Kenza eBookz

Bariki na fito book 1 complete - Chapter 6

Bariki na fito book 1 complete - Chapter 6

Bariki na fito book 1 complete Chapter 6: Bariki na fito book 1 complete Chapter 6. Hannunshi ta ri'ke tare da fad'in babu damuwa, jibi usman zai zo sai…

4,487 words

Hannunshi ta ri'ke tare da fad'in babu damuwa, jibi usman zai zo sai muyi tare, Usman dan waziri ne yaje wani course ne a kasar Japan abokin Yarima ne Sosai

Yarima yace ok tare da tashi ya nufi gefenshi, domin so yake yaji muryan bariki

Koda ya shiga kiranta yayi amma harya tsinke ba'ai picking ba, kara kira yayi shima dai batai picking ba jefar da wayan yayi tare da kifa kanshi akan filo.

********* Bariki kam ana can ana shan love ita da Hon salis bata ma San ana kiranta ba, bayan sun gama taje tayi wanka sannan ta d'auki wayanta taga kiran yarima domin duk numbers dinshi tayi saving da Yarima na.

Doka Mai kira tayi, kashe wayan taji anyi Tana cikin mamaki sai gashi ya kirata ta fahimci baya son ci mata Kati ne sai yasa data kira ya kashe.

D'auka tayi tare da fad'in salamu alaikum .

Amsawa yayi tare da fad'in gimbiya ta.

Murmushi tayi tare da fad'in ina wuni?

Amsawa yayi tare da fad'in jiya kuma babu sallama sai a kashe waya?

Tace kayi hakuri Ina islamiya yanzu ganin kiranka yasa na fito dan in d'auka,.

Yace eyya sorry ki koma I will call u later.

Tace OK tare da kashe wayan, ture hannun Hon salis tayi daka kan nononta tace banso baka ga Ina waya bane?

Yace na gani danki kashe wayan yasa na miki haka

Yarima kam murmushi yayi cikin jin dad'i domin ya sami irin matar da yake son aure ba irin gimbiya zinatu ba mara kamun kai, amma ita zainab kunyan magana take dashi in suna magana ma dakyar takeyi, ido ya lumshe tare da fad'in I really love you my angel , a hankali ya furta I can't wait to see you.

*plz ku kara hakuri Nasan ina muku kauran rubutu 2dyz dinnan sai a hankali I dnt knw why ban son typing daka na Fara kaina yake ciwo, amma yanzu na yanke ba lallai in dinga typing kullum ba Indai kuna son rubutun yafi haka in kuma muci gaba a haka toh😉*

~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:44 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [8/8, 12:16 PM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: [8/8, 11:44 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *BARIKI NA FITO*

*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA* *(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR* *1)FATIMA ZARAH* *2)DUKIYAR MARAYA* *3)BA'KIN ALJANI* *4)BANDA ZABI* *5)AMINIYA TACE* *6)KISSA KO MAKIRCI* *7)SAINA AURESHI* *8)SUHAILAT* *9)TAMBARIN TALAKA* *10)JAWAHEER* *11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA* *AND NOW.... BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....* *HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

*PAGE 13*

Bariki kallon Hon salis tayi tace oh, toh na kashe wayan, sai kuma me?

Dariya yayi tare da fad'in ai kin San abunda nake so.

Kallonshi tayi tare da fad'in yaushe muka gama? Bamu dad'e da gamawa ba fah, gskya a'a.

Janyota yayi jikinsa tare da fad'in come on, bariki na rasa mai yasa Idan ina sex dake daka nayi realising sai inji Ina son in kara inna wuce.

Bariki tace uhm, kawai dai kace kana da jaraba, ai bazan iya zama dakai har ran alhamis ba Wlh gobe zan koma.

Yace haba bariki taya zaki koma gobe Bayan ba haka mukayi ba?

Tace bazan iya da jarabanka ba, kana da naci, kafi son kaita cin mutum kaman tuwo, a'ah gskiya gobe zan tafi ina da abunda zanyi ma inna koma.

Hancinta yaja tare da fad'in babu damuwa, tunda hakan kike so.

Bariki fuskanshi ta shafa tare da fad'in ina son mutum Mai fahimta.

Haka sukai ta shan love ranan, Washe gari wajan 12 bariki ta gama shiri duk yanda Hon salis yaso tayi hakuri amma taki, kiran haulat tayi akan zata zo inda take Kafin ta wuce.

Haulat tace sai tazo, Bayan sun gama wayan haulat dake manne jikin hjy habiba ta kalleta tare da fad'in kawata zata zo yanzu, hjy habiba tace Allah ya kawo ta, wayan hjy habiba ne yayi ringing d'auka tayi naji tace shigo mana hjy Umaima, tana fad'in haka ta kashe wayan.

Bariki shiryawa tayi cikin wata black jallabiya, tare da yafa gyalen jallabiyan, zo kuga kyau iya kyau.

Hon salis janta yayi jikinshi tare da fad'in you are so cute, kin ganki kaman balarabiya, d'aukansu hoto ya farayi, bariki na manne akan kirjinshi yake d'aukan hotan, ya d'auka da yawa sannan suka fita dan ya kaita inda ta fada Mai zata.

Bayan Hon salis ya Kai bariki ya sallameta, da kud'i masu yawa tare da fad'in zai shigo kaduna next week, ina fatan zan ganki?

Tace in kazo muyi waya kawai, tare da fita daka motar, kiran haulat tayi akan ta fito.

Bayan haulat ta fito, suka rungume juna, sannan haulat ta amshi akwatin bariki tace muje tare da fad'in bariki Kinga yanda jallabiyan nan tayi miki kyau kuwa? Ni dama ki bani ita.

Bariki murmushi tayi tare da fad'in ngd, inna cire zan baki.

Haulat tace Kai ngd gskiya Sosai.

Bayan sun shiga dangareren falon gidan, haulat ke gaba bariki na binta a baya, direct wajan dinning suka nufa inda Hjy habiba da kawarta suke zaune suke cin lunch

Gaba d'aya idon su hjy habiba dana hjy Umaima yana kan bariki.

Hjy Umaima cikin ranta tace Masha Allah, har wani lashe baki take kaman tsohuwar mayya.

Bariki gaidasu tayi suka amsa cikin murmushi, hjy habiba tace sannu da zuwa, zoki zauna mana tare da nuna mata kujeran dinning din.

Bariki zama tayi tare da fad'in ngd.

Hjy Umaima ta kalli Haulat tace wannan kawar taki kyakyawa kaman balarabiya.

Murmushi bariki tayi tare da fad'in ngd, inda ni balarabiya ce Aida naji dad'i.

Hjy habiba tace bariki tasa abinci mana.

Bariki Fara zuba abinci tayi,.

Hjy Umaima tace haulat ya Sunan kawar taki?

Haulat tace Zainab zee.

Da sauri bariki ta d'ago tace haulat miye haka? Taya zaki canza min suna? Kallon hjy Umaima tayi tace sunana bariki, domin tunda na fito bariki na canza ma kaina suna zuwa bariki.

Hjy Umaima murmushi ta saki domin taga yarinyar y'ar hannu ce, zata samu abunda take so, Jan bariki tayi tayi da fira, inda daka karshe tace bariki ta bita gidanta ta kwana mana gobe saita wuce.

Bariki tace yau take son tafiya kaduna.

Hjy Umaima taita bata baki haba bariki kwana d'aya dai.

Bariki tace shikenan na yarda.

Jin bariki tace ta yarda yasa Hjy Umaima fad'in Toh tashi muje dan dama yanzu nake son tafiya.

Bariki tashi tayi suka ma Hjy habiba sallama ita da haulat sukai waje.

Hjy Umaima ta kalli hjy habiba tare da fad'in Kai yarinyar tayi, duk yaran da nake love dasu kawai Inayi ne, amma wannan daka ganinta naji Ina Sonta.

Hjy habiba dariya tayi amma bawai takai zuci ba, domin dai itama hala dinne ta gefenta domin bariki ta Mata amma tunda tana da haulat zata hakura, Bawai hakura da bariki ba, a'ah sai tasa sunyi love koda sau d'aya ne, domin nonon bariki yayi matukar burgeta abu a tsaye kyam.

Hjy Umaima tace kawata na tafi na kosa muje Gida.

Fita sukayi inda driver din hjy Umaima yasa ma bariki akwatinta cikin booth din motar hjy Umaima Mai kiran jeep .

Ita da bariki suka shiga baya driver yaja sukai gaba.

Bayan sun karasa dangareren gidan Hjy Umaima, sai taga gidan Hjy habiba ma ba wani had'uwa yayi ba, domin gidan Hjy Umaima yaci uban na hjy habiba had'uwa nesa ba kusa ba.

Kamo hannun bariki tayi tace muje in kaiki dakinki.

Binta bariki tayi, inda ta kaita wani hadaddan bedroom, Wanda gado ne a ciki dai wardrobe da AC da kujeru guda biyu sai karamin table a tsakiyan kujerun kaman dai d'akin hotel.

Hjy Umaima fita tayi tare da fad'in saiki huta ga tv nan in zaki kallo ga system can ma.

Bariki tace ok.

Wayan bariki ne ya fara kara bud'e jakarta tayi ta d'auka, ganin Sunan Yarima na, yasa tayi murmushi domin ita dai ta rasa mai yasa Yarima yake bata dariya tare da sata nishad'i tunda taji irin kallon da yake mata ba yanda sauran mutane ke mata ba, shine mutun na farko da yake mata kallon Kamila Bayan ba haka take ba, jin wani kiran ya kuma shigowa yasa ta d'auka tare dayin sallama.

Amsawa Yarima yayi tare da fad'in gimbiya Zainab Anya ba zaki bari in ganki ba yau?

Murmushi tayi tare da fad'in saurin Mai kakeyi haka? Zaka ganni insha Allah kaman yanda nace maka, so nake ranan da bamu da islamiya inzo maraban jos gidan y'an uwan mamana sai mu had'u.

Yarima yace ok, izu nawa kike?

Murmushi tayi tace ba Bari Idan muka had'u sai kayimin tambayoyi.

Murmushi yayi tare da fad'in hakane, tunda gimbiya ta Mlm ce daka yanzu zaki fara koyamin karatu.

Dariya tayi tare da fad'in ni kuma?

Yace eh ke mana.

Tace taya zan koyama yarima karatu?

Murmushi yayi tare da fad'in da inje in koya a wani waje ai gwara gimbiya ta, ta koyamin, yace Zainab ku y'an wani gari ne?

Dam taji gabanta ya fad'i domin batai expecting zai Mata wannan tambayar ba,.

Yace hello Zainab ya kikai shuru? Jin murya yayi kaman ana mata magana, yace I will call you later.

Hjy Umaima ce ta shigo mata da akwatin ta tare da fad'in gashi kin barshi a mota, jin muryanta yasa Yarima ya kashe, Bayan hjy Umaima ta ajiye mata akwatin fita tayi.

Bariki ajiye wayar tayi ta Fara kuka domin tambayar da Yarima yayi mata Wanda batai tunanin zai Mata shiba, ido ta lumshe tare da fargaban had'uwa da Yarima dan taga Idan harta bari suka had'u ko taci gaba da mu'amala dashi zai sa ta tuna baya kota canza ra'ayi akan abunda zuciyarta ta kudiran Mata, a hankali ta bud'e ido tare da fad'in no it will not happen, I have to stop all dis thing zan had'u da Yarima zan nuna mishi koni wacece Indai badan hannu bane zai rabu dani inko dan hannu ne bazan bashi fuskan yasan daka inda na fito ba, sannan daka ranan zan rabu dashi.

Bariki dai haka taita zama a d'aki sai dai in taji kiran sallah tayi, koda dare yayi Bayan sunyi dinner Sun gama duk ta Lura da hjy Umaima tasan abunda take nufi, kallonta kawai take, koda bariki ta koma d'aki wanka tayi tasa night gown dai dai giwarta komai na jikinta ana gani, gadon d'akin ta hau Bayan ta kunna AC, jin an shigo d'akin yasa tayi kaman tana bacci.

hjy Umaima ce ta shigo itama gadon tahau tare da rungumo bariki ta baya, hannunta tasa akan nonon bariki tana shafawa tare da murza Mata su, wani irin ajiyan zuciya take sauketa tare da kara kankame bariki.

Bariki ganin tana son wuce gona da iri yasa ta saki ihu mai karfi tare da fisge jikinta ta Fara surutai, kaman mai aljanu tayi baza baza da gashin kanta tana ihu.

Hjy Umaima wacce cikinta ya diba ruwa dan tsoro ta tashi zata gudu

Bariki kamota tayi tare da Jefata kan gadon, tace ina zaki? Tana mata maganan ne da tsawa, tace nace ina zaki? Tunda kika tada mu sai kinyi abunda kike son yi, amma bada bariki za kiyi ba, damu za kiyi, dariya bariki ta saki mai sauti.

Iya tsoro hjy Umaima ta tsorata domin ta gane ba bariki bace aljanu ne suke mata magana, hjy Umaima harda sakin fitsari dan tsoro, tare da hawaye tana bama bariki hakuri akan tayi Mata afuwa .

Ganin ta saki fitsari yasa bariki ta waiga tana dan dariya Don Abun yayi mugun bata dariya, ganin ta juya baya yasa Hjy Umaima tayi d'akinta da gudu tare dasa key.

Bariki kam ganin ta fita ta kwanta tana ta dariya tare da fad'in tsohuwar banza har abada bariki bazata aikata lesbians ba, wani hawaye ne mai zafi ya zuban Mata tare da fad'in na tsani wannan abun, kuka take Sosai tare da burin Safiya yayi tabar garin ta koma inda ta fito.

Washe gari koh hjy Umaima bata jira fitowanta ba bariki tabar gidan, dan bata ma tunanin zata fito Indai har tana cikin gidan dan ta tsorata Sosai da bariki, bariki drove din mota ta d'auka har kaduna karfe Goma da wani abu bariki takai gida d'akinta tayi direct dan tana bukatar hutu.

Saida dare bariki ta fito shima dan taji yunwa na kokarin kasheta ne, direct shagon Garba tayi ta siya madara dan nata ya Kare, dasu bread, tare da had'awa da sigari, tazo zatai cikin gidan sukaci karo da hjy babba.

Hjy babba yace lah na shiga uku wani gardin ne yake kokarin hada jikinshi da nawa?

Bariki tace Kai hjyta ta.

Yace au dama Kece ai nasha ko y'an mazan nan ne, kin San haka suke sai su bugeka da gangan dan kawai Su taba jikinka.

Bariki dariya tayi tace Allah ya kyauta musu.

Yace Ameen tare da fad'in jibi fah mutumin ki zaizo kuma yace ranan yake son ganinki.

Bariki tace hjyta haba nafa fad'a miki bazan ganshi ba.

Baki hjy babba ya saki tare da fad'in OH ni, bariki amma baki da mutunci Wlh, Bayan na fad'a mishi zaki ganshi sai ki watsa min kasa a ido kisa ya dinga min kallon karaman mace, da mutunci na kisa ya daina gani.

Bariki tace naji Toh zan ganshi saboda ke amma fah Indai dan yazo ne yasa wannan karaman ayabar tasa cikin gindina karma ya fara.

Hjy babba yace oh ni zata lalatani Kinga Bari inyi gaba tunda sauran mutunci na, gaba yayi yana rangwada.

Bariki dariya tayi can kuma tayi shuru tace gobe alhamis jibi jumma'a alh madu zai zo jibi, gobe Ya kamata inga Yarima, Tana shiga d'akinta ta doka ma habib kira tare da fad'in kawata zo d'akina dan Allah tare da kashe wayan.

Ba'a wani dad'e ba saiga habib yazo yana fad'in lafiya wannan kiran kaman na kashe miki wani.

Bariki tsaki tayi tare da fad'in kawata kina da matsala

Habib tabe baki yayi tare da fad'in tsaka ma da tayi Allah tsine Mata yayi.

Bariki tace Ka dai ji dashi.

Tashi yayi tare da ri'ke kugu yace bariki Wlh kina kaini bango zan miki tujara a cikin d'akin nan, yana maganan ne tare da hararan bariki

Bariki tace sorry kawata zauna kiji abunda yasa na kiraki,

Zama yyi tare da fad'in wlh bariki Kar ki bari in miki tujara dan banda mutunci, akan wani dalili zaki dinga had'ani da y'an maza Ina mace na.

Bariki tace Kedai baki da hakuri

Yace zawo ne ni.

Tace ni bari kiji kiran da nayi miki akan maganan Yarima ne, ina son gobe mu had'u a wani Gida zamu hadu?

Habib yace ah Allah sarki kice dan mutunci, karki damu kawai goben ki bashi dama zan shirya komai

Tace an gama, message tayi ma Yarima tare da fad'in gobe insha Allah zamu hadu da yamma.

Habib yace bariki harna kosa goben yayi ki ganshi kiga yanda ya had'u kai inama ni yace yake so Aida na aureshi da yaga yanda ake zuba soyayya🤣🤣

Bariki dariya take Sosai har tanayin kasa dan dariya...... 🤣🤣🤣🤣🤣

~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:44 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [8/8, 12:16 PM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: [8/8, 11:45 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *BARIKI NA FITO*

*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA* *(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR* *1)FATIMA ZARAH* *2)DUKIYAR MARAYA* *3)BA'KIN ALJANI* *4)BANDA ZABI* *5)AMINIYA TACE* *6)KISSA KO MAKIRCI* *7)SAINA AURESHI* *8)SUHAILAT* *9)TAMBARIN TALAKA* *10)JAWAHEER* *11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA* *AND NOW.... BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....* *HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

*PAGE 14*

*PLZ KUYI HAKURI DA TYPING ERROR, BANI DA LOKACIN EDITING, NASAN KUNA GANEWA*

Ganin bariki na dariya.

Habib yace miye kike dariya haka? Naga kin samu dama kina son wasa dashi, wlh dani yace yana So da yaga yanda ake zuba soyayya, baki ga yanda ya had'u ba, kai akwai y'an maza kyawawa fah, kaman yanda muma muke jerin kyawawan Mata.

Bariki taci dariya Sosai, sannan ta tsagaita tace yanzu miye Abun yi?

Yace kawai ki zama ready goben, zamu wani Gida saiki fito daka cikin gidan kaman nan ne gidan y'an uwan naku.

Bariki dariya ta saki tare da fad'in Kai kawata kanki naja fah Sosai.

Habib yace Toh an fad'a miki nita wasa ce, wai mai kika kawo mana ne? Yunwa nake ji wlh.

Bariki tace tea nake son sha, Bari in had'a mana.

Habib tabe baki yayi tare da fad'in sai kace wasu 'konannu, Musha tea da wannan daran, bada niba sa lallan kaza.

Bariki tace toh mai kake so? Ni tea din kawai garan indomie nama ta Kare.

Habib yace tashi za kiyi muje wajan mai shayi ya soya mana indomie da kwai.

Tace Kai kawata kije ki siyo mana Wlh na gaji, ni zan fara shan tea Kafin ki kawo indomie din dan Wlh bazan iya jira ba, wani irin shegen yunwa nake ji, kaman hanji na zasu fita.

Tashi habib yayi tare da fad'in kyaji dashi yanzu inda wani tsohon kwarto zai kiraki ai nasan tashi za kiyi ki tafi.

Bariki mi'ka ma habib kud'i tayi tare da fad'in zani mana da gudu Indai ayabarsa tamin, ki siyo mana da kaza.

Habib yace oh Ina mace santaleliyan budurwa zani siyan nama, salan kisa su kwa'kuleni.

Bariki tashi tayi tasa ruwa a heater tare da fad'in dan Allah kije ki dawo.

Fita yayi yana fad'in sabon salon iskanci, sai kace Nina aikeki kije tama d'id'i.

Bariki had'a tea tayi tana sha, jin karan wayanta yasa ta d'auka taga Yarima ne, da sauri ta danna tare da sawa a kunne.

Sallama tayi cikin sanyin murya.

Amsawa yayi tare da fad'in Barka da dare, hope baki Fara bacci ba na tada ki?

Tace a'a bacci tun yanzu, karatu ma nakeyi yanzu Ina shirin in ajiye qur'ani sai ga kiranka.

Yarima murmushi yayi cikin jin dad'i domin duk Sanda zaiyi magana da Zainab dinshi wato bariki sai yaji tana abun islamiya abun addini dai, yace yanzu naga message dinki, so gobe around 2 zaki ganni.

Tace Allah uban giji ya nuna mana goben lafiya.

Ya amsa da Ameen, tare da fad'in ta ina gidan yake?

Tace karka damu Idan kazo bakin titi ka kirani zansa habib ya kawo ku dan ban san yanda zan maka kwatance ba.

Yace ok babu damuwa gimbiya Zainab

Dariya tayi tace Yarima niba Mai sarauta ba amma kaban sarauta.

Yace mijinki ai mai sarauta ne, Kinga Kema sarauniya ce koh?

Uhm kawai tace alaman taji kunya..... Nocking aka fara Mata,

Yarima jin kaman ana nocking yace ba'ki kikai cikin daren nan?

Tace ba'ki kuma ina tunanin mum ce, take nocking Bari in gani.

Yarima yace ok take care tare da kashe wayan.

Tashi tayi ta bud'e kofar.

Habib yace bud'e kofar ma sai an batamin lokaci?

Tsaki tayi tare da fad'in waya nake kin zo kina buga kofa kaman nayi sata.

Habib tabe baki yayi tare da ajiye ledan kayan daya siyo, yace kyaji dashi, bud'e ledan yayi ya d'auko indomie ya fara ci.

Ita kam bariki Naman ta d'auka tana ci tare da fad'in Yarima na yanzu ya kira.

Habib dariya yayi yace amma bariki Keko y'ar duniya har wani suna kika samai Wai Yarima na.

Bariki tace eh mana Yarima na Mai son ustaziya

Dariya suka saki Sosai

Sannan habib yace ai Wlh har na kosa goben yayi ku had'u ku tattauna inga yanda zata kaya.

Bariki murmushi tayi tare da fad'in Nasan muddin na fad'a Mai gskya koni wacece Zaima gudu ne, dan bazan bari ma muyi nisa ba.

Habib yace amma dai Keko anyi mara wayau, akan wani dalili zaki fad'a Mai koke wacece?

Bariki tace kawata ban son in cutar dashi in.....

Habib ya Katse bariki da fad'in ya isa dan Allah ni Kinga saida safe kiyi duk abunda ya dace tashi yayi ya fita yana gantsaro duwawu.

Bariki rufe kofarta tayi tare da fad'in shege kana son in cuta mutum, kai ai saika aureshi, Bayan ta gama abunda take ta kwanta abunta.

*********** Hjy Umaima tunda ta shiga d'aki ta tsure Sosai dakyar nutsuwa ta dawo mata tare da fad'in yau na d'auko ruwan dafa kaina, oh Allah ya soni na tsallake Rijiya da baya, wannan kyan nata ai dole aljanu su shigeta, kasa fita tayi dan tsoro ranan ko bacci ta kasa, tana tsaye wajan window da safe taga bariki ta fita, tana ganin haka ta kira security tace karsu bari yarinyar nan data fita yanzu ta kara shigowa.

Suka amsa da ok ma.

Kiran Hjy habiba tayi tare da fad'in kawata jiya naga bala'i yarinyar nan dana tawo da ita ashe aljanu gareta, baki ga yanda tamin ba Wlh nayi mugun tsorata.

Hjy habiba tace Innalillahi, ya kuka kaya?

Labarin abunda ya faru hjy Umaima ta bata.

Hjy habiba tace Allah ya kyauta ga yarinya kyakyawa, toh amma sai naga kaman y'ar hannu ce, kawai dai Nasan an sami matsala ne aljanunta suka tashi, amma bari in tambayi daughter na, tashi tayi ta nufi falo inda haulat ke zaune tana breakfast, tace haulat Wai bariki kawarki tana da aljanu ne?

Haulat dariya tayi tare da fad'in injiwa?

Hjy habiba ta bata Labarin abunda hjy Umaima ta fad'a mata.

Haulat taci dariya Sosai sannan tace bariki ko y'ar iska, toh Wlh bata da komai, nidai Ina tunanin bata lesbians dan zama na da ita ban taba ganinta tayi ba, ita kawai barta da bin mazanta.

Hjy habiba tace kenan tayi ma Hjy Umaima hakan ne danta kwaci kanta, Allah ya kyauta itama Hjy Umaima ta cika jaraban tsiya Wlh tana da y'an mata kala Kala, amma daka taga wasu ta dinga rawan jiki kenan Allah ya kara mata Kinga aita had'u da cikakkiyar y'ar bariki tayi maganinta ta rage zari ai yanzu....

Haulat ganin hjy habiba nata surfa bala'i yasa ta tashi ta nufeta tare da saka bakinta cikin na hjy habiba ta Fara tsotsa sunyi wajan minti biyar sannan haulat ta cire bakinta cikin na hjy habiba tace mumy wannan fad'an fah haka?

Hjy habiba data fara tsumuwa tace Wlh baby raina ne ya baci ta cika kwashe kwashe, tace muje d'aki daughter sha'awar ki nake Sosai haulat tace muje mum tun daka nan suka fara she'ke ayarsu.

******** Habib ne bakin titi daka gani yana jiran wasu ne, sai faman tabe fuska yake da baki a dan dole shiga mace, yana nan tsaye yaga jerin motoci har biyar kobai tambaya ba yasan Yarima Aliyu ne, gyara tsayuwa yayi da kyau yana d'an murmushi, dai dai inda habib din yake motar da Yarima Aliyu ke ciki ta tsaya, glass din motar aka bud'e driver din Yarima ya gani d'aure fuska habib yayi tare da fad'in mai ba'kin hali.

driver din murmushi kawai yayi tare da fad'in kaje motar gaba danka nuna mana gidan.

Habib bai kuma cewa komai ba yayi gaba aka bud'e Mai motar ya shiga, dai dai kofar wani Gida suka karasa gidan ginin kasa kana ganin gidan kasan basu da karfi.

Idon Yarima ya sauka a kofar gidan, gaba d'aya yaji jikinshi yayi sanyi da ganin gidan, tare da fad'in my princess bata dace da zama a nan ba, Sosai yaji tausayinta tare da kara Sonta.

Bayan sun tsaya habib ya fita ya nufi motar Yarima inda driver din Yarima ya fito ya bud'e Mai, habib shiga cikin motar yayi a gaba ya zauna dan Yarima yana baya, kallon Yarima yayi yana wani murmushi tare da fad'in Barka da zuwa Bari inje in kirata.

Yarima amsawa yayi da yauwa, da fatan kana lafiya?

Habib har wani fari yake da ido yace eh ranka ya dad'e, tare da bud'e motar ya fita, kallon driver din Yarima dake tsaye yayi ya banka mai harara tare da fad'in munafuki.

Yarima Aliyu yana mota yana kallonsu ya rasa mai yasa baya son habib, kodan yana hulda da wacce yake so ne oho, kuma ya tabbata badan uwanta bane....

Yana cikin wannan tunanin ya hangota ta fito ita da habib cikin hijab, idon Yarima na kanta yana kallon kyakyawan fuskanta duk da batai makeup ba dan dama ita ba ma'abociyar yin kwalliya bace, Yarima Aliyu kallonta yake har suka karaso inda yake

habib ya bud'e mata motar alaman ta shiga.

dan cijewa tayi alaman bazata iya shiga ciki ba.

Habib yace Zainab kiyi hakuri ki shiga yanzu kawu zai dawo, kuma Kinga ba mutunci bane ku tsaya a waje koh?

Shiga tayi ta zauna gabanta taji ya fad'i da taga Yarima, wani irin mugun kwarjini taga yayi mata, zuciyarta ta Fara buga mata da karfi, duk kallonshi da takeyi ta gefen ido takeyi.....

Yarima Aliyu yace tsarki ya tabbata ga Allah da yayi wannan halittar.

Kanta tayi kasa dashi tana wasa da y'an yatsun hannunta alaman kunya, tace Barka da zuwa, ina wuni.

Yarima idonshi na kanta yana kallon bakinta yanda take magana cikin nutsuwa yace lafiya kalau my princess, d'an shuru yayi yana kallonta wani irin sonta yaji yana fusganshi... A hankali ya kira sunanta da zainab

D'ago dakai tayi suka had'a ido da sauri tayi kasa da kanta.

Murmushi yayi tare da fad'i cikin ranshi tana da kunya Sosai, yace Zainab da farko dai sunana Aliyu mu biyar ne wajan dad dina nine namiji guda d'aya da iyayena keda shi, zainab na dad'e Ina sonki tun ina secondary school....

Da sauri ta d'ago ta kalleshi domin abunda yace ya bata mamaki Sosai, Anya Yarima bai sanni ba kuwa?....

Katse mata tunani yayi da fadin tun ina skul nake ganinki cikin mafarkina tun ban d'aukan abun da muhimmanci harna Fara d'auka har takai ta kawo na Fara zana hotan jikin ki, dan ban taba ganin Fuskanki ba, domin kina zuwa min cikin duhu ko kuma kizo min sanye da nikabi, danna wayanshi yayi yace kalla ki gani.....

D'ago dakai tayi tare da kallon wayan gabanta taji ya fad'i nuna mata hotan yake amma duk babu fuskanta akai sannan duk colour din hijab din duk tana dasu, harda wani farin hijab Wanda take dashi Mai leshi a wajan kan, tana kallo tana mamaki ya fara nuna mata Wanda akwai fuskanta akai, da sauri ta kalleshi ganin idonshi na kanta yasa tayi kasa dakai sannan tace duka duk Kalan hijjabai nane, abun yaban mamaki.

Yarima yace Zainab Nayi imani had'uwa na dake had'in Allah ne, tun sanda nake mafarkin ki nake ta fama da sonki tare da burin ganinki, sau d'aya na ganki a bakin hanya na tabbata Kece domin da jikin ki na ganeki.

Bariki tace hakane Abun yaban mamaki

Yarima Aliyu yace ba'a mamaki da ikon Allah Zainab, ina son in San koke wacece.

Bariki shuru tayi ga gabanta dake ta faman fad'i...... Muje zuwa muji bariki gaskiya zata fad'ama Yarima Aliyu ko akasin haka......

~MARYAM OBAM~ [8/8, 11:45 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚_* [8/8, 12:16 PM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: [8/8, 11:45 AM] 🅰 "🅰 " D'🅱⭕Y🔛🔝: *BARIKI NA FITO*

*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA* *(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull