Kenza eBookz

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) - Chapter 12

Complete book: Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy)Chapter 12 of 21FantasyBy Mamy Kabir (aunty Maamy)

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) - Chapter 12

Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 12: Gidan aikina by mamy kabir (aunty maamy) Chapter 12. Zamewa yayi shima ya kwanta yana kallon fuskarta…

3,370 words

Zamewa yayi shima ya kwanta yana kallon fuskarta yana tuna daren jiya da irin nishadin daya tsinci kansa ciki, Yarinya mai haquri ,ga nutsuwa ,kyakykyawar gaske ,mai sanyin hali ,hmm yayi ajiyar zuciya ,sannan ga dadi , Wayyo !!! ya fada yana lumshe ido dan wani irin yanayi ne ya fara bijiro masa ,bude idonsa yayi dasuka sauya kala suka koma jaaa, Yana lasar lips dinsa ,hannunsa ya dora akan qirjinta yana shafasu cikin salo yana lunshe ido tsabar taushinsu ,

Wata sassafar ajiyar zuciya khadeeja tayi ,dan ita acikin mafarki take tunanin yana taba mata su.

Qara banqaro masa take cikin barci shikuwa ganin haka ya qara matsota sosai yana shafa ta yana lumshe ido.

Saida abin yayi jisa kafin khadeeja ta fahimci ba cikin barci take baazahiri abinke faruwa,bude ido tayi da sauri tana ture kameel dan tuni ya fada duniyar sama ,

Qoqarinsa kawai ya tsinci kansa cikin irin yanayin jiya ,tureshi ta farayi cikin kuka ,

"ka bari banaso wai kasheni kakesonyine? Har yanzu gurin zafi yakemin sosai dan Allah ka matsa wayyyo ashhhhhhh!! Ta fada lokacin da bakin kameel ya sauqa a h/q yana sucking dinta cikim salo tuni ta fara nishin dadi ,aikuwa kameel baiyi wata wata ba ya qara lulawa cikin qorama , Kuka mai qarfi khadeeja ta sanya ,wayyo Allah na umma na zai kasheni wayuo mommy kizo ki daukeshi mugu kawai bana so zafi wayyo Allah .

shikuwa kameel ai tuni ya kauce hanya aiki kawai yake baji bagani,tura kayan aikinsa kawai yake yana sambatu ,wayyo khadeejana ina sonki ina qaunarki ,kece rayuwata jin dadina yana tare dake ,matata ina soni ina qaunari wayyo dadi zqn mutu khadeeja tabamin nan ,kece rayuwata i love you soo much ,

Haka yayi ta budurinsa ,har ya sami nutsuwa ajikin khadeeja sosai ,yakejin kamar an sauqe masa nauyi akansa ,yana rungume da ita tana kuka dan zafin dataji nayau bashi da maraba dana jiya ,

Nagode matata Allah yayi miki albarka Ina sonki khadeeja kema ki soni ,ki riqeni dan Allah ,karki barni kece haske arayuwata.ya fada yana sunbatar goshinta.

kukanta kawai khadeeja keyi tana turo baki ni katashi daga kusa dani ,ta fada tana tureshi ,dariya yayi ina tare dake har rai da nunfashi , Ki fadamin me kikeso yanzu?

Ka bani abinci yunwa nakeji ta fada cikin kuka ,dan yunwar takeji da gaske.

Cikin sauri ya tashi ya zura doguwar riga ya fita zuwa babban falo dagashi sai boxer da duguwar jallabiya ,

Har lokacin mommy na zaune tana waya ,kallon tabi kameel dashi cikin mamaki ,dan daganinsa basai anyi mata bayani ba tasan mai ya faru,

Zuwa yayi kusa da ita yana dan sosa kai ,mommy,abinci fa ya fada yana kallonta,

Son ai ba agama abincin rana ba yaushema aka karya yanzu Ta fada tana kallonshi, Wllh mommy yunwa mukeji duka cikina ba komai yanzu ,itama tana can yunwar takeji ,kuma baata iya tashi ba ,

Son baku karya bane ? Mommy ta tambaya ,

Mommy mun karya ,amma dayake ammm,yanayin aikin da mukayine shiyasa abincin ya zazzage ,mommy ki dafa maba wani abun mana please ya fada yana kama hannunta ,

Shikenan amma bari na fara dubo ta ko ?

No momm ki fara dafawar saiki zo ki ganta dan Allah,ya fada yana komawa dakin ,

Wanka sukayi ,yanzuma tasha kuka wajen shiga ruwan zafin dn har ga Allah khadeeja tana da dauriya ,sosai yaki mata ciwo. Zama sukayi bayan ya sanya mata doguwar riga

Saiga mommy da aisha sun shigo falon ,dauke da kayan abinci niqi niqi,

Fitowa yayi ya karbi abincin ya koma dakin yana yiwa aisha kallon walaqancin ficemin daga daki ,ya fada yana zama kusa da khadeeja ,

hararar khadeeja aisha tayi kafin ta fice ,

Son kaci abincin mana ,mommy ta fada tana miqa masa wanda aishan ta riqo ,karba yayi dan khadeeja har tayi barci ,zazzabine sosai ajikinta ,mommy ita kuma fa ?bari kawai saita tashi maci tare,

Aa son daure kaci kaji idan ta tashin saika bata da kanka ,tunda barci take ,

kallon mommyn nashi yake cikin jin dadin ta fara son khadeejansa ,ya fara Chin abincin ,

Ko loma goma baiyiba ,ya farajin wani irin barci na fizgarshi ,har baya iya ganin gabanshi sosai ,

Ganin haka yasa mommy kiran sunan shi ,kameel son!!! Amma ko daga kanshi baiyi ba ,cikin jin dadi mommy ta kira aisha dake boye afalo dan bata tafiba dama ,

Shigo maza muyi sauri kafin ya farka.

Da sauri aisha ta shigo ,suka nufi gadon da khadeeja ke kwance ,kawai saukar mari taji mai shegen zafi. Afirgice ta farka tana kuka ,idon tane ya sauqa akan su mommy, Kafin tayi wani yunquri sun janyota daga kan gadon sunyi waje da ita ,kuka take tana basu haquri amma ko sauraronta basuyi ba suka yi waje da ita........

Ina zasu kaita? wane hali kameel zai shiga idan ya farka ba khadeeja ? Amsar na ga anty mammy ,

zan fara sadaukar da pagies da members dina wadan da suke comment mai ratsamin zuciya . Ina sonku duka ,🥰🥰🥰🙏

mrs babi💘💘

Share and comment please.

More comment more typing. [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

GIDAN AIKINA🍒🍒

Na mammy kabeer (anty mammy)

ELEGANT ONLINE WRITER'S

Page. 45/46

Kuka khadeeja take tanabasu haquri,amma ko sauraronta basuyi ba, sukayi waje waje da ita,

Janta suke kamar kayan wanki tana kuka , dan Allah hajiya kuyi haquri wllh vani da lpy ,ku barni zan fita da kai, Khadeeja ta fada kuka sosai, ga ciwon dake damunta aqasanta ,ga kuma zazzzbi sannan su kumasu mommy sai janta suke aqasa,

Ta qofar kitchen suka fita da ita ,suna zuwa harabar gidan suka jefar da ita aqasa dan ko tashi bata iyayi.

Mari mommy ta wank mata cikin fushi ,shegiya karuwa, yanzu tsabar maita danace ki kiyayemin dashi kik bude masa qafa ya kwanta dake ko? Saboda ke gaki tabbatacciya,kinsaba bin maza,toh yau dan ubanki zaki bar gidannan tunda bana ubanki bane mayya ,ta fada tana buga mata rangwashi,

Cikin kuka khadeeja ta dafe kanta,tana tausayin kanta ,yanzu tsabar mugunta irin ta mommy ,itafa uwa ce ,tn da yaya ,bayan haka tasan irin qalubalen da mace ke fuskanta first nit dinta ,amma tsabar rashin tausayi take mata wanan tijarar,dame zataji?

Shegiya tsinanniya saboda ke baby ya sanya hannu ya mammareni,yu sainaci ubanki ta fada tana kaiwa khadeeja mari har biyu ,sannan ta rufeta da duka,

Ihu khadeeja keyi cikin azaba amma saboda dashewar da muryarta tayi sam ba maijita ,

Saida hajiya ta riqe aish tace barta haka ,aisha kiyi sauri ki fita da ita daga gidan ki kaita can wata anguwar ki yarda shegiya,ta fada tana figar khadeeja da ta kasa koda kwakwkwaran motsima,bare ta ceci kanta ,tasha duk bn wasa ba.

Amotar aisha suka sanyata sannan aishan ta shig motar ta fice daga gidan,

Lokacin kuma motar maryam ta sanyo kai ta dawo dga saloon,

Ganin mommynta tayi atsaye sai huci take ,qarasawa tayi gurin mommyn bayan ta rufe motar,

Mommy ina anty aisha zata naga kamar da mutum amotar kuma? Maryam ta tambaya ,

Nina aiketa kuma ita kadaice bakowa acikin motar,

Shiru maryam tayi dan ita kam tabbas ,taga mace amotar kuma ko dan kwali babu akanta,amma koma dai menene tana fatan b wani abun su mommy suke qullawa va.

Cikin gidan suka shiga itada mommy ,amma tga gaba daya kamar hankalin mommy ba akwance yake ba.

Mommy waimeke faruwane,naga kamar kina cikin damuwa ?abu kadan ki kalli sashen yaya?

Maryam kin cika tambaya wllh kije kiyi wanka ki huta bada saloon kike bne ?

Tashi maryam tayi tace Allah y kyauta mommy imma wani abun kuke qullawa Allah yana kallonku ta fada tana hawa sama,

Aisha kuwa saida tayi tafiya mai tarin yawa da takai ta kusa awa daya da khadeeja ,tadai san ba ko ina khaddeja ta sani ba bare ta dawo gida ,dan haka Can wani gurin dabamutane sosai ta faka motar dare da kamo khadeeja daketa nunfashi sama sama tayi tare da tunkudata ,ta fadi qasa tana ta nunfahi sama sama dan asmar tace ta tashi.

Harara ta zabga mata tare da shigewa motarta tayi gaba abinta,cikin. farin cikin cewar zata mallaki kameel ,tunda inya rasa khadeeja dole ya aureta ai,cikin nishadi ta nufi gidan hankali kwance,

Kameel kuwa yana kwance yana barci amma wani irin mummunan mafarki yake cikin mafarkin gabansa sai faduwa yake, Khadeeja yake gani tana ta gudu wata kura na binta da gudu tana ta miqo masa hannu amma ya kasa motsi bare ya taimaketa ,

har kurar tayi nasarar kamo ta tana qoqarin cinyeta ,

Da mugun qarfi ya kwalla kiran sunan, "khadeejaaaaaa!!! Tare da farkawa firgigit , Dafe kansa yayi dake matuqar sara masa runtse ido yayi yana juya kannashi, Kafin ahankali ya miqe ya na kallon gurin da yake ,

Barci nayi? Garin yaya ? Abinci fa nakeci, Ina mommy bata nan gurin ba ?

zaro ido yayi yana tuno mafarkin daya gama yanzun nan ,khadeejana ,ya fada yana nufar dakin da sauri,

Bata kan gadon ,gabansane yayi wani mugun faduwa saida ya dafa bango, Bayi ya nufa da sauri ya bude yana kiran sunanta ,kaf ya gama dube dubensa ,amma bata ciki,

Noooo! noooo!! Yake ta fada yana nufar kitchen gabansa na ci gaba da bugawa da qarfi ,nan ma bata nan da sauri ya nufi qofar fita dake dakin nashi zuwa garden ,nan ma bata nan ya duba ko ina ,

Noooo!!! Khadeeja please where are you?ya fada yana nungashi da sauri da sauri ,

Babban falo ya nufa da gudunsa ,mommy na zaune tana kiran wayar aisha amma batayi ficking ba ,kawai taga mutum aguje ya shigo falon,

Mommy where is she?ya fada da qarfi dan sai yanzu tunaninsa ya bashi cewar akwai wani abu dasuka kulla shiyasa yana cin abinci barci ya daukeshi,

Son ,wa kake nufi,?mommy ta tambaya cikin nuna bata gane e yake nufi ba ,

Mommm!!!! Tell me where is my wife?ya daka mata wata gigitacciyar tsawa ,jikinsa na bari,

Son ka nutsu mana ba kuna tareba ,ina ta shiga kuma ? Ta fada irin bata san meke faruwa ba ,

cikin wani irin mugun bacin rai kameel yace ,momm with due resfect ,mommy ina matata ya fada yana kallon cikin idonta wanda ba komai acikinsa sai tarin rashin gaskiya,

Son ina zan kaita ? May be ta gaji da zama ne ta tafi ,shiyasa nace maka ban yarda da itaba ,qila ta tafi yawon banzanta,

Mommmmm!!!! Ya daka mata tsawa kijinsa na wani irin rawa kamar zan mazari,

Why momm?why ina kuka kaimin ita momm she's my life momm, I loved her with all my Heart,momm she's my happiness,momm,

I swear to God ,idan wani abu ya faru da matata ,,ya fada yana nunata da dan yatsanshi ,momm, ya fada yana jin wani irin mugun bacin rai da bai taba jin irinsaba , Dan gaba daya alamu sun nuna mommy bata da gaskiya,

Aisha ce ta shigo cikin farin ciki mommy komai ya kammala mun yarda kwallom mangoro mun huta da quda. Wllh mommy bakiga gurin dana kait....... Maganarta ce ta tsaya nan sakamakon arba datayi da kameel agabanta yana huci ,

Ina kika kaita ,ya fada cikin sarqewar nunfashi,

Jikin aishane ya fara karkarwa cikin tsoro take ja baya ,ni ....nii waa...aw kkake nu... Nnnufi,ta fada cikin rawar murya ,

Wani ihun baqin ciki kameel yayi ya damqo wuyan aisha ya wanka mata mari har guda hudu ajere, Ina matata ? Ya fada cikin muryar da saida falon ya amsa,

Wayyo Allah na momy zoki kwaceni zai kasheni wayyo haqorana ,aisha ta fada,tana kuka , Duka kameel ya rufeta dashi kamar ya sami qaton gardi ta ko ina dukanta yake yana ihu ina matata ?ina kika kaita ,? Saina kasheki,shegiya karuwa yar asara,mai zaman jiran namiji, Ina matata , Ya qara fada yana haureta da qafa ,

Wayyo Allah na na shiga uku ,zai kasheni mommy ki taiamakeni zan mutu ,aisha ta fada tana miqawa mommy hannu. Amma gaba daya mommy yau ta tsorata da dan nata gani taje kamar ya haukace, Kameel ka rabu da ita zaka kashetane,mommy ta fada adan tsorace,

Wani juyi da kameel yayi ya tunkaro mommy saida gabanta ya fadi, gani take kamar itama dukan nata zaiyi ,dan ja baya tayi ,son ni mahaifiyarka ce ka tsaya kaji mezance maka ,

Ina kuka kaimin mata ya fada idonsa jajawur kamar wuta ,

Shiru mommy tayi batace komai ba , Gurin aisha ya koma kamar mahaukaci yana dukanta ko motsi ta kasayi sai nishi yake ,nema yake ya kasheta ,dan duka yake mata bana wasa ba yana kuka yana dukanta ina matata ?ina matata?

Waya mommy ta dauka cikin tsoron kar yayi kisan kai ta kira abba yazo gida yanzu ba lpy,yace gashinan ma aharabar gidan ,

Maryam na gefe tana kuka ,dama tasan akwai abinda su mommy suke gullawa ,ashe dama dauke khadeeja sukayi? Allah sarki baiwar Allah ko ina suka kaita oho,

Da sauri abba ya shigo falon ganin abinda kameel ke yi yana qoqarin kisan kai ,

Kameel !!!abba ya daka masa tsawa amma ko jinsa baiyi ba ,qarasawa abba yayi ya wanka masa mari har biyu ,

Cikin wani irin kuka kameel ya rungume abba , Abba sun dauke min mata ,sun dauketa bansan inda suka kaimin itaba ,abba mutuwa zanyi idan bata tare dani ,ya fada yana kuka sosai.

Toh mata kuma ?yaushe kayi aure kameel, abba ya tambaya ,

kamo hannunsa kameel yayi yace"abba matata khadeeja yar aikin gidan nan ada itace suka daukemin ita yau dinnan abba la taimakeni abba,ya fada yana kuka wiwi,

Zaunar dashi abba yayi akan kujera ya dauko ruwa mai sanyi ya bashi,karba yayi ya shanye ko zuciyarsa zata sami salama .

Kayi min bayanin abinda ke faruwa kameel ,nan ya zayyanewa abba komai game da batun auren nashi da khadeeja har yau ,

cIkin bacin rai abba ke kallon mommy ,yace kin cuceni kin batamin gida kin rabani da yarana ,yanzu har wanann abubuwan suka faru amma bani da masaniya ,kin kyauta ,zamh hadu ,ya fada dan yau kam abba ransa ya baci.

Ina kuka kaimasa mata,ya fadayana kallon mommy ,

Aljahi wai ina zamu kaita ne ya kake son doramin laifi ne ,ka dubafa yadda yayiwa yar nana jina jina ,ta fada tana dago aisha ta bakinta ke zubar da jini ga hannu a sanqare da alama ya karya mata hannu,

Maryam ce ta qaraso kusa da abbansu tace ,cikin kuka ,wllh abba sune suka dauketa naga aisha ta fita da ita,

Kafin su ankara sai ganin aisha sukayi ahannu kameel ya shaqe mata wuya ,ina kika kaita,ya fada cikin nunfashi mai ciwo ,

Da gyar ta bhde baki ta fada masa inda ta kai ta ta yar ,cillata yayi can gefe ta fadi ,ya fice da sauri abba ma binsa yayi dan haega Allah yana son yarinyar har cikin ransa.

Kai tsaye asibiti mommy ta nufa da aisha ,emergency suka kaita dan sunyi tunaninma hatsari tayi,

Kameel kuwa ba irin nemada cigiyar da basuyi a anguwar ba amma basu sami koda wanda yace yaga khadeeja ba .

Kuka sosai kameel yake ,abba na rarrashinsa ,kai tsaye police station suka je sukakai report.

Khadeeja kuwa lokacin da aisha ta barta cikin wanan halin ,Allah ya kawo wata mota da alama, ba a anguwar suke ba Allah ne ya kawosu ,har sun gota matar da ke cikin motar tace wa drivern kai tsaya kamar mutum nake gani anan ko?

Aikuwa mutumne agurin hajiya kuma da alama macece,maza daukota mu wuce asibiti da alama tana buqatar taimako ,

Haka suka dauketa zuwa asibitin matar dan likitace ,kuma lokacinma asibitin zata ta shigo anguwar dan yin gaisuwa.

Suna zuwa tayi mata duk abinda ya dace har numfashinta ya daidaita ta daura mata ruwa dan jikinta ba qarfi ,ga zazzabi ajikinta ,barci khadeeja keyi ,ga ruwa na shiga jikinta.

Dagewa kameel yayi saiya je garinsu khadeeja ko tana can ,da gayr abba ya hanashi zuwa akan ya bari sai washegari dan yanzu dare yayi ,

Kuka sosai kameel keyi ,abba ian sonta bana son na rasata abba,

Kayi haquri kameel zata dawo gareka kaji,ya fada yana rarrashinsa,

Dakinsa ya kaishi ya ce yayi alwala su tafi masallaci,akaran farko kenan arayuwr kameel daya je masallaci akayi salla dashi basu dawoba sai da sukayi sallar ishsha ,,

Koda suka dawo ba yadda abba baiyi ba akan yaci abinci amma sam yaqi ,sai kira yake abba matata ina sonta ,dan Allah abba kanemomin ita,

Sosai abba ke tausayin dan nashi dan yasan ba qaramin abu bane zaisa kameel kuka haka.

ka kwantar da hankalinka kameel in sha Allah gobe zamu je har garin nasu muga ko Allah yasa tahe can din ,

Ya fada yana rarrashin kameel ,kwanciya yayi kamar mai barci , Ganin kamar yayi barcine yasa abba fita bayan ya lulluba masa bargo.

Tashi kameel yayi yaje cikin kayan kahadeeja yana shinshinasu yana rungumewa ajikinsa ,wani zani ya dauko yana rungumeshi ajikinsa.

Ina kika shiga matata? kina ina please ki dawo gareni bazan iya rayuwa nake ba ,kece rayuwata .

Wani hotone ya fado daga cikin zani daya rungume,dauka yayi yana dubawa ,cikin tsantsar mamaki ya qurawa hoton ido ,tabbas ya taba ganin hoton nan agurin abbansa,

Menene kuma ya kawo hoton nan ? Cikin kayan khadeeja ?

Daukar hoton yayi da sauri ya nufi dakin abba yana kwala masakira ,abba ! Abba!!!

fitowar abba kenan daga bayi yana sanye da jlabiya ajikinsa ,yaji kiran kameel .

Tahowa yayi suka hadu abakin qofa ,lpy kameel kake ta kirana haka?

Miqa masa hoton kameel yayi abba kagani wannan hoton nagani akayan khadeeja ,kuma naga kamr kana da irinsa ,duba abba ,ya fada yaba bashi hoton ,

Jikin abbane ya dauki rawa yana kallon hoton maryam ,

Innalillahi kameel a ina ka samo hoton nan ,abba ya tambaya cikin rudani yana duba inda ya ajiye nashi hoton ,aikuwasaiga hotuna sun zama biyu.

Abba wanan. Itace mahaifiyar khadeeja matata ,dan kullum saita kalli hoton tayi mata addua.kameel ya fada ,

Zama abba yayi ya sanya kuka yanzu kenan khadeeja yar qanwarsa ce ?yarsace ashe agidan nan tsawon lokaci baisani ba ,

Shin wai menene ya hanashi zuwa mahifarsa tsawon wannan lokacin meke damun rayuwarsa ?gaskiya yayi kyskure mai tarin yawa dole ya gyara .

Abba menene kake kuka kuma kameel ya fada yana xama agaban abban .

Kameel wannan ta hoton da kake gani itace qanwata daya dana ke da ita aduniya ,maryam .

Dammmmm,.gaban kameel ya buga da qarfi har saida ya dafe qirjinsa.....toh fa

Masu karatu mai zai faru bayan kameel ya gane khadeeja qanwarsace ,

Muhadu next page .

Taku anty mammy🙏

mrs babi💘💘

Share and comment plesae . More commen more typing. [12/7, 10:31 AM] Saratu Kabir: GIDAN AIKINA🍒🍒

Na mammy kabeer (anty mammy)

ELEGANT ONLINE WRITER'S

Page. 47. /48

Gammmmm!!! Gaban kameel ya fadi, har saida ya dafe qirjinsa.

Kallon abba yayi cikin mamaki yace"Abba wai kana nufin Khadeeja yar qanwar kace?"

Ya qarasa maganar cikin sigar tambaya.

Cikin zubar da kwallah ,Abba yace"tabbas idan har agurinta kaga wannan hoton, to ba makawa yarinyar maryam ce".

Yadanyi shru yana zubar da kwallah, "Allah sarki qanwata ko wane halin ta shiga bayan barina gida?"

"Kameel na aikata babban kuskure arayuwata, bansan me ya hanani zuwa gurin dangina ba ? Kullum suna raina ,amma danayi yunqurin zuwa garesu ,sai naji zuciyata tana qin hakan.

Cikin damuwa Abba ke wannan maganar ,kana gani kasan abin na damunsa.

Kamo hannunsa Kameel yayi,cikin damuwa shima yake magana ."Abba kayi kuskure kwarai da gaske ,meyasa ka guji familynka ? Komu bamu sansu ba ,yar qanwarka ta zauna tsawon lokavi akusa dakai ,amma bakasani ba .

Abba yarinyar nan. Ta shiga quncin rayuwa kala kala agidan nan, ba irin bacin ran da bamu sata ba ,Abba ka duba ka ga abinda su mommy sukayi mata ? Munrasa ina take ba wanda ya san duniyar da take ayanzu." Ya dan tsagaita yana ajiyar zuciya ,

Abba ya zama dole muje nemanta ako ina take ,domin can inda taken ma ba jin dadinsu taje ba ,ya qarasa cikin damuwa da nadamar abubuwan da yayi ta yiwa Khadeejan abaya.

"Allah sarki maryam ashe kin rasu ? Bazan sake sanyaki cikin idanuna ba ?na kasa riqe amanar da iyayenmu suka bani akanki, Allah ya jiqanki ya gafarta miki."

Readers Also Read