Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 44

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 44

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 44: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 44. Yana kkrin budan bakin cikin shuting dinsa da hannu tace i…

3,325 words

Yana kkrin budan bakin cikin shuting dinsa da hannu tace i am in a haste..i will catch u later.

Tana fadin hakan tay xcusing dinsu calmlu snn tawuce dukansu suka bi bayanta da wani irin kallo har wani rike kansa yay yana ciza labba ya juyo yana gaya ma guy din da zumudi a muryansa

Hey hey see see kaga wann yarinyar danake gaya maka, dis bastard hausa guy have charm her sumhow, gabaki daya bata son kulani and she was my babe bfr, damn she is soo hot and wealthy, her acct balance is heavy i must get her.. , .you got to Just run this thing fast fast bcos she is part of the price.. kai bakaga wnn hot body awajen ba..i cant miss it.

yana maganan har mammatse kafafunsa yana dada leken bayanta yana lashe baki kamar tsohon maye harta mule musu basuga ta inda tay ba zagayawa tay ta bayan stairs din tana jin su tay tsam ta dauke numfashinta tana jin me suke cewa.

Guy din yace boss calm down naaaa, ur body too dey shake, wann ai aiki me sauki ne..if we got the money.. he has nothing.. mace ne fa..tuni zata juya masa ta dawo wajenka zaka iya duk abunda kake so da ita..and many many more irinta ma u feel me?

Da wani irin murna dr khalid yace Yes my guy ashe ka gane abunda nake nufi..oya let go and confirm our price..oga na zai tura maka kudin aikin, kasan work din fifty fifty ne, he go take half of the money, the half still aciki zan cire maka kudin aikinka kai kawai ana tura package din nan yau just work on it sharply make sure suna ne zaije musu..Kasa kasa ya fadi hakan yana dube dube kamr munafuki..

Ahnkli guy din yace lets go boss nan ba wajen magana bane..wani zai iya jinmu.

Halisa najin last word dinsa a hujajan tabar wajen gabanta na wani irin faduwa cikin matsanancin sauri tabar wajen ta haura sama izuwa office din dr aseem agaggauce...na kudine to subcro chat 08060712446 DONT Share SURAYYAHMS

wajajen karfe tara na safe suka is garin Abuja, ACikin sabuwa kuma shaharrriyar transcorp hilton hotel convention conference hall za'ayi hidimar dan haka anan suka kama lodgin dinsu Daki daban daban amma kurkusa dana juna.

Daga isar su Hotel din Suka rage kayan jikinsu Izuwa casual wear suka yi booking table a daya daga cikin restaurant din suka ci abinci suka koshi snn kowa yaje shiryawa event din zai fara 10 am kwana biyu kawai zasuyi dan haka babu wani bata lokaci security sun gama aligning kansu duka kafin nan larabawa su iso dukka manyan kasa da ke da hannu acikin huldan sun hallara anata shige da fice.

Halisa bata wani bata lkcinta wajen shiri ba amma tay kyau matuka acikin wata pret a poter collection na kmfnin saint laurent data saka ajikinta yay mata cas cas

wani irin calm burgendry colour flowing gown ne kayan, me fallen neck, ta kama sumanta in a old school house wive style daya sata looking classy mature and wealthy da feline eye shape saidan dry peach lip da tay wearing to make her look natural and friendly. 15 min after 10 ta fito ta samu khaleel a kofarta yana jeka ka dawo har ya gama shiri yanata jiranta gashi ta saka wayarta a DND bajinshi tay ba sabida jarabar jasmine dan itama yau din zata shigo nigeria for her traditonal weding preparation..

..tana fitowa ta karemai kallo tana murmushi he look hot and gentle barinma dayay scrping kan shi da wata haddaen askin data saka shi yay looking soo fresh And younger in his all black girgio armani slim fit suit, She is here to support him no matter what kamar yadda shima ya tsaya mata a lkcin da ta samu babban cigaba. tana daga gefen sa har suka isa hall din anata daukar camera da hoto idon kowa nakansu dan shigarsa da nata ya zamana yana mugun daukar ido sabida all black ya saka ita kuma calm burgendry ga wani classy Heels din datake takawa daidai akai me shegen kyau da kuma tsini....their simple and captivating dress sense yasaka duk inda suka ratsa sai kaga mutane ana son kulasu.

Halisa Tadan sassan manyan mutane dedeku awajen wnda She can chat with while khaleel yana dan bada hanklinsa ma ogansa Dr Aseem dake tare da larabawan tunda suka iso. Strict oder Dr aseem din ya bashi akan karda su yadda subar hotel din shida halisa musmn ma ganin yadda Dr khalid da ogansa suke hankare da su awajen sosai.

wani irin decoration na kece raini aka ma Wajen cos gaba ki daya jamaar dake cikin hall din mood dinsu is screaming with wealth and class.

Team din investors na larabawan sunkai 8 da suka zo Ana fara progrm din daya bayan daya aka introducing dinsu kafin nan aka zazzauna.

Yau din ma ya zamana musu kamar rana ne na bude fagen wasa dan haka akayi nishadi aka san juna aka ci abinci akayi permorfance kala kala snn akayi long lectures Akan topic kamr su depression mental illnesses da cutakan kwakwala kala kala tun 10 din nan suke abu daya har saida aka kai wajen shida na yamma cur snn aka tashi me gabaki daya.

Later by nine pm haka aka sake canja shiga aka sake haduwa duka wajen dinner nanma duk wani muhimman abubuwan da project din ya kunsa shi aketa fayyacewa masu making contact da netwking duk anan aka dinga zancen business wani bin khaleel da kyar yake iya jure ganin inda maza ke bawa halisa dinshi attention musmn ma inta kama na zancen harkan business ne.. Wani bin in kishi ya damesa haka zasuyi chicken fight dinsu su sake shiryawa atake but its all in his favour dan tamkar nuna nasa hanya takeyi na yadda ake bude hanya na gina tsaftaciyar alakar kasuwanci da sabbin fuskoki.

Sai wajajn 1am na dare ya rakata room dinta har saida tay bacci snn ya dawo nasa room din ya kwanta, bayan yay waya da mum dinsa still ya kira meenal yaji wayarta kashe na maman tan ma haka Dake ya gaji kawai saiya kyalesu yay bacci.

ranar gabaki daya wanda suke neman meenal da mahaifyarta basu same su ba dan kuwa tunda aka fidda result na caca Meenal din take asibiti an sankama mata ingin taya nunfashi ko motsi bata farayi ba tukuna acikin matsancin tashin hankli mahaifyarta hjy nadiya da mutanen ta suka bazama gari neman American guy din da ya nuna musu hanya wato don james don su ji yadda akayi kudinsu ya salwance gabaki daya dan ko kashi 3% basu gama samu aciki ba.

acikin daren abubuwa dayawa sun faru masu ban mamaki, fannin khaleel kuwa mutane dayawa suna ta zagawa tabaya suna neman hanyar samun contrct din kota halin kaka ne. su Dr khalid ne agaba a wanm harkan dan sunzo da shirin su ne sosai na bribe harda charms da suka karbo daga wajen bokaye. Haka akata drama acikin daren tsakaninsu da Dr Aseem dake shima kansa a bude yake duk yasan hakan zai iya faruwa shima sosai ya shirya musu sei sun turu alburushan tsafin su akan khaleel sai ya maida musu abunsu hakan suka kasance duka basu yi bacci ba.

Sassafe tun ba a kira asuba ba ya zo ta tayar da khaleel abacci yace masa maza ya shirya akan lokci larabawn sun ce shine zaiyi delivering lecture na yau dake ma yau za'a karkare hidiman 10 am to 2 na rana za'a tashi dan kowa ya koma destination dinsa akan Lkci. Kusan dukansu da suka fafatan da anxiety suka farka kowa na fargaban shine ko ba shi bane...kusan ma fargaban da khaleel yakeji aransa yafi na kowa duba da shine zai magana yau agaban dumbin mutanen nan batare da ya shiryawa hakan aransa ba shikan sa besan wasu daga cikin larabawan are dyieng to meet him ba

Badon komi ba saidan video dinsa da suka kalla wancan karon da aka kai musu da niyyar bata shi and now alot of them are earger to have him on the team already.

Bayan yay sallah yay yan adduoinsa yakira maman sa sukay magana ta kwantar masa da hankli Tasaka masa albarka but still yanajin dar dar aransa Haka yay wanka tin 8am snn ya taso Halisa daga bacci tazo room dinsan ta zauna tare dashi tana dan karama masa karfin giwa anan sukayi break fast basu fita koina ba.

9:Am ta fara taya shi karasa shirinsa tana daura masa tie tana ce masa ya kwantarsa hanklinsa dan yau ko bashine ya samu ba, it doesnt matter cos he did his best and he was highly noticed hakan ma wani babban achivement ne... Kalaman nata haka suka dinga rage masa anxiety hade da kalmn hasbiyllahu wa neemal wakeel da lahaula wala kuwwa illa billa dayakeyi a zuciyansa every minutes.

Irin designer din da zata saka shima ya saka ajikinshi watch da shoes da suit duka na hermes da True blue men suit. Da farar shirt aciki, within 30 min itama taje ta shirya ta fito tay nude make up me shiny nude lips ta saka eye lens dark brown daya kusan sauya mata kamanin izuwa na wata halittan da ido bai saba gani ba, sanye da black abayan da mumynsa ta bata me stones and crystals ya mata wani irin azaban kyau sabida rolling kanta datay da mayafin takillace sumanta duka aciki akaro na farko kenan a rayuwanta dataji kanta kirif koina ajikinta a rufe.

haka Ta fito tana baza ssnyar qamshin humran qamutse da turarenta na rebel by rihanna, ta rike wata mini classy bag Me taken constance daga kamfanin hermes hade da shoes dinsa da abun wuya da agogon dake hannunta duka na diamonds ne.

Duk yawan anxiety dake damunsa daya ganta ahaka ta fito tamkar balarabiya sai dayaji zuciyarsa ta narke ta zama tamkar kankara.

tun anan ya fara jin kamar bazai iya juran jiran lkcin da zai furta mata sirrikan dake boye a cikin zuciyarsa ba halisa is simply a goddess in his heart and eyes, yanayinta na rigima da shagwaba da jan ajin datake janshi aciki tini ya saka shi ya mance duk wata tsoro dake damun ransa yanajin kamr dik duniya babu wanda zai kaishi cin sa'ar mata.

Suka shigo hall din kusan idon kowa nakansu har da larabawan ma ba'a barsu abaya ba dan wani compliment din ma kamr poem suke mata in suka fadeshi da larabci sai khaleel ya dan fasara mata take ganewa..

Bayan dan bayanai na gabatarwa nan Aka saka katon projector khaleel ya hau kan step yana lecturing akan ilimin pyschology halisa tana masa video da phone dinta su Dr khalid ana gefe ana jiran juju yay aiki.

Tun Daga wajajen 11am khaleel ya fara lectures har izuwa karfe 12:30Am dede inda waje ya dauka da tafi. Lkcin Dr khalid kamar zasu mutu haka suka dingaji har khaleel ya dawo wajen zamansa nan aka fara refrshmnt, Babban host na event din suka dan bada jawabai akan abun da khaleel yay. Kai tsaye aka fara kiran sunayen wanda sukayi gasar daya bayan daya ana basu takardan karramawa da golden recognition kowa da position dinsa ajiki tare da cheque na kudi kimanin 70 million naira for each, And nobody dare to question Arab money dan kowa yasan wnn din kmr chicken change ne agaresu.

acikin su shidan da sukayi participating mutane hudu kawai aka kira kan stage aka basu wann karramawar wanda tun anan suka san cewa badasu za'a je gaba ba sedei kudaden da suka samu na karrmawar wasu tuni ya wanke musu zuciya. Lkcin zufa kawai dr khalid yakeyi daga wajen zamansaa ganin ba akira sunansa ba amma kuma bai wani damu ba dayaga khaleel ma ba'a kirashi saman stage ba.

Khaleel Shine da Abun amma kirjin halisa ya buga yafi sau tamanin Hannunta ya rike anashi ganin she is soo nervous Shima naji aransa amma bai wani damu ba babban burinsa shine Inde har zata amince ta aure shi suyi rayuwan su me dadi it wud have been his biggest achievement in his life.

sai can da aka dau lkci snn aka kira sunan Dr khaleel Din sama, tare da Professor of Riyadh Medical college Dr suleiman haershi, dana king faisal, Da director of Physchlogy na europe, Da kuma chief of medics na university of U of chigaco therapistries tare da Dr ASEEM suka hau kan stage din kafin nan khaleel ya iso, Tun kan ya mike tsaye zaka kasan already shine suka dauka sabida rade raden daya cika wajen daya tashi tsaye tare da halisa agefensa nan aka fara tafi sosai, Halisa ta rakashi har wajen idonta ya ciko da ruwan hawaye sosai cos it a beutiful feeling burinta zai cika akansa and his effort will no go invain.. kusan tafi kowa sanin irin wahalar karatu dayake sha da irin baqin cikin mahassada da ake jefarsa dashi amma duk haka he still pull tru all the obstacles

Hasken camera ne kaca kaca akansu suna tahowa kamar ka sace su, a nitse suka taho tare har suka isa wajen da professor of riyadh din ya mika masa hannu yana murmusho yace masa congratultions snn dayan baturen ya miƙa masa takardan karramawan sa me dauke da sabuwar appointment letter dinsa na saudiya ajiki .. Dr Aseem was feeling so proud hannunshi har na rawa ya karbi golden plate abin wuya din ya sakamai a wuyansa wanda ya nuna ajiki cewa shine first runner up for the contrct ,Suka dan rungume juna da ogansa wanda tsabar farinciki ya kasa iya rufe bakinsa daga nan Official annoucemnt was made cewa khaleel is part of the project team.

halisa na gefensa yay signing contrct din for 15 good years zai aiki da larabawan nan, she can't help but to tear up wani sassanyar hawayen farin ciki saida ya sauka mata khaleel dake jin kanshi wani yanayi na daban yanata mata dariya.

Actually shi Samun babbn matsayi da yin kudin bai wani damesa ba Amma kuma da Abun ya shiga hannunsa saida yaji komi nashi ya sauya.

He feel more than ready and secured to go for her now..yanason ya bawa halisa wani irin rayuwa me kyau, koda kuwa tana da nata arzikin, but still he wants to make sure she is a queen in his kingdome, and dat he become her comforts and peace.

Wasu Daga larabawan har tsokanarsa suke Da larabci suna cewa i hope u are going to bring ur beautiful wife for us to riyadh, wajen duk sun dauka itadin matar sa.

..dukansu saidai suyi murmushi basu cewa komi Dr Aseem ne ke dan amsawa ayi raha ayi dariya she was with him the whole time har saida kaninshi Aliyu ya iso wajen, sunzo Abujan da babansu Amma kuma shikadai ne yazo masa cikin wajen taron, tana ganin yadda khaleel yay da fuskansa da Aliyu ya gaya mai hakan tasan abun bei wani masa dadi ba sam amma kawai ya basar. duk taurin kan san nan da akwai moment na rayuwanshi wanda he still wish dat iyayensa suna tare dashi musmn na babanshin.

Haka Duka Arab investors da few american da suka shiga ciki haka suka taso aka musu hoto akan stage.

Kafin nan yay da halisa sukayi da ogansa sukayi da aliyu and all the oda memberrs kowa na masa sam barka. Daga faruwar hakan baifi mini arba'in ba aka watse a taro khaleel is expected to resume work with them after few weeks baida wani hutu sosai dan su acan saudin sun gama shirya masa komi harda gidansa da mota nashi dana matarsa da komi da komi najin dadin rayuwa da zai bukata acan. Is left for him in zai zauna acan saudin ko zaina dawowa nigeria.

Bayan angama taro Khaleel da Halisa da Aliyu suka je hotel room dinsa nan aka fara video calls me cike da nishadi da murna da mahaifyar sa da maryam inkagan su so happy like one big family with halisa.

Bayan sun gama surutun su haka khaleel ya fita sallah yabar Aliyun tare da halisa akan zasuje airport su duba isowar jasmine. Su tarbeta acan

Khaleel yaso suje tare sabida baison wani hayaniya yafaru tsakanin babansa da Dr Aseem dayake Dr Aseem is alwys blaming him akan abunda yay ma khaleel abaya da yake karami yana karatu, and for abandoning him now at his later age, shikuma mahaifin khaleel din sam baison ana gayamai yadda zai tafiyar da rayuwan dansa koda kuwa gaske ne hakan yasaka babu fahimtar juna atsakaninsu, duk suka hadu sei sunyi musanyar baki akan khaleel a tunanin mahaifinsa kawai Dr Aseem din shine ke daure ma khaleel gindi, he wanted to run from this situation amma haka halisa ta tursasa shi ya zauna a hotel din sukuma suka fita.

bayan yay sallahn haka ya zauna shidaya a room din kamar marar lafya, sai kawai ya kira maman sa, suka fara magana, he do rember how dr Aseem hugged him with intense love and faith yana mai alfahari dashi amma mesa mahaifinsa bazai taba iya nunsa masa haka just bcos he made one single mistke in his life..har dakin da yake yasani a hotel din amma kuma ko sau daya be leka wajen hidiman ko yaji sha'awar zuwa duba shi ba, this hits him much deeper..yaji babu dadi sabida yau din rana ce da ya samu cigaban da bai taba samu arayuwarsa ba.

Mum dinsan ta jima tanajin complain dinsa amma bata taba jin muryansa a karye ba saiyau jikinta yay sanyi koda bata wajen tanaji ajikinta cewa ya sauke hawaye. Tambayarta yake tayi ko Baban san ya tsanesane na har Abada.

tanata masa wa'azin cewa kawai yaje ya sake bashi hakuri, shikuma yace mata sam, in har yaje ya bashi hakuri ya nuna kenan bai tsaya akan gaskiyarsa ba sann shima baban nasu bazai san kuskuren daya aikata da rayuwarsa ba. They arquerd for a long time har aranta tasan khaleel yafita gaskiya amma kawai so take shidin kawai yay hakurii..

ata dayan bangaren Hanklin Dr khalid da uban gidansa ya matikar tashi anyi hidima har an kare ba ace musu uffn ba ba akuma kirasu ba bare agaya musu nasu matsayan, kansu ya matikar daurewa ganin an share kashinsu an zuba musu ido, 4pm larabawam zasu wuce garinsu, haka Dr emaka ya kira wasu yan siyan daya sani dan su tayashi yaji meyasa ba a kirasu ko aka bama client dinsa komi awajen ba.

komi zero Babu recgnition babu 70 million naira grant na partcipation babu cerificate babu komi?

Riki riki suka taho xclusive suite din larabawan tare da Dr khalid dayaci kuka har ya gaji duk damuwarsa shine hassada, gani yake khaleel is living his dream gashi ya kwace mai komi harda macen dayake son yay rayuwar banza da ita.

Larabawan basuce komi ba aka hada small meeting hardasu Dr aseem aciki Kwata kwata Dr emaka besan tarko aka kafa musu suka fada aciki ba, dama an yi ignoring dinsu ne dan su kawo kansu da kansu gaban hukuma.

Koda aka taru Dr emaka ya fara daga jjiyar wuya yana cewa an cuce shi anyi bias an nuna musu warayya ta yare da Addini yadinga kawo manya manyan maganganu with all his fake evidence harda zuwa musu da lawyer akan cewa bai yarda da result din da aka fitar na gasar ba anashi analysis din client dinsa ne yakamata yaci ba khaleel ba

Larabawa kuwa haka suka Masa shiru suka jirashi ya gama babtunsa duka sann suka saka aka kikkira agent dinsu aka fara fayyace ma Dr emaka komi da komi harda hoton Ademide a prison dinsu an nuna musu.

tuni larabawan suka kamashi for Hacking into their system yanacan an kargamesa. dr emeka yana ganin Evidence kaca kaca akansu ya fara wani incantation na tsafi yana son ya bace aka wabca masa dorina ajiki aka capko sa tare da Dr khalid aka hadasu da DSS aka tafi dasu.

They ate going go be charge with fraud,cyber crimes and worst Impersonafication.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull