Kenza eBookz

Ba ni da gata - Chapter 16

Ba ni da gata - Chapter 16

Ba ni da gata Chapter 16: Ba ni da gata Chapter 16. 🎻An empty street, an empty house A hole inside my heart I'm all alone, the rooms are getting smaller I…

3,367 words

🎻An empty street, an empty house A hole inside my heart I'm all alone, the rooms are getting smaller I wonder how, I wonder why I wonder where they are The days we had, the songs we sang together Oh, yeah And oh, my love I'm holding on forever Reaching for the love that seems so far So, I say a little prayer And hope my dreams will take me there Where the skies are blue To see you once again, my love Overseas, from coast to coast To find a place I love the most Where the fields are green To see you once again My love I try to read, I go to work I'm laughing with my friends But I can't stop to keep myself from thinking, oh no I wonder how, I wonder why I wonder where they are The days we had, the songs we sang together, oh, yeah And oh, my love I'm holding on forever Reaching for the love that seems so far So, I say a little prayer And hope my dreams will take me there Where the skies are blue To see you l once again, my love Overseas, from coast to coast To find a place I love the most Where the fields are green To see you once again To hold you in my arms To promise you my love To tell you from the heart You're all I'm thinking of I'm reaching for the love that seems so far So, I say a little prayer And hope my dreams will take me there Where the skies are blue To see you once again, my love Overseas, from coast to coast To find the place I love the most Where the fields are green To see you once again (My love) Say a little prayer (my sweet love) Dreams will take me there Where the skies are blue (woah, yeah) To see you once again Overseas, from coast to coast To find the place I love the most Where the fields are green To see you once again My love🎻

Sosai wak'ar ke masa dad'i don har bugs steari ya ke yi. Ya sha hanya ka min ya iso cikin birnin *TORONTO* da ke *CANADA*, university d'in ya nufa. Parking ya yi ta re da nufar hall d'in da su ke gabatar da lecture. Wata baturiya da ake kira da Cecilia ta nufo shi ta na wani karairaye. Sanye ta ke da sweatpants kalar ash, sai riga arms les red color. Gashin nan na ta maroon ta zubo shi a kafad'un ta. Sai wani takalmi mai tsinin gaske a k'afarta. Hannun ta rike da iPhone ta taho da saurin ta na fad'in, "Hey Bibi wait a minute". Sauri ya k'ara ta re da shigewa cikin hall d'in da su ke gabatar da lecture ya nai mi waje ya zauna ta re da fiddo memo da wani Biro mai kyau ya d'aura akan desk ta re da furzar da iskan bakin shi. Cecilia kuwa da ke tsaye a waje kasancewar ba ta da damar shiga wajan ta saka hannunta a cikin gashin kan ta ta cukurkud'a ta re da fad'in "Dam it".

Sai 4:00pm su ka gama gabatar da lecture. Cikin sauri ya fito ya nufi wajan motar. Cecilia ta tun da ya shiga hall d'in ta nai mi waje ta zauna ta na jiran fitowar shi. Ta na ganin shi ta bi bayan shi da sauri har wajan mota. Shi kuwa Julaibib sauri ya ke ya je ya yi sallar la'asar. Ya na bud'e murfin motar ta rik'e gam ta re da tsare shi idanunta irin na turawa ta re da fad'in, "Why Bibi? Why are you avoiding me all this days? It's because of happened last week? Then I'm so sorry it won't happen again I promise. I won't come to your house without your permission again. Please stop avoiding me, I can't take it. You known I love Bibi". Cecilia ta fad'a ta re da kamo hannun sa. "Let go of my hand". Julaibib ya fad'a in a very cool voice. Hakan ya ke yi idan ran shi ya b'aci. Don idan har zai yi ihu ko magana a cikin fushi, to lallai zai kai hannu, kuma abunda ya tsana a rayuwar sa, shi dukan mace. "Bibi please". Cecelia ta sa ke fad'a ta re da rik'o k'ugun shi. Wani irin tsawa ya daka mata da ba ta san sanda ta saki hannun shi ta re da jaa da baya ba ta dafe kirjin ta saboda yadda ya ke bugawa. Kasancewar idan ran shi ya kai k'ololuwa har in'ina ya ke yi saboda zuciya. Tuni ya soma buga k'afar shi a k'asa ya na so ya yi magana amma maganar ta k'i fitowa. Kawai ya bud'e motar ta re da shiga ya fizge ta ya fice daga makarantar saura kad'an ya takawa Cecilia k'afarta tai saurin ja baya.

*MATAR SAYYADEE*

*_KAR DAI KU MANTA, SATURDAY AND SUNDAY BA NA TYPING_* 🌹 *31-32*🌹 .............Kai tsaye daga *Toronto University*, wani masallaci ya nufa ya gabatar da sallar la'asar ka na ya fito ya shiga mota ya nufi *Lawrence Avenue* wajan abokin aikin sa Peter John. Parking ya yi a gaban gate d'in ka na ya fito daga motar ya shiga cikin gidan. Doorbell ya danna. Katrina matar shi ta zo ta bud'e masa k'ofar ta re da fad'in, "Ohhh welcome Mr Julieby(Julaibib d'in ne ba ta iya kira ba ta ke fad'in haka)". "Thank you". Julaibib ya fad'a a tak'aice ta re da nufar kujera ya zauna. San ye ya ke cikin jallabiya ash colour, ba k'aramin kyau kayan su ka masa ba. Julaibib ne ya sayo masa a wani zuwan shi umarah da ya yi kasancewar Peter John ya na son irin wannan shigar wanda ya je gani sometimes a jikin Julaibib d'in. "Welcome friend. Yaya haya (hanya)?". Fad'in Peter shi ala dole sai ya ko yi hausa. Wani kallo Julaibib ya bi shi da shi idanuwan shi a k'ank'an ce ta re da mik'ewa ya zura hannun shi cikin aljihun wandon shi ta re da fad'in, "Why are you looking like this? Won't you go to the hospital? You know I have someone to perform surgery on. Are you drunk? Can't you ever heed good counsel? You've been repeatedly reminded about the dangers of alcoholism but all that has fell on deaf ears. But you are a medical doctor I don't have to waste my time talking to you always about that. See, I'm on my way to the hospital." Julaibib ya fad'a heading to the door without listening to what Peter John is saying. Kallon matarsa John ya yi ta re da fad'in, "This friend of mine is highly temperamental. He has perceived the smell of the wine we took a while ago. You know he hates the smell of alcohol. Even now, he would want to distance himself from me unless I appease him with effort. I feel for the wife he's going to marry. He is strictly regular as if he is superhuman and he doesn't show any interest for marriage. And I can swear to you that he doesn't chase after women. My friend is indeed very difficult to understand." Katrina matar john ta zauna a kan kujera ta re da d'aukar remote ta ce, "The guy impresses me a lot. Very handsome and knowledgeable. Whoever marries him is indeed lucky. I like his style." "Bibi! Hmm, I'm speechless". Fad'in Peter ta re da zama kusa da ita.

*_______* Kai tsaye ya na fitowa daga gidan Peter ya d'auki hanyar *Alexander street* in da gidan sa ya ke. Direct bedroom d'in sa ya yi ta re da shiga bathroom ya sa ke wanka ta re da d'auro sabon alwala. Don shi haka ya ke ba ya rabuwa da alwala a jikinsa. Gaban mirror ya isa ta re da shafa man shafawar sa ya kuma feshe jikinsa da turare don shi ma'aboci turare ne. Ya na matuk'ar k'aunar k'amshi a rayuwarsa. Wannan karan ma jeans ya saka ta re da t-shirts vneck. Ta je kan sa ya sake yi ka na ya sauko zuwa parlour. Kitchen ya shiga kasancewar kitchen d'in na a parlour ne. Tea ya had'a ta re da d'auko biscuit ya na had'awa da shi ya na sha kasancewar shi mara son cin abinci sosai idan ba na k'asar sa ba. Sai bayan ya gama ne ya fito daga gidan, kai tsaye *Mount sinai Hospital* ya nufa. Tun daga parking motar da ya yi a harabar asibitin mutane su ka zagaye motar kamar za su tsuguna masa. Ko da ya fito daga cikin mutar, manyan likitocin asibitin nan da kan su su ka fito suka taro shi su na gaisawa da shi kasancewar babba kuma kwararra doctor a fanni daban-daban. Domin dai degree biyar ga re shi, ya na kan na shidda yanzu. Farkon degree d'in sa shine ya karan ci fannin Gynaecology and obstetrics (Fannin cutukan mata da haihuwa), na biyu kuma ya karanci Paediatric (Fannin rashin lafiyar k'ananan yara), na uku kuma Oncology (Fannin ciwon sank'ara (Cancer)), na hud'u kuma, Nephrology (Fannin k'oda), na biyar Cardiology (Fannin Zuciya), Sai na shidda wanda ye kan karanta yanzu wato Orthopaedic (Fannin k'ashi). Sosai ya ke da kwarewa a wajajan nan. Booking ake yi idan za'a gan shi. Har da ga k'ashashe da dama ake zuwa ganin sa. Wanda Sai mutum ya na da sa'a ya ke samun hakan. Kai tsaye wani had'ad'd'an office ya nu fa ta re da sauya kayan jikinsa izuwa na tiyata saboda tiyatar da zai wa wata a zuciyarta.

Kai tsaye ya na fitowa daga gidan Peter ya d'auki hanyar *Alexander street* in da gidan sa ya ke. Direct bedroom d'in sa ya yi ta re da shiga bathroom ya sa ke wanka ta re da d'auro sabon alwala. Don shi haka ya ke ba ya rabuwa da alwala a jikinsa. Gaban mirror ya isa ta re da shafa man shafawar sa ya kuma feshe jikinsa da turare don shi ma'aboci turare ne. Ya na matuk'ar k'aunar k'amshi a rayuwarsa. Wannan karan ma jeans ya saka ta re da t-shirts vneck. Ta je kan sa ya sake yi ka na ya sauko zuwa parlour. Kitchen ya shiga kasancewar kitchen d'in na a parlour ne. Tea ya had'a ta re da d'auko biscuit ya na had'awa da shi ya na sha kasancewar shi mara son cin abinci sosai idan ba na k'asar sa ba. Sai bayan ya gama ne ya fito daga gidan, kai tsaye *Mount sinai Hospital* ya nufa. Tun daga parking motar da ya yi a harabar asibitin mutane su ka zagaye motar kamar za su tsuguna masa. Ko da ya fito daga cikin mutar, manyan likitocin asibitin nan da kan su su ka fito suka taro shi su na gaisawa da shi kasancewar babba kuma kwararra doctor a fanni daban-daban. Domin dai degree biyar ga re shi, ya na kan na shidda yanzu. Farkon degree d'in sa shine ya karan ci fannin Gynaecology and obstetrics (Fannin cutukan mata da haihuwa), na biyu kuma ya karanci Paediatric (Fannin rashin lafiyar k'ananan yara), na uku kuma Oncology (Fannin ciwon sank'ara (Cancer)), na hud'u kuma, Nephrology (Fannin k'oda), na biyar Cardiology (Fannin Zuciya), Sai na shidda wanda ye kan karanta yanzu wato Orthopaedic (Fannin k'ashi). Sosai ya ke da kwarewa a wajajan nan. Booking ake yi idan za'a gan shi. Har da ga k'ashashe da dama ake zuwa ganin sa. Wanda Sai mutum ya na da sa'a ya ke samun hakan. Kai tsaye wani had'ad'd'an office ya nu fa ta re da sauya kayan jikinsa izuwa na tiyata saboda tiyatar da zai wa wata a zuciyarta. Fitowa ya yi daga cikin office d'in na shi ya yi theater room d'in, wasu daga cikin doctors su uku suka rufa masa baya da nurses hudu. Kayan aikin su ma kawai abum kallo ne. Hatta aikin da akai wa wannan mata ba tsagata aka yi ba, ko mai da machine aka yi mata. And the operation was successful. Cikin da godiyar ubangiji ya fito daga theater room d'in doctors su na congratulating d'in sa. Murmushi kawai ya ke ma su, don shi bai cika dariya ba. Bayan ya fito ya canza kayan sa, kai tsaye masallaci ya nufa ta re sa sa ke alwala kasancewar a cikin theatre d'in nan sallar magriba ta sa me shi, kuma abunda ya fi tsana a rayuwar sa shine sallah ta wuce sa.

*NIGERIA* Hmm abun zai ba ku mamaki idan na fad'a maku cewar Binty yanzu ta kware a yaran fulatanci. Turanci kuwa ko wani d'an da ya je makaranta ba zai nu na mata turanci ba. Ba laifi ta na yi kuma ta na mayarwa. Gyefe guda kuma Malam Suhail ya fita sha'anin Binty, amma ba gaba d'aya ba. Don cewa ya yi kura na yawo, zabo na yawo, wata rana za'a had'u. Hajiya Mansura kuwa sai k'ara haukacewa ta ke yi, don yanzu ji ta ke yi ko ido hud'u ne kawai su yi da Binty ko ta samu ta ji sauk'i cikiin zuciyar ta. Tu ni ta tsiri zuwa shashin Anna duk da kasancewar da zan ba zuwa ta ke yi ba. Kuma Anna na karb'ata hannu biyu duk da a k'asan zuciyarta ta na mamakin yawan zuwa shashin na ta da ta ke yi. Sai dai duk zuwan ta, Allah bai tab'a sawa ta ga Binty ba. Haka za ta k'ariki zamanta ta tashi ta fita. Kuma ba ta so ta tambayi ina Bintyn ta ke ka da ta yi suspecting wani abu. Yanzu haka su Fanan sun na hutun third term ne. Sai farin ciki ta ke yi ta re za su koma makaranta sa Binty. Ta k'osa wannan ranar ta yi. Da ma tuni Ya Fu'ad ya je har makarantar ya ga ma wa Bintyn komai. Za'a saka ta primary 3 kasancewar ya yi wa principal d'in ba ya nin komai kuma yq shaida masa Bintyn ta na da saurin fahimta kuma sun d'aukar mata lesson teacher. Hatta uniform sun ba ta da kaf writing materials. Sai dai ya Fu'ad d'in bai shaida mata ba saboda surprise ya ke son ba ta.

Kwanci tashi ba bu wuya wajan Allah. Nan da kwana uku dai Binty za ta so ma zuwa *LEAD BRITISH* a matsayin d'aliba. Ana gobe za su je makaranta, ya Fu'ad ya kwashe su ya yi masu shopping mai uban yawa har da su school bags da kuma takalman makaranta ba d'aya ba ba biyu ba. Tsabar murna, tun saura sati d'aya Binty ta fara zuwa makaranta, ta dai na ishashshan barci. Har mafarki ta ke yo ga ta a cikin school d'in. Daran ranar kuwa ba ta yi baccin kirki ba. Asubar fari ta tashi, ko da Anna ta zo tashin su, idanun Binty biyu ta ga ta. Dariya ta yo cikin harshan fillanci ta ce, "Wato Binty ba ki yi bacci ba saboda zumud'i ko? To ai sai ku ta shi ku yi wanka ta re da d'auro alwala". Binty ce ta fara saukowa daga kan gadon, ka na ta tada Fanan da ke bacci. Wanka ta soma yi ka na ta d'auro alwala. Doguwar riga ta saka ta re da hijjab ta tada sallah kasancewar ta iya sallah sosai yanzu. Bayan ta idar ta isa gaban madubi ta d'auko man shafawa ta soma shafawa a jikinta, dai-dai lokacin Fanan ita ma ta fito daga bayi. "Heeey! Kar ki wa fuskan ki komai. Ki ba ri in idar da sallah da kai na zan gyara miki fuska. Ai yau kwalliyar ki ta musamman ce". Fad'in Fanan ta re da kabbara sallah. Binty jiran ta ta yi har ta idar da sallah ka na ta zo ta yi mata kwalliya. Ba wani kwalliya ta mata ba, powder kawai ta shafa mata ta re da lipstick. Sai ta gyara mata gashin kan ta ta yi mata parking a tsakiyar kai ta kuma nannad'o gashin ta yi ma ta donut da shi. Anna ce ta shigo hannunta rik'e da uniform d'in Bintyn a hannunta. "Laa! Anna da ma an bata uniform?". Fad'in Fanan. "Eh, Barrister ne ya je ya karb'o mata a makaranta har da ID d'in ta ga shi nan". Fad'in Anna ta re da aje kayan a kan gado. D'aga kayan Fanan ta yi ta re da nuna wa Binty tana dariya. Skirt d'in ta mik'a mata ta saka, ka na ta ba ta shirt d'in ciki mai dogon hannu ta saka ta re da d'aura mata coat d'in ta kuma b'alle mata mab'allin rigar. Ba k'aramin kyau ka yan suka yi wa jikinta ba. Kamar dan ita aka yi su. Hular ta saka mata ta re da baby hijjab d'in. "Binty na kin gan ki kuwa? Kin yi kyau sosai". Fad'in Anna. Dariya Binty ta yi ta na jujjuyawa ta re da kallon kan ta cikin madubi dad'i ya gama kashe ta yau za ta makaranta. "Ga socks d'in ki nan ki saka ku fito ku karya ka da ku yi latti". Fad'in Anna ta re da fita daga d'akin. Safar ta saka, ka na ta saka dark purple shoe kalar kayan mai matuk'ar kyau. Cikin sauri Fanan ma ta shirya su ka fita parlour. A dinning su ka tara's da Daddy da Anna su ma su na karyawa. K'arasawa su ka yi su ma ta re da jan kujera su ka zauna. Gaba d'ayan su su ka gaida daddy da Anna. Ka na su ka had'a tea. Daddy ya kalli Fanan da Binty ta re da fad'in "My twins, dan Allah idan an je makaranta, a natsu a yi abunda ya da ce. Ban da fad'a da students. Sannan ke kuma Fanan ki kula da Binty sosai ta re da k'ara ko ya mata abubuwan da ba ta iya ba tun da ke kin san kan makarantar". "In sha Allah daddy". Fad'in Fanan. "Allah ya ma ku albarka". Fad'in Daddy. "Ameen". Su ka amsa gaba d'ayan su. Ta shi su ka yi kowacce ta d'auki jakar makarantar ta su ka sauko k'asa ta re da fita daga d'akin. As usual driver na nan a nesa da part d'in kad'an ya na jiran isowar su. Ya Fu'ad ne ya fito cikin shigar suit bak'ak'e ya nufo inda su ke. A tare su ka had'a ba ki wajan fad'in, "Ina kwana ya barrister?". "Lafiya k'alau autares d'in Anna. Binty kin gan ki kuwa cikin uniform d'in nan? Looking more beautiful". Ya Fu'ad ya k'arisa maganar ya na kallon Binty. "Thank you ya Fu'ad". Fad'in Binty ta na dariya har sai da kyawawan hak'oran ta su ka bayyana ta re da lotsewar kumatukan ta. "Mu je ni da kai na yau zan kai ku makaranta". Fad'in ya Fu'ad. Tsallan murna su ka yi dukan su ta re da nufar motar yaya Fu'ad d'in da gudu. Bayan su ya bi ta re da isa wajan motar ya danna key su ka bud'e. Binty ta shiga gidan gaba kasancewar ta na son zaman gaban mota saboda ta ga komai da komai ta na kuma tambaya abunda ba ta ga ne ba. Fanan kuma ta shiga gidan baya. Shiga motar ga yi ta re da kunnata ya yi reverse ya nu fi gate. Oga Solomon da ya dad'e bai ga Binty ba, da ya gan ta yau a gaban mota ba k'aramin mamaki ya sha ba, domin ta k'ara girma da kama kyau. Don gaba d'aya watan ta takwas a gidan. A hanya sai k'ara ja masu kunne ya Fu'ad ya ke yi a kan su dage su yi karatu musamman Binty. A k'ofar gate d'in ya sauke su ta re da jan kumatun Binty ya ce, "Binty na ki yi karatu sosai kin ji?". Gyad'a masa kai ta yi ta na murmushi. Fanan ita ma ta kai kumatun ta ta re da fad'in, "Ya Fu'ad ni ma" Ita ja kumatun na ta ya yi ta re da fad'in, "Rigimatu maza a shige makaranta". Isa wajan gate d'in makarantar su ka yi ta re da nu na ID d'in su su ka shige ciki. Gaba d'aya students d'in da su ke harabar makarantar su ka juyo ta re da zubawa Binty idanuwa su na fad'in "Wow!".

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull