Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 45
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 45: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 45. Khaleel ya gama wayarsa kenan ya fito waje shan iska ya…
3,362 words
Khaleel ya gama wayarsa kenan ya fito waje shan iska ya hango su Dr khalid da uban gidansa a lkcin an sankama musu handcuff a hannu ana durasu a mota anyi gaba dasu. DO NOT SHARE NA KUDI NE TO JOIN CHAT 08060712446 Da wani irin zumudi game da tarin munafurci aranta ta zauna ko sallah batay yau ba bare ya dameta, saiyau take tuna cewa dama can Alfanta ya taba gaya mata cewa khaleel yana da qashin arziki shisa ma tadan danne zuciyarta tabar yarta take zaune dashi duk dama bawai ta gama amincewa da hakan ba ne aranta toh gashi kuwa kamar yankan wuka maganan alfah ya fara zamowa gaskiya..
Babu kalar lissafin da baizo kwakwalrta yau ba ta rasa ya zatay,shin da baqin cikin ganin Halisa kane kane tare da mijin yarta ne koko da labarin dake yawo akanta na samun arzikin khaleel.
Evrything is just hitting her brain at once tarasa ta inda zata aje zuciyarta
gashi Acikin mutanen data kikkkira a kasar waje wani mutum ya ce mata Ai nan gaba ma sai sunyi dagaske kafin nan su saka Khaleel a idonsu dan wnn huldan nasa da larabawa will surely make him famous, su acan kullum cigaba suke karawa, gashi medical field dinsa ba irin me too much competition din nan bane bare ace zai sauka da wuri, a iya harsashensa shi gani yake nan gaba khaleel will be invited to all these advanced countries ganinsa zai zamo daga wane sai wane in basuyi wasa ba.
Duk damuwarta shine matsayin yarta awajensa yanxu, duba da ta fi kowa sanin duk wani tijara da mugayen abubuwan da meenal take masa. gashi bata ma kawo maganan kai kukansu wajen Alfah dan a mallake musu zuciyar khaleel akan yarta tanata jin tsoron karya alfah bijiro mata da maganan kwana da yarta meenal, tasan ma da wuyane meenal ta iya daukar jarabarsa tunda tana complain akan dick din mijinta to tabbas tsn bazata iya daukar na alfa ba snn ko mutuwa za'ayi meenal din ma bazata yarda da hakan ba...
she just have to find another way..dolene yarta ta zama shugaba ta kuma samu waje awajen juya arzikin khaleel, toh wayasan ma itama akaita can saudi arabia ta zauna acan tare dasu,snn taci arziki dama kuma babban burinta ne ta auri balarabe me kudi tay rayuwarta cikin jin dadi.
gabaki daya Tagama saƙa abubuwa dayawa aranta game da samun kudin khaleel tanata Allah Allah meenal ta farka su san me zasuyi..
ata Wani bangaren zuciyarta kuwa a tafashe yake da hidimar halisa kullum baqin ciki takeji aranta inta tuna Alfah yace kar dasu yadda su taba halisa tsaki taja me tsayi aranta tace Aikuwa ko mayyace ke halisa lkcin rabuwarki da yata yazo kenan, bazaki ma rabeta ba bare kiyi tunanin cin arziki.. cikin tsananin kwadayi da bure tare da kulla mugayen abubuwa aranta ta wuni, duk ta kasa nutsuwa Tana jin kamar dare bazaiyi meenal ta farka ba.
Haka tana zaune batay bacci ba tayita jira har tsakar dare lokcin da Alfah yace mata meenal zata farka dan ita bata yadda da maganan ubangiji kamar yadda ta mugun yadda da maganan Alfahnta ba
Acikin mugun zakuwa take kallon meenal tana kuma kallon agogo time to time haka zataje ta tattabata tana cewa haba Amina haba Amina ki tashi mana haka kusan kwananki shida kina kwance sai kace bani na haifeki ba..Ki tashi kawai Allah ya fito mana da wata babban mafita, Amina mijinki ya kudance kakanmu ta yanke saƙa. Evry now and den sai taje ta tashe ta da ire iren wnm kalaman amma har asubuh ya rufa aka doshi safiya meenal bata motsa ba.
dataga an doshi safiya ba wani motsi sai taji Hanklinta ya dada mugun tashi, haka ta sake fita kofa ta kira alfa da kyar ya dauki wayar yana amsawa ta fashe masa da kuka tanamai ce masa ita batagane komi ba meenal bata farka ba haryanzu ba..
tana cikin sauraransa yana magana Can ta shaƙo sautin meenal din abayanta, tana farkawa ta fara ihu tana cewa wayyo wayyo wayyo kudi na Kudina wayyo na shiga uku na na lalace wayyo wayyo Mummy mummy mummy kudi naaa wayyo kudinaaaa
A birkice hajiya nadiya ta katse wayar ko sallama batama alfahn ba ta bankade kofar ta shigo cikin dakin da sauri ta rungume meenal ajikinta tana cewa Alhamdullh Amina ta farka Allah na gode maka..meenal kuwa sai ihu take tana cewa kudina kudina kudina..tamkar yadda ta suma haka ta tashi ta cigaba da bori da zage zage tana ihun kudinta kamar tababbiya.
Da kyar da wuya hjy nadiya ta shawo kanta ahakan ma saida ta talla mata mari me karfi kafin nan ta samu ta iya nitsar da ita tayi shiru.
Tana kuka tana cewa haba Amina..kamar ba mace ba? Kamar ba nice na haifeki ba..anji munyi asaran amma bashine zai saka ki kashe kanki akan kudi ba haba Amina ina kika aje jarumtarki Ko shin kin mance ki yar Aliyu talba ce? Mahaifinki zaki ne a dawa, asara bata taba janshi baya ba, dan haka babu yadda za'ayi wann asarar da mukayin ya girgiza ki kasa nitsuwa.
Meenal dake numfashi da kyar tana kuka tahau cewa wayyo mummy wallh bazan yi rayuwa cikin talauci ba, kema kinsan bazan rayu ahaka ba, wayyo Allah na mummy kamfani na dana sha wahala akai bazan iya mika musu ba yanzu a ina zan samu wnn uban kudin inbiya basukan dakei yawo akaina, gara na mutu da haka ya faru dani, gara na mutu da duniya tamin dariya, Nide Allah baimin Adalci ba, nasan caca ne amma aini marainiyace sa'a zaibani badai ya kwace min dukiyata ba (Wa iya zubillahi) Ihu take tana fadin dukkan wani kalamai daa yazo bakinta bata damu da muninsa ba dan kuwa bakaramin shock take ciki ba.
Hjiya nadiya dake jin kamr ranta zai fashe dan tausayin yarta haka ta rungumeta tanakan rarrashinta da dukkan wasu kalamai masu kwantar da hankli banda kukan fitar rai babu abunda meenal takeyi itakam. ita kudin be darata sosai ba amma Duk rasa kamfaninta da zatay yafi ci mata rai, dan tasan wann kamfanin nata shine babban abun dogoranta a duniyan nan dashi take duk wata takamar datakeyi a doron kasa shiyasa da kyar ma ta iya sakashi a cikin collateral tasani sarai next board meeting intaje masu binta kudi zasuce mata tay signing pappers kawai ta basu kamfani a memakon kudadensu ko su kaita prison ..inta tuna hakan ma ihu kawai takeyi kamar wata zararriya
rarrashinta hjya nadiya ta dinga Harsanda ta fara samun nitsuwa snn ta fara gaya mata labarin da bakinta yake qaiqayin gaya mata gameda kudaden da khaleel ya samu, meenal bata gane ba saida ta dauki wayarta ta bubbude mata komi ta gaggani.
Kwananta shida a kwance duk tay weak harma bazakay tunanin zata iya mikewa tsaye ba sai gata ta diro kasa daga kan gadon da wayar a hannu bakinta na rawa rawa jikinta na ɓari sosai tana cewa "mummy, mummy Dan Allah wann abun da gaske ne? Mummy bana son wasa, are you sure this is real.
Hajiya nadiya tace is real mana..ke matsalarki kenan raini..tun da can ai saida nace miki kina sassauta ma gayen nan tunda ya shiga harkar nan amma haka kika cemin bazai ma ci ba..
Bakin meenal was seriously stuttering and shaking tace I cant belive this..mumy 15yrs?. Mumy kinga abunda zai samu kuwa ...koda ace na samu abunda naje nema bazan taba samun abunda yake dashi yanxu ba .wayyo mummy i want to go back to my husband right now...ta hau share hawayenta cikin sauri, kinga saima ya biya basukan ya karba min kamfani na..mum lets go right to lagos right now tana taka kafarta zata kara gaba wani kakkarfan jiri ya kwasheta jikinta take ya ragwabar da ita ta fado har kasa hjiya nadiyan tay saurin dagata ta dora ta akan gado.
Ke da Allah ki nitsu jikinki babu wani karfi babu inda zaki iya zuwa ko ce miki akayi ahakan ne zakije wajensa inya tambayeki dalilin cin basukan, ko ce masa zakiyi caca kikayi kome? Ki nitsu jikinki yadan kara karfi we have to think of wat to do kafin mu tun karesa inba haka ba bazaki more shi ba..
Meenal dake numfashin da kyar a daddafe ta mike zaune cikin tashin hankli da bori..tace ni bazan jira ba..mijinki ne ko nawa? Ni wallh karki sake tunanin zaki sake bani wani muguwar azzlumar shawara dan bazan taba daukawa ba ke kika jawo min dukkan asaran danayi Allah ya isa na har dake kece kika jefani acikin wnn hali wani tsawa ta fara mata tana cewa don't tell me wat to do with my life and my husband's money okay??..
Tana maganan kuka ya kufce ma hajya nadiya Kafin kace wani abu har sun fara musayar yawu
tunda suke da meenal bata taɓa mata kalar mummunan raini irin nayau ba Tana magana meenal na amsata ta naja mata Doguwar tsaki tana ce mata ita ta jawo mata komi. Da kyar da wuya taci nasara ta shawo kanta ta yadda ta zauna Dan tasani sarai gaskiya hajy nadiyar take fada dolene suyi plan kuma dole ta nitsu kafin ta iya tunkarar khaleel da wata magana...
Da kyar ta yadda ta zauna akan za'a mata jinya na kwana uku A kwana na hudun zataje ta yi gyaran jiki ta dan dawo dede, anan suka ma kansu alkwarin cewa bazasu bari kowa yasan halin da suka shiga ciki ba, har sai khaleel ya bata kudi isasshe ta biya bashin kamfaninta duka ta dawo dede snn ta dawo cikin mutane.
Tun daga wnn lkcin meenal ta fara lissafe lissafe na yadda zata ci uban kudin khaleel da kyau da cewar ai kudin mijinta ne dan haka dolene a kashe matasu dede gwargwado, gashi da wani irin girman kai da izgili wnn karon ta farka, batason a katse mata tunani kuma sam batajin wani shawarar da zaizo daga wajen mummynta yanxu musmn ma in beizo dede danata ra'ayin ba.
Kwana biyu mutane dayawa sun nemeta awaya basu samunta Acikinsu harda Hadiza maitama da vicky, dake hadizan already taji labarin abunda yake faruwa da talba grp of companies, tun meenal bata fito ba, sauran mutanen data kwashe musu kudi sunata tallar sa lowkey ma manyan masu kudi..
Maganan da ake ciki Already fadila ce ta hannun daman mutumin da kudadensa suka fi yawa awajen meenal kenan babu bakawa itace zata karbi kamfani duk ranar da meenal talba ta fito.
Daga asibiti kuwa banda lissafi akan kudin khaleel babu abunda meenal da uwarta suka shiga ayyanawa,cikin izza da nuna yarda dakanta har ce ma mumynta take yi zata canja model din motocinta duka izuwa latest collection na morden cars, zata saka khaleel ya siya mata private plane kafin yagama 15yrs dinsa a saudi snn bazata bi khaleel su koma saudi arabia ba a nigeria zata zauna tana raya talba grp of companies tunda yanzu mijinta yana da kudi sosai yanzu basai tasha wahala tay aiki sosai ba shi yaje saudi ya musu aikin yana dawowa sunaci.
Wani abun intana fadi hajya nadiya saidai ta girgiza kai tana mata kallon tababbiya. Gashi bata isa ta gaya mata gaskiya ba saita fara mata ihu tana cewa ai shawararta ne ya jawo mata asara. Most of tje time in abun ya isheta haka zata gaggasa mata bakake tace mata zanga yadda zakici kudinsa da rawan kai da izza bayan kinsan tun farko baki rike aurensa da mutunci ba ga can kuma kawarki ta nanike masa.. inta na fadin hakan ko ajikin meenal saima taja mata tsaki...
Bayan kwana biyu daga lagos rayuwa ya zame musu tamkar mafarki Kominsu na tafiya cikin daidai babban damuwar khaleel yanxu baifi yaga ya fito da maganan aure tsakaninsa da halisa ba yanzu baizuwa ko ina yana dan hutu, He spend most of his time da babansa kafin haliisa taje office ta dawo.
Suna cikin wnn yanayin suka fara shirin zuwa paris domin halartan white weding din jasmine babansa yace masa inma zasuje paris tare toh maryam ce zata zama na ukunsu bai amince da suna yin tafiya haka su biyu batare da aure a tsakaninsu ba
Duk shirin da sukeyi mamansa kusan kullum saitayi encouraging dinsa akan ya tabbata sun dawo da nasu maganan aure sabida babansa already ya fara gudanar da bincike akan asalin halisa, and once he is done bazai wani basu lkci ba.
Khaleel bai boyewa mamansa komi game da alakar halisa da meenal ba, ya dada gaya musu ne dan susan cewa yana daya daga cikin dalilin da yasaka halisa take dan neman kakkaucewa, shi a tunaninsa ya dauka wai zasu bi bayan halisan ne akan maganan sai kuma yaga Daga ita maman nasu har su maryam da cemishi sukeyi ai ba kawancem su zai duba ba, ladar dake ciki zai duba hala a sanadiyar auren halisa ta samu rahamar musulunci snn ma ba haramun bane dan ya auresu su biyun kawai abune da zasu yishi acikin fahimtar juna in har meenal bazata zauna ba shikenan.
Dagata dayan bangaren hadiza kusan kullum takan kira halisa akan maganan kamfanin meenal hakama vicky hartazo batasan me zata gaya musu ba,..shema'u bata fiye kiransu ba sabida itama tana fama da nata damuwar acan izuwa yanzu idonta ya kara buduwa ta gane cewa lallai fa mahmud dinta data yasar akasa shine ya samu abunda taci buri akai, haka take rayuwarta a UK kamar zatai hauka alwys Runing frm one place to another tana neman alhaj shafiu Domin gabaki daya bata san ma me zatayi da ryuwarta ba gashi batajin dadin jikinta ko kadan ga rashin kudi, yau ta kira hadiza tay mata karya gobe ta kira vicky jibi ta turawa halisa text kuma alhamdullhi kowacce ta roka kudi tana tura mata isassu basu kuma taba tambayarta meyasa ba dake babu wanda yasan halin da take ciki.
A grp din nasu kullum jimamin su akeyi ita da meenal sabida anci sati kenan basu ganun su a online gwara ma shemau ana samunta a waya amma meenal har rana ita yau wayarta a kashe yake halisa kuma bata tabajin sha'awar Kiran hjya nadiya ba tun raanar data saka mata maganin shaawa akan khaleel ta goge lambarta awayarta gabaki daya. Ita kuma ba irin matan nan bane da kai tsaye zataji gulma snn ta gaya wa namiji Sabida gani take ba ajin ta bane kai kawo kanann magana irin haka, duk dama tanason khaleel aranta amma batason yarfa kanta agabansa ko kadan. tana sane da halin da kanfanun meenal din ya fada aciki amma bata taba furta ma kowa ba saidai in acikinsu vikcy ko hadiza ko jasmine wata tasako tadin sai ta jonasu.
Ana washe gari meenal zataje gyaran jiki A abuja anan lagos kuma har su halisa sun gama shirin tafiyarsu paris tare da maryam, Wann karon Aliyu ne aka jigbashi a gida. Wann karon halisa tay inviting vicky da hadiza zuwa wajen bikin jasmine din da cewa zasu hadu acan sudan tatattauna akan abubuwan dake faruwa
A fannin khaleel ya gama tunaninsa hade da shirinsa ya kuma saka ransa cewa wann tafiyr tasu will be the perfect moment for him yay ma halisa maganan aure.
dake Halisa Ba musulma haka mamansa ta bashi wani hadadden caved Oval diamond ring forr the engagement and she encourage him soo much to go for what he wants witou any hesitation tace masa hanklin babansa ma yafi kwanciya akan alakarsa da halisa and she is pretty shima yay istihara akan lamarin shiyasa ma har yafara batun neman asali.
Washe gari da sassafe Ranar thursday ne tafiya tun 8:am suka gama shirinsu Aliyu ya kaisu airport su ukunsu suka nufi paris biki, khaleel ya sauka a hadadden hotel da aka kamawa quest kusa da venue na auren Mai suna hotel de ville
Ita da maryam kuma suka wuce gidan da alhaj bello ya kamawa jasmine na zallan hidimar biki dan babban business tycoon ne amma yaren su dayane shima bayarbe ne kuma musulmi yana da matar sa hajya laide azizat opeyemi bello da yaransu manya manya itace zatazo a na biyu dake shi musulmi yasaka ba zaa daura auren a church ba.
She wIll just wear her rings and they will have an outrageous weding reception with family an friends in the Palace of versailles. Wajen is a fomer royal palace with beuriful gardens,fountain rows and hall of mirrors.
Tun isowarsu aketa shagali jasmine is so excited tunda halisa ta samu isowa suke ta nishadi most of model friends dinsu wanda basu son zuwa nigeria duk sunzo nan paris
Tsakanin halisa da maryam kusan ince alakar yaya da kanwa ce dan kuwa son shaku sosai, duk sabon su duk wayewa da kudin halisa takan bawa maryam girmanta hakama kawayenta. Rayuwar maryam din sosai yake mugun burgeta, tanason yadda take da sanyin aji, kunya ga uwa uba tsafta da kuma dadin qamshin turaren wuta daya kama mata jikinta har suman ta na qamshi, a ta dalilin maryam din tafara jin matukar sha'awar saka kaya irinna musulmai rayuwarsun ma gabaki daya yafara bata sha'awa gani take kamar matan musulmai are natural queens, protected and respctd by their men, irin rayuwarsu bakaramin burgeta yakeyi ba..... DONT SHARE NA KUDINE 08060712446 JAMA'A QAMSHI NI'IMA, QAMSHI ALJANNAR DUNIYA QAMSHI ME SANYAYA ZUKATAR MASOYA, JAMA'A INA KUKE AKEYI BANDA KU? MAGANA AKE TA " *INCENSE PLACE TURAREN WUTA* The home of divine fragrance 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾 _CONTACT 09037909996)_
Tested and trusted We've 6 scents atm.
*1-kajiji comes in 400ml,500ml and 1000mls💃🏾💃🏾* SLIDE INTO DMS 09037909996
*2-sandal original 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* kunji nace muku original ko??
*3-farce/dhufur 50ml💃🏾💃🏾💃🏾* JUST SLIDE INTO DM HAJYA 09037909996
*4-sandal flakes 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* BA'A MAGANA 09037909996 AMARYA
*5-Special Halut 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* Wayyo hmmmm tamm
*6-exclusive hawii 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* Hajiyoyi ga naku👯🏼
KAI JAMA'A ABU ME KYAU SHIKE SAIDA KANSA,*INCENCE PLACE TURAREN WUTA*( _09037909996)_ SPEAKS FOR ITS SELF.. KEDAI KARKI BARI AYI BABU KE..
LOCATION: Sharada phase 2,FHE(Federal housing estate),kano state AND Yes we do both nationwide and worldwide delivery.📦
dede nan vicky ta karaso ta wajensu dake bata san meke faruwa data hango yanayinsu sai ta tsaya cak ata bayansu tana kkrin taji me ya faru dataga halisa na irin wnn kukan ga jasmine kuma na mata ihu on top of her voice.
jikin jasmine har rawa yake tana cewa I saw wat happen over der, halisa Tell me u did not just reject him???? Halisa Ki gayamin ba aurensa kika ce bazakiyi ba not when u knw how much he loves and how much u love him back wai meyasa zaki ce bazaki auresa ba what in d world is wrong with u..
acikin matsancin firgici Halisan tace ma jasmine ni bance mishi komi ba jasmine Bazaki fahince ni ba ne, ta cigaba da kuka tana cewa..no one will,..dan Nikadai nasan abunda nakeji araina.
I cant explain myself bazan iya gaya maki yadda nake sonshi araina ba, but still, bazan taba iya aikata wani abu dayay kama da cin amana ba, pls how did u want me to feel abt his ring bayan yasan Amina aliyu talba was my best frend And she is his curent wife for god sake ..even if this is right it still feels wrong to me. Na shiga uku i just cant bring myself down to feel like i betray sumone
Lumashun idanun jasmine dake kulle ta budesu a mugun hatsale tunda ta fara zazzago ma halisa ruwan masifa bata tsaya taja nunfashi ba dan ta inda take shiga bata nan take ficewa
Nasani sarai zaki kawo wann banzan maganan i knew it..sabida wata rana baki san me kikeyi ba halisa..u give too much excuses for ur goddam enemies that call themselver ur frends. ..Amina ali talba was not ur friend, kuma kinsan da hakan amma kike son ki cutar da rayuwan wanda yake sonki danki kare selfish interst dinta ..yarinyar data so ta kawo karshen rayuwanki amma harkike kkrin bada naki farincikin rayuwar dan ita ta rayu shin asiri ta miki ne..halisa wnn ba halacci bane, gangan ci kikeso kiyi ma ryauwaki cutar dakanki zakiyi and it pains me soo much da na lura cewa kinsan da damuwar khalel amma kike son kinuna mana kin gwammaci kisaka rayuwarsa a matsala akan wacan shegiyar yarinyar da batasan darajarku ba.