Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 62

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 62

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 62: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 62. bakinta ya cabe cikin nashi Yace i wll babyna Aint going…

3,372 words

bakinta ya cabe cikin nashi Yace i wll babyna Aint going anywhere. Hannunta yakama ya saka abakinshi tanata kallon idanunshi kamar na wanda zai mata kuka ynzun nan Ajiyar zuciya ya sauke yace i know is gonna be hard for u but i promise u i wll be with u alwys, kissing bakinsa tay batace mai komi ba tay murmushii me sanyi

Tana shirin zamewa ajikinshi ya dada jawota suka kwanta akan gadon ya rungumeta Tare da hade bakinsu waje guda har Sanda wayarsa ya damesu da ringing snn ya hakura ya kyaleta ya dauƙa Mannuwa tayi a gadon bayanshi tayi lamo Tanajinshi har ya gama amsa wayar cikin sanyin murya tace is evrthing alright?

Girgiza mata kanshi yay alamn bakomi snn yace its our lawyer amma koma miyeni ne u have to promise me dat u will take good care of urself kafin na dawo, Kanta ta gyada mishi a hankali cikin sanyin murya tace I promise u. Yace toh daga na dawo zamuje cikin gida sai ki shirya sai muyi breakfast acan.

Bata masa musu ba ta amsa Daga nan suka sauka akan gadon ita tayashi shiryawa ya saka wani dark brown jumpa da hula ya masa kyau sosai.

Killace jikinta tay da kimono suka fito Har bakin mota ta rakashi snn ta dawo cikin gida da tunaninsa aranta tasan koma yayane bazai jima ba dan haka a falo ta cire kimonon ta aje akan kujera ya rage daga ita sai wani crop top iya cibi tare guntun wandon boxers dinsa data saka a jikinta kafin nan ta kama hanyarta direct ta wuce sashen meenal... LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️

ta shigo sashen dede lokacin meenal ta farka dakyar kenan mummynta ta kirata suka yi magana tana gaya mata cewa da safen nan ta sake kiran lawyernsu yace mata bashi ya kama mata hotel ba takuma bincika ance mata khaleel ne

Bakaramin mamaki hakan ya basu ba but as usual meenal tace ma mummynta saidai ta fita acikin hotel din ta nemi wani waje dan kawai sununa masa sun isa Kar ya maida su marasa zuciya. Hjya nadiya kuwa ko kulata akan hakan batay ba dan tasan inta fita batasan uban kowa a meduguri ba.

Sun kammala wayar kenan Meenal ta shiga wanka da tunanin irin fitinar da xata tayar a gidan dake duk abunda ya faru jiyan na dawo mata kanta dan kamar wata wacce tasha giya ta bugu haka zakaga yanayinta a layi layi tana huci.

Ruwa me dumi ta hada a bahon wanka ta shiga tabi ta lumshe idonta tana ta tunanin kalar munafurcin da zata saukar a gidan kafin wata gudan nan da aka basu ya kare.

tana tunanin hawayenta na zuba yadda zakasan bakaramin damuwa yake cinta aranta ba gashi mummynta ta jadadda mata cewa lawyer yace inta sake taba halisa bazasuyi nasara a kotu ba.

tana cikin wnn yanayin halisan ta shigo dakin ganin duk da jiya sukazo amma kayansu ne abarbaje akasa kamar mahaukata da bata ganta a dakin ba kai tsaye ta bude bathrum a karon farko ta hango meenal cikin ruwa tay lumui idanunta a lumshe

Da alaman ko motsin bude kofartan ma batayi ba Lokacin meenal tay nisa acikin tunanin irin abubuwn da zata gaya ma khaleel ta hatsalashi yana dukanta since dats wat the lawyers ask her to do.

Cikin wann tunani ta dauke nunfashinta cakk kafin nan ta sakeshi taji an wani cafko wuyarta a mugun razane ta bude ido suka hade ido da halisa kafin ta bude baki tay ihu halisa ta danna wuyarta acikin ruwa ta matseta aciki da wani salon azaba har sai da taji kamar zata mutu kafin can ta dagota ta zuba mata mari hade da shakure mata wuyarta wanda ko motsi meenal bata iyayi ba.

muryan halisan ashake Tace now this is for what u did to me jiya.

Atake take meenal tafara kuka tana wutsil wutsil da kafarta acikin ruwa da alaman tsorata tare da neman takemako

sake tura kanta halisa tay acikin ruwan ta danna shi sosai har sanda Meenal tafara jin kmr mutuwar dagaske zatayi snn tace this is for the tears i shed for uztaz, u started this am going to take u to the finishi bitch ta kuma dannata a ruwan.

Meenal tafara dirkan ruwan wankanta tana kaiwa cikinta dan tunda aka haifeta bata taba jin tsoron mutuwa kamr nayanzu ba she have neva been drowned before kirjinta na bugawa da matsanancin karfi bakaramin hawayen firgita da tsoro ke fita a idanunta ba saida halisa ta mata kamar sau uku ta tabbata ta mugun galabaita snn ta saketa

a mugun ragwabe Meenal ta rikito daga cikin ruwan tafado kasan toilet din timmmm rike da wuyanta tana wani irin tari me gigirtarwa

Halisa na tsaye akanta tana huci batace mata komi ba.

a raunane meenal ta mike zata kamata da kokowa halisa ta hadeta da bango taja suman kanta saida ta ficcekeshi, meenal dataji azaba tasaka kururuwa tafara cewa wayoo Allah zaata kashe ni, mummy mummy, wayoo Allah na , dataga haikan halisa tafi karfinta sai tafara ihu tana cewa..kill me kill me kill me...ki kashe ni...ki kasheni kawai kihuta mana...after U took everything away frm me wayoo Allah na.. i regreted the day i met u Nayi nadamar kawoki cikin rayuwata i helped u but u ruined my life, tun sanda kikazo rayuwata its alwys u u u and you. ..everybody is abt you.. u have Best body best boyfriends And now my husband?? Wat more did u want..my life?

A zafafe Halisa tace i dont fucking need ur miserable life... u dare to kill the only person dat ever care abt me...didnt i tell u we r even?

kuka Meenal ta fara yi me zafi tana cewa na kashe shi, na kashe shi din saime.. me zaki iyamin. Wani irin buga mata baki halisa tay tasa ihu wayooo Allah na Baki da imani halisa muguwa kawai,.. i pick u wen u have nothing and dirty ashe abunda xaki xo ki sakamin dashi kenan u took the only man i ever loved how very cruel ca u be...baki da imani wallhi I shud hve kill u instead wallh danasan kece kike wasa da hanklin miji da saina kashe ki,munafuka ure sly, Me fuska biyu kawai azzaluma.

cikin idonta halisa take kallo cikin daka mata tsawa tace me fuska biyu??? Amina look at ure self..duk abinda ya faru tsakanina dake da khaleel is the result of ur own Wicked and selfish interests. U created this destiny for all of us sabida kin zabi ki zama munufuka muguwa me fuska biyu Ko a tunanin ki zaki kare ahaka ne cikin samun nasara akan muguntarki har abada?

a zafafe meenal tace karya kike min wani mugun hali?bantaba miki komi ba sai alheri dana miki na ciroki acikin talauci da kunci na baki rayuwa me kyau wallh kece dai kika sakamin da mugunta..arniyan banza kafura.

cikin katseta Halisa tace ohhh shut ur trap i hate hypocrisies Dama ai mugun Mutum baya cika asalin mugu har sai yay makansa mugunta.

Amina na daukeki tmkr yar uwata ta jini amma sabida mugun hassada da mugunta haka kika dauki sirrina kika kara masa karya aciki dan yay muni snn kika datse yuwar aurena da zach despite knwing i wll be shattered..u hide it, u pretended, u act like u did nothing..u fool me.And u fucking lie to keep us as enemies with khaleel for ur own personal intrest And u knw what??? I heard every god damn of ur secrets and ur intensions akaina badaga bakin kowa na sai daga bakinki keda uwarki ayayinda kuke kullawa.

A mugun raxane meenal take kallon halisan jin wasu magangun da bata tsammanin jinsu ynxu ba.

Dede nan Halisa ta sake ta hawaye ya fara zuba a idonta tafara bata labarin komi data sani in details bata boye mata komi ba

wanda tunda tafara maganan meenal ta kangare kamar wacce aka gina qunkinta da kankanra jikinta na rawa rawa har bata san sanda ta ragwabe kan gwiwarta izuwa kasa a raunace ba

Halisa na hawaye tace The day i knew u wer not the Amina i use to knw i wanted to die bcos i tot ur e my only family and not just a friend, Amina ure sumone i cud die for i loved u soo much ...but then are not.. ure far frm being not..

Shiyasa da zan zaure khaleel ban boye miki ba Ban munafarcki ba i send u and invited u by myself snn na baki kudaden da kike tunanin kin kashesu akaina Lokcin da kika kawoni gidanku. Babu amfanin yima junan mu karya Amina...

Shin taya'a zaa kice kin taimaka ma rayuwata bayan kinsan naira biyar dinki bai taba shiga cikin arzikin dana tara ba?? All u did was to bring me to ur home, amma kina sane da cewa hatta abincin gidanku ma uwarki bata amince min inaci ba sai inkece kika dauka kika ban naki da hannunki naci.

Taya za'ayi kice kina sona bayan duk wani abunda zai kawo min damuwa koma baya da kuma baqin ciki shine yake saki farinciki????

uve painted me red, kinyi amfani da sirrika na, kin tona min asiri, kin gaya ma mutane dayawa cewa ni karuwa ce abayan ido na bayan kinsan karya kikemin "Is this wat u call friendship? Nasha mamaki wai Sabida dan kar infiki arxiki kika hana aurena da zach..but Alhamdullh..shi dakansa yazo ya gayamin yadda kukayi dashi and all wat u said abt me to him

ure not my friend Amina ure just an enemy in disguise, Kowa ma yasani kece kawai baki sani ba, even ur husband knew who u are and what u did to me and fadila..

yakamata Kisani yanzu dangantarka dake tsakaninmu miji ne And i promise u, am not going to let u win this time.

Jin meenal ta fashe da wani irin matsancin kuka me dan uban kara da kuma gigitarwa yasata ta juyo a dan raunace tace bakiy kuka ba Amina yanzu ne zaki gayama kanki wacece baqar muguwa munafuka me fuska biyu acikn nida ke???? ure soo lucky i choose not to fight u. saboda Ko bakomi muguntarki shine ya jawomin alheri dayawa kuma na rabu da wasu kazantar, snn nasamu rayuwar da ban samu abaya ba. I have my family now, my husband dats one billione times more than wanda kikamin baqin ciki akai khaleel loves me despite my flaws, and i have all the wealth u can ever think of. And or hey..the company ure tryng to kill fadila over is also mine I own talba grp of companies now...and u see khaleel he was neva even urs to begin with..

nazo nan ne nace miki ina dede dake, duk haukar dake yawo kanki akwai dubunsa akaina dan haka kiyi duk abunda zakiyi amina as long as u admited to me u kill uztaz im gonna make sure u rot in jail.

tana fadin hakan ta share hawayenta ta kama hanyarta tay waje ta bar meenal kasa tana rusa kuka me matsancin gigirtatwa dan tunda aka haifeta bata taba jin maganganun daya gigita mata saitin brain dinta kamar wann ba.

Kamar kanta zai zare haka takeji musmmn ma inta tuna cewa ashe duk wani abunda takeyi a tafin hannun halisan take

Tafi awa guda akasa bathrum din tana tunowa da maganganun halisa tana kuka daga karshe taji kamar kwakrta bazai dauka ta bar bathrum ta dawo daki ta dau maganinta datake sha na depression tun da aka bata a kasar waje ta tuttula over dose tasha wanda atake ya dauke ita

Halisa na dawo room dinta tay wanka tana kan shiryawa kenan saiga khaleel ya dawo within some few minutes suka tafi family house dinsu yabi da Halisa dangin ta gaggaishesu tun tana iya tuna abunda ya faru tsakaninta da meenal harta dena sabida yadda kowa ke daukinta awajen badon komi ba saidan sabida basa kaunar meenal din musmmn ma da sukaji kalar abubuwan data aikata harda batun kisan kai aciki.

Adduaoi aka bata kala kala wanda zasu nayi sabida kare kansu..

Acikin familyn house din suka wuni basu dawo gidan ba sai can goma khaleel yabi da ita suka amshi result din cikin wanda tun ahanya taso su bude amma yaki fir

Dawowarsu kenan fadila ta kirata suna magana tazo ta samu shima yana waya da kawunta leut abbakar haka suka gaggaisa sukayi dogon hira akan abubuwn dake a kasa game da case din Kafin su gama wayar halisa harta bingire da bacci dake ta gaji sosai.

Fannin meenal kuwa kusan awa uku tay tana uncounsious kafin nan da hajya nadiya ta gaji da kirarta ba dauka ta kira likitan agaggauce ta karaso gidan ta dubata aka mata gwaje gwaje aka samu over dose din magani tay.

Tun lkcin aka tsaya akanta ana kkrin amma duk kkrinsu meenal taki sam tay responding sabida bakaramin tabuwa zuciyarta yay ba.

Jin wayannan maganganun abakin halisa yasaka for thr first time ta raina ma wayonta da ilimimta and she felt sooo defeated in life gabaki daya Sai da taji kamr wani bangaren rayuwarta ne ya ruguje mata alkci guda.

Hajya nadiya ta kasa iya daurewa duk ta ishi lawyer da kira gashi in sun kira khaleel baya dagawa, itama lawyern yace mata kartaje ta jirasa har sai yazo suje gidan atare.

Dik dama tana communcating da likitan amma ranan yadda taga rana haka taga dare.

Washe gari da safe bayn su halisa sun farka sunyi sallah har sunyi karatun su sun koma baccin safe Sai can Khaleel ya mirgina akan gadon da bai ganta ba ya sauko kasa daga shi sai guntun wandonsa ya wuce bathrum, Samunta yayi a tsugune tay amai sosai duk tsigar jikinta ya tashi

Karasowa yay ya dagata ya zaunar da ita snn ya kimtsa wajen ya karasa cire mata kaya ya kunna standing shower wani shaaa taji saukr ruwan dumi ajikinta ta bude idonta ahankli ta kallesa ganin duk ruwan ya jikashi shima hannunta ta dora akan kirjinshi tare da lumshe idanunta jin fitsarin daya kunno mata acikin mararta.

atake ta tsuguna a hankli zata farayin fitsarin yabiyota tsugunen dik ya dauka wani aman zatayi sai yaga tana ftsari tana kammalawa yasa hannunsa kasarta yana mata tsarki jin wani yauqi da tsantsi dake sauƙa awajen yanasa hannun zcyarsa tafara harbawa wani tsam ta kankame kafadun shi tana sauƙe ajiyan zuciya.

Lumshe ido tay ta ciza baki Jin ya kasa daga hannunsa wajen ganin yadda take diga yaji gabansa na harbawa nannuayr numfashi ya saki ya miƙar da ita tsaye ajikinshi ya mannata da bangon shower da wani irin shaukin jaraba.

yana mannata ya zura wajen ya shiga shafawa jin tafara birkicewa tana sauke masa numfashi a kunne a hankli ya zame ajikinta slowly har ya kai kansa kasar mararta

Ya zura hannunsa wajen wani irin ƙara ta saki ta tantame kanshi ta matse shi cikin jin yasaka bakinsa a ƙasarta yana mata ziriya da harshen sa abakin wajen yasa ta rike kansa tam tam ahnkli harya kai harshen sa bakin wajen ya kama da labbansa ya fara shan kasarta kamar an aikosa

Nan da nan kafafuwan ta suka fara rawa tafara jin kamar zata sakin masa firtsari..

Bakinshi ya cike ramin babu abunda yakeyi sai zuƙarta yana hura mta iskan bakinshi awajen ba a cikin hayyacinta ba ta tantame kanshi tana gurnanin dadi dake fita mata abazata duk jikinsu na karkarwa tana jan jan numfashi saida yay mai isarsa snn ya kyaleta ta fado ajikinshi ta lafe ruwan nakan sauƙa akansu tana maida ajiyar zcya duk ta makalkaleshi

Hannunta daya kama yana wasa dashi yakai kan dick dinsw datake hargowa cikin wandon har sanda tagama dedeta numfashinta snn ta cire mai wandon mai gaba daya tafara shafa kai tana murzawa..

tun yana nishi nishi Bata hankara ba taji ya capke nonowarta gabaki daya lkcin batasan ma me takeji ba dan wani irin nishi suke sauƙewa Atare sanda ya gama birkitan da ita snn ya juyo da ita ta gaba yafara kissing dinta yanabin wuyarta yana wasa da harshensa ya sauko har kan boobs dintan ya sauke mata wasu zafafan kisses akai yariko dayan nononta a hannunsa yana murzawa ahankli.

Har ya matso da ita suna facing juna daf daf sann ya daga hips dinta sama inda zai masa hanyar shiga, hannunta dake kan gabansa ya kama snn ya saka nashi hannun akai slowly nd gently suka turasa tare cikin farjinta.

wani irin jarabbaiyar kara suka saki cikin bakin juna A hankli yake shigarta sabida karamin cikin dake jikiinta after like 20 gud mint suka samu gamsuwa.

Lamo tayi ajikinshi nadan wani lokaci kafin aman daya makale mata yasoma fita yana rike da ita harta gama snn ya mata wankan tsarki ya dauki towel ya daura mata suka fito tare,akan gadon ya ajiyeta tare da rungumarta ajikinshi sanda ya tabbata ta samu nitsuwa snn ya kyaleta ya koma bayin danya kimtsa ya samu ya fita.

after few min Harya gama shiri ya fito sanye da kanan kaya halisa na bacci bata farka ba

agogonsa ya duba yaga almost 9.30am yay deciding ya siyo musu abun karyawa awaje dan ta samu isasshen hutu tunda yanxu ya tabbata cewa tana dauke da ciki. Baiko yi yunkurin fada a gida ba dan yasan izuwa yau da safe kowa zai iya sanin labarin abakin cousin dinsa..

Bangaren meenal kuwa sai can da asubh kafin nan maganin ya saketa ta farka kamar wacce ta sami asalin tabin hankli

Duk dake likitar ta kwana da ita amma bashi ya saka wani abu ya sauya ba, tunanin yadda tay failing akan komi take ta duba gabar da yamma taga baata fa ci nasara a komi a rayuwarta duk abunda tay dawo mata yakeyi karshe duk itace tay asara. Kanta ya kulle ta rasa me zatayi, ina ta dosa menene mafita..

Banda kuka babu abunda takeyi har wajen karfe takwas da hajy nadiya suka xo gidan tare da laywrnsu lkcin gidan shiru khaleel da halisa suna baccin safe.

meenal na ganin mumynta ta fashe da matsancin kuka me matukar rauni tun ma lawyer baai basu waje ba ta fara maida mata ire iren abubuwan da halisa ta sani akansu and all wat has been going on

Zuciyar meenal a matukar karye tace mummy ma shiga uku nawa ta kare..rayuwata ya kare..i lost everyting Bana jin rayuwata zatay amfani yanzu gara na mutu kowa ya huta ina zan saka kaina mummy i did this to myself. I brot all thos calamities upom my self...mummy su halisa su vicky hadixa da su khaleel duk sun jima suna min kallon muguwar mahaukaciya bansani ba....i dont knw wat to do..i cant even face halisa ryt now na shiga uku mummy.

Jikin hjiya nadiya yay mugun kaduwa tare da yin sanyi dataji dukkan wann maganan gabaki daya hanklinta sai ya tashi sosai tarasa abun cewa.

Kuka meenal ta dingayi kamar zata cire ranta numfashinta ya fara daukewa likitarce tazo ta mata allura snn ta koma bacci dan sosai likiyan ta fara gane cewa Kamr ciwon tabon kwakwala nagasken yana shirin kama meenal sosai.

Hawaye hjya nadiya ta dingayi lawyer dake tsaye akansu ya dinga binta da bakaken maganganu yana cewa itace ta jefa yarta duk a irin wann rayuwa.

she was raised as eacce Bata san hagu bata san dama ba, kuma duk abunda take so saita sameshi, and the worst part of it ba anuna mata akwai wani abu a sama me suna ubangiji ba, yace mata taya zata iya zaman aure da namiji bayan bata san darajar dan adam ba. Lawyer ya zage ya gaggaya maya maganganu batace mai komi ba..

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull