Bariki na fito book 1 complete - Chapter 5
Bariki na fito book 1 complete Chapter 5: Bariki na fito book 1 complete Chapter 5. Kai ya dan Sosa cikin jin kunya yace tana lafiya.
4,485 words
Kai ya dan Sosa cikin jin kunya yace tana lafiya.
Tambayan mum yayi tare da fad'in ina Hafsat?
Mum tace Tana d'akinta.
Tashi yayi ya fita, d'akin lil sis din nashi ya shiga inda ya ganta tana karanta wani novel, fisgewa yayi da sauri ta d'ago ganin dan uwan nata yasa ta saki kara tare dayin hugging dinshi
Tace saukan yaushe?
Yace ban dad'e da dawowa ba, inata magana kinyi shuru kinyi nisa wajan karanta littafi.
Tace bros Littafin ne akwai dad'i.
Murmushi yayi tare da zama inda suka fara fira cikin so da kauna.
Hafsat tace ya sister dina hope Tana lafiya?
Jan Hancin Hafsat yayi tare da fad'in kije katsina saiki tambaye ta.
Dariya Hafsat tayi Sosai sannan tace bros sai dai muje tare kafata kafar ka.
Tashi yayi tare da fad'in inna zauna dake saiki samin ciwon kai bye.
Dariya tayi shiko fita yayi ya nufi gefenshi koda ya shiga sintiri ya dingayi a d'aki yana tuna abunda limam yace, toh miye boyayyan abun? Ya kamata in sani, tunawa yayi da gidan da yaga habib ya fito ko bai tambaya ba yasan gidan karuwai ne, Toh miye dangartakar yarinyar da wannan dan daudu din? Kai something is fishy I have to find out. Wata zuciyar tace karka manta ance gidan y'an uwanta tazo Kar kayi Mata mummunan zato, ka had'u da yarinyar farko Kaga yana yinta Kafin ka zurfafa tunani, wannan tunanin da yayi shine yasa yaji duk wani tantama da yakeyi ya kawar, yace bana tunanin zaki Aikata hakan domin Fuskanki ta mutanan kirki ce.
******** Bariki ce cikin wani crazy jeans da wata Shegiyar top Wanda saman ya kama kasan kuma ya bude, gaba d'aya duk wata sura dake jikinta kayan Ya bayyana su, tayi mugun kyau duk da batai makeup ba, kanta ko d'ankwali babu, fita tayi zuwa wajan da ake kid'a karuwan gidan suna ta rawa, ita kam tsayawa tayi tana kallo, habib ne yazo inda take tare da fad'in bariki ya naga baki shiga cikin rawan ba?
Bariki tace kid'an ne bai tsuma ni ba. Suna tsaye suka hango khairat ita da mutumin da suka gama fad'a jiya sukai ma juna zagin kare dangi sai gasu yanzu suna tare suna ta dariya.
Habib yace oh in kana bariki zaka ga Abu iri iri Kinga y'an iska jiya Sun gama kwasan y'an kallo yau kuma gasu can suna soyewa oh ni habiba.
Bariki tace toh yana zuwa ana bashi gindi yana ci ai dole ya manne Mata.
Habib yace ah naga alama hala ta wanke mai ne yasha wannan rashin mutunci da suka tsunduma jiya amma har ya dawo yau, yana maganan ne yana kama kugu.
Ya kalli bariki yace na turama Yarima number dinki dazu, Nasan koda yaushe zai iya kiranki inya kira saiki nuna mishi keta Allah ce, mi'ka mata card din Yarima yayi yace ga Katin shi numbers dinshi suna ciki duka, dan karya kiraki ki d'auka ki kwafsa, amsan card din tayi Mai kyau taga an rubuta Yarima Aliyu ga tambarin sarauta ansa a card din ga numbers dinshi guda uku da email dinshi a jiki, murmushi ta saki tare da tsintar kanta da son ganin wannan Yarima din, taga Ya yake domin yanda habib yake kozan tashi abun yayi yawa, suna nan tsaye saiga Hjy babba shida Haulat Sun zo. Hjy babba yace wace wainar kuke toyawa ne?
Haulat tace tambayesu dai, ni naga kwana biyu suna makale ita da habiba,
Hjy babba ya tabe baki tare da kallon habib yace wani dadiron kika had'a mata da taji dadinsa yasa ta manne miki ?
Habib yace ah yau naga idi zindir, wannan tambaya sai kace ina zaune gidan Radio ana interview dani, gaskiya bana so ance damai dami tayi sata.
Haulat tace in tayi wari maji ai.
Habib yace Toh Uwar kini bibi aiko fasa gurbi yayi baki ji.
Bariki tace kanku ake ji shiga filin rawa tayi ta Fara kad'a duwawu Tana juyashi ganin haka yasa Haulat itama ta shiga nan Suka fara li'ka ma masu kid'an kud'i Anata ma bariki kirari, bariki na rawa Hjy babba yazo yaja hannunta tare da fad'in tawo akwai magana, bayan sunje wajan da babu hayaniya ya kalleta tare da fad'in alh madu yanzu Ya kirani yace in fad'a miki ki d'auki wayarsa yana son magana dake.
Bariki tace in dauka inyi mishi Uwar me? Wlh Hjy babba kibar wannan dan iskan mutumin babu ni babu shi kuma Wlh saina rama abunda yayi min, shi ayabarsa karama ba dadinta nake jiba, gashi babu y'an wasanni balle in rage zafi sai dai kawai ya saka maka ayaba cikin gindi yanda kasan ana Wasan yara, ni Wlh babu abunda zai kara had'ani dashi tsohon banza yana gaf da rami amma yana bin jikokin sa, matsiyaci.
Hjy babba yace ah Abun har yakai haka? Toh fah Tashin hankali, nidai ki dubi mutunci na kiyi hakuri Wlh mutumin nan sonki yake duk yabi ya damu.
Bariki tace yana dai son kayan dad'i
Hjy babba shewa ya saki tare da fad'in kaji tsohon banza har yasan dad'i, au Ashe sulhu nake, nidai bariki kiyi hakuri yace ran Friday zai shigo kaduna kuma danke zai zo, ki daure ki d'auki wayarsa.
Bariki tace shikenan zan d'auka tunda kince amma fah saina rama abunda yamin dan sai na nuna mishi niba Kalan karuwan da ake duka bane inyi shuru.
Hjy babba yace oh waike bariki Abu bai wuce wane a Wajanki ,ki duba fah kiga wannan mutumin da girmansa yake lallabaki aiko darajan girman nashi kya hakura.
Tace wani girma? Ai tunda ya tube tsirara a gabana naga komai kallonshi nake kaman Sa'a na, ni a wajena bashi da girma dan ya zubar dashi.
Hjy babba yasa hannu a baki tare da fad'in ah yau Ina ganin sabon salo, nima kam bari in fara rufe nawa jikin Kafin ki gane min komai.
Dariya bariki tayi tare da fad'in hjyta Aini dake duk abu d'aya garemu inna gani ma ai babu damuwa.
Hjy babba yayi gaba yana botsare duwawu tare da fad'in karki lalata ni.
Tana tsaye tana dariya taga ansa Mata wani abu a hanci tun daka lokacin bata san inda kanta yake ba.
Koda ta farka ta ganta cikin wani d'aki Mai datti duk yayi kura waige waige ta farayi tare da fad'in inane nan? Jin karan kaman za'a bude kofar yasa ta tashi mai kid'an nan taga ya shigo, tace dama kaine ka kawo ni nan?
Yace kwarai kuwa, dama na fad'a miki, Kinga nan babu kowa, zanyi abunda nake so inyi dake kuma Bari kiji bazanyi amfani dake da condom ba saboda ina son in saka miki cutar dake jikina wato HIV.
Bariki tace karka fara yin wannan kuskuren, kai baka isa ka taba koda yatsa na bane balle gindina.
Dariya yayi tare da fad'in bari in nuna miki, matsowa kusa da ita yayi tare da cafko ta, yace gashi na taba ki, tureshi ta farayi amma ina taga ya Mata ri'kon gaske, kokarin cire mata riganta yake yana fad'in ai koda mutuwa za kiyi yau sai naji irin naki zumar Wlh tunda na ganki na mutu da sha'awar ki, cire mata rigan yayi daka ita sai brezia da jeans din dake jikinta yace Kai kalli nono masu kyau yau zansha dad'i bariki tace kana aikata kuskure wani Wawan Mari ya sakar mata Wanda saida taga stars yace kuskuren uwarki ai Wlh yau saina ciki tunda na kawo ki nan gwara ma ki bani hadin kai tun Kafin in illataki......
~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:43 AM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ππ_* [8/8, 12:16 PM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: [8/8, 11:43 AM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: *BARIKI NA FITO*
*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA* *(Maryam Obam)*
*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad @maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR* *1)FATIMA ZARAH* *2)DUKIYAR MARAYA* *3)BA'KIN ALJANI* *4)BANDA ZABI* *5)AMINIYA TACE* *6)KISSA KO MAKIRCI* *7)SAINA AURESHI* *8)SUHAILAT* *9)TAMBARIN TALAKA* *10)JAWAHEER* *11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA* *AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....* *HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*
*PAGE 11*
Jefata kasa yayi tare da kokarin cire mata brezia, ganin dagaske yake...
Yasa bariki fad'in ka tsaya zan baka ta dad'in rai basai kasa min karfi ba.
Dariya Ya saki tare da fad'in hakan shiya dace kiyi ba taurin kai ba tunda baki da wani zabi daya wuce ki yarda dani.
Tashi tayi tare da janyoshi jikinta tana shafa Mai fuska a hankali tana Mai tafiyar tsutsa har wani kashe ido yake.
Yace bariki kin had'u yau zanci dad'i.
Murmushi tayi tare da fad'in hakane, haka ake fad'a toh amma a cikin d'akin nan Mai datti za muyi? Haba gskya d'akin yayi kazanta da yawa, Indai a nan za muyi baza muji dad'i ba ko kad'an.
Yace kuma fah hakane, toh yanzu miye Abun yi?.... Kai Toh muyi a tsaye mana?
Tace haba a tsaye kuma? Gskiya a tsaye ba wani armashi zaiyi ba, gwara muyi a kwance zaune a tsayen ma, mu dinga canzawa.
Dariya yayi tare da rungumo bariki har tana jin harbawan da ayabarsa take, yace Kai bariki baki kama da sauran karuwan ba, kwata kwata bakya wari, wlh kamshin jikinki dad'i.
Tace dagaske tana maganan ne tana dan kawar dakai domin shidai in banda wari Babu abunda yake, amma har yana da bakin cewa wasu na wari.
Katse mata tunani yayi da fad'in bariki dan Allah muyi haka in mun gama sai muyi wanka, Kinga tunda kin yarda da condom zanyi.
Tace wow shikenan Toh saika tube kayan jikin ka.
Fara tubewa yayi cikin sauri.
Bariki kallonshi tayi tare da fad'in wow haka ayabarka take da girma? Irinta dama nake so cafkota tayi tare da shafa Mai.
Shiko kashe ido yake yana wani sauke numfashi tare da fad'in Ashhhhh bariki kinyi wlh
Bariki murmushi tayi saida ta bari ya gama fad'awa ya birkice sannan ta d'aga giwanta na kafa ta buga Mai a ayabarsa.
Wani uban kara ya saki tare dayin kasa yana zunduma ihu.
Riganta ta d'auka tare da fita zuwa kofar d'akin tace wawa mara tunani, na d'auka Kai kana da dabara tunda harka iya d'auko ni, ashe kai shasha Shane karamin dan iska sai kaje kayi jinya ai tafiya tayi ta barshi yana ihu, gashi tsirara ya cire kaya babu daman bintaπ€£
Bariki kam fita tayi daka gidan, bakin titi tayi inda taga mota ana fad'in kawo kawo, tambaya tayi nan ina ne? Aka ce mata hayin rigasa, babu shiri ta shiga mota dan a kaita kawo daka nan taje gida.
Haulat ce tsaye ita da habib tana faman fad'a Mai ta had'u da wani dan iska wai shi baya cin mace ta gaba saita baya,
habib yace oh ni y'asu, so yake ya rarikeki?
Haulat tace bar dan iska.
Yace wai ina bariki tun jiya wajan rawa ban kara ganinta ba, gashi yanzu har d'aya da wani abu.
Haulat tace nima naje d'akinta bata nan, hala taje gidan wani kwartonta ne.
Habib ya tabe baki tare da fad'in bariki ai akwai salon iskanci, toh amma naga in zata fita dole ko ni ko Hjy babba wani yana Sani, itama Hjy babban dazu take tambaya na Ina bariki, nace ban ganta ba tunda ba gadinta nake ba.
Haulat tace na kirata ma bata d'auki waya ba hala tana can ta samu babban harka.
Habib shewa ya saki tare da fad'in ai bariki akwai jaraba yarinya sai son babban ayaba yan..... Bai karasa abunda yake son fad'a ba ya hango bariki ta fito daka keke napep duk tayi datti kaman wata sabuwan hauka, salati habib ya saki tare da tafa hannu ya nufi bariki yana fad'in Mai zan gani haka?
Haulat itama zuwa tayi tana mamaki tare da fad'in bariki lafiya kuwa? Maiya sameki?
Tace ku barni inje in huta tukunna, gaba tayi suka bita har d'akinta, tana shiga ta fad'a toilet tayi wanka, sai gata ta fito da d'an towel ya tsaya mata dai dai Giwa.
Habib yace wai bariki maiya faru kin barmu cikin duhu?
Zama tayi sannan tace hmm Wlh na tsallake Rijiya da baya, Labarin abunda ya faru ta basu,.
Habib yace na shiga uku an fasa Aure na, amma wannan Mai kid'an ko ri'ke'ken dan iska, yau naga iskanci, yanzu yana can kin barshi a kwance kin kwashe mai kayan aiki?
Bariki ta jefa ma habib filo tace ban son iskanci.
Haulat tace oh Barka kice daya saka miki HIV oh ni haulatu da mun bani, wlh kisa a kame dan iska.
Nan sukai ta tattaunawa yanda zasu bullowa Abun.
****** Yarima Aliyu yana zaune a bukka shi d'aya, hannunshi ri'ke da news paper yana karantawa, yaji wayanshi yayi kara alaman Shigowan sa'ko, d'auka yayi danya duba, ido naga ya zaro tare da furta yes Alhmdlh, ba komai ya gani ba sai sa'kon da habib ya tura mishi wato number din Zainab dinshi, bariki kenan.
Dialing din number din yayi harya tsinke batai picking ba, kara kira yayi shima shuru, mamaki abun ya bashi Wai yau shine da kiran wani fiye da d'aya kuma duk anki dauka, d'an shuru yayi yana nazari can yace Bari ya kara kira, dialing din number din yayi yaji ance switch off, tashi yayi tare da mamaki toh mai ya sami wayar kuma?
Jin karan wayan yasa ya duba da sauri number ya gani d'auka yayi dan yana tunanin bariki ce ta kira, amma yana d'auka sai yaji sabanin haka domin muryan Gimbiya zinatu yaji,.
Tace Yarima Barka da wannan lokacin.
Amsawa yayi da yauwa.
Tace ina fatan ka dawo lafiya?
Yace Alhmdlh.
Murmushi tayi tare da fad'in nayi missing dinka Sosai wlh, harna kosa in ganni kusa dakai a matsayin matarka .
Yarima Aliyu shuru yayi yana tunanin maganan gimbiya kwata kwata bata da kunya irin na y'ay'a mata, komai ya fito mata fad'a take bata tauna zanje.
Tace hello, Yarima Yarima kana jina kuwa?
Uhm kawai yace Mata alaman eh.
Ganin tana son damunshi da surutu yasa yace Mata sai anjima tare da kashe wayan.
Gimbiya jin ya kashe wayan yasa tayi murmushi tare da fad'in duk ka gama abunda kake lokaci kawai nake jira.
Yarima kam dan gajeren tsaki ya saki, tare da fad'in maiya hanata d'aukan waya? Kuma har yanzu bata kira ba?
Kara kira yayi harya kusa tsinkewa aka d'auka.
Assalamu'alaikum
Yarima Aliyu dam yaji gabanshi ya fad'i domin jin muryanta da yayi Mai dad'in ji
Jin shuru yasa ta karayin sallama.
Amsawa yayi tare da fad'in Barka da wannan lokacin.
Tace yauwa, wa yake magana?
Murmushi ya saki Wanda bai san yayi ba, yace sunana Yarima Aliyu, ina Nasan tunda kika ji Sunan kin ganeni?
Murmushi tayi tare da fad'in eh habib yayi min bayani, gaidashi tayi tare da fad'in am so sorry ban san kai bane tun Farko, sai yasa bamu gaisa ba, dan banso inyi magana da wanda ban sani ba a waya,domin ba mutunci na bane.
Yarima Aliyu yaji dad'in maganan ta, yace hakane ana son mace ta zama mai kamun kai, Zainab akwai magana da dama da nake son fad'a miki amma ina son sai kin bani dama mun had'u.
Tace Anya kuwa? Gaskiya akwai matsala,
Cikin damuwa yarima yace matsalan me?
Tace ba'a Bari na Ina zance da kowa, Idan dad dina ya gammu zai ce ka fito, ni kuma ba zanso hakan ba.
D'an murmushi Yarima Aliyu yayi yace Zainab Aini haka nake so, kin San tun yaushe nake son ki kuwa? Bani da wani buri daya wuce in aureki.
Gabanta taji ya fad'i, tace a ina ka sanni?
Yace in my dream.
Murmushi tayi tare da fad'in kaban dariya Sosai.
Yarima yace am serious sai yasa nake son in ganki akwai alot of thing da zamu tattauna, kuma a gidanku nake son mu had'u dan a sanni.
Tace eh nima zanso hakan amma sai dai gaskiya ban tunanin haka, domin inaso Kafin in auri mutum in san halinsa shima ya san nawa mu fahimci juna, Kafin yaga iyayena, domin na tabbata Idan aka baka dama a gidanmu ko bamu fahimci juna ba dad dina zai baka ni.
Yarima Aliyu murmushi ya saki tare da fad'in, Zainab inaga ganin iyayen naki shiya dace, amma tunda kince kina son mu fahimci juna, babu damuwa a ina zamu had'u?
Tace zanyi tunani sai in fad'a maka amma ba yanzu ba.
Yarima Aliyu yace duk abunda gimbiya tace hakan za'ayi.
Murmushi tayi tace toh har an bani sarauta?
Yace matar Yarima gimbiya ce ai.
Kashe wayan tayi alaman wai taji kunya.
Yarima Aliyu murmushi yayi tare da mamakin kansa Wai yau shine yake fira da mace haka, d'aga hannu yayi yana ma Allah godiya daya had'ashi da mace ta gari,.. Hmm Allah sarki yarimaπ
Bariki tana kashe wayan ta Fara dariya Sosai harda hawaye, habib dake zaune kusa da ita, yace ke dawa haka? Tace Yarima wanda kika had'ani dashi.
Habib yace oh ni habiba Wlh Abun yaban mamaki naji yanda kike wayan kaman wata ustaziya Ashe da Yarima kike, kai bariki.
Dariya tayi tare da fad'in hmm so nake in gwadashi in naga dagaske badan hannu bane in rabu dashi, in kuma dan hannu ne sai mu Shana, nidai fatana Allah yasa babban ayaba garesa.
Habib yace kaji salo, amma dai bariki da iya shege kike, toh Inba dan hannu bane kuma yana da banana babba taya zaki Shana dashi?
Bariki tace haba nice fah, sunana bariki koh ba dan hannu bane Indai naga yamin sai munyi love, Danni ba aure a tsari na, shima dan bai San koni wacece bace yake fad'in yana son ya aureni.
Habib yace hmm toh yaushe zaku had'u? Tace gobe Abuja zani nida Haulat zata wajan kwartuwarta ni kuma zani wajan kwartona Hon salis, inna tafi sai Thursday zan dawo sai inga Yarima Aliyu Friday ko Saturday inga wani irin mutum ne shi da kake kuzanta shi.
Habib tashi yayi ya kama kugu yana fad'in Wlh bariki banda mutunci sai in tube inyi tsirara mu daku, akan me zaki dinga cemin kai, gskya banso.
Kuyi manage da wannan yau kwata kwata bana jin dad'in typing din saboda kaunarku da kuke nuna min yasa na mukuπ
~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:43 AM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ ππ_* [8/8, 12:16 PM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: [8/8, 11:44 AM] π ° "π ° " D'π ±βYππ: *BARIKI NA FITO*
*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA* *(Maryam Obam)*
*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
*Wattpad @maryam-obam*
*Instagram@maryam_obam*
*MARUBUCIYAR* *1)FATIMA ZARAH* *2)DUKIYAR MARAYA* *3)BA'KIN ALJANI* *4)BANDA ZABI* *5)AMINIYA TACE* *6)KISSA KO MAKIRCI* *7)SAINA AURESHI* *8)SUHAILAT* *9)TAMBARIN TALAKA* *10)JAWAHEER* *11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA* *AND NOW.... BARIKI NA FITO*
*DEDICATED THIS PAGE TO....* *π KAINUWA WRITERS INA MATUKAR YINKU OVER ANA TARE HAR GOBE SIS FAUZH YAR AMANA ALLAH YABAR KAUNAπ*
*PAGE 12*
*OH MY GODπ€¦ββ WAI INA RUWANKU DA DUK ABUNDA NASA A NOVEL DINA EH NASA BATSA NASAKA DIN KUYI ABUNDA ZA KUYI NASA NACE NASA AIKIN BANZA AIKIN WOFI, WLH NI NAFI KARFIN WATA SHEGIA TA ZAUNA TA DINGA FADAMIN MAGANA, BATSA KOH? NACE NASA KUMA ZANCI GABA DA SAWA IN KUKE DA WUTA SAI KU SANI MUNAFUKAN BANZA DANA HOFI, AI IHU KUKE BAYAN HARI DUK WATA SHEGIYAR DA TAKE GANIN ITA TA ISA TA NEMI NUMBER DINA A BATA, INA DAI DAI DA KO WACE GUNTUWAR MUNAFUKA, NASAN ABUNDA NAKEYI BAWAI BAN SANI BA, KU DUBA SAURAN NOVELS DINA KUGA IN AKWAI WAJAN DA NASA BATSA , WANNAN LITTAFIN YA BAN BANTA DA SAURAN, WLH DUK WACCE TA ISA KO TAKE GANIN ITA WATA CE TA SAMENI TA PRIVATE TA FADAMIN ABUNDA BA DAD'I TA GANI, LITTAFI DAI NAWA NE BANCE KU KARANTA BA BALLE KUJE KU WARE GROUP KUNA ZAGINA, KUMA BADAN KU NAKE RUBUTASA BA, SO IDAN KUN ISA KO KUMA INCE IN KUN HAIFU KUMIN MAGANA TA PRIVATE INA JIRA MUNAFUKAN BANZA DANA WOFI Y'AN GABA DA FATIHAπ‘*
Bariki dariya tayi tare da fad'in Kut, tube toh, tube sai inga girman nononki kiga nawa.
Habib fuska d'aure yace gskya banso, Inba rashin mutunci ba, ina kika ga Nayi siffa da maza?
Bariki tace matso in nuna miki.
Habib yace au iskanci zaki min?
Dariya tayi tare da fad'in haba kawata Habiba, wasa nake miki fah.
Habib ya tabe baki tare da zama yace gskya ban son wannan Wasan, ina d'iya mace ki dinga kirana da gardi Mai yakai mace jinsin maza?
Bariki tace Kedai magana bata wuce miki, Kin cika mita, kaman wata tsohuwa.
Habib yace ai dole inyi ance da tsohuwa tayi zina, tace bana haka.
Bariki dariya tayi Sosai, sannan tace kawata amma wannan Yarima din ina fargaban had'uwa dashi, kawai Ina ji a jikina akwai wani abu a tare dashi.
Habib tabe baki yayi tare da fad'in wani irin Abu kuma?
Tace shine mutum na farko daya ganni a cikin bariki yace zai aureni.
Habib yace dakata, waya gaya miki yasan kina bariki? Tun rannan na miki bayani.
Tace dazu fa da muke waya cewa yayi ya sanni, dana tambayeshi a ina sai yace min in his dream.
Habib yace oh ni habiba ke yanzu bariki dan yace haka shine kike wannan tunanin? Toh Bari kiji Wlh bai San kina bariki ba, ranan da yake mini kwatancenki nace kodai bariki? Baki ga yanda yayi shock ba, da naga haka saina wayince.
Bariki tace toh fah, amma yana da aiki, dan nasan Indai badan hannu bane Indai yasan wacece bariki bazai kara nema na ba.
Habib yace Toh ke Bari zakiyi yasan koke wacece? Aini Wlh inda za kiji shawarata ki aureshi mu samo iyayen bariki in kin shiga kin tatsa ki gudu.
Bariki dariya tayi tace haba kawata, ai wannan cuta nayi, in gudu inje Ina? Bayan bai sakeni ba, ai babu inda zani da igiyar auran wani a kaina, sannan bazan iya auran shiba Indai dagaske mutumin kirki ne domin bai dace dani ba.
Habib yace kyaji dashi tare da tabe baki, yace ai Muma mutanan kirkin ne.
********** Haulat da bariki sun tafi Abuja tare inda suka hau drove din mota, gidan Hjy habiba suka nufa inda Mai motar zai sauke haulat ita kuma bariki ya kaita hotel din da Hon salis yace Mata, bayan sun shiga gidan Hjy habiba Haulat tace ma bariki ta shigo su gaisa da Hjy habiba mana.
Bariki tace Kai Wlh sauri nake, baki ga yanda Hon keta kirana ba, ki bari zansa ya kawo ni, koda zuwa gobe ko jibi.
Haulat tace shikenan sallama sukai akai gaba da bariki domin zuwa hotel din da Hon salis yake.
Bayan Haulat ta shiga gidan Hjy habiba a falo ta ganta zaune daka ganin alama zuwan haulat din take jira.
Ganin Haulat din ta shigo yasa Hjy habiba tashi da sauri ta rungume haulat tare da fad'in I miss you so much my baby.
Haulat dariya tayi tare da fad'in mum I miss you too, yau gani a gabanki zaki murje duk wata kawata da kikayi.
Hjy habiba idonta nakan Haulat tace hakane, Kinga muje ciki dan Wlh a matse nake bazan iya jira ba.
Haulat dariya tayi sannan tace muje mum
Bayan sun shiga d'aki Hjy habiba rungume haulat tayi tare da fad'in nayi missing din bakin ki, Kafin haulat tayi magana Hjy habiba tasa bakinta cikin na Haulat ta Fara tsotsa kaman tana shan lollipop, tana kamo harshen haulat tana wani tsotsa tana saki tare da tsotsan lebanta.
Haulat kokarin cire kayanta ta farayi amma ta kasa domin Hjy habiba kissing dinta take Sosai, ganin haka yasa ta hakura da cire kayan yasa itama ta Fara mayar Mata da martani, kamo nonon hjy habiba tayi ta Fara murza Mata su, sun d'auki lokaci suna haka Kafin Hjy habiba ta cire bakinta a cikin na Haulat tare da tube kayanta
Kallon haulat tayi tare da fad'in kalla yanda ruwa yake zuba a gaba na?
Haulat kallo tayi tare da sakin murmushi tsugunnawa tayi takai bakinta ta Fara sucking dinta, shan gaban Hjy habiba take Sosai baka jin karan komai saina nishin Hjy Habiba hannunta nakan Haulat tana kara tura mata kanta ciki alaman ta dinga tsotsan mata Sosai.
Ganin hjy habiba ta fita hayyacinta yasa Haulat cire bakinta daka gindin hjy habiba tare da janyota sukai kan gadon d'akin, d'aga kafan hjy habiba d'aya tayi sama ta shigeta suka had'a gindinsu waje d'aya suka fara murzawa hjy habiba bata komai sai sakin ihu tare da gurnani Tana fad'in wayyo dad'i Ashhhhh zan mutu lokaci d'aya tayi sauri tayi baya, tare da sakin nurfarfashi alaman tayi realise.
Bariki ta karasa hotel din da Hon salis yake Mai suna SV CHROME, tambaya tayi a reception no din d'akin.
Sukace suna zuwa, kiranshi sukayi tare da tambaya ko Yana da Bakuwa? Ban San mai yace musu ba naga Sun kashe wayan.
Tare da nuna mata lift suka ce mata second floor zata ga d'akin, lift ta shiga Ya kaita second floor din, inda taga number din d'akin, nocking tayi.
Ya bude kofar tare da rungumo ta yana fad'in ganinki sai anyi sa'a.
Murmushi tayi tare da cafko Mai banana dinsa tace na danyi missing ayabarka duk da tana da naci.
Dariya yayi tare da fad'in bariki ai Kece akwai dad'i inna Fara cinki har banso in tsaya wlh
Tace toh fah, ban taba ganin mutum irin haka ba.
Yace gashi kin ganni tare da kashe mata ido ya janyota sukai bedroom domin d'akin hotel din akwai falo akwai bedroom anyi falo dinne koda kayi ba'ki suna son magana dakai sai su zauna a nan.
Hon salis shafa nonon bariki yake yana fad'in nononki gwanin sha'awa, gasu a tsaye kyam dasu.
Kallonshi tayi tana murmushi tare da fad'in gashi kana son zubar min dasu sai murzasu kake
Yace haba ai nonon nan naki ba masu zubewa bane.
Hannunta tasa akan banana dinshi Tana shafawa a hankali tare da murzawa tace koh?
Gira ya d'aga mata alaman eh, tare da fad'in nifa na kosa in shigeki.
Tashi tayi ta tube kayan jikinta
Idon Hon salis na kanta tare da aiyana abubuwa da dama, yarinyar tana da kyan jiki Sosai gata da dad'i komai......
Katse Mai tunani tayi tare da hura Mai iska a fuska, janyota yayi ya fara romancing dinta, shafa mata nono yake yana murzawa ta dai dai saitin kunnanta yace nononki yana rudani.
Murmushi tayi ba tare da tace komai ba.
Hannunshi yake kokarin sa mata cikin Gindinta tayi sauri ta ri'ke tare da fad'in ban son kayi fingering dina kawai ka shigeni.
Tashi yayi tare da fad'in kice kin kosa kiji ayaba cikin Gindinki
Dariya tayi Sosai
************ Yarima Aliyu yana zaune ba komai yake tunani ba sai bariki wacce tayi gaba da zuciyarshi, jin ansa Mai hannu a fuska an rufe Mai ido yasa yayi murmushi tare da fad'in lil sis.
Dariya Tayi tare da fad'in taya kasan nice bros?
Yace turaranki da kuma wannan dan karamin hannun naki.
Dariya tayi tare da fad'in bros tun dazu nake nemanka yau bikin ka saura sati d'aya da kwanaki amma baka ce ga abunda kake son yiba.
Tsaki yayi tare da fad'in lil sis na baki dama kiyi duk abunda ya dace