Baccin so complete by m shakur - Chapter 15
Baccin so complete by m shakur Chapter 15: Baccin so complete by m shakur Chapter 15. Gabaki daya Marwan ko shayin dayace zaisha ma bai iyasha ba, and…
4,060 words
Gabaki daya Marwan ko shayin dayace zaisha ma bai iyasha ba, and luckily for him sai Saleem baizo dakinsa ba yau yaje dakinsa, yadamu sosai, zuciyansa yamai nauyi sosai, kawai Amirah yakeji a zuciyansa, lumshe idanu yayi remembering the way Amirah tai hugging nasa, no one has ever hugged him that tight, or that way, kokuma yace baitaba rungume wata as tight as that ba all his life and she cried yanajin karamin little sound of her cry like a little girl, he felt every bit of thing that's on her chest pressed on his feeling when nippis nata ke motsi suna fitowa, she's developing feelings and emotions all at the same time but why? Why did she cry on him not mahaifiyarta daya lura takeso morethan anything in this world, Her Mom can't remember the last time yarta tai kuka, kota turo baki, what was Amirah trying to tell him data kasa conveying and communicating maganan verbally saidai ta hug da kuka? Calling his name Yaya Marwan, yatambayi kansa yana runtse idanu da karfi yanajan bargonsa har zuwa saman kansa yawani yi wahalallen kara yakai hannunsa ahankali yadaura zuwa kan maransa, anything dazaisasa ya shiga wannan yanayin yana avoiding cus yanacin bakar wahala bakadan ba, wani kalan banzan jiki garesa mara hakuri da yajishi haka he's always tempted yakai hannunsa yataba kansa koyaji Rahama amman baitaba yiba tunda yake, idan abun yataso masa har suma yanayi, idanunsa ne suka hasko masa nipples din Amirah kafin yarufeta da bargo tanashan hannu dawani irin sauri Marwan yace "noo damn it!" He hates the way zuciyansa ke fantasizing masa yarinya mara lafiya yana ganin jikinta, ahankali yadaura hannunsa saman kan wandon pajamas dake jikinsa, Subhanallahi Wabihamdihi Subhanallahil Azeem! Girman gabansa takai tsayin girman muciyan tuka tuwo, banbancin kawai shine abin tafi muciyan tuka tuwo kauri, kaurinta zaiyi sau biyu mugun kauri da tsawo, kuttubi me mulmulalle, doguwa, dakeda murdaddun jijiyoyi, zare hannunsa yayi jin yana dilalar da ruwa akan, maransa da cikinsa suka shiga daurewa kaman ana daddaure hanjinsa ana musu kalaban dake ake ma hanjin kaji, yaye bargon jikinsa yayi yana wani kalan nishi yamika hannu yana tattabawa da kyar zai dauki glasses nasa kafin yakunna wutan dakin tsabagen ciwo da kadawa da cikinsa keyi hannunsa buge glasses din yayi yafadi kasa, daidainan cikinsa ya juya kaman anyi flipping hanjinsa zuwa other side din, wani kara yayi. "Auuuuuuunnnn"Yayi wani juyi yafado sosai daga gado jikake tim yafadi akan glasses dinsa dake kasa shima yafashe, karaf karan a kunnen Saleem dake wasa da waya dan yakasa bacci baisan mesa ba amman idan yana dakin Marwan nan da nan bacci ke kwashesa he feels peaceful a dakin Marwan, jin kara saiya tashi da sauri the only thing dayazo kansa is Marwan is looking for glasses nasa bai gani ba yaje yabuge or something sai kawai ya ijiye wayansa yataho wajen kofan yabude yafito dasauri yabude kofan dakin Marwan da kamshi yamai sallama ga sanyin AC bai ganin komi adakin hakan yasa yakai hannu ya kunna wutan dakin, Marwan yagani akasa yana wani irin mika yana twisting hannunsa akan cikinsa from all indications baimasan inda kansa yake ba, wani irin bugawa zuciyan Saleem yayi dasauri yamaida kofan yarufe yataho wajen gadon sosai yasa hannu gabaki daya yana dago Marwan kafin yayi magana ma idanunsa suka sauka kan huge erection dake tareda shi ga hannaysnsa dake cikinsa Saleem ya tsorata cus shi baitaba sanin Marwan dawani ciwon ciki ba yace "Marwan Marwan"wani juyi Marwan yayi ajikin Saleem jikinsa na kakkarwa kawai yafashe da kuka yana magana da baya fita sosai. "Cikina zan mut….." hannunsa dasauri Saleem yadaura kan bakinsa yace "tsaya kanada magani mezan maka?" Kankame Saleem yayi ya matse hannunsa in agony yace "draw……" kafin yagama magana Saleem ya yunkura yana rikeda shi yajawo drawer saiko yaga allurai ajere awani box guda uku dake cikin syringe saiya dauka yakalli Marwan da baya hayyacinsa yana wani kalan zufa, Saleem yace "ban iya allura ba mezanyi" hannunsa kawai Marwan yabasa baida bakin magana hawaye nabin gefen idanunsa hakan yasa Saleem yakai yadan saiti jijiyan hannunsa wanda baisan ko daidai yakeyi ba ya danna alluran yana fesamai ciki Marwan yasake fashewa da kuka amman bamai karfi sodai ba, Saleem yace "yakuri sannu, sannu toh" yaciro alluran ya ijiye agefe baimasan mezaiyiba kawai har zuciyansa yanajin son Marwan da tausayinsa, cus Marwan is one person dayake ganin they're alike, da suna yara yana mugun tausayin Marwan sabida shi baida Mama baida Baba baimasan iyayensa ba yana 1yr suka rasu, while shi alokacin mahaifiyarsa ce kawai tarasu Baba nadarai, duka duka Baba baima dade da rasuwa ba, so he always have this pity for Marwan duk sanda yatuna he's just an orphan that lost his parent while he's a baby yataso hannun yayarsa wacce take first born dinsu sai yakara jin tausayinsa, saisa Marwan keda dan shagwaba, da raki, and he's soft and gentle wanda rainon Mami da sauran sisters nasa ne yataso cikin gata suna bala'in sansa tun yana karami ana ji dashi sabida maraya ne, yanzu ne ma Marwan yarage shagwaba da sauransu sabida yasoma girma yayi hankali yazama cikakken matashi but this is just Marwan. Gabaki daya yana jikin Saleem tun hawaye nabin gefen idanunsa har suka tsaya sai maida ijiyan zuciya yake ahankali ahankali kafin bacci yayi awon gaba dashi Saleem ya tsaya kawai yana kallonsa cikeda kauna, Marwan nada kyau dudda yana namiji yafi duka yan uwansa mata kyau wlh, sosai Saleem ke kallonsa bakinsa ne yayi dan motsi yace "kama fini bukatan mace angaya maka jiki is firewood dazaka zauna ba mace jikinka bazai fadamaka ba, look at dangerous ciwon cikin dakakeyi"yayi shiru still yana kallonsa saikuma yadaga idanunsa yasauke agaban wandon pajamas nasa saiya cire idanunsa dasauri baitaba sanin Marwan is this huge ba, dudda sun taso tare baitaba ganinsa ba sai yau shi kansa saida ya tsorata cus gani yayi gindinsa is like half na Marwan amman yarike mace kuka take Marwan ai kashe mace zaiyi, dan shafa kansa yayi saiya kwantar da shi kasa ahankali yana kallon hawayen gefen idanunsa yace "kai wlh da mace kazo kawai kowama yahuta, wannan ai kai zaka dingama matarka shagwaba" yamike yawuce yadauki paper yana tattare glasses nasa daya fashe ya kwashe yakai trash sannan yaje wani locker nasa a closet yakawo wani sabon glasses ya ijiyemai a waje daya sannan shima yakawo filo da bargo kawai ya kwanta kasan yarufesu yakashe wuta nan da nan bacci dayake ta nema yayi awon gaba dasu. EPISODE 3️⃣2️⃣
LAST FREE PAGE!!! Ahankali Marwan ke bude idanunsa wuraren 9 na safe tunda yake baitaba fashin zuwa sallan asuba without dalili ba, Saleem yagani dishi dishi yafito daga closet nasa sanye da suit black dayamai kyau sosai yazauna a jikinsa yakalli Marwan saiya taho wajen yadauki glasses nasa saiya duko yasa masa Marwan ya tsaresa da idanu murya ciki ciki yace "why are you wearing my suit?" Dan shafa kai Saleem yayi yace "uhnnn let's see okay firstly zan fara zuwa aiki yau kasan ina under legal team banda suit so saidai naka, saikuma dalili na biyu na dauki suit din as tukuici na dan ka wahalar dani jiya"dan kallonsa Marwan yayi dan baigane kan zancen ba, Saleem ya tsaresa da idanu ganin da gaske Marwan baifa tuna komiba yasa cikeda tsokana Saleem yace "yanzu baka tuna yanda ka dingamin kuka tsakar dare kanason kaci gindi ba"? Wani irin runtse idanu Marwan yayi yace "Astagafurullah!"Dakamai duka Saleem yayi yanadan dariya ganin yasa yaji kunya yace "munafuki irinku wlh kunfimu yan hannu ma jaraba, saura kadan dasaina kira wata karuwata tacimin kai jiyan nan dan saura kadan ka rasu sabida bakin sha'aw….." bai karasa maganan ba sabida yanda Marwan yamike irin baison maganan dinnan, yayi hanyan bayi Saleem yadan bisa da kallo kafin ahankali yace "start planning on getting married Marwan cus this suffering is unnecessary tundakai bakacin karuwa…." Bude bayi Marwan yayi dasauri yashiga yamaida kofan yabugo Saleem ya kwashe da dariya, jingina yayi da kofa yadage kansa dake ciwo sosai komi daya faru sama sama na dawo masa bai wani tuna da kyau ba but he knows sabida cikinsa yafara ciwo baimasan sanda Saleem yazo ba, duk kunya yaji wlh, yama kasa barin wajen knocking kofan akayi Saleem yace "dalla Malam kai wankan tsarki kafito kai salla nida kai da Abba muna jiranka we are going out, kaji ko, kuma wankan tsarki zakayi" wani tsakin takaici Marwan yayi ahankali yace "I hate you Saleem!" Saleem yace "ohh Allah, sabida na rufa maka asiri ban kira Mami da Yaya sunzo sunga abinda ke damunka ba ko, okay akwai gobe zan baka mamaki, I will make sure nasa kowa yasan kai jarababbe ne kaman yanda akasan nawa you silent beast, harijin banza kawai dan iska"Saleem ya kwashe da dariya duk takaici ya ishi Marwan saida yaji Saleem yabar dakin sannan yayi wanka yafito yaje yayi salla sannan yasa kaya, hospital zashi so jean yasaka da riga dark blue daya haskasa yana kanshi sosai yafito rikeda labcoat a hannunsa bai nemi su Faiza ba yasan sunje school, yana saukowa yaga Abba yasha manyan kaya tareda wani amininsa a falo, Saleem na zaune a dinning da Mami datai serving nasa abinci jin kamshin Marwan saita juyo ta kallesa idanuns shows sign na kaman kuka kuka amman sai batace komiba tace "zokai kari" ahankali yace "Mami asamin naje dashi hospital" wani kallonsa Mami tayi saiya sauke kansa kasa yaje ya gaida su Abba, Abba yace "yauwa Marwan zamuje yanzu gabaki dayan mu muga mahaifinta!" Abu yaji ya daki zuciyansa sai ya gyadama Abba kai yajuyo hada idanu yayi da Mami dake tsaye gaban cikin da flask a hannunta dazata hadamai abincin sai kawai tadauke kai tawuce, tahadamai komi da komi tadagokai ta kallesa yana zaune yaciro wayansa yana dannawa saita taho wajen tabasa kulan tace "gashinan saura karkaci" ahankali yace "Mami kidena fushi dan Allah" tsaresa da idanu tayi saita dauke kai tajuya kawai Abba yamike yakalli Saleem dake zakalzakalan abinci yace "kai kasan zamuje office ko tashi muje kaje office akwai abinci" tashi yayi yana share baki da tissue yace "to Yaya" Marwan ma yamike sai duk suka fito, motansa Marwan yashiga Saleem yashiga Abba da Amininsa suka shiga tasu driver yajasu su Marwan biyeda su abaya ahaka har unguwan su Amirah, saida suka danyi tambaya aka nuna musu exact gidan suka karasa sukai parking kirjin Marwan sai bugawa yake non stop, saukowa su Abba suka yi shima Saleem yafito Marwan yakasa fitowa daga mota abu yaji ya tsayamai a wuya, jikinsa yamasa wani sanyi kaman kankara, wani yaro Abba ya aika yayi sallama da su, Daddy na zaune a falo yaran duka sun tafi makaranta ya shirya tsaf shima yayi shirin fita yaro yazo yace ana sallama dashi, mikewa yayi saiya biyo yaran abaya yana bude gate abinda yafara gani is wata ranger over na 2025 Ya Allah dakuma tesla white dake biyeda ita abaya gawasu manyan dattawa sunsha manyan kaya da manya manyan katon cikinsu da kasan kudine yacika suna tsaye suna kallon Daddy, dawani irin sauri Dady yakarasa yana basu hannu yace "Assalamu Alaykum, Assalamu Alaykum kune ke sallama dani"? Abba yace "mune Malam Abubakar amm dafatan this si a good time"? Dasauri Daddy yace "of course of course lafiya dai ko"? Abba yace "kwarai ko zamu shiga daga cikine" Daddy yace "Bismillan ku" Juyowa Abba yayi yakalli Saleem yace "ina Marwan" Dasauri Saleem yabude kofan motan yace "Marwan let's go" myrmushin yake Marwan yayi yabude motan yafito suka hada idanu da Daddy Dayana ganinsa yaganesa amman sai baice komiba yaga manyan mutane masu dukiya yace "muje" shiga ciki sukayi har falon yakaisu yace "bismillah ku" saiya wuce dakin Maman Baby data fito daga wanka yace "munyi baki suna falo masu kudi ne ina zuwa" kafin tai magana yafito yazo falon yakallesu yace "Madak zata fito tahada shayi" Abba yace "aaaahhh no need munyi breakfast" tasowa Saleem yayi sai kawai yazo har gaban Daddy yaduka more like kneeling yace "ina kwana Babana"abun yaba Daddy mamaki harda su Abba ma Abba kawai yakada kai aransa yana cewa Allah ya shirya Saleem, Daddy da abin ya burgesa ganin dan masu kudi ya zube gabansa yana gaidasa yace "how are you my son, stand up stand up" tashi Marwan yayi yana murmushi sosai yawuce, ahankali kan Marwan akasa yace "ina kwana" ba yabo ba fallasa Daddy yace "lafiya lau" saiya wuce ya zauna Abba yayi gyaran murya yace "ammm Malam Abubakar sunana Muhammadu Muntari CEO na Gold and irons co"Wani zaro idanu Daddy yayi cus babu wani dan garin nan da baisan this company ba wat yadai daure bai nunaba, yace "wannan kuma shine baban aminini shakikiya Ibraheems kenan" Alhaji Ibraheem yace "Assalamu Alaykum" Daddy yace "wslm"Abba yanuna Marwan da Saleem yace "wayan nan kuma yarana, Dr Marwan d'ana ne Barrister Saleem kuma kanina ne uwa daya uba daya" Daddy yace "tabbas ba shakka ga kamannin nan nagani, Doctor nedai banga kamanninba" Abba yace "babban abu yakawomu nan dan haka I will go straight to the point" Daddy ya gyara zama da sauri yana kallonsu, Abba yace "kanina Saleem yaje asibitin da d'ana Marwan ke aiki sai cikin iko da kaddara irin na ubangiji yaga diyarka Ameenah sai Allah ya dauramai soyayyan Amina wanda shi aurenta yakeso yayi"inhar kabasa izini, bakinsa kadan Marwan yabude jin kaman baya iya numfashi da kyau kansa akasa, Daddy yayi shiru sai yace "Aminatu fa ciwon hauka ke gareta, bata magana, takan doki mutane dan koni nan takusan hallakani, Saleem zaka iya auren mahaukaciya?" Saleem yawani washe baki yace "eh Babana ina sonta ahaka" Daddy yayi shiru yana calculating shifa ba auren ne gabansa ba tunda yadaura idanu akansu all lissafin da kansa keyi yazaiyi yaci kudinsu yasami kudinsu yayi kudi yayi arziki sai Abba yadan rage murya yace "toh ni banki takuba tunda kuda kanku kunga Ameenatu kunsan matsalanta ahaka kukace kungani inaso, amman saidai bazan muku kaya ba ni banida kudin aurar da ita, koda na kaita asibiti ku tambayi doctor nan guduwa nayi dan sisin biya banda shi, gidana ba abinci da ace zaku zaune zuwa anjima kadan zakuga an koro yarana daha makaranta sannan gidan nan na hayane an bani notice ina neman muhallin zama da yar mota dazan dinga zurga zurgan rayuwa da ita" Marwan dayasan gidan nan nasune kawai yahau mamakin mutumin jin karya kiri kiri, anatse Abba yace "duk wannan ba matsala bace babu abinda zai gagara, zanma PA na magana cikin gidajena na lowcost za'a baka daya ka koma chan, da mota da komi dakuma kudi infact kome kake bukata zaka iya sanar dashi zai baka" wani zaro idanu Daddy yayi yakasa boye farin cikinsa abin feels like dream yakalli Saleem yace "tell me Son Yaushe kakeso adaura maka aure da Aminatu"? Wayyooo Allah wani dadi daya kama Saleem saikawai yawani mike yayi jumping yace "sati daya shima sabida nayi body pre….." Abba yace "Saleem" ganin zai saki layi, Saleem yakoma yazauna yana murmushi yakalli Marwan dayaga yaciro pager nasa dake kuka yadan dago idanunsa da Saleem yaga kaman sun chanza but saiya tuna yayi kuka last night maybe saisa idanun sukai haka, yace "I am an emergency patient I need to go" Abba yace "maza tafi, Allah dai yabaku ladan aikin nan" Marwan yatashi yafita harda dan gudu Saleem yabisa da kallo, yayi mota yabude yashiga yana numfashi sama sama yaja motan da gudu yabar gidan zuciyansa namai kaman zata tsage ta tarwatse yahau titi yana gudu idanunsa na kukkullewa kansa namasa nauyi, yana ganin jiri, zuciyansa namasa zafi da radadi, jikake kirrrrrgaramm!!!! Babban mota ta kwashe motarsa yayi sama ya wulwula yafadi akife!!!
MEYA SAMI MARWAN? KUNA GANIN ZAIYI SURVIVING THIS ACCIDENT KO ZAI RASU???
EVERYBODY DESERVES SECOND CHANCE! MUTUM NA LAIFIN DAYAFI NA SALEEM ALLAH YA YAFE MASA!
AMMI ZATA YARDA A AURAN DA DIYARTA AMIRAH?
IDAN DADDY YA DAURA AUREN BATARE DAYAMA GAYAMA AMMI BAFA SAI BAYAN AN HADA AUREN??
KUNA GANIN AMIRAH ZATA YARDA DA SALEEM A MIJINTA IDAN YA LALLABATA YABITA AHANKALI???
MEYA SAMI MARWAN?
LAST FREE PAGE!
THIS TIME AROUND BAZANYI EXCLUSIVE BA SABIDA SCHOOL BANSO NAZO BANA BAKU UPDATE DA KYAU!!!
JOIN TELEGRAM GROUP DA 1k ONLY!
IDAN KINASO NACIGABA DA TURAMIKI UPDATE A EMAIL IS 2k
OR YOU CAN READ ON AREWABOOKS!
ZAN CIGABA DA POSTING ON TUESDAY!!😍 KO YAYI NISA? EPISODE 3️⃣3️⃣
Gama komi akayi akai fixing daurin auren a babban masallacin Juma'a karfe 2 na rannan asabar, Daddy da jikinsa har rawa rawa yake na dadi yace "yaushe manager zaizo yaganni Alhaji?" This time saida Abba yadan kalli Daddy kafin anatse yace "zan basa number ka he will call you yau dinnan yabaka duka abinda kake bukata" Daddy yashafa kai yana washe baki yace "to, to, toh shikenan, Allah kara girma" mikewa su Abba sukayi dan tafiya, har waje Daddy yarakosu suka shiga mota yana daga musu hannu, suna wucewa ya dawo cikin gidan, a compound yaga Maman Baby tahaderai sosai dan taji duka maganganun da akayi tayaya mahaukaciyan nan zata sami miji dayafi na yaranta kudi kafin Daddy yayi magana rai abace tace "akan wani dalili zaka aurar da mahaukaciyan nan?"Daddy na kallonta ransa na baci sabida maganan kudi ne wannan yace "ke kinada hankali kuwa bakiji zan sami gida da mota da kudi ba kike cewa kaza kaza" Maman Baby tace "tayaya zaka sa mahaukaciyan nan tai aure gidan hutu, yoh idan aure kakeso kamata kenemo wani mahaukacin mana ka auramata"? Dan rage murya Daddy yayi ganin ranta abace yake sosai saiya kama hannunta yace "zokije ke dadina dake wani zubin bakida lissafi kanki kaman an zuba dusa" yazaunar da ita kan dakali, Daddy yace "kap Nigeria babu kampanin dayakai gold and iron co dinnan kudi da matsayi, nashaji ana cewa kudinsu ba hakanan bane dan generational wealth garesu, don't look at mahaukaciyan nan, look and pay attention to analysis dazan miki, masu kudi kawai suzo gidana su dage mahaukaciya zasu aura kuma da zafi zafin su, I demand for so much amman ba ruwansu they're ready to give me, what does that tell you?" Maman Baby tai shiru tana kallonsa, Daddy yarage murya yace "trust me wani abu zasuyi da jinin mahaukaciyan nan dan su karayin kudi probably bokansu yace they need to find virgin mahaukaciya and dansu dake aiki asibiti yagaya musu gawata shine sukazo gadan gadan nan neman aurenta, inba hakaba ubanme yaron nan zaiyi da mahaukaciya? Yaro dan gayu, wanda yayi karatu a kasan wajen" Maman Baby tai shiru tana kallon Daddy ta gamsu da maganan sa itama takara rage murya tace "kumafa hakane to me zasuyi da mahaukaciya mai dukan mutane mara magana kumafa naji duk kafada musu sun yarda, gaskiyan ka ne ruwa baya tsami banza Sweetheart, nima kasa abani jari da tawa motar" Daddy yace "karki damu ai nafara karban na yau tukunna, kome nakeso saisunmin idan sunga dama daren farko ma sukasheta wlh ko jana'iza bazaniba" shida Maman Baby suka kashe suna dariya duniya tamusu dadi kawai kudin dazasu samu suke hararowa.
Company suka wuce, kampanin su yahadu iya haduwa, bin company da kallo Saleem yayi rabon daya tako yazo kampanin tun zamanin da suna secondary school an chanza komi from yanda yasani, shiga ciki sukayi shida Abba dakemai magana yace "this is our company this is inda muke making kudin damuke cin abinci, I don't want drama here Saleem, na nema maka aure I want to see you start behaving responsibly kanajina ko, kamini alkawarin chanzawa so live up to your promise, Saleem nothing beat gyara rayuwanka domin samin aljanna da rahaman ubangiji rannan gobe kiyama dan Allah kamin alkawari kabar rayuwan ka nada" ahankali Saleem yadan turo baki yace "naji" tsayawa Abba yayi yana kallonsa sosai hakan yasa ahankali yace "in sha Allah Yaya adaita mana addu'a"dan kallonsa Abba yayi kawai saiya kadakai ya wuce suka shiga elevator ma'aikata sai kallonsu suke ana gaidasu, 5th floor suka wuce direct Abba yashiga office nasa secretary dinsa na gaidasu yawuce ya zauna Saleem yayi zamansa kan kujera yana ciro wayansa yana daddannawa, Secretary Abba yashigo wanda namiji ne kafinma ya gaida Abba, Abba yace "is Barr Precious back from court"? Secretary yace "eh tadawo Oga tun dazu" Abba yace "call her please" secretary yace "to Alhaji" yawuce yafita, Abba yakalli Saleem dake taba wayansa yana murmushi kawai yadauke kai Allah dai ya shirya Saleem, wai aiki yazo yake daddanna waya haka, kusan 3min akai knocking kofan office din Abba, Abba yace "come in"wata very classic cooperative matashiya ce tashigo office din rike da wani file a hannunta, tana sanye da suit black wanda mai skirt ne ba wando ba, skirt din ya tsaya just kafin guiwanta, kafafunta sanye da bakaken hills masu bala'in kyau da tsini, kanta sanye da human hair attachment amman irin mai kyau dinnan mai kuma tsada ya sauko har shoulder nata, tasaka boturan suit din amman kana iya hango boobs dinta tawajen kirjin not in a bad way bawai exposing jikinta takeba amman dai kana gani wanda suke manya da katon bombom dinta shima that's is curvy da flat tummy kana ganinta idan kai dan duniya ne kasan she works on her body anyi surgery, one thing about Abba wayayye ne he allows kowa from different backgrounds to work with him as long as kasan me kakeyi and baka wani dabi'u mara kyau a company sa ba ruwansa da kai, Precious has worked for him yanzu for 5yrs kenan she's very good with her job and she's very very responsible, kallo daya Precious tama mutumin data gani zaune a kujera taji kirjinta yabuga cus he's so cute kaman American celebrity tadauke kai da sauri kaman shine wanda take ganin hoto sa akan table na Ogansu bata sake kallonsa ba tataho gaban table din cikin turencinta mai kyau da dadi tace "good morning Sir!"Dago kansa Saleem yayi jin muryan mace mai dadi data iya turenci kuma yasauke idanunsa akan hills dinta masu tsini saiya farabin kafafunta da kallo tanada dan haske but ba fara bace sauke idanunsa yayi a katon bombom dinta kafin yadauke kai yakalli sama yana kallon manyan nononta sannan yadaura fuskansa akan fuskanta tana magana da Abba tanamai wasu bayani Abba na kallon file din data basa, dan tabe baki Saleem yayi yadauke kai so Abba nada hot staff like this, gama duba file din Abba yayi sannan yace "nice work Barr, Goodjob" murmushi tayi tace "thank you Sir"Abba yarufe file din ya ijiye a gefe sannan yakalleta yace "this is my younger brother our last born Saleem" yanuna mata Saleem takallesa waya yake dannawa abinsa, cikeda professional ethics saita basa hannu tace "nice to meet you Mr Saleem, I'm Barrister Precious Ayomide Tunde" Saleem da yanaji sarai amman yayi kaman baijiba cikeda fada Abba yace "Saleem bakaji ana maka magana ba"dagokai yayi yakalli Abba yana yatsine fuska yace "ni idan fada zaka faramin har anan zan tafi wani firm na nemi aiki dakaina Yaya" Sosai Precious taji gabanta na faduwa yana bugawa bata taba ganin kyakkywa hadadden huge guy irinsa ba gashi kawai tasan bayaji ganin yanda yakema CEO dinsu rashin kunya. Kasa magana Abba yayi, Saleem yajuyo da idanunsa yadaura akan Precious bugawa kirjin precious yayi again kin amsan hannunta yayi yace "Hi" Abba kawai yakadakai cikeda takaici yace "ahhmm Barrister kinga, I want you to teach him all the legal aspect na company nan and everything dakukeyi, shima he's a lawyer kaman ke, so for now hope you will not mind sharing office naki with another person before office dinsa is ready" murmushi tayi tace "no bakomi Sir, I'm happy to share, and I will teach him to the best of my ability sir!"Abba yace "good, good, thank you Barrister" saiya kalli Saleem dake danna wayansa yace "tashi katafi office dinku" baiyi musu ba yamike fuu yawuce saura kadan yabuge Precious saida ta matsa gefe dasauri Abba ransa yabaci amman yadake baice komiba yakalli Precious yace "he's not easy going so just be patient"gyadama Abba kai tayi tawuce tafita dasauri, tsaye taga Saleem a gaban office din yamata wani dan iskan kallo rufo kofan Abba tayi tace "let's go" kin motsi Saleem yayi sai kawai tawuce sai Saleem yabiyota abaya tana tafiya yana kallon katon ass nata bayama kunyan kallo kaman taji ajikinta juyowa tayi ta kallesa ko kunya Saleem baiji na cire idanu ba sai kawai Precious tajuya ta staircase suka I down to 4th floor anan office dinta yake tabude wani kofa tashiga shima Saleem yashigo.