Bibiyata akeyi complete novel - Chapter 10
Bibiyata akeyi complete novel Chapter 10: Bibiyata akeyi complete novel Chapter 10. Ita kuma Allah yadaura mata sonsa sosai, yadda kullum cikin kuka take."…
3,304 words
Ita kuma Allah yadaura mata sonsa sosai, yadda kullum cikin kuka take." Takurin daya ke musu ne yasa suka yanke shawarar bashi amma sai sunyi bincike. " Binciken da sukayi ne ya nuna musu matsayinsa bakaramin mamaki sukayi na ganinsa babban mutum amma yake irin kwantar dakaiba." Dan mahaifinta yasan kasar kano kuma yasan irin mutanen dake cikinta. " Amma ace wanda yake mulkarsune ya kwantar dakai wajn neman auren 'yarsa." Haka akaturo magabata aka gama komai. " kilishi Bakaramin tashin hankali ta shigaba da wannan zance." Sanin bawani sonta yakeyiba yanzu kuma yasamu wacce yakeso, kuma balarabia. " Da zigin mahaifiyarta suka fara shiga bokaye da sunan malamai amma bbu abinda yafasu dan aurekam sanda akayishi." sai bayan aurnne yasan cewa wannan shagon daya ganta ashe shagon mahaifinta ne, sosai yake iya gwargwado na nuna adalci atsakaninsu. " Amma duk da haka kilishi tananan da kishinta, saidai kokad'an batada bakar zuciyarda zata cutarda raheema (ummii)." Hakadai zamnnasu yake ita bawani shiri sukayi ba amma kuma ba fad'a ba. " Bayan auren da wata biyu da koma Dubai dan k'arasa karatun ta." Tafiyanta ta da d'an wata hudu kilishi ta haihu ta haifi mace, yamayar mata da sunan kanwarsa khadija. " Ummii tazo suna, gama ta arkizi ta had'o mata dan harda zinare." Lokacin ita kuma cikinta na kinamin wata biyar. " Ganin cikin baid'agawa kilishi hankali ba dan tasan ko yanzu itace da gida." Bayan wata hud'u tagama karatunta. " Ak'asar haihuwa ta sameta." anan ta haiho danta namiji kyakkyawan gaske. " Kafin suna suka dawo Nigeria." Asuna yaro yaci sunan kakansa Abudullahi. " Iya buduri anyishi, Wanda kowa mamakin hakan yakeyi dan ko sunan isma'il yareema, ba'ayi buduri haka ba." Aikuwa yaron yashiga ran fulani, mahaifiyar mai martaba. " Kullum yaron yana wajanta, hakan kuwa bakaramin k'ona ran kilishi yayiba," Wajen mahaifiyar ta taje ta shaida mata da kuka. " Ran mahaifiyar ta yabaci tana ganii ga wanda yafito d'an dangi nan sai wani bare zataso." Bayadda basuyi naraba shi da itaba amma abu yaci tura haka dai aikinsu baiyiba su kuma basu hakura ba. " Yafara girman a kullum kyawunsa ne yake dad'a fitowa." Yanad'an shekara shida aka daukeshi zuwa makaranta a russia. " Fulani kuka tayi tayi akan baza'a kaimata jika kasar arna ba amma haka bayadda ta'iya, haka Ummii ba bawai taso bane." Kowani bawan Allah yaji wannan abu saiya tsaya jimami ace yaro tunyana karami da'a daukeshi zuwa wata makaranta. " Haka dai aka tafi dashi bawai danran kowa yasoba, abinda yad'an ragewa Ummii zafi dalilin lokacin ta haifi afeeya."
Sai bayan shekara shidda, kafin yake dawowa hutu, sai dai iyayenshi suna zuwa wajenshi, makarntar ta sojoji ne tun suna k'anana ake kaisu, yakanyi wuya asamu wanda ya fara tundaka farko har ya gama." wasu idan suntafi hutu basa ta6a dawowa, wasu kuma yawanci da girman su suke zuwa ba rainon makarntar bane, duk hutunda yazo yakanyi 5-6 month kafin yakoma. " Shekara shidan farko yadawo yasamu labarin mutuwar yayansa, yareema isma'ill sakamakon hatsarin mota." Sosai mutuwar tashigi 'yan gidan dan yafara girman yakai kusan 16yrs lokacin. " Shima mutuwar ta shigeshi sosai dan Kowani zuwanda za' ayi masa tareda yayansa ake zuwa." Daga nan kuma duk wani soyayya ta tattaro tadawo kansa. "
Shekaransa 18 a makarantar alokacin yagama inda duk yanda sadauki da jarumta takai to yakai, masu karatu basaina tsaya yimuku vayani ba kunsan yanda sojojin rusia suke duk duniya bbu sojojin da suka kaisu horuwa, kuyi imagine wanda yayi shekara 18 yana horuwa akasar." Duk ciki su uku ne suka fita shine wanda yazo nafaarko. " Dan tunda suke ba'atabayin jarumin d'alibi kamarsa ba." Hakanne da suka gani sun tabbatar idan yatafi k'asarsa wannan horo dasuka masa yatashi abanza. " Ganin Hakanne yasa suka ce sudasu rikeshi." Aranda akazo passing out dinsu ne, alokacin duk wani family dinsa sun hallara. " Mamaki ne yacika mutanen gani duk bak'ak'en fata ne danginsa." Sunga su kansu ma yafisu kyau. " Duk wanda akagani awajen taron har inde daga family din MG yafito to karramawarsu dabannee." Kowa nema yake ya gaisa dashi ko family dinshi, Duk wani kyauta shiyasamesu, Inda kasashe da dama suka bid'ar yamusu aiki. " Ganin Kowani kasa na bukatarsa yasa, kowacce tasa hanu aka bugamar starm na sojan k'asa da k'asa." Haka taron ya watse kowa na farinciki, Barin family na MG dasukejin kansu asama. " Tunda intisar tad'aura ido akansa, taji tanasonsa, dafarko yad'an fara kulata, amma tunda yayi wata yafiya yadawo yabirkicewa kowa dan ko kallon arziki bata samu."
Sadam ne yad'an nisa sannan yace " Ayanzu haka labarin da nake baku, yaran mahaifinsu shida, khadija, abudullahi (MG), afeeya, affan halima da labba.
Sannan ya nisa yace wannane takaiceccen tarihinsa." Daya daga cikinsu ne yace, amma duk wani pics da labarin bbu hoton wannan yarinyar aciki. " Me hakan yake nufi kenan?" Ita wacece idan ba daga cikin family dinsa takeba? " Dayanne yace tabbas tana da mahimmanci awajensa, dan wayanna sojojinsa ne." Sadam ne ya nisa sannan yace, tabbas dan alabarinda muka samo mungano tun shekarar daya dawo biyu daga cikin sojojin sa are missing kuma haryau bbu wanda yasan yanda suke. "
Nisawa yayi sannan yace toh kanemo mana ita wannan yarinyar wacece?".
To be continued
Ur's _Z33yyb3rwr3r_
[12/2, 9:28 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI* _ _Bismillahirahmanirrahim_
_ Writting by
© _zaynab_ _bawa_ ( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
Page 35
* Ahaka suka k'are meeting d'in, akan za'a nemo musu wacece ita?" kuma menene alaqarsu da ita? "
Haka yau takasance ma, agun anty samha ta kwana, su amira sun bata hakuri amma kaman bada ita sukeyi ba." Haka yau ma takara mulke jikinta da had'i, sannan suka kwanta. " Amma kokadan bata bawa anty samha kofar da zata mata maganar najeeb ba. " Dasafe kuwa wani irin kyau tayi fiyeda najiya, kuma yau takasance ranar da za'afara event. " Mama kasa hakuri tayi sanda ta tanka." ke wai mai kika fara shafawane kam?" Turo bakinta tayi, " Zaki fad'amun ko saina bige wannan bakinkin?" K'in mayarda bakin tayi tak'ara turoshi, " Tashi tayi da niyar bigeta, ganin haka yasa takwala ihu." Aikuwa dama umma nawajen, " Tashi d'aya tafara tahaukan Mama ta masifa," Ke banasan shashanci kina jina ko? " Ina ruwanki da kalar da tafanta tayi?" Hava yaya kikalleta fa sai kace wata mai bleaching ki kalla yadda fatarta tayi haske? " Umma ce" tace yanzu ke aisha haryanzunki bazaki iya, bambamce farin bleaching, dana gyara ba? " Toh tare ake musu gyara itada samha." Jin hakane yasa hanklain Mama kwanciya," Hmm kawai Mama tace daganan bata sake cewa komai ba. " Shiga d'akin su amira tayi, duk d'insu sakewa sukayi kamar wanda bbu wani abu dan sukansu fushin da sukayi kowa yaji jiki, hira sukeyi sosai, can wayar ta tafara ringing ganin anty samha ce mai kiran yasata saurin amsawa." Hellow" anty, " Kuzo d'akina kedasu amira, bbu 6ata lokaci ta shaida musu kiranna anty samha Tashi sukayi suka nufi d'akinta." Shiga suka yi tana kan gado. " Dawasu kaya awajenta." Zama sukayi, harhad'a kayan tayi awata jaka mai kyau sannan ta d'ago ta dubesu, mikawa *hanna* jakar tayi, gashi dan Allah yanzu kukai fadah, fad'a baki sukeyi dukkansu suka ambaci fadahh?" Eh " kanwar sace yar gidan sarki tadawo daga school kuma duk wani ankonta awajena yake, kunsan zuwa jimawa zata buk'ace su." Ta6e baki amira tayi to ai anty sai abawa driver yakai mata danni wallhy bansan rainii takareshe maganar tana kawarda kanta gefe," *Hanna* kan wayarta tafara dannawa dan tasan wannan zancen bamai yiwuwa bane." To ke anty ita baza tazo ta kar6a da kanta bane? " Ko tsabar sarautar ne sai ankai mata?" Dan Allah ni basaina tsaya magana ba idanna isa daku kukai mata. " Idan kuma bazaukai ba shikenan." Dan akwai abunda zata baku kuzomin dashi ne. " Haka badan ransu yasoba suka tashi danzuwa kaimata, Kuma abinda yafi ci musu raima shine wai ba driver bane zai kaisu a taxi zasuhau futa sukayi kowa sai k'unk'uni yakeyi."
MG ne zaune agaban mai martaba da'alamu bakinsa akwai magana sosai amma haryanzu yak'i cewa komai. " Ganin haka yasa mai martaba ya sallami duka 'yan palace d'in." Juyawa yayi ya fuskanci MG, sannan yace " Yareemana da' alamu bakinka akwai zance dayawa amma kayi shiru." Maza fad'amun damuwarka kasan idanba niba bbu typing wanda yadace ka fayya cewa damuwarka. " K'asa yayi da kansa yanad'an sosawa ganin haka yasa mai martaba murmusawq," Yanajin dad'i MG ya tambayeshi abu duk girman abun yana iya barmasa. " Ehem go ahead my son tell me, yafad'a a lokacin dayake ta6a kafad'arsa," Cikin alamun Jin kunya yace " Dama abba inaso aje nemamun auren *hanna* ne." Mai martaba bayyi tsammanin zancenda zaifuto abakinsa bakenan, baisan lokacin da ya mike ya zauna daga ki shine giden dayake. " Cikin zumudi yafara magana, son da gaske kake?" Allah nagode maka daka nunamin wannan rana, " Nayi farinciki wanda nikadai nasan irinsa." Yareema akullum ganin nakeyi kawai kana fad'in kakusa aurene dan ka kwantar mana da hankali, dukda cewa hakan amma idan kafad'a hankalina yana kwanciya, amma yau Allah ne kad'ai yasan irin farinciki da nake ciki, Allah yamaka albarka kuma yasa Alabarka azamnatakewar auranku. " Cikin ransa ya amsa da amin." Fad'amun yar gidan waye, zuwa gobe nasa amin bincike, dukda nasan cewa bazaka ta6a za6ar macen da batada tarbiya ba amma hakiinane amatsayin mahaifinka nayi bincike akan ta da mahaifinta." Cikin ladabi yace Abba ai 'yar gidan wan mahaifin matarda Abubakar zai aura ne. " Ikon Allah kenan wato duk wannan tsawon shekarunda muka dauka, kasanda cewa tanada kanin mahaifi anan?" Gyad'a kansa yayi eh abba. " Rashin sanine aida lokacinda akaje tambayan na Abubakar da anhad'a duka." Amma yanzu komai da zafi zafi akeyi barina kira modiibo." MG ne yad'aga wayar yamasa dialing ring uku aka dauka. " Cikin girmamawa ya gaida middibbo, ya amsa Cikin kulawa."
Moddibbo aminin mahaifin mai martaba ne tsoho mai farar aniya, kuma babban malami duk wata amanar da sarki abdallah yabar masa, sanda yatabbatar yacikasu. " Bayani mai martaba ya koro masa," Sosai ransa yayi fari dan murna har sujjudur shukur sanda yayi. " Cikin farin ciki yace" Allah yacikaman burinmu dazafi zafi zamuyi komai," Ran auren Abubakar sai muyi magana. " Kannan muci gaba da addu'a Allah yacika masa burinsa dan idannasa yacika namu yacika." Ahaka sukayi sallama kowa ransa farii tass. " Nan da nan mai martaba yafara kiran dangi abunnema yasamu," Cikin yan mintuna kowa sai kira yake dan gaskatawa. " Ummii dabatasan labarin mayyake faruwaba, kira kawai take gani ta ko'ina." Kashe wayar kawai tayi dan batasan surutu. " ni saida abinma yabani mamaki sai kace wanda akace yau ne d'aurin auren."
Su *hanna* ne tsaye a kofar shiga fadahh, rigima sukeyi dan sunce bbu wanda ya'isa yasa Su cire takalmi, sunkai kusan 30 minute a kofar wajen har takai ga yanzu wasu dogarawa sunzo da niyar korasu. " Tana kallo captain bala dake biye dasu tundaga gida." Wajen dogarawa taga yanufa, " Magana yamusu sai gasu sun nufo wajanta," Suna zuwa aikuwa hakuri suka fara basu, kamar wanda zasu tsugunna. " Sannan suka umurci d'aya daya musu iso." Hakan kuwa akayi." Suna shiga nan kallo yakoma sama ai basu ta6a tunanin fadan babban gari bane acikinta. " sanda sukayi tafiya mai nisan gaske kafinnan suka isa wani sashi mai d'an karan kyau." Adai-dai lokacin MG yafito daga kofar mai martaba. " Gabantane taji yayi wani mugun fad'uwa sakamakon had'a ido dasukayi." Saurin komawa baya tayi tariqe hameeda gam. " Shikuwa d'auke idonsa yayi kamar baita6a kallonta ba." Gani tayi daga fitowarsa sojoji sun masa runfa, tunani dama wato agidan sarauta yake, yatsine fuska tayi Sannan tace shiyasa yafiya girman kai. " Tsaki taja mtsww wanda har yafito fili Suka juya Suna kallonta." Ganin ko'ajikinta batamasan tayiba yasasu juyawa sukaci gaba da tafiya. " Shikuwa anasa 6angaren baiyi mamakin gainta anan ba dan yanada tabbacin aikota akayi." Wani plat suka nufa mai shegen kyau, dan tsarin baiyi kama da tsarin gidan bahausheba. " Sak yanda larabawa sukeyin gidansu duk glass." Tsayawa yayi abakin k'ofar sannan yayiwa wata kuyanga magana akan tayi musu issoh. " Wani falo tashigar dasu falon bbu tarkace dan mai shashin batacikason yawan kayaba," Sai dai komai na falon classical ne. " Juyawa tayi zata wuce, Saurin tsayarda ita amira tayi sannan tace wurin labba mukazo." Amsawa tayi da kayi sannan tashige wani sashi. Kafin d'an wani lokaci anchika gabansu da kayan marmari dasu drinks, Ko kallon wanda takawo basuyiba balle sannu ransu yakai kololuwa gun baci, dan rainin hankali tawani shanyasu. "
Aiko ba komai sai tazo takar6i aikanta dansu bazama sukazoyiba. "
Can kusan tak'ara ten minute akai sai gatanan tafito." Dan lokacin har amira tamike da niyyar fita, " ganin bazatafi sa'arsuba yasa ransu k'ara baci, Karasowa tayi Cikin sakin fuska, binsu d'aya bayan d'aya tayi tana hugging nasu Cikin murna, nan tafara magana, dan Allah ku gafarceni nashiga wankane, ita kuma tatsaya jirana batazo ta sanar da Ummii ba ku gafarceni. " Duk cikinsu bbu wanda jikinta baiyi sanyi ba ganin yadda sukayi tsammani ba haka suka sameta ba." Hanna ce tace wallhy bbu komai dama sak'one, anty samha ta bayar akawo miki, Cikin fara'a tasa hannu takar6i aikan godiya take surfawa, duk da cewa wannan bawani abu bane, amma tayi appreciating sosai. " *_Hanna_* ce take satan kallonta ko tabbas kama sukeyi sosai da wannan mutumin, Itama kyakkyawace ta ajin k'arshe ." Saidai MG yafita kyau😜. " hameeda ce ta mintsini amira ta niyyar tatashi, amira tashi tayi, Hava dan Allah badai tafiya ba?" Eh wallhy muna sauri ne inji hameeda, to muje ku gaisa da Ummii, da kin gaisheta kawai daganan aika zamuje, No aibazataji dad'i ba idanna fad'a mata, badan ransu yasoba suka nufi wani shashi, afalo suka sameta, wata kyakkyawar balarabiya suka gani mai kmada labba, tana kallonsu tasake fuska, Sannan suka k'araso gaisheta sukayi, ta amsa Cikin sakin fuska, Ummii kinga abinda suka kawomun, a'ah😃 to angode Allah yasaka, ta fad'a tana kallon *hanna* wanda tun shigowarsu yarinyar ta d'auki hankalinta, kuma tarasa dalili, Tashi sukayi suka mata sallama, Hava my doughters kujira zuwa jimawa mana, dan har Cikin ranta batasan tafiyar *Hanna* jitakeyi kamarta dad'e da saninta, kud'i ta d'auko mai yawa tabasu amma bayadda batayiba sukak'i kar6a. " Ganin hakanne yasa tayiwa labba magana, sai labba tajuya samun kanta tayi ta riqe hannun *hanna* dasuke niyyar fita, lallausan hanu mai taushi ne taji ya riqeta, saurin juyawa tayi sukayi idoh hud'u dana Ummii, saurin yin k'asa da kanta tayi dan haka kawai takejin nauyin matar, had'a idonda sukayi kuma yasa tajii wani iri kamar wanda tataba kallon kwayar idanun awani waje. " K'ara damk'e hannun ta tayi my doughters, dagowa tayi tasake kallon ta sannan tak'ara sadda kanta k'asa, Menene sunanki?" Ita kanta batasan lokacin da tamabayar ta fito abakin taba, *Hanna* tfad'a Cikin girmamawa da jin nauyin wanda akeyiwa magana, Alhmdllh tafad'a a zuciya a fili kuma tace, sunanki da dad'i, nagode tafada ahankali, Juyawa tayi gunsu, amira nan ma ta tambaya kowa ya fad'a mata, albarka ta samusu, anahaka labba tafito, itada wasu kuyangi da ledoji a hannunsu, har lokacin hannunta na riqe dana *Hanna* nan ma dakyar suka kar6a saida sukaga ranta ya6aci. " Dakyar tasaki hannun ta hakan ba karamin mamaki yabawa Hanna ba, Direba akasa yakaisu har gida, anan akayi tamusu fad'an kar6an kayan da sukayi."
Shirye shiryen fita event suka fara, mai kwalliya tazo Har ta fara shirya amarya sai a lokacin, su *hanna* suka fara shiryawa suma. "
To be continued
Ur's ~Z33yyb3rw3r~ [12/2, 9:30 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI* _ _Bismillahirahmanirrahim_
_ Writting by
© _zaynab_ _bawa_ ( _z33yyb3rw3r_ )
My first novel
_ _This Page is dedicated to Hon Bawa Alabura's family. "zaynab bawa loves u dearest, ina alfahari daku."_
Page 36
* K'arfe hud'u dai-dai sungama shiryawa, har amarya tagama." Su *hanna* ne iyayen kad'ad'i haryanzu ana jiransu. " Dayake bikin na mata ne yasa maza bazasu hallara ba ango ne kawai da abokansa akesaran zuwansu wajan." Abokan ango sungama zuwa jira kawai sukeyi a futo musu da amarya. " Duk wanda yakamata Su fito sun fitoh, ganin Su hanna basuda niyyar fitowa yasa kowa tafiya akabarsu sunanen sai wani kwalliya akeyi," Kwalliyarsu tayi matukar kyau sosai, dan gown ce daga waist tabud'e sama kuma k'irji takama sosai, long arm ce rigar, Orange d'in material ne sannan sukayi head da bakin glass syton, sosai kayan ya musu kyau dan dama Su ba baya bane wajen d'auri, daura shi sukayi yayi kyau, Bakin gyale akad'auko, aka d'aurashi a right shoulder, sannan kowacce ta kima prada a idonta, sai wani gamshi sukeyi barin *hanna* datasha gyara, sai wani k'yalli takeyi, sosai suka fito yanda kasan 'yan uku saidai duk amira tafisu haske. " Koda suka fita kowa yagama tafiya, tsayawa sukayi turuss, na mamakin ganin ko mota d'aya ba'abar musu ba, Dan gaskiya bazasu hau taxi ba.'" *Hanna* ce taciro wayanta da niyyar kiran ya jalal, get d'in gidan mai gadi yabude, Wata arniyar mota ce tafaso ciki, Ash colour na 4matic ce. " Sanda tazo dai-dai Su sannan ta tsaya, Kollon motar suka tsayayi, dan black tinted ne aglass din motar, Sliding down aka farayi labba ce aciki tayi kyau na fitar hankali, horn ta danna sannan tad'aga murya, beb we r already let lets go." Back sit hameeda da amira suka shiga, sai *hanna* ta shiga front. " Kan Su isah tad'i sukeyi kamar sun dad'e da sannin juna." Suna isa hotel d'in suka nufi hall d'indq za'ayi diner, sosai hankali ya dawo kansu dan sun had'u ne bakarya. " Kujerunsu Su hud'u suka zauna dan dama hud'u hud'u ne sit d'in." Event yayi kyau sosai barinma daya samu hallarar manyan mata. " Komai na decorating wajen da pich da fari akayi bakaramin kyau wajen yayi ba."
Ana fara lik'i sosai sukayi ruwan kud'i awajan, MG dama shikam baijeba, ba yadda Abubakar baiyiba amma saiyace d'aurin aure da diner kawai zai hallara. " Su amira iyayen yawo aibasujira antashi ba suka, fice yawo." Basu suka dawo gida ba saida akatashi awajen kowa ya watse. " Ummii tayita zuba ido ko zataga *hanna* amma bata gantaba, Su kuma abinda yasa basuyi wani rawar kai awajen Event d'inba, Event din manyan matane shi yasa suka ficewarsu kawai." Suna shiga sallan magrib da isha sukayi, Suna zaune ad'aki *hanna* tajuya ta kalli Su sannan tace beb nifa gaskiya bazan kwana agidanna ba, gaskiya i can't, hayaniya yayi yawa." Dan guntun tsaki hameeda tayi ni wallhy yunwa nakeji," Kuma gaskiya bazanci abincin gidan biki ba. " Ke naji mama tanacewa Su hafast da rabi'ah Suna hanya kuma adakinnnan dasu zauna *hanna* tafad'a." Amira najinsu ko k'ala batace musu ba. " *Hannace* tajuya ta kalli wata katuwar hand back na amira Ke juye kayan nan kibani jakar nan." Kollon tuhuma suka mata, " Ke da'allah bani kinji." Juye kayan jakar tayi ta miqo mata, ta k'arba, ku tabbatar kun had'a mana kayan mu zuwa gidan adda hindu yau anan zamu kwana bbu musu hameeda tahau had'a musu ita kuma tasakai tafice." Kaitsaye dakin umma tawuce, marai raice fuska tayi umma yunwa tafad'a kamar mai shirin yin kuka. " Janta umma tayi ta kwanta ajikinta" Srry mai dear mai zakici toh? " Umma ko snacks ma, fulo ta d'aga tadauko door key's, gashi jeki dakin abbanku ki ebo miki, mama dake zaune sai lokacin tayi magana yanzu yaya abinda aka tanada dan bakin ne zataje da eba?" Taci abincin gida mana. " Tashi kitafi abinki kawai umma tace." Fita tayi ta nufi sashin abba, sanda tagama eba musu snacks sannan da ebi drinks tafito. " Ak'ofar dakin ta tsaya, beb kufito mutafi fitowa sukayi, sannan tak'ira yaya jalal, ba dad'ewa yqzo yakaisu, yana kaisu yasaukesu yajuya, shiga sukayi aranan anan suka kwana."