Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 28

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 28

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 28: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 28. Ko minti biyu da lumshe idon batay ba taji tsikar jikinta…

3,310 words

Ko minti biyu da lumshe idon batay ba taji tsikar jikinta na tashi kamr kuma ana kwankwasa mata motarta, adan firgit ta bude ido, suna hade ido taji kirjinta ya bada sauti me karfi ganib irin kallon so karara dayake mata. Atake ta bata ranta tay kamar bata san shi ba.

Ahnkli ta sauke glass din tana hararsa snn tace ehen what is it young man? murmushi ya sauke mata me sanyi da muryansa me taushi yace."good morning..

Tace "morning.

Kai tsaye yace I have an assigment i want to summit to u ma'am.

"Tace okay. See me at the office now.. Babu tantama ya gyada kansa.

Daga nan ta bude motar ta fito qamshin turaren sa data shaka yasa taji gabanta na faduwa sosai dan irinsa ne aka turo mata kyauta daga kamfani, Gaba tay tanamai mancewa da jakarta a motar.

Daukar jakar yay ya riko mata hade da tarkacen files dinta snn ya fara binta abaya dashi duk inda suka wuce sai anjuyo ana kallonsu musmn ganin yadda yake binta da jakartan respectfully and calmy.

Office dintan kai tsaye suka shiga tana zama akan chair dinta ta dago kai ta kallesa snn ta jawo computerta tace let me see ur work...

Wayarsa ya ciro ya tura mata file ta bude ta gani daga ganin fuskarta zakasan she is so pissed and annoyed and soo unhappy da yadda taga perfomancw dinsa ahaka

atunaninta zata ga ya iya komi ne sai taga wani shirmen kawai ya turo..

After some time ta daga ido ta kallesa snn tace "what is ur name again?

Ahnkli Yace "kayden"..

Tace okay mr kayden, Im sory to annouced to u that ure so unserious.. na baku isashen lokaci dan kuyi aikin nan amma just see ur work, This is all rubbish ..cancelled. Nan da nan Ta danna cross akai gabaki daya.

Na baka nan zuwa kafin atashi kaje kayi solving questions din nan maza ka kawomin. Kanaji na?

Bai bata ransa da masifar datamai ba yace mata okay,..kallonshi ta dingai tana mamaki dan record dinsa na baya da aka turo musu daga kasar waje ya nuna cewa kayden is infact a genious topper in his previous studies.

Tsaki tay aranta tace Kodan daya zo nigeria zaice zai sakankance yay wasa ? I will deal with him cos dats not gonna hapen under my watch!!

harya juya zai bar wajen saikuma taga ya juyo baya, saiyanzu taga jakarta da tarkacenta a hannunsa. Koda ya aje mata batace mai komi ba ta harde ranta dan qamshin turarensa yana motsata bana wasa ba.

Fuskarta a dore Tace If u bring rubbish dis time u wont find it funny with me..Tana fadan ma Ko kallonsa batay ba sabida sanyin kallon dayake son kureta dashi, har saida yabar office din snn tafarajin kirjinta ya sassauta bugawa after some time ta cigaba da aikin dake gabanta.

*** Dagata dayan bangaren kuwa Halisa na zaune a waitinh area ita da uztaz banda surutun dr khalid babu abunda yake debe mata kewa..duk kishin ganintan ahaka yasa shi kasa dena tambayarta irin jinyar da khaleel yake mata, ganin ta dayay so shiny and calm kamar bata da wani damuwa abun ya bashi mamaki sosai. Halisa dake tasan shi wayene saidai kawai tay murmushi amma bata sake ta gayamai wata kwawkwarar information ba musammn dake ta riga tagane cewa da akwai wata yar tsama meyawa tsakaninsu da khaleel.

Suna zaune yana cikata da surutu daga cikin office din kuwa khaleel ne zaune agaban ogansa yanamai zubamasa complain akan dan matsalolin dayake fuskanta na rashin samun isasshen jituwa da ita, dan Sun shafi minti shabiyar suna cikin office din suna magana da doctor. tun hanklinta baiya wajensu harya soma komawa wajen da tunanin ko me khaleel din yake kulla mata aciki.

Dr Aseem ya nitsu yana ta kallon cikin kwayar idanun khaleel rather than listening to his words dan ya fahimce cewa matsalar badagan take kadai ba.

Koda ya gama complain din nasa dr Aseem bai ce masa komi ba tukuna saima tunzirashi dayay yace masa ai halisa yarinyace shine dai zai kara haquri da ita sosai..

Snn yace masa zai bashi nan da Kwana biyar yasan yadda zaiyi yay magana da halisa akan abubuwan dayake zarginta akai akan zach da sauransu idan ba haka ba zasu samu matsala dashi sosai.

Bayan ya sallameshi Khaleel ya mike ya fita da takaicin gani Dr aseem bai wani fahimce meyakeji aransa ba baisan dr Aseem so yake ya janye mind dinsa daga jin maganan mutane akanta ba.

He wants him to muster up and confront her and find his own findings..

Tsabar critizing din methods dinsa da ogansa yay Har ya yafice a office din fuskarsa ba asake take ba..

Anan kuma hankalin halisa ya dan tashi da dadewarsa aciki sede Tun wnn feeling din baiyi nisa sosai ba saigashi nan ya fito fuskarsa a mugun dore suna hade ido taji gabanta ya fadi

Shikuwa ganin Dr khalid awajen ya dada sakawa ya tamke ransa ya kalle uztaz adan fizge snn yace ku shiga ciki kusame shi yanxu..

Wasu files din project dinsa ne a hannunsa yana wucewa dasu office dinsa Dr khalid ya hau binsa abaya, su halisa kuma suka shiga daga ciki#SURAYYAHMS 08060712446 Washe gari. Sassafe bayan khaleel ya dawo daga masjid bai wuce dakinsa ba ya nufi dakin meenal straight ya hau kwankwasa mata kofa amma sai shiru komawa yay ya zauna a babban sitting room dinsu ya kunna tv yana shan coffe yanadan hadawa da karance karancen littafai musamman na project exams dn dake gabansa

Yaja lokci anan baiji motsin kowa ba hakan yasa shi barin wajen ya koma sama direct dakin meenal ya kara nufa yana buga kofar yana lura da agogonsa dake nuna 7:30am Kwata kwata baison yau ransa ya baci amma saiyaga kamar duk sanda yy kkrin danne fushinsa dmin yin hakqri to sai annemi a tunzura shi

Murda kofar yay da qarfi ji yay haryanzu a kulle yake da alama ma bata farka ba,kuma yasa muddin bata farka ba dawuyane inma ta farka tayi sallahn fajr,what d hell is this ya fadacikin jan tsaki,bai kara buga mata kofar ba ya bar wajen a kufule dakin sa kawai ya nufa yahau yin abubuwan da suke gabansa batare da yakarayin tunanin ta ba.

8am dot meenal ta farka daga bacci ta zauna turus akan gadon ta tana wani irin hamman gajiya dan jiya bakaramin gajiya tayi awajen aiki ba ko ayanzu bata ki ace mata ta koma bacci ba dan tamkar wacce tayi dambe a baccin haka bacin rai ya nuna boro boro ayanayinta ko salati bata yi ba ta sauko kasa ta rinka sheka tsaki ita kadai tana ball da duk abunda ya zo gabanta.

As usual Wanka ta fada within 10 min ta fito ta zauna agaban madubi dan yau by 9 takeso ta wuce office sanda ta gama kwalliyarta tsaf ta kyafu kafin ta tuno da cewa batayi sallah ba

Dogon abaya data saba amfani dashi in zatayi sallahn ta bude wardrobe ta jawo ta kwama within 2mint ta idar without knowing what she did sabida tun farawarta take tunanin abubuwa dayawa aranta ciki harda rabuwarsu da mumynta dan jiya aiki ya sha mata kai basu hadu ba.

Sharp sharp ta kimtsa kanta cikin wata dan ubansun holland atamfa, red nd white colour mai bala'in tsada an mata dikin riga da skirt fitted wanda ya balain yin mata kyau ya haska tsayayyen dirinta,kwalliyar ma yau batayi wani na hauka ba Ahaka ta futo tana ta kunta kwaras kwaras direct ta Wuce dakin halisa ta turo kofar jin abude yasata shigo da san fargaba saidai abunda ta hango halisan tanayi ne yaso ya katse mata hanzarinta.

Cikin sauri ta karaso ciki tana cewa"halsy ure up? Shine bazaki huta ba zaki hau share sharen daki.

Babu yabo babu fallasa halisa tace mata she is tired of sleeping tana son ta dingayin abubuwa dakanta.

Da Wani irin munafikin muryan marairacewa ta nemi waje ta zauna halisa i knw ure not happy with me but i just want to apologise to u akan abunda mummy ta miki jiya...she is just tryng to be a good mother to you...

Halisa tana kan goge gogenta cikin dauriya da koyama kanta hakri, ta kirkiri murmushi snn tace Amina babu damuwa. Ur mum and i have been like this since..no need to apologise.

Cikin sauke ajiyar zucya meenal tace its okay.. Ta mike tsaye ta dafa kafadunta da sanyin murya snn tace "I hope ure not angry with me anymore..halisa ta dago ta dube suna hade ido tace i missed u..narasa menene ya kawo wann tazarar dake tsakanin mu..is it bcos of khaleel? Forget him babe, jiya kingan yadda yay ma mummyna tsawa kmr bata haifesa ba, he is just a very hard to deal with person...i am soo sory u have to deal with him. A tunani inkin zo gidana muna xama tare it wll be all fun.. but...

Cikin katseta Halisa ta juyo ta kalleta da kyau suka hade ido cikin fahimtar inda ta dosa nason su dawo kamar dacan tace "I just want to be alone Amina. Karki damu dani..Live ur life..i wan to focus on getting better when am ready to talk to u deeply basai kin nemeni ba zan zo nagaya maki abunda ke raina

Meenal tay murmushi cikin sauke ajiyar zuciya batare da tunanin komi ba ta dauka halisa tana fadin hakan ne kawai dan ta tsani zama a inda khaleel yake dan haryau a tunaninta shine tafi halisa wayo, tace Toh shiknn halisa nayi miki alkwari bazan dameki ba..and hey..pls feel free to do anything u want agidan nan kinji..my house is ur house too.

Takaitaccen Murmusshi Halisa tay batace mata uffan ba harta gama babbata labari cewa tana da new business da zata fara kwanan nan ba lallaine tana samun zama agidan sosai ba..

Halisa bata mata wani doguwar tambaya akan harkokintan ba dake sama sama take amsa ta. Kallo daya zakama Meenal kasan zucyarta yay nisa akan maganan game dinsu da mummyn ta tagama saka rai akan abun sosai.

Bayan nan sukayi hira akan kawayensu sama sama, Meenal tana yawan waya da shema'u dan haka tasan abubuwa dayawa dake tafe da ita acan Abuja..

Sai labari take bawa halisa na yadda Surkuwan shemaun ta saka mata ido a Abuja

halisa ta danne zucyarta tanata kulata ita kuwa dadi taji sosai ganin halisa ta dan sake mata fuska yau har sunyi hira me dan tsayi sama dana kowani lokci batasan da cewa presence dinta abune wanda take son ta iya controling dinsa aranta ba..

****""""

Daga Abuja wani irin yanayine me wuyar fassarawa take gudana acikin gidansu mahmud din tun ranar da shemau ta iso wanda zan iya cewa shikansa bai taɓa shigewa irin wnn yanayin ba... yanayin iyayensa akan hafsat ya saka Sam baida kwancyar duba da Mahaifyarsa ta zuba masa idanu akan lamarin shemau bana wasa ba.

Duk wani abunda shemau takeyi agidan sai mahaifyarsa ta masa gori akai ko kai tsaye ko ba kai tsaye ba abubuwa suka taru suka masa yawa kullum cikin rikici suke da shemau duk dama ba kula maganan sa takeyi ba.

Yanxu hanklinta gabaki daya nakan sabon saurayinta alhaj shafiu ne, kusan ma akansa take cinye rabin lokcinta kowani rana bata damu da korafin kowa ba. Tun mahmd baiya ce mata koki har suka fara samun sabani akan yawan chating din tsakar da dare da wayar datake ficewa can waje tanayi ita kadai. Daga ya tambayeta sai tace mai aiki ne ya mata yawa.

Hakama washe gari bata tabuka musu komi hafsa ne zatay komi na aikin gidan itakuma tana kwace, yarinyar kuwa ganin hakan sai feelung din yana dada sata tanajin kamar ita ba komi bace face auren qaddara agaresa, duba da matarsa yar gata ce awajensa, saidai ta kawo musu abinci daki tare taci tay kwalliya ta fice, gashi tun da tazo gidan itace me kwana da shi kowani lokaci. Haka xata kammala sex chating dinta tsakar dare da alhaji bayan ya motsa mata sha'awarta tazo ta rage zafi da mahmud din Wanda hakan yake daure masa kansa bana wasa ba, dan wani bin intana aikata masa wani abun saiyaga kamar aurensan ne bata so amma kuma ya kasa fahimtar dalilin datake yawan neman jikinshi.

Hajiyarsa tay bambami har ta gaji ta fara zuba masa idanu, Har wani yar fadawa hafsa tayi dan kusan komi dake afkuwa agidan a idonta yake faruwa, musmmn yadda mahmud yake daure ma shemau gindi yanamai kareta tanayi musu abunda taga dama kuma kullum yana tare da ita.

Tun yana kwatanta adalci haryazo ya maida hanklinsa akan shemaun ita kadai duba da yadda iyayensa suka dau abun da zafi, hafsat kuwa Ahankli ahnkli ta fara cire ranta akanshi duk dama abu me wuyane agareta musmmn ma da batasan yaushe karshen auren nasu zaizo ba..

A karancin shekarunta Wannn lokutan kusan yafi komi mata wuya a rayuwarta, arayuwa tasha walakntuwa da kaskantuwa amma bata tabacin karo da yadda akeji in mijinka ya nuna kamar kai bakomi bane a duniyarsa gabaki daya.

Abun na damunta sosai amma hakanan tayi dannewa, yau sassafe Aka kammala kawo musu sauran tarkacen su na zuwa kasar turkey.

Hajiya badiatu ce ta matsa akan lallai yau din kawai su tafi dan sam batajin dadin yadda hafsat take xama agidan tana kallon mahmudu suna rayuwar aure da matarsa kullum tamkar ita hafsat bata da wann hakkin akansa.

Tun sassafen da suka tashi tasako hafsat din agaba tace mata ta tattara kayanta kawai zuwa karfe biyu na rana jirginsu zai bar kasa.

Harta kammala prking dinta suka shirya kominsu na karyawan safe mahmud yau bai fito ba har sai can wajajen karfe goma sha daya kafin nan saiga nan shema'u tasha kwalliya ta sauko zata wuce ta cikawa rigarta iska hjy binta ta tsareta da tambayar inda yake Nan take gayamusu cewa tun da asubah aka kirashi site din sabuwar aikinsu na contract ya fita...

hajy taji dama dama aranta, basuce mata komi ba harta fice agidan ta shiga gararinta agari.. PAID NOVEL TO SUBCRIBE CHAT 08060712446 Vicky tanayin parking motarta ta sauka tawuce office dinta agaggauce tay zamanta tana jiran isowarsa fuskaranta ba asake ba.

Babu wanda xaka juya ka kalle shi acikin schl din tun daga matan har ka mazan kace be maka kyau ba,wasu sun sa customised dress ne wasu cooperate wasu kuwa asalin designers suka dau wanka da shi suka fito alot of breathtaking creatures ,but still wankan kayden ya dara zuciyar kowa, bansan ko dan yanzu ne aka san shi ba amma daga budewar motar sa har yakai matakalar da zai sada shi da office din shikansa bazai iya bayyana yawan idanun dake kansa ba.....

Duk wanda ya san siffar cikakken namiji toh ya san siffar kayden hade da daddan qamshn turarensa dake binshi almost 30min inya wuce sai anji, yau din wata matte black slimfit giorgio armani suit ya saka wanda ta balain yin dede da dirin halitarsa cikin yar sauri yake tafiyar yana duba agogonsa wanda shima baki ne amma glass din ciki an masa kalar deep maroon kalar dake nunawa kadan akan shiny black armani shoes dinsa.

Vicky na danne dannenta cikin nitsuwa taji anfara kncking tun anayi ahnkli hartafara jinshi da dan karfi snn ta bashi izini ya shigo.

Yana shigowa qamshin turarensa ya bade office din kusan a tsime tabishi da wani irin kallo..

A tsaye tabarsa ya tsaya bata umarceshi ya zauna yabi ya kureta da mayun idanunshi da suke hanata iya jan nunfashin ta dakyau...

Cike da basarwa Ta tura mai tex din gabansa tace ya dauka ya karanta yyi mata bayanin meyake nufi...

Hannunsa ya mike ya dauki wayar a nitse snn yahau karanta mata tex din cikin nitsuwa tana kallon bakinshi dayake motsawa ahankli takaici kamar zai kasheta sabda unseriounss din dake cikin voice din nashi..

Yana kai aya tadan ja wata sihirtccyar numfashi snn tace okay

Kanuna min wanda ka farayi i want to see...

Kayden baiyi musu ba ya tura mata empty attempt din dayayi..

Tana budewa annurin fuskrta ya sauya cikin sauke ajiyan zuciya ta tashi tsaye Adan dolenta tabashi wajen zama ya zauna akan chair snn ta dauko projector ta jona masa agabansa ta zuba assignmt din duka akai da zimman koya masa su dalla dalla....

Subiyu ne a office din nata dan haka kafin ta fara koyar masa saida ta cire Jacket dinta tabar kanta daga ita sai wnn transparent blue silk top dindata sako aciki.

Wani irin Daukewa numfashinsa yay yabi ya xuba mata idanun dik inda ta wulga sai idanun sa yabi wajen, idanunshi sunyi luiiii sakamakon wani shauki dayake shakowa a muryanta me tabamai zucia da saka kwakwalwa cikin nitsuwa.

Vicky nakan koyar masa da abunda bei fahimtan ba amma hanklinsa yay nisa cikin gajimare baijin komi face sautin daddar muryanta dake soothing din zuciyarsa da kwakwalrsa.

Itakanta ta kasa gane kan yaron he look frozen kamar an daskarar dashi Ga wani irin charming smiles dayake wanzuwa akan fuskansa me sanyi da sanya nitsuwa.

Tanakan magana ya datseta yafara tambayrta questions Tana amsashi.

.....she just can't resist his eyes, dan Da wani irin speed kirjinta yake bugawa yana me bada sound din bufff bufff haka kawai taji wani unxpected tension yana taɓata awajen ganin irin kallon kwayar idanunta dayakeyi kamar wanda zai zukke mata kurwa...

Bakin shi pitch dan dai dai,Daidaituwar shape din Karan hancinsa ya samo kyakywan diri ne daga Shatin kerarren Sajensa wanda yabi cikakken giranshi masu dauke da dogayen eye lashes dinsa..

"Shikam Duk abunda yakeji aransa na rudewa haka nan ya kaucar Yy murmushi yace mata ya fahimce komi yanxu...

Dan lumshe ido tayi for the moment tana dan sauraran bugun zuciyar ta..ohhh...ya ilahi"...his voice... shi kadai ma ya isa....bata karasa bq taji kakkauran sautin muryan shin ya daki tsakar kwalkwar ta har yasa ta saki siririn numfashi, ji take tamkar kirjin ta zai fado kasa tsaban tsanan ta bugunsa.. "can i go ma'am?

Kallonta yakeyi yana murmushi ta dan dauke kai not withstanding sai ta daure ta amsa cikin kamewa tace masa yes.

Wani assigment din ta sake hadashi dashi tace ya kawo matasu kafin atashi yazo yay submting kafin ya tafi. Gyada mata kai yay yafice daga nan wata nannauyar ajiyar zuciyace ta kufce mata Ta nemi waje ta zauna akan chair dinta tare da jinginar da kanta kamar me bacci, fuskar yaron hadi da murmushinsa ya gama mata kamun bazata...ta jima ahakan batare da ta shirya ba nan take wani dan iskan baccin bazata yay awon gaba da ita..

Tana rufe ido cikin baccin ta ganta Cikin mafarki tana tsaye a office din tana tana kallon wasu romantic candles masu tsananin haske agabanta tana kallon hasken tana sakin murmushi me sanyi, jim kadan taji a motsi ata bayanta juyowa tay da wani irin farinciki suka hade ido da kayden ganin shi tay sanye da kayan daya fice dashi yanzu, hannunshi dake jikin door din ya murda kofan office din nata dashi sukayi ido biu da ita batare da ya sake handle din ba ya tsaya yanata kallonta itama shi take kallo da dukkan imaninta

ji tayi kamar zata hadiye sa dan bakaramin masifaffen kyau ya kara mata fatarsa ta karayin kyalli sai yai wani uban sheqi kamar ba mutum ba.

Shima kallon ta yakeyi a shagale dan shigartan yau ya mugun tabasa

Kayan jikintan dayayi matukar matse jikin ta yabi curves dinta manyan duwawaun ta sun nuna kansu sosai, skirt din dama bata da wani tsayi marabarsa da saman cinyarta kadan ne

Wani sihirtaccen murmushin ta sakar mai tana kashe mai ido cikin sanyin rigima maida kofar yay ya rufe kamar munafuki yana wani lashe baki yana tahowa gaba.

Gyaran murya yayi in a nauty way sai ta sake faffadan murmushi cikin salo tawani dedeta zaman nononwan ta wanda dama rabinsu a waje ne sun tamku cas cas cikin wata arniyar sexy white push up bra daya kalleta ahakan ji yay kamar zai haukace

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull