai ta daina fita, ashraf ne ke saukowa daga cikin jirgi,with so much excitement ah face nashi, hotel na airport ya wuce straight ya kwanta, dan ya rage wahala kamin 2 tayi jirgin su ya daga sai Kaduna,_ _uniform dinta, tasa tah Jah mota sai school, tah shiga tayi lectures dinta karfe 2 suka tashi,tah Kama hanya zuwa gida,tah matsu ta isa taci kanzon da aneesa ta kawo mata "ita kah dai tasana da cikin" tana isa gida, kitchen tah wuce direct tah matse kanzon ta,tah yanka tattasai,tumatur da albasa,tah daka tarugu tah zuba soyayyen mai da kulli da Maggi ta motse sai hadiyan yawu take parlor ta dawo tah zauna kasa ta Fara cin kanzon ta,bude kofa dataji anyi ya sah ta dago kanta,gani abunda bata taba expecting ba yasa ta maida duban ta ga tv......._

Aisha gentle [28/10 11:48 am] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 page 3

_Mamaki sosai ya Kama ashraf wah yake gani zaune inba azla shi ba,saye da uniform na nursing ga kato ciki tayi kiba ga haske,tana kallon shi tah gefen ido tah San bah wai ita yake kallo,tah Kara kallon TV dah ta gaji tah jingina da kujera dake bayan ta,shigowa yayi ya zauna bisa 2 seater "malam wai lafiya daga Ina haka kah shigo min gida ba sallama sannan 2seater tah zaman masu gida ce,1 seater ko na zaman bako,saboda haka kamin dawo kah fita daga gidan" kuma seriously dah gaske take bata gane ko waye ba,jawo tah yayi "ki kalle ni dah kyau zakice baki gane ni ba,ashraf ne ko zakice kin manta Dani kuma" "awoo so Kaine ashe kana Raye na dauka ka mutu,auren ka ko nadama nayi nadama auren ka,kuma kullum Ina cikin yin ta Ina addu'a Allah ya nuna min ranar da zaka sauwaka min" ranshi ah bace ya wuce daki bai Kara kallon ta ba Kitchen tah shiga tah wanke bowl din dah hannu ta,tah wuce dakin tah,tah shiga toilet tayi wanka da alwala tah fito sallah ta Fara yi sannan tah dawo gaban mirror ta Jah stool ta zauna mai tah Shafa dah mai na humra tah fashe jikin ta dah turare tah sa free gown tah haye bisa gado,ko 3 min bata yi ba,bacci ya kwashe tah mai nauyi,bude kofar dakin yayi ya shigo,yaga tana bacci takowa yayi har kusada gado ya tsura mata ido,duk tah chanza kaman bah ita ba,tayi haske ga kiba za'a sha'wa yana kallon ta yana fadin bazan iya sakin ki ba my azla sai dai kiyi haquri amma bah Saki between us,haka yayi tah magana shi daya har ya gaji ya koma parlor,knocking kofa akayi ya tashi ya bude kofar ware ido yayi momma kune,Ku shigo mana,yayi hugging In auntie suka shiga suka zauna "son Ina diya ta tana ciki bacci takeyi,Bari in tado ta" "a'a kyale tah ta huta" sukayi ta hira,hira su ya tada ita daga bacci tana tunani ko su waye,Sam ta manta tah sa hijab dinta,haka tah fito,tana shigowa taga su momma da auntie kunya tah kamata,tah dauka basu Lura da shigowa ta bah,yasa tayi saurin juyawa zata koma ciki,momma ta tsaida ita cak "tsaya Ina zaki diyata dawo" "tah juyo cikin kunya suka gaisa momma tace "biko muka zo yi,banga diyata ba tun ending last month bansani ba ko munyi laifi" "laa momma bah haka bane,banjin dadin jiki na,ga kuma school shiyasa" ......_

Aisha gentle [29/10 5:25 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 4

_bah komai Ina laifin ki,tunda kina kira Mu gaisa,gah dan tsaraba na gani" tah nuna katon cikin azla "laa momma" "eh mana zo ki zauna kusada ni" cikin kunya tah karasa ta zauna kusada momma, duk tah juya sai tah ga yana kallon ta, tah buga mai uban harara ta juya,hira sosai suka yi,karfe hudu sukayi sallah,dah kyar tah shawo Kansu,akan su tsaya suci abinci,jollof spaghetti tah Dora, per boiling din spaghetti tah Fara yi,bata tsaya amfani da blended kayan miya ba, tah yi chopping kayan miya, tah zuba manja ah pot ta soya ta sah kayan miya,ta soya su sama2,tah sa ruwa dah zasu karasa daga mata spaghetti tah xuba spices da carrots,peas da grilled naman rago dah tah yi grilling jiya tah zuba shi aciki,kamshi kawai ke tashi bah Kama hannu yara,suna tafasa ta zuba per boiled spaghetti,cikin 5min yayi tah kashe gasa tah xuba cabbage aciki ta rufe pot din kamin tah sa ma xobo sugar ya buge,tah juye cikin babban jug tah sa kankara tah kawo parlor tare da bottles din ruwa,tah koma tah juye abincin cikin food bowl tah kawo tare da plates, plate guda auntie tah sama azla da ashraf dan tana tunani akwai something fishy between them,bah tan tama suka ci tare dan sununa masu all is well,sai dah pops yakai gah kiransu,sanna suka wuce,suna wucewa tayi hanyar dakin tah jayo tah yayi "haba my dear miyasa kike min haka,na rokeki na turo maki texts just dan kiyi haquri but you just keep on ignoring my calls ad massages, ko ah Skype kinyi blocking nawa stop punishing me this why,kina kar'ya min zuciya dah yawa ad kinyi heading min your caring my baby ko su momma basu Sani ba ad I know ko Chan gida bah ki fada masu ba,dan Allah ki yafe ni haka nan...." D@yan finger dinta tah sah ah lips inshi"shiiiii ya isa haka,nayi haquri Allah ya kare gaba" "amin2 my sweety, "laifin ka ya goge mijina mi kake so ina yi mah" "koh anything" "yes anything for you" "ummm am full but am hungary for you" 😱toh nayi nanπŸšΆπŸΎβ€β™€πŸšΆπŸΎβ€β™€πŸšΆπŸΎβ€β™€πŸšΆπŸΎβ€β™€amma banso ki yafe mai bah azlaπŸ˜•_

Aisha gentle [30/10 12:55 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 5

_Haba kah bude baki kaci abinci mana" "bazan ci bah,rike abunki" "haba ya ashraf toh bude baki ni xan baka" da sauri ya wangale baki,dariya tayi sosai harda dafa ciki "oh ni harda shi pizza din sai na baka" "eh mana treat me well before babyn ki ya zo" "are you jealous" "yeah am damn jealous" "jam toh yaushe zaka koma gurin aiki" "next week,kin gaji Dani ko" "a'a bah haka bane gobe zamuyi exams idan munci sai skl of nursing kd" "wow my beautiful wife idan result ya fito sai mu wuce gaba daya thou I don't want you to study here" "hmmm zaka Fara ko,bayan na Fara ah nan" "no gaskiya banaso,Allah yasa kada ki samu" ajiye pizza din tayi tah wuce wa tah,smiling kawai yayi ya dauki pizza ya cigaba dah ci,yana karewa ya dauki key din mota tah ya wuce dan yasan yau idan ya zauna gida,gadi kawai zaiyi,ya wuce gidan su,ita ko tah shirya cikin doguwar Riga tah yafa gyalenta tah dauki key din mota ta fita,tana isa gida kallo mamaki suke binta dashi,dah ta gaji tah Fara bal'bala masu masifa "wai dan Allah ya Abdul miye haka cikin ne baku Saba gani ba kuma" dariya kawai yayi ya wuce ya San masifa irin ta azla" tsakiyar gida tah zauna suna tah hira tana cin dan wake sallam akayi , bata mah ji sallamar ba tana faman dankara danwaken ta,kamar ance tah daga ido ashraf ne ya shigo,yi tayi kamar bata ganshi ba,kallon tah kawai yake,daukar plate dinta tayi tah wuce side din ammi tacigaba da cin abinci, bayan ya gama gaisawa dasu umma,umma tah nuna mashi side din ammi ya shiga,ya kawo mata dan guntun azurin shi yayi masu sallama ya wuce,gida ya wuce direct if their is one thing left,matar shi ta fita bai Sani ba,kuma tah sa gyale,ranshi ba karamin baci yayi ba matuka. Sai dah taci tun dare hankalin ta kwance,tah Kama hanya zuwa gida,koshi dah kyar tah wuce ita niyyar ta tah kwana gida sai dah abba yayi mata Jan ido sannan, tah wuce gida tana shiga parlor shine zaune yana jiran shigowa ta......_

Aisha gentle [30/10 10:02 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 6

_ina kika fito dah Daren nan" inda kah aiki,hala baka gani gidan mu ba" sannu yar masu gida,sai ki koma inda kika fito,tunda baza ki iya tambayata kamin ki fita" "toh I baka nan" "kin fi karfin ki kirani ki gaya mun zaki fita,sai kawai ki Kama hanya zuwa gida,kuma baza ki iya sah hijab bah sai ki koma inda kika fito" bata tanka shi bah tah Kama hanya zata wuce "ke wai kina dah hankali bazaki iya bani haquri ba kenan kinfi so ki wuce kenan" keys din motar shi kawai tah jefa mai tah cigaba da tafiya,keke napep ta shiga tah wuce gida,tana shiga mai gadi na batun rufe gida,Abba na alwala zai kwanta kallon tah kawai yake "ke mi kika dawo yi kina dah hankali zaki fito gidan ki dah dare" nan tah zaya nah ma Abba yanda sukayi wani wa'wan Mari ya Kai mata," kara datayi sai da su umma su kah jiyo tah, dah sauri suka fito suga lafiya,mi tah dawo yi dah daren nan, "ki tashi ki tafi gidan ki,baza ki kwana gidan nan ba" "Abba kayi haquri kah Bari gobe dare yayi wlh" "I kina sane dah dare yayi amma kika fito,yanda kika zo haka zaki koma" ya hauta dah duka,Sam ya manta tana dauke da wani ciki dah kyar ammi da umma suka amshe ta,nan take tah Fara na ku'dah kamar ranta zai fita takeji,shiko ashraf tunda tah fita hankalin shi tashe yake kada tah bi hanya dare yayi, mota ya shiga ya yawace shiyar babu ita,babu inuwar tah,hankalin shi yakara tashi,yana isowa Ana sata ah mota basu mah ganshi bah sukayi asibiti dah ita bayan su yah bi,yana kuka kamar wani yaro,sua isa asibiti labor room aka wuce da ita straight, bah karamin nadama Abba yayi bah na bugun diyashi har haihuwa tah matso mata lokaci bai yi bah,ya tambayi ashraf yanda sukayi,yake gaya mashi yanda sukayi nan ya Kara tausaya mata sosai,sai gah baby boy an fito masu dah shi,doc tayi ce Abba da ashraf su cin matah office suka bi bayanta, su umma suka wuce gida su aza mata abunda zataji,drip din ruwan dah ke hannuta tah cire,tah rubuta masu note tah aza bisa gadon baby,tah dauki babyn tah,suka wuce...._

Aisha gentle [31/10 8:45 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

*O.H.W*

Part 2 Page 7

_koda su Abba suka fito office din Dr. Suka shiga dakin wayam bah kowa ah dakin both azla da baby sai paper dah tayi rubutu kamar haka_

*Assalamu alaikum* *Abba ya ashraf Ku gafarce ni,nasan nayi maku babban laifi,Ina rokon Ku dan Allah kuyi haquri Ku gafarce ni tafiya tah itace mafi sauki ah wurina dah kuma wurin Ku Ina rokon Ku gafara na dauki ashraf junior ah tare Dani,Allah ya sada Mu da alheri,sai kuma Randa Allah zai Kara hada mu*

_yana gama karanta short note din dah tah Bari,kasa ya fadi yana faman kuka kamar ranshi zai fita,Abba ya amshi paper din ya karanta mutuwar tsaye yayi,koda ya juya ya ga ashraf,sume ya ganshi ji'jiga shi yayi amma ya suma,dah gudu ya fita ya kira nurse aka kai shi single room aka sa mashi drip,sai gah su pops da family inshi sunxo gani grandson din su,suko su ammi sun dawo da abinci dan mai jego,duk mamaki ya kamasu instead of suga azla amma ashraf suka gani, Abba ya kasa yi masu bayyani paper kawai ya nuna masu,sai ah sannan Abba ya samu damar gaya masu fadan dah su kayi ita dah mijin ta har ta zo gida yayi mata fada har yakai ga duka tah komai sai dah ya fada masu harda dukan dah yayi mata_ _tana fita daga asibitin tah tsaid@ keke napep tah kai tah har gidan tah,tace ya jira tah zai Kai tah Tasha tah hau mota,tah shiga cikin gida sama2 suka gaisa dah mai gadi tah shiga cikin gida,tah ajiye babyn ah cikin daki bisa gado,savings box dinta tah dauko tah Fara budewa duk kudin dah yake turo mata dah bata amfani dashi,gah kuma albashin shi ko wani wata ita ake kawo ma dubu 200 haka tah Tara kudi masu shegen yawa tah dauko karama handbag tah sa kudin sannan tah kada tah cikin baby bag,tah zuba kayan ta cikin trolley dah wasu kayan baby dah tah siye da Wanda Baban shi da kakan ni shi suka siye tah hada su cikin trolley din drawer tah bude tah dauki wayar tah,ta dauki babyn tah da kayan su,ko lafiya bata iyayi dah kyau,gah kuka dah take fama dashi_ _su auntie suka wuto gidan su ko zasu ganta,amma basu sami gani tah ba,keke napep din dah tah shiga,tana dagawa suko suna shigo kwana_ my azee kin bah Mu dah tashin sense fah,hankalina sai dukan tara2 take yi

Aisha gentle [01/11 4:28 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 8

_suna shiga mai gadi ya fada masu yanzu haj. tah shigo iyaka tah minti 30 ta wuce,cikin sauri suka shiga mota suka bi hanya ko Ina rabon ido sukeyi amma basu ganta,yana aje tah tasha motar Kaduna tah shiga iyaka tah minti 10 da shiga mota suka tashi sai garin Kaduna_

_suna isa business center tah wuce,tah Fara browsing in case zata samu admission kusa2,luckily for her tah ga admissions kala2 sai Wanda take so,sai dah tah tsaya tunani garin da ko ah mafarki bah zasu zo ba_ _Canada tah zaba tayi scanning papers dinta tah tura cikin 30minti suka turo mata feedback sunyi acknowledging dinta tah tura masu tana da dah,suka kara turo mata feedback akan bah problem tayi e-passport tah turo masu,irin masu age inta ake so state government na Canada zatayi sponsoring nasu,da condor apartment inda kowani student zai zauna,dah salary dah za'a bah kowani student,saving page din tayi tah biyasu kudin data dinsu ta wuce_ _immigration office tah tafi suka gaya mata tah dawo gobe tayi,haka tayi tah rokon su,dah kyar suka yarda saboda babyn tah,amma sai dah suka tambaya tah suji ko tana dah kudin e-passport smiling tayi tah dauko 25k na passport tah bayar,nan take suka yi mata passport aka bata harda kayautar wallet dah zata sa shi ciki_ _tah Kara shiga taxi tah koma business center tayi scanning tah tura masu,suka tura mata link dah zatayi booking airline da baby inta zuwa Canada,idan ta isa zasuyi refounding mata kudi_ _cikin mintuna tah yi booking flight dah zai tashi jibi ranar Thursday kenan,cikin murna tah yi printing kayan tah fita,dah yake tah san gari zaman can tayi,tah yanke shawara zata dauki hotel room zuwa Thursday dah safe sai su isa abuja tunda jirgin karfe 12 ne,sai bayan dah suka samu shiga part din dah tayi booking,parlor, toilet sai bedroom,tayi placing order abinci,sai ah sannan baby ya wangale baki ya fara kuka_ _tah dauke shi tana jijigawa amma Ina yaki kuka tah rasa abunda zatayi,itama ga yunwa na damun tah,kamar xata fadi,dabara ya fado mata,tah kuna waya,massages tah ko Ina suka Fara shigowa,clearing insu tayi gaba daya,dan tayi niyar tafiya,kada zuciya ta,tah kara'ya Google tah shiga tah fara searching yanda zata iya reno baby da abinci su_ _but tana gani bah zata iya kayan bata wani abinci ba,tayi choosing breast feeding yafi mata sauki,tah kashe wayar,tana tunani dah tah ya zata bashi nono bayan bata ci komai ba,ruwa tah diba ah cup ta zuba Zuma tah Fara ba baby d karamin spoon yasha sosai,sannan ya koma bacci,ita ko taci abinci_

Aisha gentle [01/11 9:20 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 9 _tayi wanka tah shirya,tah kuna waya tah karanta yanda zatayi ma baby wanka,gah shi ruwan nono ya kawo, daukan babyn tayi tah bi steps din dah tah karanata har tah kare mai wanka,tah bashi nono yayi bacci,sannan tah dauke shi picz tah tura mah Baban shi dah yan uwan shi tare da rubuta *BABY ASHRAF junior* ah kasa_ _Sam ya kasa cin abinci bai iya komai,sai aikin tunani azla da new bouncing baby dinshi,wasu zafa'fan hawaye sukayi dropping daga idon shi,su pops sunyi ban baki har sun gaji,momma har dah kuka suna bakin cikin decision din dah azla tah dauka_ _bakin ciki sosai suka kasance dashi,har suka gaji suka dangana suka sah ma sarauta Allah idanu,dah kyar ya iya shan tea,ya kura mah phone dinshi ido,Kara massage ah Skype dinshi yaji,da gudu ya dauki wayar yah duba sako ne daga azla ya bude sakon pictures guda 4 tah turo mai nan take yayi downloading nasu, pic din babyn shi ne har guda 4,yaron sak Baban shi,sai dai idanu'wan shi na maman shi ne,pic din ya kura mah ido yana hawaye,cikin kuka ya kira sunan "auntie",dah sauri tah taso Ya nuna mata pic din rike wayar tayi tana tah kallon yaron,kuka yaci karfin ta,rike hannu tah yayi "auntie ki daina kuka nshaa Allah zamu gansu duk inda tah tafi",girgiza Kai tayi tana "nsha Allah zamu gansu" sukayi hugging Juna suna tapping bayan Juna alamun la'lashi_ _haka aka sallame shi suka koma gida,suna isa yace driver ya kaishi gidan shi,duk dah pops bai so haka bah amma bah yanda zai yi,dole su bashi space,his matured enough ba'za suyi interfering bah,sai dai suyi supporting nashi ah duk decision din dah ya dauka_ _bacci mai nauyi tah ke amma kukan baby ya tada tah,bataji komai ba,inda sabo tah Saba dah dan'dan ya big,tah dauke shi tah Goya,tah samu yayi bacci,tana sauke shi yana farkawa ya Kara bude baki,wani haushi ya bata,tah dauke shi tah Goya bah ita tah kwanta ba sai karfe 4 na asuba,bacci mai nauyi bata mah San haske ya fito ba_ _ashraf ya kasa zaune ya kasa tsaye zagaya gida kawai yake yana imaging memories din azla how he wish she's here with him,katon pic dinta ya dauko yasa gaba yana kallo......._

Aisha gentle [03/11 10:01 am] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part2 Page 10

_yana haka bacci ya kwashe shi,bah shi ya farka bah sai dah aka kira sallah asuba,ya tashi ya alwala yayi sallah,ya Fara sabon kuka,yana cikin kukan har haske ya fito,akayi tah knocking gida,bai mah Sani ba gani su kawai yayi tsakiyar parlor_ _"yanzu son shiyasa kah damu za'kah dawo gidan ka,ashe zaka sa mah kanka hawan jini ne,kah cigaba dah tunani har sai paralysis ya Kama kah",sallam Abba suka ji,suka gaisa sannan kowa ya samu wuri ya zauna,yayi mashi nasiha mai ratsa jiki akan yayi haquri ya dauki kaddara kuma ya sake aure kada ya zauna cikin kah daici_ _"haba Abba bah auren dah Zan Kara ni azla ce mata tah ita dai, bazan taba yaudara tah ba,zanyi haquri har Randa zata hakura tah dawo"_ _"Niko Ina mai kara baka haquri,akan kayi haquri,kah sauwaka mah azla,saboda tah yi maka babban laifi,sannan kah yafe tah gah duk laifi..."_ _"haba Abba miye haka kuma,haba Abba ban tabah sa ran zakayi min haka ba" pops yayi magana "ni nine nah bah ashraf auren azla,saboda haka alh. Abdullahi ah matsayin kah na waliyin ashraf Ina mai baka shawara kah haqura kah ba magana Saki between ashraf ad azla"_ _nan suka dai2 ya haqura ya janye magana,yayinda ashraf da ya Abdul sukayi booking jirgi zuwa India dah sauran kasa'she dah zasu iya zuwa,_ _azla ke hada kayan su zuwa abuja SBD kada suyi missing flight dinsu,zuwa Canada karfe 10 na dare ya nuna muna ga agogon garin canada,passengers ne ke saukowa daga cikin jirgi,Chan na hango tah tana saukowa rike dah babyn ta_ _bayan sunyi clearing kayan su,tana Jaye dah trolley sai gah wata hada'diyar lemo Fara da slight tint baki,tayi parking right in front of her,masu uniform dah alama gaurds ne,suka bude kofar motar,wata hada'diyar Fara mata ce tah fito daga cikin motar_ _tah karaso har indah azla take tsaye tana kallon ikon Allah, "hello young lady" "hi ma'am" "so azla welcome to Canada ad my baby grand child" "thank you ma'am" suka shiga cikin mota tah karbi baby ashraf, tana mai wasa,sai kallon tah yakeyi"_

Aisha gentle [03/11 8:30 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 11

_Suka isa royal house din,queen Juliet tah kaita har cikin part dinta tah ware mata gefe guda dah zata zauna,cikin part dinta,dah gefen baby ashraf inda aka hada mashi nashi baby room da nursery room dinshi,sai masu kulla dashi ko yaushe, sukayi wanka suka ci abinci suka huta_ _sannan take tambaya queen Juliet dalilin dah aka kawo su castle bayan form na makaranta tah ciki,nan tah ke gaya mata,an turo da form dinta ah mail din mijin tah mai girma sarkin garin dan yah bada permit din dah zata iya shigowa har tah zauna garin,unfortunately sai ta gah doc. Din Nata,taji tah shiga ranta kuma tana dah baby,shiyasa tah Kara bashi kwarin gwiwa ah bata permit ita zata rika tah,saboda gudun sexual harassment_ _nan tah buka ci tah San Ina Baban babyn tah yake tah gaya mata komai,bata boye ba,tah nuna mata bata kyauta ba koh kadan dah tayi making irin wanna harsh decision, on her own she's to young for that,tah yi promising nata zata maida ita wurin iyayen tah when she's ready to apologize ad ask for forgiveness from her parents ad husband d father of her child,tayi mata fada sosai,har sai dah tayi dah tasani barin mijinta da iyayen ta_ _sannan tah ke gaya mata makarantar dah ta zaba tayi canceling admission din,amma tah samo mata wata prvt uni. Just 1 year zata kare degre program Nata kuma basu hannata yin addini tah ba,tayi mata godiya sosai tayi hugging inta_ _wasu yammata biyu suka shigo tare da wani saurayi suka karaso parlorn karama daga cikin su tah zube gah jikin queen "queen am super Hungary" "owk Ana Maria,go to ur dinning sec." Tah tashi zata fita side din,queen tah tsaida tah "by the way you should meet your sitter who is going to be staying here" duk suka miko mata hannu at once,queen tace ma saurayin "Abraham back off she's married" ya turo baki ya koma ya zauna,babba tah Kara turo hannu "wow hello beautiful am Ana Laura bai name ad you are?" " *AZLA*" wow nice name its nice to meet you,hope we would be best of frnds" "yeah God's willing" queen tace "she's my second born" "Maria is d last and Abraham is d first" tah Nina shi, sannan karama tah miko mata hannu "hello sister azla,its nice meeting you,hope you like me as a sister" "oh yes I do little Maria" tayi pecking Nata ah chicks tah wuce_

Aisha gentle [04/11 8:29 pm] aysha bawaπŸ’…πŸΎ: πŸŽ€πŸŽ€AZLAπŸŽ€πŸŽ€

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 12

*dedicated to my lovely crazy friends of life,whom they mean alot to me best friends for ever miss Sa'adah ad umm£i umar love you with all my❀ 😍😘*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull