Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 15
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 15: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 15. har cikin falon ta karaso cikin sanyin nitsuwa ta rasa…
3,375 words
har cikin falon ta karaso cikin sanyin nitsuwa ta rasa meyasa yau takejin kunyar sa fiye da kullum.
kodan ta fara saka shi araine oho halinka da zucyar yaro tun jiya da hajya bintan ta tusa ta agaba ta fara nuna mata cewa itama matarsa ce abun ya soma tsaya mata aranta da kuma tausayin shi datakeji na musamn a zucyarta sabida rashin lfyr dataga yayi.
Tun akan taimakon dayay mata taje gida taga mahaifyarta take bala'in ganin girmansa da kuma mutuncinsa a idanunta
Tsabar fargaba da nauyinshi data keji bata iya bari sun hade ido ba kusan Wuce shi tayi ta wuce har gaban wata kayatacciyn dinning table shi kuwa Kallonta ya cigaba dayi yana bibiyar duk wani kyakkwar motsi ta dayake yawan rudashi haryau ita kominta a nitse takeyin shi tamkar wacce bata da wani damuwa.
sanda ta kammala sauke manyan manyan warmers din akan table sannan ta dawo inda yake ta sameshi, acikin ladabtaciyar yanayi ta rusuna har kasa batare da ta kalle fuskarshi ba ta hau gaishesa cikin sanyin murya, bata iya furta sunansa a fili gashi ya hanata ce masa oga mahmud, kanta kasa duk ta rasa me zata kira shi dashi cikin snyin murya tace "ummm ina kwana, "ka tashi lafiya, ya jiki?
daga tsayen idanunshi kurr akanta ya amsata cikin nitsuwa da jin sanyi ajikinshi mai ratsa gangan jiki yace lafya hafsat jikina da sauki nagode, yana kan kallontan ahankli yace "fatan kema kin tashi lfya?.....
Kunya ne ya lullubeta ta sunkuyar dakanta can kasa Tay murmushi mai sanyi dayakusa narkar dashi ahankli tace lfya kalau nagode.
Shiru ne ya dan ratsa wajen cos hafsat is everything he want to see in shema'u, hankali, ladabi, tarbiya, kunya, nitsuwa uwa uba ga tsafta da girmama na gaba..
Murmushi yay mata snn ya nemi waje akan 3 seater dake kusa ya zauna a kasaitance fuskarsa dauke da alaman tambyar inda iyayen nasa sukei.
Zancen zuci yake bai idda ba face saida sautin sassanyar muryanta mai mugun sanyi da darsa kafafen tarihi acikin zuciya ya datsar dashi.
Bayani ta masa akan cewa su maman sun fita gaisuwar mutuwa ne da sassafen amma sunje bazasu jima ba.
Ya amsa da okay yanata mamakin yadda ta iya karance labarin dayake ayyanawa a zucyarsa cikin sauki.
Qamshin abincin data taho dashi ya hanashi nitsuwa ya bubbude dakansa yaga pancakes din da ta soya ya tsaya yana kallon abincin "did you make all of this? ya faɗa tareda juyowa yana kallon fuskanta da kyau.
a hankali ta gyada mishi Kai tanamai kallon ƙasa,
dayan warmen dake kan table ya bude qamshin abincin ne ya sashi yaja baya yana kallonta yace "wannan kuma fa?
da dan mamaki ta wara ido a hankali tace masa ne da miya mama tace in dafa maka danka samu karfin jikinka sosai.
tabe bakinsa yay snn ya gyaɗa kansa yana dan murmushi don ji yayi ta burgesa ba kadan ba gata karamar yarinya marainiya amma tana da nitsuwa sosai snn bata saka komi aranta ba.
Dawowa yayi gabanta yana kallon fuskanta waje ya samu ya zauna akan carpet yana duba time yaga its 8 am now"
matarshi shema'u ne ta fado masa aransa tuna yasan tunda suke bata taba farkawa ta kawo masa koda ruwa izuwa wann lkcin ba, sai da yaga hafsat ta gama serving dinsa abincin sann ya sake ranshi cikin janta a hiran dole suka dan zauna cikin friendly chat suka dan ci abincin tana lura ya cinye nashi tas santin miyar zazzafar masan duk ya nuna bisa kan fuskarsa, sosai ran hafsat yay dadi sai satar kallon junansu sukei.
Bayan ya kammala ta mike kamar yadda ta saba zata hau aiki yace basai ta share wajen shi zai share mata, hakan kuwa ya dauko abun shara ya share wajen ya kimtsa. Dan baison ta dinga daukar kanta kamr me aiki agabansa sabida shi mutum ne me kiyaye dokokin addini, duk dama yasan bai amshi auren 100% aransa ba amma baison ko kadan yayi wani abun da zai kaskantar da ita.
Hafsat bata ce komai dan tsananin kunyarsa yasaka kawai ta takoma kitchen din don tsaftace ko ina musamman inda tayi girkin. Shikuwa lura dayay cewa yanayinsa ne yasa take kasa iya sake jikinta awajen sosai cikin dabara ya dauki remote din tv ya kunna kallo.
Lkcin hanklinsa na kan kallo ta fito ta haura saman ta nufi dakinshi.
As usual samu tayi bakowa aciki,ta tsaya sanda ta ƙare ma dakin kallo sosai snn ta soma da kimtsa masa kan gadon sa ta gyara gadon ya lailayu yay fes tamkar ba taba kwanciya akai ba,daga nan kuma batayi tsamamni ba taga har ta kama goge goge da shara sama sama tayi mooping floor din dakin duk wani kuran da suka makale akan madubi da jikin kujera saida ta gogesu..
within 20 minutes harta kammala komi ta rasa me zata fetsa a dakin yay qamshi, kamar ance ta duba kan madubi aikuwa taga room freshener purple flower vanilla da mixed scent na lavender purple mixawa tayi snnan ta fetsa lungu da sako saida ta tabbata da koina a dakin ya dau kamshin dadi.
rage Acn tayi tabarshi a low snn ta sauko kasa nan taga iyayen nasa har sun dawo, a ladabce Ta musu sannu da dawowa zata wuce daki kenan mahmud dinma ya mike zaije shi cikin daki dan yasan dolene su tambayesa akan hafsa.
Sede Yana mikewar mahaifyrsa tace tana son magana dashi.
Sosa kansa yay ahankli cikin jin kunyarta Yace mama wayana na manta a dakina zanje na dauko ne...sai batace mishi komi ba ta kyaleshi ya haura saman.
Yar uwar maman nasa Hajya binta cs ta kira hafsat ta taho tadan rusuna agabnsu suna yaba mata da kkrin girkin datayi.
Tun jiya hajy bintan take janta ajiki tare da mata tambayoyi akan irin training din da aka basu acan lagos sabida aikinsu hafsa kuwa bata boye musu komi ba ta gaggaya musu har yadda ake koya musu magana da turanci da kuma girke girke da tsafta kusan dai karatu da haqqinsu ne kawai ba abasu dede.
Hjya binta ta gama nazari taga da alamar bazata sha wahala wajen zamanantar hafsa ba dan abubuwan da suka rage yarinyar ta iya basu da wani yawa. Saidan yarinta da kauyanci dayake damunta wanda a tunaninta daga sun dan sauya environment wann yanayin duk zai kawar
Bayan ta kammala lissafinta ta kalle yar uwarta cikin sauke ajiyar zuciya basu cewa junansu komi ba.
Sai can Tace ma hafsat din tashi kije ki duba minshi kice masa ya samemu a daki
aladabce sosai hafsa tace toh hajy mama.
Nan ta mike ta haura sama dakin mahmud tana haurawa suma suka haura can sama cikin babban dakinsu suka zauna cikin tattaunawa.
Hjya badiatu tace nifa na riga na gama yanke hukunci ke kawai nake jira badiatu ku bani go ahead dannima abun nan ya fara damuna sosai sai inga kamr mahmud yana cikin wata damuwa.
Cikin kyabe baki Hajy badiatu tace ahto na nina dauka nice uwar azarbabi amma kema ai kinsan mahmuda da zurfin ciki, gashi nan ya zama tamkar abun tausayi a wann auren nasa da yarinyar can shemau..amma ace yau kusan satinsa daya kenan agidan nan kuma baida lafiya irin haka amma matarsa ta sunna bata leko ta dubashi ba gaskiya abun da abun dubawa dai
Cikin taɓe baki Hjy binta tace hmmm kawai shawararki zamubi dan bazamu zubamai ido ahaka ba. Ga Abinci a hannu ai bazamu fita dawa farauta ba, just a little upgrade zanyi ma yarinyar nan and im sure he will like her snn rayuwarsa zai sauya masa, karamar yarince danya shataf zai moreta nam gaba bana kadan ba, inyaso wancan din karta shiga hayyacinta har abada.
Hajya badiatu tace Toh yanzu me kikeso nayi binta?
Tace Kiyi magana da mahaifinsa kawai nikuma zanyi magana dashi mahmud din akan makarantar ta inji me zaije kinsan koma me xamu yanke akanta saida cikakken amincewarsa tunda da igiyar aurensa ne akanta.
Hjy badiatu tace hakane Bari naje toh na same baban nashi daga can ma sai afara batun mata visa.
Tace Yawwa tou ba damuwa sai kin dawo
Nan hjy badiatu ta mike dauke da wayarta a hannu ta fice waje tabar hjy bintan a zaune a dakin ita kadai.... DON'T SHARE PLEASE.
LITTAFIN NA KUDINE CHAT 08060712446 TO SUBRCIBE.
**Mamaki ya daskarar da mahmud ya kasa motsi yabi ya zubama shema'u rikitaccun idanunsa dake cike da takaicin yanayin shigarta da haushin ganinta a wnn lokcin daya mamaye sa a lokci guda.
Kallo daya tamasa ta dauke kanta tare da hardeshi sosai, daga nan Ko sake daga ido ta kallesa batayi ba, Wani kazamin tsaki me tsayi taja akan me gadin, cikin baci rai tafara mita tana azazzala mai masifa kmr danta haifa.
Wani irin tsawa ta daka mai saida ya razana ya sake akwatin akasa gata da wani irin iya bude ido da watsawa mutum harara masu zafi.
"Kai jakin ina ne? Haba da Allah Babu jini ajikinka ne kome?.. ya zakana jamin akwatina a kasa did u even knw how much its worth? You Better dont try me.
Akabar me gadi da bata hakuri bakinsa harna rawa rawa.
Duk uban nauyin akwatin nan haka tasaka shi ya daura akansa kamar dan dako.
Bacin rai yasaka Mahmud ya juya a fusace batare da yace mata uffan ba ya koma dakinsa sai jeka da dawo yake a tsakiyar dakin cikin yanayin takaici
Baici minti biyar da shiga dakin ba sai ganan shema'un ta bude kofar room din ta shigo ciki da saukakken fuska wanda da alaman bacewarsa awajen din ne yasaka ta shiga hayyacinta agaggauce.
Duk rashin hanklintan nan Ta riga tasan mahmud wani bin bai iya fushi ba and she is not even in the mood taja wata doguwar magana dashi dan iyanzu bata shi takeyi ba.
Har saida ta shigo cikin dakin snn ta doka mai sallama tanamai kallon yanayinsa, fuskar a mugun dore ya amsata.
Yi tay kamar bata san yanayi ba ta aje jakarta ta nemi waje ta zauna tahau cire takalman kafafunta..teasingly tace ..."Hummmm Sweetlove yau kuma abun yar shariyace? Mahmud kana gani na da kaya amma saika wani juya abunka ka share ni. Bakomi, ai dama nasan my presence is not needed here tunda an daukeni shashaha wacce bazata iya jinyar mijinta ba shiyasa aka daukeka daga lagos aka dawi dakai abuja .
Mahmud Ya tsaya cak yanamai mamakin abunda furta Cikin ransa yace ji yarinyar nan wai nine zata lauyance mun mtssss. Ko amsa ta baiyi ba saiga mai gadin ya shigo ciki da kayan ta amsa ta hau jajjerasu.
Muryansa kasa kasa fuskansa ba asake ba Ya dau wayarsa yanamai cewa "I'm going to get some fresh air.
Shemau ta miƙe tsaye tanamai bin bayansa da kallo Cikin rolling idanu Sai Can taja wata doguwar tsaki wai fushi yakeyi dani toh sai ya cigaba dayi nonsense baima ji dadi na taka kafafuna acikin wann ragwababben gidan iyayen nasa ba mtsww
Yarfa hannayenta ta farayi tanamaiyi wakanta fifita duk tunanin can gidan alhaj shafiu shike dawo mata akai tuna yadda tay kwana cikin daula da arziki duk takaici taji ya cikata har cikin wuyarta.
ohhh goshhhhhh I feel suffocated here A hatsale ta furta hakan tanamai rufe akwatin kayan data bude a wargaje.
Daga nan mikewa tay ta shiga bathrum ta balain jimawa aciki tana wanka she wanted to be irin nonchalant and rude din nan sabida tasan rabuwa da mahmud shine kawai burinta ayanxu sedei Bakomi take tunawa ba face fushin mahaifyarta
Yau akace mahmd ya saketa tasan dawuyane in mahaiyarta bata tsine mata ba wanda hakan zai iya jawo mata wani tsaiko a batun aurenta da alhaj shafiu, dan haka ta yanke hukunci dolene ta sauko tabi da takunta cikin dabara ta inda rabuwar tasu zaiyi ma kowa sauki bama sai duniya sunji ba.
Tun wajajen karfe 10 take wankan bata fito ba sai da karfe sha daya da rabi ya buga, she is already tired dan haka tana shiryawa ta dale kan gadonsa tay kane kane abunta tana chating da alhaj shafiu kafin kace wani abu bacci mai nauyi ya dauketa.
Mahmud dake tsaye awaje jin zucyarsa ta masa nauyi yasaka ya nemi waje ya zauna sassanyar iskar daren ne kawai ke debemai kewa.
Acikin wann Daren gabaki daya bai gane kansa ba sabida shi kansa baisan ta ina zai fara dirar ma shema'u ba cos everything is wrong about her.
Har saida bacin ran ya dan sauka masa kafin nan ya dawo cikin dakin lkcin ana neman Wajajen Karfe daya na dare yazo ya tarar da ita tana sharar baccinta hanklinta a kwance babu alaman ta damu da feelings dinsa.
Ya jima yana kallonta snn ya girgiza kansa Jikinshi a sanyaye ya isa bakin gadon ya saka hannu ya dauki pillow ya dora akan couch dinsa yay kwancyar sa saman kujerar da kyar da wuya bacci ya dauke sa.
Ana kirar sallahn asubahi ya farka ya fita yaje masallaci hanklinsa ba akwance ba yana idar da sallan yay zamansa a masjid ya bude qur'ani yanamai karantawa dan ya samu nitsuwa.
Wani abun yana cemai yay fushi kawai yaki kulata wani abun yanace mai communication is the key not silent treatment.
Hakan yasaka yana kammala karatun qur'anin sa ya qudira niyyar fuskantar shemau da maganganun dake damunsa aransa game da ita.
Shema'u kam Karan wayanta ne ya tasheta daga bacci ko sallah batay ba bare salati wani mahaukacin tsaki tayi ta jawo wayar time ta fara gani taga wai har karfe takwas da rabi na safe, juyawa tayi taga mahmd baya ɗakin gacan pillon sa yadda ya kwana akan couch taja tsaki sannan ta ɗaga wayan a dan tsorace ganin babu lambar mai kiranta a wannan lokacin duk zucyarta ya tsinke dauka har mahmd yakai kararta wajen mahaifyarta ne.
Muryanta adan rareave tace He.l..lo..salam alaikum.
Saukar dirar nishinsaa taji tagane kowa ne lokci guda ta ji ta narkewa cikin wata kisinanniyar murya tace "Washhhh Alhaji nawa ruwa sai an tace. Dariyar jin dadi alhaj yay my baby my baby..oh my god wallh cant get enuf of u sai tunaninki nakeyi nace toh bara na kiraki kafin na shiga meeting. Wani irin sakemai nishi tay a kunne yarrrr yaji cikin wata kasaliyyar muryarta mai mugun kashe jiki tace awwnn i missed u too my baby boy gani nima ina kwance banda tunaninka babu abunda nakeyi i just cant wait to call u mine forever. Yace u will..daga nan hirar soyayyar su suka fada yana gaya mata sugar tana mai gaya masa zuma duk sun rikita junansu da kalamai.
Koda ya tashi zai katse wayar Shemau harda hawaye wai adole bata son tay missing muryansa duk ya rikice yanata lallabata yana bata hakuri.
U promise kana dawowa lokcinka duka nawa ne ko tafada cikin muryan kuka...
Duk ya rikice Yes yess babyta bama sai na dawo ba just give me sumtime idan nagama meetings dina zan gaya maki abunda ya kamata muyi...i wudnt leave my queen crying over missing me..gimbiyata shemau duk abunda kike so a duniyar nan fa nakine bare ni kuma haba i wll neva allow u to be sad akan wani abu
Tace awwn dats my alhaji inasonka
Wani irin balaman kisss ya jefo mata a kunne ta lumshe idanunta tana mai sauke mai ajiyar zuciya mai karfin tsiya acikin kunne.
Kusan gigitamai hankli tay dan sambar ta miƙar dashi. agaggauce yace toh kinbani izini naje ko?
A shagwabe tace ok Muahhhhhhhhhhhhh tay blowing masa kiss
Dede nan mahmud ya bude kofar dakin a mugun razane ta katse wayar tahau hura wajen speaker fuuuuu fufuuuuu fuuuhhhhh dake baima ji me take ba sai yay mata sallama baice mata komi ba.
Lura datay kamar baiji wayar tata ba yasaka ta fuske caraf sai ga alhajin na sake kiranta again tay saurin sawayar a Silent tare da kifeshi akan gado
Tana daga ido taci karo dana Mahmud dake kallonta.
A dan fizge tace gud morning engr.
Atakaice Yace morning. Sai yanxu kike tashi i hope u prayed
Hannu ta dagamai Okay mahmud dont start Ka dena treating dina kamr karamar yarinya ki akace maka bansan muhimmancin sallah bane? Bana son haka fa
Daga zaunen Ya kyabe baki Ai alamace bangani ba..look at u kamar ba matar aure ba..with all these nails and fake hairs.
"Haka ka gani kace kanaso"..ta fada a gatsale.
Ni bana zo nan muyi cece kuce bane cos u knw what u did yau sati na guda ba lafya u care to explain ur absence?
Shiru tay dan batay tsammanin kai tsaye zai tambayeta akan hakan ba.
Ta murguda baki batare da ta kallesa ba cikin bambami tace
"Toh ai gadara ake nunamin akanka inba hakaba meyene na dauke a lagos a kawoka nan Abuja dama can dai mahafyarka baso na takeyi ba.
Ya mike tsaye fuskarsa a mugun daure shemau karki sake ki kawo zancen mahaifya ta anan wajen..kece aka soma kira a waya dana yanki jiki na fadi awajen aiki amma har aka kaini asibiti nayi kwanaki ina kwance baki zo kin dubani ba. And den u expect her not to come over and take care of her son? Budan baki tay zatay magana.
Cikin datsar nunfashinta yace ohhh Pls Cut the crap woman and take full responsibiliy of ur mistakes.
"Gaskiya Baki kyautamin ba shema'u! I did not expect this frm u. Da tsawa ya gaya mata hakan wanda sai da taji Tsikar jikinta ya tattashi
batace mai uffan ba ta turo bakin nan nata gaba hade da kunbura mai fuska kamar na wacce zata fashe dan huci.
Muryansa harna rawa yace shemau wayann dabiun naki na ko inkula akan aurenmu yana janyomin maganganu awajen iyayena they questions me several times akanki kiyi imaging ace jiya da dasu mama kikaci karo da wayann damammun kayan da kikazo dashi kanki babu mayafi kuma acikin dare.
Wani Kuka ta fashe mai dashi Ni menayi ni menayi kake min tsawa Wayyo Allah na Mahmud tsawa fa kake min, what sort of domestic violence is dis...toh ni aiki yamin yawa, kuma ai ka gani a tv cewa kawata Halisa ta faɗa acikin ruwa ive to be der for her, toh ni me kake so nayi maka dan Allah. Ciwon nan kamar na mutuwa ..bagashi ma ka warke ba.
Idanunsa yay jaaa cikin sanyin bacin rai wato halisa ma tafishi daraja kenan ya jinjina kai Yace Shema u Inhar ina takura maki kuma zama dani ya isheki ba wani abu bane sai inkaiki gidan iyayenki kihuta duk sanda kika ga zaki iya zaman aure dani saiki dawo gidana mu cigaba da zama but i will not tolerate dis behaviour wann karon shine na karshe da zan gaya maki haka.
Tun dataji ya ambace zai kaita gidansu taji kanta na juyawa aranta cewa take karshenta ma uwarsa ce take cusamai wann ra'ayi..
Ahujajn taja wata balamar nunfashi dan bata sake tay tunani na biyu ba ta rikota kasa kan kafarsa ta marairace fuskarta kamar mutuniyar arziki
"Mahmud toh am sorry mana ya jikin? Inade shine damuwarka bani ba.
Takaici yasashi jan tsaki
Nan ta fara wasu maganganu ita a dole dai sai tayi defending kanta ita dai nunawa take ba a mata adalci ba da aka kawosa abuja ba mene menenta tanamai cewa ai zugashi akeyi akanta tanata kawo maganganu
Mahmud baice mata uffan ya hau cire kayan jikinshi mamaki ya rufeta ganin yadda ya murmure ya dadayin freshhh koda ta shike tasan dolene ana kulawa dashi anan din sosai tunda shine musu dansu kwalli daya tak.
Tun kan ya kammala cire kayan dake manne da ginannen jikinsa gabaki daya mutsamutsan sha'awarta ya karato.
Daga shi sai boxers dinsa ya jawo farar towel ya dora kan kugunsa batare da ya kalleta ba ya fada wajen wanka.
Wani jarabbiyar nishi ta sauke tanamai mikewa agurguje kafin kace wani abu harta sabule nitynta kasa, sanda ta isa gaban madubi ta dan yi juyi ta karewa halittar jikintan kallo dan dama tana jarabbben missing din sex da mahmud musammn ma yanzu dataga ya murmure ya dadayin haske fatarsa tana kyalli, jakarta ta dauka ta dauko wani dripping oil ta inserting dinsa a vagina dinta daya kawo ruwa me yawa akan lkci daga ita sai ita tabishi cikin bathrum din.
Lokacin harya tuɓe ya kunna ruwan shower abisa jikinshi idanun sa a lumshe ji kawai yay ta fado mai agadon abaya.