Kenza eBookz

Hanifa compete - Chapter 2

Hanifa compete - Chapter 2

Hanifa compete Chapter 2: Hanifa compete Chapter 2. Wai banje school ba daga cewa atayani,waima shi mevyake nufi ne zai wani kawo ni gidan shi sannan kuma…

4,498 words

Wai banje school ba daga cewa atayani,waima shi mevyake nufi ne zai wani kawo ni gidan shi sannan kuma shima yadinga kwana a ciki, tab gaskiya da sake kuma nima zan rama, ai nasan yana da uwa nasan kuma tana kiranshi a phone Allah ya bashi saa yabar phone dinshi a palo, hmm. By 🙋natty girl 💃 [7/31, 7:58 PM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 16🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Haka ta ci gaba da aikinta, data gajima kawai wasu bata wanke ba tahau aikinta ta hada komai,sannan tahau aikinta duk ta hada zufa, gashi rabawa tai gida uku sai a lokacin take kashi daya ma ga mariba ta kusa ma,;shi kuwa fitowa yayi zai fita masallaci daga nan ya wuce gida, kitchen din ya leka sai aiki take baji ba gani, tausayinta yaji, tsaki yaja ai itta ta jawa kanta, karasa wa yayi, sai lokacin tasan ma ya shigo, aikinta ta ci gaba, dama ina so in fada miki ne, ni zan koma gida sannan kuma daga gobe anan zan dinga kwana, juyowa tayi, eh Ai ina tunanin mata da mijine suke irin wannan inmiji zai fita yacewa mata zai fita inma zaiyi Abu yace mata zaiyi ko sannan kuma kwana anan baima taso ba danni bazan zauna da wani Na miji a gidannan ba tinda shiba mujina bane, tsaye yayi yana sauraren ta,ni kuwa Na tambaye, inaji, wannan wai jidanki ne ko gidana? Eh To tunda ninake ciki ai ya zama nawa, murmushi yai, kuma ma AI zakaga indai da mata a Gida topa koda Na mijine yai gidan bazaa ce gidan shiba saidai ace gidan wace, kaga kuwa nan ma gidan sadiya inkiya hanifa ne, murmushi tare da maimata sunan Sadiya inkiya hanifa, to AI ban tambayeki sunan naki ba sanda Na tambaya ai baki fada mun ba,, aa nima ba fadama nayi ba ai kawai yazu a cikin zance ne, to Lallai kam ina fatan baki tsautsayin cin naman nan ba, to pa yanzu kuma fa inkaci inaji wani abun bai ba saikace zakai magana ko? A ranshi yace kai wannan ta fiya surutu, murmushi nina tafi, saika bari saikayi mata saika fada mata hakan,. Shidai fita yayi.

A bangaren sa,adatu kuwa tayi tunani kuma ta yadda da gurguwar shawarar kawarta Ladidi indai hakan zaisa alhaji ya manta da hanifan, (to gaskiya zanzu inji meyasa take san alhaji ya manta da hanifa kodan kudi oho mata amma zanji ai ) By 🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [7/30, 7:59 PM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 11*🍀 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

*washe gari* Hsibullah ne yai shirin office, a dining Ya tadda da mom gaida ta yayi, yafa break, wayar shi ce tahau ringing, aliyu na gani, hello sir yau baka zo da wuri kuma gashi munyi baki suna San ganin ka,ok to why not kaida farida ku zauna suyi magan da ku kawai inna dawo sai ku fada mun yadda kukai, but sir sunce dakai suke san ganawa, kace musu indai sukai magana daku kamar sunyi dani ne, but sir, look aliyu obey before complaint ,OK sir as you wish, kashe wayar yayi, son naga ka gama shirin zasu iya jiranka nadan lokaci ne ai, eh mom gara su fara dai yanzu kafinma naje mu fara magana bama wannan ba go slow ma ya ishe ni, OK shikenan amma ai yanzu go slow da sauki, mikewa yayi mom zan wuce, OK a dawo lafiya,motar shi ya nufa sai gidanshi dake zinariya,.

Yana shiga aka fara daukar gaisuwa,wani yaiwa magana;suka nufi dakin shiga yayi yayinda bodyguard din ya juya,. Tana kwance abinta bacci take amma tana shashshekar kuka,fuskarta duk ta kunbura, mtsww jibi yadda ta wani baje tana bacci off to 9:00 mutun bai tashi ba, to dai inajin bata Saba hawa katifa mai laushi ba, tsaki yaja zai juya dai dai lokacin ta fara magana, wlh dad Ban dauka maba, wlh tallahi bansan ya akai ya shigo daki naba, Dan Allah dad kayi hakuri,. By🙋natty girl 💃 [7/30, 8:13 PM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 12*🍀 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Shiru yayi Yana tunani Ban dauka ba wlh bansan ya akai ya shigo ba, to kuma maye wannan dagani yana bata tsoro tunaninshi ne ya katse kasancewar tashin datai cikin furgici tana sallati,shiru tayi tana kallan shi, da kayan aiki a jikinshi yasha kyau kallanshin take tana Tina inda ta taba ganin face dinnan, mtsww ya ja tare da daga mata jira alamar lafiya, dauke kai tayi, eh na gane kina tunanin inda kika taba sanin fuskar ko, dama nasan zaki manta ,amma bari in tuna miki, wannan wanda kika taba mara a gun perty Na kawar ki Khadija, nan kuwa ta tuna, cikin rashin kunya ta fara magana eh Na gane ka sai akai yaya kasa a kamo mine dan ka cimun mutunci ka bata rayuwata ko, to Allah ya fika ai, murmushi yai come down, come wannan bakin zai tsaya ne ki fadi abun da zaki fada lokacinki ne, saidai kuma kin mun mumman fahinta niba haka nake ba kawai zan baki punishment ne Na abun da kikayi, a wannan lokacin nasan hankalin iyayen ki zai tashi zasuyi neman duniya basu ganki ba, dan bazasu kawo kina nan ba kinga punishment din farko akan iyayen ki zai kare Na biyu kuma aikin gidanna duk ke zaki dinga, ke duk da nasan gidannan baya baci amma zai fara daga gobe sannan kuma wanki Na da guga dane kaiwa kinga kudi Na ya huta zan dinga kawo miki sai kidinga wanke wa kuma basu fita ba ki sake, wannan shine punishments dinki, kuma wannan aiyukan zakiyi sune harna wata daya kin gane, anan ne zaki gane baa taba husbulla abdulsalam,

Uhmm shikenan punishment din aida sauki karka wani daga hankalin ka bari nayi sallah sai nazu Na fada ma nawa sharadin. By 🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/3, 8:40 AM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 17🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Bayan hisbullaha ya fita yaje masallaci ya wuce super market yayi siyayya sannan ya wuce gida gun mom a Palo yazauna sukai ta hira har saida dare yayi Ya wuce dakinshi, Dan gobe da safe driver zai kai Mom.

A bangaren hanifa kuwa sai wajajen 9:00 ta gama abin da zata yi tayi wanka, gashi ba kaya gareta ba duk ta rasa ya zatayi ma, tayi tagumi tana tunanin yadda zatai dan gaskiya bata sake saka wannan kayan ba, kamar an mintsileta ta miki tare da fadin good idea, dakinshi ta nufa aikuwa tayi saa dakin a bude yake,shiga tayi ta bude wordrope ta hau yin bincike kayan dazata sa wata yar karamar riga ta gani shimi ta maza itta da kyar ta samu sannan ta dauko wani wando yanama da cord dinshi da gani irin Na wajen aikin shine, Tana dauka ta fice ko rufe drower ma bata yiba, saida ta wanke kayanta sannan ta saka wadannan din sai kanshin turare suke sannan ta haye gudo tace min saida safe,.

*_washe gari_* Wajajen 10:00 driver ya dauki Mom zuwa garin abuja, yayinda hisbullah ya wuce gidan shi, lokacin hanifa har ta tashi ta yi Wanka ta maida kayanta ta ajjiye dayan In case,ta gyara ko ina Na jidan sannan ta koma dakinta, tunda ta rufe wayarta sai yau ta bude shima dan ta dauke mata kewa ne,.

Yana zuwa ya ajjiye kayan daya sissiyo a kitchen sannan ya nufi dakin shi ganin drower din shi a bude ya tsaya yana tunanin kodai a haka ya barta, to amma ai baitaba barin ta a haka ba, todai inajin iska akai harta bude drower, kaii amma wannan iska da kyarfi take, tsaki yaja tare da fara gyarawa,. Yayi abun dazai ya fito, yau so yake ya batawa hanifa rai danyaga duk abinda yake sata batajin haushi, karshema wasa tamai da abin, shiru yayi yana tunani, murmushin mugunta yayi, ya kwada mata kira, dasauri ta fito dan kiran nashi yasa ta razana, gani tace, naga dai sit hisbullah Na gama komai Allah dai yasa ba wani aikin kuma zaka kara bani ba, eh nasan kin gama komai amma yau kan aiki dazaki a gidannan gaskiya ba adadi kinsan punishment haka ya gyada, mtsww me kuma zanma, ni kikewa tsaki Lallai zaki gane kurenki,. Yau zaki san baki da mutin ci, megadine bashi da lafiya, shine zaki je bakin gate duk motar Data shigo ki bude mata gate, zaru ido tayi tare da fadin bala,i. By 🙋natty girl 💃 [8/3, 9:03 AM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 18🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Ni indinga bude gate duk yan aikin gidannan kuma duk dinsu ni suke gadi, Lallai hisbulla ka rainamun hankali, ko mom kishiyar mamana bata taba sani irin wannan aikin ba balle kai karan kada miya, sai kuma hawaye wai Dan Allah Me kake nufi da mine ne? Cema akai ni mata mazace da zan zauna a bakin gate ko wannane tom and Jerry yana kallo na haka sai kace ba musullmiba kokai baka San ciwon ya mace bane, wannan ai dabbanci ne.........tana rufe baki Yana dauke ta da wani gigitaccen mari dasai da taga wuta ni kike kira dabba Lallai yau nasan baki da hankali Lallai zansa kafar wando daya dake, kodan kinga ina miki da sauki ne shine kika sami damar cemun dabba Lallai zaki gane kuren ki, kuma wannan aiki dole ne kiyi shi inba haka ba wlh yau sai kinsan baki da mutunci, yana kaiwa nan ya wuce dakinshi, itta kuwa rike kunci tayi tana hawaye,wai yau itta Zata dinga budewa mutane gate, murmushin ta kaici tayi,ta zauna agun tana neman mafita, daga karshe ta tashi ta wuce dakinta,.

Hajiya sa, adatu da mutanen da Ladidi ta aiko mata, hutan hanifa ta basu,tare da mukodan kudi suna godiya suka karba da gani basu da imani,.

11:00 dai dai lokacin da yan aikin gun su hisbullah zasu zo kenan,. Hanifa ce a waje tama rasa ya zatayi Dan yau dinnan da gani wannan mutumin baida imani haka ta karasa gun baba mai gadi ta gaida shi, tare da fadin ya jiki? Ai yannan lafita qlau, amma Baba hisbulla yace mun baka jin dadi? Aa kawai dai yace mun yau ke zakiyi aikin komai kuma inna tayaki abakin aiki Na, murmushin takaici tayi karka damu baba, kaga sai dinga bani labari ko"yannan ai ban iya labari ba, to shikenan ni sai inba ka,. To ina sauraren ki gyara zama tayi zata bude baki taji horn, dai dai lokacin hisbullah ya bude window dinshi daga sama, tashi tayi ta nufi bakin gate bama tasan ta inda zata fara ba, taja iya karfintaa amma ta kasa, Baba mai gadi ya tashi tai saurin dakatar dashi tare da fadin zamma iya baba karka damu tsayawa yayi yana kallan ikon god yayinda ake ta horn a gate,zama tayi tana haki, baba mai gadi ne dai ya tashi ya fara bude mata da yake gate turawa ake, muryar shi sukaji yana fadin wannan ya zama Na karshe, tsaki taja tare da mikewa ta karasa bude gate din, Shamsiya ce kawar farida ta danno kai sai kuma Aliyu ya mara mata baya. By 🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/3, 8:00 PM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 19🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Da mamaki suka fito suna kallan hanifa itta kuwa ta cika ta batse sai kace basu taba ganin ba, horn ta karaji ta sake bude gate karshe ma barin gate din tayi a bude ta zauna suna hira da baba mai gadi sai shurme take mai, kuwa ya karaso banda farida,hisbullah ne ya fito suna gaisawa, lakacin hanifa ta Mike zata kulle gate din farida ta danno kai, tana zabga uban horn budewa tayi harta shige,. Tsaki hanifa taja ta sake komawa gun mai gadi a tunanin basu kareba,. Hisbulla da Aliyu ke magn, sir hisbu wace wancan amma naga bai dace a ce Tana mace tana gate women ba kamata yayi ka bata wani aikin ba wannan ba wlh harta Ban tausayi ni ina tausayin talakawa sosai, tin da ya fara zuba hisbullah ke binshi da ido, to ka gama surutu, eh sir, OK zamu Iya wucewa ciki,. OK sir.

Farida da Shamsiya ke magana, farida kiga waccan yarinyar wai itta ce gate women kwata kwata bama ta dace da hakan ba, to banda gulmarki Shamsiya ina ruwanki da itta, Tab Lallai farida baki da hankali wannan yarinyar ta zauna a gidan hisbullah To aikuwa wata ranaa zakiji ance, auren hisbullah da itta, what Me kike nufi kinga bana san fatan tsiya wannan ai fatan tsiya ne, to shikenan Allah ya huci zuciyar ki, ameen ni har kinsa ma inajin haushinta mtsww bari IN tambayeshi inji hadinshi da itta, da sauri ta nufi inda suke tsaye, inawuni sir, lafiya qlau, dama sir cewa nayi inaso insan wace waccan, kallanta yayi ,bisa wanne dalili, aa kawai dai inaso IN sanine, tsaki ya ja tare da cewa yar aiki ce, OK sir ya sunan ta? Mtsw zaki Iya zuwa ki tambaye ta, OK sir.

Gun Shamsiya taje, ta tsaya sannan ta daga murya tace keeeeeee📢,itta kuwa hanifa banda surutu ba abinda take, kira farida take amma a banza kuma hanifan tana ji,. Cikin zafin rai ta nufi inda take ; By🙋natty girl 💃 [8/3, 8:25 PM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 20🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Tana zuwa ta tsaya a kanta,ke ba magana ake miki ba kina gin mutane, banzata tai mata, yayin da yan office suka tsaya kallan ikon god, bayama hisbullah zai so ya ga yadda zata kaya, cikin zafin rai ta riko kwalar rigar ta,tashi hanifa tayi, ke kinaji ana kiranki zaki wani share mutane wacce irin mahaukaciya ke, banza kawai,cikin bacin rai hanifa ta cire hannun farida sannan kuma ta rike hannun farida ta nufi inda hisbullah da itta, tana zuwa ta sake ta tana kallan hisbullah sannan ta fara magana,kaine ka bata damar tazu har inda nake tace zata cimun mutunci, a Lallai kam da kyau hisbullah nace da kyau, amma bari kaji karkaga kana mun Abu ina sharewa bawai tsoro nake ba aa kawai ina ganin mutuncika, komai kamun zan shanye ammafa baya dakai bawanda ya isa yamun IN bari, ko mom tasan da haka nake, kasan Me yasa kaima nake shanyewa kawai danka temakeni lokacin ina bukatar temakon amma nasan inba kasan koni wace ba,aamma farkon huduwar mu zaisa ka gane cewa niba irin sauran matan bane bana daukar raini,.

Sai a lokacin ta kalli farida data saki baki, ke kuma kisha taitayinki, who do you think you are da har zaki ci kwala ta, OK Na gane kina tagama ke macece mai wulakanci,to ai ke bama ki Iya wukancin bama, nasan duk gatan kike tagama dashi tofa baki kaini ba, dakinsan koni wace da baki shiga gona ta ba, you better respect yourself,tana kaiwa nan ta wuce,yayinda duk sukai mutuwar tsaye, wai yau agabansu Mace kewa hisbullah rashin mutinci kuma ya kallo baice kala Ba, shikuwa shiru yayi dan baiyi tunanin hanifa Tana da fada haka ba, itta kuwa farida banda bacin ciki ba abinda yake damunta, dole ta dauki mataki, aliyu ne ya shirun ta hanyar fadin sir An fasa meeting dinne, aa danme zamu fasa less go in, haka suka shiga aka fara meeting, .

Itta kuwa hanifa tana huci ta zauna yayinda baba mai gadi ke bata baki, tsaki taja tare da mikewa ta nufi gate din zata rufe tana huci takai karshe knan bata san dan yatsanta daya yana ciki ba saiji tayi ta hade da hannunta, shiru tayi yayinda zafin yakai mata brain dinta ya dawo cikin yatsan bata san sanda ta Saki wani uban ihu ba, a gigice baba yai kanta, yayin hannun ke zubar da jini, da sauri ta nufi cikin gida suna tsaye duk dinsu saka makon jin ihun ta, da gudu ta wuce ta tsakiyar su ta nufi stair, Tana hawaye yayinda jini ke zuwa ta duk inda ta zuce,. By 🙋natty girl💃

*💧💦special greeting for you sister Hakeey*💧💦 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/4, 9:17 AM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 21🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Tana shiga daki ta rufe kofar da karfin tsiya ta re da danna mata key,.

Jinin suka bi da kallo, aliyu ne Ya fara magana sir da gani taji ciwo sosai ya kamata aje a duba, bari inje induba hannun nata, mtsw yaki yaja tare da nufar stairs din yaje bakin kofar zai bude yaji ta akulle, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya koma, tare da fadin mucigaba kawai.

Itta kuwa firida tayi bala, In kuluwa wai wace wannan ne, wato acikin gidanma take kwana sai wani jida kai take, tsaki taja sannan suka cigaba da meeting dinsu, gaba daya hankalin shi atashe yake kawai dai yana daurewa ne tunda baisan taya akai taji ciwon ba kuma gashi tana zubar da jini sosai,.

Itta kuwa hanifa tana shiga daki ta fada toilet, tana kuka dan kuwa ciwon yana balain mata zafi,"tap ta kunna ta sa hannun jinin kuwa sai karuwa yake tana wanke wa tana hawaye, duk laifin hisbullah ne tunda yasan bawai iya bude gate tayi,;fitowa tama rasa ya zata yi ga bala,in zafi,turare ta dauko zata fesa amma ta kasa,rufe idon tayi ta fesa, arazane tai wulli da turaren tana kurma ihu tare da kiran daddy nashiga uku zan mutu,. Aliyu ne ya tashi a razane, sir you have to do something plz, tana shan wuya fa, kallan shi yaka iya zuwa ka duba,;wucewa yayi inda yaga ta shiga yaji kofar a rufe,;amma yanajin ihun ta, dawowa yayi, sir kofar a rufe take kazo kaimata magana ko zata bude, mtsw kai baka da baki ne, nima ai kana gani naje taki bude kofar basai ka barta ba hannun ka ne, mtsw, farida ce tafara magana sir ina ganin wannan meeting din bazai yuyuba tinda kaima kanka ba ka cikin hankalinka why not mu bari sai Monday,;what Monday,to da meeting din bashi da mahinman zanje azu nan ne, kuma haka nace miki bana hankali Na,;aa sir a lama Na gani, mtsw haka suka ci gaba da meeting nasu,;.

Itta kuwa hanifa, datai kukan ta gaji bacci yai gaba da itta,.

Basu suka gama meeting ba sai bayan la, asar anan sukai sallah sannan kuwa ya kama hanyar gida,.

By 🙋natty girl 💃 [8/4, 9:40 AM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 22🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Saida ya huta tukun dan kuwa yayi bala,in gajiya,sannan yai wanka dama sunci abinci,. Palo ya kuma yazauna yana kallo, shiyama manta da hanifan,.da sauri ya Mike tare da fadin oh god what wrong with me, namanta yarinyar nan har yanzu bata fito bama, balle taci abinci,.abinci ya dauka ya nufi dakin nata, har yanzu kofar a rufe take, bugawa ya fara yi, tare da sallama Tana cikin bacci taji bugun kofa, tashi tayi taji yana buga kofar yana sallama, kusa da kofar taje, wai meye? Murmushi yai tare da fadin ga abincin ki, mtsw cema nayi inajin yunwa bazancu ba azumi nake, azumi kuma, dazu wace taci abinci da safe, eh aZumin rana nake, abin yabashi dariya, kinga hanifa shifa abincib bashi yakar zoman ba shiko ratama baa bashi ba;mtsw taja tsaki tare da barin kofar, sai magana yake shi kawai, wai Dan Allah ana dole ne nace Na koshi ka rabu dani ko ana dole, shima cikin bacin rai ya fara magana, dallah malama kar ki ci kiyi ta zama haka, Allah ya kara da kika ji ciwon banza kawai dan kinga ina lallaba ki karki ci stupid kawai, yana kaiwa nan ya wuce,. Murmushin bakin ciki tayi, tare da shiga toilet, tayi alwala tayi sallah, daurewa kawai take amma bala,in yunwa take ji sosai ga zafin da hannun ta keyi,.

Bude kofar tayi tare da fitowa,bama ya palon kitchen ta shiga yana ciki yana bincike ko Me yake nema oho mai, tsaki taja dan haushin shi take, ga abinci amma ta dauko doya ta fara ferewa, har ta gama yana kitchen,;yana kallan ikon god abinma dariya ya bashi amma yadanne,. Asana ta fara nema,a kusa dashi tagano ashanar, mtsw zan dauki ashana, to ni Na hanaki ne,;baka hanani ba amma ai ka tsaya mun a bakin hanya,to wai ni mema kake nema a kitchen dinnan ne, topa nida gidana ake wani tambaya ta Me nake, Lallai kam, hannu ta mika ta dauki ashanar, Tana juyowa bata lura da bawon doyar dake gabanta ta, ai kuwa saiji tayi santsi ya dauke ta,;da tafi buuuukkk ta fadi ta kai,. Drower gurin ta kara fama hannun aikuwa jinin da yatsaya tuni ya dawo,shikuwa dariyar da yake dannewa saida ta fito, saida yayi mai isar sa, itta kuwa sai hawaye take, jinin da ya gani yai saurin durkusawa kusa da itta, sannun riko hannun yayi, farcen saura kadan ya cire, fisge hannuta tayi ta fice da gudu ta koma gidan jiya, (Allah sarki hanifa ) By 🙋natty girl 💃 [8/4, 9:56 AM] 🙋Hajara mamii💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 23🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Shiru yayi dama haka taji ciwo sosai, ya tausaya mata tare dajin haushin kanshi bai kamata yai mata dariya ba,.kallan doyar yayi baisan Me zata yi da doyar ba kuma yasan yunwa take ji sosai,.bari kawai inyi mata doya da kwai nan kuwa hau aiki da yake ya Iya girki, yana gamawa ya juye ya nufi dakin nata, yaji a kulle, tsaki yaja tare da mayar abincin kitchen, alwala yayi ya tafi masallacin unguwar.

Itta kuwa hanifa yau tasha kuka har ta gude Allah, itta kuma yau da hannun hagu ta tashi, jitai yunwar Na ta tafi, itta alwala taje tayi, sannan tayi sallah, ta zauna tana azkar har isha tayi sannan ta hau gado tai kwanciyar ta, duk da yunwa take ji amma haka tayi kwanciyar ta,.

Shi kuwa sai wajen 9:00 ya dawo daga masallaci ya nufi kitchen yaci abinci, yadda yabar komai haka yake, wato yarinyar nan bata ci abinci bakenan,. Dakin shi ya nufa yayi wanka yai shirin bcci, ya kwanta, duk yama ksa bacci, yana tuna yadda taji ciwo kuma bata ci abinci ba, mikewa yayi ya dauko wasu keys, sannan ya dauki firt aid box din ya nufi dakin, ya bude ya shiga, tana baccinta sai sheshshekar kuka take,ajiyar zuciya ya sauke, yanzu dole inyi a hankali inba haka ba wannan yarinyar masifaffiya ce, a hankali ya zauna kusa da itta, hannun ciwon yana gefe sai tattalashi ake kamar wanda akaiwa lalle baa so ya baci, a hankali ya rike hannun, ya dauko auduga tare da scissor da hydrogen ya guga a jikin audugar, sannan ya daura a hankali, yana gogewa,;ajiyar zuciya ta sauke tare da kyara kwanciya, bayan ya gama Na hydrogen ya dauko spirit, yadan zuba akan ciwon,; azabure ta Mike,.

*ai mun afuwa yau da kadan zaa jini, gobe kuma bazan sami damar typing va sai ran Saturday* By🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 24🍀* 🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

A zabure ta Mike tare da fasa ihu,da sauri ya rufe mata baki da tafin hannun shi, ke nine fa 😠,sauke ajiyar zuciya tayi, tare da cire hannun shi, me kake mun a daki?shiru yayi yana kallanta, sai a lokacin taji zafin da ciwon ke mata, saurin cire audugar tayi,;kaii ne kadaina kallona haka sai kace baka taba ganina ba mtsww, dauke kai yayi, tare da shirin cigaba da aikin shi, fizge hannun ta tayi, ni bana so ko ana dole ne, Ba,a dole amma yau za,a Fara kuma akan hanifa zaa fara;tashi tayi da niyyar ficewa yai sairin riko hannunta ya maida itta gadon,;wai ke me yake damunki ne baki ganin yadda hanun naki yayi ne ke me yasa kike da taurin kai ne,?to kai ina ruwank da nine ba hannu na bane me ya shafe ka,;tashi tayi ta nufi kofa zata bude taji a kulle kuma key din baya jiki, drower gadonta ta nufa tana neman key din, cikin bacin rai ya Tashi ya zu inda take Ya hada ta da jikin bango ,ranshi a bace ya fara magana, wai ke me kike tunani bazan iya miki dole bane, inna ga dama ko kinki ko kinso zan miki amma kije kiyi yadda kika ga dama dan kinga ina wani lallaba ki ne saiki tayi banza kawai, shiru tayi tana kallan shi yadda ya hakikice kamar wani zaki kamar hannun shine, cikin rawar murya ta fara magana, naga dama cewa nayi ka barmin hannuna gani nai baa dole fa kuma ni banga abinda nama ba har kake wannan konfar bakin, amma kayi haku.......... Dan yatsanshi ya daura kan lip nata, bana san jin komai bazan miki dole ba kije kiyi yadda zakiyi, Allah Ya baki hakuri, yana kaiwa nan ya wuce.

Shiru tayi, jitayi bata kyauta ba duk yabi ya damu kuma akan lafiyar ta, tsaki taja tare da zuwa kan gado sai kuma hawaye, why dad Me yasa zaka koreni a gidanka me yasa baka saurare ni ba lokacin da zanma baya ni, yanzu ya zanyi in hisbullah yace in kuma gidanmu, bansan ya zanyi indai ba duniya zan shiga ba;turu kofar yayi da abinci a hannun shi yana zuwa ya ajjiye yai ficewar shi, murmushi tai, shi wannan baida zuciya ,damma dai yunwa nake ji, dauka tayi ta fara ci.

A bangaren dad din hanifa kuwa Duk duniya ta mai zafi yayi neman duniya danyaga hanifa amma ba itta ba lbrin ta ,hakan yasa ya kamu da hawan jini. Yayinda sa,adatu ta shiga damuwa sosai wannan kenan.

By🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 25🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

*Washe gari* Da safe hanifa ta fito tayi aikace aikacen ta, ta dafa abinda zata ci ta zauna tana jira ya fito, har 10:00bai fito ba hakan yasa ta koma daki abinta,. Sai 11:00ya tashi yai wanka yai komai sannan ya fito, ya dafa indomie ya zauna yana ci ta fito, da wannan kayan nashi data dauka ranar, tsayawa yayi yana kallunta kamar kayanshi ne a jikinta, cigaba da cin abinshi yai, sai da yagam ya nufi daki ya duba ai kuwa kayanshi ne, fitowa yayi, ke uban wa yace ki shiga mun daki har ki dauka min kaya? Ko duk rashin mutun cinne, uhmm dama gani nayi bani da kayan sawa shine kawai Na dauka, dama yanzu shi ya kawo ni inaso zan je super market insai kayan da nake da bukata,amma sai naje bank tukun, tunda ta fara magana yake kallanta, kin gama To dakyau inbarki kije kusuwa ke kadai ko gani wanda baida tunani ko? Kin maida ni yaro ko, to bari kiji in kinga kin fito a gidannan To saikinyi wada daynnan, kaya kuma saiki bari inna fita zan tahu miki dashi, to kai ksan abinda nake bukata ne? Tsaki yaja tare da barin gun, mtsww wannan mutumin banza ne taya ma zaisan abunda nake bukata, nidai da kaina zan fita naga wanda zai hanani, aikin banza kawai, tana juyowa ta ganshi a bayanta yana jin abinda take fada, wucewa tazu yi ya riko hannun ta, kika ce zaki fita ko,? To bismillah karki fasa in Kin cika sunan ki hanifa ki fita ga hanya nan kije duk inda zaki Allah Ya bada Saa, aini dama ba cewa nayi zan fita ni kadaiba cewa nayi binka zanyi, mtsww sai ki bini naga ai rubbish, wucewa yayi,uhmm kanka ake ji nidai nace bazan ba da hannun awanke dinba, mtsww.

By🙋natty girl 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 26🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull