Baccin so complete by m shakur - Chapter 26
Baccin so complete by m shakur Chapter 26: Baccin so complete by m shakur Chapter 26. Kaman daga sama yaji ance "Marwannnnn! Marwan" Duk yanda yayi nisa da…
4,423 words
Kaman daga sama yaji ance "Marwannnnn! Marwan" Duk yanda yayi nisa da shagala da jin dadi yana tsotson nono like a new born baby har tsakaiyan kansa Marwan yaji yanda Saleem yakirasa, chak ya dakatar da shan nonon Amirah dayakeyi da wasa da dayan dayakeyi batare daya zare bakinsa dagakai ba, Amirah nawani kalan kara turamai boobs din abaki alamun ya cigaba da sha dan jikinta is on fire sosai, bataso yadena amman Marwan bai cigaba ba bakinsa nakai but fuskansa na kallon kofa yakasa kunne sosai, alamun tafiya Marwan yaji kaman ana tahowa dakin Mami har karan kaman faduwan abu yaji yaji muryan Saleem dake cikeda tsoro yace "Marwannn!" Dawani kalan sauri Marwan yasaki boobs din Amirah, jikin Amirah nawani kalan rawa har kara kai hannunta take tana rikemai kai tanakai boobs din fuskansa alamun yacigaba da sha mata karya tashi amman Marwan yakama hannunta daga jikinsa yacire, muryansa bata futa sosai tsabagen cikin bukatan da yake yace "Ina zuwa Baby stay here don't come out" yaja bargo dasauri yarufa maga yakai hannunsa yana kama gabansa dayake a mike gabaki daya yasata a tsakiyan tsinyoyinsa ya matse sosai sabida kar agan how erect he's yayi wajen kofan yabude daidai Saleem na zuwa wajen kofan shima zai bude Amirah dake kan gado Marwan na bude kofan ta hango Saleem Marwan yaja kofan dasauri yarufe yakallesa sosai gabansa na faduwa jikin Saleem rawa rawa yake yana kyarma kafinma Marwan yayi magana Saleem kawai yashige jikinsa yayi hugging nasa ya kankame daidai Mami dake dakin Abba tabude kofa tafito.
Ganinsu agaban dakinta saita taho dasauri tana kallon Saleem da jikinsa ke rawa ya kankame Marwan tace "meya samesa?" Ahankali Marwan yace "I think…." Gabaki daya yaksa magana a bukace yake like his heart is racing bai dawo daidaiba he's still having erection kuma, dan tsaresa da kallo Mami tayi saiya cire idanunsa da sauri yashiga tafiya da Saleem ahankali yake tafiya dan any mistake zaisa aga erection dinsa, Mami tabisu da kallo har suka shiga daki saita kalli kofan dakin Marwan all this while yana dakinta ne? Is that abinda yasa Saleem tabiyosa nan kaman tawuce ta tafi amman sai wata zuciya yasa tabude kofan ahankali takai hannunta tana kunna wutan dakin dan bude idanunta Amirah tayi dasaukai jajir cikinta yawani kalan daure kallo daya Mami tama gadon yanda gadon ya hargitse kawai tagane Marwan was here kunya taji sosai yakamata kawai saita kashe wutan dasauri tama kasa magana tajuya zata fita kawai Amirah takirata dawata yar muryan tsantsan azaba. "Ma…..m….i" juyowa Mami tayi dasauri hannunta Amirah takai kan maranta daya kulle sosai kaman zai fashe tai tace "ci…..cik…." Wlh she couldn't even talk sai wani mika datayi tafashe da kuka sosai dasauri Mami tayi dakin hannu tasa takunna side lamp Amirah tarike cikinta tana wani numfashi sama sama, Mami takamota idanunta na sauka kan cinyoyinta that were sooo wet tace "Amirah sann……" kasa karasa maganan Ammi tayi sabida yanda Amirah ta taso tashige jikinta tawani kankame Mami tarasa yanda zatayi ita kanta batamasan meke damunta ba neman abinda zaisa taji dama dama take ta manna jikinta a jikin Mami tana numfashi sama sama somehow kaman Mami tagane meke damunta ga yarinyar ba kai sai mannema Mami take karayi kaman Mami can make her feel better tana kuka, kanta na juyawa she just want Marwan yacigaba da tabata yana wasa da ita yana shamata nono that is just abinda jikinta keso ga nipples din har lokacin amike cinta kaman ana katsa hanjinta ana yakushin su.
Wayan Mami dake hannunta tadauka ahankali saitai dialing number Marwan……
Shigar da Saleem daki Marwan yayi daya rikesa har zuwa wajen gado ahankali yace "kwanta to" yashiga cirosa kin fita daga jikin Marwan Saleem yayi zazzabi ke cinsa irin mugun zazzabin nan dahar gani ganin abubuwa kake cikin wata kalan murya yace "zasu cinyeni they're everywhere I'm scared Marwan" dan shiru Marwan yayi sai yashiga zama bakin gadon hakan yasa Saleem yazauna bottle water wajen yadauka da yar towel dake wajen yabude ruwan yazuba kan towel din cus jikin Saleem zafi kaman wuta sai yadauki towel din yadaura saman kansa da fuskansa ahankali yace "your temperature is soo high saisa kake hullucina da maganganu" ajiyan zuciya kawai Saleem yake idanunsa a lumshe, wayan Marwan ne yafara ringing dake kan drawer din hannunsa yamika ahankali yadauka yakai wayan kunnensa kafinma Mami tai magana yaji yanda Amirah ke kuka bugawa kirjinsa yayi cikin fushi sosai Mami tace "mekama yarinyar nan cikinta ke ciwo haka eh?" Wlh kasa magana yayi sabida wani kunyan Mami daya lullubesa da jin nauyinta, cikin fushi Mami tace "ai saikazo kabata magani cus she's in pains" Mami na maganan ta katse wayan, yaciro wayan daga kunnensa ya kalla saiya ijiye yakalli Saleem dake nanike dashi ga towel akansa yana sauke ijiyan zuciya sama sama bakinsa na motsi surutai na zazzabi yakeyi sosai tashi Marwan yayi ahankali yace "kwanta ina zuwa Saleem" tashi Saleem yayi yana kara shigewa jikinsa yarike Marwan gangam yace "they're everywhere idan ka barni zasu kasheni Marwan stay here…."
TOH JAMA'A YAYA MARWAN ZAIYI!
GUYS RANNAN FRIDAY ZAMUYI HUTUN MAKARANTA, IGNORE POSTING KADAN KADAN, DAGA THIS WEEKEND POSTING ZAKU DINGA SAMU DA KYAU KUNJI.
THANK YOU VERY MUCH
EPISODE 6️⃣9️⃣
Kan Marwan sarawa yayi zuciyansa yarabu gida biyu immediately Mami na katse wayan, gabaki dayan zuciyansa tunanin Amirah take, especially yanda yajita tana kuka, while dayan barin kuma Saleem ne, wlh he care about Saleem sosai Allah ma yasani, he feels like he's the only one there for him, look at Abba yayi fushi yayi tafiyansa, toh ya barsa wazai kula da Saleem din? Wlh babu, at least Mami and sisters dinshi plus twins all can be there for Amirah su kula da ita but babu wanda zaima Saleem haka, asiri akamai yau an karya Malam told him he will be sick da sauransu he can't just ignore him, dan ijiyan zuciya yayi saiya kalli Saleem din da idanunsa ke rufe yarikesa ahankali yace "zauna babu inda zani let's sit" saiya zaunar da Saleem din yadauki stethoscope nasa ya makala yana dubasa yana duba pulse nasa sai kawai yasake bude jakan magungunan sa dake wajen, wani allura yaciro yakallesa ahankali yace "kwanta to kaga allura zan maka temperature zai sauka and you will be able to sleep" yayi maganan yana kwantar da Saleem, da kyar da muryan datai karama Saleem yace "bazaka tafi ba" gyadamai kai Marwan yayi ahankali saiyasa hannu yadauki alluran Saleem yana kallonsa yazuko a syringe saiya ijiye kwalban hannun Saleem ya amsa, a jijiya yamasa alluran saiya ijiye yadauki towel da ruwa yadaura akansa da fuskansa yana matsawa ahankali Saleem ke kallonsa ko kyafta idanu bayayi a kallon Marwan, akwai wani aura da Marwan ke dashi dake sama mutum natsuwa idan Marwan na tare dashi saiyaji ya natsu yadena ganin abubuwan, dinga shafamai towel Marwan yayi yana xaune awajen yanayi yana kallon time alalace saida yabata 30min chur tun bayan kiran da Mami tamai sannan alluran yayi taking effect a jikin Saleem bacci ya kwashesa mai nauyin gaske.
Dasauri Marwan ya ijiye towel din yamike yakashe wutan dakin yawuce yafito yarufomai kofa……
Kusan bayan 10min da kiran Marwan amman shiru baizoba Amirah kaman zata mutu, waya Mami tadauka takira Maryam tasa amata Lipton mai dumi adan matsa lemun tsami a ruwan akawo mata sannan ta ijiye ta da kyar tawuce bayi tadebo ruwan zafi a bowl tasaka towel tafito daidai Ya Maryam nakawo ruwan dumin itama hankalinta yatashi ganin Amirah batada lafiya but ita tadauka normal ciwon marane, Mami tace mata ta tafi suje su kwanta dan gobe duk zasu koma gidajen su, tafiya tayi. Mami taba Amirah Lipton din Tasha kadan sai Mami tashiga gasa mata mara da towel mai zafin tun tana kuka saita fara rage kukan zafin da towel din ke dashi aka dauka amaranta sai kaman yana warware mata abinda takeji da tik tana kuka kadan kadan saita dena tafara hamma tayi hamma kusan sau biyar kafin bacci yayi awon gaba da ita kanta na jikin Mami.
Mami tadade tana kallonta sai wani abu ya tsaya mata azuciya, hawaye taji sun sauko mata dasauri takai bayan hannunta ta share, Amirah is extremely innocent Ya Rabbi da bamatasan meke wakana da itaba, da ace yarinya ne datai wayau na yammatan yanzu ta Ina har zasubar mijinsu yagane sha'awa sukeji? Koko sununa sunji dadin abinda yamusu sunason yacigaba never. Zuciyan Mami ciwo yake mata cus this is the second time Marwan ke choosing Sale akan matarsa, tasan Marwan na son yarinyar, yarinyar da sonta har yasa yadade a asibiti but what is all this? Deep down she knows this is character Marwan, he cares for everyone and arayuwansa Marwan irin mutanen nanne da they don't know how to say no, basu iya fadin no ba, and wani zubin he feels zai iya dakatar dana gida yayi pleasing na waje like zata iya tana bukatar abu Marwan yabata hakuri yace anjima zai sayo abun only sabida yanzu yana attending to wani na waje he feels family can understand, this is halin Marwan, and yanzu daya auro yarinya that's not that normal, he must adjust and set priorities right cus Amirah needs him and she needs to be his number one before any other thing, Mami tai shiru tana kallonta, yanzu take kara ganin dalilin dayasa mahaifiyar yarinyar bataso ta aurar da diyarta now look at it daga kawota jiya bai dagamata kafafu ba in this her condition ya mammatse yarinyar mutane yamata abinda bata sani ba and jikinta yadauki abun, yazo ya lallubeta yagudu yabarta da ciwon ciki is this not wickedness, duk Mami na maganan zucin nan taji an bude kofan dakin ahankali da yar sallama chan kasa kallo daya yamusu Marwan ya sauke kansa kasa dasauri yana maida kofan yarufe ayanda yaga tana bacci akan cinyan Mami yasan awahale tai baccin yaga cup na ruwan Lipton dabata shanye ba tarage yaga towel cikin bowl na hot water, kasa magana yayi Kansa akasa kunyan Mami yakeji wlh yanda yayi abu adakinta, sosai Mami takallesa sama da kasa sai kawai ta dauka kai tace "zaka iya tafiya ka koma kacigaba da abinda kakeyi".
Dan ijiyan zuciya yasauke yana shafa kansa ahankali yace "Mami dan Allah kiy……" "Marwan" Mami takirasa kai tsaye, cikin kakkausan murya tace "look at me" dan dago kansa yayi yakalleta suka hada idanu, strictly Mami tace "do you even know what love is Marwan? Dan at first na dauka you love this girl but you don't" maida kansa kasa Marwan yayi ahankali, kwantar da Amirah Mami tayi taja bargo tarufa mata ta mike tazo gaban Marwan dab dashi ta tsaya bata wani daga murya but yet kasan fada take tace "I always sees you as mutum mai hankali hikima but yanzu i think all those attitude weren't you true hali, you knew wacece yarinyar nan kadage uta kakeso cikin hikiman Allah ka aureta, this is just 24hrs da zuwa ta gidanka but all she has been through is pains you are never there for her" Mami tayi shiru tace "kaga abinda kakeyi yanzu is the same reason dayasa mahaifiyarta ta turo yayanta asibiti dan asanar damu cewa batason ta auren da yarinyar ta, gashinan kaima sabida kaga bawai tanada cikakken kai bane balle tai understanding komi and fight for her right saisa kake treating dinta like a trash kataba jikinta kaji dadi kazubar da ita kaje kana another things right"? Dan runtse idanu Marwan yayi dan wlh wlh babu abu makamancin all abinda Mami ke fadi aransa he loves Amirah morethan his life and he will never take advantage of her condition what happened koda mai lafiya ya aura is the same thing that will happen, baida yanda zaiyi ne, but bazai taba iya gardama da Mami ba, Mami is his mother idan ranta yabacı he dares not talk, all abinda zaiyi is yabata hakuri, ahankali yace "Mami dan Allah kiyakuri!" Shiru Mami tayi tana kallonsa itafa tadauki Amirah diyarta abinda zatayi akan Farida da Faiza is abinda zatayi akan Amirah, strictly tace "okay but I have few things to tell you, first thing tomorrow morning inason the same way kadaiuko Saleem ka kawo gidan nan kadaukeza kamaidasa gidan Hajiya marikiyar sa wanda nanne usulin gıdanda dan Saleem and matarka can never leave in dsame house unless dukanmu anan mun tabbatar dayayi taubatan nasuha sannan yadena son matarka kwata kwata azuciyansa!" Ahankali Marwan yadago kansa yakalli Mami, Mami tace "oh bazaka iya kaisa dayan gidan ba ko"? Adan hankali Marwan yace "Mami ahmmm…" yadanyi shiru saita kara rage murya sosai yace "ni da Amirah mukoma gidanmu please" kai tsaye tace "sabida ka afkamata and the next minute you will come running to take care of dan uwanka ita kabarta cikin ciwo?" Mami tai dan shiru tace "at this point I don't trust the love dakake cewa you have for Amirah sabida for the past 24hrs baka kula da yarinyar nan daidai dana one minute ba, I know she's your wife but as a mother I have the right na karbeta naga cutar da ita zakayi, Marwan bazan kara baka yarinyar nan ba saina tabbatar da where you stand, banda haka I will be taking her to hospital zan nema mata lafiya dakaina kai kasha zamanla kula da dan uwanka mai dan uwa"Marwan yakalli Mami dasauri zaiyi magana cikin tsananin fushi dan Marwan ya mugun bata mata rai tace "wuce kafita" dan kallon Mami yayi saiya juya ahankali zuciyansa namai radadi da zafi da ciwo ahankali yakai hannunsa kofan zai bude strictly Mami tace "one last thing ka kara shigomin daki koka karama yarinyar nan wani abu dazai jefata halin data shiga yau wallah saina cimaka mutunci sosai Marwan" ahankali yabude kofan dakin yafita ran Mami sai tafasa yake nobody will understand yanda Marwan yayi annoying dinta wani takaici daya batako kaman tarufe sa da duka.
She said so much bawai she meant everything bane Allah yasani kawai tafadi ne sabida ya tsorata yasan darajan Amirah yasan duk sanda yamata badaidaiba akwai masu hukuntasa inba hakaba zai dinga daukan Amirah not to serious itakuma she wants him yadauki matarsa very serious tazama yar gaban goshinsa irin ita yake gani dinnan, wlh ko gobe jibi taga ya chanza zata basa matarsa kawai she wants to see the change ne.
Hanyar dakinsu Matwna yadauka instead of yashiga dakinsa inda Saleem yake saiya shiga dakin Saleem yamaida kofan yarufe ahankali ya sulale yazauna nan gaban kofan idanunsa sunyi jaa zuciyansa batamai dadi ya lumshe idanu yayi shiru yana tuna komi daya faru he knows bai kyauta ba all through d night baibar yarinyar nan tai bacci ba ya wahalar da uta yana zuwa masallaci bai kara dawowa gidan ba sai after one na rana, he put her in pains and he was never there for her, yadawo still he was not there for her not even to come yadubata saida yayi settling Saleem tukunna, da daddare yazo he just lallasheta for few minutes yafara more jikinta and half way ya barta an kirasa cikinta na ciwo he heard yanda matarsa ke kuka but baizoha sai bayan 30min, did he ever think inda ace emergency ne and baizoba inda ta mutu fa? Ya tambayi kansa kirjinsa nawani kalan bugawa ya lumshe idanu again, wlh wlh baiyi ignoring matarsa intentionally ba he just found kansa in a situation that's so hard to explain mesa dalilin dayayi abinda yayi but duka yasan ba da gangan bane Saleem is seriously sick yayi zaiyi?.
KUN YARDA DA HUKUNCIN DA MAMI TA YANKE???
DO YOU THINK MAMI IS SELFISH??
SAINAKE GA KAMAN MAMI BATASON SALEEM KO JAMA'A??
SO TAKE YADENA KULA DA SALEEM YAKULA DA MATARSA??
MAISA MAMI KESON MARWAN YAFITAR MATA DA SALEEM DAGA GIDA???
KUNA GANIN HAKAN YAYI DAIDAI? EPISODE 7️⃣0️⃣
Da kyar bacci yadeba Marwan sabida damuwa da tunani daya shiga dalilin maganganun Mami.
Ana kiran salla asuba yabude idanunsa, bayin dakin yashiga yayi wanka tsaf yafito da towel ajikinsa saiya fito yabude kofa yashiga dakinsa yana kallon Saleem dake bacci sosai, kaya yashiga closet nasa yasaka, t-shirt baka da jean ya feffesa turare yana kamshi sosai saiya fito yawuce wajen gadon yakai hannunsa yataba kan Saleem, baya running temperature at all, ijiyan zuciya yasauke saiya juyo yafito daga dakin yarufe masa yafito dakin Mami yakalla saiyaje wajen ya tsaya tareda jingina kansa kirjinsa nadan bugawa kaman yayi knocking yashiga yadubata saiya wuce yasauka kasa yabude falon yabude kofa yafita dan zuwa masallaci.
Adakin Mami ta kwana cikin dare Amirah tashige jikinta as usual yanda takema Ammi, tsaf Ammi taji fitansa tashi tayi tajaye jikinta dagana Amirah ahankali tawuce tashiga bayi tadauro alwala tafito batason tashinta tasan yawanci masu matsalan kai ana son suna full circle na sleep saita barta bamataso ta dameta saita fito daga dakin tashiga dakin su Farida already sun tashi tawuce dakinta dan tasan kanninta su Ammah sun tashi, Mami bata wani dade dafitaba Amirah tabude idanu kaman ma dan karan rufe kofan da Mami tayine yasa ta farka lumshe idanu tayi tabude tanajin wani karfi da lafiya ajikinta cikinta baya ciwo, batajin ciwon gaban, sannan nipples dinta basa ciwo kaman an cire mata ciwon, dayake akwai dim side lamp tana ganin komi wayanta sabon tagani a gefen gado Mami ne ta ijiye mata jiya cus tanaso yau ko ita bata kiraba dakanta Mami zata kira mata Amminta, tana ganin wayan saita tashi zaune tasa hannu tadauki wayan cikin muryan bacci tace "ansa SIM card?" Saita danna screen na wayan tana zaune bakin gado dayar rigan baccinta iya cinya ja mai bala'in kyau yanada super ghetti hand gashin kitson kanta yayi kyau especially na goshinta dasuka kwanta bakin kitson yasoma warwarewa sabida gashinta akwai tsantsi she look so damn sexy ayanda tazauna zaga dauka dagangan tai zaman sabida yanda boobs dinta suka bayyana kadan yarage nipples din su fito gasu manya very full kuma, cinyanta shima abude kafanta fari fat yana kyallin lallen da aka mata exactly Amarya dai, ta haddace number Ammi akai kaman ruwa saka number tashiga yi kawai saita gwada kira tasa wayan a kunnenta ga mamakinta saitaji wayan Ammi na ringing wani zaro idanun bacci tayi tana washe baki ohh uwa uwace jama'a kaman tayi shekara ba Ammi, wayan na gab da katsewa Ammi tadaga kafinma tai sallama cikin muryan bacci da tsantsan farin ciki Amirah tace "Ammiiiiiiiiiii" wani sanyi Ammi taji jin muryan diyarta after 2days yau, tanakan dadduma sallama sallanta kenan wayanta yashiga ringing tana mamakin wake kiranta haka, kafin Ammi tai magana cikin yar muryan nan Amirah tace "Amirah ne Ammi" dan murmushi Ammi tayi kawai saitaji hawaye sunzo mata tadake anatse tace "nasan Amirah ce, ina mijin naki kike kirana da asuba haka?" Kai tsaye tace "yaje masallaci Ammi Amirah zatazo anjima, tayi kuka tace sai tazo wajen Ammi, Yaya Marwan yace zai kawoni anjima"shiru Ammi tayi tana sauraronta she misses when her baby talks amman saita daure tace "aiko kikai kuskuren zuwa gidana saina sassaba miki namiki shegen duka" kwaba kwaba Amirah tayi da fuskanta hawaye sun fara taruwa a idanunta, Ammi tace "waya cemiki ana aure ake zuwa gida saikin haifi baby zaki kawomin baby gida?" Ahankali tace "Ammi cikina baiyi girmaba har yanzu" dan murmushi Ammi tayi tace "zaiyi very soon, amman karki sake kizo, bakiyi salla ba tashi kije kiyi" ahankali tace "Ammi mesa baki zo ba"? Ahankali Ammi tace "baki gareni har yanzu saisun gama tafiya zanzo, maza je kiyi salla" gyadama Ammi kai tayi saita cire wayan daga kunnenta tana kallon wayan ta tuna dasauri tamaida wayan kunnenta tace "Ya Marwan yasayamin waya Ammi" Ammi dabata riga takashe wayan ba tace "Masha Allah, akashe lpy kincemai kin gode"? Gyadama Ammi kai tayi tace "uhn nace" Ammi tace "to jeki salla" ahankali ta gyadama Ammi kai bataso ta tafi Ammi ta katse wayan.
Raurau tayi da fuska tanaso tai kuka saita tashi tawuce bayi brush tayi tayo alwala tafito tasa hijab ta shinfida dadduma tayi salla, tana sallamewa dawani gudu ta tashi tacire din ta yar kan dadduman takoma bakin gadon tadauki wayanta tashiga saka number Miemie tai dailing saidai harya katse bata dauka ba tasake kira haka ana uku Miemie tadauka muryanta chan kasa dan Ya Umar yatasata gaba tace "Hello" wani dadi Amirah taji jin muryan Miemie ahankali tace "Miemie batada lpy" wani dadi Miemie taji jin muryan Amirah cikin karfin hali tace "laaaa Ya Amirah kene" ahankali kaman Amirah tai kuka jin yanda take magan tace "menene ke miki ciwo un?"
Dan shiru Miemie tayi saikuma taga ai Amirah tayi aure, cikin wata dan murya tace "Ya Umar bai barina ne nahuta" dasauri Amirah tace "meyayi miki?" Dan shiru Miemie tayi saikuma ahankali tace "Ya Amirah Ya Marwan bai miki komiba? Abinda akeyi idan anyi aure uhmmm" sai ahankali tarage murya tace "sex"dan shiru Amirah tayi kaman mai tunani itama tasan taji zafi jiya shine abin, ahankali tace "me shi? Sex"?! Dan shiru Miemie tayi tanajin nauyi saikuma tadan rage murya cikin hikima da dabara yanda suke mata magana tace "za'a cire kaya mata da miji sai akwanta agado mijinta zaita taba jikinki saiyaje wajen fitsari yasa abinsa" dasauri Amirah tace "zafi sosai sosai Ya Miemie bana soooo" dudda Miemie na cikin azaba said tai murmushi gane kaman Ya Marwan yama Amirah wani abu. EPISODE 7️⃣1️⃣
Dasauri Amirah tace "nayi kuka sosai ni banso baram karayin sex ba, Ya Umar yadena miki da kwai zafi" murmushi Miemie tayi mai sauti maganan Amirah yabata dariya har saida Amurah taji saitai shiru, Miemie tace "kinga ko Ya Amirah a aure sex shine number one, shine abinda akeyi saika sami baby, kuma Annabi yace idan miji naso yayi baka bashiba Mala'iku zasuyita tsine maka hakan kinga ai Allah zai konaki kenan, hakkinsa ne jikina, is his right, yanada daman yayi kome yaga dama da jikina" Miemie tadanyi shiru tace "idan kina bari miji yayi yana kara sonki Ya Umar kaman zai haukace akaina nima yasayamin waya sabuwa, kuma yabani kyautan kudi 300k, kawai kullum da daddare saiya nemeni har yanzu muna baki sai dare kullum"dan shiru Amirah tayi bakinta na motsi tana duka abinda Ya Marwan yamata tana tsoron tafada Mami tahanata, ahankali kaman wacce zatai gulma tace "Ya Miemie ba baby karami akeba nono ba kinga Ya Marwan yanata shamin nawa har sunamin ciwo" "ke ya Amirah!" Miemie tafada dasauri tana tashi zaune tace "kidena fadan irin maganan nan babu kyau kar wani yajiki" ahankali tace "bakowa anan" Miemie tai dan jimmmm tana tunanin how to help her sister, saitace "kinsan mene"? Amirah tace "no" Miemie tace "tunda kinyi waya zan koya miki abubuwa da dama da yanda akeyi, da yanda ake jan aji sabida miji yayita binka Ya Amirah inaso kisa Ya Marwan ya haukace akanki amman saikin barsa kunya sex" dasauri ta make kafada tace "uhn'uhn zafi" Miemie tace "sau daya akeji bazaki karaba zakuyi zakiga yanda zaita binki yana kula dake kaman yar kwai ba kinason Ya Marwan ba"? Gyadamata kai tayi tace "eh sosai" Miemie tace "tom shikenan ga Ya Umar yana bude gate yadawo daga masallaci zan kiraki anjima bye" gyadamata kai Amirah tayi.
Shigowa dakin Umar yayi yahayo gadon yana murmushi yace "raguwa kawai adan sammin nakara" makemai kafada Miemie tayi tace "a'a" dasauri yace"haba Gimbiyar mata nasani nakomawa bacci mana"Miemie zatai magana yahada bakinsa da nata yashiga kissing ya ware kafanta kawai yasoka mata bura bata taba sanin haka yan gareji keson gindi ba cinta kawai Umar yake Miemie ta jigatuuu sosai ahaka tasami yakawo.
Duka duka ko 10min da fita Marwan baiyiba Saleem yashiga bude idanunsa, ahankali yamika hannunsa yakunna wutan dakin yayi lamooo agado yajuya yakalli bangaren damansa yana kallon bowl of water da towel dake wajen da allurai da sthethoscope wanda duk na Marwan ne yayi shiru babu abinda ke masa ciwo but jiyayi zuciyansa namasa nauyi sosai, yayi shiru reflecting on his life yaushe ma yafara neme nemen mata da shaye shaye what push me? Duka duka dasuna school a UK ne yafara dabi'un nan kuma duka sabida haduwa da abokan banza ne bawani abuba, sai yahau tuna abubuwa tundaga lokacin zuwa yanzu baitaba sanin zai iya haduwa da wacce zatai aşırı ta mallakesa ta taushe masa baki hakaba, during this one month plus zama dayayi da Precious tarikesa agida club din tahanashi zuwa abokan nasa tahana sa gani salla tahanasa yi all she does is tabasa kayan shaye shaye susha tasaka shi yahau cinta he missed his life outside his family duka, yayi shiru kawai fir the first time yagane idan Allah yaso yakamaka zai iya in many ways yanzu idan yarinyar nan tahaufamai da dabaisan ko shege bane ko menene dan baimasan hukuncin aurensu ba dan baya hayyacinsa.
Shiru yayi kalman bubsuru da Yaya takirasa dashi ya tsaya masa arai, yadan fuzar da ijiyan zuciya dagayau ko jaraba zai kashesa he's going to fix his life yatuba this time for good zai rike salla da azkar da istigifari zai nemi Precious yabata sakin aure is not by force bazai taba iya zam da muguwan mace irinta mai maka aşırı ba no matter what, Amirah ne tazo zuciyansa yadan sauke sassanyar ijiyan zuciya burinsa shine ya aureta and just settle down build a good family and be a better person tashi yayi agurguje baida wani karfi ajiki amman haka yafada bayi yayi wanka yafito yashiga closet na Marwan, baiso yawani bata lokaci shaddan daya gani kan kujera wanda shine wanda yasaka yaje gidansu Amirah ana gobe biki yayi maza yasaka ko tsayawa ya tsane kansa baiyiba gari yariga yayi haske yashiga fesa turare dan yafito yatafi masallaci, bayan tagama waya da Miemie ijiye wayan tayi tai shiru saita mike tsaye tashiga bin dakin da kallo tana taba cikinta da har zafi yake mata sabida yunwa dataji tanaji ko slippers babu a kafanta kaganta she looks damn sexy exactly irin yaran masu kudin nan ga fatarta dake kyalli yaji gyara ga red sexy rigan bacci dake jikinta da ake ganin boobs nata tasama Ya rabbi, wajen kofa tayi sai kai tsaye tabude kofan daidai tana ganin wucewan ya Marwan zaiyi stairs ga kamshinsa yacika nan falon saman daba haske sosai dan wutan kasa akafi bari a kunne, dawani kalan sauri Amirah tabiyosa ba takalmi a kafanta so bazakaji steps ba daidai yafara sauka benen itama tayi benen dawani kalan sauri Amirah takai hannunta takama hannunsa tana tsayawa gefensa tareda manna fuskanta a power din hannunsa tana hugging hannunsa a kirjinta cikin yar karaman muryan nan na baby tace "Amirah najin yunwa Ya Marwan" daidai ana bude kofan falo Marwan na shigowa ciki falon idanunsa na sauka a staircase kan Amirah data rike hannun…….. EPISODE 7️⃣2️⃣