Kenza eBookz

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 64

Cheaters club book 2 complete novel - Chapter 64

Cheaters club book 2 complete novel Chapter 64: Cheaters club book 2 complete novel Chapter 64. Ayayin da victoria ta samu rayuwar da batay tsamanin samu…

3,371 words

Ayayin da victoria ta samu rayuwar da batay tsamanin samu agidan miji ba, her mother inlaw itake take komi akan cikin dake jikinta suna bata kulawa sosai duk dama bakaramin shan duniyancin soyayyya suke zubawa da kayden dinta ba. Dan tasu salon soyayyar sam baisan kunya ko sanyi ba... Gabaki daya ta lalata yaron da salo salo na rayuwr aure and the most beutiful thing abt thier life is yadda take ganin ya cimma burin rayuwansa komi nashi takan tsaya masa akai kama daga karatu aiki meetings da duk wasu hidima na iyaye wanda yasaka duk masu tunanin danta girmesa cutarshi kawai zatay suka fara sauya tunani

Dan wasu abubuwan ma ita take encouraging dinsa akai kamar harkan karatunsa wanda dama shi ba wani shaawar yin karatu me yawa yakeyi ba duk da Allah ya zuba mai brain da ilimi amma koda vicky ta sakamai ido akai ya zamo yafara maida hankali, they are busy planing to move into United state bayan sun haihu inda zata rakashi su zauna anaan har sai yayi masters tare da phd dinsa duka a masassuchets institute of technology. Her life is complted and perfect amma bata taba manta Allah aciki ba. Each time ta tuna rayuwata da femiy sai ta zuba knee dinta akasa tay addua ta kuma kara gode ma Allah daya sauya mata rayuwatta da mafi alheri daya bata soyayyar kayden da kuma ahalinsa.

Bangaren hadiza kuwa harkan siyasan mijinta suka fara sakowa agaba dan haka ganin da jinta ya sama ba kasafaai ba amma time to time haka they keep in touch kuma haryau suna magana chats privately kowa ya share grp dinsu bamai lekewa tun Lokacin aauren halisa bayan da shema ta sauya ma grp din suna ya dawo.. "CHEATERS CLUB" babu wacce tay left amma babu me lekawa Face meenal da in zaman damuwa ya isheta take scrolling taga chat dinsu, cemata da halisa taay su vicky da hadiza sun san komi ya mugun daga mata hankli Sumtomes she just scroll down to re read their chats just to make sure of all the subtle banters dan saiyanxu ne take dada fahimtr wasu bakaken magngnn da vicky take yawan watsa mata acikin wasa .

Tunda sukayi musayar yawu da khaleel bata sake fitowa ba she just tot abt how she can make it dan ita batasan me ake kira da rusuna ba

She still belive she can do sumting amma wann karon tunda kowa ya gane salon maybe she need to change her salo to sumtin they dont knw abt her.

Haka kawai ta qudira aranta cewa zata creating makanta daama na biyu ko Allah ya bata ko bai bata ba, ita de kawai dolene ta zauna a matsayin matar khaleel and later make him regret all wat he is doing to her now..kuma in sha Allah tana da yaqinin saka halisa ajikin halin kuncin datakeciki yanxu Inhar Allah bai bata ikon ta kasheta ba.

Yauma wanka tay ta fito tana dube dube.

Lokacin halisa ta fito sassafe ta shiga kitchen tana dafe noodles ba abunda ke zagaye mind dinta fiye da magnganun fadila akan meenal dan fadila tana kan bincke net babu dare babu rana and by now she have a big lead akan mutanen da meenal tay aikin hatsarin nan dasu jira kawai take a ɗana musu wata babban tarko akamosu dan duk wani karyan meenal din ya kare.

Halisa tana son taga an hukunta meenal kodan abunda tama uztaz amma akasar ranta takanji wani nauyi da tausayinta na damunta arantan sosai cos she knw how it feels to losse sumone u love and to wacht him love another woman agaban idonka is another form of torture

sede Kuma in ta tuna yadda iyalan uztaz suma zasuji aransu sai taji gabaki daya ranta ya hargitse da zafi.

Alot of things are going tru her mind, taki ma ta gaya ma khaleel batun abunda fadila ta samo musu akan wayancn mutanen sabida batason yay wani abu akai tunda suna kan gudanar da wasu binckensu da kawunta atacan duky tarasa mesa khaleel baison ko kadan a sasauta ma lamarin meenal duk irin zafin zamansu da meenal datakeji baikai wanda khaleel yakeji aransa ba kawai dannewa yake dan kotu ta bashi oder kuma mahaifinsa yace masa ya nitsu da bazai taba bari ta zauna masa a gida ba batare da ya saketa ba.

Now dat he is soo Adicted to her and the unborn child ta kowani fanni duk wanda yake kallon rayuwr su dole ne ya fahimce cewa bazai ma iya kallon meenal a matsayin mace a idonsa ba koda bata aikata komi na Dan har Wani tausayin meenal din halisa takeji data dorashi aranta.

Tana kan juya indomie taji an dafata ahnkli ta juyo suna hade ido da meenal ta hade rai ta rufe tukunyar snn ta juyo tana kallonta batace mata uffan ba

Fuska ba yabo babu fallasa meenal tace Halisa i want to talk to u

Halisa tace uhum ure already talking menene

Nannauyar ajiyar zuciya ne ya kufce mata tace "You knw what i did.. U knw why i did it.. kar mu cutar dakankanmu Halisa kibarmin mijina Please i dont need ur money, i dont need anything frm u, just khaleel is enuf kibar min shi.. kimin wann halaccin inde kinason insan kin biyani abunda na miki abaya pls i am asking for my husband in return.

Da tsantsan mamaki halisa ta kalle meenal dale hawaye tana maganan cikin tsumayi da makalkale wuya kamar wata yar marainiya.

cikin kyabe baki Halisa tace Amina kenan aini ban rike miki mijinki ba bare kice in sake miki shi. Ko bakiji bane? ive already told u saida mijin naki yasha jira kafin na amsa batun aurensa and is all bcos i was busy considering ur feelings Duk wnn jinkirin hallacine dana maki despite ke dakika tashi wargaza tawa soyayyar baki damu da abunda zanji ba...da khaleel yave zai aureni saida nayi tunaninki amina wnn halacci ne namiki wanda kudi bazai iya sayanshi ba. But i still gave u the money cos i knw u need it.

Cikin lumsshe ido da budewa meenal tace Halisa please, wallh zan iya mutuwa in khaleel ya rabi dani..inason shi kinfi kowa sanin yadda nake son shi..now dat u took him away frm me i donty knw what i am feeling dan Allah kitaimakeni ki rabu dashi.

halisa tace Aa..Amina nazaki sakani agaba kina min kuka ba Shi zakije ki sama ki gaya mai ya rabu dani ya sakeni, ya zauna dake saboda kinasonshi ke kadai..ure not even ashame of how selfish ure..haryanxu kanki kawai kika sani baki tunanin shi ya zaiyi da nashi soyayyar aransa..amina yadda kikeji kinasonshi zaki iya mutuwa akansa haka shima yakeji yanasona koda yau na barki tare dashi babu abunda zai zanca tsakaninku Amina

cikin kuka sosai Tace aa wallh akwai abunda zai canza halisa..nasn baya kaunata ya aureni amma ai yabani hakiina da damata na zamowa mace a gidansa i just need that kind of chance again to make it ryt. I want my husband back and nothing else..

murmushi me tattare da takaici ya kufce ma halisa Ahnkli ta kalle idon meenal din tace so inkin samu 2nd chance wajen khaleel kema kinsanig baisonki amma ace yay hakuri ya baki daman zama matarsa, then what about me and him? shin Zaki iya bashi dama shima ya zauna tare da wacce yake so ko kawai kanki kika sani??

Tana shirin budan baki cikin katseta halisa tace kafin kibada amsar da bazaki iya cikashi ba kisani amina Kowani dan Adam yana da son kansa ..ure fighting for who uY love babu wanda ya hanaki, Amma fa bashine zai saka kowa ma ya xuba ido ya kasa figthing akan abunda ransa ya keso ba..we all selfish wen it come to sumting we love.

Shawara daya zan baki a matsayina na kishiyarki U want a 2nd chance akan mijinki kiy kkri ki saka gaskiya acikin lamuranki snn ki cire son zuciya kiy adalci makanki da masoyin naki..inhar kikayi hakan babu Abunda Allah arrahmanu bazai miki ba..dan bani abunda yafi karfin Allah.

dede nan Meenal ta share hawayenta tace Shikenan dama ni sauki na zo in nema mana a wajenki dan ni nasan inkika tafi kika barmin shi komi zai dawo mana dede tsakanina dashi khaleel was not this hard hearted saida ya gamu dake, yana sona yana kulawa dani kece kika shiga tsakanin mu amma tunda kince haka kowa tashi ta ficce shi...

Halisa tace thats cool with me...as long as we all in agreement.

Cikin jan zuciya me karsashi Meenal tace saura abu daya.

Cikin rolling mata idanu Halisan tace menene kuma wann hajya??

Dan shiru tay kafin nan tace "inda gaske kike akan maganan dakike fada yanxu inason ki masa magana akaina Ki gaya masa ni matarsa ce haryanzu inada hakki akansa..i need him close to me. I wanna feel him i missed him..hakkina nake so yabani nima ai macece kuma abunda kike takama dashi in nima inadashi pls do tell him dat.

Dariya halisa tay kamar abun bai cakketa aranta ba ahnkli tace why dont u go and tell him by ur self naga ai kece ma uwargidansa ko?

kai tsaye meenal tace eh gara da kika san da haka, nine uwargida sarautar mata, nine na bare shi a leda..na gaya maki ne kawai saboda kin makallaleshi kin nuna masa cewa ke kadaice mace agidan nan...halisa i knw u just want to have him all to urself Wnn fa ba soyayya kike nuna masa ba dan wuta zaki kaisa sabida rashin adalcin dakike saka shi yanamin yau fiye da sati kenan ina gidan nan amma ai ko sau daya baki barsa ya shiga dakina ba.

halisa tay kwafa sigar maidata shashasha snn tace Toh duk dai wann tsakanin ku ne hjya babba inbezo ba ke meya hanaki biyosa dakin nawa ki jawosa da karfin tsiya tunda kin isa kin cika uwargida sarautary mahaukata? Kidena cika min baki banason na gaya maki maganam da harki mutu bazai dena miki ciwo ba..gara ma kije ki tambayesa meyasa bai shiga ba bani zaki gayawa wann maganan ba dan nidake ba abu daya bane..akarkshinsa nake ke kuma a saman sa kikejin kanki dan haka kurata ta chan.

nide nagaya maki ki gaya masa yay adalci inde dagaske kike ur intentions abt me having a 2nd chance are pure zan saureri hakan daga gareki..

Tun bata gama maganan ba halisa ta juya mata baya ta cigaba da duba girkinta muryanta ciki ciki tace toh shikenan naji zan masa magana

...cikin jin tsananin bacin rai da kishi meenal ta karkada kai snn taja tsaki ta fita a kitchen din a mugun fusace.

Sharp sharp halisa tagama noodles din ta zuba a plate jin maganan meenal na dawowa mata kai sai taji abincin ya fice mata arai gabaki daya..

tunani tay akai After while ta shigo masa dashi daki inda yake zaune agaban system dinsa na aiki all dress up yasaka white shirt da blue jean tunda ta shigo yake kallon yanayinta sam taki ta daga ido ta kallesa sosai, agaban sa ta aje noodle din cikin ladabi wanda kamar jira yake ya matso ya bude ya hauci, ita kuma ta shiga bayi tay refreshing kanta jim kadan ta sake fitowa sanda ya gama tass snn ya koma ya jingina da kan couch din daga na yana satar kallonta..

wani sabon after bath humra taka shafewa duk Ilahirin jikin ya dauka da qamshinsa har na buga mai kai gaba daya sai yaji hanklin shi ya mugun tashi har Allah Allah yake ta matso kusa ya taba ta dan haka kafin ta gama abunda take yi da kanshi ya dauke plate din yayi waje dashi yakai kitchen ya wanke dishes din duka ya jera mata su ya goge wajen yay fess.

Dawowarsa kenan ya sameta a bakin gadon tana zaune ta sha kwliyar da red off shoulder gown ta barraje da juice din lemon tsami me sanyi da ice blocks aciki tana faman tsotsan ruwan tsamin da straw.

Zama yay agefenta yana mamaki dan bai taba gani tana shan lemon tsami haka ba da kallon tuhuma ya bita ta turo mai bakin yay muushi yace hmm wannan kuma meye kike sha haka bby.

Da gefen ido ta kallesa bata amsa bata wurga kankara daya baki tana wani shuhhh da shi a labban ta duk bakin yayi sanyi yakara wani irin ja da kankaran abakinta tace "Champ ka koshi? ya girgixa mata kai snn ya rankwafo ya kama lips dinta mai shegen sanyi ya tura warm tongue dinshi cikin nata ya shiga sucking din bakin kamar zai hadiye ta..

Bakinsu na hade ya amshi Drink din hanunta ya aje akan table bata hankara kawai ji tayi mutum na shafa gadon bayan ta, tabi ta lumshe ido tana jin rikitaccen sautin nisshinshi dake fita da karfi.

da kyar ta mike ajikinshi tafara taya shi rage kayan jikin shi yanayi yana kissing inta kan tace zata maida martani ya jawota ya kwantar da ita fusknta yana fusktan nashi fusksan da wasu irin hot kissess yabi ilahihrin jikinta duk tsigar jikinsi ya tatttashi har ya zame rigarta gabaki daya ya shafo cikakkun boobs din ya murxa bakin yana sawa bakinsa yana murzawa.

Mimmikwa ta shigayi ajikinshi tana riirike shi tana ashhh asssh,har ya gangaro bakin shi kasar cibiyarta yana lailayawa sanda duk jikin ta ya dauka da mahaukcin tsuma kafin nan ya sake mata nashi jikn ta shiga yin yadda taso da shi harsanda ya kusa mata kukan gaske dan gaba daya mancewa dakan ta take intana lailaya shi,har layin dayabi gadon bayan shi take gogawa da nononta tana masa wasa da shi..Wani irin karuwar erotic blowjob ta bashi har sanda yy mata kukan dadi. Yau din wani irin slow and passionate sex sukayi me sanyi me tattare da nitsuwa da kulawa aciki tare da tsumammyar soyayya aciki irin quiet sex me nunnike da hot and deep emotional connections me yawa din nan aciki

chan da suka samu nitsuwa suka kimtsa gaba daya ya tattaro ta ajikin shi ya rabata da kan gadon hannun shi zagaye da ita ya bata wani irin passionate posessive cuddling mai shiga kokon rai wanda yy kama da tamkar suna wata sex position din

Ajiyan zuciya tadinga saukewa ahnkli sai can bayan tasamu nitsuwa snn ta fara kawo masa maganan meenal duk dama bata gaya masa ma sun gamu da ita ba.

Kawai matsayin shawara ta kawo masa cewa yana zuwa wajen meenal din koma yaaya ne tunda akwai auren a tsakaninsu karsuje su shiga hakkinta

Da farko sosai Khaleel ya nuna mata gardaman sa yanamai kafa hujja da cewa ai tace ma kotu tana da tabin hankli shine zaije yana kwana da me tabon hankli? Yace shi saita warke zai je.

haka Halisa ta dinga lallabashi tanamai ce masa Ai sunsan fa ciwon karyane kawai yay abunda yasan zai fita agaban Allah yay hakuri since they are in this together, Da kyar tay convincing dinsa yace maata zai duba ya gani kafin nan ya dada rungumeta ajikinshi har ta samu bacci, ta dade da baccin amma idon sa garau bai ko runtsa ba for a send he didnt even think of meenal, hanklin sa nakan fuskan halisan and with each breath of hers yakan ji kamar kaunarta ake dasa masa aransa, itace yake mata kallon rayuwarsa, jin dadinshi kwanciyar hnklinsa da sirrinshi har Jiyake kamar ya bude zuciyanshi taga meyake ji musnman idan tana biyan masa bukatunsa yadda yake so akan shimfidar aurensa.

dan itace ta fara jiyar dashi dadin aure, yana kuma balain alfahari da yadda ya sameta duk daba wasu zasuce ba virgin ba but as long as qaddara ne ya jawo mata hakan ba son ranta ba bai tabajin hakan matsayin wani abu na aibu aransa ba beside shima irin hakan ya faru dashi so yasan zafin abun sosai.

Barema yadda ya sameta akimtse kusan babu marabarta da wacce bata tabayin komi ba dan duk wano kafofin niima ajikinta shine ya fara budesu and he is very proud of taht in his heart ako yaushe yaga ta zage dan ta faranta masa ransa wani sabon kimantata da darajar ta yake gani a idonsa da xuciyr shi..

Bakinshi ya dora adede kan shafaffen cikinta da yay kama da kamar babu komi aciki yay kissing yana murmushi, wayarsa ya dauka yayi ta danne danne kusan awa guda sannan ya aje ya dada rungume ta suka koma bacci after a while ya farka ya shirya ya fita ya barya a dakin tare da saka mata security.

Meenal na room dinta duk tunanin ko halisa zata gaya masa ko bazata gaya masa ya cika mata kirji..

She is soo desperate amma still she trust halisa tana da tausayi da imanin da dole zata gaya masa gaskiya.

Yadda da tay ma zuciyar halisan yasaka ta kira likitar ta shigo ciki suka yi magana tace mata she need a sex lubricant ai mijinta zai dawo gareta Zasu raya dare.

Likitan bata mata musu ba ta je ta kawo mata water based me kyau wanda baiya saka irritation ko allergy ta bata ta aje cream din agefen gadonta

Yau gabaki daya ta kare ranan wajen tattaunawa da mummynta yau din bakaramin mamaki hajy nadiya taji dataga meenal tana kkrin shirya tarban mijinta akan gado ba. Dats sumtin she neva does in her life. Amma haka yau ta daure ta hau shiryawa ma hakan sosai LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_* BY SURAYYAHMS. ®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August* Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️

Tun bayan magann da sukay da halisa a kitchen sai basu sake haduwa da junansu ba kowacce tana can tana harkan dake gabanta agidan Khaleel kuma ranan din yaje lagos sharply wajen babansa yin wata aiki me muhimci Can cikin dare ya samu ya dawo sabida yanxu da halisa take da ciki mahaifyarsa bata fiye son yarda ana yawn barinsu inuwa daya tare da meenal din agida ba duk dama halisa tasha kwantar musu da hankli cewa meenal bazata mata komi ba.

Washe gari dasafe Bayan su halisa sunyi sallah fjr da akwai gajiya ajikin shi sosai suna kallama koyan karatunsu na yau suka koma bacci, yau Very late suka farka,dan har ana neman karfe sha biyu Duk iya saurin ta da ta rigashi amma haka yajata Suka yi wanka tare tanata kiciniya dan sosai tatashi da muguwar kasala agabobin jikinta duk dama bata gaya masa ba amma yau fa sosai laulayin nata yake motsata sosai ta ciki.

Simple Breakfast ta musu shidai a kowani lokaci yana jin ddin ta kusa da shi dan sosai ta sabar mai da saka riguna masu budaddun wuya wajen cin abinci kusan kowani kai idon sa nakan kirjinta yana kallon abunda yafi daukar masa hankli ajikinta wato wnan tsayayyun nonowar tata masu laushi da kyaun gani a ido dan bakaramin gyarasu takeyi ba..

Yawanci she wll massage it sama sama da ruwan hulba wanda ta tafasashi ya huce snn takan saka bra masu manyan hanu masu suppoting nonon Bayan nan bata daurin kirji inba wanka zataje ba.

At times she do prefer to wear bathrobe kawai da akan towel, she have this very special breast massage essential oils da akeyinsu da herbs to keep the breast firm and in shape. Batashan wani maganin amma kuma tana shan kunun natural abubuwa masu gyaran nono kamar alkama, peanuts butters da cashew nuts, waken suya, tana amfani da busashen ayaba da busashen dankalin hausa acikin kunun, tanashan kunun gyada Tana shan kunun gero me hade haden kayan yaji kamarsu kanunfari kimba masoro citta da barkwano most atime kaga nononta zaka dauka ko da engine take gyarashi sabida tana bashi lokacin gyara da kuma lokacin shan iska

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull