Kenza eBookz

Baccin so complete by m shakur - Chapter 18

Baccin so complete by m shakur - Chapter 18

Baccin so complete by m shakur Chapter 18: Baccin so complete by m shakur Chapter 18. Marwan yakira sunan Mami, Mami tai shiru tana kallon jajayen idanunsa…

4,500 words

Marwan yakira sunan Mami, Mami tai shiru tana kallon jajayen idanunsa da kyar yace "stop! Stop saying that about Saleem, ya chanza trust me, the moment yaga Amirah he changed and commit kansa into becoming a more better person, he doesn't go to club, ko drink ko sauransu, he will protect and take care also love Amirah genuinely he promised me that!"Tsaresa da idanu Mami tayi chan tace "are you sure Saleem kaunar yarinyar nan yake da gaske ko jikinta kawai yagani yaga dolancinta yakeso kawai ya more da ita? Cus yarinyar has everything" Shiru Marwan yayi ya lumshe idanu, Mami tace "I want to tell Abba the truth kar shirmen ku yayi costing this poor sick girl her wellbeing, Saleem abinda yakeso awajen yarinyar nan daban, Saleem babu abinda zaiyi da yarinya mara kan gado da bazai iya fita da ita yanunama duniya ba, karkuje ku cuci yarinya ku kara haukatata, I'm a mother bazan so wani yayi taking advantage of diyata ba, diyata gwara ta auri mai sonta not maison more jikinta especially yarinyar that is not that mentally okay, daga ganin yarinya a asibiti bakuma gayama yarinya kuna sonta ba kun tafi neman aurenta" dauke kai Marwan yayi daga kallon Mami yakalli gefe ahankali yace "Mami kokin fadama Abba wani abu yafasa auren nan bazan taba auren taba!" Mami dake kallonsa tace "why?" Ahankali yace "bazan iyacin amanan Saleem ba Mami!" Yayi maganan hawaye masu dumi suna zubo mata, sai Mami tajuyo da fuskansa tace "Marwan" kasa magana yayi sai kawai yayi hugging Mami acikinta yana kuka ahankali yace "yes yes yesss Mami I'm inlove with Amirah! I love her so much Mami da I feel kaman d moment ta auri Saleem rayuwana ya kare but bazan iya aureta ba no matter what tunda dan uwana na sonta, Mami stop talking about her please bansoooo" wlh yaba Mami tausayi saitaji kuka yazo mata tashafa kansa tace "shikenan Allah zaba maka abu mafi alkhairi agreka"ahankali yace "if you want me to get married I can marry that girl dakikeso!" Mami tai shiru saitace "mubar maganan haka Marwan"……

** Wani kalan farinciki ne ya lullube Abba ganin kanninsa masallaci zaune yana karatun Al Qur'ani, farin cikin yakasa boyuwa akan fuskansa yace "da kyau Saleem, haka nakeso" Abba zai zauna Saleem ya mike dasauri yace "cikina na murdawa Abba bari na zaga" Abba yace "tototoh" Saleem yawuce da sauri yafita daga mosque don ko motansa bai ja ba yashiga gidan yana sauke ijiyan zuciya Allah ya kubutar dashi yawuce direct dakinsa fadawa bayi yayi yahau wanka yana lumshe idanu he had great sex that girl is good, murmushi yayi yafito ya chanza kaya yasa jallabiya harda hula yarike charbi yafito yakoma mosque akai salla aka idar Abba na kallonsa yaga yakara daukan Al Qur'ani kunga yanda Abba ke farin ciki har Abba yakoma gida Saleem na masallaci daga baya yamike yashigo gidan Abba na falo yashigo yana murmushi yakalli Farida yace "cry cry baby shirya toh I will take you to see your favorite Uncle" Dawani sauri ta tashi tazo wajenshi da sauri tace "Uncle Saleem da gaske" hade fuska yayi yace "ina wasa daku ne daman maza agama hada breakfast mutafi" dagudu sukai kit eh. Taya masu aiki Saleem yazo wajen Abba dake murmushi saiya duka gabansa yasauke kansa kasa yace "Yaya inaso dan Allah kayafemin duka laifin dana maka, I know I've stressed you Amman baka taba hukunta ni ba dan Allah kayafeni kaji bazan kara halayyata tabaya ba acigaba da samu a addu'a" wani dadi daya lullube Abba dasauri yakamosa yace "tashi tashi ni bantaba rikanka a zuciya ba Saleem, Allah yamaka albarka yabaku zaman lafiya da Amirah, jiya daman nakema Maman ka Uwargida maganan akwatin ka takarbi kudi zata hada maka" ahankali Saleem yace "mesa ba Mami ba"? Dan shiru Abba yayi yace "sabida naga hannunta ka taso, kuma kaga yanzu Mami na dawainiya da Marwan, yanzu sai gidan dazaku zauna anan GRA zan baka key na gidana na Layout 5 ai yamaka wannna ko achanxa"? Ahankali yace "Yayi Abba" Abba yace "yauwa zan kira ayi unfreezing account naka, go to the house kayi duk abinda yakamata ayi na gyara da sauransu okay Allah baku zaman lpy yasa albarka" ahankali yace "Ameen bari naje na shirya" yawuce Abba yabisa da kallo, kafin ya zauna yaciro wayan yana kiran Mami dan yaji yaya jikin Marwan. Wuraren 8 ya sauko su Faiza sun shirya sallama sukama Abba suka tafi, wuraren 8:30 sukakai asibitin still sun sami Marwan na bacci, dan gabaki daya jikinsa ya rikice matsalansa ma ba operation da aka masa bane kawai wani mugun zazzabi yakamasa sosai Ammi ta bala'in damu, Saleem ya zauna dasu sai wajajen 9 yabar hospital din.

Wuraren 10 yabude kofan office din bata ciki wucewa yayi yazauna yaciro wayan yana dannawa chan saiga Precious ta shigo yabita da kallo tana sanye da suit blue matsastsu wani murmushi tayi ta maida kofan tarufe tazo gabansa dasauri ta duka tace "hey Daddy good morning" wani kallo Saleem yamata baice komiba hannayenta tasa akan kunne tace "waya tabamin Daddy tuba nake Dady" wani tashi gabansa yayi yanason yanda takemai biyayya, still baice komiba tace "me kakeso namaka da zai saka farin ciki I belong to you Dady, your wish is my command sir"wani dan iskan kallo yamata, da yatsa yanuna mata dick dinsa daya tashi yace "suck this"dasauri Precious tace "okay Daddy" tashiga bude wandonsa tafito dick din takai baki tafara tsotsa kaman minti, ta lura yanaso ana shamai bura saita shiga yi da kyau Saleem najin wani kalan dadi yana gurnani yana lumshe idanu idan bakin wannan is like this a dick nasa, yasa dan karamin baby bakin Amirah akan dick dinsa ai zai iya suma kenan, yawani kama attachment nata ya fizgo kanta ganin tana neman sa yakawo, cikin husky voice yace "kinsai maganin wanke sperm din?" Gyadamai kai tayi tace "yess Dady Nama sha" yace "I love your pussy I don't plan on using CD dan haka do wat you gatto do karkiyi ciki, am I clear"? Cikeda makirci tace "yes Daddy bazan taba saba umarninka ba" kansa har wani kumbura Saleem yayi yace "good girl" yawani daga skirt nata yana juyar da ita dasauri tace "Daddy door" buga mata gindi yayi ciki yace "I don't care"yawani lumshe idanu yanajin dadi yana picturing kugun Amirah da yanda zaiji idan yana mata doggy itama yashiga cinta, Allah yasani Precious tagaji but ta lura nunama Saleem kaman shine Allahn ta da bashi gindi ba gardama sune kadai abinda zaisa takamasa ta mallakesa, hakan yasa tadaure dudda har zafi zafi takeji dan tun jiya yake cinta ta daure, ina tana bukatan Saleem kudaden daya bata 200k da safen nan harta turama iyayenta ta POS dake kauye, taba Mamanta labari, Mamanta tace tarikesa kome yakeso tamata, life dinsu is about to change, tama iyayenta alkawari saiya bata gidan nan ma tadawo dasu birni.

Bata taba ganin mara tsoro kalan Saleem ba and he's so lucky ba'a kamasu duk wanda zaizo wajen kofan nan sai yasan anacin gindi dan bakaramin bugamata gwatso yakeyi ba, yana murje mata nono, wlh yanason sex, kusan 1hour yayi yay kara ya feso duka kafin yace "sit" tazauna kan kujera, dasauri ta zauna, kwanciya yayi akujeran kansa kan cinyanta yakai hannunsa da kansa yaciro boobs nata yakai bakinsa dick dinsa d still yake a mike yana tsayaya yakama hannunta yasa akai yace "make me sleep" dasauri Precious tace "okay Yummy Dady!" Wani girma kansa yakara yawani sauke ijiyan zuciya, Precious tashiga shafamai bura tana shafamai kai zuwa kunne da sumansa yanashan nono, Saleem feels so relaxed and happy a hannunta haka yakeso mace na tattalinsa tana nan nan dashi tana worshiping nasa like a God, yashiga lumlumshe idanu yanajin bala'in dadi, ahaka bacci mai nauyi da baiyi last night ba yayi awon gaba da shi, Precious na kallonsa da gindinsa bakin kirin sai uban jaraba, wlh, wlh taji tana mai wani kalan so da bata tabama wani irinsa ba aduniya, Saleem is so adorable and simple bashi gindi and that's all he needs, wayansa dake gefensu a kujeran yayi haske, ahankali tazare hannunta daga kansa tadauka tabude ba password babu inda bata shiga a wayan ba, har account balance nasa taduba da bata iya karanta kudin dake ciki ba dan sunyi tsawo, babu abinda bata sani ba nasa, ta ijiye wayan ta kallesa tana tunani yayi aure zai iya rabuwa da ita ko? Wlh batason su rabu? Anya bazata gayama Momy ayi wani abu yafasa auren wacce zai aura ba ita ya aureta? How will she just sit down and watch Saleem married another girl and lose him? Yaro ga dadin gindi da kudi, tsayar da tunanin tayi jin yanda ya gyara kwanciya yana zukan nonon sosai yana sauke ijiyan zuciya ta kallesa tace "No! Ni kadaice zan zama matarka Saleem not wata Wallahi wallahi!". EPISODE 4️⃣1️⃣

Daddy fa gida har gida ya karba da mota jeep Range Rover, hauka ne kawai baiyiba aka bashi papers yayi signning, at first yaso yagayama Ammi cewa zai aurar da Amirah amman tunda yaga an basa gida kudi mota yace wlh wlh bazai sanar da itaba sai an gama daurin aure nan dan wlh wlh bazai bari Mami ta batamai wannan alherin daya samu ba, nan suka fara shirin tashi daga gidan su koma sabon gida, kuma tsabagen son kudi da greediness saiyasa gidan gadon Amirah akasuwa. **

Yau Thursday da sassafe aka kira Baffa kan an sami mai sayan filin Ammi akan 6M dukansu were so happy, Amirah na jikin Ammi data bude Qur'ani tana karantawa Amirah tai lamo tana sauraron Ammi, Dr Marwan ne kawai azuciyanta shitake tunani day and night Ammi hanata yimata maganan sa Miemie kawai takema maganan, Ammi ta dage da gyaran Miemie kusan duka kaji da ciccibin da akema Miemie tare sukeci da Amirah the only thing da bata yarda taci is magani mai daci amman any other thing saitasha taci kuma, sometimes tamafi Miemie ci. *

Tunda aka kwantar da Marwan a hospital tun rannan Monday yaune Saleem yaci nasaran samun sa idanunsa biyu, haryau ba'a sallemsa ba dan rashin lafiya yake sosai har yadan fada ya rame, dakin yashigo yana sanye da kayan juma'a sai wani shinning yakeyi dan this days arana yanacin Precious sau uku, kullum awajenta yake kwana saidai Abba ya gansa a masallaci da asuba bawai yanason Precious bane but she has a soft spot a zuciyansa sabida yanda take worshipping nasa tuni yasai mata mota, babu abin jikinsa da bata sha, yau da gangan yaciro yakawo abakinta tass ta shanye sperm din sai yaji tawani burgesa.

Ya Ammah ne tareda shi da karamin yaronta Mami taje gida tadawo yana bude kofa yahada idanu da Marwan dayaga ya rame ya tsaresa da idanu sai Marwan yadauke kai ahankali yana murmushi da Arkham dake jikinsa baimaso yatuna gobe za'a dauramai aure dan gobe ne Saturday zuciyansa har tashi yake yatuna,Ya Ammah tace "shigo mana Saleem ka tsaya a kofa" shigowa Saleem yayi yamaida kofa yajuyo yace "I just got carried away tunda aka kwantar dashi sai yau nagansa idanunsa biyu duk nazo yana bacci" Ya Ammah tace "muma haka Mami tace cikin magungunan sa harda na sa bacci" zuwa bakin gadon Saleem yayi saiya tsaya chak yana kallonsa ahankali yace "ya jikin?" Dagokai Marwan yayi yakallesa saiya sauke kan dasauri kawai he can't help it yakalli Saleem wani abu yakeji a wuyansa kaman kishi da zafi da ciwo dan he's marrying wacce yakeso ahankali yace "fine" tsaresa da idanu Saleem yayi sosai, rashin lafiyan ne yasa Marwan baya making eye contact dashi ko is another thing but baiso yayi thinking so deep saiya kalli Ya Ammah yace "Ya Ammah daga gobe ne, daga gobene fa" cikeda raha Ya Ammah tawani hararesa tace "toh mara kunya gabana Saleem kake cewa daga gobe ne"dariya yayi saiya kalli Marwan dake magana da Akram dake jikinsa kasa kasa Saleem yace "yaushe za'a sallameka?" Batare da Marwan yadago kaiba yace "I dont know yet" kaman Saleem zaiyi kuka saiya zauna bakın gadon yakalli Marwan kaman zaiyi kuka yace "who will be my best man wajen daurin auren toh? Please kace su sallameka"Ya Ammah dake lurada Marwan since batadai ce komiba tamusu shiru, Saleem yace "kaga yanzu haka wajen designer dinmu zani na karbo mana kayan daurin auren mu gobe, please kace su sallameka, su Mama sunkai akwati fa" wani abu Marwan yaji zai bude baki yayi magana saiyahau tari dasauri Ammah tace "sannu Marwan sannu, Saleem varsa haka karfin halice fa yake maka magana Akram taho Uncle ya kwanta" tadauki Akram, sai Saleem dasauri ya kwantar da Marwan daya lumshe idanu ahankali tarin na tsayawa, Saleem yakai kusan 20min yana kallonsa saida sukaga kaman yayi bacci sannan Saleem yace "Ya Ammah bari naje I have a lot of errands today, ga zuwa duba jeren da akeyi da sauransu" Ya Ammah tai murmushi tace "Allah yasa albarka Saleem" yayi murmushi yafice abinsa Akram na binsa da kallo Saleem ba children freak bane inda Marwan yafisa kenan, fita yayi yashiga mota Marwan was acting wired today saikuma yace "he's sick wat do you expect? He undergoes surgery ga rashin lafiya yabata yi" ahankali yacd "Allah sa a sallamesa yau i need Marwan on my big day" yawuce yana kan titi Wayansa yashiga ringing ya kalla Precious ne koda safen nan fa saida yafita kafin ta tafi office why is she calling him he told her today he will be busy he will see her in the night, karo na uku yadauki wayan baiyi magana ba muryan Precious yadanyi sanyi ahankali tace "Daddy sabida gobe zakai aure shine kafaramin wulakanci" cikin dan fushi yace "to menene i gave you enough sex this morning, I gave you plenty money this morning just to say thank you for your kind service, I bought you a car, nasai miki wani apartment acikin gari I told you to park your things dakika kawo gidan nan ki koma apartment din banson ki zauna area mu my wife and my family house duk awajen suke is risky, why are you disturbing me haven't I done enough"? Wani abu Precious taji aranta sai ahankali tace "toka yakuri Daddy daman ce maka zanyi i organized a bachelorette party for you anjima da daddare kazo please this is my own way of saying thank you for everything dakamin sabida nasan one kayi aure gobe mun rabu kenan so please for the sake of old times and the good moments we shared kazo kaji please My Daddyyyyy" Shiru Saleem yayi yaji yanda tacemai mai Daddy har brain nasa ahankali yace "okay okay but I might come very late I have plenty errands" Dasauri tace "it's okay ko karfe nawa ne come to GRA house, don't worry gobe dasafe I will move into the new aloarymeng daka sayamin"Saleem yace okay ya katse wayanta dasauri yana kara gudu yana kallon abubuwan dake dayan seat na gaban motan magungunan maza ne daga eypt yayo order su yanda yake murna yakejin wani farin ciki he can't wait for first night nasa da Amirah, zai more Amirah sosai wlh yajawo searcher daya yabude yanasha yana murmushi.

Sabon gidan Daddy dasuka tare aka kawo akwati all this drama da akeyi da gin su Saleem fa basusan cewa Ammi ba Matar Daddy bane har yanzu bama Asan cewa basa gidan ba, same thing with Ammi batamasan anayi ba wlh, bakin ciki yakusan halaka Maman Baby ganin akwatin da akama Amirah da gwalagwalai aciki. Tunda Saleem yafita jikin Marwan yarikice da Ya Ammah saida takira Doctirs har oxygen aka samai tai maza takira Mami tadawo hospital din, Dr yacema Mami his heart is developing issue Mami tai kuka harta godema Allah wannan wani kalan jarabawa ne haka, Abba bayan yayi closing daga work yazo dubasa yana bacci yakalli Mami yace "let's take him outside toh I will talk to my Dr immediately nayi settling this stubborn boy an dauramai aure gobe sunday or at most Monday we fly Marwan to UK right?" Gyadamai kai kawai Mami tayi she's so scared tace tom. EPISODE 4️⃣2️⃣

Tun bayan rannan nan Umar bai samu yakara matse Miemie ba cus da gangan take zuwa da Amirah, kuma bata zuwa ko'ina sabida makarantan su sai kawai suka tafi srike, Ammi ta karbi kudin filin taba Baffa miliyan daya kyauta yaki amsa saida tai da gaske ya amsa, miliyan biyu suka shiga yima Miemie sayayyan kayan daki, Ammi tadauko professional mai hayran jiki hakanan kawai tace ayi da Amirah gyaran fatan dasu turare Amirah is still d way she's just that yanzu tanama Ammi da Miemie magana suma bawai sosai ba but she's calm bata cikin tsoro da fear dinnan hankali ya kwance gidan Baffa kowa na sonta Baffa ko bai sayoma yaransa komiba saiya sayama Amirah wani abu yana wani kalan jin Amirah aransa tausayi da sauransu ga condition nata ga rashin mahaifi, sai Amirah tafara sakewa dashi har saida ta cemai Baffa Amirah na son Dr Marwan, saida yasami Ammi yamata maganan Ammi tace shirme ne kawai inma da gaske ne yazatayi wazai auri yarinya mata kan gado.

Saleem yayi nan yayi chan har gidansa inda za'akai Amirah yaje shiyayi komi harda furnitures yashiga yaga komi yahadu yashiga master bedroom yana kallo yayi murmushi tunawa da gobe zaiyi amfani dashi dan bazai yarda a kwanan masa agida ba at all wayansa ne yashiga rining yadaga Abba ne kai tsaye yace "kana ina?" Murmushi yayi yace "Yaya nazo gidan nan ne ina duba ayyukan i did a lot today wlh nagaji" yanda muryansa ke eco yasa Abba yakara gamsuwa yace "okay tom ni xan kwanta" ahankali yace "nima gani nan zuwa Yaya"wayan Precious ne dataci gayu tai decorating gidan da flowers dawasu dim light tasaka wasu kaya da basuda banbanci da tsirara, kallon wayan tayi Mom tadauka tana dagawa tace "he's still not here Mom" Maman cikin yare tace "badai kin hada magungunan ba? Kinsha naki" dasauri tace "that's the first thing I did bayan na karbo su daga park" Maman tace "don't worry Saleem belongs to you, he will come just do as I say" ahankali tabude baki zatai magana saikuma tafashe da kuka sosai tace "Mommy I swear I really love him, I'm very scared I don't want to loose Saleem Mommy, he loves wacce zai aura he's so excited about the wedding" cikin daga murya Maman na dukan kirji tace "as long as nina tsugunna aduniyan nan na haifoki da kaina saikin sami yaron nan just do as I say and leave the rest he will come gud night"

To be honest Saleem yama manta haryakai gida wayansa yashiga ringing ganin Precious ne yaja tsaki yajuya motan funny enough today he's not even in the mood for sex dan yagaji sosai saiya juya kan motan fidan is just bayan layinsu yawuce yashiga yayi parking yafito yana bude kofa yaji wani kamshin turare ne yamai sallama dayaji ya fuzgesa hakan yasa yashigo yamaida kofan yarufe kawai yaji kaman magnet na jansa murya chan kasa yace "I'm back" flower daya gani akasa yashiga bi har zuwa stairs yayi sama yanadan murmushi kamshin na shiga kansa sosai harya bude kofan bedroom nasa red fliers yagani akasa da gadon kan white duve ga table da shisha ke kai dawani kwalban gida da an bude dakuma kaza, fitowa Precious tayi daga bayi da tsinannun kayan tasa hills ga red lipstick tawani taho gabansa Saleem ya tsaya chak, bata taba saka kalan kayan yan iskan nan ba saitazo gabansa tai wani hugging nasa tana shafa gaban wandonsa tace "welcome Daddy come nasan ka gaji" takama hannunsa tai gaba yabita kaman wawa yana kallon yanda take juyamai duwawu sai kawai tadaga kwalban gida tana addu'a Allah sa yasha dan aciki maganin yake tace "I bought your favorite alcohol" tadauki cup ta tsayaya tabasa karba yayi yakai baki ya kurba yaji dadin yanda yakeda sanyi yace "ahhhh shit I'm so thirsty" wani dadi ne ya lulkube precious ganin yasha, yabata cup din yace samin again dasauri tace "no muje namaka wanka tashiga bude boturan rigansa yana wani kalan kallonta hakanan saiyaji yau tafi kullum kyau kawai zuciyansa yahau narkewa yana kallonta, taciremai rigan sannan tashiga ciremai wando tana kallon yanda gabansa yatashi tace "muje muyi wanka" makemata kai yayi yace "I don't want to leave you even for a second I want you" yajuyar da ita zai cita tabasa pipe na shisha yakarba yana buga saita shiga bin wakan dake tashi tawani faramai rawa tana hijjiga duwawu kan Saleem harwani juyawa yahauyi saitazo tafara shafasa,abubuwa daban daban Precious take bashi yana amsa gabaki daya yafice hayyacinsa babu abinda yakeji ko yake gani kawai sai Precious tass tasa ya shanye giyan da shishan tabude wani giyan agabansa tazuba maganin but baisan inda Kansa yakeba sannan saitazo tafara kissing nasa tabata kansa yafara ci abinda baitaba yiba yayi kuka yau, yahau mata kuka wiwi yana cemata don't leave me, wani dadi Precious taji tana kallon camera data saita a dakin kafin gari yawaye saida Saleem ya shanye kwalban giya hudu, cin juna kawai suke baya bacci ya mance da komi da kowa na duniya tana kallo ana kiransa at that junction ita keda full control na jikinsa kawowa yayi zai cigaba tace sha nono kai bacci Daddy, Saleem baiyi musuba yakama nononta yahau sha ya kankameta yana lumshe idanu, wayanta tadauka nan aka samata app na camera tabude ta yanko wani bangaren sex dayake kuka yake bugamata gwatso, da inda yake shaye shaye saita kalli time is just 12PM na yau Saturday, ganin Abba yacigaba da kira yasa tamai message. "I will meet you at the mosque, ina tareda friends dina" Precious ta ijiye wayan….

Yau da Safe Daddy da kansa yakira Baffa cikeda mutunci suka gaisa yacemai dan Allah yanaso yagansa babban masallaci karfe biyu Baffa yadauka kan Ammi za'ayi magana ko yaran saiya aminta yace toh zaizo.

Kafin 2 na rana ma masallaci yacika makil da jama'a, Abba yayi gayya sosai bana wasa ba na manyan mutane, dattawan arziki manyan kasa masu fadi aji, dan yanada good relationship da mutanen gwamnati senators, da sauransu, securities cike burjik wajen, manyan giznoni ne kawai ke yawo awajen.

Baffa ma yazo massalaccin batare dayasan meke faruwa ba, sun gaisa da Daddy yacemai yana zuwa zasuyi magana bayan an gama daurin auren nan, Baffa yace dai toh yashiga masallaci yazauna.

Abba dayayi shigan alfarma kiran Saleem yake baiga Saleem ko abokan sa ba kodaya masallaci sai su iyaye, ga liman ya tambayi wakilin Amarya Dady yace gashi, still ba Saleem dasauri yace ina zuwa dan Allah Liman, yafita waje dasauri kirjinsa sai bugawa yake yashiga kiran Saleem ba amsa, watsapp message yagani daga Saleem yabude dasauri video yagani saiya danna download yashiga, Saleem yagani tsirara yanashan giya yanacin mace baitaba ganin al'auran kaninsa ba sai yau, dasauri yafita daga video yana istigifarai da karfin gaske kaman mahaukaci. "Astagafurullah Astagafurullah!"

"Saleem, Saleem, Saleem" Precious tai tapping fuskansa Saleem da idanunsa sukai jajir sun kada sun juya yasaki nononta yace "uhn" Precious tace "zan kira Yayanka nabaka wayan, kacemai kafasa auren ya aurama wani yarinyar, kai Precious kakeso ita zaka aura, okay?" Gyadamata kai yayi yace "okay" Abba nacikin dilemma kawai yaga video call from Saleem cikin fushi yadaga wayan iya fuskan Saleem yagani ga nono abakinsa woh wlh Abba saiya kasa magana yakai hannunsa yadaura kan kirjinsa dake neman bugawa, Saleem da baya hayyacinsa yace "Kai Yays! Nafasa auren! Ka aurama wani ita! Ni Precious nakeso!" Yawani ja nipples Precious ta katse wayan, baya Abba yayi zai fadi dasauri Babba Amininsa daya biyosa waje jinsa shiru jama'a sun taru ana jiransa da ango ya taresa……. EPISODE 4️⃣3️⃣

Dasauri Babban aminin Abba Alhaji Bashiru yace "subhanallahi, lafiyan ka kalau"? Abba yace "Sa…sal……" yakasa magana yana wani haki bana wasaba, yanada BP sosai dakemai barazanan ciwon zuciya, Alhaji Basharu yace "kaga dan girman Allah calm down put yourself together ga jama'a anan, babu abinda yafi karfin Allah, kace Innalillahi wa innailaihi raji'un!"breathing out Abba yayi da kyar yace "Innalillahi Wa Innailaihi Raji'un! La ilaha illallahu Muhammadu Rasulullahi SAW!" Alhaji Bashiru yani bakinsa suka karasa tare yace "to gayamin menene?" Abba daya sami natsuwa da kiran sunayen Allah dayayi cikin murya mai raunin gaske yace "Saleem ne yakirani video call yace yafasa auren, karuwai yakebi, wai karuwan sa yakeso ita zai aura, nama mance sunan daya fadi ni" Abba yama kasa boye zancen karuwan, yabawa Alhaji Basharu tausayi sosai bana wasaba, ahankali yace "ya isa you don't have to beat yourself up like this, Matar mutum kabarinsa, dama chan Allah yayi ba matarsa bace, yanzu yazamuyi? Mesamu cewa duka mutanen nan eh? Abba idanunsa sukai jajir yace "ni Saleem zai tozarta yasa nazama karamin mutum anan? I will become laughing stock ai, ince musu an fasa aure ko yazanyi? This is so embarrassing" Alhaji Basharu da shima Sam baiji dadin abin ba dan duk manyan manyan gari na wajen yace "babba dakai ai sai darajan ka yazuba wlh da kimarka kaje kace ango wanda duk an dauki Saleem a matsayin danka yace yafasa auren, think of something" kan Abba yakulle baya tunanin komi yayi shiru kawai, Alhaji Basharu yace "Marwan fa?!" Dasauri Abba ya kallesa kirjinsa na bugawa, Alhaji Bashiru yace "naga Dr Marwan shi ya dauke ka a matsayin mahaifinsa tunda maraya ne yataso a hannunka, we just have to do something and get out of this mess" Abba yadade yana kallon Alhaji Basharu daya ambato sunan Marwan take wani natsuwa yashigesa sabida wlh yasan kukansa ya kare indai Marwan ne zai sharemai hawaye, anatse yace "nasan d'ana, nasan cewa Marwan bazai tabaso na tozarta nazama abin kunya da abun dariya aduniya ba, Marwan yaro ne mai Imani da amana, da dattaku, da hakuri" Abba yayi shiru kafin cikeda karfin guiwa dawani sabon confident yace "muje Marwan zan aurama Amirah" Abba yayi gaba Alhaji biyedashi abaya suka wuce ciki, yana shiga duk aka bisa da kallo harda Baffa dan yasan Abba sosai a TV baitaba sannin zaiga mai kudi haka da idanunsa ba, karban speaker yayi yace "dan Allah ayakuri, ango yayi hatsari yanzu haka yana asibiti" masallaci akadau salati, Abba yayi murmushi yace "let's go ahead adaura auren Ya Liman sunan d'ana Dr Marwan! Yaba Liman speaker, alot of people basuma lurada difference dinba, dan a IV is Saleem, yanzu yace Dr Marwan, Daddy dai mamanki yakamasa cus yasan Saleem yasan likitan mahaukatan kuma Marwan, what happened? Saleem yacema yayansa shi bazai auri mahaukaciya bane yagudu tunda gashi yaki zuwa shine uban zai aurama Dr? Lallai mutanen nan rikakkun matsafa ne Daddy yafadi yana murmushi abinsa.

Daddy, Baffa, Abba, jama'a da abokar arziki, suka sheda daurin aure tsakanin Dr Marwan da Ameenatu Amirah akan sadaki naira miliyan daya da Abba yabiya take yanke wajen Daddy ya amsa amatsayinsa na uba dakuma waliyi na Amirah aka shafa Fatiha! Aure ya dauru damdam!

Marwan na asibiti, Saleem na gindin mace, Amirah na gida dukansu babu wanda yasan meke faruwa banda Baffa dayaji an kira sunan Ameenatu Amirah wanda yasan cewa diyar kanwarsa ce Haleematu, sai Daddy da Abba!!!!!

Readers Also Read