Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 54
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 54: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 54. As a matter of fact itace ma bata da wani arxiki a familyn…
3,375 words
As a matter of fact itace ma bata da wani arxiki a familyn nata, duk da life changing gifts da iyayen nata suka bata na bada hakurin wahalar rayuwar data sha,still dukkan takardun dake kumshe da arxikin mamanta wa ita aka bayar, kakan ta ya bata kyautukan wasu resouces kamarsu Gold and diamonds jewries wanda xata ajesu har ma yayanta.
she have the best time of her life with her cousins brothers and sisters and she wish she cud met mansa family just as much as she met her mothers side saidai kawu be taba basu labarin kowa dake gefen kakansu mansa ba.
Bayan anyi hidama da kwana daya aka tara duka manyan gidan aka tattauna batun auren Halisan dasu, duk dama wasu acikin manyan yaran gidan sun so akara jan bikin halisan dansu samu lokaci sosai da ita amma kakansu yace musu bai amince ba sabida ba'a jinkirta aure.
yace musu samun halisa ayanxu ma is enuf for them to feel happy and more happy for her to get married to the man she loves sabida xuriar maryam din itama yay yawa yayi karfi.
Da wann bayanin nasa aka gamsu snn aka fara tattauna batun auren aka tura babban dan anty maimuna wato doctor ishaq da kuma babban dan leut abbakr wato engr ammar suka xo nigeria suka gudanar da binciken Hali dana asali.
They spend 2 days and came back with results wanda ya jawo akasan cewa khaleel din ma yana da mata.
anty maimuna da anty jamilan ne suka sakota agaba kafin nan ta iya basu gabaki daya labarin meenal da hajya nadia da yadda ake ciki yanxu.. COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN *_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️ Salam alaikum gud evening sisters
Gameda sabon book MUFTARIQ shi A COMPLTE DOCUMENT ZAI FITO BABU GRP DINSA.
SO👇🏿
WAIT LIST GRP IS OPEN Duk wanda ya biya yanxu zaa sakashi a ciki frm now to 30th zan fitodashi
document na cmplte book is alwys 1k amma Garabasa ce ga dukkan wanda ta biya cheaters club to pay half of the amount 500#
So if ure intrested DM for paymrnt details thanks u❤️ wani irin rungumar junansu sukayi kowa na mata sambarka har kafin nan manyan matan Gidn suka shigo masu addua sunayi masu guda sunayi dakin gabaki daya ya cike da kala kalan raha da kuma hayaniyà, arnd 4 manyan gidan wanda sukaje daurin aure suka taho gidan amarya halisa direct, ma'aikatan halisa na kud da kud kamarsu Shuiab omar suka basu masauki a babban falo
Sojoji ne ke gadin gidan yau atakota ina.
Nan su anty jamila suka fito tare da Halisan izuwa wajen kakanta general hakeem da kawunan ta aka zaunar da ita akasa a tsakiya ta gaishe da kowa snn suka mata nasiha masu yawa masu shiga jiki akan rayuwa da kuma zaman aure.
gabaki daya Kawu bai iya cewa komi awajen ba face halisa ta yafe shi yanamai zubda ruwan hawaye dan gani yake kamar Haryanxu Allah baxai yafe masa akan abunda ya ma rayuwarta ba amma sai yaga duk ma batashi ake ba.
Evrybody is focus wajen ganin halisan ta same farinciki arayuwanta daidai gwargwado kowa yamata nasiha daga manyan har dattijan matayen dake zagaye da ita....
anty maimuna da anty jamila da anty salma matar leut abbkar da wasu mata biyu christian Mrs janet da mumy hannatu matayen yan uwan kakansu mansa da sukazo aka amshi aure su biyar din ne zasu raka amarya meduguri tare da kawaye. lkcin waje ya hautsine da hayaniya Anata ribibin hidima wajajen karfe hudu da rabi saura motocin ango da abokansa sukaxo mika nasu gaisuwar godiyan suma dede lokcin aka sallame matayen suka komaa da Amarya ciki.
A babban falon Gidan khaleel da friends dinsa da kaninsa Aliyu sukazo suka mika gaisuwan bangirma ma kakan halisa da kawunta suka musu godiya akan musu nasihar zaman auren suma.
Duk ana wann ne amma harga Allah khaleel ji yake kamar ya dauke amaryansa ya gudu bakaramin zakuwar ganinta yakeji aransa ba.
After like 30 min su hadiza suka kara gyara mata make up dinta aka fito musu da ita domin daukar hotona duba kakanta bazai jima ba zai wuce, ana kammala kimtsata tsaf aka rakota har cikin falon da wani irin sassanyar qamshi turaruka dake binsu abaya lkcin kusan kowa idonsa nakan Halisan ne sabida irin matsanncin kyau da shigarta yayi.
Kawayenta duka su shidan sune akewaye da ita sai dedede kun mata da sauran mutanen da suka taho bikin ciki har da kanwar hadiza wato haneefa Suke yin video da wayarsu, khaleel ya kasa jurewa yay hakuri tsabar sassnyar zumudi dake tafe dashi dakansa yatashi ya karaso da amaryansa gaban kakan nata duk dama bata iya daga ido ta kalleshi ba.
Masu mahaukatan hotona masu rai da lafya aka dauka musu da duka familynta both maza da mata ga ba uba ga na uwa snn aka yi da friends
da akazo kan Portrait din Amarya da ango koda aka hadasu zama awaje guda take suka haskaka wajen khaleel cudnt stop looking and smilling at her ita kuma sosai kunya ke damunta, suka posing in diffnt style All in whites dresses nasu daya mugun fito dasu, nan kaga waje ya kaure da raha Mumy hannatu ta sake sautin zazzakar gudan da shikadai ma ya ishi ya tarwatsa zuciyan duk wani maqiyin auren dan bakaramin dacewa da junansu sukayi ba.
Photographers din har kokawa suke wajen daukar hotonan khaleel dana amaryabsa, wanda shikansa khaleel din Allah Allah yake manyan sugama watsewa yadan janyo matarsa jikinshi dan ji yake kamar zai maidata cikinshi tsabar murnan dake dawainiya dashi ta ciki. Kowa awajen sai tsokanarsa ake sabida sunsan a mugun matsa yake ya gana da matarsa ko ajikinsu baima san sunayi ba..kusan duk wanda suke wajen sun dau hotuna masu kyau da amarya, Aliyu da jasmine sunata basu abun dariya dan jinin su ya hadu tun lkcin bikinta suke shiri dashi sosai.
aikuwa ana gama dauke dauke hotona aka fara shirin wucewa da amarya meduguri dan tun basu bar gidan ba Antyn khaleel ta sanar da su anty maimunan cewa bada jimawa ba zasu zo daukar amaryansu yanxu.
fadila da sauran cousin dinsu halisa suka fara tattara kaya da bakin da zaa wuce dasu filin jirgi..
While jasmine da vicky sun dan fita harabar gidan tare da Halisa da sauran abokan ango.. Anata raha ganin khaleel yaki ya sake ma amryan sa hannu yi yake kmr zai maidata cikinsa abokansa na bursting masa kai cewa sai yanzu yay aure, gashi ya auro kyakkywar mace me kunya, babu kalar abun dariyan da ba'ayi awajen ba, kan halisa nakasa har iyanzu batace musu uffan ba saidai kawai tay murmushi.
khaleel Kuwa ya nace wai sai ta kalle idonsa ko da sau dayane har gaban motar angwaye suka kaisu tare hannunta cikin nashi bai saka ranar sakewa ba..
Dukansu dake wajen ya kalle yace ladies and gents, Babygirl tana jin kunya sosai dan haka kowa ya rufe idonsa dan takalle ni pls pls pls.
Yana rufe baki aka fara masa dariya amma still saida suka bi shashancin sa suka rufe idon,suna rufewa ahnkli ya saka hannunshi ya tallabo fuskanta sama snn suka hade idon yace wwooww tubarkhallah Hey, ure the most beautiful bride ive ever seen in my life"..pls say sumtin to me let me hear my wife's first word to me..
Murmushi tay tana kallon cikin idonsa ahnkli tace Okay, "I love u, my only handsome hubby, i cant wait to start for ever with u" wani luii yay da idanunsa snn ya dada tallafo fuskanta kusa da nashin har suna dan shakar nunfashin juna abazata taji ya daga habarta yajona bakinshi da nata cikin sauke mata wata zazzafar kisss mai shiga jiki wanda yaji ta ratsashi kamar yau ya fara aikata hakan da ita
bakinshi cikin nata yace mata i love u bby..cant wait to see u at home. halisa dake enjoying kiss din ta makalkale masa.
Zai kara na biyun kenan Jasmine ta sauke videon datake musu snn ta saka dariya tana cewa uhum uhum su first kiss manya. Ango Dan Allah kayi hakuri we dont want to see wetin pass our eyes.
Da wani irin sauri khalel ya daga kai ya kalle jasmine din snn yay dariya halisan ta dan jingina dashi ahankli ta rufe idanunta yana dariya ya dada tantameta....
Dariya take yi dan ita dama bawai rufe idon kirki tayi ba wani irin dariya aka fashe musu da shi vicky tazo tajanye halisan a hannunsa cikin dariyar itama tace ango uhum fa, wait nau lets meet in meduguri first.
Da haka abokansa suka jashi suka bar gidan jasmine na shiga gidan tura ma hadiza videon nasu tana bata labari tun zamansu banda tsokanr halisa babu abunda sukeyi.
ana daf masu daukar amrya zasu iso kanwar Hadiza tay mata sallama tawuce sabida ayaune zata bi jirgi zuwa state.
Tun a mota ta jejjera videos da hotunan auren kala kala musmn duk wanda hadiza take sawa
Farkawan shema daga bacci kenan ta dan watsa ruwa ta bude wayarta ta gagga hotuna a status din haneefa tana budewa hawaye suka fara zubowa a idonta masu dumi bakinta harna rawa rawa take cewa masha Allah halisa wayyo Halisa this is soo masha Allah look at u...so beautiful..yadda take fadin har saikaji tausayinta cos she deeply imagine herself to be der in all these fun filled events and moments. tagan duka kawayensun amma Bata ma lura da babu Meenal aciki ba dake tanakan jin tsanar meenl aranta akan tura ma iyayenta vidoen tsiraicinta datay dan harga Allah bata taba tsammanin cewa meenal zata iya mata haka a wacan yanayin data shiga ciki ba
tanakan bude hotonan itade bawai komi tagane ba amma bakaramin mamakine ya rufeta dataga kamar mijin meenal din bane angon halisa, she went tru all the pics and videos ta dudduba komi harda na short kiss scene dinsu and all the fun da jasmine ta turawa hadiza.
jin zuciyanta ya kasa daukar abun Da wayo ta danna kan videon kiss din ta rubuta kai masha Allah halisa da mijinta sun mugun dacewa awwn love is in the air.
Haneefa da bata gane lauyancinta ba kuwa atake tafara zubo mata kanun labarai..
Ai u missed alot shema The guy is head over heels tun daya ganta yakasa nitsuwa i dint knw dat ana samun irin wann soyayr gaskiya kawarkun nan is very lucky..the guys is neck deep in love with her.
Shema'u ta jima batay murmushi me tattare da baqar mugunta aranta ba sai yanxu, haka sukasha hira da haneefa har saida ta shssha cikinta tajijii wasu abubuwan snn ta downloding videos da pic na bikin zafafan cikin tabi ta turasu savagely ga layin meenal dana uwarta, Both in email and watsap ta ko ta ina snn tabida voice mesage na manyan manyan baqaqen maganganu tabi takashe wayarta ta cigaba da abunda ke gabanta aranta sosai taji dadi da halisa ta aure khaleel for what ever reason ita bata damu ba she just want meenal to feel the pain she caused her itama.
Biyar da rabi dede masu daukar amrya suka iso aka fara cike ciken al'adan aure, nan aka sauya ma Halisa shiga aka saka mata wasu mahaukatan burgendry dress da babban layafa me swvroski stones aka rufeta dashi daga nan basu tsaya ba kaf aka nufi airpot da zuga aka wuce garin maiduguri za'a ajeta a asalin family house na hasheem dake can.
Fannin meenal bata tashi farkawa ba sai can yamma, lkcin hajia nadiya ta gagga hotuna tay kuka tay zage zage Har tagaji tafita neman layin alfah koda da akwai abunda zai iya mata ita batasan ma antura ma meenal ba.
meenal din na farkawa tay wani irin ihu da sunan khaleel da na halisan abakinta yadda jikinta ya harqitse ya rikice zaka rantse shekara hamsin tay bataga lafya ba
koda taga ita dayan a dakin sai taji kamar ta kashe kanta dan tafi minti talatin tana kuka me kara tana juye juye cikin tsananin baqin cikin da ya mugun girgiza mata duniyarta gabaki daya wayarta ta dauka..
hawaye kamar ruwan rafi ke zubo mata Millions of thougths are running tru her mind tana Jin wani irin tsananin zafin rashin ganosu da wuri da batay ba, at same time tana mamakin yadda Halisa ta amince ta aure khaleel, at same time tana nadamar inama ace bata raba auren zach da halisan ba.
kwakwalr kanta ci da wuta yake krjinta na tafara fasa kamar zaiy exploding duk Tarasa me zatay ta ktse auren nan koma me zatay taga ta dau mummunan fansa
Jawo wayarta tay agaggauce taga duka contacts dinta sun dawo saboda email nata yana aiki, tunkan ta bude wajen kira sai taga sakonnin shema na shigowa duk da tasan ba alheri bane amma da mugun barin jiki cikin sauri Ta bude taga videos ne sunkai goma sha biyar da hotuna zafafa
Jikinta na bari bari ta bude hotonan ta fara kalla dan hardana bridal shower shema saida ta tura mata, na daurin auren kuwa asalin wanda tasan sai gigitawa meenal din hankli ta sako mata su. Duk gudan nan da akayi, da scene na kiss da rahan da akasha awjen saida shema ta tabbata cewa meenal ta samu gani.
karshe Duhu duhu kawai meenal ta fara gani na rufeta jiri na neman kwasharta hawayen dake zuba a idonta kam ma babu maganan yawansa dan a dishi dishi tafara karanta sakon shema data hado mata dashi harda voice notes aciki tana budewa taci karo da zzzafar guda Bayan nan ta zuba kirari masu kada zuciya snn ta cak cakka ma meenal din baqar magana akan hidiman tanace mata itadin Matar cushe ce marar daraja ammma tasaka ido taga yadda akayi asalin aure matar so, Har wani wakar asara dana cusa haushi shema saida ta rera ma meenal
kirjin Meenal na sama sama tana kuka kamr yarinya ya shekaru 3 ga majina ga hawaye ga gunji ga barin baki hade da muryan shema dake mata kamar wuta ake kara zuba mata ajiki
A haukace ta danna ihu tare da gwada sabuwar wayarta abango saida wayar ya dauke cakkkk.
Ihun nata Ne yasaka mumynta ta kwaso gudu izuwa cikin dakin dan itama tana wajene tana neman alfa a waya amma haryanzu shiru...
Wayyoo Allah na na shiga uku na mummy zan mutu na huta na shiga uku..mummy bazan iya ba na shiga uku halisa ta kwace min mijina wayooo Na shiga uku mummy bazan iya ba nikam mutuwa zanyi
Tana ihun amma hauka muraran ne ya fara bayyana ayanayinta hajya nadiya ta kasa riketa saida tafita waje neman taimakon likitan kauyen data kira dazu suna isowa dakin suka samu meenal ta dauki apple knife ta fara cak cakkawa a jikinta tana son ta bula wani wajen da zai mata illa ace ta shiga comma ko ta mutu dan kuwa duk duniya bata ji abunda ya mata tsananin ciwo da zafi tareda girgiza mata kwawarlta da zuciyarta kamr wann auren da kuma wyann hotona da videos din ba.
Hajiya nadiya naganinta ahaka ta sake ruusa ihu da kyar suka danneta suka kwace wukar saidai ina ta riga ta yanke wani waje a hannunta jini ya ballo ya ki dena zuba kafin kace wani abu har ta dauke numfashinta me gabaki daya.PAID NOVEL 08060712446 TO BUY dagata fannin yan biki kuwa wani sabuwar vibes ne aka tarbe amarya dashi a garin meduguri, They were all very happy to receive their beuriful bride a babban family house dinsu na maiduguri wanda tunda suka shigo gidan qamshi akan qamshi ke tashi atakota ina babu sauki...
A yammacin aka kai maryam gidan mijinta itama hidman nasu was going both ways and very lavish and classy, washe gari ranar liyafa bayan sun idar da sallahn fajr halisa tana zaune cikin alhini daan Allah ne kawai yasan boyayyar baqin cikin datakeji aranta na rashin kasancewa uztaz a wann hidimar, gashi matarsa na fama da danyen jigo sann bata gama idda ba bare suma ayi dasu
tana cikin wnn alhinin saiga sakon shema ya shigo wayarta da mamaki tabude sakon ta karanta kafin ta gama hawaye ya cika idonta sosai ganin kalaman da shemau ta rubuta mata na nasiha, nadama akan abunda ta ma hadiza, da su ma kawayenta data tozarta da ban hakuri da kalamai masu saka tausayi sosai, karshen kalamanta tace ma halisa hala sai a lahira zasu sake haduwa dan batajin zata sake iya ido dasu bare kuma hadiza but anytime she had the chance ta tayata roka mata gafara wajenta.
...halisa tried to call her by all means amma already ta kashe wayarta duk jikinta sai yay sanyi da irin nadamar da shema'u tay, tana dan share hayewa ta mika ma hadiza tex din ta bude ta karanta.,
Itama hawayen suka cika idonta basu ce ma juna komi ba suka rungume junansu for sumtimes in a comforting way Kafin nan halisa ta fara gaya mata how much she missed uztaz in all these Hadizan taji tausayinta amma harga Allah itama yau dataga kalaman shema sai da taji wani abi na matsancin tausayinta ya kama mata zuciya. They talked abt it for a while kafin nn su vicky suka farka.
vicky Tace musu kayden da kaninta nile zasu zo anjima so zata bisu su tafi bayan liyafa.. jasmine ma mijinta zaizo probably itama zata wuce hadiza ne kawai bata da tabbas akan hakan dan tasan nata babban mutum ne ba lallai ne ya samu lokci dayawa ba daurin auren halisan dayaje ma means more than enuf to her.
the same day after few hours aka hada wata hamshkiyar liyafa a familyn ango...inda amarya da ango suka saka anko na blue dress, an kawata Halisa da cool royal blue saki, shikuma yasha manyan kaya sky blue shadda me kyalli.
hidima ne da aka ciyar da marasa karfi da almajira duk wani gifts bags da souvernie na sutura da abinci na musmman aka fitar akay sadaka ma mabukata dasu aranar.
Halisa na zaune kusa da angonta da iyayensu agefe. Vicky na tare da kayden da kuma nile, jasmine da kishiyarta da mijinta duk sun zo, sai mijin hadizan shima da ya leko daga baya da niyyar daukarta su wuce lagos din tare she was soo happy dan batayi tsammanin zaizo ba but obviously zuwan nasa wajen has big benefit to him sabida ganawa da malamai da kuma wasu manyan mutane dake wajen akan batun siyasar sa dake tinkarawo
anan akayi wa'azuka masu alfanu duk manyan malamai mata dake wajen suka fadakar ne akan zaman aure da hakkokin mata da miji Wanda shikansa mijin hadiza yana cikin wanda suka karu da ilimin sosai
Malamai maza kuma sukayi waazi akan zamntakewar rayuwa snn aka rufe fili da refreshment da hotona
Hadiza da mijinta suka bada kyautar cash ma couples din, haka su kayden ma, Jasmine da mijinta ma duk kudi suka bayar a karshe.
Kakan Halisa general hakeem da kawunta suka aiko wa Khaleel kyautuka daya shafi mota, babban fili a abuja da, takardan qaddara na wata estate a lagos Cewar aladan familynsu ne subada ango kyauta. Iyayen nasa ma sun samu kyautuka daga famiyn hakeem kala kala na ababen arziki badon komi ba saidan rikon amana da suka yi ma halisa tun kafin nan ma ta shigo hannunsu. Ata fannin iyayen nasa ma haka suka sallamesu da kalar nasu karamcin.
Aranar da aka gama liyafan kusan kowa yay bankwana da Halisa aka watse kafin yamma yay kusan kowa yabar garin meduguri anty maimuna suka damkata amana wa mahaifyar khaleel suma suka tafi.
Ata fannin khaleel ma kusan rabin bakin da sukazo masa ya sallame su, musmamn ma Dr aseem daya zame masa kamr uba ahidiman shima, da sauransu, they were all deligted anyi hidima lfya angama