Dingishin kwado Book 3 & 4 complete - Chapter 27
Dingishin kwado Book 3 & 4 complete Chapter 27: Dingishin kwado Book 3 & 4 complete Chapter 27. Faruku ya ce "Bilki idan aka kwashe hotunan shikenan ko…
3,850 words
Faruku ya ce "Bilki idan aka kwashe hotunan shikenan ko akwia sauran damuwa?" Kanta na k'asa ta ce "Shikenan." Oga Asad ya saki ajiyar zuciyar samun nutsuwar ba zugata ake yi ba, ba kuma so take ta koma gidan tsohon mijinta ba. Ya kalli Faruku ya ce "Kafin ka tafi ka roketa ta yi mini hakuri. Yau din nan zan d'auke na kan side drower ba sai gobe ba. Amma na falo ta yi mini hakuri sai nan da d'an lokaci k'alilan. Ban so tashi guda na cire, yaran nan sun ankara tunda suna hawa saman. Ni dai ba yadda zasu yi da ni, amma ita zata yi bak'in jini ne a gunsu mussaman masu wayon tunda zasu zargi na cire ne saboda ita. Daga nan zasu sake jan baya da ita. Ni kuma na fi son su zauna lafiya su sota ta zame musu tamkar uwarsu. Tausayinsa ya kama Faruku a dalilin ya fahimci ta kowanne bangare a cikin zullimin zarginsu yake. Kai sabga da mata akwai rud'anin gaske. Ba ga yaransu ba, ba ga manyansu ba. Sun iya kacacccala al'amura da yawa, yana wahalar gaske su yaba k'ok'ari da adalcin namiji". Faruku ya numfasa ya ce "Allah yasa yau ne zuwana na k'arshe gidan nan da nufin na yi muku sulhu". Oga Asad ya ce "In sha Allah! Ai tunda na gane inda matsalar take to zan kiyaye". Bilki bata ce komai ba. Faruku ya ce "Sarauniyar shaiba ba ki ce komai ba". Kaitsaye ta ce "Ai dama laifinsa ne, idan ya daina kunsa mini kuttu ta hanyar fad'in an fini a zuciyarsa, ya kuma cire mini hotunan maimurabus a wajensa ai shikenan. Yanzu ina ruwana da hotonsu na falon k'asa? "To Allah ya yi miki albarka na gode sosia Allah ya shirya miki zuri'a." Oga Asad ya yi maza ya ce "Idan shima zai zama issue duk zan cire su a hankali. Fatana ki daina damuwa, ki kuma daina tayar mini da hankali." Yaya Faruku ya ce "To kin ji ko Sarauniyar shaibà. Dan Allah ki kwantar da hankalinki". Daga haka Faruku ya mike ya yi musu sallama. Ya ce "Zan dawo mu zauna Maigado." gidan suka tsaya. Murya kasa k'asa oga Asad ya ce "D'an koma Faruku ka sake yi mata nasiha akan yau din nan ta huce, ta bar komai ya wuce, mai tsiya ce fa! Kuma batun hotuna ka sake jaddada mata zan ciresu ba da jimawa ba, ta yi minihak'uri. Don idan ka tafi tana iya ce wa sai lokacin da na cire din zata saurare ni". Bai ce masa komai ba ya juya din tare da amannar Asad bai so wani abu irin Bilki ba. Oga Asad zuciyarsa a tsaye take, ba shi da tsoro ko kad'an, shiyasa aikin d'amara ya dace da shi. Amma a yau ya tabbatar yana tsoron fishin Bilki. Yana tsoron ta bijire masa. A zuciyarsa murna yake yiwa Bilki don kuwa ta auri wanda yake sonta da dukkan zuciyarsa. Duk da itama a yanzu yasan oaga Asad take so. Ta kuma gane shi son zumunta take yi masa ba na sha'awa da birgewa ba. Save Restricted Content Bot, [Oct 24, 2025 at 13:54] Yana shiga falon ya ganta a tsaye da wayarsa a hannunta. A sanyaye ta ce "Yauwa ga shi da kai maka zan yi, ka tashi ka barta." Ya karɓa ya ce "To zauna dama so nake ya bamu guri, mu yi sirri". Ta sake zama a k'asa. Ya sassauta murya ya ce "Yanzu ke Bilki ba ki iya y'ar kissar nan ta mata ba ko kad'an? Sai idan miji ya b'ata miki ko ya yi miki ba daidai ba. Ki ta kunci kina ta dogon fishi har ki lalace irin haka? To ba dabara kika yiwa kanki ba. Ai idan kika yi kuskuren da ya fara jurewa fishinki to zaku kai gwadaben da shi zai musguna miki kuma ke ce za ki ba shi hak'uri don kuwa shima fishin zai dauka. Matsalar hoto ce za ki bari ta dama miki lissafi tsawon lokaci irin haka? Yo ko tana raye ina ruwanki da ita, indai mijinki na sonki bare baiwar Allahn nan mutumiyarki ce". Ta kawar da fuskarta gefe ta ce "Kafin yanzu ba". Ya yi dariya kad'an a ransa ya ce 'ban da yanzu kenan?' Ya zarce da fad'in da kin iya ma, ai juyar da hotunan kawai za ki yi idan ba ya nan. Idan ya dawo ya ga ni zai gane yaren da kyau da kyau. Amma ki bar k'aramin abu a ranki har ya yi yunkurin haifar da matsalolin da ba zasu gyaru ba. Ki daina dogon fishi kin ji sarauniyar shaiba, kuma ki dinga bude baki kuna tattauna damuwarki. "Kwanaki da na ce ki koyi kissar da kika ce ba ki iya ba ashe kuwa zama kika yi ba ki saka d'ambar koya ba ko?" Ta yi shiru kanta na k'asa. Ya sake maimatawa. Murya ba amo ta ce "To ni ai tunda ya ce mini ba ni da alheri na kasa jure komai." Ya nisa ya ce "Bilkisuu gaskiya ki canja taku. Ta ya ya daga zuwanki za ki bari ya fahimci kishi kike yi da matar da ya shafe shekaru sama da ashirin da biyar da ita? Kuma abin kaicon ba cikin dabara da iya taku ba? Nasan kina da kishi amma ban yi zaton a yanzu da kika mallaki hankalinki za ki bari kishi ya rude ki da yawa irin haka ba. Tsananin kishin mace alamun tana cikin garari ne duniya da lahira kuwa. Wai kina lissafin idan har za ki dade a duniya ma kin cinye rabin rayuwarki kuwa? Menene ya yi miki dad'i da za ki bari matar da ba ki zauna da ita ba, ta dama miki lissafi, tunaninta ya hana ki nutsuwa balle ki samarwa da mijinki nutsuwar da ta dace da shi. Ita kinsan irin sadaukarwa da hak'urin da ta yi tsawon shekarun da suka shafe tare? Maimakon ki mayar da hankalinki wajen gina kanki ta yadda ko bai mance da ita ba, to kuma za ki hana shi tunaninta akai akai. Amma sai ki ta yi masa k'unci da tashin hankalin da zai saka ya yi ta tunaninta tare da ganin ba zai samu mai irin alherinta da hak'urinta ba! Ya nisa ya yi shiru yana nazarin yadda jikinta ya yi lakwas. Ya cigaba da fad'in "ki duba y'ay'an da ta haifa masa mana. Kada ki yaudari kanki dole tana da alfarmomi. Amma idan kin iya ina tabbatar miki zai ta jin kunyarki akan sha'aninta. Zan kuma fad'a miki wata magana da hakikanin gaskiya ce. Oga bai so wata mace a duniya irinki ba Hakan da na gasgata ya sanya na bar masa ke. Amma fa idan ba ki iya ba, sannu a hankali za ki ta wanke soyayyar nan da kanki, don kuwa mu maza dukkanmu mun fi buk'atar kwanciyar hankali da sadaukarwa a gun wacce muke so. Idan muka rasa samun nutsuwa to fa mace fita take yi a ranmu fit. Ki nutsu ki yiwa kanki gini mai k'arko a zuciyarsa ta yadda ba za'a tsere miki ba. Ki kula da y'ay'ansa iyakacin iyawarki. Ki yi masa biyyaya kan jiki kan k'arfi. Ki kuma amsa kiransa a kowanne lokaci matuƙar kina lafiya kina cikin tsarki". Kanta na k'asa ta ce "To " Ya zuba mata ido yana nazarin yanzu ne ya gasgata ta ajiye makaman yaƙin d ta shirya yi da oga Asad. D'azu dungu ta yi masa kawai.
Surayya Dee. 08032773332
Alalh ya kaimu Monday. Save Restricted Content Bot, [Oct 27, 2025 at 16:33] *Surayya Dee* *08032773332*. *Wannan littafin na kudine* *Ga mai son biyan hak'kin wahalata 1k ne* *2384876855* *Zenith Bank* *Surayya Ibrahim*
*Lame.Ng Skin Beauty and wellness* *Duk masu son sanin mayukan da azsu dace da skin dinsu to A lame skin Beauty and wellness zaku samu.* *07036662633*
*Ga mutanen jamhuriyar Niger ku tura 500f ga wannan lambar+227 96451253*
*DINGISHIN KWAD'O*
Ya numfasa ya ce "Sarauniyar sheba ya ya dambarwa ta kare ko kuwa da saura? Yanzu kin amince da rok'on da ya yi miki na batun cire hotunan. Za ki yi masa hak'uri kamar yadda ya roke ki ko kuwa?" Ba ja in ja ta ce "Na amince tunda ya saka ka a al'amarin sannan ya ce zai cire na cikin d'aki a yau." "Yauwa Bilkisu yayar Abida Allah ya saka miki da alheri, na gode. Lallai, lallai ya ga sauyi, ya gane yayanki ya zo gidansa ya yi masa gyara ". "To" Ta amsa kanta na k'asa. Ya mike ya ce "Da yake ba a nutse nake ba ban tambayi twins ba. Nasan manyan na school." "Wanka ake yi musu zuwanka". "To a shafa mini kansu". Ya fita ya iske oga Asad jingine a jikin motarsa. Dariya sosia ya yi ya ce "Oga ka kamu fa y'ar yarinya ta susuta ka irin haka?" "To ya zan yi Faruku? Al'amarin mata akwai tayar da hankali duk jarumtar mutum kuwa." "To sai ka shiga ka sake rarrashi har ka samu kanta na gama gyara maka komai. Kuma Wallahi ka kiyaye misali da mai murabus a gabanta." Faruku ya faɗa cikin matsananciyar dariya. Don shi sunan gabad'aya dariya yake ba shi. Ya kuma gasgata basu gama gane tsiyar Bilki ba. Cikin dariya oga Asad ya ce "Wane ni na sake! Faruku ya gintse dariyarsa ya ce "Oga ka kiyaye motsawa sarauniyar shaiba kishinta. Na rantse maka har yau ban ga mace mai kishinta ba a duniyata. Ka ga irin kishin Jamila, ka ga kishin Rukayya to Wallahi ba kishi suke yi ba. Tana fa yarinya bata fi 13 zuwa 14 na yi aure ba. Amma shekaru biyu ta yi bata yi mini magana. Hanyar da tasan ina bi ma, bata bi don kada ta ganni. Ba k'aramin jan ido baba K'arami da Baba Babba suka hadu, suka yi mata ba kafin ta yarda muke gaisawa. Hakan ma sai da ta ce zata gaishe ni amma a tabbatar mini ita ba budurwata ba ce. Kai duk baka san wannan ba tunda ka yi nisa ". Oga Asad ya ce"Zan kiyaye in sha Allah ai na ga jalala". Ya shiga motarsa ya tafi, yana cigaba da dariyar maimurabus. Oga Asad kuma ya nufi cikin gidan cikin d'oki mai yawa. Kaitsaye ɗakinta ya nufa ya tarar da ita zaune tana shayar da Baba Babba. Alti na rik'e da Baba Babba da shima yake ta kusur kusur din neman nono. Alti ta gaishe shi cikin girmamawa. Ya karbi yaron hannunta. Ita kuma ta d'auki hijab dinta ta fice zuwa d'akinta da yake k'asa don ta yi wanka. Ya zauna kusa da ita, kafaɗarsu na gogayya da juna. Ya ce "Sarauniyar sheiba my luv". Kawai sai ta ji dariya ta k'wace mata. Ta dinga dariya fararen hakoranta suka bayyana. Ya kalle ta yana sake samun nutsuwar lallai ta huce don zai iya cewa rabon da ta yi masa murmushi na sosai tun zuwansu Calabar . Da murmushi ya ce "menene ya saki dariya irin haka? Don na ce miki my love ko kuwa dan kin ga tasirinki mai k'arfi ne a zuciyata?" "Allah Baban Bilkisu dariya kake ba ni idan kana wani luv love din nan". Wannan karon shi ma dariyar ce ta subuce masa. Ya gyra zama ya ce "Fad'a mini menene abin dariya dan na ce miki my love. Wato tsufa na yi ne ko kuwa me?" Ta sake kyalkyalewa da dariya ta ce "Ni ai nasan baka tsufa ba. Tunda dai gamgam nake jin ka, kawai kunya ce take kama ni idan na tuna wai Yaya Asad din nan ne ke mini yar murya da ambaton kalmomin soyayya ". Ya murmusa ya ce "A gabanki idan ina son nutsuwa ai dole na warware fuska na kuma datse shekaruna su zama irin naki." Ta yi gajeriyar dariya bata ce uffan ba. Ya nisa ya ce ". Ya yi barci ne?" "Eh ya yi". To cire shi d'anuwansa ya sha". Ba musu ta daga shi. Ya yi gyatsa sannan ta kwantar da shi. Ta karbi d'ayan. Shima a hakan ya yi barci. Save Restricted Content Bot, [Oct 27, 2025 at 16:35] Ya mike ya ce "K'ira Alti ta zauna da su sai ki zo". Ta numfasa ta ce "Ai sun yi wayo ba sai ta zo ba". "A a k'irata dai nafi son ana kula da su ko suna barci". Bata sake musu ba ta ce "To". Ta k'ira alti ta dauka. "Alti zan kaiwa Baban Bilkisu shayi ki zo wajen yaran". Alti da murna aka ce "To ga ni nan , mai nake shafawa na fito daga wanka." Daga haka ya fice yana fad'in"ina fa jiranki ". "Ta ce" to". A sanyaye. Ta sake gogo oils masu dad'in k'amshi a duka gabobinta. Ta shafawa kanta man gashi masu dad'in k'amshi. Ta d'auko wata farar lingerie mai matukar kyau. Ta rik'e a hannunta bata snaya ba. Daidai lokacin Alti ta shigo. Da walwala ta ce "Je ki kai masa daga nan ma ki gyara masa d'akin". Bilki bata ce komai ba, amma dai ta gane hausar. Yana shiga ya cire ƙaton hotonsa da na Rukayya da yake kallon k'ofar shigowa yana maka barka da zuwa, ya mayar da shi bangon' da k'ofar take ma'ana ba zaka ganshi kamar da ba, dole sai ka shiga cikin falon ka nutsu. Sannan ya zarce bedroom ya d'auke na kan side drower ya saka a cikin drawer. A fili ya ce "Allah ya jiƙanki Rukky. Masalaha na bi. Allah ya yi miki Rahma ". Na ce ba. Rayuwa fa continuation ce. Idan kika mutu tabbas mijinki zai yi aure ya cigaba da rayuwa wataƙila ma ya so ta fiye da ke. Ki fa yi ibada Hajiya. Ki nemi kud'in halali. Ki yi alheri. Ki yi sadaka. Ki yawaita addu'ar a tsare miki imaninki, a tsare ki daga zazzafan kishi da zai saka ki shirkar da za ki kafirta don kuwa kwanciyar kabari kad'ai da take gabanmu abin mu ji tsoron Allah ne mu nemi lahira tamkar gobe zamu tafi.
Tana fitowa ta shige d'aya d'akin ta cire rigar jikinta ta snaya wannan lingerie din da ta tsaya iya guiwarta. Gabad'aya rigar ya ji jikinta ya kwanta. Ta juya yana kallon yadda shape don mazaunanta suka fito sosai a cikin rigar. Ta isa gaban madubi ta warware gashinta da yake makale cikin ribon ta taje shi tare da sake shafe shi da mai ta kuma fesa masa turaren gashi. Duk wani lokon jikinta ta shafe shi da oils masu dad'in gaske don kuwa tasan yau ba dama lasar da za'a yi mata ba mai sauk'i ba ce. Ita da kanta zumudi take yi mai yawa don da kanta kewarsa take yi ainun. Open abaya ta dora akan lingerie din. Cikin sanda ta bude k'ofar d'akin ta fito a hankali ta janyo ta rufe d'akin ba dan komai ba sai don haka kawai bata son Alti ta leko ta ga irin kwalliyar da ta yi. Kaitsaye falonsa ta shiga. Ta yi turus ganin babu hoton da yake saka ta faduwar gaba. Ta juya Sai ta gan shi a d'ayan bango. Ta tsura musu ido komin hassadar mai hassada hoton ya zanu. Duk wanda ya zanasu lallai yana da fikira. Ta juya ta nufi dakin ta hangi side drower ta ga babu hoton. Ta yi sallama. Da hanzari ya kariso bak'in kofar ya rik'e hannunta yana fad'in "welcome welcome Maigado. Ya saka hannu ya cire abayar. Ya kalli yadda rigar ta bi jikinta. Ya riketa ya juyata ya kalli bayanta. Ya kasa hak'uri ya rik'ota tare kai dukkan hannuwansa bayan da suke daukar hankalinsa. Murya ba amo ya ce "Anya Maigado ba sai na saka an yi mana crossing of the sword ba kuwa?" Ta yi murmushi tare da fad'in."ka ga kuwa ina so yana matuƙar birgeni". "Za'a yi miki kuwa sarauniyar sheba. Ya sake juya ta, ta fuskance shi. Da wata irin murya ya ce "Wannan wanka da me zan siye shi ne. Iye cancadi, kin yi kyau Maigado irin totaly din nan". Kanta ya yi gingiringim. Ta ji dad'i. Abin da ya tokareta a k'ahon zuciyarta ya fad'a mata.
Ya rik'eta zuwa kan kujerar da take cikin d'akin. Shi ya zauna sannan ya zaunar da ita akan cinyoyinsa. Ya ce "Na gode Maigado. Amma ina son mu yi wata magana guda d'aya don mu rufe duk k'ofar da zata iya kawo mana dogon rikici ". Cikin nutsuwa ta ce "To". Ya nisa ya ce "Ina son na fad'a miki ni ba'a mini tsarin iyali a gidana". Ta kalle shi ta ce "Yi mini bayani yadda zan fahimce ka." Ya ce "Ban son a tare mini haihuwa. Idan kika duba yaran nan za ki ga ba wani tsira a tsakaninsu idan kika cire Amal da ta bawa Noor shekaru masu dan dama." Save Restricted Content Bot, [Oct 27, 2025 at 16:36] Ta yi shiru. A tausashe ya ce "Pls mana Maigado Ki yi magana." A nutse ta ce "Amma Baban Bilki da Sai ka fad'a mini tun kafin mu yi aure ". A sanyaye ya ce "A lokacin fa ba Sona kike ba yaushe ma zan tunkare ki da wannan maganar. Yanzu kuma sai nake ganin ko ba komai ba zan kasa samun alfarma a wajenki ba. Ina son yara. Ina son ya'ya da yawa. Ubangiji ya wadata ni da lafiya, ya yi mini arzikin da ban san adadinsa ba. Dan haka ba zan yarda a tare mini haihuwa babu dalili gamshasshe ba. Don Allah Maigado ki fahimce ni ". Kanta na kasa ta ce "To ai ni Baban Bilkisu idan ina goyo ina yin period ka ga kenan zan iya samun ciki da wuri. Saboda Allah yanzu idan na samu ciki na yi ya ya da waɗannan jariran?" Ya sake rik'eta ya ce "Zan kula da su da k'arfina, lokacina da kuma aljihuna. Zan sake dibar miki masu rainosu. Ga Alti kuma, ke fa nono kawai za ki dinga basu. Dan Allah Maigado ban son planning idan Allah ne bai kawo ba shikenan. Amma ban son a tare mini haihuwa tsakanina da Allah ". ,, To Baban Bilkisu zuwa yaushe zan gama kenan?" Ya yi shiru ya ce "yanzu 32 ku ke ko?" *Oder your kayan mata for women of class* *Our products are healthy and original*. *Tested and trusted*. *Sanyi flusher dinmu zai raba ki da dukkan nau'in infection, ya kuma sabunta ki*. *Ki zo ki saka order din ciccibin garari ko kazar sababi ki gode mini domin saiwowin da nake amfani da su na yi imanin ba kowa zai iya zuba kudi ya sarosu ba*. *Duk wadda ta ci ciccibi sai tasan ta ci abu gangariya haka ma kazar sababi* *Sanyi flusher kuwa best seller ne* *Just DM for your order @08033773332*.
Ta zuba masa ido tana ganin da iyakacin gaskiyarsa yake tambayarta. Ta ce "Lallai ma Baban Bilkisu wato dai kallo yarinya ainun kake yi mini. To 38 zan n cike next month." Ya zare ido kai Maigado duka duka yaushe aka haife kune ke da Abida? Muna fa Rumfa college ne." Cikin son ya gane ta girma ta ce "Wallahi 38 zan yi , ko Ansari ma ai 36 yake bare mu". Ya jijjiga kai ya ce "Gaskiya shekaru na gudu." "To Idan ba ki tare ta ba. Na miki alak'awarin idan kika yi 43 kin gama haihuwa sai kawai mu ta cin duniyarmu da tsinke". Ta yi dariya. Ta ce Baban Bilkisu cin duniya fa da tsinke?" "To tunda na auri yarinya ai reviving ɗina zata dinga yi". Wani dad'i ya dinga ratsata ashe mijinka ya dinga maka kallon yarinta ba k'aramin alfarma ba ce. K'uruciya dad'i ne a gun miji da ya kere maka shekaru.🥰🥰 Allah ya k'arawa irin wadannan mazan lafiya a cigaba da lallaba mu. Muna godiya da niimar Ubangiji. 😄😄😄
Ya rungume ta ya ce "To me kika ce?" "A hankali ta ce "Allah ya bamu masu albarka ". Dad'i ya kama shi. Ya rungume ta sosai yana bata kisses ta ko ina. Cikin k'ank'anin lokaci suka yamutsa junansu. Daga nan aka shiga cin uwar sabada. Basu rabu ba sai azahar sannan suka yi wanka ya tafi masallaci, ya barta tana busar da gashinta. Haka kawai ta tsinci kanta da jin kunyar Alti. Amma ba zuciyarta Kawai ba gangar jikinta ma na cikin farinciki da annushuwa. Mararta kuma ta yi mata sakau don a an zubar da ruwa iya ruwa. Da wani irin murmushi ta ce "Oh oh Baban Bilkisu duniya ne". Da kanta ta sanya hannuwanta ta rufe fuskarta don ita kad'ai ma kunya ce ta mamayeta da ta abubuwan da suka wakana a d'azu. Shi da kansa ya gane itama kuntatawa kanta ta yi da ta kaurace masa. A d'akin ya dawo ya sameta. Ya zauna bakin gado. Ya kalleta ta mayar da lingerie din. Ya murmusa ya ce "Maigado danja. Ashe sosai kika yi kewata?" Ta yi k'asa da kanta, tana murmushin kunya. Ya numfasa ya ce "Yunwa fa nake ji me zan ci ne?" Ta d'ago da fuskarta ta harari gefe daya tare da fad'in "Angela d'in bata nan ne?" Murya a tausashe ya ce "Ai mun shirya nasan za ki ba ni abin da zanci". Ta tura baki ta ce "Baban Bilkisu dama bana hanaka kawai don kana son musguna mini ne ya sanya kake bata order ta yi maka abin da zaka ci. Kuma Wallahi bana so". Save Restricted Content Bot, [Oct 27, 2025 at 16:37] Da azama ya ce"Ai kinsan a kwanakin nan ne kawai na yi hakan amma daga yanzu ba zan sake ba. Yanzu samo mini d'an wani abu na ci, kafin ki kammala mini abin da zanci. Amma ki fara zuwa ki shayar da yaran nan, na ji sun farka Alti na fama da su. Bansan me ya hana ni shiga na karbo su ba". Ta yi dariya ta ce "Kunya ce ai tasan abin da kake yi da ni tsawon lokacin nan da nake d'akinka. Ya yi murmushi tare da fad'in "Ina jin haka ne. Yi maza ki je ban son su rikice". Ta dora abayar ta fice ya bita da ido yana jin duk wani zullimi.da takurar da yake ciki sun warware masa. Yarinya k'ank'anuwa ta saka shi tashin hankali. Mata da tsiya suke Ga su da wuyar sha'ani, idan basu so na kai da gidanka na zaka samu nutsuwar zuciya a cikinsa ba. Ban da wuyar Zama ta ya ya abinci ma sai ana controlling d'insa. Abin da take son ya ci, Shi zata yi masa kuma dole su ci tare if not ya yi laifi. Ya numfasa yana tunanin lokacin Rukayya dai ya dawo yake bada order din abin da zai ci charity ta girko ta kawo masa. Tunda ta gane haka yake so bata sake tayar da hankalinta ba. Amma y'ar yarinyar nan ta ce ba haka za'a yi ba, kuma dolensa ya hak'ura yadda take so din yake yi. A fili ya ce "ikon Allah oga Asad a hannun Maigado". D'akin da ta cire rigarta nan ta sake shiga. Ta cire na jikinta ta mayar da na farkon. Sannan ta fito ta shiga dakinta. Ta tarar Alti na fama dasu. Ta goya baba K'arami tana rike da Baba Babba a hannunta.