Kenza eBookz

Baccin so complete by m shakur - Chapter 17

Baccin so complete by m shakur - Chapter 17

Baccin so complete by m shakur Chapter 17: Baccin so complete by m shakur Chapter 17. Dawani irin sauri Mami tadauke kai daga kallonsu hakama sauran…

4,414 words

Dawani irin sauri Mami tadauke kai daga kallonsu hakama sauran yayinsa like babu wanda ya iya motsi ganin yanda yarinyar ta kankame kaninsu tanamai wani kuka that sounds like kukan shagwaba da damuwa da tsoro, Ammi data kasa shigowa dakin ta tsaya jikin kofa amman tana iya gano komi ta yar karamin glass dake kofan ta tsaya turus itama ganin abinda Amirah tayi kirjinta na bugawa dum dum dum!, Wani abu Marwan yaji tundaga kafafunsa zuwa kwanyan kansa yanda Amirah just hugged him so tight feeling scent of hijabin da Ammi takawo mata dake kamshi mai dadi sosai na turaren wuta, hannunta a gefen fuskansa that is moist zuciyansa kaman zai bude yanaji kaman yakamata yasa a zuciyansa yaji sauki, lumshe idanu yayi yabude kadan, ga yayyinsa awajen duk saiyaji kunya especially yanda babu wanda yayi magana cikinsu, he knows dole Saleem da Abba suna this hospital, danne feelings nasa yayi tunawa da Saleem zata aura, bakinsa da ba karfi dan ko'ina na jikinsa yamai nauyi sabida anesthesia, muryansa ba wasa ciki cikin dakewa yace "stand up from my body" kin motsi Amirah tayi bataso tasakeshi, bataso ta tashi daga jikinsa, murya chan kasa mai bala'in dadi Marwan yace "Ameenah!" Ahankali batare data cire hannunta daga fuskansa ba tadago fuskanta takawo dab da nasa takallesa daidai hawayen dake fuskanta shabe shabe suna diddigowa fuskansa lips dinta sunyi pinkish sosai sabida uban kuka amman tamai bala'in kyau kaman ya lallasheta, yana kallon kwayan idanunta sosai yace "dagani!"Batai musu ba Amirah ta taso still crying tana kallonsa yakalli fuskanta wani iri yaji yasake runtse idanu yabude kadan but this time bai kalleta ba, saida ya dake sosai kaman bai santa ba yace "meya kawoki nan?" Shiru Amirah tayi batai magana ba tana kuka tana tabe baki yanda yara kanana keyi, sai Marwan yakalleta jin taki magana yadaure fuska sosai, yace "Mami kiramin any nurse azo amaidata ward" ahankali Mami tace "okay" Amirah takara rushewa da kuka jin yace azo atafi da ita, daidai Dr dazu tashigo dakin suprisenly tace "saida kikasa mamanki takawo ki nan ko Amirah"? Kallonta Dr Marwan yayi, Dr tace "yes her Mom come today tadubata ta tambaya ma ko zata iya tafiya da ita nace I have to tell you first" juyarda kansa Marwan yayi gefe, ahankali yace "discharge them adinga kawota for session weekends" Dr tace "yayy you can go home now Amirah" takalli Amirah dake kallon Marwan sosai hawaye na sauka daga idanunsa, Marwan yace "tafi da ita sutafi gida Dr" Dr tajuyo takalli Amirah tace "let's go" kin motsi Amirah tayi, hakan yasa Marwan yajuyo yamata wani mugun kallo yace "wuce kutafi" gyadamai kai Amirah tayi batai musu ba saita juya ahankali, Mami da kowa na dakin na kallonsu daga Amirah har Marwan, tabi Dr ahankali tana tafiya kadan kadan tana juyowa tana kallon Marwan dake kallonta shima da sanyayyun idanunsa har suka fita daga dakin.

Ammi was not at door, tunda taga katobaran da Amirah tayi, bataso ma iyayensa su ganta ko shi Marwan din kunya bazai barta ba saita wuce takoma wajen bene, tana wajen bene tsaye tanabin Amirah dake goge fuskanta da bayan hannu still hawaye na sauka biye da likitan, Dr tai murmushi tana kallon Ammi dake bin Amirah da kallo tace "yauwa Dr yace zan iya sallaman ku zaku dinga zuwa check up weekends, yanzu tunda cikinta na ciwo zan rubutamuku maganin dazaku saya" gyadamata kai kawai Ammi tayi takasa magana saita sa hannu ta kama Amirah suka shiga sauka daga staircase din saiga Saleem da Abba suna dawowa daga mosque ganin Ammi da Amirah dawani kalan sauri Saleem yazube gabanta da guiwa har kasa yace "ina yini Mama" dan tsayawa Ammi tayi ganin mutum agabansu yaduka har kasa yana kallonta, Amirah dasauri takoma bayan Ammi tai lamo tana manna fuskanta abayan Ammi, Abba yakalli Amirah sosai, ahankali Ammi tace "lafiya bawan Allah, tashi dan Allah" Saleem yatashi yana murmushi sosai yace "Yaya ga Mamana nan, ga Amirah kuma" Abba yace "ba shakka ina yini Madam ya mai jiki"? Itadai Ammi bata sansu ba amman ganin yanda suke gaidata maybe suma iyayen patients ne sanadin hakan sukasan Amirah sai cikeda girmamawa tace "Alhamdulillah Ya Iyali, Amirah bazaki gaisuwa ba"? Wani sake kankame Ammi Amirah tayi abayanta ko fuskanta baka gani Abba yace "barta, barta" Ammi tai murmushi tace "to sai anjiman ku" tawuce Saleem yawani bisu da kallo especially Amirah da hijabinta yakama jikinta yabi curvy ass nata da kallo har saida Abba ya tallabe masa kai firgigit Saleem ya kalli Abba yashafa kan yana turo baki Abba yace "wuce muje karka cinyeta da idanu" suka wuce.

Amirah na fita Mami ta zauna awajen tace "yaya jikin meke maka ciwo"? Girgixama Mami kai Marwan yayi daidai su Abba na dawowa lumshe idanu Marwan yayi Saleem yafara shigowa cike da farin ciki yace "Mami, Mami, Mami" Mami ta juyo dasauri Jin yanda Saleem ke kiranta, dasauri yace "I saw Amirah tareda wata Dr probably nan sukazo kun ganta? Wata yarinya haka yar fara tana sanye da uniform na hospital da milk hijab kunganta Mami, she's full haka tanada diri, Ya Ammah kunganta?" Abba saida yaji kunya yanda Saleem yace diri, gyadamai kai sukayi alamun eh, wani cute smile yayi yace "itace Amirah dazan aura!" Bugawa kirjin Mami yayi haka ma sauran yayyin Marwan, Saleem yace "this Saturday zamu daura aure she's so pretty right" Mami ce tai karfin hali tace "Masha Allah, Allah yasa albarka Saleem" murmushi yayi yazo wajen gadon yana kallon yanda idanun Marwan suke a lumshe yace "probably tazo tagaidashi ne but bai tashi ba ko"? Wannan karan Mami batai magana ba amman itama kallon Marwan din tayi dayayi kaman bai tashi ba kuma tasan idanunsa biyu yanajin komi, Abba yace "Allah yabasa lpy" duk suna zaune a dakin kaman daga bayama baccin daukan Marwan yayi da gaske to dama meya tadasa dazu? Dan lokacin tashi sa baiyiba, da magrib Mami takalli su Ammah tace "tashi ku kokkkoma gida kunbar yara" Abba yace "gaskiya ku tashi, harda kema şu Faiza nachan duk sun damu" ahankali Mami tace "anan nakeso na kwana Alhaji" Abba zaiyi magana Saleem yace "Mami zan kwana dashi kutafi gida" girgixakai Mami tayi tace "no Saleem inhar ban kwana anan ba hankalina bazai taba kwanciya ba, dan Allah karku hanani dan Allah Alhaji"shiru Abba yayi saiyace to shikenan yanzu medame kike bukata sai muje gida mu kawo miki? Ammi tace "kutafi zan kira şu Faiza na fada musu zasu hada komi saisu baku" Abba yace "toh kumuje" yatasa su Ammah agaba duk suka tafi dakin yarage just Mami da Marwan dake bacci jikinsa ma harda gajiya baya hutawa she will personally talk to Dr dudda tasan za'a basa hutu but abasa mai tsawo ya huta ya warke tai salla tadawo tazauna Doctors suka shigo dubasa hakan yasa tafiya dan kiran su Faiza, şuna zuwa gida agurguje Saleem yayi wanka anan daki yakara maimaita sallolin dayayi a masallaci dan bazai iya cema Abba yanada najasa ajikiba yagama yayi ishai sannan yafito yana kanshi sosai yana sanye da jean da riga yasauko falo yasami Abba tareda suFaiza da Farida dasuka hada basket idanun Farida yayi jajir taci kuka Saleem na ganinta ya ballamata harara yace "yarinya sai shegen kuka" sake rushewa da kuka tayi Abba yace "wai me haka inda Marwan yafika kenan, Uncle dinsu yayi hatsari basu gansa ba why won't they cry". EPISODE 3️⃣8️⃣

Cikin fada Saleem yace "to mutuwa yayi datake mana kalan kukan nan Yaya? He's fine and zasuje su gansa gobe ko they should be happy, I don't like when yara are over reacting, banson shirmen banza Yaya ni" yasa hannu yadauki basket yace "ni natafi" yayi kofa, da ace Uncle Marwan ne dazasu iya cewa zasu bishi amman Saleem sunsan bazaije dasu ba suna kallonsa yafice Abba ne yashiga lallashinsu.

Wuraren 8:30 ya isa asibitin yafito yadauki basket din yashiga ciki yabude kofan ahankali Mami ne kadai zaune akan kujera tanajan charbin hannunta tana kallonsa yataho ya ijiye basket din ya tsaya gaban gado da dan damuwa yakai hannunsa yataba goshinsa yace "har yanzu bai fark aba Mami" Mami tace "no ya farka yadai koma bacci ne, kaman all this drip dasuke samai ke aasa bacci" gyadamata kai yayi sai yazauna bakin gadon yayi shiru yana kallonsa Mami ta tsaya tana kallonsu, ita Karan kanta tasan cewa she married the best husband sabida Abba mutum ne baitaba kyaran kaninta ba, yarike Marwan tamkar dan cikinsa, bai bari sun taba gadon Marwan ba he uses money daga pocket nasa yayi sponsoring education na Marwan har yakawo wara haka, despite yanda Abba kesin Marwan tasan son dayake ma kaninsa Saleem daban ne dan shi jininsa ne, batason abinda zai bata zumuncin su ko zaman lafiyan su, komin yanda Marwan keson yarinyar chan dudda tasan shine yafara haduwa da yarinyar dan shine Dr Amman tanaso Marwan ya hakura ya hakura da soyayan gabaki daya yabarwa Saleem daya rigasa fur ta cewa yana sonta, shi Allah yabasa wata matan nagari, inhar bai hakura ba case dinnan zai zama babba kuma at the end of the day fadan will affect relationship nata da mijinta tasan Abba will always choose brother sa akan Marwan, and she will always choose Marwan akan Saleem, wuraren 10 Mami tace "Saleem maza tashi katafi gida kaji" baiyi musu ba yace "to idan ya farka ki kirani Mami ko karfe nawane" gyadamai kai Mami tayi tace "naji tohh" Saleem yace "good night Mami, take care don't cry again kinji" gyadamai kai tayi tana murmushi tace "toh Naji Saleem" murmushi yamata yafita yadauka yafice waje zuwa mota yashiga.

Shiru yayi shi kadai a motan hakanan brain dinsa yayi wani tsalle yakoma dazu da rana wlh yaji dadin sex dayayi da yarinyar office dinnan sama da yanda yakeji idan yanacin karuwan club dinnan, her pussy is sweet, tashi gabansa yayi at d same time wayansa yahau ringing saiya kalli screen din saiyaga Precious Baby yayi shiru cus he can't remember yataba saving wani number da kalan sunan nan, shi bayama karban number mata har wayan yakatse bai dagaba akaro na biyu wayan yafara ringing saiyakai kunne baiyi magana ba Precious data kasa daima tunanin sa Saleem yagama tafiya da imaninta tace "Hi Papi" muryan Saleem yadauka amurtuke yace "lafiya kike kirana?" Faduwa gabanta yayi dasauri tace "I'm sorry is it a bad time" strictly Saleem yace "no but don't ever call me without asking first, and who gave you the right to touch my phone and even saved your number in it" wani abu precious taji awuyanta saitaji kaman tafashe da kuka sai wulakanci yake mata asanyaye tace "yakuri toh bazan karaba gud nigh…." Wait! Saleem yafadi strictly yayi shiru ayangance yace "I know you want to see me, I will send you an address come meet me there immediately!" Dasauri cikeda lallabawa tace "Papi it's already 10 ba lallai nasami abin hawaba, can you please come take me"? Awulakance yace "text me your address" kafin tai magana ya katse wayan ya kunna motan daidai ta turomai address, yadauki wayan yaduba baimasan wajen ba yasa a map kawai yaja motan da nisa sosai sai tsaki yake ahaka yakai area that looks like area thugs, text yamata you have 1mins to come down, yana cikin mota ko 2min ba'ayiba yaga tafito daga ita sai wata yar riga data tsaya mata a cinya yanda take sauri boobs nata na shaking ba bra cikinsu, attachenment nata looks very fine gashin ya sauko tayi makeup mai kyau abinta tsayawa tayi dan akwai motoci wajen batasan nasaba horn ya danna mata hakan yasa ta tsallako tazo tabude gaba Saleem yadauke kai tarufo kofan tazauna ya kunna mota yaja she smells good, murmushi Precious tayi tace "Hi Papi" batare daya kalleta ba yace "I thougth I will see you with suit office baddie"murmushi tayi wlh Saleem na burgeta he's so fun abinsa ga ya iya tsokana, gashi dan gayu kaman ba Muslim ba, he have sex abinsa, saida suka shiga titi batare daya kalleta ba yace "wat are you waiting for? Bitch suck me" dasauri tace "Yes Papi" dukowa tayi tasa hannu taja zup na wandonsa dayake a mike takai bakinta tasaka gindin ciki Saleem yadauke runtse idanu yace "damn it"shan buransa Precious tashigayi da kyau dan she wants to make him loves her ya ijiyeta atare dashi and spend on her maybe he might even changed her life, professionally take shamai dick shida yakeso yadena abubuwan nan aurensa rannan sunday mesa yazo yahadu da wannan data iya komi yanda ta kware a aikinta haka ta kware a sarrafasa siayahau gayama kansa bayan rannan asabar zai rabu da ita, sosai yake tuki ahhhhhh shittt! Yahau ihu Precious tace "you like it Papi" "damn it don't stop, eat my cock yohhhh! Saleem yayi Saura kadan yayi hatsari Allah yakiyaye Precious kanta taji tsoro ta tsaya, Saleem yace "continue" cigaba sukayi ahaka suka shigo GRA, anguwan dake bayan layinsu yawuce yanada wani gida awajen wayansa yadauka ya danna wani abu gate din yabude da kansa yashiga gate din yarufe yayi parking yana kama attachment nata yace "come here" seat din baya ya kwantar yace "ride me" hawa jikinsa Precious tayi ta zauna kan gindinsa daya shiga da kyar Saleem nawani lalataccen kara shi kansa baisan mesa Allah yasamai jarababben son cin gindi ba Ya Allahu, riding dinsa Precious tashigayi tun Saleem na daurewa baiso yayi loosing steeze yashiga ihu sosai yace "Baby you are sweeeet ohh no noooooo" fizgeta yayi daga kansa ganin tanaso tasakasa yakawo ahankali yana ijiyan zuciya yace "let's go"fitowa yayi itama tafito yayi gaba tana biyeda shi abaya yasa key yabude gidan suka shiga ga furniture amman duk an rufe da leda sabida kura, duplex ne gidan sama yayi tana biye dashi yabude wani daki yashiga gadon arude da leda shima yabude fridge dake dakin yaciro wani kwalban expensive giya yana budewa yace "do you drink"? Ijiye wayanta Precious tayi tazo gabansa tawani shige jikinsa tana shafasa tana juyamai idanu tana tura hannunta cikin wandonsa tace "yesss i do Papi" wani lumshe idanu yayi jin yanda takamamai bura tana murzawa yakafa kwalban giyan abaki yashiga sha yana kallonta tana wani lashe lips tana murzamai gindi saiya bata kwalban, karba tayi itama tashiga sha yana kallonta sosai yajawo drawer yaciro taba ya kunna da lighter yabata daya ta karba shima yasa daya abaki sannan yacire ledan gadon Precious na tsaye tana shan giya da taba she's good a shaye shaye, shan giya ba bakonta bane at all.

Gama cire ledan yayi ya juyo yakalleta tasha giyan sosai har idanunta sun soma ja, kawai yashiga zare wando da riga yahau gado yace "come here" ijiye kwalban tayi tahayo yakashe taban da yakesha karewa tashiga cire kaya her boobs are big very big sama dana Amirah ma hakama ass nata ga flat tummy to jikin yasha surgery hayowa gadon tayi saitajau jikin Saleem tafara kissing nasa aciki jikin Saleem na tsuma, saita koma tundaga kafa tafara laso Saleem tun yana daurewa saiya fara mata ihu sosai tazo wuyansa tafara sha ba kakkautawa kafin tasauka abakinsa baya kissing karuwai wlh amman taja fara kissing nasa kawai ya amshe bakin suka shiga kissing juna tana tura dick nasa tafara rinding nasa, Precious ta iya riding fa ko ex nata cemata yake she's a whore in riding yanda Saleem ya kakkamata tun yana daurewa saiya saki bakinta yafara ihu sosai samai Nono tayi abaki yarike Previous yakai good one hour taja cinsa sannan yakawo bata taba ganin namiji dazai kawo yasami karfi ba sai shi ko tsoron yanda yake kawowa aciki batayiba cus tama kanta alkawari saita zamanmak Baby Mama, tasan musulmai basa auren Christy Amman saita zamanmai Baby Mama dantaita samin kudi kaman yanda Baby Mamas din Davido ke samin kudi, wani kalan juyar da ita Saleem yayi yafara cinta doggy Saleem was totally lost dan baitaba samin wacce body language dinsu yayi sinking haka ba syncing, wayansa around 12 yahau ringing Abba ne amman ina basumaji.

Bai bar cin Previous ba sai wajajen karfe hudu na asuba yakawo sau uku acikinta sannan yakoma gefe itama haka tana maida ijiyan zuciya saikuma tazo jikinsa ta kankamesa bai hanata ba yasa hannu yana shafa bayanta yamika dayan hannunsa yadauki wayansa 10miss calls yagani daga Abba sai message nasa da gudu yabude.

"Ni bazan taba maka aure ba idan nasan baka shiryuba bazaka sa alhaki yakamani ba na innocent yarinya, I've tried my best tunda rayuwan banza kazaba Saleem Allah baka sa'a" Dawani sauri yatashi yaja kayansa yashiga sawa Previous tace "Papi where are you going?" Dasauri yace "I need to go, amm you can stay here as long as you want, can you drive"? Gyadamai kai tayi riga yadauka yana sawa yace "okay I will get you a car today" karasa saka kayan yayi saiya zo wajen drawer dakin yajawo kudi ne sosai awajen wrap na yan 1k guda biyar ya dauko ya ijiye kan gado yace "take this buy something that will flush my sperm from your body, don't get pregnant, bye" yajuya zai wuce cikeda shu'umanci tace "no kiss Papi" dawowa yayi saiya manna mata kiss a goshi yace "also I don't want to see you with another man bye" yasaketa yajuya yafita da sauri, Precious tawani kalli kudaden gabanta da dakin sai kawai ta tashi tai wani tsalle tace "Precious you are very special ohh my God" saita duka tajawo drawer taga kudade harda dollers tamaida tarufe tace hauka nake I swear saina dauki cikinka Saleem I must give you an hair dudda you don't sound like nadawo gidan nan dundundun but I will bring my things here, zan dawo da kayana duka nazama matarka"Dudda tagaji amman saita shiga gyaran gidan ta gyara ko'ina tasssss tai mopping ga gidan yahadu akwai komi wlh sai wuraren 7 tagama tai wanka tai maza tafita dan she needs to go home ta shirya ta tafi office daganan takoma gida ta tattaro kayanta kap da babban mota tadawo nan taga Saleem yama ijiye mata key a table na falo tai maza tafice….

Wuraren 5 Abba yataho masallaci tun kafin yakai yaga motan Saleem agaban masallacin dayake shi daman yakan he masallaci da wuri tun kafin lokacin salla yana shiga yaga Saleem zaune da al Qur'ani gabansa da charbi saiya ci tura ya tsaya saikuma yataho da sauri yace "Saleem Yaushe kadawo" dagokai yayi yace "tun wajaje goma nabar hospital sainazo nan, kawai addu'a nake Allah yaba Marwan da matana Amirah lafiya Abba, sai kuma Allah ya shiryani, ban shigo gida bane sabida nasan bacci zanyi bazanyi kiyamun layli ba" maganan duka ahankali yayi sabida baimaso Abba yaji warin giya da bakinsa yake da taba. EPISODE 3️⃣9️⃣

*** Suna kowama world aka rubuta ma Ammi magani dazata siyama Amirah, aka tattara yan few kayan Amirah aka bata ta amsa tasaka a jaka, koda taje pharmacy aka bata maganin Ammi tace "nawane?" Wanda ke wajen yace "is this not patient din da Babanta yakawota ya ijiyeta ya gudu or did I read her number wrong?" Yayi maza yakara dubawa saiya kalli Ammi yace "Hajiya Dr M ai all bills dinta are on him shi yake biya dan mahaifinta guduwa yayi daya kawota rannan, kije da maganin kawai it has been settled" dan jimm Ammi tayi zuciyanta yawani narke yanzu dama mutumin nan kawo yarinyar nan yayi bai biya ko sisi ba yagudu aka daurama Dr dawainiya? Lallai likitan nan yacika mutum Allah dai yabasa lafiya, saikuma ahankali tace "nagode" takalli Amirah dake gefenta tadena kuka mai kara amman hawaye sai fita yake daga idanu tadamu sosai, Ammi tace "muje mu shiga keke toh" Ammi takama hannunta suka fita waje suka tare keke tafarasata tashiga itama ta shiga sundanyi nisa, yanda take goge hawaye tai dama dama da hijabin ya ishi Ammi, Ammi tace "wai bazaki dena kuka ba so kike muje gidan Baffan ki aga kina kuka"? Kallon Ammi tayi zuru saita matso dab da Ammi tana kallon fuskanta ahankali tace "Ammi Dr Marwan zaiji sauki?" Ammi tahaderai dan bata so tai entertaining wannan shirmen sabida tasan tabar Amirah tafara sonshi lamarinta lalalcewa zaiyi tatas cus ina Amirah ina Dr? Ko amafarki ba aurenta zaiyi ba saidai wata kaddaran, tace "wane?"Har ga Allah Ammi bamata hararoma Amirah aure ayanzu ba dai cus waye zai aure wanda baida cikakken lafiyan kai tsakani ga Allah, ai Amirah nada nakasu so bataso tazo tafara soyayyan Dr da baisan tanayi ba later abin yazo yasa takara haukacewa sosai, kafin Amirah tabama Ammi amsa, Ammi tace "kika karamin maganan wani saina bubbuge dan bakin nan naki daya iya maganan maza fitsararriya kawai" turoma Ammi baki tayi abin yakara bama Ammi mamaki, tadaiyi shiru bata kara kulata ba taki kwanciya jikin Ammi gashi tagaji bacci ma takeji, chan kawai saita kwanto Ammi ta kalleta bata kulata ba itama tai lamo jikin Ammi kaman yar baby ahaka sukakai gida keke yayi parking Ammi ta sauko tana sauko da ita tabiya kudin keke tabude kofa suka shiga gidan da sallama Lami da Miemie ne ke daka a turmi suna ganin Amirah da sauri Miemie tasaki tabaryan tawani taho da gudu. "Amirah oyoyooooo" tsayawa Amirah tayi takalli Miemie sosai, Miemie da subconsciously take jira Amirah ta boye bayan Ammi kaman yanda tasaba saitaga bata boyeba ta tsaya, wani kalan dadi da Miemie taji batasan sanda tawani rungume Amirah ba ta kankameta tsamtsam tana tsalle tace "wlh Ya Amirah na taji sauki oyoyoooo" Ammi tadan kallesu yanda tabar Miemie tai hugging nata dudda ita she's not hugging her back, boyayyen ijiyan zuciya tasauke ko ahaka akabar Amirah wlh wlh she's grateful Alhamdulillah, jiki yasoma kyau, Lami da farin ciki ya lulubeta tana tsaye gefe har wani lekasu take dan is not common kaga fuskan Amirah yarinyar dake nanike da mahaifiyarta kowa tagani saidai ta manna fuskanta ana Mamanta, ita kanta bazata iya gayamaka ga yanda fuskan Amirah yake ba Amman yau tagani ba karya Allah yayi halitta anan Allah kenan jibi yanda yakero yarinya kaman itace mai kanta amman kuma kan ba dadi, sakinta Miemie tayi Lami tace "Amirah ya karfin jikin"? Boye fuskanta dasauri Amirah tayi ajikin Miemie, Ammi tace "kinga kyale miskilan nan Lami zomuje muyi magana, Miemie samata ruwan zafi a wuta tai wanka ta chanza kayan nan" Miemie tace "toh" Ammi tashiga daki Lami tabita ciki compound din yarage just Amirah da Miemie, Miemie tace "muje nahada miki ruwa kiyi wanka, kinajin yunwa?" Gyadamata kai Amirah tayi alamun eh, Miemie takamata suka shiga kitchen tare, tunkunya tabude tazufama Amirah dafa dukan shinkafa da wake dasukayi da kifi takusan sama Amirah duka kifin suka fito takawo chokali biyu suka zauna tare taba Amirah daya suka faraci tare, sosai Amirah kecin abincin Miemie na murmushi wayanta yashiga ringing da sauri ta kalla tun jiya bayan abinda Umar yamata takasa daukan wayansa sabida kunya ga mamakinta sai kawai Amirah tasa hannu tadauki wayan takai kunne muryan Umar ne taji yace "Miemie haba dan Allah mesa kika hukuntani haka" Miemie na kallon Amirah bata hanata ba, Amirah ta kalli Miemie, Miemie ta gyadamata kai alamun tai magana, cikin yar karaman muryan nan kaman mai tsoro tace "Ya Umar Amirah ce!"Kunya da mamaki Umar yaji baitaba jin muryan Amirah ba sai yau dasauri yace "Ya Amirah Ina yini yaushe kika dawo?" Shiru tayi batai magana ba, Miemie tai murmushi, Amirah tace "Miemie gatanan da Amirah!" Miemie ta kyalkyace da dariya, wani dadi takeji yanda Amirah ke magana, Amirah tacire wayan a kunnenta tamike mata sa wayan Miemie tayi akunya tawani Sunna kai kasa tace "ina yini" strictly yace "Allah kika karamin kalan abin nan saina ma Baffa magana kawai kin tare na karbi gidan haya" turo baki Miemie tayi Amirah na kallonta kaman tv kafin ahankali tace "Ya Umar dan Allah yanzu aiki nakeyi kaji" ahankali yace "okay nima aiki nake I will call you back anjima"Miemie ta kalli Amirah tace "jiya Daddy ya daura mana aure sabida yayi fushi munbar masa gidan" ahankali Mairah tace "ke matan Ya Umar ne?" Gyadamata kai Miemie tayi, Amirah na kallonta sosai chan tace "nima inaso nazama matan Dr Marwan" zaro idanu Miemie tayi tadan kalli dakin dasu Ammi ke ciki takai hannu tasa akan lips nata tana nuna mata karta bari Ammi taji dasauri tace "anjima saiki fadamin mesa kike sonsa, muje kiyi wanka"…….

Wuraren 4 Marwan yabude idanunsa kadan Mami na kansa tana tofamai addu'a sabida yanda yaketa motsi bakinsa ma haka yakira sunan Amirah kusan sau biyu, bude idanunsa yayi ahankali Mami tasamai glasses nasa tazauna bakin gadon saita shafa kansa takama hannunsa ta bala'in damu this boy dakuke gani anan this Marwan wlh wlh tanajin Marwan azuciyanta sama da yanda takejin nata yaran data haifa da cikinta batasan mesa ba kodan tun yana dan baby jariri bearly one year old yasa haka oho, akwai wani special tausayi da Marwan ke bata rashin iyaye fa ba dadi d moment akace bakada Mama bakada Baba babban magana ne, cikeda so ta duko ta mannamai kiss a goshi lumshe idanu Marwan yayi yabude su Mami takama hannayensa takai bakinta tamusu kiss sannan ta shiru tana kallonsa tace "bazaka fadamin abinda ke damunka ba Marwan? Mesa kake bacci kake kiran sunan patient dinnan naka yarinyar da Saleem yace ita zai aura"? Lumshe idanu dasauri Marwan yayi, Mami taji hannunsa na motsi, Mami ahankali tace "duk tare kukaje neman auren jiya Abba told me bayan anyi fixing date rannan asabar kace kanada emergency, Marwan do you love her that much dahar zakaje ka shiga gaban mota batare daka sani ba?" Runtse idanunsa sosai Marwan yayi Mami taga hawaye yazubo daga gefen idanunsa Mami itama hawaye ya zubo daga nata tace "mesa kakemin zurfin ciki? Mesa baka sanar dani damuwanka? Eh? Look at the condition you are in babu wanda yasan dalilin banda ni, mesa kake nauyin baki, the first time dakaji kana sonta maisa baka sanar dani ba kabar har Saleem yazo yamaka shigan sauri wanda kasan baya ganin mata ya kyale especially kalan wannan yarinya that's so tender batasan komi ba eh"? Da kyar bakinsa yayi motsi ahankali yace "please Mami don't say bad things akan Saleem" cikin dan fushi tace "I know what I'm doing kasan tun jiya tunani tunani nake, yanda na sanka haka nasan Saleem I will always say ga halinka ga halinsa, yarinyar nan kuka auramata Saleem ai cutar da ita akayi so kake Saleem ya idasa saka ta haukace tatas, I don't know anything about her, I just saw yanda ta rungumeka cikeda shirme, she's so pure tayaya zatai rayuwa da rikakken dan iska mai bin karuw….." Mami! EPISODE 4️⃣0️⃣

Readers Also Read