Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 21

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 21

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 21: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 21. Baice mata uffan ba yabar wajen tabishi da kallon banza…

3,363 words

Baice mata uffan ba yabar wajen tabishi da kallon banza kafin nan ta dauke kanta ta shige ciki

Dakin Halisa ta nufa straigth just to make sure she is der dan plan dinta ya tafi dede...

Ahnkali ta turo kofar bata iya motsawa ba ta tsaya cak kamar an dasata tanata kallon halisan daga nan Ganin yadda tay wani fess fesss fatar jikinta yay smooth yana mai baza kyalli ga wata qamshin body mist na musammn kamar an mata proffessional wankar amare.

Tun daga kan suman kanta har izuwa kan yatsun kafafunta meenal take kallo dan kuwa abun kallone dan sun sha gyarane na kece raini Kamar ka saceta haka nan fuskarta yay haske yana wani irin fidda kyalli mai daukar hankli.

Lkcin halisan na zaune akan couch da system dinta akan cinyarta tana cooperate meeting da uztaz akan sabuwar boyayyar kamfaninta datake shirin budewa wanda bata sanar ma kowa ba daga shi sai ita.

Altho it has to do with tsohon saurayinta zach shiyasa bata fayyace maganan kwata kwata wa kawayenta ba.

Kamfanin na daya daga cikin investemt dinta dashi,wanda suka fara a kasashen waje lokcin suna tsaka da soyayyar su,duk dama da kudinta ta bude bada nashi ba saidai shidin ne dai yake rike mata komi yana kuma processing mata validation forms da sauran formalities na kamfanin kafin nan har aka zo lkcin da maganan aurensu ya ruguje da ganan kuma sai bata kara neman takardan kamfanin awajensa ba.

Bayan rabuwarsu halisa bata damu da dukiyarta dake wajen zach ba duk dama uztaz yay iya bakin kkrinsa dan yaga ya kwaco mata but all to no avail lkacin zach yana cikin wani yanayi yaki sam ya saurareshi bare ya basu takardan.

Infact alokcin labari sukaji cewa har yay lounching kamfanin yana amfani da ita a kasar spain under his name.

Tun lkcin Halisa tace ma uztaz su kyaleshi dashi kawai batason ta tarowa kanta wani fitinan akan dukiya.

Har sun hakura sun mance da zancen Saiyau kwasam tana wajen gyaran jiki taga sako a email dinta ta bude taga jerin sunayen officiating members na zachs industries wanda sune suka turo mata letter da yake nuna cewa She is still the owner of that construction company da zach yake running a spain.

Snn Daga rana ta yau duk wani activities na kamfanin zai dan dakata Harnan da wata guda dan itadakanta ta samu isowa, ko ta turo wani delegate dinta domin acigaba da running business din acan kamar yadda aka saba dan yanxu haka kamfanin nata na cikin list din sabbin kamfani wanda ake ganin za'a gwabza dasu sosai.

ita tun bata gama karanta sakon bama ta rufe ta ajiye, dan dama kamfanin ya riga ya fice mata arai sabida bata kaunar wani abunda zai sake hada ta da tsohon saurayin nata zach musammn ma abun da yashafi kasuwanci.

Duk dama tana cikin damuwa Aranta jitake kmr ta yafe masa duk abunda yayi mata musmmn ma daya kwatanta neman gafararta kwanan nan amma bata son wata alaka ta hadasu sam sam.

She is not reallly intrested in the whole thing amma haka uztaz yazo ya tursasata akan lallai sai ta duba takardun bayanai da suka turo mata a nitse tunda kamfaninta ne bana wani ba...

Shiyasa tunda ya dawo da ita gidan suke video call suna tattaunawa suna kuma reviewing files din atare dan babu wani abu na kamfanin da ba a turo musu ba harma da cigaban da suka soma samu sakamakon rikewar da zach ya masa na dan wann lokcin dan sosai ya jajirce ya tayar da kamfanin snn ya dora mata manyan manyan mutanensa masu kudin gaske from all over the world su goma amintattu acikin share holders din kamfanin duk dama kamfanin sabo ne.

Shiyasa daga zarar mutane sun ga list din holders din suke razana sabida kowa yasan daga sun fara aiki kamfanin zai iya tashi a bugu daya....na kudi ne pls dont share to subrcibe chat me 08060712446 LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS

TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446

DO NOT SHARE.....

Halisa tay shiru hanklinta nakan system din sai ga nan Meenal ta karaso cikin dakin tana tafiya cikin rangwadi hartazo ta zauna kusa da Halisa tanamai dada kallon kyallin da gabaki daya fatar jikinta yakeyi "Hey babe..u look soo Shiny halisa ta mata kallo daya snn ta dauke idonta akanta batare da tace mata komi ba.

Dada gyara zamanta tay tanamai karewa sabuwar gyaran gashin datay kallo yadda ya kwanta yay luf luf yay baki kirin, kusan a bazata tace "woww nan ta dora hannunta kan hair din halisar Tana shafawa ahankli jin sassanyar qamshin turaren dake fita daga jikintan gabaki daya ya saukar mata kasala ajikintan tabi ta lumshe idanunta tanasauke ajiyan zuciya me sanyi

Juyowa halisan tay fuskarta babu yabo babu fallasa ta kalleta snn tace "Hows work?...

..meenal ta bude lumsasshun idanunta cikin jin dadin amsata da halisan tay tace"work is fine, komi lafya...Am Really tired na dawo da wurine ma dan na dubaki kinsan tunanin jikinki ya kan hanani sakat a office..

..shiru halisa tay batace mata komi ba ta cigaba da danne dannenta cikin nitsuwa batare da ta kalleta ba..

bakinta ta kyabe snn tace "toh ya jikin kin ..oh gosh babe u don't even look sick anymore ki kalleki fa kinje spa ne?

Idanuwan halisa na kan computerta bata amsa ta ba dake tana hankalce da duk wani motsinta dan bata son meenal din talekota cikin computer bare taga abunda takeyi.

Uztaz dake ta dayan bangaren najinsu baice komi ba ya kure halisa da kallo aransa ya jima yana mamakin yadda ta sauya yanayinta wa meenal sosai abun har yana damunsa aransa shima..

Minimizing din meeting din nasu tay, Tana daf zata rufe kuwa caraf meenal din ta miko hannu zata amsa tagani duk a tunaninta game halisan takeyi shiyasa batason amsata da wuri

cikin katseta da kallo halisan tace "its alright Amina, You need to go. Ai mun gaisa ko..ni bacci nakeji.

Meenal Tamata wani irin kallo snn takyabe baki slowly tace okay ba matsala, i bot u food sede babu yaji aciki sai ta bude jakarta ta fito da yajin ta aje kusa da ledar abincin, Halisa bata ko kalleta ba tace okay.

Ficewa tay batace ma halisan komi ba jim kadan ta dawo da plate da spoon ta bude abincin ta zuba akan plate duka lura da tayi da cewa halisan bata kallon abunda takeyi yasata ta barbada yajin akai me yawa ta gauraya sosai saida ya sauya ma abincin kala ya zamo jaa.

Tana gamawa ta rufe kirif snn tace "Here is ur food.

Halisa tace Amina na koshi kicinye abunki ko ki aje wa mijinki kawai thanks bacci nakeji..

Dadi taji aranta dan tasan dama halisa bazata ci abincin ta ba,

da mamakin halisa taga meenal din bata wani damu ba instead ma tasaka hannu ta dauki abincinta ta rike tana murmushi me sanyi..

Okay ba matsala i dont want to bother u pls rest. Zan kai ma khaleel yaci amma fa zance masa kece kika bashi dan yasan ban iya irin wann abinci ba kin amince?

Sounding unintrested da maganan halisa tace do whatever u like gudnite.

Da murmushi meenal ta fice a dakin. Halisa taja karamar tsuka snn ta bude computerta ta cigaba da magana da uztaz abunta Batare da ta saka komi aranta ba

Tunda meenal ta fito da abincin bata wuce ko ina dashi ba sai dakinta, aje abincin tay akn table snn ta shiga wanka after few minutes ta fito ta kimtsa kanyaa snn ta saka wata doguwar floral gown green and white marar nauyi yau bata tsaya shafa komi a fuskarta ba ta fito tare da abincin har izuwa falo ta aje akan dinning ta nufi sashensa agurguje.

Isarta kofar dakin ke da wuya sai gashinan sanye da jallabiyarsa yana kkrin fitowa daga room dinsa

Tun daga can ta sakar masa murmushi me taushi ahankli ta kira sunanshi ta juyo yana kallonta da mamakin ganinta anan din

Tana murmushi kamar abun arxiki ta taho tace "Khaleel your food is ready..come come..let go downstairs..ta riko hannun shi cikin nata da karfi ya fauce ya dubeta

"Yace what?

A Jikinshi ta larne slowly tare da riko arms dinsa tanamai shakar dadddar qamshin turarensa daya shafa ta guilty absolute tanamai sakar mai wata makirtaccen Sautin shagwaba tace baby ai kaji menace..yay rau da idanu kafin ya bude baki harta fara jansa kasa izuwa inda ta aje.

Meenal stop dis nonsense bana son wasan banza bata ko kulashi ba Kusan zaman dole ta saka shi yy akan table din snn ta bude mai plate din tana mai sosa mai tsakar kansa da zuka zukan nails dinta baby Pls don't say no to this food, Halisa ce ta girka kuma ita da bakinta tace min na kawo maka kaci..

Tsabar mamakin jin hakan kasa iya cewa komi yay ya kure abincin da kallo...

ganin ta fara zubawa masa a dayan plate di yasaka ya riko hannunta meenal kibari kawai ni na koshi, i cant eat dis, It even look pperish kinsan kuma banason yaji..

Har zai mike tay saurin dawowa dashi kan seat dinsa a shagwabe haba khaleel kaifa ba'a abun arziki dakai...i knw u dont like her.. but jinya fa kukeyi kamata yay ace karkana yin abunda zai sata baqin ciki tunda ita tace inbaka kaci kawai kaci..

Wani tuwon harara ya watsa mata "dan tace naci sai naci what do u think i am a toy? ke nace miki na koshi ko ana dole ne

Da sauri ta shagwabe murya cikin tsareshi lallami ta cigaba da shafashi sosai Okay naji just do it for me plsss Ko kadan kaci i dont want her to feel bad haba khaleel. She is my best friend inbaka sonta ni ai ina sonta..do it for me pls kay baby.

Shiru yay ya shareta, jin magiyan yaki ci yaki karewa yaji kansa na neman ya masa ciwo badon son ransa ba yace okay fine.. i will try for ur sake.

Lumshe ido tay ta bude tana murmushi sosai "Yeeey, thanks. Bari na zubo maka..

Yaja tsaki ahankli harta gama ta debo mai uban yawa a spoon takawo setin bakinsa ya dinga kallon abincin yadda yay jaaaa tsabar yani barkwano ga kuma turirin zafin yaji dayake ji aciki

"Kikace wann abun ba yaji bane?...

Trust me babe..bazan baka abunda zai cutar dakai ba beside na gayawa halisa cewa bakason yaji, so she is quite aware.

Qamshin abincin already ya gama cikashi dum dama yana dar dar Yace okay ko bismillahn bata bari ya karasa ba ta tura mai abincin data debon duka abakinsa, a tauna na farko yaji bakinsa ya dau zafi kamar an jona masa wuta.. da wani irin mugun yunkuri ya tofar da abincin waje. Ya rike bakinsa fuuuu fuuuuuu.

Da kyar Innalillhi ya kufce a bakinsa inna ilaihi wa inna ilahi rajiun what the fuck is this meenal...

Tamkar wacce bata san komi ba atake ta rude ta fara rirrikesa what? Meya faru khaleel are u okay

Tari me karfi ya kufce masa, ta rikito masa ajiki bakinta da jikinta har na rawa tana cewa khaleel lafya? Meya faru. what is happening

Tulin abincin data tura masa abakinsa bana kadan ba kafin kace wani abu zafin barkwanon ya haura har kansa yana masa wani irin zugi me radadi ajiki.

Sai dabur dabur meenal take agabansa na makirci dagangan taki ta zubo masa ruwa duk dama taga idanunsa yay jaaa ya fara tari me karfi.

"ohh my god khaleel... Sai daddafa shi take tan bari yanata mata hannu ta miko masa ruwa tay kamar bata fahimce meyake nufi ba.

Halisa..halisa...halisa pls come down ta kwala ihu kamar irin barawo ya shigo musu dinnan..

Halisa tay sallama da uztaz kenan tana kkrin rufe computerta taji ihun meenal duk sai taji ta tsorata atake ta fito sanye da rigar baccinta me duhu bata saka ko takalmi kafafunta ba.

Tun daga can ta hango yanayin da khaleel yake ciki haka kawai taji krjinta ya buga da karfi da sauri ta karaso ta wajen su ta tsaya daga stair sann tace "What happen?

Da makirtaccen rudewa tare da bacin rai meenal ta kalleta " look at his conditon girl i dont knw what is in this food da kika ce na nabashi yaci kiga abunda ya jawo he is in pain

Innocently halisa tace Is that why u call me hmm toh Meyene acikin abincin? How is dat my...

Da sauri ta katseta dan karta karasa maganan yaji, kusan a rude tace I dont knw, ke kika sani tunda kece kikace in bashi yaci..

Halisa ta rasa meyene meenal take nufi da kalmomin nan nata Dan Magana take fiddawa kamr irin bata cikin hayyacinta nan ganin ga khaleel din yana tari sosai a dame tabi ta dafashi da fuskar damuwa' khaleel yajin ne ko? Ya dago da kyar ya kalleta muryansa bai fitowa sosai yana cewa water water amma tay burus tay kamar bata gane yaren hausa bare turanci.

Ya kasa tashi sabida tattareshi da tayi, tayi bankama ta gabansa ta damkeshi a kafadunsa sosai ahakan Ta kalle halisa tace babe Inaga yajin nan ne wallhi.

Halisa batace mata komi ba dan sosai ya bata tausayi ganin yadda ya rikice lkci guda idanunsa sukayi jaaa ga tari me karfi dayaki daukewa sumtime allergies are the most torturing ilnesses saidai na wani ne yakan fi na wani hatsari..

Khaleel Zai iya ci maka yaji normally amma daga zarar ya wuce misali to wani bin sai yay kwana biyu yanajin zugin abun akansa da bakinsa wani bin har sai yay zazzabi.

Halisa na lura da yanayin meenal ta kyabe baki ta karasa saukowa kasa daga matakalan datake tsaye, nan ta dauko masa ruwa me sanyi ta taho wajensu da shi ta aje masa agangan dashi Batare da tacemai uffan ba.

Da sauri Ya mika hannu ya dauka har ya bude bootle din zai sha kenan meenal tay wani yunkurin aljanu ta buge ruwan ya tuntsire kasa dagangan tabi ta saka ihu ganin hawayen khaleel har ya sauko "am soo sorry baby, let me go and get another bottle ina zuwa ta juya gurguje har kafafunta na harhadewa tsabar sauri, tana isa cikin kitchen din ta rushe da wani irin muguwar dariya harda rike ciki ,

hawayen da khaleel ya sauke agaban halisan ne ya dada faranta mata zuciya ydda tasan yake da girman kan nan"Damn khaleel is neva gonna forgive this. Tunanin hakan ta dingayi tanata babbaka dariyar mugunta ita kadai.

Khaleel ya rasa meke masa dadi bakinsa yakeji kamar ana tafasa ruwan volcano ajiki.

Zafin Cameron pper daban yake idanunsa sun rine sunyi jaaa haka hawayensa ya dinga saukowa kamar an zuba masa barkwanon aciki duk jikin halisa sai yay sanyi ta kasa dena kallon yanayinsa.

. Tunanin yadda zata temaka masa takeyi sai taga ya mike tsaye da sauri yanata tari da alaman dakinsa zai haura haushin kallon datake masa duk yabi ya cikashi baima lura da tulin tausayin sa dake kwarara a idanunta ba

Tunda ya mike tsaye harararta kawai yakeyi In his mind he was like Why wud she decide to give him food inba dan mugunta ba, sai ya tuna cewa meenal tace ta gaya mata bayason barkwano dayawa a abinci meyasa toh zata bashi, tsaki yaja cikin tarin aransa yace tasan abunda ta kulla sarai muguwa azzaluma kawai

Dagangan zai wuce ya bangajeta har saida hannuntan daya buga yay mata zafi.

A dan hatsale tace "What the fuck, baka gani ne? Mtsww Nide Karka sake bugeni stupid.

Da can bazai kulata ba bacin rai yasashi ya juyo Yanunata da yatsa yace "are u dis evil, how petty.. karki sake memeta wann abun or else zakiga abunda zan miki...cikin tari ya karashe maganan yana kallonta sa jaajayen idanunsa dasuka ciko ruwa..

Tace how petty? "Kar In memeta me? Oh please spare me the horror, ure evil too, uban wayace kaci, ni ban sakaka dole kaci ba..and i dont care, cos who forced u to eat mtssssss..rubbish!

You did, you did this deliberately ryt?? Ure a mad girl ure insane..

Cike da tsamin baki tace "Yes, and Who did u think ure da har zan baka abinci na...Ure Such a delutionist...

zai magana wasu sabbin ruwan hawayen suka zubo masa tare da tari me karfi tausayin shi takeji amma haka taja masa tsaki dan sauran ruwan daya zuben ta dauko da sauri wanda ya rage aciki baifi kurbi daya ba ta mika masa ya karba yasha agaggauce duk dama beje masa ko ina ba.

Ajiyar zuciya me nauyi ya kufce masa yabi ya lumshe jajayen idanunsa da suke zubda ruwan hawaye mai yawa dan har tsakar kansa yakejin zafin yajin yana bude idon kuwa yaga tanata kallonsa jikinta yay sanyi tausayinsa sosai yake nunawa a kwayar idanunta shikansa dayaga hakan karara sai dayaji ya rude sosai, ya bata ransa what are u looking at

shiru tay har saida ta shanye tausayin sann tace mezan kalla kuwa weakness mana.

Girarsa na sama a dage yace "Weakness? Dont u ever speak to me like that show some respect

Juyi da idanunta tay "Respect to what?

Yace 'To me.

Tay scoff sigar daya nuna ranta ya dan baci u honestly think dat i did dis to u?

Yace yes.

Haushi ya bata Ta tasa mema zatace mashi dan wann misunderstading dake tsakaninsu yasaka ta dingaji kamr tafi karfin ta zauna yin masa bayani game da komi tace Okay why wud i? fine, dont tell, just go to hell.

Yace "I am not intrested in going to ur home.

Tace ohhhhh No wonder ure crying bcos of an ordinary peper in ur own paradise..

Zai amsata tari me yawa ya rikeshi yace "get lost i dont want to see u here

Hawayen shi suka dada saukowa yana kkrin sharewa suna dada fitowa he took his head down down waidan karta cigaba da gani bata san sanda ta fara masa dariya me saka takaici ba.

Meenal na rakube jikin kofar tana ta kallonsu tana dariya kasa kasa har wani short video clip ta musu ta turawa mummynta danta gani.

Lkcin dariyar halisan ya gama hatsalashi har fuskarsa ya dadayin jaaaa Cikin tarin khaleel yace ma halisa get lost i said, stupid.

Ahnkli tana dariyar Tace "Dont shout, cos Am not the one in tears. cry cry baby hnnnnn...Da Allah!

"U think this is funny?

Tace It is, bcos ive done nothing. Why are u even accusing me?

Har ya budi baki zai tambayeta akan meyasa ta aiko masa abincin bazato babu tsammani meenal ta diro tsakiyar su da ruwan sanyi a hannunta tawani fado jikinshi da rawar jiki bby ga ruwan kasha..are u okay? Nan da nan Tahau shafa mashi kirji

Bai kulata ba ya yunkuro Zai ma halisar magana cikin katseshi da sauri meenal din tace Shussh Dont talk okay zaka shake kasha ruwa kawai..

Halisa tay shiru tanata son ta gane manufar meenal dan ganin kamar hanashi magana take son yi, nazarin kalaman ta tafara sede idanun da khaleel ya zuba matan ne ya hanata nitsuwa kallon juna suka dingayi with mixed emotions a idanunsu wanda sukan su basu saan na menene ba.

Meenal tana kkrin dauke mai hankli kan halisa amma yaki sam ya saurareta, "Kasha ruwan mana khaleel.. hannu ya daga zai karba ruwan sai ya kara kwabewa kasa gabaki daya.

Yadda yay da fuskarsa yasaka halisa fashewa da dariyar bazata.. "seriously.What are u,.. a cry baby?

..zai magana a hatsale cikin katsesa meenal tace is enuf. .both of u.

Ta juyo kan halisa Halisa what is wrong with u.. Mesa kike masa dariya haba.

Halisa tay rau da idanunta ayangacce "What??? i cant help it. Abun dariya ne ai..

Tsaki tay ta koma kansa taga still halisan yake kalla fuskarsa babu alaman sauki, Khaleel waime hakane na baka ruwan ma duk ka zubar wai dan Allah bazaku dena wann rikicin naku bane. Ajiar zuciya ya kufce masa ahnkli yace mata i dont need water...

What? But are in pain

Yace i knw.. waidan ya bawa halisan haushi ya dora hannunshi bisa habar meenal din ya hade bakinsu waje guda tare da sauke mata wani long and provocking kiss while idanunsa nacikin na halisan data nade hannu gabansu tana kallonshi direct irin tagani yana da abunda zaisha dayafi ruwa...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull