Hanifa compete - Chapter 1
Hanifa compete Chapter 1: Hanifa compete Chapter 1. [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/28, 9:03 AM] πHajara mamiiπ: πππππππ π *HANIFA 1*πβ¦
4,456 words
[10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/28, 9:03 AM] πHajara mamiiπ: πππππππ π *HANIFA 1*π πππππππ BISMILLAHIR LAHAMANIR RAHIM NASAN WASU ZASUCE BAN GAMA *MAI SONA*BA AMMA NA FARA WANI DAN ALLAH AIMUN UZURI NASAMI MATSALA DA WANCANNE AMMA INA SOLVING MATSALAN ZAN CI GABA INSHA ALLAH.
BISMILLA.
hall din a cike yake da mutane yayin da amarya da ango ke gun zaman su suna ta hange da gani dai akwai wanda suke jira.waka aka Sa agun sa Tashi take yayin da wasu keta surutu, can naga wasu Na magana Na Dan matsa kusa dasu,.kaii gaskiya wadannan Babbar kawar amarya da angonnan suna da matsala har amarya da ango su riga ku zuwa gaskiya da sake, yanzu fa su kadai ake jira,.wata bakar mota ce ta danno kai,.itta ma motar kamar bazata taka kasa ba, parking akai saida aka dauki Kusan 15m sannan aka bude yayinda kallo ya koma kan motar.wani bakin cover ne ya danno kaii sannan shima ya danno kaii, wowwww innalillahi,wannan inajin daga India yake fari tas ga gashin kanshi kamar na india yasha gyara, taku yake kamar bazai taka ba,wata kujera kusa da ango yaje ya zauna yanawa angon magana da gani afuwa yake nema, .
Wata farar motace mai bakin glass ta danno kai,cikin sauri tayi parking,jjakar ta ce ta fara sallama sai yan yatsunta dayasa lalle, sannna ta danno kaii, subhanalla dole kija aji Yan mata, itta Ma fara ce tasa Jar atamfa da daurinta mai fanka da mayanfinta baki, wayar ta ce ta fara ringing, dauka tayi, tana tafiya tana amsa wayar sai ta kara kyau daga mata har maza kallanta suke,amarya Na gani ta hade raii, kama kunnenta tayi Tana murnushi nan nagane muku dimple dinta duk biyun suka lotsa, murmushi amaryar tayi dan ko kuma masu karatu tai muku wannan murmushi sole ku dara. Xama tayi nan aka Fara;kawar amarya tazu tayi bayani nan ma abokin ango,. Nan amarya da ango suka fita fili suna rawa, hisbullah ne ya tashi lokacin hanifa ma ta tashi da niyar zuwa yiwa amarya da ango kari tana tafiya tana duba jakarta, sai ji tayi taci karo da mutun, saurin ja da baya tayi, cikin fushi yake magana ke baki ganine hankalin ki a sama yake ne? Abun ya bata mata rai abincin kusa da itta ta dauka ta juye mai tunda kai a kasa,,cikin fushi ya dauke ta da mari, aikuwa itta ma ta dauke shi da nata marin,. By πnatty girl π [7/28, 9:24 AM] πHajara mamiiπ: πππππππ π *HANIFA 2*π πππππππ Zaro ido yayi tare da rike kuncin shi abunda ko maman shi bata taba mai ba kenan,.nan fada ya fara da kyar aka raba su, cikin fushi duk su suka nufi motar su, hanifa ta ba motar iska, shima yaba tashi iska, wani tangamemen gida naga tayi parking tana horn cikin bacin raii Mai gadi yai saurin budewa, tana shiga naga motar hisbullah a bayanta ashe biyo ta yayi yaga gidan Data shiga juyawa yayi ya nufu nasu gidan,tana shiga ta mommy a Palo,.wani banzan kallo mommy ta watsa mata dama tasan da hakan dakinta tashiga, tana zuwa ta wuce toilet tayi wanka ta canza kaya, ta zauna akan gado tana huci,. Daddy taji yana kiranta hanifa!hanifa! Da sauri ta fito tana fadin ganinan dad har kasa ta durkusa dad sannu da dawowa,kin kyauta wato shine kika fita baki fadawa mom dinki ba kina mata rashin kunya dan ba itta ta haifekiba ko? Shiru tayi tana tunanin itta dai tasan ta fawa Mom amma shine zatai mata sharri duk da dama batun yau take mata sharriba, Ba magana nake miki Ba? Wlh dad na fada mata, aikuwa mom ta fashe da kuka ka gani ko alhaji nasan yarinyar nan ta rainani tana nufin sharri nai mata,hanifa wai ME yake damunki ne kullon sai kinsa mom dinki kuka jin dadin hakan kike ne wlh duk kin canza lokacin mahaifiyar ki marigayiya Zainab tana nan ba haka kike ba kodan kinga itta sa,adatun ba ittq ta haife ki ba,.kayi hakuri dad mom kiyi hakuri insha Allahu hakan bazata sake faruwa ba, tashi kije Allah yai miki albarka, Tom dad Na gode, itta dai mom bata ce komai ba,.
Shikuwa hisbullah yana shiga gida ya rasa ME kemai dadi, UMMI ce ta fito daga daki, aa yaron ummi ways taba ka?ba komai ummi, ban gane ba komai ba wannan kayan yanaga haka, mom abinci ne ya zube mun a kayan, OK sai kaje ka canza ka dinner dinka can a dining, Tom kawai yacr ya wuce daki, yayi wanka ya canza ya zauna saman gado sai hawaye wai yau shi aka mara a bainar jama,a kuma wai mace dole ya dauki mataki,. Mom ce ta turu kofa wai son haryanzu baka....... Shiru tayi ganin hawaye akan kuncinshi, subhannal son maike faruwa,. No mom karki damu Na Tina dad ne, shiru tayi amma da alama bata yarda ba, OK tashi kaje kaci bince tare suka fiata tayi saving din shi, haka yau yaci abinci ba annuri a fuskar shi duk da dama hakan yake. By πnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/28, 1:16 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ π *HANIFA3* π πππππππ *HISBULLAH ABDULSALAM*shine aini hin sunan shi shikadaine a gun iyayen shi,hisbullah sunsha wahalar rayuwa kullun mahaifinshi yana fadi tashi ganin yasa yaron nashi tilo a makaranta kasancewar shidinma Mai kokari ne yasa yawanci scholarship ake biya mishi haka ya tasu da ilimin shi mahaifiyar Ma Hajiya Hajara ta dai dai kokarinta tana yin dinki dun ta taimakwa kansu haka har hisbullah ya taso,gownment take dauki nauyin karatun shi a india inda yaje ya karanci business har Allah Ya ya kammala ya zama babba a Nigeria wajen kasuwan ci koma wanne iri ne, bayan ya dawone ya sami mummunan labari cewa mahaifinshi ya rasu amma gudin karya tada hankalin shi yasa akaki fada masa haka yai kuka harya gode Allah lokacin daya dace ya taimaki mahaifin yadadar dashi dadin duniya Amman lokacin ya barshi,hisbullah miskiline Na karshe yana da company dinshi hisbu,abdull company yanaji da mahaifiyar shi yanzu yana da shekara 30kenan amma baida ko budurwa shi matan ma basa gabanshi,. A company kuwa har gulmarshi ake wai bai tabaa dariya ba,.wannan kenan.
*Sadiya Umar sulaiman (hanifa)* shine ainihin sunanta yarinya Yar gata maiji da kanta Yar boko tun daga sama har kasa, hanifa Nada shekara 25 ,itta kadai Allah yaba iyayen ta,ta kammala karatunta a nan university of jos Inda takaranci business, Tana level 3ne Allah yayiwa mahaifiyarta rasuwa wata Zainab, hanifa tasha kuka bayan rasuwar babarta mahaifinta ya kara aure,dan ta sami mai dauke mata kewa amma saimai tinda sa, asadutu ta shigo gidan taga yadda mahaifinta yake ji da itta kuma bashi da kowa sai itta tadauki karan tsana ta daura mata wanda mahaifinta baimasan da hakan ba,.Tana da kawa khadija san shaku sosai, hakan yasa ran biki ta zma babbar kawa wanda angoma shine hisbu shine babban aboki,. Wannan kenan Byπnatty girl π [7/28, 7:35 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ π *HANIFA 4*π πππππππ
Hanifa ce zaune a Palo, Tana break,dad ne ya fito zaije office, ina kwana dad, ina kwana mom? Lafiya qlau mai Sadiya kin tashi lafiya? Lafiya qlau dad.mom kam bama ta isheta kallo ba, gaskiya alhaji bai kamata ace yarinyar nan tayi karatun harta kammala amma ace taki tayi aure gaskiya da sake imma tana tuna baya ne aikomai ya wuce ko? Gaskiya ne wannan yaci ace yanzu tana da aure, ke hanifa kina da wanda kike so ne? Aa dad amma zan duba, Dan Allah dad kabarni inyi aiki mana, Mon ce tai saurin dauka,;haba ke kuwa hanifa duk kudin mahaifinki amma kice zaki wani aiki gaskiya ai sai zage mu, mom nifa bawai dan kudi zanyi ba kawai dan kar inyi karatun a banza ne,;dad ne yai magana To shikenan hanifan daddy ba komai zan duba Na gani. Yauwa daddy na gode karki damu indai hakan zai saki farin ciki, mutmushi tai yayinda mom ta kulu dole ma tayi wani abun,.
Hisbullah ne yai shirin office,mom ina kwana? Lafiya qlau son katashi lafiya, lafiya qlau, tied dinshi ta fara gyara mai waini son yaushe zakai mun shurukane kaga su wannan gyaran tied din duk itta ya kamata tadinga ma kafa isa aure,. Plz mom kidaina mun zancen aure zan duba Na gani zaki sami suruka ba dadewa ba, murmushi muje kaci breakfast dinka daining suka nufa yanaci yakama hanya da Body guard dinshi sai office, office din ya hadu ko ina da ma aikata, wani bangare naga ya shiga wasu mutane da basu fi su goma ba suna ganin shi kusa Mike suna daukar gaisuwa, wani table Na gani da ba kuwa akai nan ya zauna suma suka Zauna, yadda Na lura da office din wannan gun nashine indai yana bukatar zama anan din daga wadannan na fun sai shi kafin ka sami ganawa dashi saika gana dasu tukun. Wata Na gani take nufu inda yake tana sanye da English wear duk Sun kama jikinta. Byπnatty girl π [7/28, 7:46 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ π*HANIFA 5*π πππππππ Good morning sir hisbu, morning farida yau kuma su waye kesan hada hnnu damu? Kujera taja ta zauna, mun sami sako daga company mascon Na garin abuja suna san hada hannu damu sannan kuma mun sami mutane da yawa da suke neman aiki anan company nin list din yana gurin, Aliyu,.zaki iya kira mun aliyu juyawa tayi ta daga mai hannu cikin taku yazu shima ya zauna, aliyu suwa dawa ke neman aiki a company nan ya fara lissafomai nadauka zanji sunan hanifa amma babu, OK zaka iya musu interview Ai saika tantance wadan suka dace, OK sir, haka yau aikin nasu ya kasance.
Hanifa kuwa komawa tayi tana cin abincinta, mom tazu wucewa tana harararta kewai aiki ko To wlh muddin ina nunfashi bazaki yi wani aiki Ba ke infada miki ma kin kusa barin gidan nan,;murmushi tai mom ai bazan sami aiki ba sai Allah yayi kuma indai yayin komai shige da ficen mutun tofa ba yadda ya Iya sannan kuma barin gidan shima sai Allah yayi, ni wai mom baki jin kunya abun da kikemun a gidannan banfa taba fadawa dad ba, oho ni kike fadawa haka kinyi dai dai dan bani na haifeki ba ko zaki san dani kikai zancen tana kaiwa nan ta wuce, mutun sai bakin ciki sannan sai kayi magana yace Dan bashi ya haifekaba, mtsww, kuma sharrine zaki mun inda sabo aina saba, By πnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: πππππππ *πHAIFA 6*π πππππππ Hisbullah ne a office shida aliyu,sir yaushe zaai wa mutanen interview dinne? Well ina tunanin ayi gobe kasan muna da bukatar maai kata sosai, haka ne sir, yauwa sir waikai baka dan irin murnushinnan ne, what ah sorry sir, tab wannan zanga matar shi, kace me aa bakomai sir cewa nayi zan wuce, OK da kyau,.
Hanifa ce ke kallo a palo, wayarta ta hau ringing dauka tayi, hello khadija ya gida,?alhamdulillah kinsan, zaai tarun yan mate dinmu Na uni wai zaa hada kudi a kallah ana san hada million 10 dai dai lokacin mom da dad suka fito, million goma to Allah Ya bamu, sai anjima, haka sukai sallama, hanifan dad waya kike eh dad wai wani kudi ake San mu hada, OH Allah sarki nina fita a dawo lafiya dad, ficewa yayi, mom dai ta kai bango wayar tace ta hau ringing, barin gurin tayi, hello Ladidi wai har yanzu baki wa bokan magana bane,?aa munyi magana yace anjima muje, Tom shikenan zanzu Anjima din kashe wayar tayi,
Hisbullah ne da wasu bodyguard din shi ,inaso zan saku wani aiki ne wata takadda ya mika musu kunga wannan adress din sannan ya mika musu hotan hanifa wannan adress din gidan su yarinyar nan ne ina so ku kamo min itta a cikin wannan satin IN ya wuce haka abakin aikun ku, your wish is our commend sir, wucewa yayi, (topa wannan hanifan zata ga duniya ) Kuyi sorry yau bazaku jini sosai ba gaskiya Byπnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: πππππππ *πHANIFA 7*π πππππππ Sa,adatu ce a gaban boka, dariya ya kece dashi yawani saki ihu, mene bukatar ki? Dama boka so nake asan yadda zaai yarinyar nan tabar gidannan kuma inso mahaifinta ne zai kureta da kanshi yadda abun zai bata mata rai sosai,hannu ya daga sama sai wani Abu a hannun shi, gari ne fari tas ungu wannan ki zuba mai a abinci inya ci, zai fita hauyacinshi nadan wani lokaci zakiga yana fushi ke kuma sai kisan yadda zakiyi kimata sharri, wannan fushin a kanta zai sauke zakiga korar dazai mata, karbar maganin tayi sannan suka Bar gurin,.
Son ya gurin aikin naku? Lafiya qlau mom,son inaji fa ajiki na na kusa samun surika, uhmm lallai mom kindauki abun da zafi, ni bari in wuce daki,.
*washe gari* Dad ne da mom ke magana a daki, sa,adatu wannan kudin da kike gani Na gun aikin mu ne da muka hada zamu bude company,yanzu ya kike ganin inkai bank ko kuma In ajjiye anan, uhmm gaskiya alhaji ina ganin ka kaishi banki kawai, Tom yadda kika ce,to Alhaji muje kaci abinci, dining suka nufa, inda ta wuce kitchen dan dauko mai abinci, wannan maganin ta zuba a ciki sannan ta bi ta kofar baya ta shiga dakin shi ta dauki jakar direct dakin hanifa ta shiga, tayi saa kuwa tana toilet,can karkashin gadon ta cusa jakar, sannan ta gyara gadon dai dai lokacin hanifa ta fito tsaye tayi tana kallan ikon Allah, mom lafiya? Eh dama zuwa nayi naga ko kin tashi, kuma sai naga kina toilet shine naga kayan ki a kasa nadauka Na mayar miki, shiru tayi tana tunani π€,OK mom ganinan fitowa, fita tayi ta koma inda alhaji yake, ta kaimai abincin, lokacin hanifa ta fito ta nufi dakin dad, alhaji ga hanifa can zata gaida ka nasan ta dauka kana daki ne,. Eh barta zata fito ma ai, hanifa kuwa Na bugawa taji shiru ta dawo dining, good morning dad, morning my daughter kin tashi lafiya, lafiya qlau, daughter yau haka haka neke jina kimun addua kinji, tom dad karka damu, abinci yaci yana gamawa ya nufi daki Dan daukar kudi, kudi yace dauke ni a hankali. Byπnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/30, 11:24 AM] πHajara mamiiπ: πππππππ *πHANIFA 8*π πππππππ
Cikin daga murya yake kwadawa sa,adatu kira kamar gaske kuwa ta nufi dakin, alhaji lafiya kake kirana haka kamar makaho,;wai ina kudinnan dana ajjiye anan ne nazu dauka nake tunanin ko kin dauka kin ajjiye a wani gurin,, aaa alhaji anan fa ka ajjiye kudin muka fita tare amma bari induba cikin drower bincike ta hau yi hankalinta a tashe kamar gaske kuwaq, gaskiya alhaji ban gani ba amma kuma waya shigo dakinnnan bayan mun finta, shiru yayi gaskiya ba wanda ya shigo, saidai hanifa itta kumama bata san zancen kudin ba, to Alhaji ka sani ko ta ajjiye awani gurin,to kirata mujin, cikin daga murya mom ta kira ta, mom gani, mun ajjiye kudi annan amma bamu ganshi ba shine muke tambayar ku kin gani, eh gaskiya dazu ma dana zo banshigo bamaa Na kuma tunda Na buga kofar naji ta ba mutane,. Hankalin alhaji inyai dubu ya tashi duk dadai ma zai Iya biyan kudin, to alhaji asa masu aiki su bincika gidan mana ,yadda kika ce, haka ta kira yan aiki mata da maza hak hau bincike, mom na gani da wata yar aiki ta bata kudi kan cewa zata ga kudin a karkashin gadon hanifa sai ta gadawa Alhajin, su kuma suka koma Palo sukai jigun jigun itta dai hanifa gabanta ne kawai ke faduwa nan ta tuna sanda mom ta shiga dakinta, bude baki tayi zatai magana sukaji wata Na fadin sir gawani kudi a dakin auta hanifa kuma sak jakar daka kwatan tamana,. (innalillahi) Byπnatty girl π [7/30, 11:39 AM] πHajara mamiiπ: πππππππ *π HANIFA 9*π πππππππ Da sauri ya tashi ya nufi dakin hakama mom itta kuwa hanifa mutuwar tsaye tai itta dai tasan ba kudi a dakinta, Dad ne ya katse mata tunani ta hanyar kwada mata kira, cikin rawar jiki ta shiga dakin, kudin ta gani a kan gadon ta zaru ido, cikin fushi yake fadin hanifa waya baki wannan kudin yaushe kika shiga dakina har kika dauko kudinnan, ?wlh dad banai nadauka ba π,dauketa da mari yayi To sharri zaai miki, ohh Na gane wato zakije gurin yan mate dinku kikai musu kudin ko kega yar masu dashi ko, wlh tallahi dad bani na dauka ba, to waye ya dauko ya kawo dakin ki? Ko sharri zamuyi miki, mom ce tai saurin magana, Alhaji kayi hakuri mana tinda anga kudin, cikin daga murya yace what in zauna da barauniya a Gida Na kuma yata, AI impossible,to yanzu alhaji yazakai mata, abu daya zam mata ta Bar mun gida, haba alhaji yarka ce fa, sa,adatu karki shiga tsakanina da Yar ta wannan shine hukuncinta, hanifa Na kuka ta ke fadin dad dan Allah ka saurare ni, banasan jin komai Sadiya ki tatttara kayanki ki bar gidannan, amma dad, π hanifa kika sake magana zan tsine miki, zaru ido tayi shikuwa ficewa yayi, haka ma mom, tasha kuka ranar haka ta dauki abun da take bukata ko kayanta ma bata dauka ba Iya takaddunya ta dauka tasa a jaka sanda ta fito ma baya gidan, sai mom dake ta murna a Palo, dakin dad ta shiga ta ajjiye mai letter sannan ta kmaa hanya ta fito,
Tadanyi tafiya kafin wata mota tayi parking kusa da itta wasu mutane suka fito, sauri ta kara aikuwa suka bita lkasancewa ba mutane a unguwar sosai, wani handkerchief suka shaka mata aikuwa nan ta suma Suka sata a mota sai wani gida dake can karshen gari By πnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: πππππππ *πHANIFA 10*π πππππππ
Suna zuwa gidan suka nufi ciki da itta kamar gawa, wani daki suka kaita,sannan suka fito daya daga cikin su ne ya kira hisbullah, hello sir mum samo wannan yarinyar fa, OK ta farfadu NE? Aa sir, OK inta tashi ku saka shaka mata dan bazan sami damar zuwa yauba sai gobe, OK sir, kashe wayar yayi.
A bangareen dad din hanifa ji yake zuviyar shi Na kuna kasa sukuni yayi, yadawo gida,letter Ya gani,ya dauka yana gani daga auta hanifa yayi tsaki zaiyi wulli da itta sai kuma ya ajjiye tare dayin tsaki, sannan yasha maganin bacci, wannan kenan.
A bangaren hisbullah kuwa yana office, tare da jin dadin an kawo masa wadda inya tuna kullun take sashi bacin rai saiyai Mata rashin mutun cin dabata taba ganiba a rayuwa,.
Wajajen karfe shida hanifa ta farka daga baccin da take, da salati ta farka nan abun da yafaru ya dawo mata, hawaye ta fara, ta Tashi ta nufi bakin kofa, bugawa take kasancewar jin kofar a rufe, kuka ta fara sosai tare da fadin ku bude mun kofa, wai ba kuwa ne, data gaji ta zauna a jikin bango tana kuka mai tsuma zuciya, kofar aka turu,a razane ta tashi ganin karti Sun shigo, ja da bayaa tayi aikuwa basu wata wata ba suka sake shaka mata handkerchief dinnan sai bacci (nidai nace to hanifa saida wani lokacin kuma ). By πnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/31, 3:06 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ *πHANIFA 13*π πππππππ
Zaro ido yayi,zai sake magana ta rigashi sannan kuma, sallolin da ake bina Na jiya a kanka, kai zaka dauki alhaki, sannan kuma tabani da maza sukai wannan ma a kanta ban yafe ba tana kaiwa nan ta wuce, abin ya bashi mamaki Lallai yarinyar bata da kunya, fita yayi abunshi ya nufi office,.
Aban garen Dady hanifa kuwa bayan ya tashi, duk jin kanshi yake yana mai nauyi, wanka yayi ya nufi dining, abinci aka zubamai amma yaki ci sai hange yake, wai alhaji me kake hange ne? Eh yau banga hanifa bane, hanifa kuma alhaji ka manta da ka kure ta a gidannan, shiru yayi sannna ya tashi ya fita baima ci abincin ba,. Shiru tayi tana tunanin abun yi wai ashe alhaji bazai manta da wannan yarinyar bane tsaki taja tare da daukar wayar ta kira ladidi, hello ladidi, wai ni ina tunanin nasa alhaji ya kori yarinyar nan shikenn komai ya wuce amma sam ba haka bane, yauma yaki yin break, eh to Maye na damuwa aikawai hanya daya zaki bi kisami wasu wanda zaki sa duk inda take kawai su kashe ta inyaso sai kisa su kawo gawar ta kinga ai dole ya hakura da itta shiru tayi, anya Ladidi nasa ayi kisa da lahira fa, to ai shikenan nidai shawarra dazan baki kenan sai anjima.
Itta kuwa bayan ta fito daga toilet tayi wanka tayi shirin ta sannan ta sauko ,kitchen ta nufa, da akwai komai, indomie ta dafa ta fito palo ta kunna kallo sannan taci abincinta, bayan ta gama, ta dubi gidan babu wani datti, bincike ta hauyi taja nan taja can duk itta kadai babu komai sai kayan gun aikinshi da file din yan company dinshi, dubawa take yi, tayabi wancan ta kushe wannan, sannan ta tshi tana bude dakona, dakinshi ta bude da gani ana ammafani dashi amma ba kullun ba dakin ya hadu Iya haduwa, kullewa tayi ta zo bakin kofa daniyar fita waje amma daji kofar a rufe, tsaki taja saika ce wata wacce take prison,.
A bangaren hisbullah kuwa bayan yaje office sunyi komai ,yake sanar wa da yan office mutun goman nan kan cewa zasuyi meeting a gidanshi dake zinariya, abun dayasa bazasuyi a office ba ksancewar gobe weekend, haka haka suka kare da office yau, .
Hisbullah neda mom dinshi a Palo, son inaso zanje gurin uncle dinka akwai maganar da zamu tattauna dashi kuma zan dade zan kai kamar 1month acan shine zan snaar maka inafata ba matsala, eh Mom Allah ya dawo dake lafiya ki gaidasu dama nima zan kuma zama a gidana Na xinariya kinsan yafi kusa daa office ,OK gobe zan tafi you should take care of yourself son, karki damu Mom insha allahu, mom bari inje gidan zanga yadda yake ,OK a dawo lafiya, By πnatty girl π [7/31, 3:22 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ *πHANIFA 14π* πππππππ Gidan ya nufa direct da uban kaji sunfi 50;parking yayi ya wuce ciki, a palo ya tadda ta ta zubawa TV ido amma hankalinta bama akai yake ba, tsaki yaja tare da kashe TV ya dauka zata dawo hankaljn ta amma yaga shiru, hawayene suka fara zubuwa daga idonta, to ya furta, kitchen ya nufa komai a gyara, haka ma palo, dawowa yayi, gyaran murya yayi amma shiru, kusa da kujerar yaje ya bubbaga a razane ta dawo daga haiya cinta, Tana share hawaye, tashi tayi zata tafi, inaso zanyi maganane dake, dawowa tayi ta zauna, kinsan wani Abu wannan tunane tanunen bashi zaisa IN mayar dake gida ba wannan punishment dinne dole kiyi ba yadda kika Iya, dan karamin tsaki taja da abun dake damunta ba gara wannan ba,. Sannan kuma inaso IN fada miki gobe zanyi baki Yan office dinmu saboda haka dole ki musu girki sannan ki gyara gida sannan bana bukatar ganin Ki bayan wannan bana so suma San dake a gidannan ina fatan kin gane, murmushi tai tare da fadin insha allahu zan kare, daya fi miki sannan kuma ga wannan key din kije mota ta zakiga chickens ki dauko, kiyi mana pepechichen, yana kaiwa nan ya wuce,. Dauka tayi ta nufi motar, ta bude taga uban kaji, to taya zan Iya debe wannan kajin, dauka ta fara yi daya bayan daya, shikuwa ya sama yana ganin ikon Allah, rubber ta dauko ta zuba da yawa ta dauka, tana tafiya sai jin ta tayi a kasa gun rubber daban ittama daban,tsaki yaja tare da furta rubbish,.
Zama tayi tana hutawa kafin ta debi wanda zata Iya dauka, haka harta kwashe su gaba daya,. Wanke su tahau yi taga basa karewa, kaii wannan aikin da wuya bari inje IN kira shi ya tayani danni bazan iya ni kadai ba, tashi tayi ta nufi dakin shi. By πnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [7/31, 7:41 PM] πHajara mamiiπ: πππππππ *πHANIFA 15π* πππππππ Buga kofar take tare da sallama amma shuri, tura kofar tayi yana zaune akan computer yasa earphones kome yake ji oho.matsawa tai kusa da shi tama rasa ya zatayi,shikuwa ya dukufa aikin shi yake, hannu ta tasa a hankali zata zare earphone a razane ya juyo dan kuwa yayi bala,in tsorata, Ja da baya tayi;tsayawa yayi yana kallanta yama rasa ME yakawo ya dakin shi,hade raii yayi dan ranshi yayi bala in baci, me ya kawo ki daki Na yadda ya hade ran ta tsorata sosai, juyawa tai da sauri zata fita yai saurin riko hannunta, me ya kawo ki daki na, fisge hannunta take kokarin yi amma ta kasa,;kin bashi amsa tayi tana ta fama, kujera yaja ya zauna yaga karshen karfinta, Dan Allah kayi hakuri hanuna zafi, banza yai mata aikuwa sai hawaye,;juyar dakai yayi tunda taurin kai ne da itta tabashi amsa taki, hawaye take sosai, dan kuwa hannunta Na bala,in mata zafi,ni fa bansan ya sunan ki bama, banza tamai ta cigaba da hawayen ta, to kiban amsa mana meya kawo ki daki Na? Saika saken hannuna, a Lallai kam baki matso da ki fitan ba,kara matse hannun yayi, dama fa so nake in fadama ba ashana, murmushi yai tare da sakin hannun nata, hmm akace bakyai ji akwai asana ki duba can sama, ai hannuna bazai kai ba, jeki ganinan zuwa, Tom kayi sauri, fita tayi ta koma kitchen din, tana tunanin yadda zaai ta gama wannan aikin itta daya,;yana zuwa ya dauko asanar ya mika mata zai fita tace, su tattasai fa, fridge ya bude ya dauko zai fita tace mai gyada fa dauko mata yayi sannan ya tsaya,shikenan zaka Iya tafiya, tsaki yayi ya kama hanya har yaje kofa tace, uhmm dama nace ba,juyowa yayi rai a hade, aa ba komai amma nace kaga aikin da yawa mai zai hana ka dan tayani gyara kajin, tsayawa yayi yana kllanta, sannan ya fara takawa inda take matsawa baya tayi, cewa fa nayi ka tayani aikin, jikin fridge ta jingina, ya matso kusa da itta, ke naga kina da rashin kunya amma karki damu zaki daina, sannan kuma kina cemun in tayaki aiki,inajin baki school bane, nasan ko bakiyi ba zaki taba jin a makaranta IN mutun yai lefi wa malami yasa shi punishment baa taya shi, to wannan aikin shima punishment ne na baki sannan kike tunanin IN taya ki, ai punishment ma sai gobe anan zamuyi meeting kinga kuwa aikine zaki shashi, inasane nacema azo nan ayi meeting din, sannan kuma wannan ya zama farko ya zama karshe karna kara ganin ki a dakina, inba haka ba zaki yabawa aya zakinta, in kunne yaji jiki ya tsira, yana kaiwa nan ya fice,.