Kenza eBookz

Bakin ruhi complt by mrs sadauki - Chapter 19

Bakin ruhi complt by mrs sadauki - Chapter 19

Bakin ruhi complt by mrs sadauki Chapter 19: Bakin ruhi complt by mrs sadauki Chapter 19. "Mene ne ke damunta? Yanzu na ga Aliya a waje ta ce Haulatu kuka…

4,458 words

"Mene ne ke damunta? Yanzu na ga Aliya a waje ta ce Haulatu kuka kawo" Dr Muhamud ya danne abin da yake ji ya daure yayi maganar,cikin iya yi kuma ya kai hannu zai raba hannun su Haulen,Maheer ya ɗago manyan idonsa ya watsa masa tare da furta" kar ka saki ko cikin kuskure ka taɓa mini mata,babu ruwanka kuma da abin da ke damunta saboda ban kira ka a nan ba"

Dr Muhamud ya ce "ta ina ta zama matarka? Maheer me yasa kake yi min haka ne? Saboda kawai ka ji na ce ina sonta shi ne kake ƙoƙarin hana hakan ginuwa?"

Maheer ya juyo ya dubi Aliya kafin ya ce "ina son kowa ya fita ke kuma ki tsaya" nurse Fatee na jin haka ta fice,shi kuwa Dr Mahmud kamar ba zai fita ba sai kuma ya nufi ƙofa.Yana tafe yana jin jiri,sam kasa nutsuwa yayi kawai ya ɗauki motarsa ya wuce gida yana shiga ya tarar da Fa'iza a zaune ta hakimce kan kujera tana kallon tv.

"Kaiii!" ta kira shi gatsal kamar wani ƙanenta, Dr Muhamud da ke ƙoƙarin shiga ɗakinsa ya dawo da sauri yana cewa "na'am! Ban lura da ke ne ba"

Kallon tsaf ta yi masa tana kaɗa ƙafa kafin ta ce "me kake ɓoye mini Mahmud? Ka sanar da ni kafin na bincika da kaina"

Jikinsa ne ya ɗau kyarma,saboda ya fi kowa sanin shaƙiyanci irin na Fa'iza da kuma yadda ta ƙware wajen sarrafa tsafi kamar rainon aljanu. "Dama a wurin aiki ne na samu saɓani da Dr Maheer "

Ta ja tsuki kafin ta ce "ai laifinka ne,babu yadda ban yi da kai ba ka zo ka shiga group amma ka ƙi .Saboda kawai ya ga yana da power ne yake juyawa ku,amma kai ma inda ka yarda an ƙaddamar da kai ai da shikenan "

Shiru Dr Muhamud yayi yana tunani kafin ya ce "kin tabbata cewa ba a kashe mutum a cikin group? Kuma zan fi ƙarfin Dr Maheer?"

Fa'iza ta ce "wa ka taɓa gani na kashe? Na faɗa maka iya ƙarfin iko ne za su baka sannan su bunƙasa arzikinka,kuma kai dai ne ka jahilci lamarin amma hatta gwamnan garin nan har da shi a ciki"

"Ya ake shiga group ɗin?" Dr Muhamud ya tambaya yana jin cewa akan Haule babu abin da ba zai iya yi ba. Ta ce "zo mu je" ta yi maganar tare da jan hannunsa suka shiga ɗakinta,kayan aikinta ta fiddo ta yi rubuta a saman madubinta a nan take ƙofa ta buɗe wasu abubuwa suka fito waɗanda shi kuma Dr Muhamud ya kasa jurar haka ya faɗi ya suma.Hankali tashe Fa'iza ta soma ƙoƙarin tashe shi amma ina tuni zuciyarsa ta daina bugawa,kamar mahaukaciya haka ta fice ta je ta kira mai gadi bayan ta rufe madubin ya koma normal.Shi ya taimaka mata suka shiga mota ta kai shi can asibitin da yake aiki,sai a lokacin kuma kawai Dr Maheer ya iya fitowa ya bar Haule da Aliya.

Kallo guda ya yi wa Dr Muhamud ɗin ya fahimci abin da ke faruwa,ya haɗe rai kafin ya dubi Fa'iza ya ce "dole sai kin fallasa sirrin da kika binne kafin a iya ceto shi,kin yi ganganci jan ra'ayinsa zuwa ƙazamin group ɗinku wanda sam mutumin kirki irinsa bai dace a ce ya shiga cikinsa ba kamar yadda bai dai dace da auren mata irinki ba.Na san ba tun yau kike jin haushina ba sai dai ki sani duk abin da kika daɗe shekara da shekaru yau zai tarwatse da izinin Allah kuma sai iyayensa sun san tuggun da kika yi wa ɗansu" yana gama faɗar haka ya ɗauki waya ya kira alhajin su Dr Muhamud,Fa'iza kuwa sai fiƙi-fiƙi take yi da ido don tun ranar da ta shiga group ɗinsu na matsafa shugabansu ya sanar da ita Dr Muhamud na ɗauke da fararen taurari,muddin ta yi sake to shi ne zai yi ajalinta.

Dr Maheer zai fita amma ta yi saurin tare shi tana kuka tana cewa "please ka taimaka ka bar ni da raina kar ku kashe ni" banza yayi da ita ya nufi ɗakin Haule don da buƙatar dole ta tashi su haɗa ƙarfi da ƙarfe wurin ceto Dr Muhamud.

Yana shiga sai Aliya ta yi saurin tashi daga kusanta ,shi kuma ya maye gurbinta yana kallon Haulen tare kuma da tsoron me zai faru in ta tashi ta tuna duk abin da ya faru tsakaninsu a haka yayi shahada ya ɗora bakinsa kan nata.....

🌻🌟🌻🌟🌻⭐🌻⭐🌻⭐🌻🌟🌻🌟

*_GYARA SHINE MACE_*

*_shahararriyar Mai Saida kayan Matan nan maman Yusuf likitar mata sokoto kuma CEO ta SOKOTO TOP 3 KAYAN MATA SOKOTO mai gyaran mata ciki da waje ta sake zo maku da zafafan Kayan masu kyau da inganci don farincinku a kullum shine burinmu* 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*Ina uwargida da Amarya ina masu shirin yin aure budare da zawarawa , ina masu son su zama taurari ✨🌟ababen alfaharin mazajensu , ina mata masu kishiyoyi da ake ci masu zarafi ake wulakantasu akan kishiyoyin su ina wacce keshan wulakancin namiji , ina matan da sukeson burge mazajensu da zallan ni'ima da dandano ??? Ina matan fake fama da rashin ni'ima , budewar gaba wadan da suka faru sanadin ciyon sanyi kokuma haihuwa , ko wadda Ke fama da k'arancin ni'ima da karancin sha'awa , ?? To saurara kiji*✋🏻✋🏻✋🏻

*Ko kinsan Maman Yusuf Dr mata kuwa ?? Hmmm akace in bakasan gari ba to ka saurari daka*,💃🏻💃🏻 *Namu na dabanne kamar yadda salonmu yake daban ingantattun kaya ne da basuda wata illa ajiki sannan ba boka ba malam zaki mallaki mijinki da dandanonki sai yadda kikayi dashi*

Duk abunda kk so a bangaren kayan mata zaki samu hajiyata daga gyaran ciki harma Dana waje

Munada ingantaccen maganin sanyi na maza Dana mata hakama maganin Basir

Maganin nono Dana hips Maganin kiba dakuma maganin rage tumbi da kibar, Maganin gashi

Sabulun wanka na gyaran jiki Sabulun dilka na amare Dilkar amare

Kwallin mallaka (daga ni sai kai) Maltinar mata Bobintan mata Set na lalata gindin kiahiya Set na ukku bala'i Set na rantse bakida kishiya,

Kalolin gumba Kalolin gari Kalolin matsi Kalolin sabulan tsarki Zumar mata Zumar ridi Zumar goron tula Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin sabon budurci Tsumin kankana Tsumin tabaje Tsumin makalemata Shayin mata Sirrikan mallaka Dan goshi da mahadinshi Dan goshi na Mara Kyallen al'ajabu Rakumi da akala Bita zai zai Dahuwar kalolin kaza zabo zakara Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar zuciya Dambun nama Dahuwar yan shila Yajin mata Yajin maza domin Karin karfi

*Hmmmmmm in nace sai na lissafamuku zafafan kayan nan sai in wuni ina typing shawara daya zan baki uwargida in har baki jaraba kayan mmn Yusuf ba to ki garzaya ki saya da kanki zakizo kina godiya , 😉😉😉😉😉😍 wadan da suka San ya kayan suke kuwa. Basa bukatar wani Karin bayani , Domin Neman Karin bayani kokuma ganin kayan da nake dasu Ku tuntubeni ta wannan number 07069711327 call or WhatsApp mmn Yusuf mai kayan mata🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

Ina bada sari ina sokoto ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah , Don Allah in baki shirya siyaba to kibari sai kin shirya sai muyi magana🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

My book is only 500 via

2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank

DM +22795045822.

🔞In kin san ba ki biya ba kar ki karanta min book,yin haka babban kuskure ne don cin haƙin da ba naki ba ne.Kuma Allah ba yafe haƙin wani akan na wani,don haka kar ki raina girman haƙi komai ƙanƙantarsa.

__________________________________________________ *PAID PAGE*

29

🌻🌟🌻🌟🌻⭐🌻⭐🌻⭐🌻🌟🌻🌟

*_GYARA SHINE MACE_*

*_shahararriyar Mai Saida kayan Matan nan maman Yusuf likitar mata sokoto kuma CEO ta SOKOTO TOP 3 KAYAN MATA SOKOTO mai gyaran mata ciki da waje ta sake zo maku da zafafan Kayan masu kyau da inganci don farincinku a kullum shine burinmu* 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

*Ina uwargida da Amarya ina masu shirin yin aure budare da zawarawa , ina masu son su zama taurari ✨🌟ababen alfaharin mazajensu , ina mata masu kishiyoyi da ake ci masu zarafi ake wulakantasu akan kishiyoyin su ina wacce keshan wulakancin namiji , ina matan da sukeson burge mazajensu da zallan ni'ima da dandano ??? Ina matan fake fama da rashin ni'ima , budewar gaba wadan da suka faru sanadin ciyon sanyi kokuma haihuwa , ko wadda Ke fama da k'arancin ni'ima da karancin sha'awa , ?? To saurara kiji*✋🏻✋🏻✋🏻

*Ko kinsan Maman Yusuf Dr mata kuwa ?? Hmmm akace in bakasan gari ba to ka saurari daka*,💃🏻💃🏻 *Namu na dabanne kamar yadda salonmu yake daban ingantattun kaya ne da basuda wata illa ajiki sannan ba boka ba malam zaki mallaki mijinki da dandanonki sai yadda kikayi dashi*

Duk abunda kk so a bangaren kayan mata zaki samu hajiyata daga gyaran ciki harma Dana waje

Munada ingantaccen maganin sanyi na maza Dana mata hakama maganin Basir

Maganin nono Dana hips Maganin kiba dakuma maganin rage tumbi da kibar, Maganin gashi

Sabulun wanka na gyaran jiki Sabulun dilka na amare Dilkar amare

Kwallin mallaka (daga ni sai kai) Maltinar mata Bobintan mata Set na lalata gindin kiahiya Set na ukku bala'i Set na rantse bakida kishiya,

Kalolin gumba Kalolin gari Kalolin matsi Kalolin sabulan tsarki Zumar mata Zumar ridi Zumar goron tula Tsumin mallaka Tsumin jaraba Tsumin sabon budurci Tsumin kankana Tsumin tabaje Tsumin makalemata Shayin mata Sirrikan mallaka Dan goshi da mahadinshi Dan goshi na Mara Kyallen al'ajabu Rakumi da akala Bita zai zai Dahuwar kalolin kaza zabo zakara Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar zuciya Dambun nama Dahuwar yan shila Yajin mata Yajin maza domin Karin karfi

*Hmmmmmm in nace sai na lissafamuku zafafan kayan nan sai in wuni ina typing shawara daya zan baki uwargida in har baki jaraba kayan mmn Yusuf ba to ki garzaya ki saya da kanki zakizo kina godiya , 😉😉😉😉😉😍 wadan da suka San ya kayan suke kuwa. Basa bukatar wani Karin bayani , Domin Neman Karin bayani kokuma ganin kayan da nake dasu Ku tuntubeni ta wannan number 07069711327 call or WhatsApp mmn Yusuf mai kayan mata🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

Ina bada sari ina sokoto ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah , Don Allah in baki shirya siyaba to kibari sai kin shirya sai muyi magana🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

HAULE

Kamar a cikin bacci haka nake jin ana fizgo numfashina kafin a hankali na buɗe idona na sauke su kan kyakkyawar fuskarsa wacce ke ta annuri.A hankali na ga yayi baya yana kallona,ni ma shi ɗin nake kallo kafin na soma duba ɗakin da nake a kwance.Ido na lumshe nan take duk abubuwan da suka faru a tsakaninmu suka dawo min,idona na ji sun fara zubar da ruwan hawaye.Da mugun sauri na juya ina mai facing bango na basa baya,muryarsa na ji cikin taushin amo yana cewa "please ki juyo mana,wai fushi kike da ni ? Laifin me na yi miki?"

Banza na yi da shi na ci gaba da zubar da hawayena ina jin haushin kaina saboda zuwa yanzu ni ma na gaskata cewa eh ina sonsa sannan ina mugun kishinsa wanda har ta kai ban iya controling kaina ta hakan ya fahimci halin da nake ciki har yake amfani da wannan damar don cutar da ni.

"Drv Mahmud bai da lafiya,yana ɗaya daga cikin mutanen da suke tsagenmu sai dai yayi kuskuren auren muguwar mata mai ɗauke da tabon BAƘIN RUHI a jininta,da buƙatar ki zo ki duba shi sannan ki yi wa matarsa tambayoyi sai mu san mene ne mafita" Maheer ya sake faɗa cikin taushin murya.Sai a lokacin na juyo na dube shi ina mai kafe shi da idona da suke yi min zugi,ban ce masa kanzil ba na yunƙura na tashi da na ziro ƙafafuwana ƙasa zan sauka sai na ɗan zame zan faɗi yayi saurin tallabo ni ,na saka hannu na ture shi haɗi da hararensa kafin na fice.

Aliya na gani tsaye bakin ƙofa,yayin da kuma na tsinkayi wata mata ta yi zaune dirshen tana ta kuka.Kallo ɗaya na yi mata na fahimci cewa ita ce matar Dr Muhamud,Aliya ta ce "ki tafi da komai cikin tsari please,kar ki yi amfani da ƙiyayar da ke tsakaninsu da Maheer ki cutar da ita.Ana iya raba ta da gubar da ke jikinta muddin ta faɗi gaskiya,amma zancen a ɗauki ranta bai taso ba.Aikinmu shi ne gusar da ɓarna ba wai sake ..." shiru Aliya ta yi ganin Maheer ya fito,yayi tsaye kusa da ni yana wani kallona kafin ya ce "kin yi mata tambayoyin?" ban basa amsa ba na yi gaba na matsa kusa da ita matar .

"Mene ne sunanki?" na tambaye ta,sai ta ɗago ta dube ni kafin ta ce "Fa'iza"

"Ina ne ɗakin da aka kwantar da Dr Muhamud ɗin?" da hannu ta yi min nuni,na yi gaba ina cewa "taso ki biyo ni" sai na nufi ɗakin na shiga,yana kwance shanɗal kamar gawa.

Kujera na samu na zauna,sai ga su Maheer su ma sun shigo duk suka yi tsaye in banda Fa'iza da ta zo ta zauna kusan ƙafafuna.Kallon tsaf na soma yi mata ina nazarinta kafin na dubi Aliya na ce"ɗaure mini ita a wuri guda ta yadda ba za ta iya yin motsi ba,saboda in aka bar ta a haka za su iya bayyana domin hana ta tona asirin"

Aliya ta murza hannunta ya kawo haske kafin ta cilla dunƙulen hasken ya zagaye Fa'iza sai ta koma kamar gumki ta kasa motsi,idonta na ƙure da kallo ina zuƙo labarin nata wanda ita ce da kanta ke bayar da shi.

"Mafarin lamari shi ne shekarun baya lokacin da ina budurwa Allah ya ɗora min ciwon son Dr Muhamud.Ungurwarmu ɗaya da shi wannan yasa kullum nake yin abubuwan da za su jawo hankalinsa ni ce yin sabon kitso da lalle,sabbin kaya, kwalliyar nan ta zamani amma duk a banza sam ban ishe shi kallo ba.Sai abin ya fara damuna sosai har ta kai na faɗawa wata ƙawata shi ne ta bani shawara suna da wani group inda ake maganin duk wata matsala,da farko na yi tunanin irin wannan group na WHATSAPP amma sai ta kwatanta mini cewa shi wannan a zahiri ake haɗuwa sannan an keɓance ranaku na musamman domin tattauna matsalolin juna da kuma kawo mafita .Ban yi ƙasa a gwiwa ba wurin fara zuwa,ranar farko da na je sai da abin ya burge ni yadda aka yi abincin lafiyayye mai mugun daɗi muka ci muka sha sai bayan nan ne na faɗi matsalar da ta sa na shigo group ɗin nasu.Shugabar gaba ɗaya ita ce ta bani shawarar na samo riga ko wandon Dr Muhamud ita ta san me za ta yi.Bayan na koma gida sai na soma tunanin yadda za a yi na samo rigarsa,ban wani sha wahala sosai ba saboda yawan shiga gidansu da nake yi har Allah ya datar da ni na tarar yayi wanki nan ne na sace rigarsa na kai mata.Ba zan ce ga abin da ta yi ba,amma sosai aikin ya yi nasara saboda yadda Dr Muhamud ya soma kula ni yana shigowa gidanmu sannu-sannu shaƙuwa ta shiga tsakaninmu har aka soma zancen aure.Iyayenmu sun ji daɗin haka ,saboda dama suna ɗan zumuncinsu.Haka lokaci yayi ta tafiya har aka yi aurenmu,kuma ban bar zuwa taron group ba wanda kullum in mun je sai mun ci mun sha amma ko sau ɗaya ban taɓa tunanin naman mutane ne ake girki da shi ba sai ranar da na samu cikina na farko.

Kamar yadda muka saba yin meeting a gidajen ƴan group ɗinmu wannan karon a gidana aka yi shi.Sai dai ina gabatar da abinci suka fara ƴar kallon-kallon,suna ɓata girkin suna cewa babu ɗanɗano.Shugabar ce da ta kasa haƙuri ta ce "Fa'iza kullum da kika zuwa taro irin wannan girkin ki ga muna yi? Ya za ki yi mana girki babu ɗanɗanon jini ballantana nama?" Sam ban san me take nufi ba hakan yasa na ce " ai naman zabi ne ma na saka ba ko na kaji ba" ina furta haka duk suka sheƙe da dariya haɗi da shewa kafin shugabar ta ce "au kina nufin naman dabbobi ne muke ci? Nana ba ki yi mata bayanin cewa a group ɗinmu naman mutane aka sahalce mu ci ba?" Ita Nana ita ce ƙawata,sai ta dube ni kafin ta ce "Fa'iza yaron cikinki za ki bamu kamar yadda kowa yake bayar da nasa ake ci ke ma zagayenki ne ya zo" a lokacin da ta gama faɗar haka ko wani ƙwaƙwaran motsi ban yi ba na ji cikina ya murɗa kafin ki ce wani abu na yi ɓari ɗan jaririn cikina ɗan wata uku,a gaban idona shugaba ta juye shi cikin kwano kafin su yi tafiyarsu.Na yi kuka marar adadi na rasa cikina,amma ban yi nadamar zuwa wurinsu suka taimaka mini na auri Dr Muhamud ba wannan yasa ba a ɗauki lokaci ba na shiga sha'anina na ci gaba da harakokina.A daidai wannan gaɓar ne kuma aka buɗe mini sabon babin rayuwa ,an bani ƙarfin iko sosai ta yadda nake juya Dr Muhamud ko magana na yi masa haka jikinsa zai dinga ɓari.A ranar da na nemi a bani wani muƙami ne shugaba ta shaida min cewa shi kansa Dr Muhamud yana ɗauke da taurarin haske,bai san da su a jikinsa ba wannan dalilin ne yasa ma muka yi galaba a kansa sai dai duk ranar da ya sani to shi ne zai yi ajalina.Jin haka ne yasa na zama matsafiyar kaina,na koyi yadda ake tsafi da kuma yadda ake sarrafa shi Dr Muhamud ya sha ganina ina yin wasu abubuwan amma bai da ƙarfi ko ikon hana ni ko ɗaukar mataki.A ƴan kwanakin nan na ga canji a wurinsa,na soma bincike a kai sai dai ban samu komai ba da dukkan alamu yarinyar da yake so ta fi ƙarfin tsafina ba kamar sauran ƴan matan da yayi ba a baya,wasu su suke bibiyarsa wasu kuma shi ne ke cewa yana sonsu amma duk na yi nasarar kawar da su .Babban maƙiyina kuma shi ne Dr Maheer saboda tun ranar farko da ya zo gidanmu sai da ya yi mini ɓarnar duk ya ɓatar da wasu ƙananun tsafina.A yau na zuga Dr Muhmud akan ya shiga group ɗinmu sai kuma kogo ya juye da mujiya taurarinsa na haske suka bayyana suka yi karo da baƙaƙen taurarina sai ya faɗi a some"

Maganar da take yi kaf waɗanda suke ɗakin suna jin abin da take cewa,hakan kuma ya faru ne ta sanadin Dr Maheer wanda yayi nasa surkullen ta yadda hatta alhajin Dr Muhamud wanda ya shigo daga baya ya ji komai.Sai a lokacin kuma Aliya ta warware Fa'iza daga ɗaurin da ta yi mata,nan take kuma ta suma saboda yadda jikinta ya ƙone kamar wacce ta yi gobara.

Dr Maheer ya kira wasu nurse suka zo suka kwashe ta kafin ya matso kusa da ni,ya sa allura ya jawo jinina ya haɗa da nasa sannan ya taka kusan gadon Dr Muhmud ya caka masa allurar ga wuya nan take wani baƙin kumfa ya soma fitar masa ta hanci da baki .Tsawon lokaci yana fita kafin ya tsaya,Dr Maheer ya goge masa kafin ya ɗan juyo saitin inda nake a zaune ya ce "mun gode" na kawar da kai gefe kafin kuma na miƙe na kama hannun Aliya mu fita waje.

Muna fitowa harabar asibitin Aliya ta ja ta tsaya tana mai cewa "mene ne kuma haka Haule? Sai wani cin magani kike.Ke da ya kamata a ce kin yi murna Dr Maheer ya soma bayyana miki soyayyarsa amma shi ne kike wani share shi?"

"Yana sona shi ne zai auren Ikilima?" na tambayi Aliya ,amma Maheer ya bani amsa wanda sam ni ban san ya fito ba ."Hajiya ce za ta aura mini ita wallahi "

"Aliya mu tafi gida " na faɗa ba tare da na juya na ko kalle shi ba,"mu je na sauke ku"

"Ni ba zan shiga ba,in ita za ka kai sai ku tafi ni zan koma a ƙafa" na faɗa tare da yin tako ɗaya amma yayi raf ya damƙo ni tare da saɓa ta a kafaɗa.Duk yadda na so na dire kasawa na yi har sai da ya shigar da ni motarsa,nan ma sai da na yi ƙoƙarin fita amma ya daka min tsawa tare da rikiɗewa ya koma asalin miskilinsa cikin muryar gargaɗi ya ce "wallahi kika yi yunƙurin fitowa kin san wanda zan jefa miki ya mayar da ke a ciki" ina jin na gane cewa wato macijinsa zai sakar min,sai na rakuɓe wuri guda cike da tsoro.

Yayi murmushin gefen baki kafin ya zagaya ya shiga,Aliya ta zauna a baya. "Ki ɗaura belt" ya faɗa ,cikin takaici na ce "na ƙiya,ina ruwanka da ni ? In ma hatsari muka yi kaina ya bugu na mutu ina ruwanka ai dama hakan kuke so kai da wanan baƙar mai kama da tukunya"

Ina jin lokacin da ya fitar da murmushi mai sauti kafin ya soma driving,muna hawa kan titi ya shiga yin gudu da sauri kamar zai tashi sama babu shiri na jawo belt na ɗauro don har tsalle nake na dawo kan kujera.

"Ba a shirya mutuwa ba kenan? Hahaha! Aliya ni kam kin taɓa tsaron gawa?" Dr Maheer ya faɗa .

Aliya da ke can baya ta ce "a'a ni kam me zai kai ni kwana tare da gawa? Allah ya tsare ni"

"Kenan haka za ki bar ƙawarki ta kwana ita ɗaya? Auf! Na manta ashe ba ta mutu ba" yadda yake magana cikin raha yasa na ɗan juya na kalle shi sai na ga yana facing ɗina yana wani tsadaden murmushin da ya tafi da imanina kawai na kafe shi da ido ina jin zuciyata na bugawa da ƙarfi. Mun shagala sosai wurin kallon juna saura ƙiris ya kai wa wata mota karo in ba don Aliya ta fargar da shi ba.Da sauri ya daidaita nutsuwarsa ya mayar da hankalinsa a tuƙi yayin da ni kuma na maida dubana wurin window ina kallon titi ina jin wani irin yanayi.Mugun son Maheer nake yi,na sani kuma na yarda ina ƙaunarsa.Ina tsaka a kogin tunaninsa muka isa gida,yana yin parking ya kamo hannuna ya jimƙe yayin da kuma Aliya ta buɗe ta fice.Na juyo na dube shi kafin na motsa baki da niyyar yin magana amma na kasa saboda yadda na ga ya kafe lips ɗina da idonsa.

"Mene ne kike son faɗa mini amma kike jin kunya? Kina sona haka ne?" ya tambaye ni ,idona suka ciko da hawayen takaici na ce "ni ban sonka"

"Idonki kuma cewa suke suna sona H.Lat" "Ni sunana Haule " na faɗa hawayen na surnano min a kumatu ya matso dab da ni yana mai cewa "na sani" yana niyyar yi min sumba na kai hannuna na toshe bakinsa sai ya tsura min ido kawai.

Murya na ɗan rawa na ce"wato a tunaninka HAULE na sonka kamar sauran ƴan matan da ke bibiyarka,shi ne za ka yi amfani da wannan damar ka cutar da ni ka lalata mini rayuwa saboda ka ga banda kowa a duniyar nan.To ka sani ni ba ƴar iska ba ce,ka je can ku yi kai da waɗanda kuka saba yi amma ba dai Haulen Hamud ba" ina gama faɗar haka na ɓalle murfin mota na fita da sauri na shige can ciki,sai kuma na yi turus ganin an jera trolly seat biyu ga kuma wasu mata sun kai su shidda a zaune a cikinsu akwai masu kama da Maheer,gefe guda kuma Hajiya ce a zaune riƙe da wata ƴar siririyar sarƙa haɗi da bayanin cewa mahaifin Maheer ne ya bata ita yanzu kuma lokaci yayi da za ta bar wuyanta ta koma wuyan matar Maheer kamar yadda al'adar take ko kuma camfin da aka yi wa sarƙar.Kallo guda na yi wa sarƙa na ga wani dunƙulen sirri a tattare da ita,sannan ita wannan sarƙar ba baƙuwa ba ce a idona irin ta ce sak a wuyan Innarmu..... My book is only 500 via

2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank

DM +22795045822.

🔞In kin san ba ki biya ba kar ki karanta min book,yin haka babban kuskure ne don cin haƙin da ba naki ba ne.Kuma Allah ba yafe haƙin wani akan na wani,don haka kar ki raina girman haƙi komai ƙanƙantarsa.

__________________________________________________ *PAID PAGE*

30

Sosai na yi mamakin ta ya aka yi Hajiya da Innarmu suke da sarƙa iri ɗaya alhalin ban taɓa ganinta ko a wuyan wata ko kuma a kasuwa? Hasali ma ita wannan sarƙar ba bugun kamfani ba ce Kakana na wurin uwa shi ne ya ƙerata da hannunsa kamar yadda Innarmu ta sanar da ni. A hankali na ɗan ƙara matsawa ina mai kallon sarƙar, niyyata na karɓe ta daga hannun Hajiya don sake gaskatar wa amma sai ta katse mini hanzari ta mayar da ita cikin gidanta .

Sai a lokacin kuma muka haɗa ido da Hajiya ,ta ƙanƙance ido kafin ta ce "Haule ba ki ganin baƙi da ba za ki gaishe su ba?"

Murya na ɗan rawa na shiga gaishe su kafin kuma na tsayar da idona gun wata mata mai kama da Innarmu sosai,banbacinsu bai wuce wannan ta fi ƙananun shekaru ba sannan fatarta ta fi kyawu da haske.

Muryar Hajiya na tsinkayo tana mai cewa "autarsu Daddyn Maheer ce wannan,su ma sauran duk ƙannansa ne sai wannan da ke cousin nasa" Hajiya ta shiga gabatar mini da su kamar na tambaye ta.

Na saki murmushin ƙarfin hali ina mai cewa "ai ga kama nan a fuska" amma sai na kasa ɗauke idona kan matar wacce ke da yawan fara'a.

"Ango ka sha ƙamshi" ɗaya daga cikinsu ta faɗa tana dariya, wannan yasa na juya na kalle shi sai na hango shi yana murmushi kafin ya ƙaraso. Abu guda na lura yadda Maheer ya dubi aurarsu Daddyn kafin ya saci kallona,tabbas da a ce ya san Innarmu ko a hoto ne da zan iya cewa ƙila shi ma kamar tasu ce ya gani amma sai na watsar na nufi sashenmu saboda kunnuwana ba za su juri jin yadda ake ambaton sunansa ana gama shi da na Ikilima ba.

Ina shiga na tarar da su Lubna kai ga Yasmine wacce ke baccin wahala. Anty Bahijja ce ta soma yi mini bayanin abin da ya faru "jikin nata ya motsa sai da Lubna ta tsaga yatsanta ta shayar da ita jininta "

Na dubi Aliya kafin na ce "kina ganin ba ƙara maida mana aiki baya zai yi ba?"

"Wai me yasa ita ba za a yi mata allurar jinin naku ba ne ?" Aliyu ita ma ta jefo min tambaya. Na ce "saboda ba iya guba ba ce kawai ke jikinta,duk an tsafe ta da buƙatar kuma mu cire macijin cikinta"

"Ta ya kenan?"

Shiru na yi kafin na ce "ina ga daga yanzu kar a sake bata jinin Lubna in ya ji wuya ai dole zai fito" ina gama faɗar haka aka turo ƙofa,tun daga ƙamshinsa na fahimci shi ne sai kawai na miƙe na nufi toilet.

Readers Also Read