Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 43
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 43: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 43. ficewarsa bada jimawa hafsa ta nunna musu abubuwan da…
3,365 words
ficewarsa bada jimawa hafsa ta nunna musu abubuwan da mahmud din ya siya mata kowa na mata murna nan ma suka hadu suka mata yan nasihohi almost d same thing da mahmud din yace mata akan babu ruwanta da kowa kawai tay rayuwar aurenta a wayar hjiy binta ta anshi lambobin kawayenta ta zuba aciki snn ta wuce room dinta dan ta kirasu taji batun makarnta. Bayan wucewarta ne
Inna hjya ta fayyace ma hjya binta komi cikin salon su na manyanta nanma duk suka dulmuya cikin farinciki tama kasa hqr saida ta ja gefe ta kira yar uwanta hjya badiatu duk dama bata iya gaya mata directly ba amma yanayin yadda take murna takecewa mahmud ya amshi hafsa a matsayin matarsa yasaka tsohuwar fahintar komi itakam saurin hawaye gaani take kamar adduointa ne kawai Allah ya amsa musmmn ma da bataji duriyar labarin shema a bakin mahmud dinta ba har yanxu.
Hirar shemaun kuwa suka tsundumawa Suna tsammanin jiran ganin dawowarta duk sun shirya mata tsiya bata sani ba.
Daga can kuma hafsa na zaune a dakin tana latsa sabuwar wayarta suna kan chatting me dadi da mijinta a wasap sai ga inna hjiya ta shigo da babban cooler wanda ta hada mata wata arnoyar chicken ferfefu na asalin kazar gida me nama data dafata dahuwar amarya ta zuba herbs din suna gyaran amare me kara cikon farji da dumi da ruwan ni'ima yaji kayan yaji aciki haka ta saka ta agaba ta cinye tass suna hira snn ta sakata ta shanye romon tass.
Da yamma haka ta kawo mata fruit salad hadin matan aure, har suka kai kwanansu biyu da dawowa amma babu kalar kulawa da hafsa bata gani awajen tsohuwar wani abun inta hadoshi ta bata saita sakata tace dolene susha tare da mijin nata haka zata je mishi dashi su sha tare dik dama tana kakkauce masa sabida kunyar idanunsu
Wasu abubuwan itakanta bata san amfaninsu ba saida mahmud din ya sake lalumarta akan gado ranar ta fara jin shi yana ihun dadi snn ta fara daukar abun da muhimmanci dik abunda su hjya suka ce mata bata wasa dashi.
Haka zai kaita schl kusan da kyar suke iya rabuwa da juna in an tashi haka zai dawo da ita gida da dare susha soyayyarsu, by now duk ya gaggaya mata wasu abubuwan daya kamata tasani akansa da yanayin aikin snn ya gaya mata ranar da zai wuce Abuja
Kafin satin daya debar makansa yay yanayin jikin hafsa har yasoma sabawa da jin dumin mijinta kusan kowani dare saiyay in beyi da dare ba zaiyi da safe.
A lokacin Wani shauki na daban ke janta kamar ba ita ba haka take jin kanta, Yauma da kyar ta tashi ta kimtsa inda suka wargaza har ya fito daga wanka sannan ta shige ta gyara itama, Abinci ya shiga hada musu irin wanda suka saba Daga enda take take kallon sa gaba daya mood din sa ya sauya he looks so at ease, Cikin hirar shakuwa da shiga rai suka zauna cin abinci, gashi gibe zai wuce amma kuma so yake yaji ra'ayin ta kan batun karatunta anan shiyanacan amma sam taki ta gaya abun da ke ranta alho tana son karatunta sosai amma kuma tana jin nauyin tace masa yabar wasu ababen dake gabansa acan yana xuwa mata nan.
shikuma ya san bazai iya bane dole ya samu yana taba ta kurkusa musmmn yanzu datake samun cikakken gyara da kulawa sai yaji ashe ma kalar dadinta dqyaji a london bakomi bane karshe dai haka suka yanke hukuncin cewa inya dawo daukarta zuwa hutu zasuyi applyn distant learning inta gama schl dinta anan sai tay masters dinta a lagos a cikin dakin mijinta.
Bayan nan suka je shoping ya sissiya wasu tsirarrun abubuwan da zai tafi dasu kamarsu sallaya da jackets tun a daren nan suka fara missing din junansu washe gari da safe saida yaji dumin matarsa ya qoshi snn Ya wuce aiport yakama hanyar nigeria hafsa saida tay karamin zazzabi aranar daya tafi
Haka rayuwar su ya fara kasancewa musu tamkar sabuwa bayan tafiyarsan sai murmurewa kawai jikin hafsa yake tana kara cikowa hip din nan nata duk ya kara buduwa yay fadi kullum tana makale da mijinta a waya ko a chat duk labarin schl dinta, dana aikinsa dana sabuwar rayuwarsu da suke shirin budeshi dik suna sharing cikin ssnyr hirarsu me dadi har yau dai bai taba furta musu komi game da shema'u ba. Tun abun baiya damun mahaifyrsa har yazo ya fara damunta Aranta, daga ta kawo maganan shema sai taga ya shashantar, ko ya canza musu topic gaba daya, da wayo haka saita dan kira mahaifyar shema'un su dan gaisa ayi hira koda ma zataji wani abun abkinsu amma sai shiru itama uwar shema'un jira take ashe taji wani bayani daga bakinsu dan haryau shema bata nemesu awaya ba.
Bangaren shema'un kuwa saida ta shirya tsaf snn ta iya ficewa daga hotel din nema alhaj shafiu dan rade raden datakeji na cewa wani team din ne sukaci itade har yau bata kawo cewa akan mahmud ake ta bayanin design ba infact aranta bata ma son ta amince da komi harse alhaj shafiuu ya fito.
ahaka sai da taci fiye da kwanaki sha biyu tana yawom nemansa gashi babu kudi, ranar karshe data fita tazo ta samu an kulle room dinta Tana zuwa aka gaya mata cewa kayanta na wajen security and she is going to pay for over due rate na kwanakinta dataci batare da biya ba.
Ranar bakaramin tashin hankli ta shiga ba, irin condition din nan na u go explain tire haka ta kasance aciki dan babu wanda ma yake gane abunda take fada bare a kulata, haka ta tura ma hadiza sakon karyan cewa cards dinta is decline hadiza ta tura mata kudi isashshe awani acct number na yar uwarta, but rabi haka ta biya bashin hotel dana abinci dasu.
tanata takatsntsan kar kowa yasan halinda take ciki, cos she is still hoping cewa alhaji shafiun zai fito ya fayyace mata abunda ake bazawa a media game da project din She have to move to low standard area ta kama wani regular hotel ta biya kudi Tana siya abinci each daya tana fita neman alhaj shafiu kamar mayya. Shikuwa tun da aka bashi ruwa a asbiti ya warke matarsa hjiy turai ta tada masa boma boman bala'i rikici ake tay tsakaninsu turai tana cewa zata kashe shi yan uwanta ne suka hanata duk da haka bai tsira ba saida aka saka shi under police protection snn ya tsira shi tunanin wata shemau maa baizo masa ba bare yasan halin da take ciki...
LAGOS: NIGERIA
Rayuwar khaleel dana halisa yana tafiya musu ne kusan ayananyin da basuyi tsammaninsa ba, Dan kuwa tun bayan tafiyar meenal america suka zamo tamkar yan uwan jini kuma masoya bazadai ka gane yanayin matsanancin shakuwar daya cigaba da ginuwa a tsakaninsu ba.
Already kafin meenal tabar legas khaleel yay rabin tests dinsa bayan tafiyarta ayayinda yake netwking business yana kan cikata sauran tests dinsan, halisa takan dauki lokaci tare da yan uwansa kotaje gidan su ko suzo mata, tun baban nasu bai wani saki jiki da ita ba har yazo ya dena shiga tsabgrsu inta zo gidan dake bata taba karya masa dokokin gidan sa ba yakaan kyaleta tay zamanta dasu.
ata dayan fannin kuwa hannu bibbiyu Mahaifyr khaleel din ta amsheta
Musmn ma da ra'ayinsu yazo daya akan tallafawa marayu da yara kanana dakadan dakadan halisa tadawo mata tamkar part of her family kowani hidima na foundation na charity zaka ga sunje tare, shikansa baban nasu mamakin halisan yakeji aransa, kullum sai yay magananta ma matarsa akan irin hankalinta da sanyin halinta shide abunda kawai baison shine tarayyarta da khaleel shisa daga tazo zai janye ta da hira harta jima awajensa....SURAYYAHMS 08060712446 shide bamai sake fuska sosai bane amma intaxo gaishesa they will surely talk abt few things kamar business, news and other relavant philantropism.
Bata taba jin ta gaji da magana da mutumin ba dan ta gama lura da cewa zama da mahaifin khaleel din tamkar wani makaranta ne guda.
Akansa ta dada gane cewa in har Allah ya azurta ka da ilimi da budadden kwakwala dole ne ra'ayinka da bhvrs dinka ya zo daban dana mutane, frm wat she is seeing The man is too intelligent and indeed knwledgble, babu ta inda ilimi ya kasa masa Musmmn na addininsa dana duniya dana rayuwa gabki daya ba'a barsa abaya ba.
Dan zaman da baifi na minti ashirin ko sha biyar datakeyi dashi ba amma is worth a million dollar lecture, dan abakinsa zata ji abubuwa manya manya masu cike da basira da fasaha aciki wanda ya shafi abunda ke tafiya a harkokin siyasa ko kuma business snn acikin tadin nasa haka zai fayyace mata critical solutions dinsu dalla dalla sai yace mata inkinyi kaza abu kaza ne zai faru ga kuma yadda zakiyi hakan bazai faru ba duk acikin hira, Most atimes inta je office dinta tazauna tay applying concept dinsa sai kaga tay achieving wani babban abu, investors dinta tare da darajar kamfaninta sai karuwa yake ahankli dan Babu wani abu da ya gaya mata datay amfani dashi wanda bai kaita ga matakin warware wata matsala ko cigaba ba.
hakama in taxo ta same sa yana kallon tashar wa'azi ko yana karatun littafai, he wll tell her alot of things abt islam in a subtle and kind nature narrating his islamic stories frm history to comon sense of reality, babu wani zancen kawo mata aqida ko religious extremism aciki. Haka zakaga tana tambayarsa abubuwa akan addini yana amsata wani bin inya fayyace mata abu na Addini haka zatay ta tunani akan abun har cikin dare.
Itade tana zuwa gidan amma tun bayan gyaran da ya mata akan sutura bata taba ganin sun kyamaceta ko sun gaya mata wani magana daya nuna bambamcin addini ba. They are kind and nice family, sumtimes intana jikinsua she do wish she had a family too, shiyasa take kallon wautar khaleel dayake fushi danashi uban harynxu.
Duk sai ta rasa mesa khaleel da mahaifinsa Basa shiri while both of them are good ppl and their heart is simple and cold as an ice, msmn ma khaleel datake tunanin izuwa yanxu tasan halinshi ciki da waje amma kuma bacin rai da zcyarsa akan babansa dayakeyi har tsoro yake bata, sam baison ma takawo masa labari muddin ya shafi babansa kwata kwata baison ma ta tsoma kanta acikin matsalar sa da gida.
Hakama yan uwansa duk shakuwr sun nan haka ya hanasu tsoma halisa acikin matsalarsa da mahaifinsa gabaki daya.
And She came to learn that his mum is in pain akan relshp dinsu, wani lkc takanjita intana masa fada amma duka subiyun kamr sunayi ma junansu taurin kaine kowadai yaki ya sauko.
duk sai abin ya fara damunta sabida daga uba har ɗa din duk ta saba dasu snn tana jin dadin zama dasu gashi tana jin shakka da kuma tsoron alhaj hasheem din bazata iya tambayarsa kai tsaye akan khaleel ba, haka ma tana tsoron kar ta bata ma khaleel din nata rai akan maganan musmn dayake fama da tests dinsa dan tunda meenal ta tafi yau kusan wata guda kenan da yan wasu kwanaki suna cikin wann yanayi.
Yau monday ta kasance masa rana ta karshe da zai rubuta final test dinsa Dake a satin yana karatu inta tashi aiki Aliyu Kawai take kira yakan zo har office dinta yakawota gidansu sujirasa anan.
harga Allah Khaleel baison hakan datakeyi amma sabida yana son ta yake danne zciyrsa yay hakuri, gashi yasan yana ce mata a'a toh zasuyi fada sosai kuma karshe tayi mishi bori ta tuhumesa akan babansa shide baison tasakashi shiryawan dole da kowa dan yasan bazai iya da rikicinta ba.
yanxu kusan kowa wani lkci sai yazoshi gida cikin yan uwansa, ko yanaki ko yaso intazo dolensa ne ya biyota, dan wani abin ma anan suke girkawa ita da sisternsa maryam kusan dolensa ne yaci tare da su agida kafin su tafi. Jawosa da halisa take yawan yi gidansun bakaramin farantawa mamansa rai yakeyi . Monday morning tana kan bacci lullube a bargo taji an bude kofar dakinta da sanyin asubah khaleel ne ya shigo ya gamaa shirinsa zaijeshi final test wanda shidin ma kamar wani elimination round ne dan 6am to 6.30 dik wanda baiyi a wann lkcin ba he is out of the game.
4:50:am already ya gama shiryawa dan a masallacin asibiti yakeso yay sallan fajr dinsa kafin ya shiga yay test din dan after the test akwai wani result file document da zasuyi downloading na verification acikine za'a tura suna can sama kafin na sakamako ya fito.
Yana isowa daf ya kunne bedside lamp hasken ya wanxu bisa kyakkwar fuskarta ya zauna kusa daf da ita yanata kallonta kamar wanda zai cinyeta daddar qamshin turaren da hannunsa dake rike da nata ya dan tadata.
acikin gigin baccin ta kare masa kallo sai ta tuna cewa ficewa ma zaiyi Tana kkrin mikewa ya komar da ita yana cewa 'Hey babygirl, d hour is almost here. Kimin addua kinji?? Dada tamke hannunsa tay ta gyada mai kai snn tadan lafe ajikinshi cikin sauke sassnyr ajiyan zuciya tace i wish u gudluck champ. Go make us proud! I wll see u ltr Karamin peg ya sauke mata akan hannun nata dake sarkaafe da nashi snn ya mike tsaye yace take care..yaye bargon take kkrin zata sauko ta rakashi, yace go back to sleep no disobedience today okay? Turo mai baki tay tana mutsika ido a shagwabe sosai tace okay..will u Drive safe? murmushi yay ahnkli yace "i promise..daga nan ya fita cikin sauri ta jima azaune tana addu a aranta akan Allah ya bashi sa'a har jikin windownta taje ta bude tanata kallon wucewar car dinsa daga nan, tun ficewarsa agidan bata kuwa sake iya komawa bacci ba, she tot of him trout the hours, harta gama gyara room dinta ta yi wanka ta dawo kenan sai ga kirar uztaz Ta dauka sukayi magana me tsayi dake matar sa natare da shi acan kasar wajen shiyasa bata umarce shi ya dawo ba
Beside khaleel is taking care of her gashi kuma aikinta is flourishing bata wani bukatar temako sosai. Bayanai masu yawa kuma masu dadi taji game da perfomnce din fadila a spain, dan already yanxu ana ta harsashen cewa next week kamfaninsu zai iya samun first global construction contract wadda zai jefa su a top companies in that country, fadila already tafara amfani da dual nationalityn spain duk wutar da wasu manyan kamfanonin suke hurawa amma hakanan take kukkusawa da shige da fice harta kawo kansu matakin manya.
Halisa is more than impress shima dayaga yadda take moving anan abun ya basa mamaki gashi ya jima baiji ta kawo masa complain din khaleel ba and he alwys wonder ya suke coping da junansu.
Tace masa sujira next week din, inhar fadila ta samu abunda aketa tsammanin zata samu awajen gwamnati zasu kira board meeting zasu siya wasu kamfanoni kamar guda biyu ,snn zatay upgrading komi nata kamarsu wokers salary,benefits, insurance , and evryrhing ma duka workers dinta dan kowa yasan ansamu babban cigaba. Ahaka suka kare wayar tanajin wani irin matsanancin dadi aranta.
Bayan ta gama wayar ta shafa mai snn taje room dinsa ta kimtsa ta fito dik tan lura da time itade fatarta Allah ya saka yaci nasara haka har taje kitchen da wann tunanin, tuna cewa ya fice baiko karya ba yasaka tay flour meat bags da brown yam balls me fish flakes ta jerasu akan french fries da plain sauce, da wani irin green fruit salad tay packagng rabi acikin wani hadadden royal lunch box.
Taci kadan tasha tea, Na box din ta wuce da shi room dinta bayan tahuta kadan tazauna ta tsantsara ma fuskanta kwalliya me daukar numfashi duk dama bamai yawa takeyi ba.
Ganin bata da lokcin styling kanta sosai yasaka ta parking dinsa aciki snn ta dauko wani expensive brazillian hair na xamani ta sakashi tay styling gaban da gels ya mata kyau sosai. Kayan da zata saka irin falazo din nan mai shape da fadi peach colour da rigarsa me kamar net Ta gaban adan bude ta saka wata tsiririyar abun wuya me daukar hankli
Takalminta da jakarta golden tana kammala shrinta ta fetsa turare sann ta dau ki jakarta da Lunch box din ta nufo waje dashi. 7.am ta iso gaban motarta, suka gaisa da me gadi ta bashi kudin karyawa tanamai gaya mai cewa sauri take nan da nan ya bude mata gate 40 min drive ya kaita har gate din Nisa premier hospital by now tasan angama test din tuntuni tunda time ya tafi sosai duk yadda akayi tasan yanajin yunwa.
Tana kammala parking classic RR dinta ta fito kai tsaye ta wuce ciki lkcin takwas saura ne mutane basu wani fara yawa ba duk da haka kusan kowani early bird dake wajen kallonta yakeyi sabida tsabar kyau da Allah ya xuba mata da kuma yanayin aji da haduwarta me saka kai juyawa.
Already yan gulma suna tunanin ko khaleel yana dating inta ne dake kowani lkci tare ake ganinsu even outside work dake har wajen aski in xaiyi sukanje private baber shop din tare,.. wasu sam sunki yarda cewa patient nasa ne sabida yanayin shakuwar su, gashi Daga gefe gefe dr khalid ma bawai barin su yayi da yada gulma ce gulmace ba. Yau ma tana isowa aka gayamai awaya cewa tazo haka ya katse meeting dinsa ya fito lekenta domin gulma.
Halisa ta isa office din khaleel ahankli ta bude kofar ta shigo jacket din cambrige grey suit dinsa ne kawai ashimfide akan wajen zamansa bata gansa ba, kwafa tay dan tasan babu inda zai kasance inba can sama wajen dr Aseem ba, nan ta aje Lunch box din a office din snn ta fito da zimman dubasa tana bude kofa kusan ana suka ci karo da dr khalid da wani mutum da akallo daya data masa kai tsaye ta ganesa.
Kallon kallon sukayi ma junansu da gayen sai taga kamar shi bema ganeta ba, a matsayinta na mace me aji kawai saita fuske itama share ta shashantar suka gaisa da dr khalid din tace ma guy din hi. Ya amsa ta.
Fuska ba yabo ba fallasa tace ma Dr khalid din What are u doing here?
Yana dariya yace mata am i not allow to see u here..i mean it was my office first, bfr u knw him innaganki dolene nazo na dubaki i dont trust khaleel one bit.
Cikon katsesa tace c'mon doctor kaidai kullum saika kawo maganan khaleel while u knw he is my doctor.
Yace Halisa i am not blind, ina ganin abunda yake kkrin yi..Ta kyabe baki Cikin katsesa Tace and whats dat?..Yace he is just tryng to take u and our friendshp, Haba halisa, ure too beatufil to be around with such an incomptent doctor... Well ..anyways i want to assure cewa i wll take back what is mine very soon, yana maganan yana dafa kafadar gayen dake gefensa, itade ta zuba musu ido sosai tana muumurshi me aji me kuma sanyi.
brain dinta take ya zakalo mata sunan gayen he is Ademide abolarin, expert tech guy ne daya kwarance a harkan cyber security and also cyber crime for his own personal gains, yana aikin sirri so perfectly.
awajen zach tasan shi sosai dan shike zakalo musu wasu abubuwa daga web din gwamnati batare da an taba kamashi ba, toh ina kenan Dr khalid yasan shi and why is he even here cos tasan a sirrince yake rayuwarsa cos he is kind of wanted by the police.
Tana cikin wnn tunanin taji Dr khalid na famar cewa I miss our friendshp angel and i can deny dat i am jelous of seeing khaleel arnd u.
Dagaske yake furtawa amma kallon datake masa irin na shshantar da maganan ne but deep within his heart dagske yakeyi in all ramification.
ita kuma already so take tasan me hadinsa da wann dangerous guy din
yana gama babatun nasa cikin rolling idanu tace dr khalid relax, ders is nothing to talk abt this much.. all of u are my doctors..ure my ex, and khaleel is my current.. and nothing more okay..