Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 53
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 53: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 53. baban su kuwa kai tsaye yace amince ma roberts akan…
3,350 words
baban su kuwa kai tsaye yace amince ma roberts akan buktansa na yin musulunci snn yace xai musu aure xai basu gida da abunyi dan su ji dadin rayuwarsu. Wnn abun sosai yaci ma michel ransa sabida shi dyake dansan haryanxu baida aikinyi banda shan giya da kwana da mata amma shine har maryam ma saida aka bata aiki duk dama taxo xata musluntar da robert dinsun abanxa.
haka yay dakon bakin ciki me tsanani, sai ranar da roberts ya tafi aiki acn asaman ruwa shine yaje shikuma yasha giya yaxo xai raping din maryam sabida kishi dan ya lalata musu komi.
A daren ranan babansu mansa saiya kamashi, ya daureshi, ya masa dukan mutuwa snn ya koreshi agidan. Ya tafi da tsananin tsana da jin haushin su gabaki daya mama G ce ta basa mafaka.
Robert baiji dadin haka ba duk da yasha wahalar wajen son ya sasantasu da baban nasu amma ina michel kullum hawa yake yana cewa xai dauki fansa wata rana mama g tana xugashu sosai.
Bayan auren roberts da maryam bada jimawa ba sai baban nasu mansa yaxo rasu. Daga nan rikicin rabon gado ya fara. Akwai wani filin babansu da michel din ya saka arai amma sai ya samu an rubuta sunan roberts akai..duk rikici haka alkalai sukace masa yayy hakuri kyauta babansu ya bawa roberts din tun yana raye dan yayy noma wata rana
Yana kuka me tsuma yace musu akan wann filin shi da hannunsa yakai sunan dan uwansa robert wajen matsafa aka tsafeshi, aka rusa masa rayuwa, ya rasa aikinsa, ya rasa mutuncin sa, ya dawo yana shan giya agari babu kakautawa. Duk aganinsa hakan shine kadai xaiyi ma roberts yaga yahuce takaici.
maryam tayi iyabakin kkrinta but it was hard to cope dake tun tana da cikin halisa abun ya fara masa snn duk wanda yaxo ya tanbaye michel cewa yake dan uwansan krista ne.
garin neman ma robert magani kaf kudadensu ya kare itama maryam din bai kyaleta ba saida ya saka aka koreta a aikin datakeyi she had to rely on menial jobs to sustain her husband and her doter...babu wani labarin wahalar da ya basu aryuwa da bai amayoba yau din ba.
Yace tsafin ma kashi kashii yake musu har na gushewar hankli yayi ma roberts yamaida shi tamkar mahaukci amma dake maryam din natare dashi tana masa adduoi yasaka mutane basu gane hakan sosai ba wata rana har ake masa kallon me hankli me nitsuwa ba a san tabon hankli yake fama dashi ba.
yace musu Halisa was his biggest and magical lulluby dan kuwa roberts yanasonta fiye da komi dayaso arayuwrsa duk yanayin dayake ciki baitaba bari yarsa ta gansa aciki ba saidan ta kalleshi a sace.
Yace Duk duhun sihirin da sukeyi akansa karfin adduan da sukei acan yana rage masa wasu abubuwa sosai.
Acikin tabuwar hanklin nasa haka yake kai yar sa halisa schl kowani rana yakuma xauna agte din ya jirata har sai antasheta su dawo gidan tare.
ganin da yayy yayansa roberts na mutuwar son yarsa halissa yasaka shikuma yaji duk duniya babu abunda ya tsana ma kamar ita.
Bayan mutuwar roberts akayi rikici dashi sosai akan gawarsa,yace sam sai an masa biso irinna nasu na arna..haka suka mata fin karfi suka ci mata mutunci dama gashi bata da kowa .bata iya tuna familynta ba amma lkcin mutuwar roberts ta samu memory flashes dan tayi yaqi da su har kmar xatayi hauka haka ta xamo amma duk dai saida hakan ya faru.
hakama yaxo mata bayan kwana biyu wai xai amshe gadon dan uwansa da babban filin tunda ai halisa mace ce sai akace musu ai da sunan yarsu halisan ma suka saka abunsu.
Sai kuma Allah yasaka maryam din bata jima ba She was diagonise with cancer, yace alkcin kowa dayasansu na baqin cikin mutuwar ta amma shi murna yay sabida xata mutu ta barshi da Halisa suci arxiki cos halisa was just seven alkci bata san komi ba..
tun bayan mutuwarsun Ya daukota ya ajeta Yay karyan ta mutu yana mai kaffa kaffa yana boyeta agidansa daga duk wani abunda xai saka masu neman su susan tana raye. Baima iya gaya musu labarin abunda suka ma halisan ba amma daga yanayin yadda yake summarizing cewa shine ma yasata a addinin christan da irin rayuwar talla da wahalan duniya data taso aciki yasaka mutane dayawa yin kuka awajen.
kamr khaleel kam baima karasa jin saura ba ya fita can waje sabida hawayensa dayake dannewa da karfin sunki tsayawa.
Haka kawun halisan ya dinga kuka yana rokon iyayen maryam yana gaya musu yadda abubuwa suka kasance masa shima, tun bayan mutuwar yarsa grace. Baida wajen kwana sai kabarin robert yana rokon ko roberts xai yafe masa yaga haske a arywansa koda sau daya.
Ya kama kafafunsu yayy birgima ya rike halisa yadinga rokonta yana bata hakuri amma duk wajen babu wanda ya tankashi.
Mahaifin khaleel ne ya breaking silence din tare da musu nasiha me cike da iilimi me kuma shiga jiki wa dukansu da suka fusata suke hawaye awajen.
duk da xuciya yy sanyi Amma bashine ya hana leut abkar yasaka aka kama kawu aka tafi dashi aka kaisa gidan sojojin su nacan somalia dan awatayashi na kwana biyu ba.
Labarin Halisa da iyayenta abune daya kusan girgixa kowa ita kanta Halisa batasan iyayenta musulmai bane saiyau, bata kuma san cewa ashe babanta yayi fama da tabun hankli bama, da xaxxabi me yawa tayi bacci akan cinyar mahaifyar khaleel din dan banda rarrashin ta babu abunda suka kwana yi adakin tare da anties dinta haj maimuna da captain jamila, da kayr da wuya tayi bacci suma sukayi bacci...
Tunda kawun halisa yy confessing nashi part din Basu sake yin wata magana ba har sai washe gari da asubahi da mahaifin maryam din ya sake tarasu duka bayan baban khaleeel yajasu sallahn safiya.
Da tsufar sa yafara basu labarin abunda ya faru har suka rasa maryam Yace kaf cikin yayansa haj maimuna data kasance babban su itace kadai lawyer amma sauran gabaki dayansu military sukayi kama da ga kan abkar, jamila da kuma ita maryam din
Dake tana da basira yasaka ta xabi ta xamo undercover, toh Allah ya riga ya xuba mata tausai da xafin xuciya. Bata iya jimre ganin xalunci musmmn akan yara kanana da mata.
Duk wani aikin sirri dataje saida ya fayyace musu harda wanda basuyi tsammani ba. Yace musu na karshen kenan taje russia snn taje iraq, ta shiga yakin sirri da masu safaran mata da yara tanamai tona musu asiri ana kamasu. Tunda taci nasara sai ya xamo ana hunting inta sosai har da oganta na kud da kud aka hada baki aka bombing din mafakarsu da wani dan karamin nuclear derteminant dayay pieces da wajen ko kasusuwan sauran sojojin da suke aikin tare ba agani ba daga nan aka bari acewa ta mutu
Masu tatattar sharan wajen haka suka turota tare da Duk reminant na gawawakin snn aka watsarsu acikin atlantc ocean dayabi niger state Nigeria.
anan ma Wasu masu tattaran datti na ruwa musmmn me tattare da sinadaran nucleur suka sameta suka saida ta ma masu siyan mutane
She later escaped and fall into a nigerian river drainage inda roberts ya ganta ya ceto ranta wata biyu yay yana jinyarta ajejein dake cikin delta coast kafin nan ta farfado suka taho gida.
The cancer she died frm was as a result of sever exposure to radio active elements na bomb blast da kuma dadewar datayi acikin sharan dake tattare da shi.
Yana gama basu labarin ya ciro da wani tsohon letter a aljihunsa, yace musu agarin binciken su suka ji kishin kishin cewa wasu sun rayu They spend many years searching for her duk dama basu san tana rayen ko bata rayen ba
Sunyi amfani da duk wata makafa na sirri da kuma dukiyarsu da ikonsu har saida aka kai wani lkci me tsayi snn suka fara tracing findings dinsu duka har ixuwa kasar nigeria snn suka samo wanda yy matching.
ya kara nuna musu lttern yace musu babu abunda maryam bata gaya musu akan raywr roberts da mahaifinsa mansa da kuma halisa ba, yace musu awajen likitan data ma maryam din jinyan cancern suka samu lettern, dan tace ne abawa yarta halisa inta girma ta karanta tasan da cewa suna da yan uwa awani kasa...
dake tun bayan mutuwar roberts ta fara tuna komi ko ince xallan baqin cikin da suka cusa mata ya sakata yin kunci da tunani me yawan da hartaje ta fara tunowa da nata rayuwar, tayi tunanin ta gudu da halisa su koma gida sede ganin cancer ya cinyeta baxata iya komi ba yasaka ta xauna ta rubuta wasika me tsayi wai koda halisan xata girma taje ta nemesu tunda ita Allah bai qaddara xasu gamu da juna ba.
Yace musu Sunsamo wasikar acikin sauki sabida suna da kafafan bincike masu karfi, amma sai aka kawosu wajen kawun halisa shikuma yace musu ai Halisan ma ta rasu.
Ashe Halisa tana raye basu wani jima da fara xuwa bama ashe ta gudu ta koma lagos shiyasa ko sau daya basu taba tunanin karya aka musu ba...
Tsohon da girmansa amma haka yake xubda hawaye me yawa yana mai bada halisa hakuri yana kuma ce mata iyakar rayuwarsu basu taba samun kwanciyar hankli da maryam ta bace musu ba..duk dama ance ta mutu, they spend many years looking for her and they can neva abandon her.
Lt abbakar ma ya dada bata hakuri, duk antis dinta suka bata hakuri suka mata maganganu masu yawa da suka sakata jin tausyi da jimamin mahaifrytan sosai, She have no oda choice but to accept that qaddararsu kenan.
Bayan nan kai tsaye ta musu bayanin mahaifin khaleel Da su khaleel din Hakanan duka haka familyn hakeem din suka gode musu sosai da sosai... #Kareshin na jiya. COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN *_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️ SURAYYAHMS
Ana kammala warware case din maryam da mahaifyar khaleel suka dawo lagos awashe gari, Bayan kwana biyu kacal halisa tafara ganin wani irin gata da soyayyar da tun bayan mutuwar iyayenta bata gan irinsa ba musmmn ma awajen antys dinta da kawunta leut.abk duk dama kakantan duk yafi ji da ita sosai.
samun cikakken fahimtar da juna da sukayi na kwana biyu yasaka mahaifin khaleel ya nema wa dansa ixinin neman auren Halisan kai tsaye, Sunyi murna da jin hakan bana wasa ba gani da sukayi mutanen kwarai ne masu kamala da ilimi snn sun taimaki halisan sosai.
saidai gabaki dayansu aynxu suna matukar xumudin son samun dan wani lkci tare da ita. It was agreed dat xasu wuce somalia da ita taje ta ga dangin mahaifyarta inyaso daga baya sai suxo neman auren nata properly acan suma suga inda suke sosai kafin nan suma su kawo musu amarya meduguri.
Decision dinsun was fair and honourable to mahaifin khaleel dan haka ya amince ya kuma musu godiya sosai.
Akwana na ukun sukai sallama da Halisa snn suka dawo lagos din suma. Gabaki daya aka tattara xancen neman meenal talba aka ajeshi agefe, Mahaifin khaleel saida ya tara kaf yayansa harda aliyu daya dawo gida hutu ya musu nasiha me shiga ciki tare da ratsa kwakwala akan yananyin rayuwa yanamai kafa musu kakkafar misali da yadda na halisa dana iyayenta ya xamo.
Yace musu qaddarar mutum baxai taba wuce sa amma su sani addua itace kadai take iya sauya qaddara dan haka su dage da rike addinin su da kuma kiyaye dokokin Allah da addua akai akai basai sun tsinci kansu acikin matsala ba.
Kwanansu kwata kwata biyar da dawowa mahaifin khaleel ya saka aka kara masa binciken sirri akan familyn halisa harda na uba and they found them to be worthy of good reputation da integrity infact gidansu na can somalia tamkar gidan tarihi ne me girma.
Dan kakan nasu wato general hakeemi yana cikin manyan manyan sojojin da suka kafa tarihi akasa dan haka yake cikin masu fada aji akasar somalian gabaki daya..bakaramin arxiki da iko familyn nata duke dashi ba.
Kusan babban aiki ya xame masu mahaifyar khaleel, dan atake tafara neman yan uwanta suka soma zancen hade hade da shirye shirye na aure.
Satin gabaki daya ta dauka itada yan uwanta da kawayenta na kud da kud suka fara hidimmr tsara yadda xasu saye kayan akwati dame dame xasu saka aciki. Kafin kace wani abu har anyi list an fara ware kudade, Ana shirin na khaleeel ana na maryam duk lkci guda.
karshe Aliyu yake rikita rikitan aika da karasa kulawa ma khaleel da wasu kananan ayyuka na gidansa dake suna yawan jigilar shida baban nasa daga lagos xuwa can garinsu meduguri wajen kakansu ta fannin uba, acan Suke shirya komi dan kuwa acan medugurin kawai xaayi hidiiman biki, dan haka aka fara shirya kan masu xuwa somalia a next week din domin neman auren Halisa properly, duk wani abunda ake bukata daga medugurin duk an hada duk wani kayan neman aure na bajinta nagani na fada shi aka harhado sabida mutanen meduguri basa harkan karanci kokadan
************************* Bangaren Halisa kuwa wani irin rayuwa ta tsinci kanta aciki mai ban mamaki da saka nishadi a ruhi marar fasaltawa.
Domin kuwa tun Ranar da su khaleel suka wuce garin lagos suma anan basu tsaya ba suka bi plane acikin daren ya kawosu har kasar somalia inda Suna isowa taga already arm forces da security suna xagaye da motocin da xasu kai su gida.
it feels like a presidential convoy trout the jouney dan an xagaye su ne da wani irin tight securiyty sabida kakansu, ahankli suka isa wani anguwa me shegen kyau da daraja da ake ce masa Mogadishu diplomatic qtrs wanda area ne dayake hosting gidan kusoshin kasa tare da manya manyan foreing embassies da kuma international bodies.
Kusan da asubah suka iso gida kakansu general hakeem dake 7th lane na qtrs din babban gidan ne da ya haske na kowa dan koina ya gauraya da hasken street light da security arm force here and der rike da bindigogi da tall stand na tutar kasar su aciki.
ixuwa ynxu dai halisa tayi wayewa da kudin da xakayi tsammanin abun duniya baxai girgixata ba ko kadan saidai tun budewar gate din gidan bakinta ya budu dakansa tafara bawa idanunta abinci ayayinda suke fmr Warwaruwa, wani irin huge scandanavian mansion ne a gabansu da wani irin design na dark rustic achitercture. fadin gidan Kusan gari guda dan titi ne dogo aciki harda round dinsa about duk dama asubane amma bai hanata ganin Water fall dake wajen ba, ga horse stalls da manya manyan garejin motoci..
wani murdadden armed force Security ne yaxo ya bude musu kofar mota suka fito antynta jamila ta rike hannunta suka fara tafiya ciki, dukansu suna tare amma uncle abbkr din ne kawai baibiso nan ba..
Ya wuce gidansa dake _Halane base_ dan ya same matarsa hajya salma mustapha sabida umarnin babban dadansun ne a shirwa halisan waliman dawowa gidan nasu as soon as possble.
Fannin su halisan kuwa tundaga wajen gidan har cikin kusan abun kallo ne agareta dan it was hard for her not to gush abt the sophiscated luxury and eminence duba da abubuwan gyaran gida nasu da masu daraja akayi amfani dasu.
Gidan soja ne amma cikinsa kamar fadar sarki, basu da falo sai manya manyan royal halls masu cin kujeru set bakwai, ire irensu kuma sunkai uku a fadin gida guda biyu a akasa daya acan sama. indoor pool, gyms, Sai breath taking stairs, home offices and libries,study da morden bedrooms da suka kai goma sha biyar.
Cikin wani hamshakin sashe da girmansa yakai wani duplex din aka ajeta aciki, tayi awa guda tana kalle kalle bata gama jin ta koshi ba, har aka kira sallahn asubh tayi sallah daga nan ne bacci yadan dauketa.
Washe gari sassafe capt jamila ta shigo dakin ta xauna a gefen gadon smilling as she watch her sleep.
Sosai taji tana jaunar Halisa dan lkcin da suka asalin sanin cewa maryam ta mutu tafi kowa jin ciwo da xafin mutuwar aranta dake ma itace mahfyr halisan take bi kuma sun mugun shakuwa da juna sunma fi kama sosai da ita da kuma babansu.
Tunda aka samu halisan kusan tafi kowa nuna matsuwa da son bata kulawa...she spend 3 hrs sitting by her side har halisan ta farka ta ganta anan. sasnyr Hira suka fara atsakaninsu akan maman nata ciki nuna mata soyayya da gata take bata labarai kala kala masu dadi.
Kusan masu aikin gidan sunfi biyar da aka aje na musammn da xasu na kulawa da ita, bayan tay wanka, antynta jamila ce ta mata komi tun daga gyaran gashi da komi da komi, snn takaita cikin walk in closet, they had differnt designer stocked in for her, haka ta daukar mata wani flowing gown me kyau marar nauyi ta saka ajikinta ta rufe kanta da mayafi snn suka fito wani katoton hall wanda xallan long dining table ne wajen and everything is golden in colour.
Saida sukaje ta gaishe da kowa snm suka dawo bayan masu girki sun gama jera abinci, leut abk yaxo da matarsa hjya salma da wasu daga ciki yaransa su biyu ñamiji da na mace, jawad da hamdiya. Kowa yaji farin cikin kasancewar halisa acikinsu, cos to the family gani suke kamar yar uwansun ce ta dawo.
First day inta agidan babu in baa xaga da ita ba, it was full of stories akan rayuwan mamanta dan har dakin maman nata ankaita ta gani they preserve evrything kamar wanda suke jiranta ta dawo. Halisa ta sha labarai kala kala har cikin dare. Anayi ana shirya welcoming walima da suke hada mata agefe.
Tun bata sake jikinta ba harta fara sakewa sosai sabida gata da soyayya da abubuwan mamaki datake gani.
Kwananta biyr kacal amma sosai jininta ya soma haduwa dana kowa, babu kalar hutu da gatan da bata gani ba, she learn dat she have many cousins, daga wajen hajiya maimuna akwai babban danta doctor ishaq da maibinsa Anas Duk sun manyanta sunyi aure sai autarta nana ai, ..
daga fanin leut abbkar kuma akwai babban dansa engr Ammar, dag mabiyinsa jawad da hamdiya,..yaran captain jamila kuma kaf mata ne Azra, maryam da sadik sune autansu.
Sai ita kadai halisan awajen mamanta maryam..
She forced herself cikin kwanakin harta iya sallahn tahajjud dan ta nuna ma Allah godiyarta akan yadda ya juya alamarinta daga rashi izuwa samu, Daga wacce take tunanin bata da kowa a duniya ixuwa wacce take da kowa da komi. Her aunts and uncle have been more than a parents to her, anty jamila kam ma yi take kamr itace ta tsuguna ta haifeta. ga kakar ta yana mugun ji da ita and he alwys tel her inspiring stories.
Cousins dinta duka are very happy and pround to have her back..
Kafin ta cika sati agidan aka hada mata babban home walima dats soo lavish and luxurious dan bakaramin barin nera aka nata ranan ba, first time kenan dataji kanta cikin gata mai yawa ana lailayata kamar wata yar sarki, duk taso ace tayi inviting din wasu shakikan mutanenta kamr su jasmine vicky hadixa and khaleels family saidai abun na su na gida ne, iyaka xallan su yasu sukayi, dan haka dukkan yan uwanta na jini dake nesa dana kusa kaf saida sukaxo wann walimar aka sha shagali...
Kaf yan uwanta kamr su Dr ishaq, Anas, engr ammar, jawad, sadik Da azra, nana ai, maryam da hamdiya Sunxo kuma sun mamayeta da gata hade da ita su goma ne casss suka cika jikokin gidan genetal hakeemi.