Kenza eBookz

Bakin rijiya part 1 complete novel - Chapter 11

Bakin rijiya part 1 complete novel - Chapter 11

Bakin rijiya part 1 complete novel Chapter 11: Bakin rijiya part 1 complete novel Chapter 11. "Yaa muhammad zansha" hannunta ya qaro d'amqowa "Mezaki sha…

4,371 words

"Yaa muhammad zansha" hannunta ya qaro d'amqowa "Mezaki sha hafsat?" cura kanta tayi acikin qirshin sa "Bakinka mana" ta bashi amsa kan nata yana cikin qirjinsa,hannu ya sanya ya tallafo kan nata ya manna bakinsa da nata,yau dai hafsat duk yanda muhammad ya mata haka take masa,a zatonsa yau d'in ta sakko ne, hannunshi yakai kan breast nata ya soma shafawa a hankali hafsat neman sheqewa takeyi koda yakai bakinsa ya soma tsotsan breast nata tafara mai sambatun dabata masan me take fadaba,wani feelings ne yake fizgarta dabatasan wane iri bane,lalubar kanshi take tako ina,muhammad ya isa na namiji yasan hanyar da ake bi da mace a sarrafata tasha dad'i babu inda baya lasa a jikinta,tun tana iya magana harta koma se numfarfashi takeyi, sam shi be kawo aranshi cewan wai hafsa vergin bace wannan ya sanya yamata hawan qafara ya shiga gaba d'aya,tsoro ne me tsanani da azaba suka kawo mata ziyarar bazata, shikuwa mamakin yake yanda hanyar take a toshe amma fa sabida ya matsu be tsaya wani tunanin ba ko kawo tausayi ya kutsa mata bil haqqi,tun tana cizo tana yakushin sa harta haqura,sam bebi da ita ta hanyar wai itadin budurwa bace, Sanda ya nutsu tukunnan kusan 40 mnts yana abu daya sannan yakula da aika aikar daya mata har lokacin kuwa kuka take ba qaqqautawa, fitila ya kunno lokaci daya qirjinsa ya doka,innalillahi wa inna ilahirajiun itace kalmar daya furta,sannan komai ya fara dawo masa,tabbas wannan yarinyar bata taba tarawa da namiji ba se yanzu,inko hakane na aikata mata barna, ga shigar sauri gakuma dadewa ana murzarta,ban daki ya fada yacika bawo da ruwan d'imi dettol ya zuba kadan sannan ya dawo har lokacin kuka takeyi,daukarta jikinta duk ya gama mutuwa,ya wuce toilet din da ita uwar qara ta saka sanda tashiga ruwan zafin

"yaa muhammad dan Allah idan laifi namaka kayi hakuri,Allah bazan qaraba,da zafi wlhy,da zafi sosai" tausayinta yaji ya kamashi

"Kiyi hakuri hafsat na,dena kukan haka wlhy bansan baki sababa bane ai,da bazan miki da zafi ba,yanzu kuwa wannan kadai ze baki relief daure kinji?" kukanta taci gaba dayi shida kanshi ya mata wanka ya tayata tayi wankan tsalki sannan ya daukota zuwa other bed room din sabida wannan gadon ba tarihin bedsheet nashi...... Har wannan lokacin hafsa kuka takeyi sabida ba kadan ba take jin wurin yana mata zoqi,ganin haka ya sanya ya kira Dr. abdul kai tsaye,bayan sun gaisa yace dashi

"D. Abdul hafsat ce aka dan samu garaje wlhy,bansan wai ajiyemun ita kawai akayiba ,yanzu dai ataqaice naji mata raunuka zance,wane pain reliver zata sha?" dariya doctor yayi

"Zan maka txt na magun gunan,kuma kabata lokaci irin kwana huku raunin ya warke kasan mata" godiya ya masa sukayi sallama, txt kawai ya aikawa drive yaje ya kawo maganin

Tea yake bata tana kurba a hankali har wannan lokacin kuka takeyi,ya kalleta cike da kula wa

"Hafsat kiyi hakuri ki dena kukan haka kinji idan kika sha maganin ze dena miki zugi" Bata kulashiba haka tashanye tea din yabata maganin tasha sannan yankwantar da ita,qememe kuwa taqi yarda tashiga jikinsa sosai,ita adole wai ze qara mata,kallonta yayi

"Mesa zaki takure acan?" Banza ta masa ya kara matsowa "Dan Allah yaa muhammad karkace zaka qaramun wlhy da zafi,har yanzu azaba nakeji" murmushi yamata ganin tana Girma tana wawta, "Bazan qara miki ba mana,nonon kawai zansha sekimun kalar kukan dakikayi sanda nake shanshi d'azu ko har dadin ma bakya so?" hannayenta ta saka ta rufe fuskarta tana murmushi tana hawaye tace "Ai shima yaudara ne banaso" tafada har tana maqe kafad'a......

Mom Nu'aiym [2/20, 9:17 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

*Khadeejah mb keba baiwa kyautar wannan page din,kin cancanci fiye da haka,bazan tab'a manta alkhairin kiba,Allah bar zumunci*

32 Se yamma likis sannan suka farka daga bacci, da sauri suka gabatar da sallah hafsa se dingishi takeyi wurin na mata zogi,zaunar da ita yayi kusa dashi yace bayan ya tattare nutsuwarta zuwa gareshi

"Hafsa inaso ki sanar dani gaskia,kin sanni banasan karya kin taba tarawa da wani namiji?" shiru ta masa kawai seyaga kamar bataji dadin maganar ba

"Abunda yasanya na tambaya ba komai bane sedan ganin kin taba aure gashi kuma nazo na sameki cikakkiyar budurwa,na tabbatar hafsa ba'a yin budurci so biyu,kowace mace budurci daya ne" sadda kanta tayi a qasa tace

"Iya tsawon zamana daya shaam ko bangare na be tab'a shiga ba da sunan kwana,hasalima ko kan shinfida ta be tab'a zama bare kwanci,ni banida shirgin samari kuma ko a india ban taba dating wani ba,ni ban tab'a koda hada bakina dana wani ba bare nasan yanda ake yin koda kiss ne,kayi hakuri danaketa b'ata maka ranka,wlhy ba raini bane ban iya bane" ga mamakinta se gani tayi ya rungumeta yana hawaye

"Nasan ban cuci 'yar kowa ba Allah baze bari na cutu ba,na tabbatar hasken rayuwata zezomun a sanda bana tsammani lallai hafsa ke haske ce a gareni,Allah yayi miki albarka,Allah ya daukaka ki,Allah ya sanya alkhairi me tarin yawa acikin rayuwarki" Shiru tayi bata fahimci inda ya dosa ba,dago wa ya daura hannayensa akan kafadarta

"Sanar dani yanzu inane yake damunki? Ina yake miki ciwo ajiki" sauke kanta tayi kasa tace cikin rawar murya

"Cikin jiki nane yakemun zugi yaa muhammad,dan Allah karkace zaka qaramun wlhy da akwai zafi sosai" rungu meta yayi tsam ajikinshi

"Sannu baby na,bazan qara miki da zafi ba amma bazan iya hakura dake ba" Turo baki tayi "Ni ka kaini gun momy na mata sati biyu hutu zanje" aranshi yace naso ganin quruciyar yarinyar nan "Anan zaki zauna sekin warke,bakiga yanda kike tafiya ba,idan kikace zaki je momy zata gane komai" Zaro idanta tayi waje

"Aikam baza niba,to yan aikin gidannan fa suma zasu gane ni ko?" murmushi yamata har mamaki rashin wayonta ke bashi daga gani a sangarce ta tashi "su bazasu gane ba ai,amma nizan gane" dariya tayi ta kwantar da kanta a saman qirjinshi "Yaa muhammad yunwa nakeji fa sosai"

"Me zakici nida kaina zan dafa miki" murmushi tayi "Nice zan dafa mana kawai tayani zakayi,ni bangarenane bansan zuwa"

"hafsa komai munada a ktchn na wannan bangaren fa,amma ki zauna zan dafa mana indomie shi kadai na iya" murmushi tamasa bataso tace masa noo seda ya miqe tace cikin sigar wasa

"Allah ka iya soya kwai,sabida ni bazanci ba kwai ba" bqnza ya mata kawai ya wuce...

Maryam kwance asaman cinyar shaam tana narka shagwab'a,ita lallai seyaje da ita Abj bazata zauna ita kadai ba,kallanta yayi sosai yace "Maryam bazaki gane bane,bawai tafiyar ne bansan muyi dake ba wahala nake guje miki,tafiyar aiki ne fa" shura qafanta ta somayi ita lallai seta bishi,tallafo kanta yayi "Naji zanje dake kukan ya isa haka shi kenan?" kan tayi magana sega haleema nan kamar an jefo ta

"Wani salon wulakncin ne kuma, a ranar girkina kazo ka tare anan?" kallonta yai sosai "Yau kwarton naki baze zo bane kike zare ido haka? Kuma waye yace dake kinada girki anan gidan ne? Dakike tafiya yawon duniya kiyi one month ko fiye baki san kinada girki ba se yanzu?" zuwa tayi tabure maryam a jikinshi "Inka isa kaci haqqina shegiya nake,wlhy dabanci zan maka anan gidan in baka tashi mun wuce ba"taci kwalar shi,maryam kuwa kai tsaye ta sharara mata mari

"A gabana zakici zarafin mijina har haka,wlhy idan bakiyi waje ba zan miki ila,jaka kawai" zare ido tayi tayi cikin maryam, ai kuwa dukan tsiya maryam ta mata shammaz na tsaye se dariya yakeyi ganin yanda aka jibgi haleema,jikinnan na bleeching duk yayi rudu rudu yayi jajir,haka tafita da gudu sekace hauka sabon kamu,kallonta yayi

"ki dena dambe maryama banaso,sannan kiyi shirin yin watanni uku,wannan takuramu zatayi qasar zamu bar mata koya kika gani?" tsallen murna ta daka ta haye saman jikin shi.

*Bayan kwana biyu*

Kwance hafsat take asaman resting chair tanacin banana, Muhammad yashigo ya sameta,fuskarnana a murtuqe,dauke kanta tayi sannan cikin tsoro tace

"Ina wuni yaa muhammad?" kallonta yayi yace "Idan kin gama gudun nawa seki shirya nabaki awanni biyu zamu bar garin zuwa kaduna,kuma watanni biyu zamuyi acan" arazane ta kalleshi,tasan ta masa laifi tunda ta samu ta gudo suke wasan buya,dimin ko ko abinci sedai ta aika masa yaune shima ya shigo

"yaa muhammad kayi hakuri,kowa fa bsan zanyi tafi yaba,se kawai aji bana garin?"

"Nine kad'ai nakeda ikon sanin inda zaki da sanda zakije,so please banasan gaddama" haka taje tana parking tana kuka hadda shura qafa kuwa ita kad'ai,ta kira momy da umma dukta sanar dasu suka mata fatan alkhairi,har bayan ya shigo daya dawo tana nan tana mita tana shagwa ba,bata masan ya shigo ba,seta dinga maganganu tana shagwaba ita kadai,dariya ta bashi yakoma parlor yayi me isarsa sannan ya dawo

"Ki fito muje idan kin shirya" batace komai ba ta soma janyo akwatinta bama wasu kayan ta eba ba,suna shiga mota dayake yau shi yake tuqi da kanshi sega Zee

"J.A ina zakaje wai naga ana fitowa da akwatuna" kallon sheqeqe ya mata "Zamuje honeey moon na watanni biyu kinada matsala da wannan ne?" kanne idan ta tayi cikin jin zafin kala mansa tace "Banida hurumun sanin shige da ficen ka ne?" hara rarta yayi "Tun kwana hudu dasuka wuce rabon daki duba ni,ko wani abin kike buqata sedai kimun txt mesaage, kedai kawai kiji alert, meye naki da tafiya na? Ina kuma kece kikace na huta harna tsawon 6 month so ki barni plss" kan tayi magana ya soma riverse haka taja da baya su kuwa suka bar harabar gidan ......

A hanya kuwa bame wa wani magana,hafsa tanajin yunwa amma batayi masa magana ba wai ita adole fushi take, koda suma isa kaduna ta galabaita over, a moringa hotel sukayi masauki,har sukaje dakinsu kowa bewa wani magana,dama muhammad ya iya miskilanci kwanciyarshi yayi ya mata banza,dama kuma se bayan isha suka isa,kuka ta saka masa tana shura kafa,dagowa yayi ya kalleta

"Hafsa lafiya dai" cikin kukan tace "Allah ni ka maidani gida,yunwa nakeji karna mutu a banza" dariya yayi "Da karki fada dai,tashi muje mu siyo kaza da fura" kallonshi tayi

"Ni dai yau shinkafa zanci" waya yayi a reception aka kawo mata,sosai taci taje tayi wanka sannan ta dawo,kwanciya tayi can gefen gadon a takure,matsawa yayi sosai kusa da ita ya kamo hannunta

"Hafsat wai mesa kike bani wahala ne? Kinsa nayi shirin tafiya batare dana tashi ba,me na miki kike guduna,bakida labarin kalar azabtar dani daki kayi na kwanaki biyunnan dan Allah karki qara mun hakanan,har abinci kasa ci nayi kwana biyunnan" runtse idanta tayi cikin sanyin jiki tace "kai hakuri bazan qara ba" hannu ya sanya ya shafi gefen fuskarta sannan ya tallafo kanta ya matsa sosai kusa da ita ya tsoma bakinsa a nata bata hanashi ba haka kawai takejin itama tayi matukar missing nashi, sosai ta tsotsi harshensa, ya muhammad kuwa bata inda baya lasar hafsa har ogan lasanya harshe yana lasa a hankali, hafsat yau dai duk seda takira yan garinsu tsabar dadin datakeji,kusa da kunnenta yazo sosai yaje "Hafsat zanji dadi idan kika sanya harshen kinnan me laushi kikai wasa da breast nawa inaso plsa kiyi" daurewa tayi ta laluba kuwa duk yanda taga yana mata idan yana shan breast nata haka itama ta masa, suka lalace atare ranar taga ihun dadi kuwa mara adadi, zancen dai yasha banban ne sanda yazo shiga ta marairace fuska jikinta na rawa tace

"yaa muhammad kayi hakuri,wannan da zafi wasan yafi dadi" kallonta yayi dukda sunkashe fitilar yankwantar da murya ya rungumota jikinshi sosai "Hafsat wannan shine auren ai,kuma bazan miki da zafi ba i promise,wancen ma bansan baki saba bane dana miki sannu, idan kika saki jikinki bazakiji zafi ba sam" batace komai ba ya koma samanta a hankali, bazatace bataji zafiba kamar yanda bazatace bata ji dadi ba wanda babu irinshi kuwa wannan karon seda yagama taji zafi kad'an,Kallonta yayi bayan ya kunna fitilar wayarshi yace

"Hafsa Allah ya barmun ke kinji,ni'imomin jikinki na dabanne,Allah ya qara miki dad'i" batace komai ba se "Zansha ruwa yaa muhammad" ruwan ya bata sannan ya dauketa zuwa bathroom.

Mom Nu'aiym [2/21, 9:02 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

33

Washe gari kuwa haka suka tashi cikeda gajiyan tafiya,duk motsi daya da hafsat zatayi kuwa idan J.A na kanta,break fast ma dankanshi ya zauna ya feeding nata seda tayi dam abinta,sannan ya kalleta yace

"Banasanki da yawan wahala hafsat,wannan ya sanya nazo dake nan garin sabida ki huta na kula bakya san zama gu daya" kallonshi tayi da fara'a

"Amma da gaske zamu dade anan?" murmushi yayi "Ba wani dadewa dazamuyi nanda kwana biyu zamuje abj,daganan kuma muyi kwanaki biyar se mu wuce lagos bayan sati daya mu wuce london" zaro idanta tayi waje

"Da gaske yaa muhammad,to kuma zancen kayan sawa fa? Tsaki yaja cikin tsokana yace "'yar qauye siya zamuyi sekace sanda mukazo duniya da kaya mukazo, har dubai zamuje yawo" turo bakinta tayi

"Allah ni ba yar kauye bane kuma bazan maje dakai ba,ni skt zan koma abuna" murmushi yayi

"kina burgeni hafsat,rigimanki sam baya qarewa wlhy,wasa nake aike ba er qauye bace yar birni ce,kiyi hakuri muje tare kinji" shagwab'e fuska tayi

"Zakamun doki?" waro idanshi yayi waje "Lallai ma hafsatuwalle,doki fa?" shura qafa ta soma yi "Allah ni doki nake so kamun kuma idan baka mun ba bazan ma qara cin abunci ba" Duqawa yayi irin na yara da sauri ta dare ya dinga zagaye d'akin suna qyalqyale dariya atare......

*London soyayya me tsafta suke gabatarwa batare da kowa yasan cewan san d'an uwansa yake ba,shaquwa kuma me tsananin gaske ta shige tsakaninsu bazaka tab'a tunanin cewar ba auren soyayya bane sukayi, hafsat tana samun tsananin kulawa a wurin muhammad....

Wani yammaci hafsa ta siyo samosa da kanta tazo ta zauna kusa da muhammad,kallonta yayi duk tayi wani b'ulb'ul tayi ja se sheqi takeyi yace

"'yar lukuta sammun samosar ko?" kallonshi ta dago tayi da yake yana kan kujera ita kuwa a saman carpet ta baje "Bazan sammaka bafa,baka gaba abunda kamun ai cewa kayi bazaka raka niba" banza ya mata ta zauna ta cinye samosar tas,aikam kan kace meye wannan harta soma kwarara uban amai tun tana iya tashi har yakai ta kasa,tsoro me tsanani ya kama muhammad,dakyar aman ya tsagaita taje d'aki ta kwanta se numfarfashi take da k'yar seda dare ta samun kanta,haka ya kwana yana jinyar ta,washe gari kuwa asuban fari tace ita agida zatayi samosa taci,ba yanda beyi ba ta kafe dole ya sa mata ido,aikam shima tana gama ci shima se amai,daga nanfa hafsat komai taci se amai lokaci daya dukta rame tayi baqi, muhammad dai daya gaji kaita asibiti yayi gwajin farko aka tabbatar masa ciki ne da ita watanninsa uku,a yanayin irgawarsa kuwa tun tarawarsu ta farko ta samu cikin,sabida yanzu kusan watansu biyu da sati biyu basa skt,kuma kwana biyu da tarawarsu suka bar qasar,wani irin farin cikine mara misaltuwa ya ziyar cesa seya tuna da maganar zee zee

"J.A aurenka qaddara ne,cikin Nu'aiym ma qaddara ne,bazan qara haihuwa dakai ba wlhy,jiran ka nake ka sakeni in koma in auri masoyina na haqiqa abin qaunata,shina shiryawa zama uban yarana ba kai ba,wlhy na tsaneka J.A koda baka sakeni ba sena lalata mahaifata bazan qara haihuwaba kuma bazan kula ma da nuaiym ba kaje da yaronka" qwallan daya gangaro masa ya share yayi murmushi,koda sukaje gida dagata sama yayi cak yana ihun murna,kallonshi kawai takeyi sabida bata san meke faruwa ba,hasalima haushi ya bata batada lapiya yana wani ihun murna

"Hafsa na kin gamamun komai,na dade ina san in qara haifar yaro jinina,ina san yara Allah beyiba se yanzu wlhy kin gamamun komai kece hasken rayuwata,na gode Allah dakika zamto part of my life" kallon sosai ta masa tace "yaa muhammad meya faru?"

"ur pregnant my hafcy,and im so happy,i so much love my unborn baby" "ciki kuma" ta nanata a sarari,nida nake period kuma ka sani zakace ciki" a rude ya kira doctor akace su dawo,dubawa akayi haka nata tsarin yazo aka barta akan magunguna suka juya gida.....

*Nigeria*

Tunda suka dawo muhammad ya tare a part din hafsa,se rawar qafa yakeyi,motsi daya biyu seya furta "I love my unborn child,mamakinsa hafsa kullum cikin yinshi take wato dai da gaske yaa muhammad baze tab'a santa ba,ita haka zata qare duk mazan data aura basa santa,wannan mugum shuraim tsabar mugunta ya kashe mata uncle say,kullum yanzu setayi kukan rashin uncle say,dukkuwa da yake muhammad na matuqar kulawa da ita....

*Bayan watanni shida cur da auren muhammad da hafsat*

Da safe muhammad na tashi yaga hafsat gaba daya ta fito da akwatunanta ta jere ko saman mirror dinta ba komai ta kwashe komai, kallon mamaki ya mata

"Hafsat lafiya dai?" murmushi ta sakar masa

"kacika mantuwa yaa muhammad,yaufa watanni shida cur da auren mu" mamakin aane ya qaru yace

"To shine me hafsat?" juyowa tayi da kallon raini,da cikinta daya rigada ya fito tace "Gadai takar danmu nan na agreement,lokaci ya cika watanni shida,kuma indai ba neman magana zan tsaya yiba meye ze kaini kuma zaman dole,tunda har yau bakaji kana sona ba,kuma baka tab'a furtawa ba,kaga dama alqawari na maka cewar idan wata shida ta cika bakaji kana sona ba kuma baka furta ba,zan sake maka mararka kayi fitsari gidanmu zanje ka sauwaqe mun" wata iska me zafi yaja ya kuma fesar sannan ya dafe kanshi ya miqe yazo kusa da ita ya dafa kafadarta

"Haba hafsat,yanzu ke dama da gaske kike wannan maganar" dago itanta tayi ta saka acikin nashi.."Da ana wasa da agreement da akayi arubuce har akayi sign ajiki? Kokai sanda mukayi na aure dakai ka manta ne,kalleni muhammad wlhy bari kaji inna zauna dakai baka sona shegiya nake,yaronka dakake tafadar kanaso kuma rabone,inshaa Allah zan baka abunka ina haihuwa so ka aikomun takardana danni yanzu gidanmu zani.

Mom nuaiym [2/22, 9:11 PM] Billy Galadanchi: *💅BAKIN RIJIYA....ba wurin wasan makaho bane*💅

Love story 2018

Billy galadanchi

*HASKE WRITER'S ASSO.*(home of expert and perfect writers.)

Wattpadd@ 68billygaladanchi

*Sadaukarwa gareki qawar alkhairi ummie Aisha*

34

Qura mata muhammad yayi gama daya ta gama rud'ar dashi,kanshi se wani juya masa yakeyi yama kasan cewa komai "Nace ka sallameni malam nikan hanya nake nakuma rigada na shirya" zuwa yayi gabanta yana kallonta kallo daya zaka masa ka gano cewar hankalinsa baya jikinsa

"Baby meye haka wai? Nine nace dake bana sanki? Wlhy ina sanki hafsat ina sanki sosai ba kadan ba,tun ranar dana fara ganinki naji ina sanki dan Allah ki janye wannan maganar" murtuqe fuska tayi

"Na rantse da Allah yau senaje gidan mu, tayaya ma kai bakayi wasa da agreement namu na farko ba ni zanyi yanzu,ka manta roqon dana maka amma ka nace ko ka manta har tsohon my suruki to be yaje ya roqeka amma kayi mirsisi shan sigarin akuya,wlhy Allah tu da baka sona yau sena tafi" zare idanshi

"Hafsa rantsuwa fa kike ta kwalawa? Cewa namiki bana sanki wlhy ina sanki sosai fiye da tunaninki,bakya ganin yanda nake kula wa dake hafsat na?" shwqeqe ta kalleshi ."kake dai kulawa na cikinka dake jikina J.A amma bani ba" mamakin jin takirashi da wannan sunan ya kasheshi a tsaye ya kasa koda motsi, haka taja akwatunanta kwaya biyu tayi gaba dasu se waje,shikam ma yana tsaye a gun tamkar an dasashi yakasa koda motsi sabida sam be kawo zata masa hakan ba,kuma ya hango seriousness a idanta,mota ta figa tsiyace tayi waje.......

Gidan Abba haris tawa kanta masauki, a gaban gidan ta ganshi zaune yana karatun news paper,ganinta da akwatuna ya sanya gabanshi fad'uwa sabida dama suna tsammanin badan Allah yayi wannan auren ba,da sauri yazo ya karbi daya sukaje parlor seda suka gama gaisawa sannan yace

"Lapiya dai kuleken abba da asubannan da akwatuna haka?" murmushin qarya tayi "Abba dama zeyi tafiyane kusan wata biyu, shine yace tunda lapiya be ishan ba nazo gidannan kanya dawo" wani ajiyar zuciya ya sauke sannan yace yana fara'a

"Lallai kam hakan ya dace tunda kinyi nauyi" haka tashiga ciki se murna su khairi keyi dajin zata musu watanni biyu. Tunda safiyarnan yake kiran wayanta baya samu duk ya damu,da yamma ya shirya yaje gidan daddy a tsammaninshi tana can,ganin an masa tarba me kyau ana tambayar sa yasu hafsa se jikinsa ya qara yin sanyi, haka ya musu sallama sannan yafito ya nufi gidan Abba haris, koda abba ya ganshi mamaki yayi don kuwa hafsat cewa ta masa yama wuce,ya kalleshi bayan sun gaisa yace dashi

"Ashe ka dawo,tace damu watanni biyu zakayi a tafiyar shiyasa kace tazo gida,ko tafiyar ta fasu ne?" Take ya gano b'oyewa iyayen ta gaskian maganar tayi sosa kanshi yayi "Ea wato Abba tafiyar ce dai ta fasu, shine harnaje kaduna na dawo senan da sati daya"

"A toto Allah ya kaimu,tana ciki kuwa bismillah kaje parlor na na maka kiranta" haka ya wuce jiki a sanyaye yana yaba wayo irin na yarinyar wato ma cewa tawa iyayenta tafiya zeyi,yana zaune ta shigo tana turin ciki,ko sallama bata masa yau,kallonta yayi tazo ta zauna nesa dashi sosai, tasowa yayi cikeda da tsanaki ya zauna kusa da ita ya kamo hannun ta yace "Mesa zakiwa Abba qarya? Mesa bakiyi maganar ainahin abinda ya faru ba?" turo baki tayi tace bayan ta had'e girar sama data qasa

"Kai ba kanada baki ba,mesa baka sanar dasu takardar sakina ka cike ba idan mukayi wata shida da aure,ka sani wlhy muhammad bazan maka lamuni ba,nika rubutamun takar dar saki na in huta da wannan rayuwar" Sassauta murya yayi yace

"Haba mana hafsat na,dan Allah ki dena wannan zancen,tsakanina dake har gaban abada muna tare,mutuka raba" kallon shi tayi

"yaa muhammad kasan wai me ake nufi da haqiqani? Tofa ni iyakar gaskia ta kenan,sedai kotu ta raba mun aurena dakai" Langwab'e kanshi yayi ya qasqantar da kai " Hafsat dan Allah kiyi hakuri,wlhy kece hasken rayuwata,kuma ki dena cewa bana sanki wlhy nafi sanki fiye da kaina da komai ma" Miqewa tayi

"Ni banida lokacin ka,kaje ka aikomun da takardar sakina" ta barshi gun a zaune tayi ciki, a kunnen Abba yaji komai,yakuma fahimci da matsala karya suka masa,bari yayi yaga iya gudun ruwansu dukansu danya fahimci muhammad bawai niyyar sakin ne dashi ba.

Haka dai muhammad yafi sati biyu yana yawo kullum seya yiwa hafsat magiya,sunbar su Abba akan yana zuwa dubata ne wai ayyuka sun mata yawa gwara ta zauna anan,yaudai dayaje yaga hafsat borin nata yafi na kullum se kawai ya wuce gidansu,kai tsaye part d'in mahaifiyarshi ya wuce tana zaune ta idar da sallah,kallonsa tayi tace

"Baban mamana lapiya dai?" dafe kanshi yayi yace

"Ammy Hafsat ce" da mamaki ta kalleshi "Meya samu hafsat me sunan me gida?" Hawayen daine suka kwaranyo daga idanshi dayaketa tarewa,kwashe komai yayi ya sanar da ita tun daga farko haduwarsu har kawo wannan abun daya faru

"Haba me sunan me gida,tayaya ina ganinka da hankali zaka aikata hakan? Da iliminka da komai,zaka je kayi auren yarjeje niya hadda kafewa da iyayen yarinyar suma roqeka,shiyasa mana akayi aure cikin qanqanin lokaci wlhy ka bani kunya kuma ni maza ka bani wuri" da sauri ya d'ago ya kalleta yace cikin rudu

"Ammy karkimun haka,kece gatana banida kowa seke,dan Allah ki baiwa hafsat hakuri wlhy Ammy ina santa sosai bazan iya zama babu ita ba" kallonshi tayi sosai ta jima tana nazarin kalamanshi sannan da yanayin shi,saboda bazata iya tuna when last taga yana kuka ba lallai lamarin babbane

"Yanzu ya kakeso ayi?"

"Ammy kije ki baiwa hafsat haquri,cewa fa tayi lallai sedai muje court" kan wani yayi magana se kawai wayanshi yayi qara,hafsa ce da sauri ya d'aga sabida batama d'aga wayarshi

"Wai kazo inji Abba haris" tafada da kukan ta da komai,gayawa Ammy yayi ta ce ya jira suje tare.

Koda sukaje Abba haris fad'a sosai yayiwa muhammad da hafsat sannan yace ko bayan ranshi karyaji ana zancen wannan agreements din kuma lallai hafsa seyaci mata mutunci,haka suka kwasa suka wuce gida Hafsat tanata uban kuka,acan ma Ammy hakuri ta ringa bata seda taga ta sauka sannan ta musu sallama.

Cikin dare sun kwanta batare da kowa yawa dan uwansa magana ba,se kawai hafsat ta tashi tayita uban kuka,tana tausayawa kanta sabida ita kadai tasan wuyar datasha sabida rashin muhammad kusa da ita ta kasa gane wane kalan baqin jinine da ita maza basa santa,jin kukanta ya sanya ya tashi zaune,janyota yayi jikinsa yace

"Haba hafsat,yanzu tsabar k'iyayyar da kikemun ne ya sanya kika zauna tsakiyan dare kina kuka,inama ace ina hanyar dazan sassauta miki wannan azabar wlhy danayi bazan iya rayuwa baki ba hafsat kece farin cikina wlhy ina matukar qaunarki ki yarda dani,ina sanki fiyeda tunaninki" banza ta masa ya riqota ya juyoda ita ta fuskan cesa sosai

"Menene damuwanki dani hafsat? Mena miki wanda bakyaso? Mesa bakya sona"

"yaa muhammad tsoro nakeji wlhy tsoro nakeji" hannunshi ya sanya ya d'ago mata hab'a

"meyake bai tsoro? Tsoron me kikeji hafsat?"

"Ina tsoron son danake maka,ina mamakin qaunar danake maka,ina mamakin zuciya ta,yanda nakeji game dakai ban tab'a jin hakan gameda ko wane namiji ba,wai kasan sanda nake gida bana bacci,juyi nake ina tunaninka,Idan ma na samu baccin ya d'aukeni yinshi nakeyi cikeda mafarkai barkatai duk naka,na saba da kwanci cikin ni'imtaccen jikin kannan,bana iya cin abunci sabida na saba munacin abincin a k'warya d'aya bana iya komai,wankan ma da kakemun bana iya yiwa kaina,kalli fa duk nayi baqi,yaa muhammad baka kula na rame ba,dan Allah karkamun kamar sauran maza ka soni niba dodo bace mutum ce,ka qaunaceni niba jab'a bace bare kace zaka guji wari,wlhy yaa muhammd se bayan naje gida na gano rayuwata a tarwatse take idan baka cikinta" Wani sanyi ne yaji yana ratsa ilahirin jikinshi rungumeta yayi tsaaam ya manna sumba a wuya

"Ina sanki fiyeda tunaninki,ina qaunarki fiyeda yanda danakewa kaina,bakida ta biyu a wurina kuma bazaki taba samu va,wlhy ki yarda dani hafsat ina sanki sosai ki dena tsoro na ina kuma qaunarki fiyeda tunanin me tunani" murmushi ta masa,ta narke fuska sosai cikin shagwab'a tace

"Yaa muhammad Nayi misaing nama wlhy,nasha wahala plss nika bani insha"

"Bayan kin gama bani wahala,rashin na kusan sati biyu da kwanaki abana iya runtswa sena rama bazan baki ba" kwantar da kanta tayi saman qirjinsa

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull