Kenza eBookz

Ba ni da gata - Chapter 5

Ba ni da gata - Chapter 5

Ba ni da gata Chapter 5: Ba ni da gata Chapter 5. *HOTEL* K'arfe d'aya da minti hamsin da biyar ya farka, da ma baccin na shi sama-sama ya ke. Sauko wa ya…

3,501 words

*HOTEL* K'arfe d'aya da minti hamsin da biyar ya farka, da ma baccin na shi sama-sama ya ke. Sauko wa ya yi daga kan gado ta re da kunna hasken torchlight d'in wayar sa ta re da jawo wata jaka mai kama da briefcase ya fiddo wani d'an karamin gunkin da gaba d'aya jikinsa allurai ne aka caccaka har ta tsakiyar kan gunkin nan. Ajiye gunkin ya yi a kan gado a hankali ka na ya fiddo da wani bak'in wando ya saka ta re da wata doguwar jan riga har k'aurin sa, ka na ya zaro wani bak'in d'an kwali ya d'aura a kan sa ya ku ma saka wani jan abu tun daga kan karan hancinsa har goshinsa. Wannan gunkin ya d'auko ta re da d'aga shi sama ya soma wasu surutai da wasu yare. Cikin minti d'aya kan wannan gunkin ya soma fitar da wani irin wuta kamar an watsa petur. Jinginar da gunkin ya yi a jikin bango, ka na yai masa sujada sau goma sha bakwai. Bakin gunkin ne ya bu'de, wani jan mayafi ya fad'o daga ba kin shi. 'D'aukar mayafin Alhaji Sammani ya yi ta re da fad'in, "Karbut-karbut, zundun-zundun, zundubutt". Ya na ga ma fad'in haka ta ke gunkin ya b'ace b'at. Shi kuma Alhaji Sammani ya koma in da Binty ta ke a kwance ya kwanta a gyefanta flat ta re da rufa masu wannan kyallan. Cikin second biyar su ka b'ace b'at gaba d'ayan su. A tsakiyar k'urgumin daji su ka tsinci kan su. Alhaji Sammani ya sab'a Binty a kafad'a ta re da kutsa kai cikin dajin nan. Bai yi tafiyar minti biyar ba, ya isa gaban wani wawakeken fili. Wa ni irn kyafkyafta idanuwa ya so ma yi ta re da yin wasu surutai kamar haka, "Talshibtulyii massburut mulmulgab pucapuca hardurdus birit hadar darrrr". Ya na ga ma fad'in haka wani irin k'ofa ya soma b'ullowa daga cikin k'asa. Sai da ya kwashi mintuna biyar ka min k'ofar ta ga ma bayyana gaba d'aya kuma zagaye da katanga. A gaban k'ofar kan wani ru sheshen kwarangwal ne idanuwan sa na zubda jini. Alhaji Sammani ya shimfid'ar da Binty ta re da isa gaban k'ofar nan ya kalli kwarangwal d'in nan ta re da ma sa sujada guda biyar. Kwarangwal d'in nan ya feso masa jini a fuskan shi, ka na k'ofar ta bud'e. Juya wa Alhaji Sammani ya yi ta re da sab'o Binty a kafad'a da ke bacci kamar ta mutu su ka shiga cikin k'ofar nan. Sai da su ka wuce k'ofofi takwas, duk k'ofa d'aya akwai bak'ak'en dakaru guda d'ari, fuskan su kawai idan mutum ya kalla zai iya mutuwa sabada tsabar firgita da irin halittan su. Wata k'ofa mai ruwan gold wanda ita ce k'ofa ta k'arshe da za ta sadaka da ainahin fad'ar tsafin. Nan ma sai da Alhaji Sammani ya sauke Binty ta re da yin surutai kamar na farko, sannan ku ma yai wa wani gunki sujada ka na k'ofar ta bud'e ya k'ara sab'a Binty a kafad'a su ka shige. Fad'in girman wannan fad'ar b'ata baki ne, amma wannan fada zata iya d'auke mutane dubu hamsin a cikin ta. Gaba d'aya layi su ka yi ko wannan su a kwai wani d'an kwarya a hannunsa mai d'auke da jini a ciki wanda d'aya daga cikin su yai sacrificing wani abun. Alhaji Sammani shimfid'ar da Binty ya yi a tsakiyar wad'annan mutane kanta na fuskanta wani k'atotan dodon tsafin da girman kawai ya cika bango d'aya na hall d'in. Amma kan shi d'an k'arami ne. Sujada Alhaji Sammani ya yi wa wannan gunkin, ka na ya d'ago ta re da nufar wata wawakeken rijiya da ke cikin fadar nan, ya d'auki kwarya ta re da d'ebo jini yq dawo ya fuskanci dodon tsafin nan ta re da nuna masa kwaryan, ka na ya yi kurb'a biyar ta re da ko ma wa layi shi ma ya tsaya rik'e da kwaryan a hannun sa. Wani garjejan mutum ne mai d'auke da tambarin sarauta a kan shi da wani sanda a hannunsa, gaba d'aya tun daga saman shi har k'asan shi bak'ak'en ka ya ne mai santsi da shining a jikinsa. Kallon Alhaji Sammani ya yi wanda ya duk'ar da kan shi jikinsa na rawa. D'an yatsar shi ya d'aga ta re da nu na Alhaji Sammani. Sai ga Alhaji Sammani ya taho kamar iska ya tsaya a gaban shi. Jikin Alhaji Sammani na rawa ya zube tare da yin sujada a kan k'afar wannan mutumin ya na fad'in "Tuba na ke mai girma Durdus, a gafarce ni. Yau na taho da abunda ka buk'ace da na kawo, ku ma nasan za ka ji dad'i da farin ciki idan har ka duba abunda na kawo d'in". Alhaji Sammani ya fad'a kamar zai saki zawo don tsoro. "Na rantse da dodon tsafin Kalhark'o wannan karan idan har ka sab'a mana sai na yi maka hukunci mummuna. Ka dad'e ka na sab'awa umarnin Kalhark'o, kai ba ka san ka na san ya mu a cikin fushinsa ba ne. To da ka. Jawo ma na tab'ewa da tsinuwar Dodo Kalhark'o gwara mu tsone jinin ka ta re da taune k'ashin ka kowa ya hutu. Alhaji Sammani har ya so ma sakin fitsarin tsoro, ya sake sujada a kan k'afafun Durdus ta re da fad'in, "Tuba na ke shugaba, da izinin Dodo Ka Kalhark'o za ka ji dad'in kyautar da na kawo yau". Durdus yatsarsa ya k'ara d'agawa ya nu na Alhaji Sammani da shi, sai ga Alhaji Sammani na ta shi kamar iska ta baya, ya koma matsayarsa. Yatsar ya k'ara d'agawa ta re da d'ago Binty da ke shimfid'e a k'asa. Mik'ewa ta yi k'ek'am ku ma still bacci ta ke yi ko motsi ba ta yi ba. Taho da yatsarsa ya ke yi, ita ma Binty ta na k'ara matsowa ku sa da shi. Sai da ta zo daf da shi ya tsayar da ita cak ta re da yin sama da yatsar shi. Ta ke fuskanka ta d'ago, shi ku ma ya sa ka idanunsa a kan na ta da ke rufe ta na bacci. Shafa idanuwan ta ya yi. Wani irin firgita ta yi ta re da bud'e idanuwanta ta sauke a kan Durdus.

*KU HANZAR TA FA, FREE PAGES 'DAYA YA RAGE. KUMA DAGA GOBE NE FA! KA KI JIRA NA SATA Y'AR UWA. D'ARI BIYAR D'IN KI ZAI BI YA MIKI BUK'ATA, SHI MA IDAN KATI NE ZA KI TURO. IDAN KUMA TA ACCOUNT NE. D'ARIN KI UKU YA ISHE KI*

Wani irin haske Durdus ya ga ni a cikin kwayar idanun Binty. Ja da baya Durdus ya yi wanda hakan ya firgita hancin gaba d'aya jama'ar wajan. Don yau ne rana ta farko da wani abu ya kid'ima Durdus har ya bayyana a jiki da fuskansa. Shi kuwa Alhaji Sammani zawo ne ya nai mi kwace masa. Hanjinsa kuwa kamar za su tsintsinke. "Ka ji tsoro ne bak'in arne?". Binty ta fad'a da wani razananniyar muryan tsohuwa wacce za ta iya kaiwa shekaru saba'in a duniya. "Wa cece ke? Mai ki ke buk'ata anan? Ni ban gayyace ki ba, ki fita a jikin wannan yarinyar jinin ta za mu sha kuma mu sadaukar da budurcinta ga Dodan tsafi. "Karyan ka!". Fad'in Binty cikin muryan tsohuwan nan ta na wani irin mik'ewa ta na k'ara tsaho har sai da kan ta ya tab'o silin d'in k'aton hall d'in nan. Faratunan hannunta ya k'ara wani irin tsawo daga tsayan nan na ta har ya na tab'a k'asan d'akin taron nan. Wani irin ihu Binty ta yi wanda ya saka ga ba d'aya kayan jikin mutanan wajan fita daga jikinsu har da shugaba Durdus. Wani ihun ta k'ara yi da ya kifo da Dodon tsafi nan da girman sa ya cika bango d'aya. Da ba din tashi saman da Durdus ya yi da sauri ba, sai Dodon na ya kashe shi. Duk da haka ma sai da ya kashe mutane saba'in. Fa'duwa gabanta Durdus ya yi ta re da fad'in, "Tuba na ke sarauniyar aljanu, ki min aikin gafara. Ku d'auki yarinyar nan ki tafi da ita ka da ki halakar da mu". Gaba d'aya sauran mutanan su ma su ka kwanta flat su na rok'an Binty. Shi kuwa Alhaji Sammani ya san ta shi ta k'are. Don ya tabbata mutawa zai yi. A hankali Binty ta so ma rage tsawonta har ta dawo dai dai tsayin ta ta re da fad'in, "Ku azzalumai ku saurare ni, ban ga ma da ku ba, zan dawo a cikin shiri domin in ga ma da ku. Ba za Ku k'ara cutar da wa ni d'an Adam ba. Ku ma zan ta tafi, amma ta rezan ta fi da wannan azzalumin, da kai na na ke son in hukunta shi". Alhaji Sammani kuwa da jin abunda Binty ta fad'a ya sa ki zawo ba adadi. K'arasa Binty ta yi ta re da dafa Alhaji Sammani su ka b'ace ta re.

*ASSALAMU ALAIKUM READERS, GA NI NA ZO MA KU DA SABON LITTAFI NA MAI SUNA A SAMA, WANDA YA ZO DA ZAFI-ZAFIN SA, KUMA NA TABBATA ZA KU JI DAD'IN SA. BA ZAN CI KA KU DA SURUTU BA, KAWAI KU BI NI A FREE PAGES, KU DA KAN KU ZA KU GA NE BOOK D'IN NA DABAN NE. KAWAI KU NU NA MIN ONE LOVE WAJAN SIYAN BOOK D'IN AKAN FARASHI AKAN FARASHI MAI RAHUSA KAMAR HAKA:*

*Normal group shine mutum zai bi ya 500 idan ka ti ne, idan kuma ta account ne 300.*

*VIP kuma 1000 ne idan kati ne. Idan kuma ta account ne 700.*

*MUTANAN NIGER KUMA ZA SU BI YA KAMAR HAKA*:

*Normal group shine mutum zai bi ya 500F idan ka ti ne, idan kuma ta account ne 300F.*

*VIP kuma 1000F ne idan kati ne. Idan kuma ta account ne 700F.*

*EVIDENCE OF PAYMENT 08128755583*🌼 🌹 🌹 🌼 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌹 *BA NI DA GATA*🌹 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 🌼. 🌼 🌹 🌹 🌹 🌹 🌹

*PAID BOOK*

*NARRATED & WRITTEN BY* *ZULFA'U SA'EED IBRAHIM* ( *_MATAR SAYYADEE_*)

☀️ *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*☀️💪 ( *Home of quality and trusted writer's of the nation*)💪🏻

*DEDICATED TO THE MOST BEAUTIFUL WOMAN IN THE WHOLE WORLD (MY MOTHER). ALLAH YA JIK'AN KI DA RAHAMA*

*KU HANZAR TO KU HWARA PAYMENT, KA DA KU BA RI A BA KU LABARI. NORMAL GROUP, D'ARIN KI BIYAR #500 KACAL ZAI BI YA MI KI BUK'ATA, SHI MA IDAN KATI ZA KI TURO, IDAN KUMA TA ACCOUNT NE, D'ARIN KI UKU #300 YA ISHE KI. VIP KUMA #1000 IDAN KATI NE, IDAN KUMA TA ACCOUNT NE D'ARIN KI BAKWAI #700 ZAI BI YA MI KI BUK'ATAR KI. KI HAN ZAR TA KAR A BA KI LABARI. 0592412800, SAI KI TURO DA SHAIDAN BIYAN KI A WANNAN NUMBER 08128755583. SAYAN NA GARI, MAI DA KUD'I GIDA*

*____________________* *FREE PAGE 11&12* *____________________*

............."Alhaji ni ka mara saboda ina ko ya wa y'ata tarbiya?". Fad'in Hajiya Sakna rik'e da kunci ta na kallon Alhaji Saifullahi. "An mareki d'in, ki yi abunda za ki yi. Wannan ba tarbiya ce, kawai ba ki son ta ne shiyasa ki ke ga na mata azaba. Kuma idan har NI ne mahaifin su, kuma ni ke biyan kud'in makarantar, Sai in da Sabrin ta zab'a za ta shiga. Kuma kamar yadda ta ce ba za ta yi karatun a makaranta d'aya da su y'an biyu ba, hakan zan yi. Za ta ko ma *LEAD BRITISH* kamar yadda ta buk'ata, su kuma twince su ta fi *HAMPOS* d'in. That's my final decision". Alhaji Saifullahi ya fad'i a tsawace. Aunty Junaina kuwa, cike da mak'irci da mubafunci ta kalli Hajiya Sakna ta re da fad'in, "Mummyn Zaid, ki yi hak'uri ta je makaranta da ta ke so, ai ba bu komai, su kan su y'an uwan na ta ai sun san halin da ta ke ciki. Su kan su su na supporting ai ma ta abunda ta ke so saboda lalurar ta. Ni na san ba sa jin komai a hakan haka. Ko ba haka ba Amrah". Aunty Junaina ta k'arishe maganar ta na kallon fuskan Amrah da tai kicin-kicin da rai. "Bar ta kawai Junaina, tun ba yau ba na fahimci Sakna kishi ta ke yi da Sabrin kamar ba d'iyarta ba. Ta fi k'aunar sha-sha-shan can Zaid da babu abubda ya sa ni Sai fad'i da rashin jin magana. Ku ma wallahi ni babu wanda ya isa ya raba min kan y'ay'a". Alhaji Saifullahi ya fad'a ya na buga babbar rigar shi cike da masifa. Sabrin kuwa sai murmushin jin dad'i ta ke yi saboda yadda daddyn ta a ko'ina ya ke nuna ita d'in ta musamman ce a wajan shi. Hakan na matuk'ar burgeta. Duk da ta mi wani iri kad'an da daddyn na ta ya wanke fuskan mahaifiyar na ta da mari. Hanan tagwainiyar Amrah kuwa ji ta ke kamar tai bindiga saboda tsabar b'acin rai da yadda daddyn na su ke nuna banbanci b'aro-b'aro a tsakanin su da y'ar uwar ta su. Hakan ya jefa masu mugun tsanar Sabrin d'in a cikin zuciyar su wanda ko k'aunar ganin ta ba sa yi. Hajiya Sakna da ke tsaye dafe da kuncinta ta na hawayen bak'in ciki saboda lallata mata y'a da Junaina da daddynta su ke yi wanda tun tuni ta ga ne Junaina ba k'aunar Sabrin d'in ta ke yi ba. Kawai so ta ke ta lalace, don ita kan ta kishi ta ke da abubda mahaifin na su ya ke wa Sabrin d'in kamar ita ce kad'ai y'arsa don bai had'a Sabrin d'in da kowa ba. Ju ya wa ta yi a fusace ta ha ye sama da sassarfa ta shige d'akinta ta re da turo k'ofa ta fad'a kan gado ta saki kuka mai d'an sauti. Alhaji Saifullahi kuwa, kama hannun Sabrin ya yi ta re sa fad'in, "Sorry my Queen, mu je in d'an yawata da ke a gari hankalin ki ya kwanta kin ji daughter. Don't mind your mother". "Daddy zan je ni ma". Fad'in Hanan". Fad'in Hanan. Wawan mintsili mahaifiyarta ta kai mata a kan cinyarta ta re da antaya mata harara. Hakan ya yi dai-dai da lokacin da Sabrin ita ma ta sauke mata wani irin kallo mai cike da gargad'i ta re da harara. Mahaifin na su kuwa cewa ya yi, "No Hanan, wannan fitar ta queen ce. Ku je ku ta ya mom d'in ku da aiki ka min mu dawo. And make sure you cook her favourite before we come back". Ya k'arisa maganar ne ya na kallon aunty Junaina kasancewar ita ke da girki. "In sha Allah". Fad'in aunty Junaina murmushi kwance a fuskan ta, yayin da zuciyar ta ke wani irin gurnanin wuta mai ci ke da tsantsar tsanar Sabrin d'in.

*HOTEL* K'arfe d'aya da minti hamsin da biyar ya farka, da ma baccin na shi sama-sama ya ke. Sauko wa ya yi daga kan gado ta re da kunna hasken torchlight d'in wayar sa ta re da jawo wata jaka mai kama da briefcase ya fiddo wani d'an karamin gunkin da gaba d'aya jikinsa allurai ne aka caccaka har ta tsakiyar kan gunkin nan. Ajiye gunkin ya yi a kan gado a hankali ka na ya fiddo da wani bak'in wando ya saka ta re da wata doguwar jan riga har k'aurin sa, ka na ya zaro wani bak'in d'an kwali ya d'aura a kan sa ya ku ma saka wani jan abu tun daga kan karan hancinsa har goshinsa. Wannan gunkin ya d'auko ta re da d'aga shi sama ya soma wasu surutai da wasu yare. Cikin minti d'aya kan wannan gunkin ya soma fitar da wani irin wuta kamar an watsa petur. Jinginar da gunkin ya yi a jikin bango, ka na yai masa sujada sau goma sha bakwai. Bakin gunkin ne ya bu'de, wani jan mayafi ya fad'o daga ba kin shi. 'D'aukar mayafin Alhaji Sammani ya yi ta re da fad'in, "Karbut-karbut, zundun-zundun, zundubutt". Ya na ga ma fad'in haka ta ke gunkin ya b'ace b'at. Shi kuma Alhaji Sammani ya koma in da Binty ta ke a kwance ya kwanta a gyefanta flat ta re da rufa masu wannan kyallan. Cikin second biyar su ka b'ace b'at gaba d'ayan su. A tsakiyar k'urgumin daji su ka tsinci kan su. Alhaji Sammani ya sab'a Binty a kafad'a ta re da kutsa kai cikin dajin nan. Bai yi tafiyar minti biyar ba, ya isa gaban wani wawakeken fili. Wa ni irn kyafkyafta idanuwa ya so ma yi ta re da yin wasu surutai kamar haka, "Talshibtulyii massburut mulmulgab pucapuca hardurdus birit hadar darrrr". Ya na ga ma fad'in haka wani irin k'ofa ya soma b'ullowa daga cikin k'asa. Sai da ya kwashi mintuna biyar ka min k'ofar ta ga ma bayyana gaba d'aya kuma zagaye da katanga. A gaban k'ofar kan wani ru sheshen kwarangwal ne idanuwan sa na zubda jini. Alhaji Sammani ya shimfid'ar da Binty ta re da isa gaban k'ofar nan ya kalli kwarangwal d'in nan ta re da ma sa sujada guda biyar. Kwarangwal d'in nan ya feso masa jini a fuskan shi, ka na k'ofar ta bud'e. Juya wa Alhaji Sammani ya yi ta re da sab'o Binty a kafad'a da ke bacci kamar ta mutu su ka shiga cikin k'ofar nan. Sai da su ka wuce k'ofofi takwas, duk k'ofa d'aya akwai bak'ak'en dakaru guda d'ari, fuskan su kawai idan mutum ya kalla zai iya mutuwa sabada tsabar firgita da irin halittan su. Wata k'ofa mai ruwan gold wanda ita ce k'ofa ta k'arshe da za ta sadaka da ainahin fad'ar tsafin. Nan ma sai da Alhaji Sammani ya sauke Binty ta re da yin surutai kamar na farko, sannan ku ma yai wa wani gunki sujada ka na k'ofar ta bud'e ya k'ara sab'a Binty a kafad'a su ka shige. Fad'in girman wannan fad'ar b'ata baki ne, amma wannan fada zata iya d'auke mutane dubu hamsin a cikin ta. Gaba d'aya layi su ka yi ko wannan su a kwai wani d'an kwarya a hannunsa mai d'auke da jini a ciki wanda d'aya daga cikin su yai sacrificing wani abun. Alhaji Sammani shimfid'ar da Binty ya yi a tsakiyar wad'annan mutane kanta na fuskanta wani k'atotan dodon tsafin da girman kawai ya cika bango d'aya na hall d'in. Amma kan shi d'an k'arami ne. Sujada Alhaji Sammani ya yi wa wannan gunkin, ka na ya d'ago ta re da nufar wata wawakeken rijiya da ke cikin fadar nan, ya d'auki kwarya ta re da d'ebo jini yq dawo ya fuskanci dodon tsafin nan ta re da nuna masa kwaryan, ka na ya yi kurb'a biyar ta re da ko ma wa layi shi ma ya tsaya rik'e da kwaryan a hannun sa. Wani garjejan mutum ne mai d'auke da tambarin sarauta a kan shi da wani sanda a hannunsa, gaba d'aya tun daga saman shi har k'asan shi bak'ak'en ka ya ne mai santsi da shining a jikinsa. Kallon Alhaji Sammani ya yi wanda ya duk'ar da kan shi jikinsa na rawa. D'an yatsar shi ya d'aga ta re da nu na Alhaji Sammani. Sai ga Alhaji Sammani ya taho kamar iska ya tsaya a gaban shi. Jikin Alhaji Sammani na rawa ya zube tare da yin sujada a kan k'afar wannan mutumin ya na fad'in "Tuba na ke mai girma Durdus, a gafarce ni. Yau na taho da abunda ka buk'ace da na kawo, ku ma nasan za ka ji dad'i da farin ciki idan har ka duba abunda na kawo d'in". Alhaji Sammani ya fad'a kamar zai saki zawo don tsoro. "Na rantse da dodon tsafin Kalhark'o wannan karan idan har ka sab'a mana sai na yi maka hukunci mummuna. Ka dad'e ka na sab'awa umarnin Kalhark'o, kai ba ka san ka na san ya mu a cikin fushinsa ba ne. To da ka. Jawo ma na tab'ewa da tsinuwar Dodo Kalhark'o gwara mu tsone jinin ka ta re da taune k'ashin ka kowa ya hutu. Alhaji Sammani har ya so ma sakin fitsarin tsoro, ya sake sujada a kan k'afafun Durdus ta re da fad'in, "Tuba na ke shugaba, da izinin Dodo Ka Kalhark'o za ka ji dad'in kyautar da na kawo yau". Durdus yatsarsa ya k'ara d'agawa ya nu na Alhaji Sammani da shi, sai ga Alhaji Sammani na ta shi kamar iska ta baya, ya koma matsayarsa. Yatsar ya k'ara d'agawa ta re da d'ago Binty da ke shimfid'e a k'asa. Mik'ewa ta yi k'ek'am ku ma still bacci ta ke yi ko motsi ba ta yi ba. Taho da yatsarsa ya ke yi, ita ma Binty ta na k'ara matsowa ku sa da shi. Sai da ta zo daf da shi ya tsayar da ita cak ta re da yin sama da yatsar shi. Ta ke fuskanka ta d'ago, shi ku ma ya sa ka idanunsa a kan na ta da ke rufe ta na bacci. Shafa idanuwan ta ya yi. Wani irin firgita ta yi ta re da bud'e idanuwanta ta sauke a kan Durdus.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull