Baccin so complete by m shakur - Chapter 27
Baccin so complete by m shakur Chapter 27: Baccin so complete by m shakur Chapter 27. A kan hannun Saleem Amirah ta kwantar da fuskanta tana sanye dawani…
4,139 words
A kan hannun Saleem Amirah ta kwantar da fuskanta tana sanye dawani short red rigan bacci daya tsaya iya cinyanta yanada hannun taliya, manyan boobs nata awaje kana ganin wannan farin fatan, ga sumanta Ya Allah, Marwan jiyayi zuciyansa zai fito, tunda yake arayuwansa baitabajin kalan abinda yakeji yau ba zuciyansa kaman zai kama da wuta…….Daidai ana bude kofan itama Amirah takalli kofan, ganin Marwan ne yashigo yasa atare dasauri tacire idanunta daga kan Marwan takalli Saleem dashi ma yajuyo dasauri ya kalleta jin muryan mai dadi kalan wanda baitaba jiba aduniya ba gashi an rikesa dawani tattausan hannu kaman audugan daya jike, ido da ido Saleem yayi da Amirah data kallesa dan batamasan wata rike ba, wani kalan sarawa kan Marwan yayi da kirjinsa ganin yanda matarsa, his own wife ke kallon wani namiji agabansa akan idanunsa, idanunsa har wani duhu duhu yakemai, zuciyansa nawani kalan tafarfasa, yanaji kaman he's about to yahaukace yafara kokarin rike kansa, dawani kalan sauri Amirah tasaki hannun Saleem ganin shine takire adan zaburenta takoma baya dasauri taking the staircase dake right behind her takoma baya Saleem na gabanta shi yana wani irin binta da kallon mamaki ganin kaman a mafarki, Amirah yake gani agidan su, nan yawani sauke idanunsa akan kirjinta da wlh bawai da gangan yakalla ba kawai fizgan idanunsa sukayi, Lahaula Wala Quwata illa billah, Ya Allahu! Tunda yake baitaba ganin nono tsayayyu, tasassu, cikakku, sannan hurarru irin wayan nan ba dake gaban kirjin Amirah, gasu akwai kai, wlh yama kasa magana, kawai gindinsa yashiga tashi ba control kaman bindiga kalan tashin da yadade baiyiba akan Precious, wannan mikakkiyar tashi ne, Amirah kuma ta tsaya kikam awajen kaman an dasata, ita so take taje wajen Marwan amman tsoron Saleem ma take tawuce ta gefensa tasauka taje wajen Marwan, saita tsaya, a nata brain din tana jiran Ya Marwan yazo shi wajenta yakamata su wuce yabata abinci.
Shifa Saleem gabaki daya ya mance dayaga wani Marwan ma wlh ya mance, hankalinsa yabar jikinsa ya kafe nonuwan nan da idanu jikinsa harwani tsuma yake kaman abu na controlling dinsa sai yahayo stairs da Amirah takekai yana juyama falo baya ya tsaya gaban bakinsa nadan rawa sabida tsabagen rudewa da kosawa yace "my…..my Babyyyyy, My bab…….." da sauri Amirah da jikinta kedan rawa ta yunkura zata kara komawa baya ganin Saleem dab da ita Saleem ya mika hannunsa da sauri zai kamata dayake Amirah was in a move sai hannunsa yasauka kan jan rigan baccinta shiya rike yaja spaghetti hand na rigan na sauka daga kafadanta yace "don't go my bab……y……." Kawai aka wani fizgo Saleem yana kokorin juyowa baima idasa juyowa yaji saukan katuwar flower verse akansa jikake ratsssssss! Rukaktsas! Wlh duka flower verse din ya fashe akan Saleem sai jini kaman an bude shower Saleem yayi ihu yana kallon Marwan dake huci kaman damusa agabansa, Amirah dataga jini tawani kalan yanka uban ihu. "Ahhhhhhhhhhhhhh!". EPISODE 7️⃣3️⃣
Daidai Mami na bude kofa dasu ya Maryam sabida gidan saida ya amsa ihun Amirah ga karan fashewan abu daganan gaban dakin ta Mami ta hango Amirah a bene, jikin yarinyar gabaki daya na rawa at the same time fitsari nabin cinyanta, dan dakin Mami daga kofa kana hango staircase amman sama sama dasauri Mami tasa gudu danta dauka wani abu ne yasami Amirah da jikinta ke rawa take fitsari ajiki haka tai ihu tace "Amirah" su Ya Ammah sukabi Mami da gudu ganin yanda ta kwasa da gudu Mami nakaiwa gaban benen saitaci tura ganin yanda jini yama gama wanke fuskan Saleem, gabaki daya farin rigan jikinsa yabaci da jini haka carpet na benen dake milk color, Marwan na dukan Saleem sosai shima hannunsa duk jini idanunsa sunyi jajir, asalin dukan rashin Imani yakema Saleem kaman yanaso ya kashesa, Mami mancewa ma tayi da Amirah ta kwasa da gudu tai kasa tana ihuuun kiransa, "Marwan, Marwan! Mehaka? Eh? Mehaka nace kake dukan Saleem?" Su Ammah suka taho da gudu suna kokarin fizge Marwan dake dukan Saleem dayama kasa bude idanunsa sabida jini, tunda Mami tasan Marwan bata taba ganinsa in a situation da ita zata bude bakinta ta furta sunan Matwan takirasa bai saurareta ba sai yau, bata taba ganin bacin rai, bakın çıkı da tsantsan bakin hali dakuma wata kalan muguwan bakar zuciya a tattare da Marwan dinta ba sai yau, rikesa take, amman bayama hayyacinsa"Marwan, Marwan menene haka, nace kasakesa ko, kashesa zakayi? Kashesa zakayi nace"? Ina Marwan bayaji bakuma yagani, Mami tace "Maryam ku taimakeni, na shiga uku, Innalillahi wa innailaihi raji'un, Ya Allah menake gani haka Marwan zai kashe dan mutane, kai Marwan" su Ya Ammah da Ya Maryam sukasa hannu suna kokarin karbe Saleem da ko daga hannu baiyi yataba Marwan ba, Marwan yakai hannuwansa zuwa wuyan Saleem dan duk dukan dayake masa bai ishe zuciyansa ba yashake wuyansa idanunsa na juyawa sosai wlh kaman ba Marwan ba, cikin wani murya kaman irin na bakin aljani yace "matata kataba ka kalla yau saina kasheka! Saina halakaka! Saina kasheka!!!!"Ya murje wuyan Saleem, numfashin Saleem na neman daukewa gashi su uku kai harda Farida da Faiza sun kasa banbare Saleem a hannunsa, Mami da hankalinta yagama tashi tace "Farida jeki kiramin Babanku, maza kiramin shi Marwan zai kashe masa dan uwaaaa" takai hannunta ta fizge glasses na Marwan ta jefar akasa glasses din ya fashe sannan ta daga hannu ta yankama Marwan mari cikin tsananin fushi Mami tace "cike shi nace Marwan" ina Marwan bai sakesa ba dudda Marin yashigesa, sake daurama Marwan mari Mami tayi amman ko gezau, akaro na uku Mami tawani daukesa da mummunan mari dahar saida yataba hancinsa saiga jini na fitowa daga hancinsa yana habo tadakama Marwan mummunan tsawa tace "ka sakesa nace!" Da jajayen idanunsa ya kalli Mami dake kallonsa ranta abace, idanunta sunyi jaaa har zufa take a goshinta, hankalinta yatashi, sai numfashi take sama sama tana haki dayake iya jiyowa, kana ganinta kasan ta tsorata, tanada BP tashin hankali haka yana iyasa su yanke jiki su fadi su mutu sai chak Marwan ya tsaya, yazare hannunsa daga wuyan Saleem, Saleem yayi kasa asume sisters dinsa natarosa a sume, Mami takalli Marwan sosai dayakai bayan hannunsa yana goge hancinsa dake zubar da jini kansa akasa hawaye yacika idanunta, sai kawai tafashe da kuka sosai, kawai tarufe Marwan da duka tako ina kaima hannu take dudda bawai wani dukan kirki bane dan karfin nata duk yakare awajen rabasu, but she was really crying tana dukansa akafada, akirji, a wuya a duk inda hannunta yasauka tana kuka sosai. "Hauka zakayi? Kisan Kai zakayi? Meyayi zafi? Ka kashesa fa eh, what is wrong with you, what is this animal behavior? I'm so disappointed in you Marwan ba tarbiyan dana baka kenan ba" tashi Ya Fadila tayi dasuke kan Saleem tazo dasauri takama Mami dake dukan Marwan da kansa ke kasa tana kuka tace "Mami, Mami calm down dan Allah kinji, we need to take Saleem asibiti, he's really bleeding I'm scared Mami"Mami tajuyo takalleta tabi duka wajen da kallo da duk jinin Saleem ne ta kallesa dasauri kansa na jinin Ya Ammah data cire dan kwalinta tana sawa akansa dake jini sabida ta tsayar da jinin duk sun rude, Mami tajuyo tana kara kallon Marwan da kansa ke kasa yana share hancinsa hannunsa duk jini shima, kawai tawuce wajen Saleem tace "Kin kira Babanku Farida? Fadila jeki tada motana, let's carry him" juyawa Marwan yayi yawuce yana tafiya ahankali yayi hanyar staircase inda Amirah ke tsaye a sankare jikinta da brain dinta gabaki daya were shaking batason violent is one major abu dake triggering nata, especially yau dataga one person da has been giving her peace of mind doing abinda Babanta kema Ammi yanama wani, bata taba ganin Marwan hakaba, bata taba ganin fuskansa yanuna bacin rai ba tunda ta sanshi amman yau for the first time ya chanza mata a idanu, tagansa in a picture that is far worse than picture data saba ganin Babanta yana dukan Ammi, Daddy baitaba yima Ammi kalan dukan nan dataga Marwan yayi ba, kawai rikida fuskan Marwan yashiga mata tana ganin fuskan Daddy da fuskan Marwan atare suna cewa zan kashesa, idanunta suka fara juyawa kaman wacce ke having episode na epilepsy, ganin yanda ya fasama Saleem kai ya shakesa, she watched everything without missing a single detail, Wani kalan bugawa kanta yadingayi da Marwan yafara hayowa benen yana dafa karfen benen yana tafiya ahankali dan babu glasses a idanunsa ko kallon inda Amirah take baiyiba kaman baisan anyi halitta awajen ba, wani kalan rawa jikin Amirah yafara ganin he's really coming towards her, fuskansa na rikida tana ganinsa da Daddy suna cewa zan kasheki! Ga flower verse a hannunsa itama zai bugamata kaman yanda yabugama Saleem, kawai kaman an dauke mata numfashi wani irin tsoro yasa itadai bata kara sanin inda kanta yakeba, wani kalan zubewa Amirah tayi a bene kanta ya bugi staircase sosai jikake rassssssss! Mami dataji karan ta tashi da gudu tajuyo tace "Amirahhh……" kasa karasa maganan Mami tayi ganin yanda Marwan yasa kafansa ya tsallaketa yawuce abinsa ko kallonta baiyiba wlh yawuce yatafi kaman ba matarsa ba.
JAMA'A DAMAN MARWAN MAHAUKACI NE MARA IMANI???
YADENA SON MATARSA NE DAYA TSALLAKETA YAWUCE????
ME KUKE GANIN ZAI FARU??
IDAN ABBA YAGA KALAN DUKAN DA MARWAN YAMA KANINSA KUNA GANIN ZAIJI DADI? EPISODE 7️⃣4️⃣
Dagudu Mami tayi wajen Amirah data zube a bene a sume, Farida na biyota abaya itama da gudu, Mami takamo Amirah datake a sume ta dagota tana jijjigata tana kiran sunanta. "Amirah, Amirah, Amirah" Mami tadagakai tana bin Marwan da kallo dataga yayi dakinsu abinsa kaman bai gantaba dasauri Mami tace "kawomin hijabinta Faridah" dagudu Farida taje tadauko hijabinta, Mami tasamata kawai suka dauki Amirah sai mota tasa Amirah a motan Ya Ammah Saleem kuma aka sashi a motan Mami, aka wuce asibiti.
Dayake ita Abba na communicating akusan tare sukakai asibitin yama rigasu kaiwa yana jiransu suna parking aka kawo gado biyu Abba da kansa yabude bayan motan kafinma nurses şu bude ya tsaya turus yana kallon Saleem da har lokacin yake a sume jikinsa duk jini nurses sukace dan gyara Alhaji waigawa Abba yayi ya kallesu saiya masa gefe agabansa aka ciro Saleem aka sashi akan bed din aka wuce dashi ciki saiya juya yakalli Amirah da itama ake fito da ita aka sata a gadon aka wuce dashi su Ya Ammah da yaran suka bisu ciki da gudu sai Mami ta taho ahankali ta tsaya gaban Abba dake kallonta idanunta yayi jajir tama rasa mezatace saitamaba Abba tausayi hannunsa yamika ahankali yakama nata yace "muje ciki" cikeda damuwa kuka ya kufcema Mami tace "bazaka tambayeni meya faru ba?" Tsareta da idanu Abba yayi, sai ahankali yace "meya faru daya wuce daga samun lafiyansa ya nemi Matar dan uwansa Marwan na nada masa na jaki haka? Bunsuru ne fa Saleem" cikin fushi Mami tace "kadena kiransa da sunan nan, bansan meya faru ba amman Saleem bai nemi kowa ba a staircase nafito nagansu dukansu suna parking aka ukun" Abba bai sake magana ba yashiga tafiya chan yace "meya sami Amirah"? Mami tace "sumewa tayi mijinta ya tsallaketa yawuce abinsa" Abba bai sake cewa komiba.
Bazaka taba iya tantance wani yanayi yake ciki ba, tafiya suka shigayi zuwa cikin asibitin duk suka samu waje suka zauna. Kusan 1hour sukayi wani babban baturen Dr yafito, anatse Abba yatashi Mami tabisa Dr yace "Alhamdulillah Alhaji he's fine now he's awake, yasame yanka biyu ne daya akai daya a goshi but munyi stitching he's very much okay, zamu rikesa for one more hour mu tabbatar babu wani concoction saimu sallamesa" gyadamai kai Abba yayi yace "diyata fa?" Dr yace "banine Dr dake kanta ba but I will check on her and update you itama" gyadamai kai Abba yayi yace "thank you Dr" yaba Dr hannu suka gaisa sai Dr yawuce yakalli Mami anatse yace "wait for me here" dan kallonsa Mami tayi saita gyadamai kai yawuce tabisa da kallo, she's feeling so guilty Marwan yama Saleem mugun duka wlh koma Menene yayi bai chanchanci kalan dukan nan ba kodan darajan yayansa wlh, gashi Abba yaki nuna yana fushi kuma tasan babu wanda zaiga kalan dukan nan yaji dadi.
Bude kofan dakin Abba yayi Saleem na kwance kan gado idanunsa biyu ga bandage a goshinsa daya akansa an cire masa rigan jikinsa dagashi sai wando idanunsa biyu yana kallon sama dudda yaji an bude dakin amman bai dago kansa ba maida kofan Abba yayi yarufe bazai iya kiran abinda yakeji towards Saleem as tsana ba amman wlh wlh tun bayan sex video Saleem daya kalli yakejin ya tsani Saleem yasan bai tsanesa ba tsabagen bakin cikinsa da taksicin sa yaşa yakejin haka amman yanda yakejin haushin halayyan yaron nan kaman yakamasa yayita duka cus an kirasa a office dazu kan precious tazo wai tana neman mijinta Saleem security da yansanda Abba yaşa aka koreta ana cikin haka Faruda ta kirasa kan Ya Marwan da Saleem na fada, takaicin yaron yataru yama Saleem yawa da yanzu tausayinsa ma bayaji gani yake kome yasamesa shiya jama kansa, gaban gadon yaje ya tsaya yayi folding hannunsa a kirji cikin kakkausan murya yace "mekama Marwan?" Kaman badashi Abba ke magana ba ko motsi baiyiba, cikeda fushi Abba yace "badakai nake magana ba? Nace mekama mai? Matarsa kayi yunkurin nema yakamaka?" Juyo da kansa Saleem yayi for the first time yadaura jajayen idanunsa akan na Abba, yana nanata kalman matarsa dazuma da Marwan na dukansa yaji sanda ya furta my wife, Abba yace "neman matarsa kayi da alfashan daka saba?" Wani abu Saleem yaji azuciyansa sai kawai yafara tunani yana connecting dots mezai kawo Amirah gidansu harta kwana? Marwan ke auren Amirah how? Da kyar yace "Amirah ce MATAR MARWAN yaya?" Cikin bakar zuciya Abba yace "kwarai! Kajini da kyau, na aurama Marwan Amirah tun rannan da aka nemeka aka rasa wajen daurin aure!" Wani kalan bugawa kirjin Saleem yafara dayake ba riga jikinsa zaka iya ganin yanda zuciyansa ke bugawa wasu hawaye ne masu masifan zafi suka zubomai yadago jajayen idanunsa yace "mesa baka tabamin adalci Yaya? Mena maka ka tsaneni ina matsayin jininka? Menene exactly namaka? Nataba sata? Nataba bata maka suna? Nataba kunyataka na tozarta ka? Amirah is the only girl dana tabaso aduniya kasan haka amman ka dauketa kaba kanin matarka!" Abba na kallonsa yace "kwarai and I will do that again and again butulu kawai mara mutunci look at abinda kake fadi kanin Matata kake kiran Marwan yaron that has been there for you saving you looking after you, you are a very very useless boy mara hankali Wawa kawai shashasha mai halin dabbobi"Yunkurowa Saleem yayi yataso azuciye yasauka daga gadon yayi kan Abba yana huci ……..
JAMA'A DUKAN ABBA SALEEM ZAIYI??? EPISODE 7️⃣5️⃣
Saleem na huci sosai kaman zai dakesa ko gezau Abba baiyiba Saleem ya tsaya gabansa dudda yanda yakeji kaman yarufe Abba da duka sabida aurama Marwan Amirah dayayi saikuma yakasa Abba yakai hannunsa yakama hannuns yadaura akan jikinsa yace "dakeni mana Saleem ka girma ai yanzu, ni yayanka da tun kana dan shekara uku aduniya kake hannuna ka yunkuro zaka daka dakeni Saleem dakeni" ran Abba yabaci sosai, saikuma Abba yashiga taba aljihunsa yaciro wayansa yabude watsapp yace "bantaba ijiye video na banza awayata ba amman na ijiye wannan sabida rana kaman haka" ya kunna video yakama hannun Saleem yasaka wayan yace "watch abinda katuramin"wayan na hannun Saleem but kasa kallon yayi tanajin yanda yake ihu hakama Precious dasauri yakashe wayan gabaki daya Abba yanuna kansa yace "ni kakira wajen daurin aure video call kana shan mama kana gayamini kafasa auren na aurama wani, Saleem kasan kalan manyan mutane business partners dana tara wajen eh? So kake a maidani karamin mutum, Marwan yana gadon asibiti baisan komiba salati kawai nafara tunaninsa yazomin nasan duk duniya babu wanda zai rufamin asiri sai shi haka nasa aka daura aure daga Marwan har mahaifiyarsa basu saniba sai bayan angama naje asibiti na sanar dasu, da kyar na lallabasa yace yarda.
Dago kai Saleem yayi idanunsa sunyi jajir saiya kalli Abba dasauri saiya duka yayi kneeling gaban Abba, Abba yabisa da kallo, ahankali yace "Yaya nasan namaka laifi dayawa amman kaga some of them ba laifina bane wlh, lokacin dana fasa auren duk ina cikin asirin Precious ne, yanzu I'm fine na saketa kuma na rantse da girman Allah daya halicce ne wlh wlh bazan kara zina ba, bazan kara shan wani abuba, amman dan Allah Yaya kasa Marwan yasakan mini Amirah ta na aureta". Wani kallo Abba yamai kallon kana hauka, Saleem yace "Yaya ni banmata komiba yau masallaci zanzo kawai naji an rikemin hannu daidai Marwan na shigowa, nida banmasan tana gidan ba, nida bansan anyi auren ba, Marwan ya tsaneni akan idanunku yake nuna yana sona cewa yayi zai kasheki ba lallai su Mami su gayama ba tunda yana uwansa ne amman halakani yakeso yayi, Yaya kacemai yasaken min Amirah na aura kaji Yaya"
Wani dan dariya kadan Abba yayi na manya saiya juya yajawo plastic chair dake wajen yazauna yana kallon Saleem dake duke wajen yace "Saleem kenan ka dauka yanzu dane" Abba ya karkada kafafu saiya kama yatsunsa yace "kaga Saleem daka shiryu, da karka shiryu, dakai zina da karkayi uwarsu daya ubansu daya wajena! Kai idan kagama dama kabı duka karuwan duniya gadai sakamako Allah yafara nuna maka tun yanzu, kome zakayi da rayuwanka kayi I don't care anymore nayi iyakan bakin kokarina, abu daya zan gayamaka aure tsakanin Amirah da Marwan zama daram! Babu abinda zai raba auren nan har abada ka mutu idan zaka mutu zamu kaika mu binne amakabarta, kasake daga idanu ka kallonmai mata wlh ko halakaka Yayi bazanyi magana ba sabida abinda yadace da kwarto kenan"Abba yana maganan yajuya Saleem yabisa da kallo zuciyansa namai suya Abba yasa hannu zai bude kofan cikin kakkausan murya Saleem yace "kazabi Marwan akaina dan uwanka Yaya?" Juyowa Abba yayi yakallesa yace "kwarai! Aure kuma ba fashi ba Amirah ce kadai aduniya ba kaje ka nemo taka Matar ka auro, kuma ka gargadi matan banzan ka da zuwan mini company, idan an sallameka you know you way back home" Abba yabude kofa yayi ficewansa abinsa, mamaki yagama kashe Saleem sabida yasan yanda Abba ke sonsa yana nannan dashi yana tarairayansa Abba dahar tashi hawan jininsa yakeyi sabida damuwa akansa amman yanzu kaman anyi asiri an rabasu, Yaya baya kaunar sa baya tausayinsa kaman da Marwan yakeso, wani kalan zafi zuciyansa ke masa, dukan da Marwan yamasa nakara masa ciwo, what happened dazu was yana cikin shock na ganin Amirah da kuma sha'awa sabida yanda gabansa yatashi yaji saukan kwalba unexpectedly inba hakaba har wannan cry boy din ya isa yadakesa.
Abba na fitowa yahada idanu da Mami dake gefen kofan suna hada idanu tai maza tai kaman bataji komiba tace "Alhaji daman zanje wajen Amirah ne nace nazo nagaya maka" gyadamata kai yayi yace "muje nadubata" wucewa sukayi daga ita sai shi zuwa 2nd floor nan ne dakin Amirah, Mami tabude kofa tana zaune kan gadon an saka mata drip tana sanye da kayan hospital idanunta a lumshe bacci take, Abba ya tsare fuskanta da kallo tunda yake baitaba kallon fuskan yarinyar da kyau bama sai yau saiya kalli Mami strictly yace "once she's awake I want her agidan mijinta bamu ta aurama mijinta ta aura, zanje gida nayi magana da Marwan and send him here yadauketa su tafi gidansu and leave like a married couple" Mami taro ka ta lura akwai fushi adan tattare da Abba so kwata kwata batai musuba tace "to Alhaji yin abubu…….." hannu Abba yadaga mata yace "allow them to figure everything out mijinta zai kula da ita, kulawansa da taimakonsa yasa taji sauki to this level so let them live together" gyadamai kai Mami tayi tace "shikenan" anatse Abba yace "stay with her karku barta ita kadai adaki in this hospital da wanchan yaron" gyadamai kai Mami tayi, Abba yajuya bari natafi harya taba kofa Mami tarike masa hannu ahankali tace "Alhaji" dan juyowa yayi yakalleta instead of Mami tai magana saita rungumesa ahankali tana shafa bayansa without saying a word ijiyan zuciya yasauke ahankali yaji zuciyansa yarage nauyi cikin tattausan murya tace "I know you're hurt amman kaya kuri, Allah na jarabtan mu da jarabawa daban daban ka daure kaci jarabawan nan, karka juyawa Saleem baya kaji no matter what, karka bari shida Marwan su bata, relationship dinsa da Marwan is one element that keeps bringing him back to the right path, reunite them, sannan let's look for a girl mu aura masa". EPISODE 7️⃣6️⃣
Abba dake jikinta yace "duk yarinyar dazan aurama Saleem inaji kaman naci amanan ta ne bazan iyaba, shidai yafita ya nemo da kansa bazan batama yar wasu rayuwa ba" girgiza mai kai Mami tayi tace "nasan waye Saleem dudda dabiun sa marasa kyau but he's family oriented ba irin mazan da zasu cutar da matayensu bane wlh kowa ka auramai bazai taba cutar da itaba, inhar kamai aure, zai natsu yadena duka abubuwan bazan nan just think it through"
Ahankali yace "kinsan yar wajen aikina Precious dayabi tamai asirin nan yau da yan sanda nasa aka korata nemansa take, nagaji, nadawo daga rakiyansa, i give up on Saleem he can't change" ahankali Mami tace "you will not give up, we will never give up on him"
Gyadamata kai kawai Abba yayi saiya wuce yafita Mami tabisa da kallo saita dawo tazauna bakin gadon ta tsare Amirah da idanu. Gidan Abba yatafi parking yayi yafito yashiga ciki yabude falon glasses na Marwan dayake a fashe yafara cin karo dashi ya tsaya yayi jinmm saiya wuce yafara hawa staircase yana tafiya sama yana kallon jinin dake wajen yawuce har zuwa gaban dakin Marwan din yasa hannu yabude dakin, dakin duhuuuuu hannu Abba yasa yakunna wutan dakin hango Marwan yayi akan gado yarufa da bargo maida kofan Abba yayi yarufe saiya wuce wajen gadon yasa hannunsa ya yaye bargo yana kallon Marwan din da idanunsa sun kumbura sunyi luhu luhu sunyi manya kana ganinsa kasan yaci kuka, Abba always consider Marwan as a son, while Saleem as his brother, strictly dan yasan idanunsa biyu yace "tashi kazauna" Marwan baiyi musu ba yunkurawa yayi yatashi yazauna Abba yace "lemme see idan kanada any spare glasses" yajawo drawer gadon yabude nan yaga daya yadauko saida kansa yasa masa a fuska Marwan yasauke kansa kasa yakasa kallon Abba sabida wani kunya da nauyinsa dayakeji Abba ya tsaresa da kallo for a moment saitama rasa mezaice
Cikin muryansa data dishashe ahankali Marwan yace "Abba kayakuri abinda nama Saleem" yayi shiruuu kirjinsa nawani irin zafin azaba tuna da yanga yaga Amirah da Saleem he's sooo angry yanajin wani bakin ciki arantsa abubuwa da dama suke yawo akansa da zuciyansa he feels kaman inbai furtaba zai mutu ahankali kansa na kasan Abba na tsaye yana kallonsa ya linke hannu a kirji Marwan yace "Abba zan rab……." Yayi shiru yakasa furta maganan zuciyansa na tafarfasa, da kyar da kyar yace "zan rabu da ita!" Yakasa kiran sunan Amirah ma
Cikin dakewan zuciya yace "ammm babu abinda ya shiga tsakanin mu….." yasake shiru, chan yace "zan rabu da ita inyaso Saleem ya aureta tunda daman shiya fara furta yana sonta nina hakura!" Yana maganan sai yadan dago, kansa kadan yamika hannunsa yajawo drawer gadonsa ga pen dawata yar jotter awajen hannunsa yakai zai dauka sai hannunsa yahau rawa sosai sosai gaske hannunsa was so shaking yadake zai dauka sai Abba yakai hannunsa yakama nasa cikin kakkausan murya Abba yace "Wlh idan kai kuskuren aikata wannan abin da banmaso na furta sunansa tsabagen yanda abin keda muni wlh sainayi mummunan saba maka Marwan, kun dauka aure is basket ball ko foot ball dakuna tunanin you can easily pass it to next person eh" baki Marwan yabude zaiyi magana Abba yadakamai mummunan tsawa. "Marwan!" Dago kansa dasauri Marwan yayi yakalli Abba, strictly Abba yace "I don't want to hear this nonsense you're saying, and I'm not here to listen to any of your trash ko abinda yafaru whatever kama Saleem he deserves it, I come here to say one thing"Abba yakallesa yace "stand up kayi wanke and go to the hospital aka sallami matarka kadaukota ku wuce gidanku dagayau karna kara ganin Amirah agidan nan bawani kwakkwran dalili kuyi zaman aurenku like every other couple, banso nakarajin wani abu bai shiga tsakanin ku ba kafin shekara tajuyo nakeson jika from you, tashi kawuce kaje kai wanka, dress well for matarka ka fesa turare ajikinta." EPISODE 7️⃣7️⃣
Sauke kansa kasa Marwan yayi Abba yace "badakai nake magana ba" ahankali yamike tsaye yawuce bayi kansa akasa kumatunsa sunyi jaa yasan Mami ce ta mammaresa haka kawai ya kada kai yace "ina falo" Abba yawuce yafita.
Bata lokaci Marwan yayi he's so angry anger da wlh baitaba jin kalan bacin ran nan ba tunda yayi hankali aduniya, baiso yaje ma asibitin baison anything yasake hadasa da Amirah he's just angry anger and angry. ***