Farrah Book 1 na m shakur complete - Chapter 12
Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 12: Farrah Book 1 na m shakur complete Chapter 12. Saida tashiga cikin motan sanan tadan saci kallon Zayn, yana…
4,317 words
Saida tashiga cikin motan sanan tadan saci kallon Zayn, yana sanye da T-shirt fari kal, da 3quater maroon dasuka haska jikinshi, wani kalan hadadden kamshi natashi daga jikinshi kunnenshi daya yamakala wani diamond earring akai, waya yake danna waya kaman baisan mutum yashigo cikin motan ba, dauke kanta tayi tashiga wasa da yatsunta kaman bazata ce komiba saikuma ahankali tace "ina yini Ya Zayn!" Faduwa gabanshi yayi dum! Kiranshi da Ya Zayn data karayi janye idanunshi yayi daga wayanshi yadan kalleta gyalen kanta yadan zame baya hakan yasa yana iya ganin kitson da aka mata dayama kanta kyau sosai, dauke kanshi yayi dasauri kaman bazaice komiba murya chan kasa makoshi yace "wacece wannan yarinyar"? Wacece wannan yarinyar itama bama tagane hausan nashi ba wlh, gane kaman Maryam yake nufi yasa tadan saki cute smile tace "sunanta Maryam, Miemie, uhmmm uhmmm" tai maganan tana kokarin kiran sunan da Maryam tagaya mata saikuma da sauri tadagakai ta kalli Zayn din dake taba waya tace "B….F….F Uhmmmmmm…" tai shiru tana kokarin tunawa sanan dasauri tace "Bes……." Dan dago kanshi Zayn yayi ya zubamata mayun idanunshi yana kallon effort din dayake putting on just to get the word, ayangance yace "Besty"? Gyadamai kai tayi ahankali tana hadiye murmushin datakeyi ganin idanunshi dataga sun wani kalan cikamata idanu, dauke kai yasakeyi ganin yanda tayi sanan ahankali yace "BFF means Best Friends Forever" sake gyadamai kai tayi sanan ahankali tace "ina sonta sosai" dan dago kanshi yayi yakalleta hada idanu sukayi atare dukansu kowa ya dauke kai tamaida kanta kan titi tana kallon hanya tana murmushi shikuma yana dan daddanna wayanshi, kaiwa gida sukayi ga aka bude musu gates din one bye one suna shiga harsuka karaso wanda zai sadasu to compound dinsu suka shige, Matayen Dad dukansu na zaune a garden sun kira wani spa home service ana musu gyaran farce, Mami ce tabude kofa tafito daga flat dinsu ganin motan Zayn yashigo, kafin ma abude mata kofan Farrah tabude kofan tafito rikeda jakan makarantan ta batare data dauki ledan uniform ba wani kalan murmushi tayi ganin Mami tafito dawani kalan sauri hade da gudu tai wajen Mami rungumeta tayi da karfi Mami ta kwashe da dariya tace "oyoyo oyoyo yarinta na tadawo daga school antafi da kuka andawo da dariya ko" boye fuskanta tayi acikin Mami tanadan dariya sanan tadago kanta tace "Mami nayi BFF sunanta Maryam, Besty na" ware idanu Mami tayi tace "Iyye jeki gaida su Hajiya saikizo muje daki kibani labarin" Mami tai magana tana nuna mata su Hajiya dake garden ana musu gyaran farce, karban jakan bayanta Mami tayi hakan yasa tawuce tana tafiya ahankali kanta akasa sabida yanda kowannen su kemata mugun kallo harda Hajiya Maryam Amaryan Alhaji dantunda taji labarin Alhaji yay adopting yarinya sanan Mami yakara bamawa taji ranta yabaci, tsugunnawa tayi agabansu ahankali sanan tace "ina yinin ku" gabaki dayansu babu wanda ya kalleta ma, Hajiya Maryam tace "Anty Mariya yaushe zamuje Dubai trip dinan" baki Farrah takara budewa ahankali zata kara gaidasu taji ance. "Farrah!" Faduwa gabanta yayi dasauri tajuyo da kanta, Zayn ne yana tsaye nisada su fuskanshi babu alamun murmushi yace "come here" tashi tayi ahankali tazo inda yake tsaye, wucewa hanyar dakin Mami yayi hakan yasa itama tabishi Hajiya Mariya tadaga murya tace "gantalalle wanda aka sameshi ta hanyar iskanci saisa yake dan iska, ubangiji Allah yasa ka kare ahaka" chak Farrah ta tsaya jin zagin da akamai juyowa tayi tabude baki zatai magana taji anfizgota afirgice tajuyo Zayn ne yajata yamata wani kalan mugun kallo binshi tayi suka shiga cikin dakin, Mami dake dinning murmushi tamusu dasauri Farrah tai wajenta tace "Mami wanchan matan nama Ya Zayn mugun addu'a" dan murmushin yake Mami tayi tace "Allah bazai amsa ba, zauna kici abinci saiki je kiyi wanka, Zayn" takira Zayn dake kokarin zama afalon tace "come and eat" tahowa yayi ahankali zuwa dinning din zubamai fried rice tayi da chicken ta tura gabanshi tace "please Zayn na sanka I don't want more trouble kada kafadama Baban ka any of this kaji" dan kallonshi Farrah itama tayi, gGyadama Mami kai yayi sanan yasa spoon yafaracin abinci itama Mami ta zauna kusada Farrah tace "yi sauri ki cinye kibani labarin Maryam"💫 FARRAH 💫
✍🏻M SHAKUR
THIS BOOK IS NOT FREE❌ Wanan littafin FARRAH 500 ne kacal. Don magana dani M SHAKUR chat me up directly by clicking on this link; wa.me/+2347012181461 DUK WANDA/WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.
EPISODE 2️⃣8️⃣ Bayan 3 months Farrah ta kile kaman ba itaba, tayi dan kiba taciko, Mami na kulada ita naban Mamaki, inba wayanda sukasan Mami ba ba'a banbance cewa Farrah ba yarta bace dan tamafi kama da ita kan Zayn dan Zayn bakin Baban shi yabiyo itakuma mani fara ce kaman Farrah. Mami har tsoron brain din Farrah take yanda take gane karatu both Islamiya da boko, Mami na kulada ita na musamman har yanzu bata bari an bata waya ba cus tanaso ta natsu tai karatu kozata bari abata waya saitajai SS2, ta wayanta take waya da Miemie da yanzu suka bala'in shaku dudda haryau bata taba zuwa gidan su Miemie ba itama Miemie bata taba zuwa gidansu ba but babu wanda baisan kawancen su agidansu ba. Farrah rabonta data saka Zayn a idanu harta manta tun ranan daya daukota daga school ita batasan inda yake ba kuma bata tambaya ba.
Yauma kaman kullum da sassafe tafito gidan ta gyara tass as usual ta kunna turare, saukowa tayi kasa tashiga kitchen taya Mami aiki dan yau Dady na wajenta Mami na ganinta tace "kinyi wanka" girgiza matakai tace "anjima zanyi zan tayaki girki ne Mami" dan hararanta Mami tayi tace "wuce kije kiyi wanka and get ready for school, keda zaku fara exam next week bacemin daga kitchen" wucewa tayi tafito daga kitchen din tana turo baki tai sama, wanka tashiga tafito ta shirya cikin uniform nata, jakanta tadauka tarike da beret da white sock nata da takalmin makaranta ta sauko kasa kalaban dake kanta ma lilo kaganta zaka dauka wata princess ne, ijiye komi tayi agefe sanan tazauna kan kujera tabude jakanta taciro wani book da pen tana karasa yin homework din da aka bata, fitowa Mami daga kitchen harta bude baki zata kwalamata kira tai shiru ganinta zaune afalo sanye da uniform dinta Riga da skirt tana rubutu looking serious, dan murmushi Mami tayi tabi jikinta da kallo, dayake saurin datake yasa bata gama rufe boturan riganta da kyau ba daganan inda Mami take she could see boobs dinta dan Farrah nada nono sosai, hakan yasa ta ijiye abinda ke hannunta tashigo falon tana kallonta tace "maisa baki saka white singlet naki ba" dago kanta tayi dasauri ta kalli Mami, dan ware idanu tayi tace "Mami na manta ne, Mami rikemin book dina bari naje nasa" karban book din Mami tayi itakuma tawuce dasauri tai sama bin book din tayi da kallo dan murmushi tayi she's improving sosai a karatu da komi, handwriting dinta ne dai har yanzu sai ahankali rubutun ta baida kyau, murmushi Mami tayi jin sahun tafiyan Alhaji yasa tadago kanta takalli stairs wani cool smile yasakin mata yace "kinsan mesa nake sonki"? Girgizamai kai tayi daidai yakaraso gabanta yace "sabida akwai wani special care dakike bani, abincin dazanci dakanki kike shiga kitchen ki dafamin, koyaya kikaji motsi kinsan nawa kinsan wanda banawa ba sanan kina sona" murmushi tayi ta ijiye book din Farrah tace "zokaci abinci ba kanada meeting ba" Gyadamata kai yayi yace "eh inada shi daganan zanje na dauko Zayn a airport, an kwance daurin, sanan an kara running proper investigation he's completely fine Alhamdulillah" ahankali Mami tace "Alhamdulillah" Shayin datake bashi yadauka ya kurba yace "kinsan menene yake cemin" dasauri Mami tace "a'a meyace" dan dariya Dad yayi sanan ya ijiye cup din yace "wai idan yadawo no more bodyguards tunda dai aka kama one of those kidnappers sauran sun gudu that he is safe yanzu nabarshi yayi yanda yaga dama" Mami dake sauraronshi tace "kabarshi to" dan hararan Mami yayi yace "me haka kike cewa" anatse Mami tace "Alhaji please start making Zayn looks responsible yadawo kace kayarda but yafara zuwa aiki, he should start managing company din, rashin barinshi yay komi yakesa yake rashin ji, get him engage in something zakaga ya natsu please Alhaji, I know yanda kakeson Zayn but kafara sashi yanayin da right thing" jin tafiya yasa duk suka juyo ganin Farrah ne yasa yace "come and sit and have breakfast yarinya na" Dad yay maganan cikeda wasa, zuwa tayi tana murmushi tazauna kusada kujeran Dad tace "good morning Abba" kanta yashafa yace "morning yarinyan Abba ya shirye shiryen exam, hope dake da Miemie ki kunadai karatu ba kawancen shashanci ba, dan inaso Dr dakikace min kinaso kizama kaman Mami ki inaso kizama" washe hakora Mami tayi tana kallonsu Farrah tace "ina karatu sosai Abba" shayinshi yabata yana murmushi yace "masha Allah ga shayi kisha, zuba mana pepper soup musha tare Mami" murmushi Mami tayi ta tashi tana zuba musu naturally Allah kawai yayi Alhaji mutum ne shi mai bala'in son yara, sai yanzu da Farrah tashigo gidan tagane bawai dan Zayn kadaine danshi yakemai Wanan kalan son ba shi kawai haka yakeson yara dan yanason Farrah itama sosai Farrah ma dazata barshi da itama yanda yabata Zayn haka zai bata ta sabida kawai yawanci Farrah bata saba gayamai tanason kaza kaza bane Ita Mami ita take gayama tanason this or that da tuni itama ya bata ta, saida suka gamaci sanan yace "jeki saka takalmin ki da safa yau dakaina zan saukeki a a school kafin nawuce meeting" sauka tayi daga kan kujeran tai tsalle tace "yessss! Yau Abba zaisan makarantan mu" tawuce dasauri duk suna mata dariya tashiga saka safan ta da takalmi, tashi Dad yayi yama Mami peck yace "muntafi" "adawo lpy Allah yabada sa'a, bye Farrah" bye Mami Farrah tai maganan tana gaba Alhaji biyeda ita abaya suka fito waje, Dad yace "muje kiraka ni dakin Hajiya Mariya na karbi wani file" gyadamai kai Farrah tayi suka wuce wajen tanamai hiran Maryam, kagansu saisun bala'in baka sha'awa, bude kofan dakin Hajiya Mariya yayi yashiga Farrah na biyedashi abaya suna zaune itada Layla suna breakfast tashi Layla tayi da sauri tace "ina kwana Dady" murmushi yamata yace "lafiya lau Layla manyan mata" Kallon Hajiya Farrah tayi data daure fuska ganinta tace "ina kwana Hajiya" wucewa sama tayi kaman batajita ba saigashi tadawo rikeda wani file din Alhaji yace "bakiji Farrah na gaidake bane kika mata shiru kin sanni fa banso ana wulakanta mini yara" hadiye wani abu daya tsayamata awuya Hajiya tayi ta kakalo murmushi tace "dayaushe ta gaidani sam banjiba kasan muryan Farrah tamu kaman na jarirai" tai maganan cikeda iya kissa tanakai hannunta kan fuskan Farrah tace "how are you beauty mu, za'a tafi school" wani kalan washe baki Alhaji yayi yakalli Farrah shima, dan murmushi Farrah tayi tana komawa baya tace ta gyadamata kai, Alhaji dake murmushi yace "mun tafi zan dropping nata off saina wuce," adawo lpy, ficewa sukayi bodyguard yabude musu mota shiga sukayi sai school nasu Farrah sauketa Alhaji yayi daidai motan su Miemie nazuwa, dasauri ta kalli Alhaji tace "laaa ABBA gasu Miemie nan bari tazo ta gaidaka" dariya Alhaji yayi yace "to" dasauri Farrah tai wajen su motan Miemie daidai sunyi parking dawani kalan sauri tasa hannu tabude motan taduko tareda jan hannun Miemie tace "Miemie zoki gaida Abba" ware idanu Miemie tayi tace "Abba yana ina muje" tajuya dasauri takalli Ya Habeeb dake kallonta magana zatayi maganan ta makale batare data cire idanunta daga kanshi ba tace "Fairy greet Ya Habeeb" Farrah dake tsaye bama ta lurada Ya Habeeb ba jin maganan Miemie yasa ta duko ahankali tana murmushi takalli Ya Habeeb wanda yaune first time datake ganinshi hada idanu sukayi wani kalan faduwa gabanta yayi ganin kwayan idanunshi, ahankali lips dinta har rawa suke tace "go…….goood morning!" Bama tajira amsanshi ba tajuya dasauri sauka Miemie itama tayi tace "bye Ya Habeeb" tareda rufe kofan motan dasauri tabi bayan Farrah zuwa wajen motan Alhaji.
Yana ganin Miemie kafinma tagaidashi Alhaji yace "is this the famous Miemie da yarinyana keso" wani kalan kyalkyalewa da dariya Miemie tayi tace "Abba nima ina sonta sosai, good morning Abba" "morning Miemie haka nakeso kawancen arziki, you guys should study well exam starts next week and take care okay banda wasa" gyadama Alhaji kai sukayi sanan sukamai bye suka juya suka shiga cikin school hakanan Farrah samin kanta tayi da juyowa tana kallon inda su Miemie sukai parking motansu har lokacin motan na wurin.
The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.
A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.
B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.
C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That's why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.
Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.
Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.
Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.
Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.
I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208💫 FARRAH💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣9️⃣
I AM SO SORRY VIPs, TIME TO SPOIL YOU GUYS DA UPDATES🥳
Airport Alhaji yashiga tundaga gate kowa ke zubewa yana gaidashi murmushi yayi yana amsawa dan yau he's so happy Zayn dinshi yadawo, parking yayi anan cikin airport din yana kallon private jet din da Zayn keciki, dakanshi yawuce direct zuwa jirgin batare da bodyguards sun bishi ba yana dan murmushi hawa matattakalan jirgin yayi yashiga ciki yanadan washe baki yakosa yadaura idanunshi kan danshi kaman mene, chak ya tsaya batare daya kara koda daga kafa yakara tafiya ba sabida Zayn daya gani zaune kan kujera air hostess dake aiki a jirgin zaune kan jikinshi babu riga ajikinta yana matseta kaman wani tsohon maye yana wani kalan malalacin kara bakinshi da taba akai, dawani kalan sauri Dad yajuya yana kallu idanunshi jin jiri na neman dibanshi yace "auzubillahi mina shaida……" bai karasa maganan ba kawai yayi kasa awajen a sume, jikake tim.
Karan faduwan abu dasukaji yasa dasauri Zayn yasakin mata nonuwa yanadan juyawa still taba nakan bakinshi dan yasan babu kowa cikin jirgin, ganin Babanshi kwance akasa ga jini na bulbulowa daga tawajajen fuskanshi yasa baimasan sanda yature yarinyar daga jikinshi ba yay wajen mahaifin nashi da sauri yana zare taban bakinshi yana cillarwa dagoshi yayi da sauri yana kallon fuskanshi da goshinshi dake zubarda jini yace "Papa" jijjigashi yashigayi yama rude da sauri yacire hoodie jikinshi ya linke hannayen yana daurawa kan goshinshi dake zubarda jini sosai yace "Dad wake up, Papa, Daaddddd!" Yakirashi amugun rude kirjinshi nawani kalan bugawa dumdum, ihu yayi. "Somebody help me" karasowa air hostess din tayi datagama saka riganta da breziya tazo itama atsorace zata taba Alhaji wani kalan ihu Zayn yamata da idanunshi sunyi jazur yace "don't touch my father" sanan yawani tashi yadauki Alhaji yana sabawa abaya ita kanta air hostess din baki tabude dan company su babu wanda baisan labarin Zayn the only yaron alhaji ba ance baida any karfi sainabin mata malalaci ne but jibi yanda yake goya katon Alhajin nan dakeda kiba haka, fita Zayn yayi dashi idanunshi sunyi jaa hango bodyguards din Babanshi yasa yace "get a Doctor" da gudu daya yay cikin airport biyu sukazo wajen Zayn dake tahowa goye da Babanshi, zasu karbi Alhaji yahanasu cikin airport din suka shiga daidai lokacin Dr Ganuwa Airlines din na zuwa wani private room akayi da Dad kowa ya rude, kwantar dashi Zayn yayi akan gado yakama hannunshi gam yana kallon fuskanshi arude yace "Dad, Daddy Daddy" kallonshi Dr yayi ganin yanda yazare yace "Mr Zayn can you excuse us please naduba shi" girgizamai kai Zayn yayi yana kallon mahaifinshi yace "no I can't leave him, Dr what's happening to my father kafadamin"? Ganin kaman Zayn din karan kanshi baya cikin hayyacinshi yasa Dr yazo inda ya tsaya ta dayan side da gadon, kama kafadan Zayn din yayi anatse yace "calm down Zayn please babu abinda zai sami Baban ka, I promise you I will do all I can to save him, yanzu abinda nakeso shine go to the rest room ka goge jikinka da hannunta kaga duk sun baci da jini da get water a lounge kasha kazauna in no time zan fito nabaka good news okay" gyadamai kai Zayn yayi ahankali, murya chan kasa kaman zai fashe da kuka yace "papa will be fine right"? Gyadamai kai Dr yayi yace "yes" wucewa Zayn yayi ahankali yafice, duk workers din babban shi na kallonshi amman ina baya hayyacinshi ahankali yake tafiya wani daki dayake na Dad dinshi anan lounge dinsu ya tsaya yasaka password din Dad yayi sanan kofan yabudu yashige ciki ahankali kwata kwata duniyan shi ta tsaya chak, bude kofan bathroom na dakin yayi yashiga ciki batare daya maida kofan yarufe ba yay wajen wash hand basin yabude tap hannunshi yashiga wankewa yanabin jinin Babanshi da kallo dake fita daga hannunshi ahankali hawaye yafito daga idanunshi ya sauka cikin basin din, murya chan kasa yace "is because of me" dudda baisan lokacin da Dad yashigo ba but he's just sure Dad yaga abinda yakeyi da yarinyar nanne saisa ya sume, baitaba yin abubuwanshi gaban Dad ba Uncle yasaba kamashi. "Zayn, Zayn!" Kaman daga sama yaji muryan mace na kiranshi, hannunshi yacire dasauri yashare hawayen daya batamai fuska sanan yafito daga bayin idanunshi sunyi jazur, air hostess dince daidai tana maida kofan tana rufewa sanan tajuyo wani kalan firgita tayi ganin Zayn gaban bayin idanunshi kaman na aljanni, ahankali bakinta har rawa yake tace "sorry the door was not lock saisa na shigo, I come to ask about your Dad how is he doing"? Tundaga kan takalmin kafanta Zayn ke kallonta har zuwa gaban riganta dayan chukul chukul din nonuwanta awajen, ganin yanda yake kallonta kaman zai hadiyeta yasa ahankali takaraso gabanshi tana kallonshi cikin wata kalan siriruwan murya na shaidanun mata tace "you are so stress ko Zayn? You are not use to stress, I know you are not thinking straight but I can help you Zayn, I can take away all the stress so that you will have enough energy ka kula da Babanka" yarinya tai magana ahankali tanakai hannunta gaban riganta tafara kwance boturan zuwa kasa, wani kalan kallonta Zayn yake da jajayen idanunshi ko kyaftawa bayayi, cire rigan tayi tayarda akasa sanan tacire breziyan ahankali shima tayar akasa ta kalli fuskan Zayn din yanda yake kallonta zaka dauka idanunshi kadaima zasu iya cinta, murmushi tayi takai hannunta tana kwance skirt din jikinta yawani sauka kasa kafin ahankali tacire pants dinta zuwa kasa sanan tadago tana kallon Zayn din hannunta takai ahankali takama hannunshi zuwa kan boobs dinta tace "katabani Zayn" chak yawani damke boobs din saida ta runtse idanunta dantajishi har brain, dayan hannunta takai zuwa wandonshi dataga yawani kalan tashi sama kafinma takarasa tabawa fizgota yayi zuwa cikin bayin baiyi wata wata ba yawani mannata abango yana jan wandonshi kaza yaciro that monstrous cane dinnan yawani danna mata, ihu yarinyar tayi da karfi, ko kadan wallahi baimasan meyakeyi ba he just wants to clear this head, and sex always help him yay clearing head nashi.
"Zayn it's okay, you are going to kill me, you are hurting me Zaynnnn" yarinyar tahau ihu tana kokarin tureshi amman kaman ba mutum take turewa ba, kara kawai kakeji abayin pas pas pas ko'ina na amsawa kaman wani machine aka kunna kanajin nishin Zayn kaman wanda ke faskare, bata taba sanin zata iyama sex kukan azaba ba sai yau wanan ba sex Zayn yake mataba he's just injuring her. "Zayn you are going to kill me please stoppp, wayyyooooo somebody help me, help mee" tahau ihu sosai tana kiran taimako tana kuka tana kokawa da Zayn dayake nan kaman yazare binta kasan bayin yayi yawani kama kafafunta yadage yadanna mata, ihuuu ta kurma, lumshe idanu Zayn yayi fucking her like a mad dog trying yadaina tunanin Papa but yakasa he's just seeing him saisama yakasa kawowa kusan 1hr 40min, wani kalan fizgota yayi yana kallon boobs dinta he wants to suck them kozaisa yay com he so much like boobs amman bai iyasha dab dan kyaman su yakeji dazaran yatuna maybe baki dayawa sunsha saiyaji yanajin kyaman sha kauda kanshi gefe yayi kawai yacigaba da ramming nata non stop tana ihu sosai. "Zayn Zayn!" Kaman daga sama yaji muUryan Uncle na bubbugamai kofan bayin dayake ciki.💫 FARRAH 💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣ Kasa sakinta Zayn yayi saima kara kwakumeta dayayi yana wani irin nishi yarinyar na ihu tana kuka sosai. "Zayn!" Uncle yawani kalan bugo kofan kaman zai balla kofan da kafa dayasa Zayn yaji ranshi ya bala'in baci, yawani kalan tashi yanajan wandonshi sama batare dayaja zip ba yazo wajen kofan dabaima kulle da sakata kowani key ba yawani kalan bude kofan idanunshi sunyi jajir yakalli Uncle dake kallonshi shima ranshi bace yana wani kalan nishi cikeda isgilanci yace "what Uncle kofan is open Meya hanaka shigowa"? Wani mugun kallo Uncle kemai yanaji kaman ya shakeshi ranshi abace yace "da haihuwan yaro irinka gwara babu" wani dan iskan kallo Zayn yamai yace "go and tell your brother that" wani zafi Uncle yaji zuciyanshi tadauka yakalli Zayn din dashima kallonshi yake yace "waikai wani kalan dan iskan Yaro ne fitsararre mara kunya, mahaifinka na chan baida lafiya kai kana nan kan mace saikace bunsuru yarinya sai ihu take zaka kasheta kaki bari, i will deal with you Zayn" yajuya da sauri yafice daga dakin batare daya leka bayin ba yafita waje, Mami dake sanye dawata bakar abaya ta makka mai kyau tana tsaye anan gaban dakin Uncle yakalla anatse yace "Mami you need to check on the girl I don't think she's okay" wani kalan kallo Mami tama Uncle kallon total shattered heart dinnan girgizamai kai tayi saikawai tajuya zatabar wajen dawani kalan sauri Uncle yabita gabanta yasha yace "ina zaki Mami"? Kallon Uncle tayi Karin ahankali tanuna kanta tace "Uncle nikakeso naduba yarinyar da Zayn yay is……." Shiru tayi takasa karasa maganan dasauri Uncle yace "you have too, wani likita kikeso mukira? If this thing should get out our reputation will be ruin, this is our company, the girl is our staff dan Allah kizo kidubata kowani magani kike bukata just write it down for me I will get it sanan nai arranging transportation nata to gidansu, please Mami you just have to check up on her" wani kalan lumshe idanu Mami tayi sanan tabudesu ahankali, murya chan kasa Uncle dake kallonta yace "let's go" tafiya yafara tana biyedashi har zuwa dakin daidai Zayn yafito daga bayin yana saka rigan da yanzun nan yacire yadan wanke jinin jiki yana maidawa, ganin Mami saida gabanshi ya bala'in fadi dummm! Baitaba sanin Uncle natare da Mami ba, kasa kallonshi Mami tayi bayan Uncle tabi zuwa bathroom din daya budemata shiga tayi shikuma Uncle yaja kofan yarufe yana kallon Zayn dayaga yasami waje kan kujera yazauna ahankali jikinshi yadanyi sanyi ganin Mami.
Mami takai kusan 15min cikin bayin sanan tafito, Zayn baiwani jimata ciwoba, the sex was just so painful ne sabida she was dry saisa taketa uban kukan nan dasukaji tundaga bakin kofa, Uncle Mami takira bayan tasa yarinyar tagama saka kayanta, Mami da bakinciki kaman zai kasheta tace "she's fine" tajuyarda kai dan ko fuskan yarinyar bataso tagani, yarinyar Uncle yakalla da idanunta har sunyi ja yace "how much kikeso"? Murmushi yarinyar tayi tace "3 million Sir" ahankali Uncle dake kallonta ganin mata sun lalace aduniya yace "okay let's go" tashi tayi ahankali tabiyo Uncle suka fito falo ko kallonsu Zayn baiyiba Uncle yabude mata kofa tafita yana biyeda ita abaya yamaida kofan dakin yarufe.
Wani kalan azababben kuka ne yazoma Mami da sauri tasaka duka hannayenta biyun ta taushe bakinta kar kukan yafito bazaka taba gane bakincikin mahaifiyar dake fama da yaro mara natsuwaba sai kanada daya, Zayn dinta shine taba, giya, club bin mata tayi addu'a tayi tayi tayi, bata taba iskanci arayuwanta ba kuma Alhaji ma dudda ba itace matarshi ta farko but tabbata baiyi iskanci ba shima, Zayn iskanci yake ko ajikinshi, ta tabbata mahaifinshi kamashi yayi da yarinyan nan acikin jirgi saisa yafadi har yana fasakai dan ance lafiyanshi kalau yataho jirgin tarban Zayn, shine still Zayn bai hakura da iskancin ba yataho nan yanayi Babanshi nachan rai a hannun Allah, Innalillahi wa innailaihi raji'un.