Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 23
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 23: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 23. Mamaki ya cika idanun nile sai baice musu komi ba yay masa…
3,367 words
Mamaki ya cika idanun nile sai baice musu komi ba yay masa jaje femin sai nishi nishi yakeyi kamar zai mutu harma baicewa komi haka suka kaisa cikin gidan atare kusan adaddafe
Tunda suka shiga gidan femi yake dada narkewa wa nile ajikinsa kamar dan karamin yaro abu kadan my back my leg sai sannu sannu suke ce masa kowa najin tausayin yanayin femi.
Suna cikin hakan sai ga abokin nile da suke zama tare din ya fito shima.. ..cike da jajantawa abokinsa leo ya kalle yanayin jikin femin snn ya kalle nile yanamai cewa bro what happen to ur brother inlw haka?
Atakaice Nile yace masa he was attacked..
Da yanayin tausayi leon ya dubi femi yace thank god for your life sir..
Femi ya amsashi da kyar Kowa awajen na jajanta musu kamar dagaske.
To avoid further questions frm nile henry ya zauna yahau giggila musu karya yana basu labarin yadda komi ya afku..
Acewarsa barayin basu samu sun kama femi bane shiyasa sukayi tsere dashi hakan yasaka yaci gudu shiyasa ma kafafunsa da bayansa ke masa matsanancin ciwo sunje asibiti ma har an dubashi an basa magani gashi likita yace musu femi yadan tsorata bazai iya zama shikadai ba toh vicky batanan ta tafi abuja shiyasa kawai yace akawosa nan wajen nile din yadan zauna tare da su for safety reasons tunda duk sudin family ne he wll be more comfortable here.
Abokinsa leo ne kawai ke amsa shi nile din kuma baice komi ba har henry ya gama karyansa yay shiru.
Tashi nile din yay zai hada musu coffe, henry ya miƙe buut kamr an tsikare shi wai zai tafi zaije police station akan case din yanata burga tare da musu barazanan cewa zasu saka akama barayin acikin gaggawa.
Anan ya tafi ya barsu da femin, yana ficewa Nile ya barsu a falo tare da leo suna dan hira sama sama yaje kitchen ya hada masa tea me kauri hade da toasted bread me sardine tuffings haka suka lallaba femi Ya zauna yaci kadan sann yay bacci...
Nile baisaka komi aransa ba haryay wanka da niyyar kyale abokinsa a gidan dan yana kulawa dashi
by 7.30am ya shirya kansa tsaf cikin wata casual dress riga da wando na marks and spencer yay pairing da balenciaga booth kalar face cap dinsa snn ya fice wajen project dinsa saidai yau Tunda ya fara aikinsa a field yanayin jikin femin ne kawai yake dawomasa a idonsa dan tunani yake ko ya kira vicky ne kai tsaye dan ya sanar da ita komi ko kawai yay shiru su kula dashi harsai vickyn ta kammala aikinta ta dawo...
Daga bisani Aikinsa kawai ya cigaba da yi batare da ya yanke wani hukunci akan haka ba.
5:30am morning
Yadda khaleel ya kwana da matsanancin ciwon sha'awa ajikinsa haka ya farka dashi, kusan a kunnen shi aka kira sallahr asubh har aka shiga sallah bai iya yin motsi akan gadon ba sabida daure shi da mararsa tayi gam gam..
Juyi yake from one end to another idanunshi da sukayi jaaaa ya tamkesu gam yana sauke wasu kananan nishi nishi masu dan karfi hanun sa damke da erection dinsa dataki hakura tay sanyi dan tun jiya da meenal din ta tsokanota tabarshi a hakan jikinshi baiyi sanyi ya warware ba da ciwon marar yay bacci still ciwon marar ce ta farkar da shi, Har saida yayta murkususu na tsawon mintina cikin azabar radadin ciwon mara snn ahnkli ya iya bude rikitattun idanunsa.
Daga nan sauka yay akan gadon yana tafiya ahnkli hannunshi tamke da cikin da datake mai kananan ciwo har yakai kansa cikin bathrum..
Yana shiga ko kulle kofar baiyi ba ya nufa toilet tare da rike manhood dinsa da hannunsa ya lumshe ido yana girgizawa da dan sauri kafin nan wata fitsari me zafi ta zillo waje daga ciki..tun da fitsarin ta fara fita yasoma jin dama dama. Yana gamawa yay sarki sann ya kunna cold shower akan sa yadda kasan an masa duka haka jikinshi tay lagwas baijin karfin yin komi face da ya jingina gadon bayansa a shower wall din yay shiru yanamai sauke ajiyan zuciya masu matsanan cin nauyi....
Idanuwanshi a lumshe baijin saukar komi a sulbabben fatar jikin shi face saukar Ruwan sanyi datake sanyayashi....
Zucyarsa na wani irin bugu moment dinsa na jiya da meenal kawai ke dawowa masa acikin idanunsa, takaici yakeji har ransa dan duk da ta barshi yay ko da kadan ne dabazai shiga wann wahalliyar yanayin dayake ciki ayanxu ba..
Shide haryau bai taba ganin mace marar imani kamar meenal ba, ransa a dagule ya tuna cemai kawai tay bari ta rufe musu kofa amma tay tafyarta tay banza dashi harda kullesa a dakin.
Ya gama lura da cewa She dont really care abt his desires inma mutuwa zaiyi yasan ba damuwar ta bane wann...yasan da wani namijin ne da akan haka ya korata gidan ubanta duk ya rasa mesa yake yawan dagawa meenal kafa despite starving him of his right.
Wani Diff ya rike nunfashinsa dan yau Kwata kwata Baison ransa ya baci kamar na jiya aikine dayawa agabnsa gashi nan da kwana biyu ogansa zai taho lagos dansu tattauna.
He need to get all his works ready.. tunanin hakan daya shigo masa ya sashi kara azama yay wankan akan lokci yabi ya hada da alwala sann ya daura farar towel me kauri akan kugunsa ya fito.
Lokcin ana neman kusan karfe biyar da minti ar'bain dan haka baiyi wata wata ba ya killace jikinshi snn ya shimfida sallaya akasa a dakin ya gabatar da sallahn safiya
Ya idar kenan yaji cikin sa tana murdashi cikin dauriya ya basar har ya kammala duk wata azhkar din da zaiyi jin cikinsa nakan murdawa yasaka ya tashi a daddafe ya cire jallabiyar daya saka yabar kansa da clean robe snn haura saman gadonsa yadan kwanta a rigingine cikin wani irin mawuyacin hali
baccin bazata wanda bai shirya mai bace tay awon gaba dashi nan da nan ya fara kallon kansa a mafarki tare da wata doguwar yarinya me matsancin kyau da doguwar suma, sun saka fararen kaya iri daya, awani waje me masifar kyau Me yawan niima ga fararen curtains da iska ke rairayi dasu,sassanyar sautin dariyar yarinyar ne ya karade wajen gabaki daya, Yana murmushi yana binta abaya tana gudu suna dariya me cike da nishadi da farin ciki da alama yanaso ne ya kamota domin yaga fuskarta..
binta yake cikin zakuwar son yaga ya riketa ajikinshi sun zama daya duk kkrinsa ya kasa sakamakon wasa da hanklnsa datakeyi tanamai dada boye masa kamaninta acikin fararen kyallen da suke zagaye dasu da kyar kafin nan ya riko hannayenta izuwa nashi yabi ya dora hannun nata akan kirjinsa tana jiyo bugun zucyarsa batare da ta bayyana masa fuskarta ba
Wasu irin kalamai masu sanyin dadi game da ratsa zuciya take gayawa masa shikuma yana wani irim murmushi yanajin kamar zai narke awajen tsabar dadi
sanda ya mika hannu zai yaye curtain din yaga asalin fuskrta yaji an rikeshi ta bayarsa gam fincike kansa yay da karfi yana bude labulen kuwa yaga wayan kamar iska ta bace awajen.
Daga nam ya fara jiyo muryanta kasa kasa har muryan nata ya fara fito masa da karfi.
razana yay dayaji dariyar ya rikide ya zamo muryan halisa zak kusan agaggauce ya daga idanunsa da sauri koda zai ganta, sai kuma yaga bayanta da doguwar suman ta daya zubo ya rufe gadon bayanta iska me sanyi na wani irin swaying dinshi tana gudu tana masa dariya me mugun sanyi.
Khaleel ya kasa motsi anan ya zuba mata idanu a zucyarshi yana Allah Allah ta waiwayo shi dan ya dada tabbatarwa Har can saida tay nisa sann ta juyo da wani irin murmushin data sakashi yay sumewar tsaye ta waiwayeshi tana kiran sunansa da asalin muryantan daya sabaji..
Duk dama mafarki ne amma sosai ya tsandare ya kasa motsi kmr an dasa mutum mutuminsa ayayinda halittar dayake bin ta dawo masa halisa Halisan ma ba wacce ya sani a duniya ba this one is taller finer ga gashinta kamar na matayen aljanu dogu wuce tudun duwawunta me cika da duhu murmushin datake masan bai taba ganin irinsa a fuskarta ba dan kuwa sanyinshi da kyaun sa akan fuskarta yakai ya narkar da duk wani mahalukin daya xuba idanunshi yake kallonta
Sanda tay masa nisan sann ta juyo ta kalleshi da wann kawataccen murmushin Gani yay ta nufoshi da danbanzan gudu yanayinta cike da farinciki me yawa...
Shikansa baisan sanda ya bude mata hannayen sa domin ya tarbeta ba dan alokcin jin yake kamar itace missing piece dinsa dayazo nema a duniya daharyau bai samu ba.
Har wani ɓari ɓari jikinshi yakeyi yanajin kamar bazata karaso arms dinsa ba, aikuwa tana daf isowa gareshi tana murmushin ta miƙa mai hannu abun hannu dake makale a wrist dinsa ya tsole masa ido ya kai hannun sa kai ya shafa kan abun hannu babu zato babu tsammani yaji ta fanjam ta fada acikin wani katoton ruwa da wani irin razanannen murya ya kira sunanta, wani irin haske ne ya mamayeshi ya farka a mugun birkice kuma a tsorace kamar an koroshi da masifar gudu a mafarkin har yana haki akan gadonsa shikadai
Lumshe idonsa yay ya bude yanamai furta hasbiyallah wa niimal wakeel da duk wata adduae dataxo bakinsa kirjinsa yana bugawa da matsancin karfi gabansa yaji yana fadi sosai..
da kyar ya dawo cikin hayyacinsa yanamai tambayar kansa shin wann wani irin wawan mafarki ne haka?
Karar famjama acikin ruwan dayaji ata bayan dayan windown sa dayaji yasashi dirowa akan gadonsan babu shiri ya isa jikin windon dake doguwace me glass wall sai ya budeta daga sama har kasa ya fita ta baya ya tsaya akan corridor yanamai kallon cikin kantamemen ruwan swimimg pool dinsu dake motsawa shikadai Alama ya nuna masa cewa mutun ne ya fada acikin ruwan.
Har yanzu tsoron daya debo acikin mafarkin bai sake shi ba, Curiosity yasakashi ya dada lekowa daga saman benen windonsa yana mai leka cikin ruwan shikansa baisan wayake son dubawa ba duk dama zuciyarsa tasani sarai.
yana lekowa kuwa yaga inuwar doguwar mace kamr na mafarkinsa tana swimming perfectly acikin ruwan for a moment saida yaji kansa ya sara mashi yafara ganin kamar cigaban mafarkin ne kawai yake kallo agabansa.
Lumshe idonsa yay yana budewa kuwa dede lokcin halisar ta dago kanta kenan izuwa waje kayataccen murmushi me sanyi ne akan fuskarta sabida tsayin datake dashi yasaka ta tsaya cak acikin ruwan tana wasa da yatsunta acikin ruwan tare da yarfa jikakken sumanta baya...
Hannu yasaka akan idonshi ya goge idanun kadan dan ya tabbatar ba cikin mafarkin yake ba...
Cikin lumshe ido da budewa ya kureta da rikitattun idanunsa da suka kasa daukewa kanta shikansa baisan mesa yake kallonta da dukkan zucyarshi haka ba. Tanaa cikin ruwan ne bai gama ganin abunda ke jikinta ba, zallan Jikakken sumanta daya mammanu bisa saman kirjinta da gefen wuyarta yasakashi kasa iya motsawa awajen jin dukkanin gabobin jikin shi yana amsawa da wani irin yarrrrr.
Kafin hakan ya faru ata dayan fannin kuwa wajajen 8:00am na safe meenal ta farka a bacci "oh shit"..ta furta snn ta tamike ta zauna kan gadon tanamai dafe kai ganin ko sallahn safiya yau batayi ba dama kuma bai dameta ba...
da uban sauri ta diro kasa tana ta mamakin yadda yau khaleel ya kyaleta tayi bacci har haka sai snn ta tuna ashe ma tabarsa acan yay baccin sa, tsaki taja ta mike tsaye tana daura igigyyan nitynta, agogon gefen gadonta ta kara kalla sann ta jawo jacket din nityn tana mai zura kafafunta a sleepers cikin gaggawa.
Wani kara taji tun daga can can dakinsa izuwa nan nata dakin tafa jiyo sautin muryansa yana mai kwalawa halisa kira da mugun karfi..
razana tay hartana dungure akasa a rikice tayo waje ta nufi kofar dakinsa kirjinta na bugawa da wani irin karfi dan tabbas anan taji ihun ya fito.
"..murda kofar tayi taji a kulle ta harde hannunta tana daga tsaye tana balla ma door din harara "..haka kawai ranta ya baci dataga hakan toh ihun me khaleel yay haka ko wani abu ya samw halisan ne???ko inqqma yaje oho, dakinta ta koma a kufule tana jan tsuka wata sabuwar guguwar iskanci na balain wajijjigata tanajin kanta yau a sama daidai da uban kowa.
Abun nata damunta aranta amma haka tay banza dashi aikoma miyene ya hadasu khaleel yake ihu zataji daga baya.
kayanta ta tube ta zari towel ta wuce bathrum tayi wanka harta fito sann ta tuno batayi sallah ba ta koma tayi alwala tazo tayishi a girgije, awajen ta aje abayn ta hau kujerar gaban madubi wani hamshkiyar kwalliya ta somaa tsalawa fuskarta evrything with dark purple idonta yaci shadows na purple and black sai tayi kyau matuka,wata tsaddiyar arabian gown ta dauko royal blue me ratsin gold but she needs sumone to fix her necklace kamar princess, tsaki taja har yanzu da bataji duriyarsa ba..haka ta hakura ta saka abun wuyarta dakan ta ita tanaso tay rayuwarta ne irin na matan da mijinsu yake mugun jidasu amma sam khaleel baya ganewa.
With all thse jan aji datay daga bisani sai taji kuma hanklinta sam yaki kwanciya"what if halisa is in danger ne shiyasa khaleel yay wann ihun sunantan da safe..
Jinjina kai tay ahankli snn tace ,"i think i have his spare key...if that dat maybe da case. Tana fadin hakan ta mike tsaye cikin sauri ta bude wani drwer ta dauki keys din a aggauce ta dauki gucci bag dinta ta fito tana tafiya akan heel dinta kamar zata karye
dakin halisar ta nufa taga wayam bata ciki sede room din is soo neat yana qamshi gashi an gyara gadon kamar ba ataba bacci akai ba.
Juyowa tay ta nufi dakin khaleel duk tunaninta suna tare ne acan dakin nasa take taje jikinta ya soma rawa dan tsabar saurin datake anan falo ta yasar da tsadadden jakartan bata sani ba
tana kaiwa kofar dakin sa tasaka key ta bude agaggauce ta watsalo ciki tana haki within sum secnd harta duba kan gadonsa da idanunta da bataga halisa ba ta sauke ajiyan zuciya sede tana daga kai can jikin window ta hangesa daga shi sai sleeping rob dinsa yana tsaye ya kure wani tawaje da kallo kamar na dasashi...
Ajiyar zucya ya kufce mata,tahowa tafarayi ahankli tasha mamaki da ko karar heel dinta bai ji ba.
gefen sa ta taho ta tsaya batare da ta tabashi ba ta dan leka kasa setin inda yake kalla dede lokacin Halisa take fitowa daga cikin ruwan in view of her full body wani irin tsinannen farar braconet trunk ne ajikinta ya jike shakaf tsayayyun nonowarta da sukafi na yar shekara sha uku tsayuwa sun harbo sun tsaya kyam, pointy nipple dinta kamar zai bula rigar dake sharara ce kuma baikai saman shafaffen cibiyar ta ba, sai dan guntun bum din datasaka ta kasarta dan guntu dashi shima sharara dukkanin cinyoyinta awaje..
Fitowa tay acikin ruwan in a majestic way sabida wayarta data aje agefe yana ringing bata san ma ana kallonta ba but she is quiete aware nan din ta bayan windon khaleel ne....
she have just decided to live her live the way she wanted to.
Daga yau tanaso ne ace suna isa gaban dr aseem jibi shidakansa da kuma bakinsa ya gaya ma Dr aseem cewa bazai iya zama da ita a gidansa ba
Suman kanta daya mammamanu mata a gefen wuya take dan tsantsamewa da alama khaleel ya jima a sume yana kallonta shikansa bai shina ba..
Wani abu me zafii da karsashi Meenal ta hadiye a magworonta ta karance yanayin dayake cikin sn ta kalle halisan masha Allah she is one the most impeccable halittar Allah data taba gani, babu wani cikakken ɗa namiji zai ganta ahaka baiyi freezing ba doguwar mace ce wacce bata fiye tsiriranci ba gata da hour glass shape me daukar hankli da kuma me siffar kugu na cikakkun mata.
Babu tantama tasan abunda ya daukewa khaleel hanklinsa kenan
ahnkli ta juyo ta kalleshi ganin baiko motsa ba wani tukikin nunfashi taji ya kufce mata kusan a tsawace ta kira sunanshi ..khaleel...LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS @ 08060712446
DO NOT SHARE..... LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446
Dirar kakkausar muryanta akansa ya razanar dashi kadan agaggauce ya juyo caraf suka hade idanunsu waje guda ganin irin kallon data kemai yasaka wani tsiririn ajiyan zuciya ta kufce masa dan har ga Allah baisan yaushe ta iso nan din ba.
Looking at his mixed reaction closely cikin yatsina fuska tace Me kakeyi anan haka da sassafen nn khaleel?
Dauke kai yay Bai amsa ta ba ya cigaba da kallon gabansa yay kamar abun data ganin be darashi ba
just to make him feel guilty yasaka ta daga kai ta kalle inda halisan take dede lokacin halisa tana tsaye tsar full mace tanakan amsa wayrta hankli kwance...
Kwafa meenal tay tanamai kare ma jikintan kallon kurilla jin wasu abu na tsananin kishin kyan jikin halisan na caccakkar zucyarta taja numfashi ta ciki snn ta juyo tace mishi humm ta dan karkada kai tanamai kallon kwayar idanunsa ,
Kasa hade ido da ita yay dan da farko zuciyarsa har ya dan harba da ganin irin reaction din kan fuskrta daga bisani kuma sai ya shashantar da abun ya yabi ya dake cikin samar makansa nitsuwa Bai amsatan ba still cikin basar da kallon datake mishin ahnkl yace yaushe kika zo nan.. ke bakya sallama ko...
Cikin wata sassanyar harara data watso masa da gefen ido Tace hmm makaine zanyi wa sallamar? nide yanxun nan nazo,kuma ive been shouting ur name since ina kai kunnenka..
Ahankli cikin katseta yace Ohhh banji ba ai. Ayangace tay rolling eyes dinta snn tace "Ina kuwa zakaji while ure busy enjoying the view hmm...
Kallon fuskarta yay boldy yace 'what view? ya bi ya hade rai tun batakai ga amsashi ba yaja jikinshi kusa da ita ya barta tsaye abakin windon tanamai bin bayansa da wani irin miskilallen kallo.
Cikin dakin ya koma ata baki bakin gadonsa ya samu waje ya zauna cikin sauke ajiyan zucya shikadai yasan yanayin daya shiga ciki a lkcin dayake kallon halisa acikin ruwan nan,gabobin jikinshi gabaki daya basu masa dadi ya rasa nitsuwarsa banda adduar neman tsari wa zucyarsa babu abunda ya dinga yi.
yana zama abakin gadon sai gata nan ta iso gaban sa cikin tafiyar takama cikin sauri ba yabo ba fallasa tace khaleel Ihun me kakeyi dazu ne?...
Batare da ya kalleta ba yace "ihu? Sai kuma ya tuna ashe ya kira sunan halisan da karfi acikin mafarkinsa duk dama bai yi tsammanin har meenal din zataji ba sounding un interested da zancen yace i dont knw..me kikaji?
Ta kafe shi da ido snn Tace "Halisa" sumone shouted halisa too loud.
Yana daga kai Suka hade ido yaga tanata kallonsa suspiciously, bata ransa yay yace "And u tot is me ashe baki da hankali? Dake A mugun kame yay maganan wanda hakan Yasaka ta kasa gane gaskiyar a yanayinsa gabaki daya.
rau tay da idanunta i dont knw amma ai naji kamar voice dinka ne shiyasa ma nazo nan na dubaka Anyways i just came in to check on u too.
Ya jinjina kai hmm you came to check on me ko na mutu ko ban mutu ba ko? Jiya meya faru kika kulleni anan kikay tafiyar ki..
Dauke kai tay dan Tasan abunda yake nufi sarai sede tsabar batason suyi magana akan hakan yasa Cikin sauri ta sauya zancen da girman kai a muryanta ure too dramatic khaleel daga zuwa dubaka shkn sai ka kawo wani magana, why are u obsessed with me? baka da control ne ko me kowani time wify things wify things...my body is not a food.. ga nan babban matsala agaban ka amma ka kasa facing sai ni? Wtf!!! Da wani irin jiji dakai tare da tsantsar jin kanta ta fadi hakan batare da jin shakkar komi ba..
Girarsa na sama adage jin kirjinsa ta aamsa da takaicin maganan Yace i dont even have to get wat u are saying cos they all rubbish babban matsalar danake magana akai ya wuce yadda kike hanani hakki na...? Waht do u have to say abt that..