Kenza eBookz

Farrah complete Novel - Chapter 11

Farrah complete Novel - Chapter 11

Farrah complete Novel Chapter 11: Farrah complete Novel Chapter 11. Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear…

4,481 words

Dakinshi ya shiga ya chanza kayan jikinshi zuwa na gym, wani short da singlet gym wear na nike yasaka, da sneakers dinsu shima na nike kayan duka masu ruwan toka, sanan yadauki wani white short towel yasauko kasa yabude kofa yafito towel din a shoulder dinshi ga safan hannu yana kokarin sawa yana tafiya zuwa wani katon building dake kusada flat dinshi wanda gym dinshi ne na musamman da Baban shi ya ginamai, bude kofan yayi ya shiga lafiyayen gym ne na gasken gaske ga machines na workout daban daban ga speakers, karasawa wajen yayi ya kunna waka sanan yawuce gaban wani keke mai kyau yahau yafara….

“Kiyi sauri wai mesa kin cika shirme ne Layla, saiya gama yafito” Hajiya Mariya tai maganan tana zaune falo rikeda bowl na fruits, saukowa Layla tashiga yi da saurinta tana sanye cikin gym wears dinta itama pink, dogon wando ne nata skinny yakamata tsaf sai riganshi dakenan kaman shimi shima yakamata tsaf kana ganin kusan rabin boobs dinta awaje, tasaka sneakers pink shima kanta babu dan kwali ta saki gashin yana yawo abayanta, murmushi Hajiya tayi ganinta tace “damn! Yarinyana is hot wlh, wanan bunsurun bayi taba iya hakura da bodyn ki wuce kije imaza ga water bottle dinki kan dinning” dasauri tai dinning water bottle din tadauka mai kyau sanan tafito daga flat dinsu tana tafiya tana juya waist bombom dinan da babu pant aciki nawani kalan juyawa a skintight wandon tai hanyar gym don dataga bodyguards dinshi biyu na gadin gaban kofan ga kida natashi tundaga nan inda take tanajin kidan, daure fuska tayi tana zuwa gaban kofan tabude tashige basu hanata ba dan tuni Hajiya ta nunama kowa ita.

Zayn nacikin riding keke yaga an bude kofa hakan yasa yadago kanshi dan yana dauka tea dinshi Mami ta aiko dashi ganin Layla yasa yabita dawani mayen dan iskan kallo da idanunshi, murmushi tayi tadagamai hannu tadan daga murya sabida music din wajen tace “hi” yatsine fuska yayi irin kaman yaga wata kashi yacigaba da abinda yake karasowa ciki tayi tana kwarkwasa saida tazo gaban keken dayake kai sanan tawani juya ta tsugunna kaman zata bashi baya tawani ijiye water bottle din, bombom dinta yabi da kallo wani miyau na tsayamai awuya, tasowa tayi sanan tajuyo takalleshi kaman yanda yake kallonta kallon tsantsan dan iska, dan kashemai idanu tayi tace “wanne zanyi ma, i thinkkkk….” Tawani kara juyawa tana pointing all machines na cikin gym don one by one sanan ta tsaya kan treadmill tace “that one, I want to jog” tajuyo tasake kallon Zayn sanan ta kashemai idanu daya tafara tafiya tana juyamai bombom dan treadmill din na ta hanyar shigowa ne, zuwa gaban wajen tayi ta kunna sanan tahau tafara gudu tana bin wakan da akeyi shikuma Zayn kashe keken yayi ya sauka sanan yaje wani kujera dazaka zauna akai ka daga karfe da hannu yana gyara safan hannunshi duk tana kallonshi kaman idanunta zasu fado kasa yaron akwai kyau gashi komi dayake sawa hatta safan hannun dayasaka da towel din daya rike designers ne, ga yanda yay color gemunshi fari gosh is soo crazy irin damn! The guy is hot, mesa Mommy keson kashe this fine boy ita dama tace suyi aure, sauka daga treadmill din tayi batare data kasheba tahau dingishi tana zuwa inda Zayn yake tace “shitt Zayn my left knee yay stiffing” takaraso gabanshi daidai yagama gyara safan hannun batai wata wata ba zama tayi akan cinyanshi kafafunta na side side nashi tana facing nashi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tadaura hannunta kan knees nata tanadan dukawa dan yaga kirjinta da kyau tace “Zayn my left knee hurt” binta dawani matsiyacin kallo yayi kafin ahankali yace “are you sure your knee hurts or you are just craving for my dick!” Dawani kalan sauri takalli fuskanshi wani kalan tashi tsigan jikinta yayi tsare lips dinshi tayi da idanu soo damn pinkish they look so soo succulent, wani kalan tsotsan lips dinta tayi, wani dan iskan kallo yamata cikin wani kalan voice yace “do you want me to dig you up” wani kalan yirrrr da jikinta yayi batasan lokacin datakai hannayenta biyu tai cupping face nashi ba tahau kissing lips dinshi kaman zata hadiyemai baki, wani kalan fisge bakinshi yayi yadaga hannayenta sama azafafe rigan jikinta yacire mata ya cillar baimasan a inaba sanan ya tsaya yana kallon boobs dinta sunada girma dan girma ba laifi but basanan atsaye chak dinnan dan tabe baki yayi ahankali yace “manageable” sanan yawani mike tsaye yana rikeda ita ta daure kafafunta abayanshi tana kokarin kissing bakinshi yahanata yana komarda bakinshi baya, hadata yayi da jikin bango yakai hannayenshi biyu ya damke boobs dinta wani dan ihu tayi tace “ohhh yesss, I love it Zayn” matseta sosai yayi abango yana murje nonuwanta kaman zai kasheta tana ihu ahankali shikuma yana huci kaman zaki, kama boobs din yayi da duka hannuwanshi da kyau hakan yasa kan suka fito da kyau dan batada kai yakai bakinshi zaisha daidai an bude kofan gym din, Farrah tashigo da baya dan tana rikeda tray a hannunta sanan ta juyo, ko kadan daga Zayn har Layla basusan da shigowan taba, kallo cikin gym don Farrah tayi idanunta ne suka sauka kan Zayn dake tsaye akasa yana rige dawaya yarinya da kafafuwanta dakenan da takalmi daure abayanta, babu Riga ajikinta ga Zayn yakama nonon yarinyar yarike da karfi yakai bakinshi kan na haggun zai sha, tunda Farrah take ko Shafa datake kawarta bata taba ganin nonon ta ba, ita bama ta taba ganin nonon wata budurwa ba, su kauyensu kunyan nuna tsiraici ake, ita kunyan tanada Nono ma take tafison kanta lokacin kafin tafara nono, ganin Zayn da wata ahaka yasa hannunta yawani fara bari sosai tafara bude bakinta tana kallonsu abin namata wani yararararaaa a brain, sakin farantin da komi tayi akasa jikake tartsatsaaaa! Kafin tasaki wani kalan wawan ihu tasa duka hannayenta biyu tarufe fuskanta gam tace “Innalillahiiiiii, wayyyooooo Allah na, wayyoooo” gabaki daya ta gigice bama tasan metake ba, dawani kalan sauri Zayn yasaki Layla tafadi kasa jin ihun Farrah, tashi Layla tayi tana tsaki takai hannunta takama na Zayn dake tsaye yana kallon Farrah tace “who is this bush underage girl”? Hannunshi ya fizge ganin Farrah dake juye juye tana neman hanyan fita fuskanta arufe na neman fadawa treadmill din da Layla bata kasheba, dawani kalan gudu yataho yaja bayan riganta yace “Farrah”! fadowa jikinshi tayi ta baya hannunta kankame da idanunta tawani fashe da bala’in kuka sosai kaman Yar yarinya tanaso tafice daga jikinshi yana kara riketa dan baiso takoma side nasu ahaka Mami taganta haka, dawani kalan sauri Layla tazo gabansu ta tsaya tana rike kugunta batare data saka riganta ba tace “wai who is this girl? Me haka takeyi? Aljanu gareta n…..” bata karasa maganan ba Zayn yawani daka mata tsawa. “Sh*t the f*ck up! Get out of here!” Yafadi ranshi abace, Nuna kanta Layla tayi tace “are you sending me away sabida yarinyar nan bayan kasan we were doing something” wani mugun kallo yamata cikeda bakar magana yace “take that ur lowlife body out of my gym” wani abu Layla taji yazo mata wuya kaman ta hadiye zuciya ta mutu Farrah ta kalla dake mugun kuka har lokacin ta kankame fuskanta da hannu bibbiyu tana kokarin fizge kanta daga jikin Zayn, cikeda fushi Layla tazo gaban Farrah tace “ita yarinya ce dazata hau kuka danta gammu babu kaya ajikinmu muna taba juna, batasan menene soyayya ba ko romance, ke bude idanunki ki kalli tsabaragen idona kicemin namiji baitaba taba miki nono ba kema” takai hannunta zata kama hannun Farrah wani irin chapke hannunta Zayn yayi yana kallon fuskanta da jajayen idanunshi, cikin wani kalan mugun fushi yace “don’t you dare touch my sister with those filthy hands!”

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208💫 FARRAH 💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣3️⃣

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208 *************************** EPISODE 2️⃣3️⃣ Bala’in faduwa gaban Layla yayi ganin yanda idanun Zayn sukayi ga hannunta dahar wani kalan zugi yafara sabida yanda Zayn ya damke hannun, fizge hannun nata tayi da karfi sanan tawuce inda ya jefar mata da riga ta dauka tasaka sanan tazo tafice saida kofan yarufe sanan Zayn ya kalli Farrah dake kuka sosai har lokacin kokarin kwace kanta daga jikinshi take, hannunshi yasa yacire hannunta daga kan fuskanta cikin dan kakkausan murya yace “ke open your eyes” juyarda fuskanta gefe tayi dasauri tana kokarin fizge hannunwanta daga nashi amman takasa, dan gajeren tsaki yaja yanajin yanda take kuka aranshi cikin dan fushi ya jijjigata yace “why are you crying now meke saki kuka eh”? Yasake shiru yana kallon gefen fuskanta da shine saitin fuskanshi dan tsaki yaja ahankali yace “what’s your business with my life? Damn it stop crying Farrah!” Yadaka mata wani uban tsawa da har zuciyanta saida taji yakada tsayawa kukan datakeyi yayi chak, sakin hannayenta yayi cikin kakkausan murya yace “kalleni nan” juyoda fuskanta tayi ahankali sanan gently tabude idanunta kaman mai tsoron bude su ta daurasu akan fuskanshi idanun har sundanyi ja gashin idanun sun tattare da hawaye, wani irin yirrrrr yaji data kalleshi da moist idanun, ajiyan zuciya tasauke ahankali dayaji saukanshi akan fuskanta, dan kauda fuskanshi yayi kadan sanan yadawo da fuskan yadaura idanunshi kan nata daure fuska yayi yace “goge fuskan ki” hannunta takai ahankali ta goge fuskan tass kaman yanda yasata, yatsine fuska yayi yakalleta from head to toe yace “go” juyawa tayi dasauri tafice daga gym din hartana neman tuntube, har lokacin jikinta yaki dawowa daidai, sai ganin abinda tagani just now take Ya Zayn yakama ma Layla dasuka gani jiya tareda kishiyan Mami nono zaisha, wani kalan abu taji acikinta yataso mata tareda tsigan jikinta kaman zatai amai yamata wani warrrrrer ajiki, dasauri tabude kofan dakin Mami tashiga, Mami dake cikin kitchen jin anbude kofa tace “Farrah kene” ahankali tace “eh Mami” daga kitchen din tace “yauwa imaza jeki shirya mutafi saloon nafito miki da kayan dazaki saka” ahankali tace “to” sanan tawuce sama.

Saida yaga fitanta sanan yawuce yakoma kan machine din dayake kai dazu ya zauna, dan gajeren tsaki yaja sai kawai yatashi safan hannun yacire ya Yar awajen ko kashe wakan gym din baiyiba yafito yawuce side nashi wanka yayi dagashi sai towel a waist kawai yazo yafada gado sai bacci yau tun asuba yatashi.

Yanda tafado falon da bala’in fushi yasa Hajiya Mariya tace “ke lafiya”? Cikin tsananin fushi tace “Mommy wai waye wanan yarinyar tajiya”? Dasauri tace “Meya faru tell me everything”? Cikin fushi Layla tace “son ta yake Momny” kwashewa da dariya Mommy tayi sosai tace “so anya kinsan abinda kike fadi kuwa Layla? Zayn ne zaiso mutum, please leave that just tell me what happen” fadama Hajiya abinda yafaru daga farko zuwa karshe tayi Hajiya ta jinjina kai tace “Alhaji ne wai yay adopting yarinyar, kinsan tun farko farkon aurena dashi babu kalan rokon Alhaji da banyiba kan muyi adopting yara yaki Amma kinga ai yanzu yayi dayayi kuma sai yabawa favorite wife dinshi, komi yakusan zuwa karshe wannan alkawari, just duk yanda zakiyi kiyi kisami kan yaro ya yarda dake kinjini ko that’s my only hope” Gyadamata kai Layla tace “don’t worry Mommy I can do anything for you” murmushi tayi tace “jekiyi wanka kizo kiyi breakfast” tashi tayi tawuce sama.

Wanka fara tayi tafito daure da towel kowani motsi tayi sai abinda yafaru dazu yafado mata, inda aka mata aiki Mami harta cire bandage din jikinta nada kyau sosai, shiryawa tayi cikin kayan da Mami ta ijiye mata Riga da skirt na atampa ja, sun bala’in amsanta, gyale tadauka a hannu tafito afalo tasami Mami tana waya ganin Farrah saida tai murmushi tace “kinyi kyau sosai My baby Oya muje” tashi tayi tacigaba da wayan datake suka fito mota suka shiga bodyguard din Mami yajasu wani babban saloon Mami takaita, wanke Mata gashinan dakeda uban dauda akayi, akai blowdrying sanan Mami tasa aka mata kitso shuku yan kanana ana mata pedicure itadai Farrah kallonsu kawai take, tsaf aka gama komi tsayin gashinta har waist, ciki suka wuse Mami tasa aka mata facials sanan tasayamata wani set na cream da sabulun wanka damai spa din tamata recommending, Mami tasa aka mata waxing nanne fa Mami na zaune a falo amman taji kukanta dan murmushi Mami tayi, saida aka gama sanan tafito idanunta sunyi zuru zuru, Mami tace “sannu” akunyace ta gyadama Mami kai sanan suka fito ita kanta jin jikinta tayi daban, wani babban super market sukaje, shopping Mami tamata na mamaki Farrah sai kallonta take bata taba sanin akwai wayanda basune suka haifeka ba amman zasu soka da zuciya daya ba sai awajen Mami saida suka gama aka loda komi a mota sanan suka shiga Mami tace “kinaso kiga Mama na”? Dasauri ta gyadama Mami kai tace “eh Mami” dan murmushi Mami tayi tace “itama ta kosa taganki yanzu zamu”.

Tunda suka shigo layin su Grandma take kallon layin shi layin ba kaman na irinsu Mami bane, parking sukayi a kofar gidan aka bude musu kofa, kayan da Mami tasayama gidan Bodyguards suka shiga fitowa dashi itakuma Mami da Farrah sukai ciki, da sallama suka shiga gidan, Mama ce tafito daga dakinta tana rikeda charbi a hannu tace “oyoyo oyoyo oyoyo jikalle na” wani kalan murmushi Farrah tayi ganin yanda tsohuwan dake kama da Mami sosai tamata oyoyo har gabanta Farrah taje ta tsugunna ahankali tace “ina kwana Mama” dasauri Grandma tace “tashi tashi Allah kadai ake tsugunnamawa, Allah yamiki albarka taho muje daki” taja hannun Farrah suka shiga daki Mami kuma tai murmushi tana biyosu abaya, zaunar da ita Mama tayi akan kujera sanan tace “yau kaf Mutan gidan nan sun fita sunje bikin saude ni kadai bari nakawo miki abinci” dasauri Farrah tace “a’a Mama bari na dauko miki” “je uwar daka na zakiga kula ki dauko” gyadamata kai Farrah tayi da sauri sanan ta ijiye gyalenta kusada Mama tawuce dakin data tabbata nanne uwardakan kulan datagani tadauko sanan tafito takawo takara komawa plates data gani takawo, Mama tace “ci abinci iya cinki kinga Maman nan taki bata son cin abinci ita Zayn yabiyo” dan murmushi tayi tadan dagakai takalli Mami gani tayi Mami na kallonta, ahankali tace “Mami zakici abinci”? Gyadamata kai Mami tayi ahankali tanajin wani sanyi aranta Zayn baitaba tambayanta taci abinci ko zataci abinci ba yara mata daban ne kawai duk wanda Allah yabamawa yace Alhamdulillah.

Yanda Mami tace “eh” yasa dasauri tabude kulan tuwone da miyan karkashi dayaji nama da man shanu, fara zubawa tayi ahankali Mami dake kallonta tace “ki zuba mana tare” dagokai tayi takalli Mami saikuma tai murmushi sosai itama Mama dake kallonsu duka biyun murmushi tayi, zuba musu tayi sanan tadauka takai gaban Mami, saukowa Mami tayi kasa sanan suka faraci feeding Farrah tadingayi abaki har suka cinye, kwashe kwanukan Farrah tayi tafita dasu waje inda taga makwarara, kwanukan data gani na datti ta hada tass tashiga wankewa daga daki Mama tace “mekikeyi Farrah” “wanke wanke Mama” murmushi Mama tayi takalli Mami tace “Allah yabaku ladan abinda kukayi, sanan Allah yatayaku riko” murmushi tayi tace “Ameen” Mama tace “yanda kika taimaketa ubangiji Allah Ya taimakawa Zayn dinki haka Ya shirya dashi yakuma natsar dashi” murmushi Mami tayi tace “Ameen Mama, kin shanye magungunan ki” tabe baki tayi tace “nifa nagaji da shan magani fa Mami ki kyaleni” tashi Mami tayi dasauri tashiga uwar dakinsu gaban drawer tana dudduba magungunan Mama tace “Mama wai mesa bakishan magani, sune fa zasu dinga controlling da regulating BP dinki eh Mama dan Allah kidinga sha” naji. Sai gab da magrib sukabar gidan Mama, har atampa Mama tama Farrah kyauta dan Farrah ta gyara gidan tsaf ta gyara dakin Mama ta share harda cire duka yanan gidan dana zaure sai dariya suke itada Mama suna tambayanta ya akayi tacire yanan Xauren nan abokanen Zayn ne wai tsoronsu yake da gizogizo, babu kalan labarin tsorace tsorace Zayn dabata jiba, suna kaiwa gida sukai Magrib anayin isha’i Mama tasata tai bacci dan gobe monday zaa kaita school.💫 FARRAH 💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣4️⃣

The Wellness by Oriflame routine is designed to support your intake of protein, dietary fibre and micronutrients, in the right proportions, every day.

A = ACTIVATE Set the foundation of your routine with vitamins, minerals and omega-3 fatty acids. These are needed every day to fill the nutritional gaps in your daily diet. You find them in our Wellness Multivitamin and mineral.

B = BUILD Boost your defence system, and even build it over time, with the amazing Astaxanthin, together with bilberry extract and protein. Antioxidants are your active defense against environmental pollutants and help your body cope with a hectic lifestyle. Proteins help your body build new cells. You can find these in our Wellness Shakes.

C = CUSTOMISE We all have individual needs depending on our age, lifestyle and general wellbeing. That’s why you should top up your routine with additional nutrition to feel and look your best. This includes using products like our Wellness soups and bars.

Meanwhile lemme all introduce you to supplement da I think we be solution to all problems na jikinmu.

Dukanmu nan munsan ORIFLAME is a reputable brand da aka sansu wajen wallafa abu mai kyau yanzu sunyi Supplement mai suna WELLNESS by ORIFLAME. Kowa dakuka gani mata da maza muna bukatan some mineral, vitamins da sauransu dazai helping jikinmu da system namu, supplement dazai karama defense mechanism namu karfi to protect us from ciwake ciwake, sanan dazai taimakawa organs dinmu yin aiki da kyau.

Idan kina shan wellness zaki kyau, zai karamiki lafiya, zai taimakawa organs naki sosai, akwai so many reviews, wata tace tunda tasha wellness tafara samin ruwa gaba, wata tace skin nata yay fresh, wata tace gashinta daya karairaye yadawo, wata tace nonon ta yakara cikowa, banda haka wellness na bada kariya against cancer.

Wellness is the best supplement da ake dashi right now wanda kasashen duniya da dama sukasha kuma suke recommending ma mutane.

I have good news! Supplier wellness dinan tace namuku albishir duk wanda yasaya akwai FREE DELIVERY to duk inda kake a Nigeria. You will never regret buying wellness, zaki saya sanan kisaima maigida nshi shima. Don sayan wellness contact her by clicking on this link; wa.me/+2349133427208 *******

Da asuba Mami tashigo ta tada ita, salla tayi sanan tafito tasami Mami a falon sama suka fara karatun Alqur’ani, saida suka gama Mami takara duba wajen dinkinta yay healing sosai, ganin 6:30 yasa Mami tace “jekiyi wanka zan fito miki da kayan da zaki saka Zayn zai kaiki school yau” dan murmushi tayi sanan ahankali tace “Mami” kallonta Mami tayi tace “naam” murya chan kasa tace “Mami tsoro nakeji kada amin dariya a school kinga daga kauye nazo kuma ban iya turenci ba” tunda take maganan Mami ke kallonta muryanta dadi tafara magana kaman kada ta daina, dan murmushi Mami tayi tace “Zayn zai kaiki Best school dayake nan Abuja, and one of the characteristics of schools haka shine basama mutum dariya, basa bullying and zasu dauki lokacin su su koyarda ke da kyau, ban sanki da tsoro ba, sanan b’ajin kunya wajen neman ilimi kizama mai kwazo kibama wayanda zasu miki dariya kunya kinji, and I am here, ga Yayanki Zayn, ga Abban ki komenene baki iyaba duk zamuyi guiding naki, we are your parents, muje naciro miki kayan dazaki saka” Mami tai maganan tana kama kafadabta sukai daki, wardrobe nata Mami tabude wani pink long sleeve t-shirt Mami taciro mata na mata mai botura na glass agaba, sai wani black long skirt, da black gyale karami, ta ijiye mata akan gado, tace “jekiyi wanka kifito bari naje naduba breakfast nakuma tada Zayn, koda yake nasan Abban ku yatadashi yanda yasan zai kaiki school haka” ficewa tayi itakuma Farrah tashiga wanka, wanka tayi sanan tadaura towel tafito, manta tashafa sanan ta shirya tsaf tasaka kayan da Mami tafito mata dasu taje gaban madubi wani kalan kyau tayi bana wasaba, bude kofa da akayi yasa tajuyo Mami ne, murmushi tayi ganinta hakan yasa Mami taja kujeran gaban madubi ta zaunar da ita tace “yau zaki fara school ki kula da kanki, makarantan ku akwai both maza and mata ki zama yarinya mai natsuwa baruwanki da maza malamai ko dalibai bude idonka kiga” kwalli Mami tasaka mata, sanan tadau man baki na Vaseline tashafa mata a lips, lips nata kaman tasa mata pink jan baki, drawer ta taja, Mami tadauki wani gold ear ring na dan makale tasaka mata a kunne sanan tadauki wani simple chain na gold shima da babu pendant ajiki tasa mata awuya dan wuyanta yadinga walkiya, bracelet na LV Mami tasaka mata a hannu sanan tai murmushi tabata wani flat black slippers na saint Laurent size dinta 37 tasaka sanan Mami tace “muje” babban jakan makarantan da Mami tasaya mata jiya tadauka daga kan gado da bakin gyalen Mami tai gaba ita kuma biyeda Mami tana kallon kanta dan kayan sun mata kyau, tunda suka fara sauka daga stairs ta hango Zayn zaune afalon shima ya shirya yana sanye da riga da wando na jean da t-shirt all blue yana shan coffee a cup yana kallon kwallo a tV Dad dake sanye da jallabiya na zaune kusada shi, murmushi Dad yayi ganin Farrah yace “masha Allah yan makaranta an fito” murmushi Farrah tayi takaraso gaban Dad ahankali tace “ina kwana Dad” hannunshi yasa ahankali yashafa kanta cikeda so dakuma kauna shifa duk maison Zayn to yana sonshi barinma Farrah yace “lpy lau, ohh dama Wanan ne kitson da akaje akayi jiya kuka barmu agida” yay maganan yana kallon Mami datadan yi dariya, dan juyawa Farrah tayi tadan saci kallon Zayn daganan inda take gaban Dad ahankali tace “ina kwana Ya Zayn” wani kalan sweet smile Dad yasaki jin yanda Farrah takira Zayn dinshi Ya Zayn, Zayn din yakalla yana jiran amsanshi, sanin su Dad na kallonshi yasa batare daya kalleta ba bayabo ba fallasa yace “how you”? Ahankali tace “fine” kallonta Dad yayi yace “imaza je Mamanki tabaki breakfast kici kutafi kada ki latti” gyadama Dad kai tayi saman at tashi dasauri tai wajen Mami a dinning ita gani take kaman ba itaba da saitayi satan abinci wani zubin take samu taci. Tea tasha sosai kusan kofi biyu as usual da chips da kwai saida takoshi dam sanan ta tashi zata kwashw tai kitchen Mami tace “barshi is 8 already zomuje na yafa miki gyale kutafi” shigowa sukayi cikin falon inda Mami ta ijiye school bag dinta da gyalen, ta dauki gyalen rollung nashi Mami tamata takama mata da pin sanan tadauki jakanta Mami tazo tabayanta tana goyamata tace “saka jakan to” ahankali Alhaji ke kallon Mami, duk ta gefen ido shima Zayn ke kallonsu, tashi yayi yawuce yafita daga dakin fuuu, Farrah takalli Alhaji dayabi Zayn da kallo tace “Abba natafi” “Allah bada sa’a my Farrah” hannunta Mami takama suka fita waje har wajen motan Zayn din sukaje Mami tace “to shiga” juyowa tayi takalli Mami batasan mesaba ita kawai bataso ta tafi rungume Mami tayi sai kuka, dasauri Mami tace “da girman ki kina kuka zaki school hahahaha” Mami tadanyi dariya saikuma tadago kanta, hannu tasa tashare mata hawayen sanan ahankali tamata peck agoshi sanan tadago tace “stop crying babu abinda zai sameki I promise, je makaranta ki nuna musu ke diyar Mami kine, nasa miki ruwa da snacks ajakan ki bye bye” hannu tadaga ma Mami tace “bye Mami” bayan motan Mami tabude mata inda Zayn ke zaune yana daddanna waya abinshi tace “Zayn take care” dan juyowa yayi ya kalli Mami daidai Farrah na shiga motan yace “yes Mami” maida kofan Mami tayi tarufe sanan bodyguards biyu dake gaba daya mai tuki daya na zaune kujeran gaba sukaja motan.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull