Kenza eBookz

Azla book 2 complete - Chapter 2

Azla book 2 complete - Chapter 2

Azla book 2 complete Chapter 2: Azla book 2 complete Chapter 2. _Abraham dake zaune yace mata "hello azla" "hi Abraham" laura tah Jah tah suka je dakin…

3,838 words

_Abraham dake zaune yace mata "hello azla" "hi Abraham" laura tah Jah tah suka je dakin ta,sukayi tah fira lokacin sallah yayi tah tashi taje daki tayi sallah tana idarwa aka shigo mata da Bby ashraf time din breast feeding yayi,tah bashi nono,tana karewa laura ta shigo_

_tah karbi Bby tana mai wasa,azla tah shiga tayi wanka,tah fito tah shirya cikin doguwar riga da laura tah fitar mata,tah yafe gyale suka fita strolling cikin gidan duk inda suka bi sai an gaida su princesses din,tana nuna mata ko Ina na gidan_

_da dare suna zaune dinning area,suna cin abinci,king ya kira sunan tah_ _"azla"_ _"yes your majesty"_ _"no call me dad"_ _"OK dad_ _"mm your going to start your class tomorrow your admission is ready,so when are you going to start going to school for your lecture"_ _"anytime you wish too"_ _"owk tomorrow will be nice_ _"owk dad"_

_Ya sah house keeper tah Tara maids dah gaurds da kowa na gidan,akayi introducing dinta to them,as *princess azla*,suka gaida ita,suna ta bata gifts iya abunda zasu iya,masu apple,grapes, strawberry, blackcurrant, pear,flowers da sauran su,sannan suka watse_

_queen tah bata 5 set na trolley's cike dah kaya,dogayen riguna,Riga da skirt, Riga da wando,da after dresses_

_Abraham ya bata gift din katon akwati na rings,watches,bracelet diff. Colors_

_Ana Laura tah bata Baban shoe rag da hills,flat shoe da bags diff.colors_

_Ana Maria tah bata jewelries masu kyau_

_king ya bata mota da kuda'de masu yawa_

_shikam ashraf yafi tah shan goma sha na arziki,dan babu karamin baby ah gidan sai shi,kowa showing mashi love yake mashi,gashi grandson,king ya dauke shi,ya fita dashi_

_akan dadi sai da tayi kuka,tarasa yanda zata gode masu_

Aisha gentle [05/11 9:59 am] aysha bawa💅🏾: [04/11 9:58 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 13

Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta bata da wani enough time_

_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments dinta_

_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_

_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_

_Washagari dah safe tah yi wanka,tah shirya tsab cikin doguwar Riga tah sa shoe ad bag tah fito,driver ya Kai tah school, sai tah San gari sannan ta Fara driving,cikin yan kwanaki tah Kara kiba tayi kyau,tah gane kan gari da makaranta bata da wani enough time_

_kullum tah fita daga 8 sai 6 zata dawo,sai dai tah huta sannan tah yi assignments dinta_

_junior mah,idan ya fara kuka sai an kai shi wurin tah,tayi breastfeeding nashi sannan ah maida shi gida,kowa yasan daga wani gida tah fito_

_babu zancen raini ko walaqanci,duk dah cewar school din tah masu abuce_

_ashraf da ya Abdul ne cikin jirgi zasu tafi garin Korea dan ah kullum Idan aka tambaye azla wani country take son xuwa,sai tace Korea_

_so kowa ya dauki Korea the best solution, shine country din dah zata Fara tunani zuwa,amma Ina tah bi country din da bata taba so bah ah rayuwa_

_sunyi bin cike ta ko ina har cis suka bah ma pic dinta idan an ganta ayi contacting nasu_

_Sam ashraf bai cire hope din zai gah matar shi da danshi ba,kullum addu'a yake yana rokon Allah ya bayyana su_

_sai dai wani gefe hankalin shi tashe yake Allan kadai yasa hannu da suka fada,babban damuwar shi kenan,kada ah salwanta dasu_

_tun yanda hope akan zai gansu har ya cire hope, bah karamin yawo sukayi bah,amma babu ko mai nasu_

_haka suka ba Korea suka isa Germany_

Aisha gentle [05/11 12:23 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀

Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 12

*dedicated to my lovely crazy friends of life,whom they mean alot to me best friends for ever miss Sa'adah ad umm£i umar love you with all my❤ 😍😘*

Ohhh my bby luv my bounty d sugar in my tea n d sponge for my bath😂😂😜 ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ ♚♚♚♚♚ ◆ ◆ ◆

I will like to use this medium to thank u for the dedication u made to me and my kawas miss sa'adah.

💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅 We really really appreciate and my god continue to reward u here in dunya and in the hereafter,my god give u more health to continue ur day to day activities,tnxx alot sys luv😘😘 My regards to my azeee drln i luv her xoxo much❤

💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

By *umm££ umar*~✨ [05/11 7:08 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 14

_har Germany bah wani abun kwarai,ranar dah duk zasu koma naija,Abdul na kwance bisa gado yana tunani ya tasho dah karfi_

_"yawa my man akwai last garin dah nake dah hope akan shi,nshaa Allah zamu ganta"_

_"Ina kake tunani kenan" "amma visa dinsu Kedah wuya fah,ga kudi" "kudin bashida matasala kah dai fadi muji" " *Canada* SBD bata son garin ko nan da Chan nan kawai zatayi tunani tah je,saboda tah san baza'ayi tunani zata tafi Chan ba"_

_"Kai dan iskan guy kah San dah haka kayi shiru" "ni in law dinka kake cema haka" smiling kawai yayi ya shiga wanka_

_azla ce zaune bisa study table tana browsing din assignment, kasancewa gobe bah school kuma tah Gmail din lecturer din zasu turo,yasa tah rufe system din tah cire study glasses dinta,ta kashe wutar gefen,tah nufi dakin junior_

_koda tah shiga bata ganshi ba,bata damu bah sai ta juya tah wuce main parlor din,tana shiga taga dad dauke da Junior yayi baki suna tah faman discussing, daga gani kah San serious issue ne suke magana ah Kai_

_tah gaida su duka,dad yayi introducing dinta wurin bakin nashi,sannan tah ce Bari tah karbe shi, "why,just live him here I like to be around my grandchild besides his not crying" "owk dad"_

_har zata wuce ya tsaida tah,ya bata credit card nashi,yace suje outing ita da siblings dinta,tayi godiya tah wuce,suna tah yaba halinta_

_tah shiga dakin kowan su tah gaya masu,tare suka shiga dakin Abraham suka gaya mai,dah sauri ya dauki key ya tasa su gaba,saboda akwai shi akwai son outing_

_basu suka dawo ba sai 12 na dare,ah gajiye kowan su,ya wuce daki ya kwanta,itako tah shiga dakin junior tah yi mai addu'a sannan tah wuce dakin tah_

Aisha gentle [06/11 7:58 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 15

_Karfe 10 na safe tah tashi, tah yi wanka tah isa dinning sukayi breakfast "sis frankly speaking I like your religion" smiling kawai tayi,bata son tah samu problem dah masu gida suka gama cin abinci tah jah jikinta tah yi wurin junior_

_da yamma tah samu queen cikin daki tana zaune tana gani tah,tah taso da sauri_

_"baby what's wrong are you alright" tana taba goshin tah da wuya "am fine,I just need to talk to you about something important" "hope we didn't wrong you in anyway" "definitely no"_

_suka zauna queen na rike dah hanna'yen tah "its just that I don't want to cause any trouble" "what trouble is is that" "about the religious thing,so am thinking of getting a condor apartment ad a nanny,you guys have done a lot to me"_

_hannu tah sa bisa lips inta "shhhh its over your not going anywhere, you are going to stay here,that's final no more both's_

_sai ga king ya shigo "on what ground,your not going anywhere, so stop the living tins" yayi tah fada tah gaji ta koma daki tah kare assignment dinta_

Aisha gentle [07/11 12:46 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 16

_Karfe 9 na dare jirgin su ya sauka garin abuja,suka dauki hotel din airport,washagari da safe suka fita zuwa cikin Canadian embassy dan Neman visa sunyi komai dah ya kamata_

_sanna aka ce suje sai an kira su,for their interview,sai dah sukayi kwana 2 bah call dinsu,dole suka Kama hanya zuwa zaria_

_su ya big da ya small tun suna trying su kira tah,amma suji switched off tun dah hope har suka ajiye zancen hope gefe_

_aneesa da ya ansar yayan azla sunyi kira bah komai sai switched off, ga chats ma haka shuru,sai gah Instagram dah duk tayi posting pic sai sunyi liking da commenting, jira kawai suke sugah tayi posting wani pic ko video tah sa location_

_basu sannan wayon azla ya wuce tsamani su,tah ri'ga da tah San wannan,saboda su dinga samun pictures din junior da video's nashi tah ke yawan posting nashi_

_ko sunyi mata magana tah direct massage bata mah accept chat din bare har su dinga chart tah gaya masu inda take_

_har ashraf ya gano hakan kullum yana on instagram,dah tah gaji da massage dah ya ke turo mata yasa tah ji tausan shi tayi mai reply kamar haka_

_*ya ashraf kah gafarce ni,Zan mayar mah da danka as soon as na yaye shi,saboda in fita hakin ka,nasan ban kyauta ba amma Ina mai Neman gafara ah Gare kah,da iyayen Mu*_

_```ni bah dah na damu akanshi bah,illa keh dah nasan saboda fadan dah ya shiga between mu,ke nake tsoron kada ki fada hannu banza,dan Allah ki dawo,ki zauna gidan ki,tare dah mijin ki dah iyayen Mu da yan uwa```_

Aisha gentle [08/11 8:41 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 17

_Bata Kara tanka shi bah,tah dai dirji kuka son ranta har tah bah kanta haquri_

_Sunyi jiran ah kira su batun interview na visa su amma bah wani magana sai bayàn wata uku dah dawo'wà su,sai gah kiran embassy_

_Mai nema baya fushi,suka bi hanya zuwa abuja,akayi masu interview suka dawo Monday zasu koma su karbi visa,basu koma Monday bah sai ana gobe jirgin su zai tashi sannan suka je suka karbà visa dinsu sannan jirgin su ya daga_

_Haka suka isa sukayi tah Neman tah bah alamun ta,azla tah fito school yunwa ya cika mata ciki,naza tah iya kara'sawa gida bah,tah tsaya gaban wani MacDonald's tah shiga_

_Tayi ordering burger dah coffee latte,sunyi nai manta har sun gaji sai uban yunwa dake damun su,suka hango MacDonald's suka kamo hanya,suna shiga ita ko tana fita tah kofar fita,_

_Tah shiga motar tah,tayi gidah.saida sukayi sati daya suna Neman tah suka gaji suka koma,sunyi iya kokarin su_

_Haka suka koma bah wata magana kowa ya fitar dah ranshi,banda ashraf shi dah ah kullum gani yake kamar mafarki ne,duk yayi baki ya rame_

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞 _Yau dah gobe duk daya n gah Allah_ _Days passes by,weeks passes by,months passes by,an waye gari yau azla is a graduate, tayi graduating ah fani'n B.sc nutrition ad midwifery_

_Tah fito cikà'ka nurse,ah Yau ne tayi posting pic dinta dah location nata tah rubutu kamar haka *alhamdulillah I'm now a graduate, I'll soon be going back home #missed my family #homesweethome* tayi posting_

_Unfortunately they are all busy suna shirye'shiryen auren Abdul,its time for them to move on_

Aisha gentle [09/11 12:41 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 18

_King da queen ne zaune suka kira yaran su gabà daya suka yi mah azla akan maganar ya kamata suje suga iyayen tah tunda tah kamala karatu_

_dan su San batà fada hannu banza ba,sanna sukayi mata babban albishir akan Yau dah karfe 2 na rana bayan sallah jum@ zasu karbi musulunci_

_Sun gano duk shirme ne abunda sukeyi,sun gane cewa musulunci is the best thing in this life,kuma nshaa Allah zasuyi aiki dashi_

_Bah karamin dadi taji bah,bata mah San sada tayi hugging dinsu gaba daya bah kowansu da shade of tears dinsu._

_Bayan sallah juma'a suka amshi musulunci ah central mosque indah king ya zama Muhammad, queen Aisha, Abraham Ibrahim,Ana Laura lauree,Ana Maria maryam bah su kadai bah,mutane dah yawa sun karbi musulunci,Allah yasa mu dace_

_Suka fara shirye-shiryen zuwa naija_

_sunyi duk procedure dah ya kamata,amma governor din Canada bai yarda king da family din shi su bi normal airline, din dah kowa ke shiga_

_yasa ah bada private jet din dah za'ayi kaisu naija,sai shirye-shiryen tafiya azla da junior ake,total parking takeyi tana murna zuwa gida_

_wani gefen tana fargaba yanda Abun zai kasance,cikin farin ciki queen ta shigo rike da katuwar jikah,tayi hugging inta "my azla how is the parking going" "fine mum" "I got a small gift for you ad my grand bby" "oh mum ain't you tired of giving us gifts,we already got so much from you"_

_" shhh don't say no too my gift" tah bude jikar tah dauko box guda ciki tah bata,tana budewa taga complete set na necklace,bracelet, watch, earring,ring baban gaske yaji salt da pepper😂 sai sparkling yake dayan box din tah miko mata,shiko kudi ne ke ciki,shine gift din junior, wai tayi investing mashi kudin ko tah bude mai savings account tah zuba mai aciki"_

Aisha gentle [09/11 8:33 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*O.H.W*

Part 2 Page 19

_su *BANYE da MISS Sa'adah* sai wangale baki sukeyi they are jealous,miss mah gani nayi kamar zata tafi saboda black stomach banye ko hannu sai rawa yake sai kace ita aka bah gift din_

_Yau au azla an sauka garin Kaduna duk da yan gyare-gyaren dah akayi ma garin,bai hana ta gane gidan ya big bah_

_ya big na zaune ita da diyanta akayi knocking "waye" "visitors ne" wanna murya kamar nasan mai ita tana bude gidan azla ta gani da wasu mutane bayan tah_

_duk dà kiba da farin dah azla tayi tah chanza kamar ba ita ba,bai hana ta gane tah ba sakin baki tayi idonta cike da hawaye sai fadin_

_"Allah yasa ba marfarki nakeyi ba" kamar marfarki taji ance "your not dreaming yà big" kuka ta fashe dashi "azla Dana kina Raye kina Nigeria ga azla kika sa muna dutse kina gani kinyi muna adalci...."_

_kuka ya kara kuce mata " ya big ki bari mu shigo mana zan gaya maki komai_

_juyawa gefe tayi tah basu wuri suka shigo,tah muna masu wurin zama suka zauna sai adoring yaranta sukeyi_

_ruwa da drinks tah kai masu sannan taje daki ta kira ya small ko minti 30 masu kyau bata yi bah sai gata ta Iso_

_dah kyar suka lalashi ya small tayi shiru, Dan tah cire ran zata kara gani kanwa ta,nan azla tah basu labarin komai bata boye masu ba,amma bah suga wani abun barin gida ba,in bah yarinta irin na azla bah_

_ya big tace mata "sai ki shirya kuke je Zaria Allah yasa su yafe maki_

Aisha gentle [10/11 8:52 am] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*G.O.N*

Part 2 Page 20

_Suna isa bakin kofar gida ya Abdul tah gani tsaye tareda ashraf bata ko kalli gefen su bah tah dauki danta tayi masu jagora suka shiga cikin gidan_

_tsaye suke suna mamaki kallo kawai suka bisu dashi,ya ansar ya fito ya kira su suka shiga parlor Abba,suka gaisa da king da prince Ibrahim_

_nan king ya kwashe komai ya gaya masu sannan yake roka mata su yafe mata yasan batayi daidai ba,amma yaranci ne suyi haquri su yafe ta,tah koma gidan tah kuma ta zauna lafiya da iyayen tah_

_Sam Abba bai damu ba Dan shima sai ya sata cikin tashin hankalin da tah sa su,Abu daya ne idan ya tuno dashi sai yayi hamdala_

_tah fada gidan kwarai,sana'diyar ta wasu sun musulun'tah tabbasa azla diya tah kwarai ce,yasan baza tah fada hannu banza ba,kullum cikin mata addu'a suke_

_ah fili sai ya nuna shi ko kadan bai dah bukata da ita,saboda haka king yayi haquri ya tafi dah ita,tayi abunda taga dama,tunda har ta iya taking decision on her own then tah tafi ta cigaba daga inda tah tsaya_

_wani masifa'fen mari ammi tah sakar mata saida ta fadi dah sauri umma tah zo,tah rike tah tana kuka "haba khadija bah haka ya kamata kiyi mata bah,ki godema Allah da yasa suka fada hannu kwarai amma bah mari bah,haba ki dinga tunani kamin komai mana"_

_"ya ki sake ni,ki bari in kashe ta kowa ya huta,yan uwan ki basu samuna hawan jini ba,ke baza ki samu nah ba, bakin uwa bai da kyau Yau dah na maki shi azla"_

_dah kyar azla ta tashi tah jah hannu junior dah ya fara iya tafiya," junior wuce muje" duk wannan abun ah gaban idon su ashraf,dah sauri ammi tah jaye junior "bah ni jika nah,duk inda zaki tafi Allah ya kai ki lafiya"_

_" nagode da addu'a ki ammi" tah kama hanya zata fita,dah sauri suka sha gaban tah,ashraf ya wanka mata mari_

Aisha gentle [10/11 9:08 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*G.O.N*

Part 2 Page 21

_'ke yar wahala ina ce,haquri ne baza ki iya badawa bah komiye" hannu tah ya jah ya kaita parlor Abba ya yarda ita nan_

_zaki bada haquri ko sai na bata maki rai" cikin kuka tah fara basu haquri "Abba Dan Allah kayi haquri kah yafe ni badon hali na bah sai Dan Allah"_

_amma idan haka bazai samu bah,ga ashraf nan,ko ahaka ma nah gode,Allah ya saka da alhire" tah kama hanya har tah kai bakin kofa_

_ashraf ya riko hannu ta "am not mad at you at all azla,av forgiven you for all what you have done to me,and I hope you will do the same to me"_

_murmushin da yafi kuka ciwo tayi " how I wish my parents can forgive me the way you just did,but that can't happen, I guess this is not the right place for me"_

_tah jaye hannu ta zata wuce,ya kara rike hannu tah "the child you left does not matter but you do so if they can't forgive you,I guess we'll leave the child with them and go together but I won't just stand an lose you I guess if I lose you again av all ready lost you forever"_

_ya jah hannu tah zasu wuce,dah karfi Abba yayi magana " you fools where are you going, ni nah yafe mah diyata,Wanda duk bai yafe mata bah to sai dai ya bah min gida"_

_dah gudu suka sheko sukayi hugging inshi,tana tayi mai godiya_

_sanna fah aka shiga girke-girke yan Canada dadi kawai suke ji Yau zasu ci abincin yan Nigeria, cikin 1 hour aka shirya masu abinci kala uku sai Wanda suka ga dama ci_

_su auntie pops da momma an isa,momma na lake dah azla kamar saceta akace za'ayi,duk dah haka ammi bata kula tah_

_takaici mah suke bata,daga su ha ita azla din yan dah taga suna nan2 da ita,ita koh azla tah ga alamun haka shiyasa tah kara shigewa jikin momma kamar zata koma ciki_

_bata wurin momma bata wurin umma da auntie,sun rasa ina zasu sa tah duk dadi ya cika su_

Aisha gentle [11/11 8:00 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZlA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

*G.N.O*

Part2 Page 22

Dah dare duk suka taru parlor akan maganar azla da ashraf pops da king sunyi maganar azla ta koma gidan tah_

_shiko Abba yayi tsaye akan ashraf ya saki azla,shiko ashraf ko kadan bai yarda da wannan zancen ba,dah kyar ya Abdul ya ja ra'ayin shi yah yarda tah koma_

_"na yarda azla ta koma gidan mijin tah,amma bazata kara ko hour biyu basu kyau ah gidan nan ba","haba Dan uwa kah bari ta kwana biyu mana" "a'a pops kyaleni da ita_

_nima in yi magani tah son raina" duk suka sa dariya sukayi tah fira,sanna Abba ya yarda ta yi kwana biyu,ashraf kamar zai ci rai sbd takaici_

_cikin kwana biyu aka chanza komai na gidan akasa sabo,ita ko gyara tah kawai sukeyi,junior yana gidan su pops tunda yaji ance dady yabi baban shi_

_Yau suka raka azla gidan tah suka wuce Aka bata ita da halin ta😂,parlor tah dawo tana kallo kodan bata ji shigowa ba_

_ji tayi anyi hugging inta tah baya,tana juyawa taga ashraf da big smile dah yake carrying on his face so dope_

_"ya ashraf you almost scared me to death" sorry my queen but you kind of nervous why" "am just so unpleasant I don't no how to look at you,off all the things that happened but still you choose to forgive me,am sorry for all av done to you,I don't no how to repay you_

_ummmm" what " am just thinking repay me with a hot name and a big hot kiss_

_smiling tayi your my hero I don't even no what name to give you" so what about my kiss" 😉 don't bother har sai ka gaji_

Asuba ta gari

Aisha gentle [12/11 6:22 pm] aysha bawa💅🏾: [12/11 5:57 pm] aysha bawa💅🏾: 🎀🎀AZLA🎀🎀 Na Aysha Bawa✍🏽

Part 2 Page 22

_*fin*_ _washà gari da safe tah hada masu homemade macaroni soup da orange juice_

_"what azla macaroni soup fa,am not into this nikam" "haba just try it mana my hero😉" "but frankly speaking its so yuks...." Bai karasa magana ba sbd spoon daya dah yakai na soup_

_"how did it taste" "actually bad,but i'll help you by shan wannan for once" "hmmm na dai ji" tana shan nata tana kallon shi ta gefen ido_

_har ya shanye bowl ya dauki serving spoon zai kara dah sauri ta rike hannu shi,tana batun chocking da abinci_

_"wait,wait,wait... Mi zaka yi kuma,don't tell me karawa zakayi" "oh yes toh mi kike ñufi karawa zanyi" "accept the defeat yayi dadi"_

_"ummm to be frank kin cinye" "yeeeeeee I knew it" haka suka cigaba da zama cikin jindadi dah kaunar juna,sai fadan da baza'a rasa ba,Yau dah gobe sai Allah_

_junior na gidan grandparents dinshi,su king da tawaga shi sun koma sai dai ah koda yaushe suna waya,kuma zasu zo auren ya Abdul_

_bayan wata uku da weeks da dawowa azla,sai shirye-shiryen auren Abdul sukeyi su ya big da small duk sun halara sai shire sukeyi "ke wai azla tunda aka fara biki baki dai2 kullum cikin cin motsin baki kike_

_"ohhh wato ya small kin samun ido ko toh ciki nake da wata biyu" "kekam ba kida kunya" "eh naji Ina abun kunya btwn ni dah ku,sai kace ban taba haihuwa ba"," azee baby kamar bah ke bah wlh"_

_"bari kawai ya big,ni kai nah nasan nayi iya shege Allah dai ya gyara" "amin2 kedai"_

_Azla tah haifo yarta mai kyau aka sah mata suna maryam afrah,haka sukayi ta zaman su so dope_

_ah haka na fara hada kayà nah Dan komawa gidan mu na gama daukar ma miss da ummei labarin azla da mijin tah ashraf_

Alhamdulillah

Allah yasa kun amfana dah ko kadan n aciki,kuma littafi na nah azla yana nuna haquri na dah kyau,sannan duk laifin mutum yafiya shine best solution matukar bai saba mah mahalicin mu ba,Allah yasa mu dace.

Godiya gah

Gentle online novels Stylish online novels Sa'adah novel chambers Mamy's novels Feddy's novels Hikimar mace Hausa novels only. Home of novels Azla fans

Godiya gah ta musamman Aunty jidderh aka Sisto Hafsat rano Nmcy Ayusha iliasu Aunty meena "ummi adnan" Miss Sa'adah Ummei umar

Taku har ko yaushe Aisha gentle

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull