Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 63

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 63

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 63: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 63. Khaleel ya fito kenan daga sashen halisa sukaji muryansa…

3,312 words

Khaleel ya fito kenan daga sashen halisa sukaji muryansa yana waya da sauri ta mike zataje wajenshi lawyern ya tsareta saishi yaje.

Kusan a bakin kofa ya tsaresa ya mika masa hannu suka gaisa khaleel Yasha mamaki dayaga khaleel baiko tanbayesa meya kawosa gidan ba

Saiga hjy nadiyan ta kasa hakuri ta fito tana kuka

Khaleel ya mata wani irin kallo yace hjiya lafya naganki agidana da Sassafen nan i tot we had an agreemnt?

zatay magana sai lawyern ya cabe yaa fara masa bayanin cewa meenal din ce ba lafiya Yazo ne dama dan ya tuhumesa ido da ido sabida bai daukar kiransu..kuma yarjejiua yace he shud stay married to meenal which include bata dukkan wani hakki na aure...ya fara kawo bayanai yana neman bubbude wa khaleel ido dake babban damuwarsa baifi ya samu kudi ba.

Atake atake khaleel din ya dakatar dashi Yace masa oh dan ban kai kararsu da sukazo zasu kashemin mata ta ba shine za'a zo ana min barazana agida..ta inda khaleel yake shiga bata nan yake fita ba.

Atakaice dai laifi ya zamo nasu ne, dake khaleel din ya kafa hujja da abunda sukama halisa a ranar farko and he state it clearly cewa he dont trust them musmmn ma da kowa yasan abunda zasu iyayi da ran mutum.

Karshe dai lawyern ne ya sassauto ya roka ma hajya nadoya alfarma aka barta akan tana zuwa gidan tana kula da lafyar meenal. Yace musu inde meenal din ta shiga hayyacinta Ta dena kawo masa dabancin gida dats wen he wll go and see her.

Bayan faruwar hakan laywr ya koma lagos abunsa ya bar hajya nadiya anan tana kulawa da meenal agidan

Komi na ci dasha suna samu ana aiko musu a sashen amma tun ranan sai bata sake ganin wulgawar halisa ko khaleel ba...

Satin gabaki daya labarin samun cikin halisa dayazo ya ci karo dana maryam aketa tay a family, time to time haka yan uwansa ma meduguri zasu zo gidan du jima ma halisa dake mahaifyar khaleel tace karsuna barinta ita kadai a gidan tare da meenal

the house become busy while meenal was busy being sick amd wallowing in depression and self pity Tay tunanin duniyan nan na yadfa zata gyara rayuwarta amma ina.

Haka sati daya ya wuce pyamm batare da sun iya aikata komi da suka shirya daga cikin plan dinsu ba.

Hjya nadiya dake kallon irin rayuwar da halisa take samu a gidan ga kulawar miji gana yan uwansa sai taji gabaki daya kamar bazaata iyaa daurewa ba yarta ta mutu da ciwon hauka tana kallon halisa a haka ba.

She started encouraging meenal to eat and sleep more har ta fara samun karfi ajikinta snn ta rubuta mata letter ta aje mata tace mata zataje lagos wajen alfah kota halin kakane zata nema mata mafita.

Washe gari meenal data farka taga letter ta karanta bata saka komi aranta ba ta mike da kyar tay wanka ta saka wasu kayakin da mummyn nata ta aje mata riga da skirt ma katin bata daura dankwali akanta ba ta fito neman halisa duk dama batasn me zatace mata ba she just feel like talking to her...... LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️

Da safe ne gidan yay shiru sosai meenal ta fito daga room dinta tana tafiya ahnkli duk jikinta babu karfi ta Bala'in ramewa duk maseefa da damuwa ya bushar da ita dan har wai kashin wuya ta ajiye.

Tunanin abunda zatace ma halisan ne ya cika ranta Khaleel yana sauri zai fita waje kenan suka ci karo da ita.

Suna hade ido sai dataji tsikar jikinta ya tattashi ta tsaya cak tana maitar kallonsa kamar wacce zata hadiyeshi. kallo daya ya mata ya dauke kansa baice komi ba ya shareta zai wuce tay sauri ta kamo hannunsa muryan ta kasa kasa tace khaleel pls listen

bada karfi ba ya fauce hannunsa fuskansa a dore yace pls Amina banason wani makirci and dont touch me again kafin kije kice na miki wani abu agaban kotu.

muryanta kamar na wanda zatamai kuka tace Khaleel waime haka kake maidani mahaukcya u knw i am still ur wife. Ko ka manta ne, Its me Amina ur own wife, I cant believe u cud trash all wat we had togeda just bcos u married halisa

Yace "what we had? You and who. Da wani irin kallon kaskanci yace abeg shift, ..Amina ure sick just go and get ur medicine and dont u dare go near my wife.

Tsaki yaja ya juya zai fita ta sake rikoshi da dukkan karfinta muryanta cike da taurin kai tace khaleel I'm also ur wife, wat abt me ko bani da hakkin aurenka ne??

ajiyar zuciya ya sauke kafin nan ya juyo a nitse sosai suna fuskantar juna yace Amina zancen kike so..ni na dauka dakikaga nayi shiru ban nemeki zaki kama kanki kiyi abunda ya kawo ki but as usual kedince fa Ai me hali baya fasa halinsa..

Rolling idanunta tay akansa ahnkli snn tace bangane in kama kaina ba..ure my husband.. i came to u i wanna take my place in ur life..

cikin katseta yace u neva had one and u knw it. ni bntaba cewa ina sonki ba ma bare na baki wani waje. But ure free to keep deceiving urself dama kin saba kuma kina kanyi.

hawaye ya cika idonta ahnkli tace "u married me and that is enuf.

yace yeah.."enuf for you "yes"..for me, "No"..!!

Khaleel duk kana fadin hakan ne dan kawai ka aure halisa..amma nasami kasan cewa ona sonka, khaleel i love you soo much .kuma kasani duk duniya babu wacce take matukar sonka kamar ni..i did alot of things for ur sake..i tolerated alot for ur sake..ive lived below my standard for ur sake, khaleel kasan sau nawa nake kwanciyar asbiti sabida kai..i am risking my own life for ur sake..

Cikin katseta yace And in All of that ni banga wanda na sakaki kiyi min dole ba, duk wnn ra'ayinki ne...u make ur own choices. If u want to kill urself right now go ahead duk kinga zaki iyane..

Ranta a dagule tace ohh hakama zakace? wani irin kallon banza ya mata Bai amsa ta ba, dede nan ta fara kuka ranta a dagule sosai tace khaleel wallh zakayi danasanin walakancin da kakemin wata rana zaka gane cewa nice me asalin sonka dan halisa ba sonka takeyi ba kawai ta aureka ne dan ta dauki fansa akaina.

Itafa Gani take kamar nine na raba mata aurenta da zach idanunta sun rufe akaina tana son lallai ta dora min lefin komi..she is out for revenge..she is obsessed with that guy, khaleel shi take so bakai ba..wallh wallh amfani dakai kawai take dan ta kuntata min, my love ka yarda dani, dan Allah ka rabu da ita muyi rayuwar mu..i promise u she is using u to get back at me am not lying halisa ce babban makaryaciya she is just deceiving u...oh my god khaleel are u this blind? Can't u see her tricks? ta aureka ne dan ta rudeka da jikinta wallh bata da imani da kamun kai muguwace i knw what i am saying..

wani fadowa tay jikinshi araunan tana kuka tana cewa "I am the real woman u shud love and not that snake...wani irin kankanmesa ta dadayi hartajan zuciya me zafi "my love Snap out of This horrible lies and come back to me, khaleel i missed u..khaleel pls dont fall into her traps wallh bata kaunarka ko kadan itafa yaudararka takeyi..idan tagama dakai zataje ta aureshi i knw all thier plans akanka kaifa kasan yadda ta tsaneka wanda baisoka da safe bane zaizo ya soka da dare she is just using u to hurt me...pls chase her out of ur life..ure mine wallh bazan iya daurewa ina ganin tana cutanka ba

tunda tafara maganan Idonsa na lumshe hartagama zuzuubar maganganunta baimotsa ba kuma baice mata uffan ba...

tana rufe baki ya wani fixgota daga jikinshi a jirgice ya watsata gefe kamar wanda ya cire kazanta nan yabi ya hai karkade jikinshin yana bubbugewa yadda kasan kashi ne ya tabashi.

Kuka take tana kallon abunda yakeyin har yaf gama snn ya dago yana kallonta fuskansa a shake yace "see i am going to make one thing clear to u Amina.. if u touch me again zan aje maganan ciwon haukarki agefe namiki shegen dukan da bazaki kara amfanuwa ba, Snn kisani Takardan sakinki is already written, weda u win dis game dat ure pulling with me or not Zan sake ki..saki uku. In akwai saki dari me shine zakigani, Rana kawai nake jira yazo in furta miki ki fita a rayuwata haba da Allah ure just too dull for my liking. Ke karyan ma baki iyashi ba sam mtscheww

daya furta hakan wani iri taji hawayenta na zuba Xuciyarta kamr zai tarwatse dan zafi.

atake jikinta ya hau bari ta sake miko hannu zata tabashi wani uban Tsawa ya daka mata wanda saida ta razana ta ja baya sosai tare da fashewa da wani irin matsanancin kuka.

Haba khaleel haba khaleel ka tsaya mana kaji ni wallh ina sonka Inkomi karyane son danake maka ba karya bane...

ransa a mugun bace yace baki da hankali baki da kunya wallh. Kika kasa sanin mutunci da darajar uwarki ma sai nine zaki so? Bantaba ganin shashasha irinki ba,The only thing ive ever regreted in my life is coming across an evil woman like u Amina.Kina tsamanin Akwai namijin da zai xauna da mguwarY mace irinki ne, inbanda qaddara atà ina zaki ganni da idonki?..ki yi caca, kici hakkin mutane, kici amanar na kusa dake, ki musu mugunta, ki lalata rayuwar wasu, snn ki dau ran mutum akan son zuciyarki gashi kin laka ma kanki hauka kina kkri danne gaskiya and u think any man in his ryt senses wll call u a wife..kanki yana rawa wallh.

Cikin kuka sosai tace eh naji baka sona amma ai so ba karya bane... ..zuciyata kai tagani takeso..no matter what i do it still u, ni ya zanyi da sonka da nakeyi..Allah ne fa ya dora min taya zan cireshi...duk abunda nakeyi sabida kaine bazan iya denawa ba..me kakeso nayi, ya zanyi da tsabar sonka dayakebin jini na..why wont you tell me how to stop loving you. Why dont u stop me frm loving you...

Cikin datsr numfashinta yace i wll neva stop a woman frm lovinh me..sabida kince Allah ne ya dora maki bani ba, ni bana fada da abunda Allah ya dora maki bana ganin lefinki akai, kece zaki koma wajensa ki gayamai cewa kina bukatar ya cire miki sona aranki...bani zan gaya maki yadda zakiyi dashi ba, sabida banine na saka miki shi ba.. kamr yadda kikejin Kinasona naturally haka nima nakeji banason ki naturally kuma bana kaunar Allah ya diga min sonki araina har na mutu.

kamar zata haukace tasaka ihu a borance tace Karya kakeyi wallhi, karya kake, kana so na mana..u have to love me, kana so na... kaine kawai bakasan kana sona ba sabida jarabar son matarka dayay yawa i knw jikin halisa ne ya rudeka kaje ka aureta tunda bakaine namiji na farko datake ruda da jikinta ba ..ure jst obsesed with her body and beauty and demonic sex, ure just a bastard. jarabbbe kawai maye ..nasan ko sabida haka ma zakace baka so na amma wallh nasan karya kake kana so na kuma kasani nine kake asalin so ba halisa ba.

Baice mata komi ba har sanda tay shiru snn yace toh ai ni bana musu da me tabon hankli dana baki amsa, kedai Allah ya saka ki gane abunda kike makanki yanzu babu riba. Amina ki nitsu kima kanki fada..dayanayin tausayata mata yace kefa u already lost!!

ranta a taurare tace "ive lose nothing,.. Inhar zan gane hakan kaima zaka gane sabida Halisa ba matarka ba ce nice asalin matarka..weda u love me or not, koma yaya halina yake ai Allahn yasan da haka ya saka ka zamo mijina.

Yace kwarai kuwa Allah ya maki gata ya baki abunda kike so duk dama abun baya sonki Amma kika butulce masa, Hala Allah ya baki ni ne dan ya maki gata Amma girman kai da nuna isarki yasaka kika jiya masa baya..Amina na baki hakkinki da damarki na aure danki zama mata kamr kowace mata agidan aurenya but u threw it away, I dont even have to go into details ke kinsan me kikayi da damar da Allah ya baki a gidana, da wanda nima na baki despite i have no feelings for u amma na kwantar da hanklina na aureki ina baki dukkan wata hakkin aure amma kika watsar dasu kikabi son zucyarki yanxu kinga na aure wacce nakeso kinxo kina daga jijiyar wuya abanza See oppurtunity comes but once...let me tell u sumting halisan dakika tsane wallh ita ce me tausayinki amma kin ganni? The moment gaskiyarki ya fito sarari wallh bazan kyaleki kikara minti daya a gidana ba, Kiyi duk abunda ya kawoki ki anan kawai..and stop wasting ur energy talking to me danni a koyaushe naganki nakanji baqin cikin amsa sunan mijinki dana tabayi a rayuwata.. lkcin kawai nake jira u wll knw just how much i despise seeing ur ugly self in front of me.

Kallonshi ta dingay tana kuka hawaye na zuba a idonta yarrr kamar an aikota dan duk duniya babu wanda yake gaya mata irin wann baqaqen maganganun taji ya taba mata zuciyarta ya kuma saka mata rauni kamarsa

Yana ficewa ta sulale kasa aragwabe tayi kuka har saida jikinta ya dau zafi kafin nan ta mike ta koma sashenta taje ta kwanta tanata tunanin abubuwan daya farfada.

Hasalima bata tabajin nadamar wasa da aurenta datay aranta ba sai yau wanda atake ta fara tunanin dikkan abubuwan da ya wakana da irin daman da khaleel din ya bata wanda babu abinda hakan yake kara mata face sabuwar karayar zuciya.

Haka ta wuni acikin dakin ranta acike da tuno baya tare da matsancin nadaman wasan datay tsabar ta damu yau Ko kirar mummynta bata daga ba hakama ko abincin bata saka abakinta ba sai kuka take tana murkususu akan gadon daga likitan babu wanda yake lekowa ya dubata...

******** Dagata dayan bangaren Rayuwa ata fannin iyayen shema ya canza gabaki daya dan duk da sun bar garin lagos sun sauya guri bai hana wnan labarin abun kunyar zagaye cikin dangi ba

Masu musu jajen kadan ne amma kaf aka rasa me taimakonsu saidai ma masu gulma da kai kawo, yawan tashin hanklin dangi da gulmace gulmace yasaka zama yazo ya gagare su a gidansu na garinsu haka suka sake tashi suka kaura zuwa garin bauchi suka kama haya suna zama anan cikin damuwa da kunci

Wanda yasaka ko sau daya mahaifin shema bai sake samun lafiya ba bare ya ambaci sunanta a bakinsa, hanklin su atashe yake kullum, gabaki dayansu iyayen nata suna zamane acikin matsatsin bacin rai da fushi da ita cikinsu babu wanda yakejin sha'awan sake ganinta bare su yafe mata..

Watarsu biyu da shiga wann matsalar mahmud ya dawo nigeria inda yake samun labarin abunda ya wakana da bakin mahaifiyarsa dan tana daya daga cikin masu kiransu akai akai tana musu nasiha akan suyi hakuri akan shemau su iyayene karsu su sallameta ga duniya a wann halin datakeji amma duk bawani jinta sukey ba sabida sun raunatu sosai hasalima bakaramin jarabawar ryuwa suke cin karo dashi akan wann abun datayn ba.

Lamarin shema sosai ya girgiza mahmud kullum yay sallah sai ya hada jar da ita acikin adduan dayake ma alumman musulunci yanamai nema mata sauki da shirya awajen ubangiji.

Ana saura wata daya da sati uku hafsa ta sauka aka dawo da ita Abuja suna zama da iyayensa Shikuma ya shirya ya taho bauchin batare da ya gaya ma kowa ba face ita hafsan data san kusan komi nashi yanxu

Itama sosai tay kuka ma shema taji tausayinta da har aranta she wished zasu iya zaman kishiyoyi Sedei tasan mahmud ba mijin mata biyu bane koda hakan zaiyu na bazai iya hada mata biyu yaso su a lkci guda ba he is a very loyal at heart person.

Harya isa garin bauchi suna waya akai akai bai nemesu ba harsaida yay cinikin gida ya siya ya bada kudi aka kawo kayan kamfani aka sassaka musu shi aciki Daga nan bai Daukesa lkci ba ya same gidan da suka kama hayar,lkcin kwanansa uku kenan a garin sukansu bakaramin mamakin ganinsa sukayi a gidansu ba.

Dayake yana da kunya sosai bai wani sake sunyi hirar lamarin shemau da iyayen nata ba, hakuri kawai ya dinga basu yana ce musu duk abunda ya sameta qaddara ce da kuma kuskure na dan adam addua ya kamata suna mata dan baa cire rai wa bawa daga samun rahmar ubangiji.

shine ya dada rufa abu ta hanyar nuna ma iyayenta cewa "muddin babu shaidu kuma babu tabbcin da hanklinta ta aikata bai kamata su tsine mata ba. Sabida sharrin dan adam yana dayawa. Even tho is true amma mahmud ya zabi su rufa mata asiri tunda Allah bai tozartata fiye da hakan ba yace musu baikamata su suce lallai sai sun tozarta ba.

kalamansa masu cike da hikima sune suka saka zuciyar iyayen shema yadanyi sanyi msmmn daya dan cusa musu aransu jin cewa za'a iya mata sharri, kuma zata iyayin ba acikin hayyacinta ba. Yasan in ba hakan yasaka musu aransu ba hala bazasu taba iya yafe mata ba.

Shikuma mahmud baiga wani riba akan hakan ba, aganinsa tunda haka ya faru ai hannunka bazai rube ka yanke dakanka ya yar ba.

he spend another one day tare da su kafin nan yakaisu sabon gidan ya basu key dinsa yace musu in hankalinsa ya kwanta anan garin su zauna anan din ga gida ya basu kyauta, snn yace musu kowani lokci suke bukatar wani abu su masa magana ko sako su tura masa. Babban container dake kofar gidan ya daura ma iwarta jarin kayan provison baban nata kuma uau clearing dukkan wani medical bills dinsu snn ya basu kudin kashewa.

A duka duka abunda ya kashe musu bai kai Ko kudin motar dayake hawa ba amma dayaga kalar godiya da albarkan da suke sakamai har saida ya zubda hawaye agabnsu tsaban sun bashi tausayi.

Akwana na biyar din ya dawo Abuja tun be iso ba already iyaayen shema har sun kira iyayensa sun mika godiyarsu yazo gidan ya sake tarar da albarkan iyayensa dan bakaramin dadin abunda yaay sukaji ba.

Tun bayan faruwar haka aka zama tamkar yan uwan jini hafsa takan tura musu abinci da kayan sawa duk da haryanzu babbn burinsu mahmud da ahalinsa shine suga anyafe ma shema an nemota ta dawo gida.

As time goes on mahaifyrt ce ta fara wann tunanin amma mahaifinta haryau daya warke ya shiga tsabgr rayuwwrsa bai taba jin ya yafewa shemau aransa ba.

A fannin shemaun kuwa yau fari gobe baki haka take rayuwarta cikin nadama kunci da wahalar ciwo duk dama Cikin ya girma yakai na haihuwaynxu amma komi fa tanajinshi ne babu sauki ko kadan dan ta riga hafsa daukar cikin dan haka kusan ma zata rigata haihuwa yau sati kenan tana fama da ciwon ciki kmar zata mutu haka takeji in ciwon cikin ya fara mata

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull