Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 22
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 22: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 22. Ganin Dariyartan ya yanke cak aransa sai yaji dadi. Meenal…
3,345 words
Ganin Dariyartan ya yanke cak aransa sai yaji dadi. Meenal kuwa harda wani lumshe ido jin kiss din ya shigeta sosai.
Ahankli ta shiga shafa gefen sajensa tanamai janye idanunsa daga kan halisan da karfi izuwa cikin nata suna hade ido kuwa ta shagwabe fuska cikin wata kisinnyar murya tace Baby are u okay? Am so sorry abt halisa..i promise hakan bazai sake faruwa ba
Kafin ya amsata ya juyo yaga wayam babu halisan awajen sai kuma yaji bacewar tata ya dame shi aransa sosai.
Yana tari kadan kadan yace ma meenal bari na dauko wani abu a mota. Inason na sha ruwa can u get it placed for me in my room?
Tana murmushi tace yess sure.
Yana fita ta fashe da dariya me sanyi tare da bude watsap dinta agaggauce danta karanta coment din mummynta akan video clip din... LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446
DO NOT SHARE..... LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS @ 08060712446
Kusan sakonni sunfi biyar ajere hajya nadiar ta turo mata tun kan ta bude tafara dariyar mugunta ita kadai..
"aikinki na kyau my baby karki bar yar iskan nan tanashan iska a gidanki let this be the beginning inba so kike ta nuna maki halinsu ta arna karuwai ba, sann Ki tabbata kin kwana kusa dashi yau tell him more, and watch how he will react with her gobe. Kinsan maza wawaye ne yanxu ne zaki samun daman da zaki iya cusa masa tsanarta sosai aransa harma fiye dana da cahn..
Meenal tana murmushi tarubuta kishakuruminki mummy ai saikinga ma cacar bakin da sukayi agabana hahaha ynxu de yafita yaje dauko magani ne a motarsa amma yace na kai masa ruwan sha cikin dakinsa.
Hajy nadia Tace Okay stay with him tonyt do wat eva it takes kinji?
Tun meenal din bata amsa ba ta turo mata voice note tanamai gaya mata abunda zatayi aciki
Emoji kawai meenal ta tura mata sann ta fita a chat din tana dariyar mugunta hartana kwantawa kan kujera cikin hakin dariya.
Daganan ta mike taje ta sauya kayan jikinta izuwa wasu tantiran kayan bacci snn ta dauko ruwan me sanyi sosai ta kai masa room din nasa tabi ta zauna abakin gadonsa tana jiran shi....
Halisa na shiga room dinta wani zazzaafar huci ya kufce mata duk tarasa mema zatayi dan haka kawai taji ranta ya mugun baci for no reason Duk Ta rasa mesa khaleel ya rainata, ace matarsa ta bashi abinci me yaji snn yazo yana blaming inta?ajiyar zuciyane ya kufce nqta Ta jinjina kai lalle samun gurinsa yafarayin yawa
Turus ta zauna abakin gadonta snn ta lumshe idanunta jin babu abunda take tunowa sai kiss din da yaywa meenal hakan yasaka ta bude idon da sauri tare da jan wata arniyar tsaki...he thinks his dirty kiss will trigger me or what? Mtsww.. oh well fine..the game has just begin.
Da haushi aranta ta bude inda kayan da jas ta turo mata tahau bincikawa acikin wanda bata warware su ba kai tsaye ta fito da wata braconnet Fari kal, white lacy swimming trunk mai karamin nety bom shot bamai pants ba rigar kuma asalin sharara ce baida hannu baikai cibiyarta ba yana da long jacket wanda ya dan fisu kauri kadan.
Tunda ta cire ta aje bata sake raya komi aranta ba ta shiga bathrum ta watsa ruwa ajikinta ta dawo kan gadonta ta kwanta tare da jawo book din da Dr khalid ya bata ta bude few chpters aciki tanata karantawa har idanunta yafara nauyi nauyin bacci..
Tun ficewar khaleel a gidan yake ta nazarin abunda yaa faru a falon.. tambayar kansa yake har yaushe halisa tay girki a gidan da bai sani ba? Kode meenal karya ta shirya masa, but why?? He wanted to think abt it amma haushin dariyar data ma hawayensa duk shi ya hanashi nitsuwa yay tunani me zurfi akan hakan gani yake kamar yarinta ke damun halisar.
After like 10 min ya gama abunda zeyi a motar ya dawo gidan kai tsaye ya nufi room dinsa hannun shi rike da chest dinsa dan har yanxu tarin be wani sake shi ba, a hankali ya bud'e kofar dakin nasa dai-dai lokacin meenal ta d'ago cikin sigan jan hankali cak ya tsaya ganin ta sanye da wani dan iskar nityn.
Tana ganinsa tay wani sauti me nunnuke da kisisina "washhhh baby wlh har na gaji da jiranka cmn shigo mana lets talk abt what happen.
Tun be iso ba ta karaso inda yake ta rike masa hannu ta fara jawoshi ciki, matsowa tayi tare da fad'awa jikinsa key din hannunsa ne ya fadi a kasa jin kalar rungumar da tama Masa mai zafi gabad'aya yaji ya fara d'aukewa nonuwanta ta fara gogo mishi murya kasa kasa yace dont start wat u can't finish!
Dariya kawai tay ya dagota sama tare da d'aura hannunsa saman kuk'unta yana shafawa da hannunshi mai balain qamshin turaren jikinsa na guilty absolute wanda ya shiga gamutsata na wani irin shigewa cikin fatar jikintan yanamai dulmuya da zafin turirin jikintan a tare, d'aura bakinsa yai saman wuyanta wani i'rin rikitaccen kiss ya fara sauke mata ta ƙaƙƙameshi sosai tana Kara narke masa kamar mayya.
kiss yake sauk'e Mata ta ko'ina jikinta ya fara mutuwa tallafo fuskanta yai nan ya daura bakinshi saman nata bude bakinta tayi cikin amsar tashi a hankali ahnkli ya zura harshensa ya fara sucking lips dinta kamar zai cinye shi wani irin rumgumeshi tayi tana saukar da nishi mai uban zafi a hankali ya fara moving da ita har suka karasa bakin gadonsan tare.
Maganganu tafara masa akan halisa cikin kunne tanamai kushe halin halisan da wayo acikin wata salo na tacaccan makirci irin ta nuna masa cewa tana tare dashi din nan sosai.
Babe i hope ure not angry at her, ta marairace murya 'i knw is serious kaga lafiyarka ta taba but pls pls karkayi fushi,..
Baice mata uffan ba In btwn her breath take furtawa tana kissing dinsa kamr yadda mumynta ta gaya mata tanayi dan ta ji dadin zugashi akan halisa burinsu kawai suji sun dada cusa masa tsanar ta aransa.
Kirjinshi take shafawa with a seducive voice "wani bin hakusa kame yarinya karama take bata yin tunani, i knw ure too angry but Spare her baby ,.. She is too frustrated" der is no man in her life. She is just sad, unhappy, kasan wasu matan haka suke sam basu iya daurewa in bf dinsu ya rabu dasu..kar kayi fushi da bhvrs dinta kaji.. she need you for her mental health.. banji dadin abunda tay maka yau ba she just used me againts u ni wallhi bansan meye manufarta akan auren mu bafa.
Babu abunda take fada akan halisa dayake shiga kunnensa dan sosai yake iya tuna ranar dayaji ta tana gayawa halisan karya akansa, aransa ji yake kamar koma me halisa take tamasa ai meenal dince take jawo masa.
Tana ta maganganu saidai daga zarar ta sako maganan sex akan halisa sai yaji ransa na kuna sosai.
kwantar da ita yai a hankali ya fara bin jikinta da wani irin rikitaccen salo na romance tare da cire jallabiyar jikinsa ya saura daga shi sai karamin wandonsa a hankali ya zame bakinsa tare da daura bakinsa saman nipples dinta dasuka tattaso suka mimmike Haka ya ringa tsotsa mata kirjinta a hnkli yana cizawa a hankali ya fara bin lungu da sako na jikinta Yana latsawa sai da ya cire mata kayan jikintan tas sannan ya Kuma damkar nononta yana lagud'awa d'ayar kuma yana tsotsa sosai kamar zai shanye nonon sai zukowa yake har wani shidewa take yi sosai take jin dadin murzar da yake mata yana matsewa sai da yasha nonon ya laguda sosai kafin ya ware kafarta yana Shirin saka bakinshi cikin sauri ta dakatar dashi..No no Khaleel stop...
a marairece ya kalleta ta tureshi kadan ta lumshe ldo ta daura hannunta saman nipples dinsa..
Kallonshi ta dingayi duk Tarasa mesa bece komi akan maganganun datake masa akan halisan ba she expected him to express his anger Abit ko ya fadi wani mummunam abu akan halisa ko dan taji matsayin data dorasu amma sam khaleel yaki cewa komi..
Tsaki taja a mind inta ta raya inde shiru zaiyi to bazata bari ya lashe zumarta abanza ba..
Maybe he is too angry to talk kawai gara ta dawo gobe haka kawai bazata bashi precious bodynta ba.
Da sauri ta janye daga jikinshi "babe Bari na rufe kofar mana, kabar kofa a bude i don't want halsy to come and see us like this kasan fa yana daya daga cikin traumas dinta hmm kai kuma se wani kissing dina kakeyi agabanta...
Ya lumshe ido ya bude baisan meyasa baison jin wann maganan ba Dan yakansha mamakn jin hakan na fitowa daga bakinta a matsayinta na aminiyar ta wacce ya kamata tana rufa mata asiri. Ya rasa mesa kullum take son cusa masa jin cewa halisa ta riga ta saba da kwana da maza yadda yake ganin shakuwarsa yasa abun yake tabashi cos is almost hard for him not to believe meenal sumtimes.
baice uffan ba Kallon kofar yayi, a hankali yaga ta mike daga jikinsa tana tafiya tare da juya mai mazaunanta da suke kara rikita shi alokcin dakyar yake numfashi domin ya fara hawa can sama sosai already tunanin halisa na damun sa awani bangarena zucyarsa.
Tana isa bakin kofar ta cire key din ta fita waje a maimakon ta kulle kofar kamar yadda tace ta dawo mishi itakam Ficewa tayi abinta ta kulleshi ciki ta waje.
Shikuwa tunda ya kwanta bai motsa ba dan ba bakaramin tadamai sha'awarsa tay ba...
sai can data kammala business calls dinta a dayan dakin sannan ta dawo, tana bude kofar ta same shi a rigingine yay ruf da ciki tsabar axaban ciwo da mararsa take masa har bacci ya sureshi ahaka
Kyabe baki tay Haka ta rufe mai kofar tabar masa keys dinsa ajiki snn ta koma room dinta ta kwanta batajima ba bacci ya dauketa...
**********
Ata dayan bangaren wajajen karfe 1:30 na dare vicky ta fito daga cikin room dinta awata five star hotel acikin anguwar maitama..
Irin hotel din nan ne na masu kudi sashen data kama din ma exclusive ne irin wanda ba kowa ke samun shiga wajen ba shiyasa ya zamo so quite as she walked down to the elavator ta sako wani shegen mini gown matte black in colour na kamfanin tommy hillfigher tsayinshi iya kan cinya da doguwar heels dinta baki tayiwa fuskata kwalliya sosai sede duk da haka kallo daya kawai za kamata ka san cewa batacikin wani walwala.
Yau kusan kwananta biu kenan da zuwar ta abuja amma tunanin rayuwar aurenta kawai takeyi her and her tots alone in this hotel room.
Wani bin inta tuna wani abun haka zatayi ta kuka wani bin kuma taji ranta ya mummunan baci hartanajin kamar komi lefinta ne data bawa femi dama tun farko akan hakkin aurenta hala shiyasa be damu da abunda takeji anata zucyar ba.
She try to talk to a private therapist amma duka abu daya suke ce mata.
Shawarar shine kota zauna da femi su sasanta ko ta fice a auren..according to most of her councilors data neme shawaransu kowannen su ce mata yakeyi bazata iya jure doguwar zama in a sexually starve married ba sabida shi jima'i tsakanin mata da namiji wani babban jigone acikin jigogin zaman aure kowani irine kuwa.
She got really depressed and confused dan tasani sarai bayau suka fara yunkurin zama domin tattaunawa,har ma abun ya fice mata arai dan tasan femi bazai taba Amincewa suyi maganar nan batare da yayi gaslighting inta ba.
Daga an kawo zancen hakkinta na aure saiya maida abun kamar bata da imani ne kawai, ko ya fara zarginta da zancen tana son tafara bibiyar maza wajen shiyasa abun ya fice mata arai kwata kwata. Looking at how he treated her dis week yasaka ta yanke dukkkan wani hukunci na yin abunda zai ficceta.
Ta jima cikin tunani kafin dakyar ta yanke hukuncin cewa itama zata yi rayuwar da zai kawo mata sauki ko da sau dayane she need to feel like a woman.
Kudi dayawa ta zuba acikin karamin purse dinta data rike danko wayarta bata fito dashi ba daga ita sai ita.
Tana shiga elavator yakaita 14th floor na hotel din inda babban nite club dinsu yake.. Da zimman neman wanda zata biyashi ya biya mata bukatarta na daren yau koda zataji daban dan rabonta da namiji kusan shekara uku kenan kullum da sex toys kawai take amfani har tazo ta dena jin dadin abun kwata kwata..
Tunda ta shiga club din idanun maza sukayi ratata akanta ganin ta high class lady with a very beautiful face and sexy body tana takunta with class bata kula kowa ba, tagaban rigar ya dan matseta u can easily spot that bata saka bra ba ma, fararen cinyoyintan nan kuwa gabaki daya ya tsole ma dumbin mazajen dake wajen idanun su daga masu yan matan har wanda basu dashi kowa na gushing wasu a fili wasu a boye.
Gaban bar ta wuce straigth tana zama tace ma waiter a glass of "Negroni" pls..waiter yana juyawa ta dauki purse dinta kafin ta ciro kudi a purse din wani hadadden guy yazo frm no where tare da droping sabbin notes din dollars agaban waiter ya masa wink yana mai cewa take it.. Its on me..
Da kyar ta juya ta kallesa ganinsa kyakkwawa basai ma angaya maka ba kasan me kudine wanda kudin ya gama ratsa fatarsu duba da irin kayan dake jikinsa ma wani abun kallon ne.
Shuumin Murmushi dake fuskarsa ya sanar mata da cewa shidin irin players din nan ne da wata murya me fitinannen dadi yace "Hey Beuriful lady
Tace hi..
Are u alone? I wll like to keep u company..
Vikcy na kan kurban wine dinta saida ta dan fice a hayyacinta snn tace sure
Hannunta ya rike suka haura sama cikin wata Vvip section inda bakowa ke shigewa ciki ba. Mutane tagani dedeku maza da mata sunata rawa a dance floor kamar ba tsakiyar dare ba wakar sexy lady na duka a speaker kamar ba gobe yan matan wajem suke karkaya waist dinsu wajen rawa.
Karewa wajen kallo tay ganin babu me kallonta kowa na harkan gabansa wasu matan tamkar tsirara haka suturarsu yake suna rausaya jikin maza ana tattabasu
Wasu na shan cocaine wasu na shan weed wasu na busa shisha da aka tulamai kayan maye Almost all of them basu cikin hayyacinsu sosai
Ko dar dar bataji aranta ba ganin cewa babu wanda ma zai iya gane fuskarta gobe in suka hadu. She felt relax tabi gayen har izuwa wajen zamansa dake can can dungu, duk dama har ransa yaji vickyn ta masa amma bata bashi fuskar hakan ba, ko sanin shi bata kama ba ya dorata akan cinyarsa suna hira sama sama suna shan wine har saida suka dan fice a hayyacinsu ya fara kissing dinta sosai yana shafa mata jiki tana maida masa martani
Kafin kace wani abu har abun ya zafafa tsakanin su tun daga nan ya jawota har cikin wani room suna kissing junan su azauce kamar dama can sun san juna..
Yadda tay handling dinsa yaji ta daban daa sauran matan dayay harka dasu Tun basu hau gado ba yay releasing yakai sau uku sabida yadda ta iya murza namijii.
Tun daga tsayen Ya daga kafafunta sama ya kai bakinsa kasarta ya bata wani irin heavenly head yanamai sukcing dukkn wani liguid dake fitowa daga wajen, banda zufa babu abunda vickyn take tana sauke nannauyar numfashi jin kanta na neman kucewa dan ta mugun jimawa bata samu irin wann suck din a rayuwarta ba shokuwa gayen duk jikin shi rawa yake ganin yadda vjay dinta yake nan neat and intact bakamar na sauran karuwan da suka saba ci anan din ba da already vjay dinsu ya zama kamar bakin rijiya
kusan kominta akimtse yake kamar bata taba sex da namiji arayuwanta ba Hakan yasaka babu irin shan mata wajen da baiyi ba har saida tay squirting sumting she tot she will neva do in her life..
...suna tsaka da zazzafar romance taji abun ya fara fita mata akai but to avoid rape frm a strnger yasaka ta masa wayo ta jawoshi kan gado tay romancing dinsa ta rikitashi snn tace masa ya jirata taje cikin club din ta dauko giya tanajin kishir ruwa sosai.
Hakanan ta masa tsirara Tabarsa akan gadon yana jiran dawowarta...
Luckly enuf ta fito ta samu lokcin wajen ya danyi shiru dedekun da sukayi saura awajen sex kawai sukeyi atsaye wasu a zaune akan kujera basu ma lura da shigowarta ba...
Purse dinta kawai ta dauka tabar takalminta awajen dake ya mata nisa a cikin sanɗa ta sauka sharp sharp ta fice a sashen bata bi cikin main club ta fita ta hanyar baya kafi kace wani abu harta bullo gaban elavator tana dannawa kuwa ya sauketa izuwa floor din da dakinta yake.
Wanka ta fada ta tsaftace jikinta ta fito ta saka wata doguwar maternity gown ta sauya wig din kanta gabaki daya zuwa blonde short bone straight cap, snn ta dau wayarta da jakunan ta duka lokacin ana neman karfe uku da rabi na dare nan ta sauko gaggauce ta bi ta reception tay check out snn ta fice a hotel din ta nufi gari zuwa gidan wata cousin sistern ta mai suna Samantha.
Acikin anguwar gwarimpa gidan samantha yake
Bata da aure kawai aiki takeyi anan abuja tun xuwanta suke chat da vicky tun ranar datazo tayita matsa mata akan tazo amma tunanin yadda zataje mata da damuwa ya hanata zuwa dan batason kowa a danginsu ya fahimce matsalar datake fuskanta da aurenta da mijinta femi ayanxu.
Almost to 4am na dare ta isa gidan samantha me gadi ya bude mata gate, sam tay murnan ganinta duk dama asuba ne, hira kadan sukayi dan already vicky ta gaya mata aiki ne ya kawota abuja dan haka bata wani cikata da tambayoyi ba.
Da asubahi sam ta hau shiryawa dan zuwa wajen aiki daga nan vicky kuma ta kwanta akan gadonta ta barbaje ac na hurata tanajin kanta daban musammn da tarin shaawar datakeji cunkushe a mararta ya ragu mata yau sosai kan kace wani abu wani irin niimataccen bacci data jima batay irinsa bane ya dauketa har da minshari..
Lagos state: 6:50 am Morning.
Buzz din alarm din gefen gadonsa ne ya sake tadashi da kyar ya bude lumsashun idanunsa ahankli yanamai mika hannunsa kan alarm din dan ya kashe sai ji yay wayar sa ya dauka da kara acan kan table inda ya gama lissafinsa da dare kafin yaje bacci
Hadadden fararen sawun sa dake sheki ya sauke kasa snn ya rufe smooth ginannen jikinshi da wata white sleeping robe da Wani irin tsuka akan lips dinsa ya dau wayar baiko duba sunan waye bane akan screen din ya jefa wayar a kunnensa da muryan baccin yace hello
Wani murya yaji kasa kasa ance "Helo Nile..
Haryanzu Nile bai dago muryan ba yace yess who is dis?
"It is me femi..victoria's husband i need ur help..
Wani gatsau nile yaji saukar maganan acikin kunnensa kmr a mafarki me kuma zaisaka femi ya kirasa da sassafe haka yace ooh brother femi is everything alryt?
Cikin wata murya me kamar ciwone duk jikinshi zai suma yace Yess yess can i come in?
Nile baice komi ba ya karasa jikin windonsa ya bude daga can ya hango sa sa abokinsa henry ya dan rirrikesa..
Aje wayar yay akan gadon sa ya saka bedroom sleeper dinsa da sauri ya taho wajen agagauce yazo ya samesu suna daga tsaye henryn ya rirrike femi da matsancin mamaki akan fuskar nile ya kallesu..
Brother femi are u okay..
Femi ya fara nishi nishi nile baiyi kasa agwiwa ba yazo ya saka hannu suka rikeshi tare.
Sake tambayarsu yay yanamai cewa Meya faru?
Henryn ne yace masa Wai femi was attacked by armed robbers jiya har sun kwace wallet dinsa sun faffasa masa motarsa shima dakyr ya tsira.....to be continued. LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS @ 08060712446