Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 20

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 20

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 20: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 20. Double scoof ya sake na ko in kula snn ya jira kadan yana…

3,366 words

Double scoof ya sake na ko in kula snn ya jira kadan yana mai karewa dakin kallo can ya tura Hannunshi cikin aljihun sa ya fito da wata customised golden iphone 15+ fuskar sa ba a sake ba yay dialling numberta snn ya jefa a kunnensa chewing gum din dake bakinsa yake taunawa a hankli, after while ya fixge wayar cikin takune fuska yanamai cewa "damn, now why is her line switch off? Vicky is such a...bai gama rufe baki ba yaga takardan data barmai akan madubi. Tsabar kirjin sa ya buga bai san lkcin da ya isa gaban madubin ba, agaggauce ya saka hannu ya dauki takardan da fargaba a xucyarsa yanata tsoron ta kawo zancen saki a tsakaninsu dan divorce dinsu dede yake da mafarin tonuwar asirinsa da chief okoro.

Bude takardan yay ya karanta acikin kiftawar ido jin mikin daya hargitso saman xuciyarsa ya sauka musmmn da yaga sako ne kawai na tfiyarta Abuja data bar masa ba na wani abun dayake tsammani ba.

Wani huhhhhhh huhhh ya sace sassanyar iska ta ramin bakinsa cikin lumshe ido da budewa ahnkli yay Firo da paper ya fadi kasa Snn ya kalle kansa a madubi yanamai dada karewa haduwarsa kallo..

Murmushi mai cike da jiji dakai da jin ya isa, sanin cewa yanzu ya kai wani matsayin da mace bazata iya rabuwa dashi dariyar mugunta yayi me sanyi ayayinda wasu double devilish smirks suke kufcewa akan kyakkwar face nashi.

Jiyan sosai yaji ya damu da sabbin dabiun vicky Sede ayanxu duk wnn fargaban ya gushe masa

Hala maganan abokin sa henry ya iya zama gaskiya, kenan duk matan duniyar nan rayuwar da namiji ya basu na daula shine kawai prison dinsu inde hakan ne toh tabbas vicky ta tabbatar masa yau da cewa bazata taba iya rayuwa batare da shi ba.

Tun jiyan kokonto yake akan ko zatayi masa bori ta nemi saki ko wani abu awajensa baikuma samu cikakken nitsuwa aransa kamar yadda yakeji ayanxu ba.

If vicky is not planning to leave him gaba takaisa gobarar titi a jos...

Dama can yana da wasu abubuwa masu muhimmci dayake son yaga ya basu lokcinsa sosai kamar qudirinsa na neman makansa sabuwar abokin tarayya dan ya dada bunkasa jin dadin rayuwarsa.

Dan Izuwa yanxu baida wani tsaiko ko damuwa snn dukkan wani abu na duniya dayake nema yana dasu, ga kudin nan kamar na banza ya tarasu, ga gidaje ,motoci, business deals, ga contracts, iya abun da bai mallaka arayuwarsa shine masoyin sa na asali wato nile williams.

Shide Kullum yana makale da fuskar yaron a kwakwalar sa,tun ranar dayaga nipples dake kan kirjin yaron be sake jin kansa dede ajikin na masoyinsa chief ba, with that mad and insane obsession na son ganin shima yay saurayin kansa wanda shine dakansa xa'a na cinshi yana kuma spoiling yaron da ababen duniya kamr irin yadda chief okoro yake rayuwa da shi.

Babban burinsa ne ya zama boss din kansa a wann harkan shima, duk dama yasan abu ne mai hatsari sabida sukansu sun san da cewa kishin ɗa namiji ba dede yake da kishin ƴa mace ba.

Duk yadda mace takai ga zafin kishi bazai taɓa kawowa rabin hatsarin dake cikin Kishin ɗa namiji ba shiyasa Allah ma baidora su amatsayin da mace zata iya musu kishiya ba, kishin namji is alwys vicious and insane .

shikansa shaida ne yadda chief okoro yake daukar mummunan hukunci akan duk wani wanda ya rabesa yake kuma bashi ababen duniya wanda shiyasa abokan harkansu basu fiye sako kwadayinsu akan femin ba..

Ajiyar zuciya ya sauke akaro na biyu yanamai tunanin yadda zai yi soyayyarsa da nile acikin sauki batare da chief ya hangosa ba, yaron kanin matarsa vicky ne shiyasa ma yake ganin yuwar abun cikin sauki, aransa yasani muddin ya same kan yaron shikenan ya gama samun komi cos it will be soo easy for him duba da alakarsa da vicky, they can do anything they want batare da an ganosu ba, zai kuma jima yana cin duniyarsa dashi a koina batare da kowa ya gane ba tunda shidin kanin matarsa ne.

Drawr gefen gadon vicky ya nufa yabude ya dauko wata katotowar weding album mai kyau kamar box of candy ya fara bincika family photos har yazo kan hoton nile da iyayensa, tun da ya dora idanunsa akain yaron ya shiga shafa fuskar sa yanamai jin duk duniyan na kamar an halicce nile ne dominsa shikadai.

Take take yaji hankalinsa ya soma tashi sosai hannunsa na ɓari ya ciro wayarsa a aljihu yay scrolling instagram izuwa shafin nile hotonansa ya fara dubawa daya bayan daya Har yazo kan wani modeling shots dayay baisaka riga ba, hannun sa ya dora bisa kan hoton yanamai kurewa baki nonon yaron da wani iri jarabban kallo Wata arniyar balaman nishi me karfin jarabar tsiyaa ta kufce masa hammmmmmmmm har jikinshi yana jacking.

Baisan sanda ya rikirkto kasa zaune ba dan tun daga cikin idanunsa ya fara shafawa har ixuwa lips dinsa ya gangaro kasa har kan mararsa dede nan yabi ya lumshe idonsa sosai cikin wata iriyar jikakken tsumayi me karfin tsiya snn yaja wata jarabbiyar numfashi mai sauti in his wildest imagination ya fara kayyado irin girman dick din yaron da irin dadin da zaiji indan dick innn nasa ya shigesa wayyooo kusan firgita yay kamr wanda akan tsikare shi da bakin wuta.

Take take gaban wandon sa ta cika tay tammm tabbass ko chief okoro da suka jima suna harkan nan a iya tunanin sa kawai bai taba sa kashi ya gigice kamar hakanan yadda kallon hoton nile ya rikita mai lissafnsa a yanzu ba. Har cikin ransa yaji yana da bukatar ya fara shooting din shot dinsa akan yaron gani yake lkci yay da yakamaata sufara yin ido biyu da juna akai kai..

Hakanan ya mike a daddafe kamar me ciwon kafafu jin yadda dick dinsa tay karfi ta tokareshi ta ciki a wann yanayin ya bude kofa ya fito yana takawa ahnkli yana tunanin nile din aransa masu aiki na gaishesa baima kallesu ba bare ya amsasu.

Kai tsaye ya nufi car dinsa yanajin kamar ma bazai iya driving kansa ba, kallo kawai ya jefawa dan aika, yay sauri yaje ya kirawo masa driver acikin wata tsadaddiyar farar mercedez benz dinsa suka fita izuwa office dinsa, tunda ya zauna acikin makakekn offishin nasa bai iya tabuka aikin komiba face tunanin yadda zai fara tunkarar nile cikin sigar da asirin sa bazai tonu ba.....#SURAYYAHMS 08060712446 TO SUBCRIBE. LITTAFIN NA KUDINE #SURAYYAHMS

TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446

DO NOT SHARE.....

Ata bayan bangaren kuwa Wajajen karfe 3.30 na yamma meenal ta doso layin gidan mummynta Kusan idanunta a rufe ta isa gidan sabida yawan damuwar office data debo acikin zuciyarta dayake neman yazautar da ita, tsabar halin takaici data shiga ciki tukin takeyi amma bata ma iya kallon gabanta da kyau duhu duhu kawai take gani tana jan motar a lalace har aka bude mata kofar gate din gidan tay parking da gaggauce ta shigo ciki ta kashe motar ta tattara tarkacenta tarike cikin sauri sauri take daddana wayarta da dayan hannun ta tana karanta wani gulma da aka kawo mata na bullowar wani sabuwar kamfani da basu san mei shi ba.

Her sources told her that kamfanin kwanan nan ya bayyana musu ammafa da zafi zafinsa ya fito da alama cewa manyan mutanen ta datake ji dasu a kamfaninta zasu iya yin hijira sumaida hannun jarinsu izuwa can.

Ji ta dingayi kamar ta jefar da wayartan akasa.

idanunta a kife alokacin bata ma jin karar komi sai turirin da zuciyarta yakeyi na zallan ruwan zafin damuwa Ahaka ta sauko daga motar ta fara tafiya cikin mansion din tana isa ciki ta doshi hanyar wata lafiyayyar falo ta ratsa ciki ta bude wani hallway dayaji hasken chandellier tay tafiya kadan kafin ta iso kofar dakin maman nata.

Wayarta tajefa a jaka kafin nan ta bangaje kofar dakin mamanta ta shigo ciki gatsau babu ko yar sallama dake dabiarta ne musammn ma intana cikin yanayin bacin rai da fushi......

Koda ta bude mutane biyu tagani basu lura da itaba sakaka tabi ta kura musu idanu a mugun tsandare taja da baya ganin abunda idonta yake kyallaro mata agabnta mahaifyarta ne tsirara haihuwar uwanta akan wani ɗa namiji, da namijin ma dan uwan Babanta Da suke cewa uncle TIJAY dan dama shine kawai yake tare da su a boye snn yanamusu jagora ne akan case din wasu boyayyun takardun filin mahaifinta dayariga ya mallaka ma iyayensa suke son kwacewa da karfin tsiya dan acewar hajya nadiya bazasu bar gadon ko sisi ma familyn mijinta ba komi daga cikin dukiyarsa na yarta meenal ne ita daya.

Uncle tijay irin munafukan cikin dangin nan ne masu fuska biyu Shine yake kawo musu duk wani information dake wanzuwa acikin familyn talba batare da familyn sun sani ba dan agabansu nunawa yake yana tare da su dari bisa dari.

Meenal tasan ya shaku da mamanta sosai dan har wajen malamai takan aikeshi yaje tun babanta yana raye amma sam batay tsammanin shakuwar tasu takaiga kwancyar gado ba.

Kusan A sandare take kallonsu. Tafi minti biyar tana kallon uncle din na súkuwa akan mummynta duka sun rufe ido gam gam ya daga kafafunta can can sama ya bankareta sosai yanamai shigar mata da kantamemen jijiyarsa ciki kamar zai kasheta da shi

Lkcin kan hjya nadia na can cloud 9 tsabar abun na shigarta yawu ke saukowa daga bakinta yarrrrr tana blurting burr burr da baki kamar wata bijimar rakuma.

Faduwar da jakar meenal yay ahannunta shine ya razanasu Kusan A rikirkice maman nata ta fado kasa tare da kwato jikakken farjinta akan b**ar tjay arikice suna hade ido hajya nadiya tay saurin kare manyan nonowarta da hannayen ta tana mai kiran sunan ta meenal Da mamkin ganintan a muryanta.

Shikuwa Kallo daya yay ma meenal din ya koma ya kwanta jikin uwarta yana sauke numfashi dan kokadan hakan bai darashi ba, Ko ajikinshi dan meenal ta gansu, Shima alkwari yay masu akan inta baci gishiri zai bata manɗa...

ita kuwa shegen son abun duniya ya rufe mata ido Barinma dayace zai kwamuso mata filayen da alhaj Aliyu talba ya bawa iyayensa duka takwas din dake Abuja har guda takwas manya manya.

Yaudin ma da zzafar labari yazo mata Shisa ma tun da safe taja shi ciki suka turo kofa suka fara harƙan taɓe taɓe kusan ince ma itace take cinshi dan wani irin haukataccen sukuwa takeyi akan mikkakiyar jijiyarsa dake shidin rikakken jan namiji ne mai ginannen jiki duk dama bazai wuce kusan sa'ar mijintan bama...

tunda ta same lakarsa ba abunda yake iya tabukawa banda shure shure akan gadon yana nishi kamar za'a yan kashi yana kwasar lagwadan dadi shiyasa shigowar meenal din bakaramin haushi ya bashi ba...

Hannu tay ma meenal din akan tay waje cikin sauri ta bace a wajen lokacin ne kuma hanklinta ya dawo jikinta ta wuce babban falo dinsu tana jeka ka dawo cikin tsananin tashin hankli can ta durkushe ƙasa tana huci me balain zafi.

Tayi tsaki yafi sau dari takwas, takaici ya cikata duk da tasan wann abun zatazo ta gani da batazo gidan ba.

Ta jima da hana mamanta fadawa wann harkan zinace zinacen amma kullum ce mata take ita ba icce bace tana da bukatar namiji ajikinta itama. Kuma ma da uncle tjaay? Banda karkada kanta cikin takaici babu abunda takeyi daga durkushe.

Hajiya nadia bata daddara ba meenal ma ficewa taja tsaki ta jawo uncle tjay da alredy ya riga ya hatsala yana shirin maida kayan sa dan yabar gidan wani jawo sa tay ta turasa ya fada akan gadon daa baya, acikin salon magiya take kallonsa. Tana cewa Ya da haka tjay kasan fa ban koshi ba,kuma ai kasan iyakar geji na ka kaini kawai..

Yamata wani irin kallo nide wallh kinsan ban damu ba yarkice dai zataji katuwar mace irinki tana ma namiji ihu.

Tana dariya tace "Toh bisimillahi mana tjay come to me..just saying dis alone makes me shivers, tafada mashi tanamai sakar masa seducives winks...make me scream kabar zancen yarinya itada take da lafiyayyan mijinta acan

Da wani irin zautaccen salo yafara shafata, itama tafara shafa kan dick dinshi tana ce mishi Ya kwantar da hanklin sa ya biya mata bukatunta dan a mugun matse take ATake ta sake kunna shi musamman jin laushin zagwada zagwadan nonorwata data dora masa akan fuska tana masa wasa dasu tanakai masa har cikin bakinshi

Baisan lokacin da wata jarabbiyar sha'awa ta kara taso mai ba a zauce ya capke nonowan ya cusa a bakinshi ya fara shamata su tamkar wani zautaccen maye yanayi tana sakar masa nishi mai rikitarwa farjin ta ta kasa na kan ambaliyar ruwa dan ko kadan bataji ta koshi dashi ba..

Jim kadan tajuya tay masa goho tunda ya samu shigewa ciki ya dinga caccakarta yana kukan dadi tana tayashi yana wani matse mala malan duwaiwakanta shaf suka mance da wata meenal awaje.

Can Saida ta taji ta koshi tayi daram kafin ta sallame shi bayan sun hada appoitment na zuwa wajen lawyan da ke musu aiki, haka ta fito babu kunya tarakashi ya fita a gidan da wata mota tinted wanda itace ma ta siya masaa sabida tsaro daga masu saka idanu.

Bayan ta rakasa Tana shigowa falon ta ta cire abayanta ta yasar a tsakar falon jikinta duk ya hada gumi" baby meenal...meenal

Meenal na tafiya a hankli ta fito daga inda ta dan boye dan duk shure shuren su da nishi da gurnani duk ta ji

Suna hade ido da mahaifyarta ta bata rai tabi ta harde fuska tana jajjan mata tsaki..

Ko kulata batayi ba ta shareta uban me ma ya kawoki gidan nan by this time is evrything alright?

Cikin matsanancin fushi kuma a hatsale meenal tace mumy uncle tjay? Uncle tjay fa wann kazamin wawan haba mumyy ure such a disgusting big slut.. acikin karuwan ma ke karamace wallhi..

Da sauri hajya nadiya ta wanka mata mari with utmost i dont care face najin sunan sata ambaceta dashi...

Meenal tafara kuka mummy marina fa kikaya?

Tsawa ta daga mata cike da bude mata idanu.. "Be Quiet...we are not going to have this conversion Amina, ki fita aharkan rayuwata kiyi abunda zai ficce ki, nima zanyi duk abunda naga zan iya da rayuwata nidin dakike kira da mugayen sunaye nina kawoki duniya. If am a slut then ure the only doter of the slut.

Meenal Kamar zata fashe tace mummy amma....

Shut ur trap nace miki My sexual life is none of ur concern..nace meya kawoki? Inbazaki fada ba kifita min agidana duk kinzo ki katsemin jin dadi wallh amina baki da imana baki da tausayi tunda ubanki ya mutu kin taba tunanin ya nakeji da sha'awar dake jiki na? Ko akace miki ni ba mutum bace...

Hawaye masu tsananin daci suka kufce wa meenal dan ita ba zinan bane damuwarta uncle tjay fa..uncle tjay? Aiko da mmumy zatay ta nemo dede da ita amma uncle tjay da baida komi na arzikinsa sai arzkin katon bura? Mtsww. Wayasan ma tun dady yana raye mummy take harin mutumin nan. Ta gama raya hakan aranta saann ta y hakuri ta danne maganan ta wuce kitchen fuuu ta debo ruwan sanyi dan tasan in mumynta zata kawo namiji gidan toh korin masu aiki takey for some hours, meenal na dawowa ta samu hjya ta haura sama yin wanka.

Zama tay a falon tana shan ruwan zucyarta cike da takaicin kusan komi ba.

After a while sai ga hajy nadiyar ta fito sanye da wata doguwar riga ta babban holland atamfa ce blue colour bbu wani kwalliya me yawa ajikin sa.

Tunda ta zauna meenal ke sha mata qamshi kusan ince da kyar ta shawo kanta dadin karin abunda yasaka ta kira business patner dinta na vegas kenan suka dan tattauna akan matsalolin da meenal din take fuskanta da kamfaninta.

Bayan sun kammala wayar ta dafa kafadun meenal cikin rarrashi my Baby karki damu ai kinji sunce nan da sati biyu zuwa uku za'a yi juye akan game din sai ki samu shiga ciki snn any amount kika samu zaki iya dawowa da contracts dinki tunda dama kudin ne damuwar su..just relax, its gonna be a win win. Hakuri kawai zakiyi na dan wann lokcin kinji meenalyn mummy?

Cikin sauke ajiyar zucyar meenal tace toh naji mumny i wi try my best amma kinsan hanklna bazai kwanta ba har sai naga naci riba akan game din nan ko????

Hajya tay dariya With confidence snn tace Zaki ci riba mana, nina fada miki..ure my doter fa U will neva fail.....

Meenal tay murmushi.. Relaxing kanta tay akan cushion suka cigaba da tattaunawa akan sauran business dinsun suna sharing ideas akan kudin dayakamata su saka a farkon game din dansu samu isasshen riba akai.

Altho meenal din akwai wayo, duk da influence din mum dinta aksar ranta tana baya baya tana son tagani akaro na farko in tay nasara sai kafin nan ta sake jiki da game din sosai.

She need this money fast and desperately kodan ba dan tay controlling rayuwar khaleel ba she need it for her confidence tun kafin mutane masu daraja su fara jan baya dayin harka da kamfanoninta dan ita kanta tasan da bazarsu take taka rawa.

Anan gidan mumynta ta huta bata koma office ba bayan waya me tsayi da suka sha da shema'u marafa.

Bayan dan bacci da tayi daga bisani da yamma liss suka fita cin abinci da dan shakatawa tare da mummynta.

A wani open luxury restaurant suka zauna hjy nadiya tanata mmki sanin cewa sam meenal batason zama a wajajen sa are below her standards.

Suna kan cin abincin hajy nadiya ta kalleta da mamaki Ganin ta bada sabuwar oder na fried rice da chips da pper chicken take a way

Cikin tabe baki tace ikon Allah meenal i dont understand..

Meenal na murmushi tace menene mummy

Hajya Tay kwafa Aah naga baki son wani restaurant ne sai chinese yau kuma saigashi kin kawomu wannn wajen and whats up Baby me zakiyi da Abinci haka da kike packging?

Tanakan murmushi tace is for my husband from my best freind.

Hajy nadiya tace ohhhhh plan din nan ko? Tun meenal bata amsa ta fashe da dariya sosai saida meenal din ma ta tayata sukayi me isarsu..

I reserve my coment gobe da safe kiban labarin yadda aka kaya kawai..

Meenal tace kisha kuruminki mummy.

Bayan hakan basu wani jima ba aka kawo mata odernta suka bar wajen hjy nadiya ta koma gidanta meenal ma ta doshi hanyar nata gidan.

9:00pm dot ta iso me gadinsu ya taho ta bude mata gate ta shigo tay parking motar yanata mamakin ganin ta sanin cewa bata saba dawowa gidan da wuri haka ba..

Jira yay harta sauko kasa da ledar abincin a hannunta kansa kasa cikin girmamawa yace Hajiya barka da dawowa.

Bata amsashi ba har saida ta kulle motarta snn ta juyo tanamai bin sa da wata kaskantaccen kallo..

Nan da nan ta hade rai tabisa da masifa why are u speaking to me? Bashi kake bina ne ko me???...

Kansa kasa yace a'a, gaisuwa ne dama.

Gaisuwa my foot maye kwadayayye. Kaga abinci a hannuna ai dole ka gaishe ni, abeg getttat.

Shibaima lura da abincin bama saida ta fada baice mata uffan ba ya juya jikinsa a sanyaye zai koma bakin aikinsa tace "kai.. Juyowa yay not minding how she call him aladabce yace naam hjya.

Harara ta banka masa up and down kamar wanda take gaba dashi, mtsss jibeka ko kunya bakaji, ga rashin ilmi ga rashin, tarbiya ga tsantsan jahilci dumu dumu ajikinka, wani rau da ido tay ta harkuzo shi da masifa kamar ma zata wanka masa mari taja tsaki mtsww... "ya ina maka magana kana tsaye ni sa'arkace da bazaka tsuguna min ba ?

Baice komi ba ya tsunguna kansa na kallon kasa jin maganan nata na masa ciwo aransa bama wasa ba

Tsaki mei tsayi taja ganin yakai ma ya haifeta a shekaru Sanda ta dan ja lokci snn tace."khaleel yadawo?

Yace a'a hajiya bai dawo ba dan bai jima da ficewa bama.

"Ehen, Ya gaya maka inda zaije ne?

Ya dan jinjina kadan yace Eh to amma yace min dai yanxu zai dawo

Good tashi kaje...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull