Kenza eBookz

Hanifa compete - Chapter 3

Hanifa compete - Chapter 3

Hanifa compete Chapter 3: Hanifa compete Chapter 3. Sai bayan isha ya dawo tahu mata da kaya masu kyau sosai godiya tayi ta karba.

4,444 words

Sai bayan isha ya dawo tahu mata da kaya masu kyau sosai godiya tayi ta karba.

*_washe gari_* Ya kma Monday, da sasaafe gama shirin shi, sanda ya fito bata ma fito ba kuma baisanta ta da haka ba hakan yasa yaji ba dadi kodai ba lafiya ba, dakin ya nufu, a hankali ya turu kofa tare da sallama, Tana wajen window tana kallan waje wanda tai zurfi cikin tunani, a hankali ya matsa kusa da itta, shima damuwar ya shiga ko meke damunta oho, jikin window yadan buga, a razane ta dawo hayya cinta dai dai lokacin hawaye ya fito daga kuncinta, cikin kulawa ya fara magana, lafiya na ganki a cikin damuwa meke faruwa kodai hannun ne? Girgiza mai kai tayi hawaye na kara zuba a idon ta, kusa da itta ya matsa tai saurin ja baya, nace babu komai kawai dai inasan yin kukan ne, juyawa tayi zata tafi yai saurin riko hannunta, matso da itta yayi daf da shi, hanifa kina boye mun wani abun ne? Duk da daima ma nasan ina musguna miki amma bana san ganin ki cikin damuwa kifadan gaskiyar abin da ke damun ki, uhmm dama kawai na tuna da gida ne, ajiyar zuciya ya sauke, OK shikenan abin da ke damunki to karki damu, hanifa abunda yasa na miki haka badan komai bane saidan kawai kin batan rai tunda nake mom dina bata taba Marina ba saidai Ban saniba ko ina yaro, amma kuma ki mare ni a cikin jamaa abun ya batan raii, duk da nima nasan Ban kyauta ba, amma komai ya wuce, yanzu komai zaizu karshe, ki shirya ran labara zan mayar dake Gida, a razane ta dago,tare da hawaye hannun shi yasa ya goge mata ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/6, 6:41 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 27πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Yawun dole ta hadiya tare da murmushin yake, uhmm dama nace harna yi wata dayan ne? Murmuwhi yai tare da sakin ta, aa kawai daii na canza ra,ayine naga abun danai bai dace ba shine Na canza shawara zan maida ke kuma inba daddy ki hakuri kar ya dinga zarjina sannan kuma IN tambaye shi wata alfarma, to waida Maye Na tambaya dalili, ko baki San tafiya ne πŸ˜‰πŸ€”;mumushi tai tare da fadin aa kawai ina mamaki ne, gara ki daina mamaki, kar ki manta ran labara yana kaiwa nan ya wuce,;ajiyar zuciya ta sauke tare da sakin hawaye, ni yanzu ya zanyi ina zan koma,ni ba abin inje gun danjin Mamana ba bansan me zance musu ba, taya zan fadawa hisbullah Babana ya kure ni, ohhh ni sadiya NI NAGA DUNIYA,.

A bangaren hisbullah kuwa office ya wuce, bayan wasu lokota farida ta shigo, morning sir, morning farida ya kike, lafiya qlau sir, sir wai mom bata dawo bane? Eh bata dawoba lafiya, eh lafiya qlau,uhmmm sir hisbu dama nace wannan yarinyar mai take a gidan ka wai nifa ban yadda yar aiki bace, uhmm gaskiya ne ba yar aiki baca kawai dai na kawota gidan ne, nifa gaskiya hisbullah Ban yadda ba kawai ka fada nun yadda abun yake inba haka ba wlh na kira mom nace mata kana zaune da karuwa a gida, zaru ido yayi, karuwa farida ni kike cewa ina zaune da karuwa Lallai kin cika, to bari kiji duk randa bakinki ya sake buduwa kika kira hanifa da karuwa zaki gane kuren ki, and get out please 😠,uhmm dama zan fita ai amma inajin wannan yarinyar tama sihiri ne, shegiya kawai tana kaiwa nan ta fice,. Tsaki yaja tare da sauke ajiyar zuciya kofar aka danno, aliyu ne, morning sir, morning aliyu sir yana ganka a cikin fushi ina fatan lafiya? Mtsww wlh waccan yarinyar farida ce tabata mun rai, eyya sorry sir, sir nace ya jikin hanifa kuwa? Kallan shi yayi aliyu zauna mana, OK sir, kace ME? Nace ya jikin hanifan, lafiya qlau, Allah sarki ka gaida mun itta plz, zata ji"nan suka hau aikin su na kasuwan ci

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [8/6, 6:55 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 28πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ Hanifa ta shiga damuwa sosai ta rasa meke damunta taya zaai ta fadawa, hisbullah ne,kodai guduwa zata yi ne, haka tai ta sake sake har wajen mariba,tana zaune ya turu kofa tare da sallama, da murmushin ta ta ammasa tare da mikewa ta wuce daki .shima dakin ya wuce sannan yai shirin sallah ya wuce masallaci sai bayan isha ya dawo lokacin tana parlour ta zabga uban tagumi, da sallama ya shigo, tai saurin goge hawayen ta, zama yayi akan kujera daya tare da tattara duk tunanin shi yana kallanta, kiran sunan ta yayi, hinfa, naam, wai ME yake damun kine naga kina cikin damuwa fa ki fada mun ko maye mana,;uhmm dama,,,,,, shikenan dai, aaa karya kike fadamun ina ji, ohh dama nace inason jin dalilin ka Na canza shawara, OK Na gane hanifa baki san tafiya ki barni ko to shikenan na fasa mayar dake inyaso IN mom dina ta dawo sai na kaiki can zata ji dadi kuwa Dan bata da ya mace kinga sai mu zama ya da kanwa ko, harga Allah taji dadi kuma ta dauka da gaske yake, murmushi tai to itta mom din taka bata da yan uwane anan garin? Tana da shi mana ina wannanwacce kukai fada ranar To itta yar gidan yayan mom dina ce, Mom taso ta dawo gidanmu da zama amma sam taki wai itta mom zata takura mata ne shiyasa mom din ta hakura, uhmmm amma da gani bata da kirki nina ma tsane ta, zaru ido yayi kin tsane ta? OK nimakenan kin tsaneni ko?

By πŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€' *πŸ€HANIFA 29πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Uhmmm nibance ba amma ai like brother like sister kadai kawaii ina ganin mutuncinka ne,amma itta kan wannan bata da mutunci,tunda ta fara magana baice komaj ba, saida safe, Allah Ya tashe mu lafiya,.

*washe gari*

Da safe ta futo tayi aike aikacen, ta zauna tana jira ya fito,.

Shikuwa 9:00 ya tashi kasancewar yau ba wani aiki zasuyi sosai ba,.yayi wanka ya shiryawa yayi sannan ya fito parlour tana zaune kan kujera tana kallo, shiru yayi yana tunani, uhmm yaufa ya kamata ace munyi fadan karshe da hanifa gobe zata tafi mezan mata ne taji haushi ne πŸ€”,karasowa yayi ya nufi dining yaci abinci sannan yazu ya zauna tana gaida shi amma ya mata banza itta ma shirun tayi taci gaba da kallonta, da gani film din yana mata dadi wani India season film wai queen of jhanseey, remote ya dauka ya canza tasha, dan Allah hisbullah ka mayar da wancan din Allah film din yana da kyau, to ni bashi nake da niyyar kalla ba ko ana dole kuma ai gida nane, shiru tayi bata ce komai ba, tashi yayi ya dauko exotic ya bude yana sha, sai kuma ya ajjiye ya nufi dining area ya dauko cornflakes da madara da cup ya ajjiye sannan ya zuba ya hada komai, ya dauka zai fara sha aikuwa ya saki cup din shima cup din ya buge exotic din duk suka zube kan carpet din gashi kuma carpet din mai gashi ne da kyar yake fita, tsayawa tayi tana kallan inkon Allah anya yau hisbullah lafiyar shi qlau, cigaba da kallanta tayi, cikin daga murya ya fara magana ke banzar inace kina ganin Abu ya zube ko sainace ki gyara gurin mtsww tashi yayi ya Mike yayi sama dai dai lokacin wayar shi ta fara ringing inranta yayi dubu to ya baci, daukar wayar tayi taga ansa my mom, dauka tayi tare da yin sallama, shiru mom tayi dan itta bata san hisbullah da wata ba, me wayar nake nema, eh To yana nan amma na dan aike shi waje zai siyo min abu, OK amma dan Allah kedin wace,? Laaaaa mom aini budurwar shi ce kuma wai yace baza ki bari muyi aure ba shine yace Mom yanzu baki nan inzo kawai mu gudu shine na gudu yanzu aure muke shirin yi, kuma nasan hankalin iyaye na yana ttash tunda basu san inda nake ba, amma tunda ina tare dashi shikenan ai, tun yace shina ya gudu yabar gida kinga mun zama daya, amma Dan Allah kiyi hakuri nayi silar rabuwar ki da danki am so sorry mom, juyowar da zatai ta ganshi a tsaye, yayi bala, In shiga tashin hankali

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/8, 7:13 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 30πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Yawun wuya ta hadiye tare da na danasani, cikin sauri ya karbi wayar,;zata wuce yaii saurin tare hanyar, hello mom gani wlh naje wani guri ne, son dama haka ka koma ban sani ba kasa Yar mutane ta gudu tabar iyayen ta;kuma tsabar san kai shine kace mata wai kaima ka gudu ka barni, har da wani wai bazan bari ka aure taba, gaskiya son banji dadi ba kasan fa kai kadai Allah Ya barmun kome kake so zan maka koda aure kace kuma koda da Christan kace zakai aure aikasan bazan hana ba tunda addini bai hana hkan ba, ka kyauta son, plz mom kitsaya kiji mana, nibaa abun da zanji son dama kiranka zanyi in fada ma wani satin zan dawo mun kammala komai kuma inason ganin yarinyar ina Fata ka gane kuma karka bari shaidan yayi tasiri a zuciyar ka dan kuwa zama da macen daba taka ba akwai matsala, kuma raina ya baci banji dadin hakan ba, sai anjima tana kaiwanan ta kashe yayin da yai shiru da phone a kunnen shi,;girar sama da ta kasa ya hade yana kallan ta, cikin rawar murya ta fara magana, uhmm dama fa......Dan Allah kayi hakuri wlh bansan mom dinka bace, one step ya taka,itta ta taka nata one step din (nida nake gefe sai dariya nakeπŸ˜‚dama kun sanni kamar washa) Uhmmm to ya hisbullah wai ba office zaka tafi ba ne? (πŸ˜‚πŸ˜‚sabun suna )karfa ku manta ana wannan takun step din,;hanifa baki da hankali ne kinsan wace wannan kuwa kinsan ranta ya baci kuwa, bode baki tai zatai magana taji tayi baya zata fadi saka makon Centre table din dake parlour, da sauri ya riko hannun ta, ajiyar zuciya ta saki, sakin yayi tare da daukar car keys nashi ya fita rai a bace

By πŸ™‹natty girl πŸ’ƒ

My blog Nattygirl20.wordpress.com [8/8, 7:31 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 31πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Motor nashi ya shiga ya nufi office tare da tunanin dole gobe yamai da itta inba haka ba zata samai hawan jini,.

Itta kuwa ji tayi bata kyauta ba duk da daima shiya tsokanota amma ai baikamata tai mai haka ba, bari ya dawo inbashi hakuri, In kuma yaki hakura kuwa yasha zaman shi,. Haka ta fara gyara gurin tare da tunani kala kala,.

Yau bai dawo daga office da wuri ba sai bayan isha, da sallama ya shiga tana Palo tana jiaran dawowar shi, yana zuwa ya wuce dakin shi, yai wanka yaci abinci sannan ya shige daki, da sallamar ta tashiga yana danna laptop dinshi, amsawa yayi, uhmm dama zuwa na baka hakuri nasan nayi laifi amma Allah yabaka hakuri, shiru yayi kamar baisan tana yiba, juyawa tayi zata fita ya kira sunan ta, ki shirya gobe misalin 11:00zan maida ke gun iyayen ki, cikin tashin hankali take kallan shi, to naga na baka hakuri ko baka hakura bane? Kallon mamaki ya bita da shi, ban gane ba na hakura mana, amma ai dole namai dake gun iyayen ki ko kin manta munyi hakn dake ne, murmushi yake tayi, aa Ban manta ba nadauka baka hakuran bane, tana kaiwa nan ta fice, kallan ta yayi yadda yaga ta shiga damuwa sosai ,kafada ya daga alamar ko a jikin shi ..

Tana shiga daki ta zauna ta tashi tana neman mafita yau ya zata yi, alwala tayi ta fara nafila, sannan ta kwanta bacci,

*washe gari* Washe gari kuwa kamar yadda yace hakan tayi ta gama shirinta tunda bata da mafita, inta koma komai zai faru saidai ya Faru, saukowa yayi daga stairs ysha uban ado kamar wani ango, dan karamin tsaki taja, muje ko, tashi tayi suka fita sannan suka shiga motor sai gidan su hanifa dake, yan alewa. SAI KU BIYO NI DAN JIN YADDA ZATA KAYA JIBI IN ALLAH YA KAIMU

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜Hajara muhammad Falalu Mami (natty girl )πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜

*love you all*

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/8, 7:13 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 30πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Yawun wuya ta hadiye tare da na danasani, cikin sauri ya karbi wayar,;zata wuce yaii saurin tare hanyar, hello mom gani wlh naje wani guri ne, son dama haka ka koma ban sani ba kasa Yar mutane ta gudu tabar iyayen ta;kuma tsabar san kai shine kace mata wai kaima ka gudu ka barni, har da wani wai bazan bari ka aure taba, gaskiya son banji dadi ba kasan fa kai kadai Allah Ya barmun kome kake so zan maka koda aure kace kuma koda da Christan kace zakai aure aikasan bazan hana ba tunda addini bai hana hkan ba, ka kyauta son, plz mom kitsaya kiji mana, nibaa abun da zanji son dama kiranka zanyi in fada ma wani satin zan dawo mun kammala komai kuma inason ganin yarinyar ina Fata ka gane kuma karka bari shaidan yayi tasiri a zuciyar ka dan kuwa zama da macen daba taka ba akwai matsala, kuma raina ya baci banji dadin hakan ba, sai anjima tana kaiwanan ta kashe yayin da yai shiru da phone a kunnen shi,;girar sama da ta kasa ya hade yana kallan ta, cikin rawar murya ta fara magana, uhmm dama fa......Dan Allah kayi hakuri wlh bansan mom dinka bace, one step ya taka,itta ta taka nata one step din (nida nake gefe sai dariya nakeπŸ˜‚dama kun sanni kamar washa) Uhmmm to ya hisbullah wai ba office zaka tafi ba ne? (πŸ˜‚πŸ˜‚sabun suna )karfa ku manta ana wannan takun step din,;hanifa baki da hankali ne kinsan wace wannan kuwa kinsan ranta ya baci kuwa, bode baki tai zatai magana taji tayi baya zata fadi saka makon Centre table din dake parlour, da sauri ya riko hannun ta, ajiyar zuciya ta saki, sakin yayi tare da daukar car keys nashi ya fita rai a bace

By πŸ™‹natty girl πŸ’ƒ

My blog Nattygirl20.wordpress.com [8/8, 7:31 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 31πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Motor nashi ya shiga ya nufi office tare da tunanin dole gobe yamai da itta inba haka ba zata samai hawan jini,.

Itta kuwa ji tayi bata kyauta ba duk da daima shiya tsokanota amma ai baikamata tai mai haka ba, bari ya dawo inbashi hakuri, In kuma yaki hakura kuwa yasha zaman shi,. Haka ta fara gyara gurin tare da tunani kala kala,.

Yau bai dawo daga office da wuri ba sai bayan isha, da sallama ya shiga tana Palo tana jiaran dawowar shi, yana zuwa ya wuce dakin shi, yai wanka yaci abinci sannan ya shige daki, da sallamar ta tashiga yana danna laptop dinshi, amsawa yayi, uhmm dama zuwa na baka hakuri nasan nayi laifi amma Allah yabaka hakuri, shiru yayi kamar baisan tana yiba, juyawa tayi zata fita ya kira sunan ta, ki shirya gobe misalin 11:00zan maida ke gun iyayen ki, cikin tashin hankali take kallan shi, to naga na baka hakuri ko baka hakura bane? Kallon mamaki ya bita da shi, ban gane ba na hakura mana, amma ai dole namai dake gun iyayen ki ko kin manta munyi hakn dake ne, murmushi yake tayi, aa Ban manta ba nadauka baka hakuran bane, tana kaiwa nan ta fice, kallan ta yayi yadda yaga ta shiga damuwa sosai ,kafada ya daga alamar ko a jikin shi ..

Tana shiga daki ta zauna ta tashi tana neman mafita yau ya zata yi, alwala tayi ta fara nafila, sannan ta kwanta bacci,

*washe gari* Washe gari kuwa kamar yadda yace hakan tayi ta gama shirinta tunda bata da mafita, inta koma komai zai faru saidai ya Faru, saukowa yayi daga stairs ysha uban ado kamar wani ango, dan karamin tsaki taja, muje ko, tashi tayi suka fita sannan suka shiga motor sai gidan su hanifa dake, yan alewa. SAI KU BIYO NI DAN JIN YADDA ZATA KAYA JIBI IN ALLAH YA KAIMU

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜Hajara muhammad Falalu Mami (natty girl )πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜

*love you all*

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/9, 6:27 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 32πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Tunda suka shigo unguwar gabanta ke dukan dari dari, abakin gate din sukai parking tare da yin horn, nan da nan aka bude musu gate suka shige, parking space yaje yai parking suka fito, Baba mai gadi ya isa gare su yana yage baki,;aa hajiya hanifa ce yau ajidan zanzu ace ni zan farawa alhaji wannan albishir sai dai kuma na makaru, itta hanifa bama taji me yace ba dan duk hankalinta ya tashi ga gabanta na dukan dari dari, hisbullah ne yai wa baba mai gadi magana,baba masu gidan suna ciki aiko? Gaskiga basa nan, cikin rawar murya take tambaya baba ina suka je, ai hajiya tun sanda alhaji ya kure ki a gidannan ya shiga tashin hankali ba kadan ba Dan wlh alhaji kana ganin shi zaka san yana cikin mawuyacin hali haka alhaji yasa aka dunga nemanki a fadin garinnan na Jos amma bake ba labarin Alhaji yayi kuka sosai dan muma har abin ya fara bamu tsoro, ke inkayyace miki har sumbatu yake wai ya kori farin cikin shi akan wani banza kudi, wata ranaar alhamis muna zaune mukaji ihun hajiya, kuda muka shiga Alhaji a Palo ranshi a hannun Allah sai aman jini yake, hakan yasa hakalin hajiya ya tashi nan take tai musu bizaa zuwa garin England dan a duba lafiyar shi amma kafinnan ankira likitan gidan ku yace hawan jini yake dashi ba yahau ba kdan shine ma babban dalili su na tafiya yau sati guda kenan, tunda baba mai gadi yake zuba hanifa take ta aikin kuka inda hisbullah yai tsaye yana jin bayani dan duk bai fuskanci komai kawai dai yasan dad din hanifa bashi da lafiya kuma An fita da shi,.

Cikin kuka ta nufi gidan inda hisbullah ya mara mata baya, suna shiga parlour wani katun hutanta ne yai musu sallah ta hadu sosai tana murmushi sai nata dana dad dinta kusa dashi taje ta tsaya tana kuka mai tsuma zuciya, inda hisbullah ya tausaya mata sosai duk sai yaji yana jin haushin kanshi, gani yake shiya jawo mata, a hankali ya taka inda take yana kiran sunan ta, cigaba da kukan ta tayi, dafa kafadarta yayi tare da juyota yana guge mata tears nata, cikin kuka ta rungume shi tana kuka mai tsoma zuciyar mai sauraro

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [8/9, 6:44 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 33πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Shiru yayi ya kasa komai dan kukan nata na damunshi a hankali ya daura hannun shi a bayanta ya bubbugawa sunkai, 7m a haka da bisani ya dagota ya share mata hawaye suka fita a gidan, motor ya bude mata ta shiga sannan ya kuma gun Baba mai gadi yai mai sallama tare da bashi number bashi kuda Sun dawo. Wannan kenan.

πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§πŸ’¦πŸ’§

Tafiya suke tana ta kuka, shikuma ya rasa mai zai ce, a hankali ya fara magana, haba hanifa kiyi hakuri mana insha allahu zai dawo lafiya ki daina daga hankalinki mana kin halin da nake shiga kuwa, ina nufin nasan nina jawo miki koma Maye amma Dan Allah kiyi hakuri komai zai wuce da yardar Allah,.goge hawayen ta tayi, ni bakai ka jawo min ba kai baka san komai ba illama taimakana da kayi ,karka zarji kanka cewa kaika dawo min. Kuma ni abun dake damuna bnsan wanne hali dad yake ciki, haka ta shigaba da bayani inda aka trpp na stop can na gane muku wasu a mota dana kana ganin su ga yan iskan gari, dayan ne ke magana, aa jazzu kaga yarinyat fa, kaii karfa ka gano mana wata yarinayr da muke ta nema amma yanzu kace gata, jazzu wlh itta, cikin gajiya ya dago wai tana........ Kutmar wlh itta ce yau kuwa zaci ubanta dan kuwa ta bamu wuya shima yakawo mana bara gada mu hada dashi wlh, yana haka aka basu hannun go ahead, Bin motar suke, inda go slow ya hadu sosai, cikin sauri hisbullah ya shiga tsakiyar wasu motoci, tin su jazzu suna gano su har suka bace musu.

Kusa da restaurant yai parking dan siya musu abinci, fitar shi ke da wuya su jazzu sukai parking a bayan su, da sauri suka fita suka bude motar, wlh kina ihu zan fasa miki kaiii, tushe bakinta tayi da maya finta hanya yaa nuna mata inda yan gari sukai tsaye suna kallan ikon god.

To anan zan dasa aya sai kuma gobe in Allah ya kaimu

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 34πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Hannunshi yasa cikin aljihu dan dauko ATM card nashi yaji baya ciki juyowa yayi dai dai lokacin Sun sata cikin motar zasu tada motar, da gudu ya karasa gun da suke amma ina kafin ya karasa tuni Sun figi motar cikin gudun tashin hankali, da sauri ya shiga motar shi yabi bayansu, gudu suke sosai, daya daga cikinsu ne ya dauko bindiga ya hau murfin motar yan harbin motar hisbullah IN shi kuma yake kyaucewa (uhmm da tawa motar tuni na faka a gefe na makale a bayan motar hisbullah dan bazan Iya ba wannan Abu kamar a wata kasar)πŸ’¦

Cikin nasara ya saita tayar motar hisbullah ya harba ai tuni motar tahau juyi tana juyawa a kan titi,sannan ta tsaya cikin sauri ya fito wani yayi parking zaidan je fitsari ai tuni ya suri mota ya bisu ammam Sun mai nisa sosai dan baya gano, shi kuwa mai mota ya tsaya dan ganin karfin dole,.

Haka ya dinga bin lungu lungu, wani gida da ba,a gama ba yaga sunyi parking cikin sauri ya fito ya shiga,.

Suna parking suka shiga da itta wani guri, haba wlh munsha wuya dole yarinyar nan ta gane kurenta, jazzu ne ya dauke ta da mari tuni ta zube tana kuka sosai, kaiii baba nasan wannan dan iskan saurayin nata ya biyo mu kuje ku biyu nida danladi zamu aika ta, fitowa sukai, dai dai lokacin hisbullah ya shigo ta bayan shi suka fara sanda, Baba ya shake shi, yayin da dayan ke narka mai duka a cikin, cikin jarunta ya buga baba a jikin bangon bayanshi, tuni baba ya fadi sumammame, dukan dayan yahau yi sosai saida yamai jina jina, ihun HANIFA ji hakan yasa shi mikewa da sauri yabi inda yaji ihun, cikin zafin nama ya hau dukan dan ladi aikuwa jazzu na ganin haka ya fice a guje, da sauri ya nufi inda hanifa take, sosai ya rungumeta yana kuka sosai, jini ya taba ya dago hannunshi da sauri ya duba bayanta, wuka ce sosai ta shige sosai, da sauri ya dauke ta ya sa a motar, itta kuwa banda salati ba abun da take, shiru tayi bata sake cewa uffan ba (cikin razana naja baya shikenan hanifa ta rugani gidan gaskiya )

ByπŸ™‹natty girl πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/11, 12:20 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 35πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Hospital dake kusa ya shiga da itta, direct gun doctor yaje, plz doctor ku taimaka koma nawa ne wlh zan biya, am sorry sir, we can't do anything without police permission, cikin daga murya wai wanne irin police can't you see her condition wai me yasa baku da imani ne? Zama yayi kan kujera ya dafe kaii yama rasa Me zaiyi, cikin tausayawa doctor alamin yace a shiga da itta emergency kuma ya tabbatar kafin su fito yazu da police, haka kuwa akayi .

Jazzu ne ya koma gun yan uwanshi duk sunji jiki, haka suka kama hanya sukai gida suna zuwa suka kira sa, adatu, hello hajiya komai yayi dai dai dan kuwa ina da tabbacib dole ta mutu dan kuwa wukar ta shige ta sosai,. Haba jazzu ina kuka sa wayar ku ina ta neman ku aini na riga da na canxa shawara kawai na hakura da mutuwar tata, tunda naga shima Alhajin Binta zaiyi daya mutu gara na hakura, amma ba komai tun da kun riga kun aikata dolen dolen shi ya rungumi ta annabawa,, sannan kuma inna dawo zakuji alart, haka sukai Sallama.

*HOSPITAL*

basu suka fito ba sai da suka dauki kusan 3hours sannan suka fito lokacin yazu da police, doctor ina fatan komai yayi dai dai,come down man, we are sorry to say, taji ciwo sosai wai garinya ma hakan ta faru ne? Plz doctor ta mutune?

By πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ [8/11, 12:36 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 36πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

No bata mutuba munyi nasaran ceto rayuwar ta amma fa da kyar kuma gaskiya zata dauki satittuka kafin ta farfadu amma zamu dinga mata magani a hakan ma yadda abun zaizu da sauki,haka police sukai abun da zasuyi suka koma tare da handling case din, Mr hisbullah zaka iya biyo ni office haka suka nufi office, aka bude mata file, uhmm hisbullah gaskiya ya kamata ka bata kulawa sosai dan kuwa ba karamin ciwo taji ba sannan kuma, zaka kashe kudi sosai dan kuwa abun bana aikin kadan bane, ni ba komai doctor kuma nawa ne indai zata sami sauki ba matsala bane, OK than ga wannan mugun gunan zaka siyo sannan kuma muna bukatar wani nata zamu sami jini dan kuwa ta zubar da jini sosai, OK ba matsala zaa iya gwada nawa inyayi sai a dauka, OK ba matsala, amma hisbullah matar kace wai? Shiru yayi, ehto doctor lafiya kake mun wannan tambayar? Aa naga kana ta dawai niya ne kuma banga family nata ba har yanzu, family nata basa kusa kuma banaso hankalinsu ya tashi, sannan kuma ba matata bace friend dina ce, OK gaskkiya tayi saar friend, by the way doctor zan iya ganin ta?why not zaka iya, OK thank.

Word din da aka kaita ya shiga ya shiga room dinta, wani irin gadu ne kasan cewar a baya aka caka mata, kwanciyar geke akai mata da wasu karfina a bayan nata, baccinta take amma ba nunfashi kamar bata da rai, fuskar tayi fari kamar ba jini, tsayawa yayi you akanta duk yaji ta bashi tausayi, ko su wadan can din Maye dalilinsu nasan kashe ta oho wannan amsar tana gunta, wayar shi ce tahau ringing, aliyu ya gani, hello sir nasan yau kace baza sami damar zuwa office da wuri Ba amma kuma naga har yanzu baka zu ba ina fatan lafiya, wlh aliyu ina hospital, hospital waye ba lafiya, hanifa ce aka cakawa wuka, yanma jini zaa dauka bazan sami damar zuwa ba, subhanallah nima ganinan zuwa sir, wanne hospital diamond ok ganinan, bye.

ByπŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ [10/11, 8:57 AM] πŸ¬πŸ›πŸ’SalmaπŸ’πŸ›πŸ¬: [8/11, 9:54 PM] πŸ™‹Hajara Mami πŸ’ƒ: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€ *πŸ€HANIFA 37πŸ€* πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull