Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 46
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 46: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 46. Dada fizgota jasmine tau tana ce mata "What have she eva…
3,269 words
Dada fizgota jasmine tau tana ce mata "What have she eva done to u ?? Ko in tuna maki intentions dinta akanki ne,..halisa har kin manta lokcin da kika je zaki kashe kanki akan baqin cikinta? Kin manta cewa da tayi bazata taba barinki ki cigaba ba becos ure a street girl..she pick u up frm a dump.. she own ur life...
Kin manta cewa itace ta hada sirrikanki da sharri ta kwamusa su in disgusting way snn takaisa wajen zach yayi humiliating dinki ranar aurenki? Kin manta cewa itace tasaki a dukkan wani mugun yanayin ciwo da cutarwa da kika tsinci kanki aciki? Halisa da wani irin zuciya kike tunani, I am so disgusted by u righ now....halisa i cant do dis anymore. Inde har akan Amina talba zaki ki kiyi farinciki da wanda yake sonki.. i am going to get out of ur life too, i am sorry but i cant just watch u destory ur self for her sake. Ders nothing u can tell me.
Jasmine ta juya cikin kuka zata tafi halisa tay saurin jawota tafara bata hakuri sosai, kusan tureta tay tana cewa "kin dauka ABUN yana min dadi ne danake kallonki ahaka kina cikin damuwa kina kuma zama kusa da wadda take cutar da rayuwarki har tasaki amatakin toxarta da tagayyara da jin sha'awar mutuwa? Kin dauka dan na daure na fahince ki shikenan abunda amina talba tamiki arayuwa ya tafi a banza? I have all the powers to destroy her amma sabida baki da lafiya nayi hakuri.
I was happy wen u fell in love again..and i cannot belive that ure giving up on khaleel bcos of that evil woman...halisa dont dare call me again. We r done.
Kuka halisa take kamar zata fitar da ranta tana cewa jasmine pls stop sayin dis nonsense jasmine pleaseee kiyi hakri ki gane abunda nake fada...
dede nan vicky ta karaso hawayenta na zuba kamr ruwan dan babu abunda bataji ba tana isowa ta kamo hannun jasmine din arikice ta dawo da ita baya muryanta na rawa rawa tace ma jasmine pls i beg u in the name of jesus chrst dont lie to me ...shin abunda kike fada akan Amina talba wasa kikeyi ko gaskiya.???
Jasmine ta juyo idonta a dafe da ruwan hawaye tace victoria shin kinga alaman wasa a yanayin na ne?
a tsandare Vicky ta girgiza mata kai saiga maryam ta iso wajen kanta a mugun kulle itama..
Nan jasmine ta hau warware musu komi da komi bata boye ma vickyn single abunda yake faruwa atsakanin meenal da halisa ba kai hatta hada halisa da khaleel da meenaal suka dingay Saida jasmine ta warware ma vickyn snn ta gaya mata curent situation din da ake ciki
jasmine tana maganan da zafi zafi da Tulin bacin rai amma dik da haka batakai vickyn girgiza da dacin rai ba dan girrr girr gir gir jikinta yake rawa hawayen ta na zuba bata iya cewa komi sai jesus christ jesus christ. In shock and confusion
vicky's Blood was boiling hot dan kuwa yadda ta dungule hannunta na ɓari daga gani kasan inda ace meenal na kusa da zata iya kai mata dukan da zai sumar da ita na har bada
A tsandare maryam ta tsaya tare da jasmine dake kuka duk ta kasa motsi..
Jasmine tana gama rufe baki vicky tayo kan halisa da wani irin speed dan already halisa ta sunkuyar dakanta can kasa tana hawaye hannunta ta rike suna masu fuskantar juna, jikinta a mugun ragwabe tace halisa is this true and you kept this away from us?
sabon ruwan hawaye ya sauka a idon Halisa ta gyada ma vicky kai ahnkli
Vicky ta saka wani irin ihu ta kai har kasa tana hawaye.. dan ko shock din dataji akan femi bai kai wanm dataji akan case din halisa da meenal ba.
atake Halisa taji ta kara rudewa maryam ta rungume jasmine tana rarrashinta.
Kuka vicky take tana mai tsinewa wa ilahirin zuriyar meenal talba gabaki daya.
halisa ta bude baki zata mata magana vicky ta fara mata masifa..tana ce mata meyasa tay shiru mesa zatay shiru ta zauna da maqiyayarta wanda taso ta sakata tabar duniya, mesa bata harbe yar iska ta mutu ba meyasa ma zatayi tunanin sadaukar mata da soyayya? Kusan ajere saida vicky ta mata tambya sunfi hamsin
Halisa duk ta rikice da kyar da wuya ta iya calming din vicky snn ta hadasu duka ta musu bayanin dalilanta.
Kowa awajen yana jinjina ma kyaun zuciyanta amma gani suke enuf shud be enuf...
Altho vicky is not even buying those bull shits talks, ita kawai so take adau fansa...dan ji take da itane wallh da sai dai a tsinci gawan meenal ko ta mata dukan da bazata amfanu ba.
Each time vicky ta tuna da baqar wahala da cin mutunci da tare da public humiliation din halisa ta fuskanta aranar aurenta da zach Da irin yadda meenal tafi kowa zakewa wajen nuna ta damu sai taji kamar kanta na kamawa da wuta.
Vicky tace mata toh meye dalilin ta nakin karban batun auren khaleel yanxu after all wat meenal have put her true?
The same bayanin data ma jasmine ta fata ma vicky tun bata karasa ba vicky tace Shut the fuck up, shut all the way the fuck up, untill u reach the top of shut up mountain where ders no more fuck ups to shuttttt...
Kowa awajen saida tsikar jikinshi ya tashi yadda vicky ta dau abun da mugun zafi
wallh wallh baki isa ki sadaukr da soyayyarki akan wann matar ba saidan na mutu Infact i am going to call hadixa and shemau right now we gonna take action Amina talba is a wicked soul..i am disgusted.
Halisa tay saurin kwace wayarta Tace vickyn please no,..haka ta dinga rokonta akan karta gaya musu tukuna subari har sai sun huce idan ba haka ba abun bazai helping sitiation dinta da khaleel ba..
Cewarta in suka daga case din dolene duniya zasuce zatay auren huce haushi da daukan fansa ne da khaleel kuma tasan hakan zai iya affecting future dinta da dashi.
Aranar Babu irin rokonsu da batay ba Su ukun da kyar suka nitsu suka kwantar da hanklinsu suka fahimce ta...
ahakan ma saida ta musu alkawarin cewa bazata maida ma khaleel zoben shi ba face sai ta Amince.
Halisa tarasa me zatay gabaki daya kanta ya dada cirkewa, jin wann maganan da vicky tay ya dada sakata afargaba cos she know how wild vicky can be, dan vicky ta tsani cin amana ta tsani karya, indan kuma akan daukar fansa ne bata da dandanin tsoron komi ya faru ma bata damu ba.
Saida suka sake komawa make up room din suka kimtsa snn suka dawo wajen hidima dukansu aka cigaba da shagali dan dole halisa ta sake jiki sabida bataji dadin yadda tasaka jasmine baqin ciki da kuka aranar aurenta ba
Da kyar jasmine ta zo ta sake mata fuska duk hanklinta baiya jikinta duba da tay bataga khaleel wajen hidimar ba
sai can yamma aka gama hidima amarya tabi angonta, halisa tay iya bakin kkrinta wajen rokon maryam akan data kwantar ma khaleel dinta hankali tasan sai ji haushi amma ta tayata lallashar mata shi..
maryam kuwa tunda taji labarin Halisa da meenal bakaramin tausayin halisa takeji aranta ba ranar da kyar suka rabu da juna taje hotel din ta samu khaleel haryayi bacci kallo daya ta masa ta gane cewa yanacikin damuwa sosai dan tasan shi bai saba saka kansho bacci immidietly bayan ishai haka ba.
Halisa kuwa yau awajen vickyn kawai ta kwana Ta kira wayarsa yafi sau dari tana jinshi akashe duk ta rasa me ke mata dadi
Fada da nasihar duniyar nan vicky tay mata akan khaleel.
Harma take ce nata inda itace wallh kodan ta kuntata ma meenal da sai ta kwana da mijintan agidantan snn ta haihu masa agaban idonta tana kallo haka zata bar musu gidan inyaso ita taje takashe kanta.
Halisa kuma saidai tace mata dik abun baikai na haka ba..haryau takan tuna alherin meenal badon mutum ya kulla maka sharri sau dubu zakace bazaka tuna alherinsa guda daya ba
Sunkusa raba tsakiyar daren suna hira daga baya sukayi bacci washe gari sassafe vicky ta shirya zata taho nigeria halisa tace zata bita su dawo kawai..
Haka ta rubuta masa tex din lallashi Me yawa me dadi ta tura masa snn ta kashe wayarta ta bi vikcyn suka dawo nigeira da sassafe.
ko gidan meenal din bata je ba daganan airpot din ta wuce gidan ta na victoria island abunta dan tasani sarai muddin zasu cigaba da zama inuwa daya toh tabbas zata iya amsar batun auren khaleel batare data kammala shirya ma hakan ba....NA KUDINE PLS DONT SHARE OR READ WITOUT PAYING DUK MAISON SHIGA ZAI MAGANA TA 08060712446 *INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa'a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_* Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
tunda suka koma gidan vicky Kusan kwana biyu kayden yay a gidan nata suna exploring junansu in such a way thats more explosive and erotic,she had to make sure he can take the heat shi kuma yanamai gwada mata cewa young blood ke yawo ajikinshi har saida tagane ashekaru ne kawai tafishi amma karfinsu sam ba daya ba.
Tun bayan faruwar haka ya lura da yadda attitude dinta ya sauya akan age dinsan gabaki daya ta dena raina shi ko acikin wasa, shisam bai yi tsammanin girman di*k dinsa da kwarewarsa zai iya saka vicky ta mance da cewa shi yaro bane akan gado cos when it comes to love making gabaki daya sake masa jikinta takeyi su more junansu sosai.
wata shakuwa ce ta ban mamaki tafara shigewa tsakaninsu, his soft life dinsa hade da kwarjinin shi na balain burgeta..he feels compelte with her ..bai damu ba in zaina samunta a kullum, ita kuma aranta batason kwata kwata ta lalata shi da wnn abun sosai.
Wani irin soyayya na daban sukeyi,mai cike da yarda, sanyi, nitsuwa da uwa uba sirri me yawa aciki dan haryau akwai masu bibiyarta da gulma da yunkurin tuno mata dramar aurenta da femi.
wanda hakan yasaka bata fiye yawo agari openly da kayden ba, soyayyr tasu is more private than anything kuma yafi basu kwnciyar hankli me yawa,yakan saukar dakansa while He listens to her, itama haka takan saurareshi saboda nitsuwa da kuma hanklin dataga yana dashi sosai, As usual tare zaka gan motocinsu ya iso schl amma tana shiga office dinta bada jimawa ba zai zo Wani bin suyi hira wani bin he wll spread her legs and use those vibrators on her, wani lokaci kuma a office din sai ayi harkan ayi agama a fito. Duk wani Gurbin sexual starvations and cravings duk ya ciketa matashi har tazo ta fara jin kanta kamar batay irin wancan rayuwar da tay acikim baqin cikin femi ba. ayanxu duk sanda taji ta dau cagi jakarta kawai take dauka ta wuce gida ko ta kirashi office and she wll get a vibrant young and holistic sex wanda ko wani rana yake mata dadi na daban.
Most of the time in baya nan lagos to yaje abuja aiki ko wani abu. Tamkar yadda halisa da khleel suka tsara rayurwasu ahnkli haka suma sukeyi with the touch of deep sexual exploration and emotional connection dan kowani rana sukay sex, they will also comunicate wanda hakan ya sa wani sabuwar shakuwa ce ke daduwa a tsakaninsu da yake yazamo musu kmar bazasu iya busar numfashi me kyau batare da juna ba.
Ata fannin Halisa kuwa tun bayan tafiyar khaleel take tunanin yadda zata kawo karshen duk wani feeling dake tsareta daga amsar batun aurensa Dan Jasmine ta riga ta bata shawara cewa akanda ta fito fili ta gaya ma khaleel komi dalla dalla akan feelings dinta izuwa yadda zai fhmceta amma haryau bata san ya zata fara gayamai wasu abubuwa kamr meenal ce ta rabata da zach ba, she wanted to end things nicely with meenal kafin nn ta amshi tayin auren khaleel duk dama tasan bazaiu ba amma bada gaba ba ko fushi ba ko daukar fansa ba,inhar ta shiga da niyyar haka to dolene daya daga cikinsu ya hakura ko ya mutu yabarwa daya mijin.
shiyasa take ta son ta iya danne kishinta tun anan waje ko dan darajar Abun da meenal din ta mata a rayuwa duk dama tasan bada zuciya daya bane amma awajenta wann din ba halacci ne da bazata iya mancewa ba.
tun bayan tafiyar lhaleel saudi arabia in suna waya dashi har tausayi yake bata yadda yake yawan rokonta akan ta amince masa ayi auren nan gabaki daya Kanta ya daure duk ta rasa me xatay aynxu guda.
meenal kuwa Duk a birkice take da rudani da borin hauka, hjya nadiya ta gaya mata cewa bokanta na abuja yace Halisa ce budurwan mijinta amma haryau abin yaki ya zauna mata aranta sabida yanxu bata son Amincewa da zancen mumynta musmmn ma inbawai tagani bane da idonta wann Rashin kamasu a ranar da batay ba dik yasaka ko mumynta ta sake dago maganan bata wani kulawa.
Ita kuwa hajya nadiya haushi takeji musmn intaje wajen malaman duban nan ta gano ma meenal gaskiya snn tazo taki amsa, akan zancen halisa da khaleel tay tay da meenal akan su dauki kyakyawn mataki akan halisa kafin ta aure mata miji, amma meenal taki sam duk ta bari cewa wnn natural tsanar halisa da mummynta tay shiya sa kowani lefin duniyan nan sai ta laka mata akanta.
Meenal gani take zata iya handling komi dakanta tadai qudura aranta cewa duk sanda khaleel ya dawo nigeria ai dolene ya dinga jigila zuwa wajen bbygirl din nasa to anan ne ita kuma zata ɗana musu tarko ta kamasu inma bata kamasu ba, tanaso ne ta kama babygirl din tashi ta mata wani irin nauin azaban da dole saita gwammaci mutuwarta akan haduwarsu.
Bayan wasu kwanaki hajy nadiya ta dinga bin manyan baqaqen malaman duba dana tsibbu akan halisa tanamai duba lamarinta da khaleel dan itakam sam hanklinta bai kwanta akansu ba
Kullum kuma taje sai hnklinta ya mummunan tashi saboda ire iren abubuwan datake zuwa ta jiyo. Dan kuwa mafi akasarinsu sun gaya mata cewa Halisa ce matarsa ta qaddara Snn za'ayi auren, wasu sukan gaya mata cewa zasu hayayyafa har tsufarsu zasu kasance tare. Wasu kuma sukance mata ai khaleel din ne zaiyi arziki fiye da yadda suke tsammni anan gaba.
Hajiya Nadiya ta shiga damuwa matsananci akan wayannn labaruka datake jiyowa wanda hakan yasata ta dinga neman hanya da zata kashe halisa amma dake duk bokayen nata sunki shine ta biya kudade tace koda ciwo ne su jefeta dashi, hakan ma ta kashe dumbin kudinta datake tarawa atacan tana xuwa wajen malamai ana dashe dashe da binne binne akan halisa kowa kuma cikinsu sai ya bata assurance na cewa anyi angama kawai taje ta huta ta jira sakamako.
bayan kwana biyu da faruwar hakan meenal na zaune a falonta ita kadai tana kallon news na dole sabida intense crisis da strike da board na kamfanin ta suka shiga.
wasu irin munanan maganangu ake yadawa akanta a tv Ranta ya turmushe ya lalace idonta ya ciko da ruwa ita kadai tana huci
Wayarta dake gefe sai ruri yake amma bata ji ba har sai can dayay kamr sau goma snn ta ja wata hatsalallen tsaki sann ta dauka a zafafe tace waye ne kam ya ishe ni da kira.
Dagata dayan bangaren akace mata kirar daga hospital emergency ne itace Amina Ali talba? a hujajan meenal ta mike tsaye tace nice lafya kuwa. Mutumin yace mata tazo babban Asibitin dake abuja cikin gaggawa mahaifyarta na cikin wani hali. Wani nunfashi taja mai tattare da tashin hankli aciki Sai kuma ta tuna cewa ashe yau kwanansu hudu kenan basuyi waya da ita ba. Da kyar cikin dedeto makanta nitsuwa tace "Meya sameta" nan mutumin ya mata bayani batama gane meyake cewa ba. Tsaki taja ta kashe wayar ko kashe tv batayi ba ,ta haura sama taje room dinta ta sauya kaya ta debi kudi ta kama hanya izuwa abuja
Isarta Abujan ke da wuya ta sauka a babban asibiti sashen emergncy an bata gado Ashema wai kawunsu TJ dayake rage mata zafi ne yakaita, nan meenal taje ta samu jikin mummyntan babu kanta Ciwwoka sunkai takwas da aka kwada aka ce yana damunta,gasu dai comon ilnesses kamr ulcer, dirheoria, chest pain, kafa, baya, wuya, migraine, hypertension amma duk maganin da aka bata sai aga ta kara rikicewa jikin ya tashi gadan dagan kamar ana zuba mata ciwukan ne.
ya dawo ko magana hjya nadiya bata iyayi bare ta bude idonta tsabar ciwon kai da ciwon jiki ga zawo akai akai kafin kace wani abu ta zabge ta dawo sulub kmar me ciwon hiv daya jima yn kkrin dawowa Aid duk fatar jikinta ya yamushe
likitocin duk abun duniya ya damesu dan babu abunda basu mata ba amma the more anayi the more ciwon na karuwa. Haka su meenal suka dinga kashe kudi suna canza mata asibti But same, wahala kan wahala har aka fara cire rai akan hajya nadiya.
dan dolen meenal ta zauna anan tare da ita tana jinyarta gashi duk sunki danginsu ta uwa ta uba sun kori kowa akan abun duniya sun walankata duk wani me son kulla zumunci dasu
Sosai meenal taga illar hakan wann lkcin amma girman kai da jiji dakai ya hanata ta sauke kanta ta kira koda dan uwan babantan ne ta sanar dashi irin halin da suke ciki. Duk dana kawunta yadan shafa labarin acikin dangi amma daga wasu sun danne zuciyarsu sun kira meenal awaya dan su jajanta sai ta fara watsa musu baqaqen magana tana kiransu mabarabata, ko tace musu ita ba gaisuwa take so ba kudin babanta da suka ciccci dayake raye shine zasu kakalo su kawo musu in badai jira suke mamanta ta mutu suyi murna ba,
harta fara ce musu ai kiran nasu na munafurci ne dama kawai jira suke ace mamanta ta mutu su zo su kasheta itama suci arzikinta, she wll call them stupid idiot kuma komin girman mutum saita zageshi.
Karshe duk suka hakura suka dena kiransu gabaki daya sai kuma ta dawo cewa ai dukansu makirai ne. And dats how she kept suffering alone dan ko kawayenta bata gaya musu komi ba.
Ayayinda hakan yake faruwa ata fannin su shema kuwa tun ranar da akayi hidima agidan hadiza ta fara cusawa Amal kwadayin abun duniyar dake zagaye da hadiza amma wani abun mamakin shine yadda Amal din taso ma tafi zakewa.
Dan Kafin kace wani abu atake Amal ta zakalo musu dukkan wani abu da suke bukata sosai tsuminta ya tashi dataga waye mijin hadiza snn taga irin daular da matsayin da suke ciki, atake amal tafara hango raywarta awani yanayi na daban hartakai kanta a matsayin kishiyar hadiza maitama dan rantsuwa tay aranta cewa itama sai ta fanjama cikin daular nan.
Shema dake ta san halin su dayane gabaki daya ta gama gano manufarta amma tamata shiru ta zuba mata ido for some time tana ganin yadda take kkrin neman shigar dakanta wajen alhaj kyari amma abune kusan ince impossible musmmn aynxu.