Kenza eBookz

Baccin so complete by m shakur - Chapter 14

Baccin so complete by m shakur - Chapter 14

Baccin so complete by m shakur Chapter 14: Baccin so complete by m shakur Chapter 14. Jikin Saleem wani kalan sanyi yayi if he remembers correctly the last…

3,892 words

Jikin Saleem wani kalan sanyi yayi if he remembers correctly the last time dayasan Marwan yayi kuka was sanda suna secondary school yashigan ma Marwan fada akamai duka sosai, sai Marwan yazo ya rungumesa yana kuka sosai duk dukan da aka kawomai na sauka akan Marwan today jin yana kuka sai all memories na childhood dinsa yadawo masa ahankali yace "damn it! Waikai bakasan ka girma ba do you still have this habit na kuka saikace mace dalla ni saken" yayi maganan zai turasa dan kukan Marwan na taba zuciyansa saiyaji shima yanaso yayi kukan, dan kukan mai hakuri da hadiye abu kuka ne babba, Marwan bai sakesa ba, jikin Saleem yayi sanyi sosai, hannunsa yadaga zaikai bayansa sai ya kasa sai chan yakai hannun yadaura abayansa ya bubbuga ahankali yace "I'm sorry toh nadena wlh stop this, yanzu idan wata crush dinka tazo taganka ahaka kuma fa, so kake mace ta rainamin kai eh, stop Marwan" saiya ciro Marwan daga jikinsa ahankali juyawa Marwan yayi da sauri yakai bayan hannunsa ya gige fuskansa tsaf yazare glasse ya goggoge idanunsa Saleem ya tsaya yana kallon bayansa, maida glasses din yayi saiya juyo yakallesa idanunsa sunyi jajir har sundan kumbura cus ya mummurzasu kuma dama bawani lafiya suka cikaba ahankali yace "I will accompany Abba muje mu nema maka aurenta, amm promise me kabar wannan rayuwan har abada Saleem" yanuna club din, Saleem dake kallonsa sosai ya gyadamai kai, Marwan yadanyi jimm sannan yace "promise me you will take care of her, you will be gentle with her, and you will be extremely soft towards her cus that's the type of man she needs in her life kota warke har brain still remains brain dabaison damuwa tashin hankali da fitina cus she's very very fragile so promise me zaka bita ahaka Saleem"Ahankali Saleem yace "Wallahi Wallahi I promise you Doc" gyadamai kai Marwan yayi yace "let's go I will introduce her to you, but you're leaving hospital I want you to join company Abba and be among the company's legal representatives start working tunda aure zakayi, avoid club and women, I will be tracking activities naka idan kakoma our deal is off" dasauri yace "promise" mita suka shiga, Marwan yatada motan yace "you have to be on prophylaxis" Dasauri Saleem yace "why?" Wani kallo Marwan yamai sai yadan shafa kansa yace "dazu i was so angry saisa banma tsaya neman CD ba Bantaba yin abu babu protection ba sai yau, ai Dr na yamin all tests I'm clear baka gani ba" idanun Marwan nakan titi yace "nagani"Wayan Abba ne yashigo wayan Marwan hakan yasa yadaga yace "gani nan dashi Abba, zamuje hospital but zamuzo gida daganan" Abba yace "to toh saikunzo"suna kaiwa asibiti Marwan yayi parking Saleem yafito shima yafito sai suka shiga hospital din office dinsa suka wuce ahankali Marwan yace "go and shower" Saleem baiyi musu ba yawuce yashiga bayin Marwan yazauna kan desk nasa yayi shiru kagansa saiya baka tausayi kasan karfin hali kawai yakeyi yazauna yayi shiru kawai, yana wajen Saleem yafito daure da towel saiya bude drawer yaciro another kaya yasaka tsaf ya shinfida dadduma yayi salla yana idarwa yamike yakalli Marwan dake rubuce rubuce yace "na idar muje" karasa rubutun Marwan yayi saiya mike tsaye rikeda wani new big drawing book, da wani jar da pencils da crayons da eraser ke ciki suka wuce Marwan na gaba Saleem na binsa abaya, ahankali Marwan yabude dakin da Amirah ke ciki batadade da tashi daga bacci ba tana zaune akan gado duk ta damu sabida yanda bataga Marwan ba tun safe Umma takawo mata abinci kadan taci nurse ce adakin tagama duba vitals dinta tana rubuce rubuce jin an bude kofan dasauri Nurse din ta juyo itama Amirah tadan dago kanta hada idanu sukayi itada Marwan to his biggest suprise saiyaga ta turo baki tareda sauke kanta tamaida kasa yakarasa shigowa Saleem na shigowa Nurse tace "barka da zuwa Dr" gyadamata kai yayi yamika hannu takarbi record na Amirah Saleem na shigowa dakin Nurse tabi Saleem da kallo dan bata sanshi ba he's so handsome kaman Dr, duba chats din yayi saiya bata yace "you can go" tace "okay Dr" Saka sthethoscope yayi a kunne ya tsaya gaban Amirah yana ijiye drawing board da pencils tin a gefenta, ahankali yace "how are you?" Bakinta kawai yayi motsi kadan alamun fine maganan ma bai fitoba, hannunta ya kalla yace "give me ur hands" hannunsa takawo zata basa saitaga alamun inuwan mutum na tafiya wanda ba Dr ba saita mika hannunta instead of tabashi saita rike gefen labcoat dinsa ta sauke kanta kasa sosai, Marwan dake lurada ita yadake yana danne zuciyansa sosai yace "this is my brother sunansa Saleem" saiya juyo yace "Saleem come"zuwa Saleem yafarayi wajen gadon Amirah takara rirrike lab coat din Marwan, daidai Saleem ya iso wajen kaman dodone yazo wajen sai kawai unexpectedly tai hugging Marwan daga zaunen datake tana manna fuskanta awajen kirjinsa da six packs din cikinsa, takai dayan hannunta tana kama dayan bangaren labcoat dinsa batare data bama Saleem ko one single look ba, sosai gaban Marwan yake bugawa sabida yanda tai hugging nasa so tight, wani abu Saleem yaji yazomai wuya ganin yanda Amirah ta rungume Marwan gabaki daya kirjinta na manne ajikinsa amman kuma sai yakore abun dayakeji cus yasan waye kaninsa Marwan ba dan iska bane, kuma the way Marwan is principled he doesn't look like wanda will ever develop feelings for any patient nasa, itama Amirah wani iri taji data shiga jikin Dr, she's always doing this to Ammi and Miemie idan Ammi bata wajen amman batajin komi, but jikin Dr yau saitaji wani iri, saitaji wani dumi dawani comfort dawani irin sanyi da dadi, ga kanshi dayakeyi dataji kaman yana sata sakejin bacci, tadauka she will feel normal yanda takeji ajikin şu Ammi idan ta boye ajikinsu amman bataji hakan ba, wani kalan nishi tayi ajikin Marwan cus what she's feeling is so strange, all this happens in few seconds, strictlymuryan Marwan sounding a bit harsh yace "cikani" ahankali Amirah tasaki labcoat dinsa tana fitowa daga jikinsa saita koma kanta akasa still takai hannayenta biyu zatasa abaki Marwan yace "noo"dakatawa tayi bata sakaba, yadanyi jimm, Saleem da jikinsa har rawa yake yataba Marwan alamun Marwan yasa tamai magana, dan ijiyan zuciya Marwan yasauke, ahankali yace "akwai abinda yake miki ciwo yau?" Gyadamai kai tayi alamun eh, murya chan kasa yace "mene?" Shiru tayi batai magana ba, saiya tsare fuskanta da kallo saiyaga second pimple yafito mata a kumatu this time, saiya dauke kai yace "baki gaida Brother na ba Saleem" dauke kanta tayi gabaki daya yanzu tana kallon gefe tana wasa da hannunta, Saleem saya kasa daurewa saiya duka gaban gadon ta side din data maida fuskanta cikin sanyin murya yace "Hi My Amirahhhh!"wani abu Marwan yaji yatabamai zuciya kaman numfashi sa zai fita dauke fuskanta Amirah tayi daga side din dayake da Saleem yazo tamaida fuskanta dayan side din tana wasa da yatsunta kaganta zaka rantse batasan Saleem na wajen ba, Saleem yasake zagayowa yace "my name is Saleem will you be my friend" tsare Amirah Marwan yayi da idanu datayı kaman bada ita ake magana ba ga Saleem na duke akasa, strictly yace "baki iya gaisuwa ba" ahankali fuskanta na kallon nowhere exactly cikin yar sanyin muryan tace "uhn….ina yini!" Ya Rabbi she actually talks like baby Saleem dafa kirjinsa yayi yace "Wayyoo Allah na Marwan sonta zai kasheni!" Hawaye Marwan yaji kaman yana taruwan mai a idanu dasauri yajuya yace "let's go" dago kanta Amirah tayi takalli Marwan daya juya saita yunkuro zata tashi kasawa tayi Marwan na kallonta ta gefen idanu Saleem yace "bye see you tomorrow" Amirah data kasa tashi tabisu da kallo bataso Marwan yatafi ko kadan kawai saitaji ruwa yana taruwa a idanunta, now this is the thing part of kalan ciwonta shine bata kuka, cus kuka shima is emotions which batada shi ko ace bata iya displaying ba, dadi ko rashin dadi, bakin ciki damuwa ko fariciki baka are something da baka gani a fuskanta, ko ciwo take saidai kaga zufa ba hawaye ba but kawai saitaji ruwa yataru a idanunta ahankali takai hannu ta taba idanunta daidai lokacin hawayen ya fito daga idanunta yazuba hannu tasa ta goge takai hannunta ta shafa cikinta dake mata ciwo sosai, saida sukakai office nasa suka shiga Marwan a natse yace "I have to see a patients kafin mutafi ina zuwa" Saleem dake tsananin farin ciki yace okay.

Fitowa Marwan yayi yawuce kofa Amirah taji ana budewa hakan yasa ta kalli kofan goshinta na hada zuwa tanaso ta tashi zaune takasa, maida kofan yayi yarufe saiya tako zuwa gadon hannunshi zube a aljihun lab coat ya kalleta yana kallon yanda goshinta ke zufa, gently yace "meke miki ciwo"? Bakinta ne yayi motsi muryanta yafito kadan. "Cikina!"Strictly yace "mesa dana tambayeki dazu baki fadamin ba?" Shiru tayi taki magana, gently Marwan yace "ba magana nake miki ba"? "I don't like wanchan"baice komiba yagane Saleem take nufi, matsowa dab da ita yayi yana kallon kwayan idanunta dayaga kaman tai kuka, bugawa kirjin Amirah yafarayi sosai tana kallonsa tanajin tafiyan some cold butterflies in her stomach, bata taba ganin mutum mai kyan this Dr ba arayuwanta she's still feeling kaman tai hugging nasa, batasan meya faruba amman ahankali da yar baby voice tace "Yaya Marwan!"yanda takira sunansa shi kansa Marwan saida kirjinsa yabuga baitaba sanin sunansa nada dadi hakaba sai yau, amman sai bai nuna mata ba ya tsareta da idanu yadake his heart beating so fast yace "na'am Ameenah!" Batasan mema zatace ba but kawai she's feeling wired, having some creepy feelings ajikinta data rasa na menene, sai kallonsa datake da idanunta dasukemai walkiya a idanu sabida haske ga ruwa na cikasu lips dinta na rawa rawa, da murya yar karama yana kallonta har lokacin kaman yana magana da baby yace "talk I'm waiting" magana Amirah tashiga kokarin yi amman saita kasa batasan mezatace ba, batasan meya sameta ba wani karfi yazo mata kawai saita yunkuro kadan and just hug him passionately then abinda takeji saiya kara tasomata kawai tasakinmai kuka da she can't describe na menene exactly.

Da ace Ammi zataga Amirah na kuka datai mamaki cus rabon dataga Amirah na kuka tun shekarun yarinta little girl, you know mutumin da bai iya fitar da emotions ba duk randa emotions din zai fara zuwa mai rasa yanda zaiyi yake da how to properly display the exact emotion dayakeji, yanda kirjin Marwan ke bugawa kaman zai fito sabida yanda Amirah ta kankamesa tana kuka she could hear it da ace zata tsagaita kukan, wani irin kuka mai pericing zuciya dayake so gentle so light so low yet ashagwabe and heart melting takemai, he's trying his best yaturata tafita daga jikinsa amman yakasa, da kyar ya iya tattaro the little words dake bakinsa, asanyaye yace "why are you crying like this, kinaso ki kasheni ne?" Girgizamai kai tayi tana jikinsa still ta rikesa, ahankali tace "to sakeni saiki fadamin menene" makemai kafada Amirah tayi ashagwabe no dan bataso yaje ko'ina, batason ya saketa, batason tabar jikinsa, bataso tadenajin kamshin turarensa, batason tadenajin dadin voice nasa dakeda taushi, yakuma ke cika da lalama.

He has little self control idan yanason mutum, he just realize that, cus Amirah na neman jefasa wani yanayi, da kyar yace "Ameenahhh!" Wani sanyi Amirah taji aranta saita sake kankamesa sosai nipples dinta nawani kalan tashi yanajinsu akirjinsa sosai danta manne sa sosai ta kwakumesa da kyau, rawa jikinsa yafara, Amirah batada hankali nor wayau, is very wrong of him yabiye mata or entertain such innocent abu datakeyi, ahankali yace "tsaya toh mugani Amirah Ammi" saiya shiga cirota daga jikinsa batai musuba sabida cikin lallashi yamata maganan, saita fito idanunta sunyi kananu, kallo daya yamata yadauke kai sabida the way her nipples were pointing out kaman an chokalo tsinke, jikinta yasaki batamasan meka faruwa ba kawai kallonsa take innocently, takai duka hannayenta tasa abaki tana kallonsa she knows absolutely nothing! Idan mutum baida karfin Imani he will take advantage of her innocence cus ita kanta batasan metake ba ko meke damunta ba, ko meke faruwa ajikinta ba, bargonsa yadauka saiya daura saman jikinta from shoulder to shoulder har lokacin yana kokarin dawo da kansa daidai his body is still shivering falling madly in love with Amirah more and more dudda yayi alkwarin cewa zaiyi BACCIN SO. EPISODE 2️⃣9️⃣

A office Marwan yasami Saleem dake zaune sai murmushi yake shi kadai Marwan ya dauke kai yace "let's go" tare suka fito suka shiga mota zuwa gida, a compound suka tarar da Abba shi kadai tsaye Marwan ya tsare Abba da idanu duk yayi zuruu saiya kalli Saleem dake murmushi abinsa yace "can you give this man peace of mind Saleem? Karka manta yanada yara, idan kai baka bukatansa y'ayansa needs him da matansa stop troubling him Saleem" dan kallon Abba Saleem yayi dake tahowa wajen yayi, yatabe baki yace "ya nemamin aure yaga idan zan karabi takansa" yana maganan ya bude mota yafito Abba yakara saurin tafiya yana nuna kansa yace "ni kake cema zaka kawomin yaran karuwai Saleem"yayo kansa da zafi kaman zai dakesa, Marwan daya fito saiya tare gaban Abba tareda rikesa yace "Abba dan Allah no, Saleem ba yaro bane and kai hannu ko daga murya will not change anything, babu amfanin kullum kaita fada da dan uwanka ana jinku"Saleem yataho yana dan sosa kai yakalli Abba dake kallonsa yana huci yadan dauke kai, yace "sorry Yaya amman nidai kawai kanemamin auren Ameenatu, gobe zan fara zuwa office a company and join the legal team, I'm making you one last final promise cewa bazan kara troubling nakaba, I will be responsible da aiki da komi just handle aurena kaji Yays" yadan kannema Abba idanu cikeda shedanci, Abba dake kallonsa yace "nika maida dan iska ko Saleem"? Saleem yawuce abinsa yace "a'a amman dai kai Yayan dan iska ne Saleem" yayi wucewan sa Abba yabisa da kallo idanunsa sunyi ja, Saleem was never like this before tunda yafara shaye shaye yazama dan iska, kuma mara kunya wanda baya ganin kowa da gashi, Abba zaiyi magana Marwan calmly yace "Abba let him be, karka biye masa kaji, kayakuri, Allah ya shiryar dashi" tsayawa Abba yayi saiya tsare Marwan da idanu yana kallonsa cikeda tsantsan kauna dakuma so ahankali yace "nagode ko Marwan, Allah yamaka albarka" ahankali yace "Ameen" Abba yace "Wife tacemin dazu kadawo kanka na ciwo ya kan yanzu"? Ahankali yace "yadena Abba" Abba yace "Masha Allah tom muje ciki" wucewa ciki sukayi Saleem yasamu tareda Mami a dinning tana basa abinci yana bama Mami labarin Amirah Mami na sauraronsa, everything yafadama Mami daga yanda yaganta rannan bayan ya ari motanta yaje office wajen Marwan yabata abinci down to details na abinda yafaru yau da all history Amirah daya karanta a file dinta abun yama Marwan ciwo patient history is confidential akanme zai bada labari Abba zama yayi a falo yasa glasses yana bude wata jarida Marwan yayi hanyar staircase zaiyi sama Mami tace "hala wani laifin abincin yamaka"Saleem dakecin abinci abinsa yace "Mami ai wannan bana jin zai so abinci fa , common let's eat, Mami's food is delicious" Mami ya kalla ahankali yace "lemme shower zan sauko nasha tea" bata cemai komiba tadauke kai yawuce ahankali su Faiza yafara shiga yaduba sannan yafito yashiga dakinsa, ya watsa ruwa yafito yana saka kayan bacci yaji sallaman Mami, dasauri yakarasa saka pajamas yafito yazo wajen kofa yabude Mami ne rikeda tray na abinci, hannu yasa dasauri yakarba yace "Mami why are you stressing yourself zan sauko ai" tsaresa da idanu Mami tayi dan harya fada mata, ciki yashiga saita biyosa tamaida kofan tarufe, Marwan ya ijiye tray kan desk nasa yajuyo yakalli Mami data zauna akan kujeran wajen tana kallonsa saitace "what was our agreement tun kana yaro? Shine zaka dena zurfin ciki, komeke damunka you will tell me right? Kanada wata uwa aduniya ne sama da ni Marwan?" Girgizama Mami kai yayi alamun no, asanyaye Mami tace "to meka damunka harka fada haka? I could clearly see it, idan kowa zai kalleka bazai gane damuwanka ba ni dazaran na kalleka nake ganewa, What is it Marwan?" Shiru yayi shi baijin zai taba iya bude baki yafadama Mami abin nan ba, sauke kansa kasa yayi Mami na kallonsa, chan tace "wacece Aminah dinnan patient dinka da Saleem ke maganan ta?" Dan dagokai yayi ya kalli Mami ta tsaresa da idanu kaman tana shirin ganosa, saiya maida kansa kasa, ahankali Mami tace "shikenan ka nunamin iyakata ai" tamike zata wuce hannunta Marwan yarike Mami ta dakata ta tsaya tana kallonsa, ga magana abakinsa amman yakasa fadi, hannunta ta karbe daga hannunsa kawai tawuce tabude kofa tafita Marwan yayi shiru yakalli abincin datakawomai, shayi kawai yadauka saiya koma gado yazauna yana sauke ijiyan zuciya idanunsa sun kada sunyi ja. EPISODE 3️⃣0️⃣

Wuraren 8 bayan sallan isha'i wayan Miemie yashiga ringing tana tsakar gida tareda Mustapa da Bashir yaran Baffa dasuke kansu daya da Miemie suna hira, macen Baffa daya kuma she's only 5 tana wajen su Ammi dake tareda Baffa, tafito da gudu takawo ma Miemie wayan tace "ana kiranki" Mustapa yace "ango ango ke kiranta" hararanshi tayi saita tashi taje kitchen tadauki wayan tamaki magana, murmushi Ya Umar yayi yace "kicema Baffa ina waje" katse wayan tayi saita fito, Baffa da Ammi da Lami duka suna dakin saita fito tashiga dakin akunyace tace "Baffa wai gashi nan awaje" Baffa yayi murmushi yace "to acemai ya shigo Mamama Maryama"gyadamai kai tayi tawuce tafita saitaje wajensu Mustapa tace "Baffa yace kushigo dashi" dasauri Musty yamike daga kan tabarma yana kakkabe riga yace angama saiyayi zaure itakuma Miemie tawuce dakin Ammi da gudu tana zaune adakin taji an shigo dasu yana gaisawa dasu yaran, falon Abba aka shigar da Umar inda Baffa ne awajen kawai da Lami Ammi bata wajen sabida alkunya, zama Umar yayi kansa akasa bayan sun gama gaisawa Abba yayi gyaran murya yace "ammm to Masha Allah Umari, daman dalilin dayasa na kiraka shine duba da kaddaran data faru ysakanin iyayen matarka dole nakiraka anan naji menene plan dinka Maryama dai tazama matarka, na farko dai zamuso kadan bamu lokaci kafin ta tare tunda auren yazo haka bagatatan bamu gana yan shirye shirye a bangarenmu ba wanda zamuso muyi yanzu kafin ta tare amman fa idan ka yarda kenan tunda kaine mai gidan yanzu"Baffa yayi shiru cikeda natsuwa da kamala da girmamawa Umar yace "ammm Baffa eh ba matsala nima a bangarena gidan danake ginawa wanda ashi zata zauna ciki ban karasaba, zai daukeni sati hudu zuwa sati biyar na gama, so tarewanta zai zamana nan da wata daya da sati daya" gyadakai Abba yayi yace "masha Allah lokacin ya ishemu, ina muku fatan alkhairi" yakalli Lami yace "kiramin Maryama" batai musu ba ta tashi tafita tashiga dakinta inda Miemie na zaune tana wasa da Asiya dan mazan harsun fice su Mustapha sai anjima za'a gansu tace "tashi sa mayafi Baffanki na kiranki a falonsa na zaure"gyadama Lami kai tayi tamike tadauki maroon hijabinta tasaka tafito zuwa zauren sallama tayi kanta akasa, Baffa yace "bismillah shigo Maryama" shiga ciki tayi tasamu gefe daya ta zauna, Baffa yace "ga mijinki nan Maryama kisani cewa hakki ke akanki kimai biyayya shine jagoranki ayanzu sannan aljannan ki na tafin kafansa, banso naji ance kin shiga makota ko kinje chan ko nan batare da izininsa ba, ko ina xaki sanar dashi, makaranta ne sanar dashi kina jina ko, idan yace karkiyi kasa karkiyi yace yi kaza to kiyi kinjiko" gyadamai kai tayi.

Baffa yace "Umaru Maryama yarinya ce amananta muka baka, kazama jagoran arziki, miji daya iya soyayya, ya iya daraja iyalansa, miji mai hikima, mai kirki, mai tausayi, mai yawan yafiya dan mata saida yafiya" Baffa yayi murmushi hakama Umar, Baffa yace "toh Allah muku albarka, bari nabaku wuri kuyi magana ni zandan zaga nan bayan unguwa na dubo wani aminina dayake da dan matsala a kafafunsa" Umar yace "Allah basa lafiya" Baffa yace "Ameen Ameen" yamike yafita daga dakin yafice daga gidan sukaji karan rufe kofan waje dan a zaure dakin yake yawanci anan Abokan yake ganinsu suka zo, kan Maryam akasa gabanta sai faduwa yake Umar ya tsareta da kallo yanda take wasa da yatsunta kanta akasa duk tsoro tsoronshi ma take tunda taji an daura auren nan, matsowa yayi dab da ita adan tsorace Miemie ta yunkura zata tashi kaman abinda yakeso kenan yawani fizgota tafado jikinsa a rude ta zaro idanu tace "Ya Umar za'a shigo"murya kasa kasa yana kallon fuskanta da sai yanzu ya iya yagani yace "babu wanda zai shigo bayan ansan mijinki na tareda ke" kasa jure yanda yake kallonta tayi, tashiga kokarin tashi daga jikinsa yace "bazaki denama mijinki gardama ba" adan tsorace tabude baki zatai magana tama kasa tarasa mezatace Umar dake kallonta yanaji kaman ya cinyeta yace "ina sonki sosai Maryam i am so happy yau kin zama matata"runtse idanunta tayi akunyace tama kasa magana tana jikinsa saiya taho ahankali yana kawo fuskansa saitin nasa bude idanunta tayi tar jin alamun mutum zata koma baya yawani riketa yahada bakinsu duk yanda Miemie taso ta kwace kanta takasa sosai Umar ke kissing nata yana numfashi da sauri da sauri like he really really loves her, wani yammm yam jikinta yafara tadan turesa ta fizge bakinta har saida abin yayi kara tajuya zata sauka daga jikinsa sai yakai hannunsa zuwa saman kirjinta yakamota yasata ajikinsa hannayenaa nakan boobs nata ta saman hijab amma yana maida numfashi sama murya chan kasa yace "ni mijinki ne fa Maryam hakkina ne, jikinki belongs to me now"Yayi shiru yanaji tana kokarin türe hannunsa daga kirjinta, murya chan kasa yace "wat time kukeda lectures gobe?" Ahankali tace "by 10" ahankali yace "daga yanzu kullum nizan dinga kaiki makaranta in dawo in maidoki hidabkinii" Gyadamai kai tayi duk jikinta rawa yake, ahankali Umar yace "bantaba ganin ki ba hijabi ba yau inaso naganki ba hijabi a matsayina na mijinki" runtse idanu tayi ahankali tace "kunya nakeji dan Allah kabari Ya Umar" murmushi yayi yace "okay to naji amman nadaga hijabinki nakalleki kawai toh kin yarda" Gyadamai kai tayi a sanyaye cike da rashin wayau saiya sauketa daga jikinsa daga hijabinta yayi yabi jikinta da kallo wata diguwan rigan atampa ne ajikinta ya tsare manya, Boobs nata da idanu before Maryam tai wani tunani kawai yasauke zip na riganta kasa yaja rigan kasa saiga bra nata baki kafin Maryam tayi kokarin wani abu yasauke bra kasa kawai taji bakin Ya Umar akan nononta Ya Allah! Saura kadan tai ihu takasa tana tsoron kar akamasu kanta kaman zai kwance Umar tariketa gamgam yanashan nono ayanda yake ganin romance he loves it and he will so do it shi Allah sa ma ya iya hakura bai sadu da matarsa ba har zuwa lokacin, Umar kaman maye kama yarinya yayi yadinga tsotse mata nonuwa saida shida kansa yaji an bude kofar shigowa sannan yasaki nonon nata yafito daga hijabi Miemie takifa kanta akafafunta tanajin ciwo sosai muryan şu Mustapa yaji sun wuce cikin gida abinsu saiya jawo Maryam jikinsa yace "yakuri yakuri wlh ina son komi naki kinji my Miemie, stop crying" Gyadamai kai tayi da kyau saiyakai hannunsa kuma yashiga murza mata nonuwan yace "Maryam I can't stop I love you" ture hannunsa tayi ta tashi kanta akasa tafice daga dakin da sauri tawuce cikin gida tana maida ijiyan zuciya duka gabaki daya ta rude. EPISODE 3️⃣1️⃣

Readers Also Read