Kenza eBookz

Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 11

Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 11

Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 11: Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 11. Komawa office sukayi kudin komi Zayn yabiya tundaga kan…

3,808 words

Komawa office sukayi kudin komi Zayn yabiya tundaga kan takalmin makarantan su, socks, sport wears, uniform, books, textbooks, babu single abu na school din dabai biyamata ba sanan ya ciremata all the forms tass kusan 1hr yayi a school din sanan yagama komi, headmistress tayi tace "ko waye direba nata dazai dibga zuwa daukanta idan an tashi needs to go to our security office yay register sabida asan dashi, we don't release our students to just anybody for safety purpose" kallonta Zayn yayi kaman bazaice komiba sai chan yace "for now I will be the one coming" murmushi headmistress tayi tace "indai kaine ba matsala" tashi yayi yace "lemme get going" gyadamai kai headmistress tayi tace "regards to your Mom" ficewa daga office din Zayn yayi headmistress na binshi da kallo saida yafice ta girgiza kai ahankali tace "yaran yanzu, Allah dai ya gyara mana jibi yanda ya maida gemunshi jama'a, wai Wanan ne gayu awajen su" secretary nata ta kwalama kira tana shigowa note and textbooks na Farrah da Zayn yabiya tanuna mata tace "kaima Farrah GSS1 Science" kwasa tayi tafice.22 Lumshe idanunshi yayi kaman yana bacci yanaji Mami tacemata taje tai wanka itakuma Mami ta taho dakin, bude kofanta tayi tana kallon Zayn daya kwanta akan gadonta ya lumshe idanu kaman mai bacci, maida kofan tayi tarufe sanan ta cire hijabin jikinta ta linke ta ijiye ta taho gaban gadon tana kallon Zayn din barin gemun nan nashi, dan girgiza kai kawai tayi tajuya zatabar wajen hannunta Zayn yakamo dasauri hakan yasa tajuyo tace "ohh dama idonka biyu" tashi yayi yazauna ahankali yana kallonta saikawai ya rungumeta yadaura kanshi akan cikinta yace "Mami yanzu bakida lokaci na" dan murmushi kadan tayi wato har yafara kishi girgiza kai tayi tace "ai kai yanzu ka girma" ciro kanshi yayi daga cikinta yakalli fuskanta dan murmushi tayi sanan tazauna gefenshi tace "wasa nake maka, you will forever be my one and only Zayn" dan murmushi yay saiya koma ya kwanta yadaura kanshi kan cinyarta hannunta tadaura saman gashin shi dakeda taushi sosai murya chan kasa tace "I am proud of you Zayn" dasauri yakalli Mami dan Mami not common takemai magana haka Papa nedai yasaba gayamai maganganu haka, gyadamai kai tayi tace "I mean it, Baban ka yafadamin kaine kace yay adopting Farrah, all I see amaganan is growth you are becoming more and more sensible Zayn dina, Allah yamaka albarka" wani cute murmushi yasaki yadauke kai, hancinshi Mami takama tace "akama mutum addu'a Ameen yake cewa baya dauke kai ba" dan kara yayi. "Auch Mami that hurts" hararan shi tayi tasaki hancin, murya chan kasa tace "Ameen" murmushi Mami tayi murya chan kasa tace "Zayn dan Allah take care of her amana, yanzu legally she's your sister, Allah yaga zuciyana inason Farrah sosai ina jinta kaman diyan dana haifa, she's so innocent yarinya marainiya abin tausayi ne, Zayn nasanka nina haifeka, kaji tsoron Allah, kai yanzu babban Yayanta ne, tanada hakki akanka kaga tayi ba daidai ba correct her, kaganta da bad friends or anything dat can harm her karabata dashi, and dole you have to show her good example as an elder brother please Zayn be good, kasan sometimes ina fita for emergency surgery idan kana gida always check on her, dudda yan aiki na nanan, but kai kadubata, kasa ido alamarinta bamu kadaine agidan nan ba, wanan dasu Hajiya sunji Alhaji yay adopting yarinya which has been something da sun dade suna so yamusu amman baiyiba, rana guda sabida kace yayi yayi they might react somehow, so please don't let any harm yazo inda take kaji Zayn, I trust you nasan duk iya rashin jinka bazaka iya cutar da karaman yarinya like Farrah ba saisa dagakai har ita zan muku kallon yaran dana haifa I will never zargeku kona muku mugun kallo ba, I can do that ko Zayn? I can trust you right Zayn"? Mani tai tambayan tana kallon kwayan idanunshi dan tafi kowa sanin danta she just want to makesure Farrah is safe tareda Zayn karyaje yaci amanarta, ahankali ya gyadama Mami kai yace "yes Mami" murmushi tayi dan taga gaskiya akan fuskanshi tace "tacemin kace monday zaka kaita school"? Gyadamata kai yayi yace "yes" murmushi tayi tana mamaki wai yau Zayn ne zai dauki responsibility wani abu batason tai magana hakan yasa tace "to shikenan" nai magana dawani ustaz zai dinga zuwa Saturday and sundays suna islamiya, dakuma lesson na school sabida tai catching up dawuri, tacemin tayi primary school na gwamnati abirnin chan garinsu da Maman su tazauna kafin su dawo kauye, she understands just little english sanan bata gama iya karatun turenci ba but she can read hausa, gyadamata kai Zayn yayi baice komiba, saikuma yatashi zaune yace "Mami lemme go and workout, ki aikomin da black coffee" murmushi tayi tace "to" .

Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear na nike yasaka, da sneakers dinsu shima na nike kayan duka masu ruwan toka, sanan yadauki wani white short towel yasauko kasa yabude kofa yafito towel din a shoulder dinshi ga safan hannu yana kokarin sawa yana tafiya zuwa wani katon building dake kusada flat dinshi wanda gym dinshi ne na musamman da Baban shi ya ginamai, bude kofan yayi ya shiga lafiyayen gym ne na gasken gaske ga machines na workout daban daban ga speakers, karasawa wajen yayi ya kunna waka sanan yawuce gaban wani keke mai kyau yahau yafara….

"Kiyi sauri wai mesa kin cika shirme ne Layla, saiya gama yafito" Hajiya Mariya tai maganan tana zaune falo rikeda bowl na fruits, saukowa Layla tashiga yi da saurinta tana sanye cikin gym wears dinta itama pink, dogon wando ne nata skinny yakamata tsaf sai riganshi dakenan kaman shimi shima yakamata tsaf kana ganin kusan rabin boobs dinta awaje, tasaka sneakers pink shima kanta babu dan kwali ta saki gashin yana yawo abayanta, murmushi Hajiya tayi ganinta tace "damn! Yarinyana is hot wlh, wanan bunsurun bayi taba iya hakura da bodyn ki wuce kije imaza ga water bottle dinki kan dinning" dasauri tai dinning water bottle din tadauka mai kyau sanan tafito daga flat dinsu tana tafiya tana juya waist bombom dinan da babu pant aciki nawani kalan juyawa a skintight wandon tai hanyar gym don dataga bodyguards dinshi biyu na gadin gaban kofan ga kida natashi tundaga nan inda take tanajin kidan, daure fuska tayi tana zuwa gaban kofan tabude tashige basu hanata ba dan tuni Hajiya ta nunama kowa ita.

Zayn nacikin riding keke yaga an bude kofa hakan yasa yadago kanshi dan yana dauka tea dinshi Mami ta aiko dashi ganin Layla yasa yabita dawani mayen dan iskan kallo da idanunshi, murmushi tayi tadagamai hannu tadan daga murya sabida music din wajen tace "hi" yatsine fuska yayi irin kaman yaga wata kashi yacigaba da abinda yake karasowa ciki tayi tana kwarkwasa saida tazo gaban keken dayake kai sanan tawani juya ta tsugunna kaman zata bashi baya tawani ijiye water bottle din, bombom dinta yabi da kallo wani miyau na tsayamai awuya, tasowa tayi sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta kallon tsantsan dan iska, dan kashemai idanu tayi tace "wanne zanyi ma, i thinkkkk…." Tawani kara juyawa tana pointing all machines na cikin gym don one by one sanan ta tsaya kan treadmill tace "that one, I want to jog" tajuyo tasake kallon Zayn sanan ta kashemai idanu daya tafara tafiya tana juyamai bombom dan treadmill din na ta hanyar shigowa ne, zuwa gaban wajen tayi ta kunna sanan tahau tafara gudu tana bin wakan da akeyi shikuma Zayn kashe keken yayi ya sauka sanan yaje wani kujera dazaka zauna akai ka daga karfe da hannu yana gyara safan hannunshi duk tana kallonshi kaman idanunta zasu fado kasa yaron akwai kyau gashi komi dayake sawa hatta safan hannun dayasaka da towel din daya rike designers ne, ga yanda yay color gemunshi fari gosh is soo crazy irin damn! The guy is hot, mesa Mommy keson kashe this fine boy ita dama tace suyi aure, sauka daga treadmill din tayi batare data kasheba tahau dingishi tana zuwa inda Zayn yake tace "shitt Zayn my left knee yay stiffing" takaraso gabanshi daidai yagama gyara safan hannun batai wata wata ba zama tayi akan cinyanshi kafafunta na side side nashi tana facing nashi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tadaura hannunta kan knees nata tanadan dukawa dan yaga kirjinta da kyau tace "Zayn my left knee hurt" binta dawani matsiyacin kallo yayi kafin ahankali yace "are you sure your knee hurts or you are just craving for my dick!" Dawani kalan sauri takalli fuskanshi wani kalan tashi tsigan jikinta yayi tsare lips dinshi tayi da idanu soo damn pinkish they look so soo succulent, wani kalan tsotsan lips dinta tayi, wani dan iskan kallo yamata cikin wani kalan voice yace "do you want me to dig you up" wani kalan yirrrr da jikinta yayi batasan lokacin datakai hannayenta biyu tai cupping face nashi ba tahau kissing lips dinshi kaman zata hadiyemai baki, wani kalan fisge bakinshi yayi yadaga hannayenta sama azafafe rigan jikinta yacire mata ya cillar baimasan a inaba sanan ya tsaya yana kallon boobs dinta sunada girma dan girma ba laifi but basanan atsaye chak dinnan dan tabe baki yayi ahankali yace "manageable" sanan yawani mike tsaye yana rikeda ita ta daure kafafunta abayanshi tana kokarin kissing bakinshi yahanata yana komarda bakinshi baya, hadata yayi da jikin bango yakai hannayenshi biyu ya damke boobs dinta wani dan ihu tayi tace "ohhh yesss, I love it Zayn" matseta sosai yayi abango yana murje nonuwanta kaman zai kasheta tana ihu ahankali shikuma yana huci kaman zaki, kama boobs din yayi da duka hannuwanshi da kyau hakan yasa kan suka fito da kyau dan batada kai yakai bakinshi zaisha daidai an bude kofan gym din, Farrah tashigo da baya dan tana rikeda tray a hannunta sanan ta juyo, ko kadan daga Zayn har Layla basusan da shigowan taba, kallo cikin gym don Farrah tayi idanunta ne suka sauka kan Zayn dake tsaye akasa yana rige dawaya yarinya da kafafuwanta dakenan da takalmi daure abayanta, babu Riga ajikinta ga Zayn yakama nonon yarinyar yarike da karfi yakai bakinshi kan na haggun zai sha, tunda Farrah take ko Shafa datake kawarta bata taba ganin nonon ta ba, ita bama ta taba ganin nonon wata budurwa ba, su kauyensu kunyan nuna tsiraici ake, ita kunyan tanada Nono ma take tafison kanta lokacin kafin tafara nono, ganin Zayn da wata ahaka yasa hannunta yawani fara bari sosai tafara bude bakinta tana kallonsu abin namata wani yararararaaa a brain, sakin farantin da komi tayi akasa jikake tartsatsaaaa! Kafin tasaki wani kalan wawan ihu tasa duka hannayenta biyu tarufe fuskanta gam tace "Innalillahiiiiii, wayyyooooo Allah na, wayyoooo" gabaki daya ta gigice bama tasan metake ba, dawani kalan sauri Zayn yasaki Layla tafadi kasa jin ihun Farrah, tashi Layla tayi tana tsaki takai hannunta takama na Zayn dake tsaye yana kallon Farrah tace "who is this bush underage girl"? Hannunshi ya fizge ganin Farrah dake juye juye tana neman hanyan fita fuskanta arufe na neman fadawa treadmill din da Layla bata kasheba, dawani kalan gudu yataho yaja bayan riganta yace "Farrah"! fadowa jikinshi tayi ta baya hannunta kankame da idanunta tawani fashe da bala'in kuka sosai kaman Yar yarinya tanaso tafice daga jikinshi yana kara riketa dan baiso takoma side nasu ahaka Mami taganta haka, dawani kalan sauri Layla tazo gabansu ta tsaya tana rike kugunta batare data saka riganta ba tace "wai who is this girl? Me haka takeyi? Aljanu gareta n….." bata karasa maganan ba Zayn yawani daka mata tsawa. "Sh*t the f*ck up! Get out of here!" Yafadi ranshi abace, Nuna kanta Layla tayi tace "are you sending me away sabida yarinyar nan bayan kasan we were doing something" wani mugun kallo yamata cikeda bakar magana yace "take that ur lowlife body out of my gym" wani abu Layla taji yazo mata wuya kaman ta hadiye zuciya ta mutu Farrah ta kalla dake mugun kuka har lokacin ta kankame fuskanta da hannu bibbiyu tana kokarin fizge kanta daga jikin Zayn, cikeda fushi Layla tazo gaban Farrah tace "ita yarinya ce dazata hau kuka danta gammu babu kaya ajikinmu muna taba juna, batasan menene soyayya ba ko romance, ke bude idanunki ki kalli tsabaragen idona kicemin namiji baitaba taba miki nono ba kema" takai hannunta zata kama hannun Farrah wani irin chapke hannunta Zayn yayi yana kallon fuskanta da jajayen idanunshi, cikin wani kalan mugun fushi yace "don't you dare touch my sister with those filthy hands!"

Assalamu Alaykum VIPs This is an official announcement, wata Yar tafiya takamani bazaku jini gobe Saturday, Sunday and Monday ba, saisa namuku plenty pages yau. I am sorry for the incOnvenience da this announcement might cause. On Tuesday we continue In sha Allah. M Shakur❤️💫 FARRAH 💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣6️⃣ Sosai take concentrating a karatun da ake koyamusu her only problem shine rashin iya turenci, ranan gabaki daya maths da further math kadai tasan tagane shima sabida lissafi ne amman sauran abubuwan dasukayi bata ganeba sabida rashin iya turenci.

Break aka kada, kowa na ajin tashi yayi yafice banda ita dake zaune kaman an dasata awajen bude jakanta tayi sanan tadauko water bottle da Mami tasaka mata aciki dawani kula tabude, fries ne aciki da pepper chicken da sausage, sai fork murmushi tayi ahankali tasa fork tafaraci shigowa ajin akayi wata yarinya data dan dare Farrah tsayi da kadan tashigo ciki tana rike da cups biyu na parfait ta taho inda Farrah take kujeran dake facing Farrah ta zauna akai tana kallon Farrah da itama ke kallonta, dan murmushi tayi tamikama Farrah parfait daya tace "my name is Maryam, kowa call me Miemie agidan mu, I am a baker, na iya bakin cakes and so many many other thing kefa" abinda take bata Farrah takalla sanan ahankali tasa hannu ta karba dan kartaga kaman tamata wulakanci but bamata iyacin abinba, ahankali Farrah tace "sunana Farrah, ni ban iya yin cake ba but Mami tace zata koyamin" murmushi yarinyar tayi tace "ohh that's nice, tun ina yarinya Mom tafara koyamin baking, yanzu is officially my business you can search me on Instagram @alfasimcakes, I really like you Farrah tunda kika shigo nake kallonki, you are so pretty" murmushi Farrah tayi batace komiba, ganin kaman batagane abinda take fadi yasa Maryam tamika mata hannu tace "friends? Muzama kawaye?" Shiru Farrah tayi tana kallonta batare daya mikamata hannunta ba, murmushi Maryam tayi tace "don't be scared nima just last week aka sani a school dinan, a Saudi muke zama, sabida Yayan mu Ya Habeeb anturoshi yayi wani project anan Nigeria more like a course for 3yrs shine fa dukanmu muka dawo nan, Mom da Dad wai bazasu iya barin yaronsu yazo Nigeria yana wahala shi kadaiba babu mai girka mishi abinci ba, Dad dina is a Doctor, shima anan Nigeria aka haifeshi but he works at Saudi, the whole thing is so annoying nafison Saudi kan nan garin, tunda nazo banda any friends tundazu da aka shigo dake nake kallonki, kinga tsayinmu daya, though nafiki kadan, kuma kaman we are age mate, sanan bakida hayaniya, and you are very very very pretty, ni banma taba ganin someone as pretty as you are a school dinan ba sai yau kaman ke, so will you be my best friend, Babban kawata my Besty eh Farrah, I want us to be best friends forever BFF, ko baki sona" tunda take surutun Farrah ke kallonta saita tuna mata da Shafa, haka Shafa ke zuba gatada hayaniya, hannu Farrah tabata hakan yasa Maryam tai ihu. "Yeeeeee we are BFF" ahankali Farrah tace "Beef" dasauri Maryam tace "BFF" ahankali Farrah tace "BFF" "yauwa haka, menene baki gane ba" English Farrah tanuna mata da sauri tace "wanan" Gyadamata kai Maryam tayi tace "gamacin abinci zamuje library anjima muyi karatun tare we will be doing everything together tare daga yanzu" Gyadamata kai Farrah tayi tanadan murmushi dan Maryam is free spirited person hakama Shafa take.

3 aka tashi daga school parking books nata Farrah tayi tasa ajakanta, Maryam data gama hada komi nata takaraso wajen kujeran Farrah tana goya jakanta tace "muje headmistress office ki amshi uniform naki datace ki amsa idan an tashi" goya jakanta Farrah tayi tace "ok" murmushi Maryam tamata yakama hannunta tarike tace "let's go Besty" fita sukayi daga ajin yan ajin na kallonsu yanda suka zama kawaye Maryam last week tazo bata taba kula kowa ba sai yau dataga Farrah toko tasan Farrah ne daga wani waje, office din headmistress suka shiga, tana ganin Farrah tace "good Farrah kin tuna kinzo, I was about nada secretary na ma takiramin ke kafin kitafi baki dauki uniform naki ba, here we go" headmistress tabata wani katon jaka na uniform nata kala kala da sport wears karba tayi ahankali tace "thank you" murmushi headmistress tamata tace "har kinye making friend Good job Maryam" washe baki Maryam tayi sanan suka wuce suka fita, lift suka shiga suka sauka kasa sanan sukai gate, tun kafin sukai gate Maryam tamata pointing wani mahaukacin jeep tace "ga motan gidan mu chan, me Ya Habeeb yazo wani daukana yau ni bazanje ba munyi fada" ta tsaya daga cikin school din, dan zaro idanu Farrah tayi tana kallonta tace "da yayanki kike fada Maryam"? Dan lumshe idanu Tayi tabude su sanan tace "Muryanki dadi Farrah gashi dan karami baya fita da kyau, by the way kinga ko tunda muka dawo Naija nake fushi da Ya Habeeb, driver ke zuwa daukana ni mezanyi da motanshi, da namazo da wayana dana kira Mom nace mata bazan shiga motan shi ba" dariya Farrah tayi dan Maryam is so funny, tana tunamata da Shafa sosai, kama hannunta tayi tace "kinga ko babu kyau ana fushi da dan uwa, kije hala ma yazo yace miki kiyakuri ne wuce kitafi" Farrah tai maganan tanajan hannunta suka fito gate, ganin motan Ya Zayn a pake ga bodyguard gaban motan yasa Farrah tasaki hannun Maryam dasauri tace "nima anzo dauka na bye Miemie" tadagama Maryam hannu, hannu itama Maryam tadaga mata tanadan dariya jin tacemata Miemie tace "bye Fairy🧚‍♂️ " budemata bayan motan bodyguard yayi ahankali tashige cikin motan tana leken Maryam da itama tabude gaban motansu tashiga tana leken Farrah tana murmushi tamaida kofan tarufe.

Wani farin guy ne sol kaman balarabe zaune a driver seat yana sanye da suit brown hannunshi rikeda wani file hankalinshi gabaki daya na wajen yana karanta abin ciki, batare daya dagokai ba balle ya kalleta ba yace "who is she"? Kaman daga sama Miemie taji tambayan da Ya Habeeb yamata kuma tasan yamata tambayan ne sabida today is the first day tun last week data fara zuwa school dinan tajero tafito waje tareda wata tana murmushi, washe baki tayi jin tambayan da Ya Habeeb yamata tace "Ya Habeeb she's my new friend her name is Farrah Muhammad Ganuwa, I call her Fairy, cus she's as beautiful as all this fairies danike gani a cartoons" dan tabe baki Ya Habeeb yayi ya maida file din dayake karantawa ya rufe sanan ya ijiye yadago kanshi yazuba mata manya manyan idanunshi. Wow! Yanada wani kalan kyau kaman shi yayi kanshi, gashin kanshi baki sidik sun kwanta, yanada gashin gira dakeda cikan gaske baki kirin dashi yana wani kyalli, ga dogon hancinshi kaman shiya makala ma kanshi, wani dan karamin baki yakedashi dakenan ja, yanada saje mai kyau dakenan a kwance yazo yahade da dan gajeren black gemunshi, kamanninshi daya sak da Miemie saima haske dayaso yafita sosai, dan karamin bakinshi yabude yana kallon fuskanta yace "be careful with the kind of friends you make Miemie, you know I don't like it" yay maganan yana maida hankalinshi kan motan dayake kokarin kunnawa, dan daure fuska tayi ashagwabe tace "I like Farrah Ya Habeeb a lot, she's just definition of the kind of friend danake so, she's cool, calm, batada surutu and tanada kirki sosai" dan juyowa yayi yakalleta ganin yanda take yaban wacce yau tafara ganinta sai kawai ya girgizakai batare dayace mata komi ba ganin ta gama zarewa, wani babban estate sukaje agaban wani babban gida yau horn aka budemusu gate suka shiga, parking yayi dasauri tafito tai gaba batare data jirashi ba.

Wani Babban falo tashiga, wata Babban mata ce dabazata wuce sa'an Mami ba zaune tareda wata mata suna magana, tana shiga da gudu tai wajen matan tace "oyoyo Mom" murmushi matan tayi tace "oyoyooo Miemie ya school" tashi tayi zaune tace "Mom I've finally made a friend today for the first time tunda muka dawo Nigeria" dan ware idanu Mom tayi tana kama baki tace "that girl must be special yanda kike da selecting abu dinan" Gyadamata kai tayi dasauri tace "sunanta Farrah Mom, tanada kirki, Mom she's so beautiful Fulani ne su, Mom kinga gashinta kuwa gata da hank……" hadiye maganan tayi sabida Ya Habeeb daya bude kofan dakin yashigo wani mugun kallo yamata ahankali ta dudda kanta kasa sanan tadan kalli Matan dake zaune kusada Mom Yar Aiken Mom ne tasan kan Abuja Mom na ai kanta kasuwa da sauransu haka ahankali tace "ina yini Anty Lami" hararanta Anty Lami tayi tace "yanzu kika ganni" zatai magana Ya Habeeb yace "go upstairs and change kidawo kasa kici abinci" gyadamai kai tayi ahankali sanan ta tashi tana turo baki tai sama hararanshi Mom tayi tace "ka kiyayan mini yarinya fa Habeeb, yanda kake miskili haka kakeso ka maidamin da yarinya miskila, ga abincin ka a dinning" tashi yayi yace "I am not hungry Mom later" Anty Lami tace "matan Habeeb zatai fama baya iyacin abinci ko kadan" girgiza kai Mom tayi tace "ni harna gaji wlh Lami, dagashi har Miemie basa iyacin abinci wani zubin sainayi dagaske natasasu agaba nakasa na tsare sanan zan samu suci abinci, ita Miemie nata baya damuna sosai Dan ta iya kwadayi shiko kwata kwata Habeeb bayama son zaki bansan waya biyo ba dani da Baban shi munacin abinci" dariya Anty Lami tayi tace "Allah sarki Dakta, Allah dai yabiyashi ya rayamai yaranshi Habeeb da Miemie, ni babu abinda zan iya saka miki dashi Hajiya sai addu'a kawai nagode bari naje na karbo miki sakon" Gyadamata kai Mom tayi tace "kije da direba, bari nadubo Miemie najita shiru" dariya Anty Lami tayi tana bude kofa tace "yawuce tai bacci" sama Mom tayi zuwa dakin Miemie, bude kofan dakin tayi ahankali, Miemie na kwance kan gado daga ita sai white singlet da skirt din uniform dinta tana bacci hannunta rikeda pen ta rubuta sunan Farrah yakusan cika page din book dake kan gadon, hannu Mom tasaka ahankali ta dauki book din tareda karbe pen din, sunan Farrah ta kalla kafin ahankali tace "who are you Farrah? Diyata na sonki sosai" dan murmushi tayi ta maida book din tarufe sanan ta ijiye mata kan side drawer kafin taja bargo tarufa mata sanan tawuce tafita daGGga dakin.💫 FARRAH💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣7️⃣

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull