Kenza eBookz

Bibiyata akeyi complete novel - Chapter 11

Bibiyata akeyi complete novel - Chapter 11

Bibiyata akeyi complete novel Chapter 11: Bibiyata akeyi complete novel Chapter 11. Tunda gari yawaye najeeb yaketa farin ciki dan yau zai je kano gano…

3,088 words

Tunda gari yawaye najeeb yaketa farin ciki dan yau zai je kano gano masoyiyarsa, Momy ce ta fahimci farin Cikin da yake ciki, son irin wannan farinciki haka sai kace wanda nayi suruka? " Sosa kansa yayi ai Momy kamar kinsani yanzuma ganinta zanjeyi," Momy na dad'e bangantaba kitayani addu'a Allah ya mallakamin ita wallhy Momy insonta dayawa, " Shafa kansu tayi cikin jin dad'i tace isha Allah takace my son, shiga daki tayi sannan tace barinazo, kid na makeup tafito dashi sabo fill, mika masa tayi gashi ka bata kai gaishemin da ita tashi katafi kar lokaci yak'ure kaga yanzu har 11:00." Mikewa yayi yamata godiya sannan yamata sallama yakama hanya. " kusan k'arfe hud'u ya isa garin kano, Gidan abokinsa yafara wucewa yayi gidan abokinsa, da sukayi karatu tare a US. "

Wajen k'arfe biyar basu gama shiri ba, Abokan ango har sungaji da jira." Sai Wajen 5:30 kafin suka fito aka nufi wajen kamu. " Sosai amarya da angon suka had'e dan anty samha da Abubakar ba baya ba wajen kyau." Su *hanna* ansha makeup da wani high hill ak'afanta, " Anfara gudanar da event rawar kai awajen Su hud'unan ba'acewa komai, idan suna tafiya kuwa yanda kasan dasu b'alle dan rangwad'a," Kudi kam ba'a magana dan anzuba shi awajen. " Sosai abin yak'ayatar da kowa, anfara kiran magrib, lokacin najeeb yatashi daga bacci, yana isa tsabar gajiya ya kwanta bacci yadaukeshi sai lokacin ya farka." agurguje yayi wanka sai wani zumudi yakeyi farin yadi yasa yayi kyau sosai, Sai kamshi ne mai dad'i yake tashi. " Shida abokinsa abba suka nufi gun event d'in, Basu sha wahalan shigaba dan event d'in bamai tsauri bane, alokacin dayazo dai-dai kofar hall d'in alokacin gabansa yatsananta fad'uwa gawani irin farinciki dayake ciki, shiga yayi yafara rarraba ido wajen ganota, A dai-dai lokacin da ya juya zuwa wani site alokacin ita kuma takalmin k'afanta yakusan yada ita, saurin riqota salman deke kusa da ita yayi, Riqe k'uqunta yayi alokacin najeeb yakai dai-dai kallonsa wajen fad'uwar gabansa ne ya tsanan ta a yayinda wani irin bakin ciki ya maimaiye zuciyarsa jiyakeyi kamar ya had'iyi zuciya ya mutu dan bakin ciki, alokaci daya idanuwansa suka kad'a sukayi jaaa kamar gauta. " Waigawa tayi bayan salman yasaketa aikuwa caraf idanuwanta suka sauka akan najeeb Cikin murna ta nufeshi, juyawa yayi ya fice daga wajan azuciye wata irin tsanarta ce ta mamaye zuciyarsa." Binsa tayi abaya da d'an gudu-gudu, sauri-sauri, itama tafice, Can wajen da akayi parking car's taganshi yakife kansa ajikin wata mota, dasauri taqarasa wajen, Tana isa ta tsaya cikin muryar shagwa6a tafara magana, yanzu myn shine baka sanardani zaka zo ba ko toh nayi fushi, tafad'a had'eda juyar da kanta, D'ago fskarsa yayi da mamakinta hawaye tagani wani yanabin wani, alokacin da suka had'a ido lokacin wata tsanarta ya k'ara mamaye shi, jiyakeyi kamar yashaketa ya kasheta. " Cikin rud'ewa ta matso kusa dashi, myn mayya samek.. Bata k'arasa ba yakatsaeta idan kika kuskura kika matso kusa dani saina miki abinda bazaki tab'a zatoba, banza maciyiya amana, wanda tarbiya bai gama isarta ba kinyi asara aryuwarki ta duniya da lahira, dama ashe cutata kikaso yi bansaniba Allah ya nunaminke yau, Allah yafitar dani daga sharrinki, wallhy nayi dana sanin saninki. " Wasu irin siraran hawaye ne suke bin fuskarta dan batasan mai tayiba yake mata irin wannan Cin mutumci hakan." Ranta yayi mata zafi sosai amma tamatsa kusa dashi da niyyar bashi hakuri, " Dan ko mai yamata batajin zata iya rabuwa dashi dan tana masa son da rabuwarsu zai iya hallaka ta."

Fans kuyi hakuri da jina da kukayi shiru kwana 2, wasu uzuri ne suka tsareni. " Luv u all my fans😍😘

To be continued

Ur's _Z33yyb3rw3r_ [12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI* _ _Bismillahirahmanirrahim_

_ Writting by

© _zaynab_ _bawa_ ( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

Page 37

_ _Wannan shafin sadaukar Wane ga Duk wani masoyin BIBIYATA AKEYI,_ _Inasonku sosai, muna mugun tare__ 😜 ."

** Matsowa kusa dashi tafarayi cikin zubar kwalla, dan ita bawai magan ganunsa bane suka d'aga mata hankali ba kamar yadda taga tashin hankali ak'wayar idanuwansa dan kokadan batasan tashin hankalinsa. " Tazo daf dashi yace, karki kuskura ki zo kusa dani danna tsaneki." Cikin tsiyayar hawaye tace myn wat terrible things have i done to deserve those horrible words? " Kallan matsiyaciya ya bita dashi, Kallan raini da tsana." Wato bakimasan mai kikayi b kenan? " Cikin kuka tace," Dear am srry, despite not knowing wat really makes u dhat anger but am srr,,, katseta yayi no don't, " don't srry me becouse i won't." stay out of mhay site na tsaneki yafad'a Cikin tsafi haded'a nunata." Wuceta yayi ya shiga mata, yana jiran fitowar abba sutafi, " shikuma abba yana ciki yana jiran sa yad'auka sunachan suna soyewa." Dakyar da d'aga kafafuwanta da suka mata nauyi da niyyar komawa. " Turus ta tsaya dalilin ganin mutum agabanta ya h'arde hannuwa, matsawa tayi ta d'ayan gefen zata wuce, saurin shan gabanta yayi," Cikin zafin zuciya yace hmm, aini na d'auka mata marassa ajii sunk'are amma yau nagani da idanuwana dan banyi tunanin akwai macenda saurayi zaici mata mutumci haka ta zauna bashi hakuri ba. " Ke kuwa wace irin macece?" Numfasawa yayi sannan yace i wish am in ur shoes da saiyayi dana sanin, those f*cking words da ya ambata. " Kallonsa ta tsayayi alamun magan ganunsa sunfara shiga jikin ta," D u knw wat bakuma dace dashiba, natabbata idan kika rabu dashi daki samu wanda yafishi. " Naushi yakaiwa hannunsa sannan yace damn him." Yana fad'in haka yajuya yashige ciki kallo tabishi dashi dan batasan wayeba. " Amma ku masu karatu yakamata kusan waye bakowa bane captain Ahmad ne." Amma magan ganunsa Duk sunshiga jikinta. "

Juyawa tayi tanufi wajensa," Kwankwasa glass d'in car d'insa tayi, " Yakifa kansa ajikin sityerin motan kaman mai yin kuka." Jin knocking yasa shi d'agowa, ganin itane Cikin tsafi ya bud'e motar ya fito, Cikin hasala yafara magana, Ke wacce irin jarabbiya ce?" hah banace kirabu dani b,,,,,, bai rufe baki ta tasauke masa wasu tagwayen mari guda biyu. " Cikin d'auriya tace, kaine autan maza?" Shiru yayi dan bazai iya kallon idonta ba Tsareshi tayi da ido Cikin tsafi tace tambayarka nakeyi kaine autan maza? " To koyau aka haifeka narabu dakai har abada." D'ago idanunwansa yayi dasauri ya kalleta, " Eh ka kalleni dakyau, nayi danasanin had'uwata dakai, nayi dan danasanin soyayyarka," I regret every bit of our relatolionship, Sake d'agowa yayi ya kalleta da idanuwana dasuka rine, " Kana mamaki ne?" I mean it, i regret every single bit of it." Dakayi danasani kuma na tabbata lokacin zaizo maka a kurerren lokaci. " Yhou knw wat?" I hate yhou either. " is over" between us." Tana fad'in haka ta juya zuwa ciki."

Mamaki ne fall aran captain Ahmad akan tayaya hakan ta kasance, tabbas yasan su captain bala suna iya kokarinsu, Amma kuma faruwar hakan ya bashi mamaki. " Dole yab'oye Wannan maganar karyakai kunnen MG dan Ahmad kamar yasan mai zai faru." Nisawa yayi sannan afili ya furta yanzukam ai komai yazo karshe. " Juyawa yayi ganin itama tajuyo da niyyar shigowa." Can wani waje tanema ta zauna, yanda bbu wanda zai ganta." Gabaki d'aya hawayen idauwanta ya d'auke. " Zuciyarta sai wani irin zafi take mata, so takeyi ko sau d'aya tayi kuka har inde zafin zuciyarta zai ragu." Ba irinneman da su hameeda da labba basu mata ba amma basu ganta ba, " Hankalinsu yatshi sosai, Can da taga zaman bayi mata dad'i takira salman awaya akan yazo ya kaita gida, fita tayi ta tsaya ajikin motarsa baifi 15 minute ba yakaraso, shiga tayi yaja suka tafii." Suna tafiya ba irin tambayar da bai mataba amma ko kallo bai isheta ba, suna isa tabud'de mota tashige gida ko rufewa bata tsaya yiba. " Afalo ta samu anty hajja da anty maman amal sunzo." Dakyar ta iyace musu sannu tawuce, dan wani irin haushin maman amal ne yakamata ganin cewa aik'anin mijinta ne. " Kallon Mamaki suka bita dashi kawai bbu wanda ya iya cewa komai," Tana shiga daki tasamasa key, ta kwanta zuciyarta namata zogii. " Shikuwa najeeb na komawa gida yarasa maiyake masa dad'i, shi kwata-kwata baisan mai tayi Dayayi mata irinn Wannan Cin mutuncinba." Kokad'an Wannan kalaman daya futo abakinsa badaga zuciyarsa takeba, Cikin zuciyarsa soyyarta ne a cike, magan ganun kamar wanda aka matse bakinsa, yarasa dalilin dayasa ya furtasu amma kuma bayajin zai iya bata hak'uri, shiga dakin abba yayi ya kulle kansa kuka yakeyi kamar karamin yaro, Tashi d'aya wani irin zazzab'i ya rufe shi karkarwa yafara yi, nan take yafara fita hayyacunsa. " Ganin Shiru yasa abba yabuyoshi, ganin halinda yake ciki yasashi kiran doctor bbu shiri." Su amira bbu irin neman da basuyiwa *hanna*ba amma Shiru bbu ita bbu alamunta, dan har hameeda tafara kuka, labba da amira kuwa ba'acewa komai, itakam labba shiga cikinsu da takeyi ma dama dan *hanna* ne haka kawai Allah yahad'a jininsu. " Har kowa ya watse awajen amma sukam sunk'i amrya ma da taji meke faruwa kawai sai tak'i tafiya, idanuwanta sukayi jaaa sosai kana kallon kasan tayi kuka ko tanaahirin yiii." Ganin mutane sun dawo ne su basu dawo ba harkusan isha yasa umma kiransu, dakamar bazasu fad'a mataba daga baya suke fad'a mata mai yake faruwa. " Rike baki tayi tayi salati sannan tace musu ai *hanna* tafi 3 hour's agida." Cikin alajabi suka dawo, dan ko bata da lafiya ne, Dakyar suka lallashi labba ta koma gida datace" saita bisu ga dare yayi. "

Suna shiga gida dakin suka nufa, tun suna bugawa hankali kwance abu kamar wasa har hankali yatashi bbu irin bugun da basuyi ba amma taki bud'ewa, tsabar rikicewa Dakyar umma tagano extra key's na d'akin tazo ta bude." Lokacin su amira ansha kuka kamar ransu zai fita. " Ganinta azaune akan sallaya yasasu sauke ajiyar zuciya." Cikin kuka amira da hameeda suka nufeta rungumeta sukayi sannan sukaci gaba da kuka. " Kallonsu d'aya bayan d'aya tayi sannan aranta tace ku dad'i ma kukeji tunda harkunsamu damar kuka." Shigowa sauran sukayi tambayar duniya bbu wanda basu mata ba amma taki tankawa." Tsaki mama taja tafice abinta, haknne yasa umma matsowa ta rungumeta, tafara lallashinta sai alokacin tasamu bakin kuka, kuka kawai takeyi bbu wanda yatsareta, ganin haka yasa hafsat da rabi'a suma Jan tsaki suka fice adakin ". Sanda tayi mai isarta umma sai shafa mata baya takeyi sai Can ta kalli umma tace" Umma mai na tsare musu? " Umma wallhy insonsa amma sun rabamu, Cikin rikicewa umma tace suwaye?" idanfa bakin tsaya kinyi min bayani ba bazan gane ba. " Nan takoro musu duk abinda yafaru yau da irin zaginda yamata." Bawanda ransa bai baci ba ad'akin, barin anty maman amal datasan cewa k'anin mijinta ne jitayi dagashi har yayansa haushi suke bata. " Matsowa samha tayi ta riqe hannuwanta sannan tace asiff habibty, ai nafad'a miki kika k'i yarda dani alokacin gani kikeyi kamar wanda son rabaki nakeyi dashi." Kayya anty samha dama tafad'a tace in tana raye bazanyi aureba, Cikin kid'imewa umma tace wacece Shiru tayi, ta sunkuyar da kayi, hameeda ce tabata labarin komai, Cikin matsanan Cin bacin rai tafara masifa, lallai tabbas halima ta isa, In sha Allahu sai Allah yamana sakayya. " Tana fad'in haka tace 'yata share hawayenki in sh Allahu sai kin auri mijin nunawa duniya." Tana fad'in haka tafice Cikin k'unar rai. " haka suka zauna sukayita rarrashinta har tayi bacci."

Washe gari ma Dakyar taje walima." Shikuwa najeeb ya d'an samu sauki aikuwa yace shi gida zaikoma, bayadda basuyi ba ganin haka yasa abba yi musu driving komawa garin bauchi, " Itakuwa labba tana komawa duk aburkice yasa ummii tamabayarta mai yafaru tana fad'a mata taga ummii tafita birkicewa, tsayawa kallonta tayi, ummii ya haka menene ya faru, Ai batad'au lokaci ba ta shaida mata tanaga kamar itace yarinyar da yayanta yakeso dukda bata da tabbaci amma tanada yak'inin hakanne, ai labba najin haka tafashe da kuka dakyar ummii ta rarrasheta, kiran wayar amira tayi tana d'auka tafara tambayarta *hanna* shaida mata tayi batajin dad'i ne yasa ta koma gida da wuri amma yanzu tayi bacci. " Aikuwa sassafe labba tashirya zuwa gaida ita, sallama tayiwa ummii tafita jitayi kamar ta bita taga jikin amma dai haka sukayi sallama tabata aika takai mata." Haka aranar tare suka inii da *hanna* ko awajen walima ma hannunta yana jikin na *hanna* . " Yau takashance Saturday ranar d'aurin aure sai shirye shiryen d'aurin aure akeyi inda k'arfe 11:30 za'a d'aura."

To be continued

Ur's _z33yyb3rw3r_ [12/2, 9:32 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI* _ _Bismillahirahmanirrahim_

_ Writting by

© _zaynab_ _bawa_ ( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

_Fans ga garon sallan ku, gaskiya yau bansoyin typing ba amma naga yakamata abaku garon sallah eid mubruq dearest_

Page 38

*

Yau takasance ranar asabar, ranar d'aurin auren samha da Abubakar. " Wanda za'a daurashi k'arfe 11:30." Tun safe hankalin *hanna* yake tashe sakamakon kiran da abba abokin najeeb ya mata, " yashaida mata cewa najeeb nakwance a asibiti bbu yanda yake dan ko mutane baya iya ganewa." Bata k'arasa jin mai zai fad'a mata ba takashe wayan kuka tayi sosai wanda har fuskanta da idanuwanta sun kumbura, sunyi jazir fuskan ta yayi luhu luhu. " Tun safe ko abinci bata iya cii ba ko ruwa batasa abakinta ba." Muryarta gabaki d'aya ya dashe dan kuka gabaki d'aya tausayin Najeeb ne yacikata tasan ko meye yasameshi itace sanadi. " Kuka takeyi ad'aki kamar ranta zai fita, tana kuka tana cewa kayafemin dear wallhy nayi danasanin saninka har nasaka acikin wannan halin, kayafemin." Har kusan k'arfe goma 10 umma tashigo tasameta Ahaka, dkayr ta rarrasheta, Umma najeeb ba lpy umma natsani kaina najeeb yashiga wani halin ta dalili na. " Shhhh my doughter bakene sanadii ba Allah yarubuta hakan sayya faru." Maza tashi kije ki k'ara yin wanka maza kinji 'yata Ahaka tayi ta rarrshinta hartayi wanka tafito, kaya ta za6o mata tabata ta sanya amma ko powder batasa afuskanta ba. "

K'arfe sha daya da rabii 11 :30 aka d' aura auren samha yusuf dambam da Abubakar umar waziri akan sadaki duba dari lakadan ba ajalan ba." Bayan and'aura can na hango MG kusada ango kaikace shine wannan ango a irin kyau da yayi, fararen kayane k'all ajikin sa, sai fara'a yakeyi yasan yau tabbas mai martaba da moddibbo zasu nema masa auren *hanna* abinda ya dad'e yanajira shekara kusan goma. "

Bayan angama d'aurin auren, mutane sun watse sosai saura d'ai-d'ai ku, Moddibbo ne ya kalli baban *hanna* wanda ko ba'afad'abaa sunsan shine mahaifinta danshi yakar6i auren samha ma." Cikin mutumtawa suka k'ara gaisawa, sannan ya d'aura da cewa, in sha Allah hu akwai maganar da nakeso muyi amma kuma tun da mune masu nema nafiso mubika zuwa chan Bayan kakoma. " Dan murmusawa baba yayi sannan yace ai tunda Allah yahad'amu anan sai muyi kawai basai kunje ba aikomai sauki ake nema, Da mamakin su mai martaba ne ya amshe maganar wanda a iya saninsu saidai dogarawa suyi magana amma shi baicikayi ba." A'a dakun bari dai mubiku tunda mumuke neman arziki sai mubika har mazuninku mu nema yafad'a had'eda fad'ad'a fara'ar fuskarsa. " Jin haka yasa sukasan maganar mai matukar mahaimmacii ne." Abba ne yad'an gyara zamansa akasan dayake sannan yace, Allah ya huci zuciyar ranka shi dad'e bawai naja da maganrkaba ba amma ai anan d'in zqifi sauki, Allah yahuci zuciyar ka, Shiru mai martaba da moddibbo sukayi wanda sukansu sunfi san hakan amma hakan dasukayi shizai nuna damuwarsu da abun. " Moddibbo ne yayi gyaran murya sannan yace to hakan ma yayi, amma sai mud'an sami wajenda bbu matane." Tashi sukayi dukansu da waziri da mai martaba da moddibbo suka wuce gidan Abba, kai tsaye falon Abba suka wuce. " Zama mai martaba yayi shida moddibbo akan kujera yayinda Abba da baba suke kokarin zama ak'asa." Saurin tsaresu mai martaba yayi A'a katashi kuzauna a kujera kada kud'aukeni a matsayin shugaba ko wani mai mulki ku d'aukeni qmatsayin ubanda yazo nemawa d'ansa aure. " Had'a baki Abba da baba sukayi suna tambayar aure?" Moddibbo ne yace kwarai kuma a yarima mukazo nemawa auren d'iyarku, gaba ki d'aya tunani nasu ne yatsaya a iya tunaninsu sunsan d'ansa yarima shine sojan da duk kasar guda d'aya akedashi, kuma kakansa ne mai shagon gwala gwalan dasukafi kowanne ak'asar dubai (abu-dhabi). " To kuma me zayyi da d'iyarsu?? Mutuminda saninsu ko'yar sarkin saudi yanema zai samu." Kansa ne ya d'aure, shirunda sukayine yasa moddibbo tamabayar ko kunyi mata miji ne??" Girgiza kai Abba yayi gumina tsattsafo masa, dan yanzu baba yafara tunanin hameeda akazo neman aure. " Bayaninda da moddibbo yafara ne yak'ara hargitsa musu tunanin," Idan kun amince muna nema masa auren yarku *hannatu* wanda yad'au tsawon shekaru yana dakon sonta, adalilin tana yasa har yanzu baiyi aureba. " Koda anahaka maganar aure yakan shaida mana yanada wacce yakeso tun muna d'aukan abin awasa harmuka dawo tunanin ko aljance ta aure shi Iya addu'a da rokon Allah munyi amma ko sau d'aya baita6a budan baki yace mana ga garinda yarinyar takeba. " Koda sunanta bai ta6a ambata ma wani ba." A'ina gayanta shikadai yabarwa kansa sanii dan baima zauna da wani yayi labari ba balle ya fad'a masa, abinda muka sani shine kawai yana matuk'ar sonta, ak'alla shekarunsa 35 aduniya amma har yau baiyi aureba da'an masa magana zaice lokaci yake jira." Kuma bana tunanin yarinyar tasani. " Abba da baba sunrasa awani yanayi suka tsinci kansu farinciki ne kokuma akasin haka." Shiru Abba sukayi sai can yace hakika wannan lamarii akwai rud'ani aciki, baznce kunyi batar kaiba amma fa yarima kukace da d'iyarmu. " Allah yaja ran mai martaba, kunsan cewa dai yafi k'arfinta kokadan shiba sa'an auranta bane ina yariima ina *hanna*." Mai martaba akan yaji zafin maganarsu sai ma sanyi dayaji aransa, dan ba kowa bane za'a ce sunje neman aure yafad'ii wannan maganar ba, " Sai marassa son abun duniya," Gyara zama mai martaba yayi sannan yace, har inde kun amince ku kira yarinyar mujita bakinta. " Shiru sukayi dan tunda dakansu sukazo bbu dad'ii ace basu amince musu ba." Abba ne afili yace Allah ya za6a mana mafi alkhairi, hakan kuwa yafaranta musu rai alamun sun amince. " d'aga waya yayi yakira umma cemata yayi kuturomin *hannatu* ina falo na yanzu, sannan yakashe." Umma dake gefen hannatu ne tajuya ta kalleta,tashi kije abbanku nakiranki yana falo. " Ba gardama ta tashi ta zura k'atoton hijabinta har k'asa sannan tafice."

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull