Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 61
Cheaters club book 2 complete novel Chapter 61: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 61. Kallo kallon sukayi suna hade ido da mumynta sukaga har ya…
3,335 words
Kallo kallon sukayi suna hade ido da mumynta sukaga har ya sungume matarsa a hannu halisan tabi ta kankamesa sosai, he look very pissed cikin yin banza da su ya wuce da ita daki direct ya ajeta a bathrum ya dudduba wuyarta inda suka jajja mata wajen haryay jaaa. ji yay kamr bazai iya hakuri ba, dede tafara aman kenan ya kalleta yace Stay here my love Ina zuwa kinji..ynxu zanzo..gyada masa kai kawai tay yana ficewa ta tsuguna aman da bata san daga ina ya fito ba ya fara kwazowa cikin toilet daga bakinta kamar ana tuttudosa daga can ciki
Daga falon banda ashariya da manyan manyan zagi babu abunda hjya nadiya take wai ita a dole tana kishi jin halisa tace zatay amai agabansu.
mani za'a gwdawa Barikanci da makirci?? Ayyuriri hehehe wai baby amai nakeji..heheheh halisa ke ar karamar yar iska ce wallh Yar jakar uba yar matsiyata ashawoooooooooo
barrakar huci meenal take cos she doesnt even knw wat dat means bare ya dameta, ita babban damuwarta mijinta ne Allah Allah kawai take taga ya fito dan ji take kamr ma tabishi dakin yanxu dan gani take kamr khaleel nata ne ita kadai.
Suna tsaka da zage zagen sai ganan khaleel ya fito fuskan nasa babu alaman rahama akanta yana waya harya iso daf dasu snn ya sauke wayar
Dankwalin da suka shakewa halisa wuyan ya kalla a hannun hjya nadiya calmy yace "ke kuma hajiya ya da girmanki da hanklinki zakizo har gidana ki shakemin matata tana gidanta me ta miki ne da saikin mata irin wnn hukuncin???.
kafin hjya nadiya ta amsa caraf Meenal ta hayayyako tana cewa bura uban can khaleel ashe baka da kunya uwar waye ce matar taka...
cikin katseta hjya nadiya tace barshi in amsashi tunda dani yayi Marar kunya kawai azzalumi khaleel wallh kabani kunya tunda har zaka iya cin amanan amina da babban kawarta tirrrr wallh kayi kyan banza kyan dan maciji..
fuskansa a dore yace ni Ba wann na tambayeki ba.
Tamasa kallon up and down ohh amsa kake jira abakina marar kunya? wurga masa veil din tay a hatsale snn ta ce toh gashi shakureta nayi bakuma tambayata zakayi ba rama mata kawai zakayi domin nasan hakan ya maka zafi.
Kankance idonsa yay akanta sigar rashin mutunci yace "In rama mata fa kikace???
Tace ehhh in uwace ta haifeki ka rama mata
Wani Tasssss taji ya dauketa da mari abazata, zatay magana ya kare wanka mata wani gingimammen mari me kara wanda saida taji kunenta ya dauke ji cakkkkk atake ta zube kasa dafe da kuncinta.....
A ragwabe meenal ta fado kanta cikin razannen murya a mugun rikice tahau cewa mummy mummy innalillahi mummy..ganin mumynta bata ko motsi ta mike tsaye tayo kansa ahaukce cikin kuka da bori ta kawo hannu zata mareshi ya riketa ya watsata gefe tare da mata wani irin kallo mai mugun darsa fargaba
Jikinta na matsancin bari tahau masa ihu yana tsaye yana kallonta kmr wacce bata da hankli
khaleel khaleel khaleel "How dare you, how dare how dare u khaleelll mummyna fa ka mara yanzu in uwarka ce haka zaka mareta mugu kawai azzalumi tsinanne Allah ya isa ma mumyna.
tana kan ihun ta dada Rushewa da kuka ta fado jikin mumytan tana cewa mummy mummy kiyi shiru kidena kuka mummy saina rama maki wallhy bai isa ba ko akan uwar sa ne saina rama maki mummy kiyi shiru kinji azzalumi kawai tsinanne akan wancn tsinanyar karuwarce zaka mare uwata wallh sainga karshenku maye kawai...
hannayensa biyu duka suna aljihu yana kallonsu shide baice dasu uffan ba har Hjya nadiya ta share hawayenta ta mike tsaye a zuciye ta kallesa tace kai yaro kalle ni nan
Cike da rashin kunya tare da bushe idonsa akanta yace waye yaronki hjya ni fa ba danki bane Allah ya sawwake ki haife da kamar ni saidai ki haife ya mace me tabiin hankli irinki kamar Amina. Yo Inbanda shafewar basira ma harke xaki kira kanki uwa..ai daga zarar babba ya zubda girmansa yaro hawa yake ya taka. Ai Yarki nake aure bake ba so u have no right to lay ur hands on my wife.
a zuciye menal tace Toh ai ba ita ta taba maka karuwarka ba ni ce na taba ta and why must u slap my mum bcos of that akan me..yanzu fa sau biyu kenan kana cin mutuncin uwata akan halisa.... have u not respect?
cikin katseta yace Respect for what? Ke Amina u shud be grateful ure a mad person tonite.
Zatay magana cikin datsar numfashinta yace "I have heard enuf..ya isa haka..idan masu hankli suna magana marasa hankli bai kamata suna tsoma baki aciki ba ..get back..in an kira likitanki ya baki magani haukar Taki ya lafa u can chip in..
Kasa magana meenal tay cos she have neva feel batterly insulted like ryt now Hawayenta na zuba zirr kamr ruwa tana kallonsa a mugun raunace amma bata iya cemai komi ba sai kuka...
hjya nadiya tace Kaine babban marar hankli ba yata ba...kar ka kuma cewa yata marar hankli tsinanne kawai butulu Wallh asiri yata ta rufa maka data aureka.
Calmly yaja tsaki yace ehh ai danta rufa min asirin ne ma yasa kuka laka mata ciwon hauka dan ta zauna dani, ni wallh ban taba ganin mutane masu mugun naci irinku ba. Anyways dats not my prblem now, kece mai hanklin dan haka im going to call my lawyer to press charges on you bazakizo gidana ki attemtping kashemin matana na kyaleki ba
Hajya nadiya ta dada rushewa da kuka ranta na kuna tace kai ibrahim Inkafasa kaini kurkuku ka raina uwarka data haifeka. Dan kutubar babban bura uba...
cikin kyabe baki yace wa iya zubillah... Ban rainatan bane shisa zaki kwana a cell yau da dare ai...inyaso gobe kya musu bayanin uban meyasa kikazo zaki kashe min mata ta..meye hadina dake..ke nake aure ko yarki?..
Juyawa tay with immense frustration and anger ta kalle meenal dake tsaye a kangare tana kuka Amina kina kallonsa yana cimin mutunci amina kinga mijin aure anan? Cike da bakin ciki tace Allah wadai naka ya lalace wallh duk abunda yaron nan yamn kece sanadiya Haba sai kace shikadai ne namiji a duniya dan iska marar kunya wanda baisan girman babba ba.
Baice mata komi ba ya daga wayarsa zaiyi kira
meenal tay sauri ta rike wayarsan cikin magiya
"khaleel dan Allah karka kaita station pls i beg u dare yay wallh,..kar kai mummyna can wajen, ga mari ka tsinka jaka hba wann wani irin fitina ne haka duk akan halisan
Da mamaki ya kalleta yace ahnnn yaukece me bada hakuri hahaha ashe kinfi hankli acikin yanyin haukarkin.. and why not? "U love ur mum ryt?...
cikin kuka mai tattare da fushi sosai Tace yes god damn it..uban waye baisan darajar uwarsa ba
karamin dariya yay Yace naga ai ure all the same ne. cikin jan tsaki me sauti yace komi naku na yan daba yan ta'adda omo terrorist to ba agida na ba. toh ke dah baki da hanklin zan iya miki uzuri akaiki gidan mahaukata kika sake yin yunkurin taba matata Amma ita bazan iya mata wani uzuri ynxu ba sabida da hanklinta..u have to knw dat i love my wife as much as u love ur mum okay? Uwarki bata fi matata ba fa..
zatay magana cikin katseta da harara yace Yanxu abunda zaayi shine ask her not to ever come back here again inkuma kinason ta dawo gidana toh muje na rakaku dakina kubawa matata hakuri...kinga kotu tace muyi zaman lafiya this migh be a begining of it...
A borance meenal tace khaleel karka yadda ka raina min hankli matarkan banza matar kan wofi, toh baza aje abata hakuri ba..uwata tafi karfin ta bata hakuri ka raina kanka danka furta min haka wallj saidai ta mutu inde uwatace zataje ta bata hakuri.. Hartana bari ta karashe maganan a zafafe tana hawaye.
Yace okay toh ask her to leave and never come back to my house. Ga hauka ga dabanci abun zai min yawa anan ai ...Amina make it snapy 'out" or "apologise" karna kira muku security ni sauri nake zan wuce..
Cikeda karayar zuciya hjya nadiya tace Amina Kibàri kawai zanje na bata hakurin nide wallh bazan barki a hannun wann azzalumin yaro marar imani ba..inna tafi bansan ke me zai miki akan karuwar matarsan ba... ta kalleshi tace Azzalumi marar imani
Yace uhumm duk rashin imani da zalunci na ban kashe kowa ba..u have no idea how i want u two behind bars dadin abun Allah yana kallonku.
Tunda ya fadi musu haka basu kara cewa komi ba suka rungume juna suna kuka daga bisani hjya nadiyan ta kama hanya a mugun fusace tay waje me gadi ya rakata har can gate tana tafiya tana rubuta tex ma lawyrnsu tana karta zage zage dan batama san ina zataje acikin daren nan ba.
Harsaida takai bakin titin anguwan kafin nan taga wani mota yazo ya tsaya agabanta yace mata an aikosa ne ya dauketa yakaita masauki she was desperate and scared duk ta dauƙa lawyernsu ne ya taimaka dan haka batay wani tunani ba ta shiga aka kaita wani hotel me kyau aka bata isasshen masauki tare da lafiyayyen Abinci..
Meeenal Kuwa tun da ta shiga sashenta banda kuka babu abunda takeyi a daki nata, duk ranta ya Dagule ga kishi na cinta kamar zai hallakata tarasa me zatayi ma halisa ta huce haushi
hjiy ndiya daga can saida taci abinci tadan huta a hotel din snn ta kira lawyernsu tahau maida masa duk abunda ya faru amma shidin ma sai ya bi ya balbalta da buhun masifa yace mata duk wann lfinta ne data ta sakalta meenal dayawa yace Musu sam basuda hakuri, idan kuma tana son cin nasara akan khaleel toh tay kkri ta dinga controling in actions din meenal inba haka ba idan tasake taba halisa tasaka har khaleel yakaisu kara toh case din nan zaizo yà musu wuya.
Haka hr suka rabu zuciya babu dadi bata ma tambayesa akan hotel da motar da aka kaita masaukin datakeci ba
ranar gabaki daya daren nan bai musu dadi ba ita da yarta da damin baqin ciki acikinsu suka kwanta duk dama bata san da cewa khaleel din ne yaga girmanta ya kamata mata masauki yasaka aka akaita can ba.
Khaleel na shiga room dinsa yabi ya kashe wayarsa Yana ajiyewa akan table ya miƙe yay hanyar bathrum din jin halisan har ta kulle kanta aciki hakan yasakashi dakatawa daga bakin kofar gyaran murya yay snn ya kwankwasa yace "Bbyna Are u aright?..
Bakinta ta toshe cikin jan numfashi da kyar tace "uhum"..wanda zaka rantse da Allah baiji ba tsabar yadda tay mgnan a hnkli amma duk yaji.
Yanayinsa a matse sosai yace toh budemin mana ingani ko Kinyi aman dayawa ne..
baiji amsarta ba kawai karar bude kofar yaji after sum minutes cikin sauri ya murda ya ƙuso kansa ciki..
samunta yay a rakube akasa kusa da inda tay aman ta rike jikinta kamr maijin sanyi ta dan cusa kanta tsakankanun cinyoyinta idanunta a lumshe tana maida ajiyar zuciya me mugun nauyi...
Gabanta ya matso a rikirkice ya miƙar da ita tana fuskantarsa jikinta a muce gbki daya gaban rigarta ya lalace.
Kayan jikinshi ya rage duk ya rage daga shi sai guntun wando snn ya hada ruwan dumi tana daga tsayen taji faffadan kirjinshi manne agadon bayanta Wani irin abu taji yarrr nabin jijiyanta yana mata yawo har zuwa tsakar kanta yana dagula mata lissafi.
Kokowa tashigayi da nunfashinta taciki jin hannunshi akan cikin nata yana kkrin shafawa ahnkli cikin raya wasu abubuwa aransa masu nauyi.
Cikin sauke ajiyan zuciya muryanta akasale tace "Lifeline innna kaje? Yana kan shafa cikin yace "no where".. batace komi ba face hmmmm jin ya dada rungumeta yana shafata calmy snn yabata hakuri akan abunda ya faru.
lumshe idanunta tayi tanajin dadin yadda yake matan itakam already tasan hakan dolene zai faru so bata damu ba adede gefen wuyarta ya dan lafar da kansa snn ya matso Hannunsa duka biyu akan cikin nata ya cigaba shafawa sosai
Ajiyar zciya ta sauƙe ahnkli ta lafe ajikinshi tayi lumui Muryansa kasa kasa Yace Aman bai kare ba ko? kanta kawai ta gyada mishi kamr zata mai kuka.
Karki damu zamuje asibiti ko kinfiso muyi abun mu agida???
ahnkli Tace anyhow u want it, nide nagaji da aman nan..
sorry yace snn ya fara cire mata kayan jikinta yay duka yabarta daga ita sai white lacy panties dinta, wani irin sanyi tafara ji na ratsa mata jikinta, ahnkli takai hannu takare nonowarta da sai yanxun yafara lura da canzawrsu ita da duk ta dauka nauyi nauyin da suka fara sabida abunda yake musu ne in suna sex, tana daga tsaye ya zare panties A hankli yakai hannun sa ya shafa mata wajen ta runtse idonta alaman bata son suyi komi ta sauƙe ajiyar zuciya mai dan ƙarfi bakinta ta kuma toshe snn tace champ nifa amai nakeji kwafa yay yana kallonta cikin gane metake nufi yace toh muy wankan mana muje asibiti kawai Tace uhum mubari sai gobe da safe. Ko kai kawai kadubani a daki.
Yace toh rankishi dade.
daga nan ruwan dumin ya deba a hannun sa ya dan watsa mata a jiki taja numfashinta sama ta dafasa kallonta yake kamar zai hadiyeta duk hnklinsa baiya jikinshi sabida ganinta ahaka yana mugun birkitashi dan jijiyarsa sai harbi take tacikin wandon sa.
soft sponge ya dauka ya jika da kumfa yana goga mata ajikinta slowly yana bi ta gefen wuyanta zuwa bayanta yana gogawa ahnkli ahnkli. banda ajiyar zucya babu abunda take saukewa har ya wanketa tass idanunta a lumshe Snn shima yay wanka suka fito daki ya shinfidata akan gadon tadan lumshe ido kenan Bata wani jima tajishi ya dawo, jawota yay jikinshi ya direta ya hau kimtsa ta suna kammalawa ya shirya kansa snn ya dauki syringe ya debi jininta aciki ya rufe bakin syringe din ya aje akan table ya gama danne dannensa a waya ita dai bataga yay komi dashi ba.
Bayan nan abincin datay musun yace ya kwaso snn yasaka ta agaba taci nan ya lallamata tay bacci yana rungume da ita yana latsa wayarsa can At round 10pm na dare wayarsa yafara ringing yana leka kan wayar ya sauka akan gadon ahnkli ya bude drwer ya dauki brown envelope ya rubuta Sunan shi akai snn ya dau rufaffen syring me dauke da jinin ya saka aciki yay sealing insa da office pin ya fita dashi.
A harabar gidansa ya tarar da wanda ya kira din yay parking motarsa dake cousin dinsa basu wni jima ba ya mika mai aikan snn ya koma gida
Da asubah ya tashe ta sukayi alwalan su tare yajasu sukayi sallah Bayan nan sukayi karatu tare, ajikinshi ta koma bacci wajajen 8am ta farka amma bata bude idanunta ba jinkoinanta a kasale Bakajin karar komai face Numfashnta mai sanyi yana kuma sauka a hankli kamar baison yay kara.
cikin wata kalar lumshe ido ta dora hannunta ajikinta dataji an rufe shi daga kan kirjinta zuwa rabin cinyarta ahankli idanunta a lumshe ta shafa har wajen kan cinyarta jin tsumayin mijinta na mamayeta ahnkli kusan jiya ne kawai basuyi wani abu na romance cikin dare ba but it seems like her body and soul is already missing his energy.
lumshe Idanunta tay Tare da kankame jikinta da hannayenta batare data shirya ma hakan ba cikin dan kankanin lokaci taji tana marari tare da tunowa da dukan wasu abubuwanda yake mata tun daga kan dumin fuskarsa da hannunsa da kuma kakkarfan sautin saukan jarabben numfashinsa da saukar sanyin labbansa da kullum jike yake da wutar passion din kissing dinta wanda zugin dadinsa kadai data tuno saida taji tsikar jikinta na tashi ahankli
Dada rungumtar kanta tay cikin tuna yadda yake mamayar bare skin din ta da gadon bayanta bakinsa nabin kowani sashe na lallausan fatar jikinta.
Koda tafara tuna feeling din sex dinsu sai taji kirjinta na bugawa da karfi karfi dan inbanda amon nishinsa da jarabbiyar gurnaninsa babu abunda ya shiga zazzagowa a mind inta yanxu.
Cikin wann yanayin gabaki daya jikintaa ya dau dumi kofofin shaawarta taji suna budewa ahnlkli marar ta ya fara damshin ruwa.
....Dada gyara kwnciyarta ta yi ganin ita kadaice akan gadon ta juyo tana kallon gefe hannunta rungume da jikinta ahnkli ta lumshe idanuwanta tare da sauke karamin numfashi Ko minti uku batayi da hakan ba taji an bude kofar bayi, Daga wanka ya fito tsaya yana goge jikinshi da dan towel ganin ta bude ido yayo kan gadon direct ya xauna agefenta yana kallonta idanuwanta da suke acikin wata jarbbiya kuma yasashiyar yanayi, da sanyin muryanshi mai mugun taushi da dadi ya dage mata girarsa sama yana murmushinsa mai daukar hankli a hnkli ya ce gud morning baby girl..wani kayakkwan murmushin ta sakar masa a abazata Tafin Hannunshi ta riko ahnkki cikin ynyin shafa laushin fatar fuskarshi tace" "morning king Kata shi lpya? murmushi kawai ya saki shima batare daya amsata ba ya sakalo hannunsa abayanta ya tattarota a arms dinsa ta dan mike zaune sannan ya kankameta ajikinshi bare skin dinsu tana gogàr juna..
wani irin kwasar dumin jikinta yakeyi Da dukkan imaninshi yana sake nanauyar nishi. Cikin jin dadin sanyin nashi jikin ta sake mai jiki tare da kankamesa.
After a while ya sauketa with tare da dorata akan cinyarsa yana binta da wani irin deep penetring looks dat is behold and bewilderning
it was hard for her to read his emotions ta sauke Ajiyan zuciya tare da shafa saman kirjinshi muryanta kasa kasa tace "champ whats wrong? kaduba mana ciwon..i wanna hear it..Yadda tay maganan da sanyin rigima yasashi ya dago ya kalle bakinta snn yay kissing dinta lightly yace did u wanna hear it. Tace uhum yace "Kin tabbata?Ta gyada mai kai, da karkyayyen sautin muryanshi na neman fitina yay relaxing hannunsa akan cikinta yafara shafawa ahnkli snn yace okay tell me ur plan abt this...ahnkli tace what? cikin Idonta ya kalla snn yace babies.
Take taji gabanta ya fadi Cikin lumshe ido da budewa tace i dont knw whats ur plan we neva talked abt it..Kai me kake tunani akai..?
tun bai amsa ba yaga idonta ya ciko da ruwa dada riko hannunta yay cikin nashi muryansa a sanyaye sosai yace "i have no plans bby nide duk Abunda Allah yabani inaso..i love kids, but i wanna knw ur opinion bcos kinga u have work and responsibilities..so is it posble we...
tun bai karasa ba cikin katsesa da fargaba a muryanta tace champ am i pregnant???
Murmushi yay me sanyi snn yace "maybe" dats wat i am suspecting tuntuni..but am not certain, jiya na bada jininki amana prengancy blood test cos is much more accurate..amma i munje gida anjima zamu bi mum amshi result din..i just want to knw how u feel abt it bbyna.
Dan shiru tay cikin rasa na cewa kafin nan ta kalleshi tay murmushi tace well i dont mind having cuter version of ibrahims. Dariyar bazata ne ya kufce masa yace "excuse me maam..who told u is gonna be a boy..???Rolling masa idanu tay tana murmushi tace "ohh but i want a boy"Yace ohhhh But i send a girl..and she is gonna look exctly like her mother...dariya tay me dan kara kafin nan ya jawota jikinshi ya wani irin rungumeta da karfi cikin kunnenta ya aje ramin bakinshi Yace i am so proud of u baby ure truly a blessing to me i love u soo much dat i can even express Ahnkli cikin tallafo da fuskarshi muryanta na rawa tace babies are gift of god champ meyasa kake tunanin cewa bazan rike mana babies ba..Cike da neman tsokana yace ohh nasani ko kema zakice honeymoon dinki bai kare ba..dariya tay tace dama akace maka ya kare ne?? Champ ure going to pamper me for ever...dariya yay yace ohh yess maaaaaaaaaaa rungumarta yay sosai tana murmushi tace i love u with all my heart honey ure my reality,i feel safe with you...all i want is for u to stay alwys.