Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 24

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 24

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 24: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 24. Juyawa tay cikin izza zata fice tabarsa awajen with the…

3,374 words

Juyawa tay cikin izza zata fice tabarsa awajen with the strick intent of removing her self frm the conversation abazata taji an fixgota ta fado jikinshi kirjinta na wani irin bugawa ya dasa mata jajayen idanunshi anata wanda babu alaman wasa aciki "what did u want frm me meenal?

Shiru ta masa ta taba rai tana kicin kicin ya dada tamketa "Inbi matan waje karuwai suna biyamin bukata na? 'cos what do want woman?u need to tell me... "Kkrin kwacewa take ajikinsa ranta a hargitse kamar zatay masa kuka a zafafe tace "bansani ba nide kasake ni, i hate wen u Abuse me..get the fuck off me.

A dan tsawace yace mata "Shut up.. duk sanda Iyaye na sukeson nakara aure kinki sam ki bari, ure alwys pulling a new drama to stop everything dat u cant give me. Why? Ya tanbayeta a wani irin yanayin rauni dan ita kanta tasan ya riga da ya gaji da ita.

Kallon kwayar idanun juna suke ita kanta tasan yau khaleel ya kawo wata mace wallah sai ta kasheta har lahira babu jira. Haushi ma taji dayake furta mata wann maganan..shin da aka hallice maza an haliccesu da wani special attachtment na cin gindin mata ne? Why cant they live witou it? Sabida rauni? Sabida inya gama da jikinta ta zamo karyarshi yay yadda yaga dama da dukiyarta da rayuwarta daga karshe kuma ta zame masa kamar baiwa? NO fucking way!

She love khaleel more than her life but she cant trust him with her body...

A tunaninta ita me ilimi ce, me kuma wayo, she feel she can see tru any human being dan ita irin mutanen ne masu karamin kwakwalwa masu tsananin jin cewa yawan iliminsu yakai su iya karance ma'anar rayuwar kowa da shi,snn wayewarsu ya isa ya hasko musu manufar kowa...Ta jima da ji aranta cewa kmr Khaleel dinma shikansa maybe after her money da shida familyn sa.

Aganinta bibiyarta dayke yin kawai jikinta yake son ya fara samu domin ya raunatata da feelings din soyayyarshi bayan nan kuma ya rabata da dukiyarta gabaki daya. Takan bar tunanin hakan aranta ne a matsayinta na me wayo, she feel No man is a trustee in her dictionary not even khaleel!!!

Tanason dukiyarta tana alfahari da dukiyarta, dukiyarta shine komi nata, shine karfinta shine powernta..she will protect her wealth koda kuwa zatayi hurting namijin da duk duniya take so ne.

Cikin dakikanin lokci ta gama ayyana dukkan wyann zantukan aranta Snn tay yunkuri da karfin tsiya ta tureshi akan gadon tare da fizge kanta a hannunsa da karfin kiciniya.

Tsaye tayi gabansa kirjinta na bugawa da wani irin matsanancin zafi dan tsabar tsorata da yanayin sa datayi nan da nan tafara hawaye dama zubar shi ba wahala suke mata ba ..

Kifi kifi tay da idon cikin masifa "How dare u shout at me like dat ehhh, ni baiwark ka ce, ni baiwar ka ce ehhh. Ta nuna shi da yatsa har tana ɓari" dont u ever touch me like dat kanaji na ko, u and i are equal baka da dalilin sakani abu dole dan ka aureni.

muryan ta harna rawa tafara diri idanunsa yay jaaa yana ta kallonta harta gama tay shiru irin kallon dayake matan ita kanta tasani sarai da akwai wani abu devilsh dake wanzuwa acikin kwakwalr sa.

Numfashinshi na sauka taciki wanda inba kana kusa dashi ba bazaka san yana saukewa ba ahankli ya tsumduma cikin zancen zuci so This girl thinks she is special or what?..she thinks she is equal to me haha, inna saketa yau kuwa na sake banza and i wil have no regrets..he just cant belive yadda take nuna mishi kamr isarta ne yake hana shi iya tabata? "He cud have her da karfi in yanaso amma kuma ba haka yake son yana kusantar matarsa da karfi ba yana tsoron abunda yay ma yar wani ayi dashi, ahnkli ya jinjina kai cikin nazari. Sai yay karamar murmushi shikansa yasan da akwai lokci dazaizo wanda he will show her how Beasty of a man he is...

Miskilallen murmushi me sanyi ya kwace masa ya kar kada kansa slowly dan tun da ya raya hakan aransa saibai sake ce mata komi ba jn yafi karfin cacan baki da ita musammn dayaga gigin feminism dinnn na rudarta dan magana take kamar ba musulma ba cikin tabe baki ya mike kai tsaye tana kallonsa bai kulata ba baice mata cikanki ba ranta yay baqi qirin idanunta suka dada yin jaaaa.

jikin windonsa ya nufa kai tsaye da zimman zai rufeshi sai caraf idnunsa ya hango masa halisa zaune abakin pool tana wani irin busa hayakin tabarta kamar wata kwararriyar yar kwaya kafafunta na cikin ruwan tana wasa dashi hanklin ta kwance tass tassss kamr wacce bata tunanin komi sai nishadi kawai..

Idan ta zuki hayaki sai ta busashi can sama inda zai bule wajen in a very classy and rugged way.

Yadda yaganta cikin kwarewa da wann dabiar yaji annurin fuskrsa ya dauke cakkk dan shan taba agidansa is neva gonna be acceptble at all.

Tagefen datake kallon yabi da idanunsa sai yaga ganan uztaz na tahowa bakin pool din yasha bakar suit da wasu bakaken files a hannunsa da alama wajenta ya dosa.

Kallon hayakin datake busawar ya dinga yana jan tsaki kasar wuyarsa Har uztaz din ya karaso gefenta ya zaune daf da ita bai dauke idanunsa akansu ba jin har uztaz din ma bai wani yadda dashi yau sosai ba...

"Why are they even this close, abun take ya fara neman ya shakesa a wuya, kansa yaji ya dore masa yay masa nauyi ko mesa yau yakejin haushi haushin kowa akanta oho.

Motsin meenal din ne ya sake dakatar dashi cikin lumshe ido da budewa da wata naksasshiyar murya yace mata.... "What do u want?.

Kallonshi da mamki tay ganin yadda kishi da haushi ya bayyana idanunsa karara tace What do u mean kori na kakeyi dan nazo kusa dakai ...khalee...

Ciki katseta yace "Don't speak! Bana son wani ciwon kai yau...i have alot to deal with already.

Take ta sauya yanayin fuskarta tay calm a yanayin marairacewa kamar ba da ita suka gama fada yanxu ba.

"Khaleel i knw jinyan nan baya maka sauki, dont be hard on urself.. kamayi bacci jiyan kuwa? Ya jiki ki oh gosh i forgot to ask abt the peppr incident....

Hannunta data dora kan kafadunsa take maganan kamar data shige jikinsa ya sauke fuskrsa ba asake ba yace.

"I am good. Sai ya dan yi shiru can taji yace Did she normally smoke like that?

Kamar kalman datake jira kenan da sauri tace mishi "Who? halisa..

Ya gyada mata kai

Tabe baki tay "Oh well.. I cant say but habit ne data koyoshi awajen wata shashar yarinya da sukayi fashion life dinsu tare. Khaleel yay kamar zai gane wanda take magana akai amma be ce komi..

Gaba dayanmu mun hanata bibiyar yarinyar amma takiji sabida yarinyar can shedaniya ce...she make her do things..Ya kyabe baki sabida kawarki ce shine zaki hau daura ma wata lefin ko? Da zimman jin bakinta ya fadi hakan sai caraf ta fara zuba kame an kunnata..

Nade hannunsa yay yanata kallon bakinta

Tace, i'm not even saying halisa is clean, dama sai hali yazo daya ai ake kawance..dat girl jasmine gogaggiyar yar iska ce, forget the fact that her father is a big billionaire duk drug din da hannunta ya sauka akai sai tasha daga nan kuma sai maza haka zaka suna wanm rayuwar tare da halisa..

She talks to him asif abun yana mata zafi aranta har tara hawaye idanunta yake yi tana maganan da rauni rauni.

Khaleel just look at wat halisa did to u jiya da ace ta kashe min kai fa, isnt that a dump move?? Ita tay hauka ta rasa nata nima sai ta kashemin nawa kenan mutaru mu lalace?....Abun ya ban haushi aiko dan darajar abunda nake mata arayuwa bazata min haka ba..i open my home to her despite knowing the consequences...

Cikin katse zubar nata a nitse yana kallon fuskrta yace what consequeces?

Shiru tay kamar tana jin nauyin furta komi har da sauke idanun ta kasa tanamai sauke ajiyan zucya me masifan nauyi.

Can saida ta kakalo karyan da zata fadi snn ta kalleshi cikin ido tace zaman halisa agidan tamkar kariya muka bada rayuwarta, toh wayasan me zasuje su aikata da kawartan a waje musmn yanxu da kowa yasan bata da wani tsayayyen saurayi, she may live her life with no rules...I'm her best friend nasan abunda nake fada khaleel..

Ahnkli yace u think she will sleep arnd?

cikin sauke numfashi tace "kind of,...Arna suna da tawakkali ne..?saurayinta fa ta rasa har take son kashe kanta akansa kaima dei think mana...nide Kawai de haka nake ji araina zata iya bada kai wa kawarta izuwa harkan maza..i knw her enuf to knw wht she can do. Ai kamar Lkcin da take karamace lkcin she did all those bitchy things with men to get things done easily with her life, ada can fa kenan acikin talauci da wahala tabi maza dan samun sauki to mezai hanata yi yanzu datake da kudi?

Khaleel yay shiru kamaar maganan bai raunanasa a kirjinshi ba hannayen sa daya dunkule ya sake ahankli Can cikin sauke ajiyar zuciya yace Thank god ure just thinking abt all these horible things...

Kasar wuyarsa Yay scoffing cikin shanye azaban zafin maganan nan aransa, wanda daga ganin kwayar idanunsa zaka iya fahimtar cewa yay babban nadamar tambyar meenal din wann questions din sosai..

Har sanda yaji dama dama akan kirjinshi snn ya dago kai ya kalleta..

"Kema yakamata ace kina mata fata me kyau a matsayinki na babban kawarta...In har akwai wani abu da kikaga tanayi marar kyau wanda be dace da ita ba agani na kece zaki dakatar da ita ba ki haddace details din har haka ba...meenal, u need to stop talking ill of others, let her past rest..asanina dake bana tsammanin ma kinsan wancan yarinyar sosai (jasmine) dan naga ma ai bakwa shiri ko, isnt she the girl ure fighting a asibiti ranan, pls stop judging ppl, i did not hear a single fact sai opinion dinki..alwys rmbr that ur life isnt perfect too, ..

A kangare ta dinga kallon sa she is clearly chocked and shocked she even tot khaleel zai jiye mata suyi doguwae hira akan halisa dan ta gaggaya mai komi da komi aganinta inhar furucinta zai cusawa damuwa harma yakore zach din arayuwar halisa to ai kowani namiji ma zai iya fadawa tarkon karerayin ta cikim sauki.

She just cant belive yadda khaleel ya shashantar da zancen snn ya soma mata wa'azi.

cikin dada son ya wofantar da zancen yace "its hard for me to belv all this gaskiya it doesnt make sense sumhow just like yestade kin tabbata yarinyar nan ne ta baki abincin nan ki kawo min kuwa? anyways koma meyene ya wuce amma kisani duk hakan ba ajinki bane.

Wani irin tukikin Haushin shi taji ya gurnutso mata a saman kirjinta, wai shi khaleel acikin mazan ma shi wani irin dakakken zuciyace dashi da maganarta bai shigesa a sigar datake son din ba

Excuse meye laifi na dan nagaya maka zance akanta...ure my husband so what in nayii hirar kawata dakai. Kuma karya zan maka ne? Khaleel wat are u sayin..

Making it sound clearly yace iyakar abunda na tambaya shan tabar ce Ders No need for all this abeg.

A hayyake tace But u ask me abt consequences.. Tsabar haushin daya bata idanunta sunyi jaaa suna harararsa kamr zasu fado kasa huci takeyi abayyane dan tsabar yabata tsinannen haushi tanaji kamar ta daka tsalle ta nausheshi a baki...

Yace toh ya isa haka meenal naji nagode abar maganan haka nan and u don't have to talk abt my condition anymore okay.

"Tsaki taja masa me sauti snn tace rubbish saikata wa'azin ka anan kai kadai, na tsani inzo ina taimakon mutum akan aikinsa snn ya maidani kamar wata magulmaciya."I am out of here. Ta kama hanya fuuuu zata bar masa daki har tay nisa da dan karfi yace Amina wait...

Ko juyowa batay ba ta tsaya cak daga kofar tana huci dan ranta bakaramin baci yay ba

Fuskarsa babu yabo babu fallasa yace bana son na karajin maganan yajin nan..let it slide since am okay i will handle everything by myself ki fita acikin maganan pls..karna karajin maganan.

Ta juyo ta kalleshi a kufule idanunta kamar zasu fado kasa dan harara "ka dade bakayi handling din ba mchew"

...kan yace wani abu ta fice fuuu kamar iska a bude ta bar masa kofar dakin tsabar fushi bata san sanda tabar sashen nasa ba....LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS

TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446

DO NOT SHARE.....

#SURAYYAHMS PAID BOOK 08060712446 CHATS ONLY

fannin su hajya binta shirye shiryen tafiyarsu turkey da hafsat kawai ta shigayi ayayinda hafsat din take cikin wani hali na matsanancin tsoron sakewa atsakar gidansu mahmud badon komi ba sai dan ganin shema'u datakeyi kullum.

Sosai zuciyarta ya karye dan ita kadaice ta san yanayin yawan muguntar shema'u wanda duk cikin sun nan babu wanda ya sani, ganinta datay agidan sosai ya dawo mata da memory na wasu worst experience dinta da ita, kamar irin dukancin mutunci datake mata kowani safiya da ruwan sanyi datake kwara mata akai da ranar data ƙona mata kan harshenta da tafasasshen ruwan zafi

Sau babu adadi ta sha yi mata tsirara bayan ta laka mata sharrin sata haka zata zage iyayenta tsaf kuma ayanayin mafi kaskanci da tozartawa.

Aranta gani take kamar In duniya zata kife ayau a sakeyinta jitake kamar bazata taba iya mantawa da wasu abubuwan da shema'u tay mata ba.

Yau Tun da ta shiga dakinta sai bata fito ba har sai da lkcin daura abincin yay anan ma bata wani saki jikinta ba kominta a dar dar takeyinshi da kyar da wahala take iya sake komawa can sama sashensu domin kaima mahmud abincin ranan sa na kowani lkci, ahakn ma bata iya jure tsayawa a inda yake kawai tana kammala serving dinsa sai kaga ta bace buut ta sauko kasa ta koma dakinta ta zauna cikin kadaici da tsoro.

mahaifyar mahmud hjya badiatu data ke lura da yanayin tan abun sam baiyayi ma zucyarta dadi ganin yadda zuwan shemau gidan ya katse ma hafsat walwala da jindadinta gabaki daya

tarasa wani irin tsoron shemau hafsat din takeyi wanda gabaki daya presence dinta ya gama rikitata ya hanata samun wani nitsuwa tare da kowa.

Hafsat Taki sam ta zauna a inuwa daya da su bare kuma mahmud tabi ta kumshe kanta a cikin daki cikin tsoro da tunanin rayuwa.

Wani lokci haka zata naɗu akan gadonta tayta kuka marar kara ita daya tana lissafi a kwakwalta shin ta ina ne ma ta dace da zamowa kishiyar shema'u...

Abun sosai ya fara damunsu hajya aransu Dadin karawa da basu yawan jin duriyar shemau acikin gidan dan tun safe take ficewa bata kuma kara dawowa cikin gidan sai can dare lokcin kusan kowa yay bacci gashi nan dai haryau mahmud beson jin lefin matarsa kwata kwata.

Hakan yasa iyayen nasa biyu duka suke yawan samun sabani dashi

Wani bin hafsa na rakube najinshi yadda yake kare matarsa agaban iyayen sa duk da shaidojin da ake basa.. duk da haka babu abunda yafi karya mata zuciya game da shi kamar yadda yake yawan nuna cewa bazai fallasa aurensu a fili ba sabida baison matarsa shemau ta raunatu.

In her own little fragile heart takanji ta kaskanta tunda har matsayin shemaun aransa yakai ace ita a boye nata matsayin dan kar ran shema'un ya baci.

Wani bin takanji dana sanin shiga cikin wann auren, wani bin kuma takanji kamar alfarma kawai akeyiwa rayuwarta So, akan wani daliline zata saka ranta na samun matsayin matar aure a zuciyar mahmud bayan ita bakomi bace awajensa face abar tausayi???...

Yau ranar sunday sassafe vicky ta fito a shirye da kayanta tare da yar uwanta samantha suna ma junansu sallama cikin kewar juna.

Samantha ta shirya zataje church dan haka ta hada vicky da driver yakaita har airport dan ta dawo lagos. Bata ma gayawa kowa batun dawowartan ba dake urgent ne. Jiya aka tura mata sakon email cewa ceo na elmario ya tura mata sakonni a computer ta dake gida.

Sam bata son tay wasa da wann babban daman musmmn ma dataci burin yaface kanta daga rayuwar femi cikin ruwan sanyi.

Batun business din ne ya sakata yin shirin gaggawa cikin dare juya tayi booking jirgin da zaai dawo sa ita garin lagos wajajen 11.30 na safe ta iso gidanta kowa na mamakin ganinta.

Banda masu aikinsu babu wanda ta tarar agidan, dan Koda ta iso hutawarta tay kadan snn ta dudduba boyayyun sakonnin kayden dayake turo mata ta private email din kamfaninshi dake computerta zama tay ta amsasu cikin nitsuwa ta tabbatar masa inda taje snn ta gaya masa cewa ta dawo.

Hanklin kayden akwance yake sanin cewa vicky is not in good terms da rival dinsa femi, yana sane da cewa ita kadanta ta tafi abujan sabida bayan tafiyarta yana yawan ganin henry da femin agidansu kuma yasan me sukeyi most of the times in sun kebe.

Yana da recording din femi in action yafi kala talatin daya ajiyesu a chip dinsa shikansa baisan yaushe zasu amfanesa ba.

Bayan sun kammala chat da vicky wanka kawai ta fada, sanda ta shirya kanta tsaf cikin wata peach gown snn ta fito taci abincin da suzan ta girka mata hadadden tuwon sakwara da miyar egushi taci tay dam dam

Bata bar gidan ba saida karfe 2.30 na rana yayi yau sunday tasan nile yana gidansa dan haka ta wuce gidan direct dan ta samesu duka atare

Sukusan biyar a falon suna game suna nishdi akaro na farko da nile ya dan zauna acikinsu suna nishadin tare ana buga ball a ps which is so fun Gidan ya cike da surutu Wani irin dadi Leo yake ji ganin kansa acikinsu prince femi harda wasu abokansa masu masifar kudi su biyu da sukazo wai sunzo gaishesa duk basusan bakinsu daya bane da abokinsan.

Suna cikin wann yanayin nishadin saiga nan vicky agidan tun daga waje take jin muryoyinsu kamar ana wata hidimar aciki abun ya daure mata kanta sosai.

Bell ta danna kusan sau uku kafin nan nile ya tashi ya iso bakin kofar yabude yana ganinta yaji wani irin farinciki ya mamayesa wawar rungumar da sukama junansu yasaka femi yay mikewar tsaye dan ganin wayene ya shigo yana lekawa kuwa suka hade ido da vicky kallon tsaf takaremain ganin sa wasai ga wani katon kwalban giya a hannunsa jikinshi ba ko aron riga.

Suna hade ido ya wani bata rai itama take ta tsime tay kamar ma bata san shi ba..ganin ta basar dashi shima ya basar da ita ya nemi waje ya zauna yanamai ce ma aboknsa its victoria.

Rike da hannun Nile vickyn ta karaso cikin falon tanamai karewa yanayinsu kallo cikin kyabe baki suka gaisa da kowannensu leo ya taso yazo ya gaisheta cikin girmamawa.

Tunda tazo Hanklinta gabaki daya na kan kaninta ne bata wani kula femin sosai ba shima bai wani kulata ba dake mind dinsa yanxu akan burinsa na samun nile din kawai yake..

Sama sama ta masa tambaya akan abunda ya faru yana amsata ciki ciki cikin shan qamshi itama nan take ta nuna masa cewa tafishi iya shan qamshin shiyasa bata wani tsaya jajanta masa ba wanda Hakan yasaka ko kebewa bata nemi tay dashi ba.

He suggest he want to be spending time with them tace masa is fine with her insu nile din sun amince.

Nile najin kunyarta bazai iya cewa a'a ba, msn da abokinsa leo yanuna musu shima yana jin dadin companyn su femi sabida kudin dayadan fara rudarsa and the fun hakan ya tursasa nile ya hakura yabar maganan ahaka.

Vicky bata wani jima agidan ba tace ma nile din ita zata je kasuwa sai gobe zatabi wajen aikin sa suyi magana me tsayi akebence sabida yaune tadawo daga abuja kuma tanada aiki sosai datake son kulawa dasu na yaran university da aka damka matasu a makarnta.

Vickys mind is on her business now musammn ma wanda take tattauna wa akai da kayden a computerta sede dik sanda femi yay wani abun sai taji ranta na kuna sosai.

10 am sunday:

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull