Hanifa compete - Chapter 4
Hanifa compete Chapter 4: Hanifa compete Chapter 4. Baa fi mintuna ba aliyu ya karaso, sir ya jikin Nata? Da sauki yanzu dai An debi jinin gashi Sun sa…
4,499 words
Baa fi mintuna ba aliyu ya karaso, sir ya jikin Nata? Da sauki yanzu dai An debi jinin gashi Sun sa mata kuma sune sai wasu satittuka zata farka *OK sir Allah Ya bata lafiya ,ameen, sir zamu wuce ne yanzu, ya zaai IN tafi inbarta itta kadai, haba sir kaga yadda kayi ya kamata kaje kayi wanka nasan zasu kula da itta sosai ai, OK haka suka hada ta wata nurse sannan ya wuce gida, wanka yayi yaci abin ci, sannan ya huta sai bayan la,asar sannan ya koma,.haka hisbullah ke ta kula da itta in kaga yabar gurin to saidai sallah zaiyi office dinma ya ajjiyeshi a side,. Yau sati da faruwar haka amma ba alamar hanifa zata farka,.
Yau mom zata dawo tunjiya take sanar da hisbullah, wayar shi ce tafara ringing,ohhh god mom am so sorry, ganinan zuwa, ina gida kazu ka same ni yau sai ka fadan abun damunka, saboda jikina yabn baka cikin farinciki,. No mom karki wani damu komai yana lafiya fa,.
Am waiting for you, bana son gardama kuma dole ka fada mun kanaji na baka 30m ina bukatar ganin son dina tana kaiwa nan ta kashe wayar.
By🙋Hajara Mami 💃 [8/11, 10:29 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 38🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Hisbullah ne gaban mom dinshi son plz ka fadan gaskiyar abun dake faruwa? Duk kabi kayi wani iri dakai infa kana cikin damuwa nima ina ciki ne, Dan Allah son ka fada mun, OK mom kidaina hada ni da Allah insha allahu gobe zan fada miki, OK yayi son,.ni kuwa ina wannan yarinyar data dauki wayana ranar, ina son inga yarinyar datai saar sace xuciyat dana,;uhmm Mom kenan kawai fa friend dina ce muna mutunci ne shine ranar na bata mata rai shine fa tai mun sharri,.friendship kasan wani lokacin friendship yana komawa so, ina jin haka zakuyi, haba Mom impossible kawai dai muna tare ne amma jinin mu bai hadu ba,.oohhh really ai shi so ba ruwanshi da jini bai hadu kawai yana zuwa zai hade jinin, uhmm mom mubar maganan kinga kuwa duk halin da yarinyar take ciki ne ysa nai weak haka, insane fatan inna baki labarin yadda muka hadu bazakiyi mun fada ba inaso kimun promise Mom, eto son inta kama kam dole inma fada yanzu dai Allah Ya kaimu goben, OK mom ni zan koma, what ba inda zaka yanzu dare yayi kace zaka fita ai karya kake, plz Mom dole acan zan kwana, I will not listen to you son, kaga tafiya ta kuma inka fita Bada yawuna ba tna kaiwa nan ta wuce, ohh god yanzu yau itta kadai zan Bari, tsaki yaja tare da shiga room dinshi.
*_washe gari_*
Bashi ya tashi ba sai wajen 11:00 da sauri ya Mike ,ohhh god nayi left nasan by now doctor yazu dressing. Nan da nan yai wanka yasa kaya ya dauki a gogon shi yana cikiniyar sawa , a Palo ya taddda Mom ina kwana mom, kallan shi tayi abun da son baitayi ba kenan ya gaidata cikin wannan sauri haka, lafiya qlau son, kallanshi ta tsaya yi, taga inda zaije a tunanin ta daining zai nufa amma ya dauki car keys nashi har yakai bakin kofa ta kira sunan shi, son, tsayawa yayi zunan, har kasa ya zauna, daining taje taduko mai abinci ta ajjiye a ganshi, oya ci, Mom a koshe nake fa,;hisbullah in kaga kabar gidannan To kaci abinci ne sannan kuma ka fada mun abunda kake boye mun da kuma dalilin yin hakan.
By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/12, 1:49 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 39🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Ajiyar zuciya ya sauke mom wannan duk ni kadai shikenan zan baki amsar duk dinsu amma sai munje asibiti, asibiti kuma waye bashi da lafiya? Wannan yarinyar data dauki phone dinki ranar itta ce, akai attack dinta aka caka mata wuka kuma lokacin muna tare yanzu dai mom kizu muje zakiji komai,.
Cikin ranshin fahimta ta shiga ta dauko hijab dinta dama a shirye take,. Haka suka kama hanya zuwa hospital,.lokacin ana mata dressing, bayan sun gama doctor AL,amin ya fito,.aa malan hisbu ya akai haka naga mara lafiyat itta kadai?murmushi yai tare da mika mai hannu suka gaisa haka suka gaisa da Mom, doctor ya jikin nata? Ahh jiki alhamdu lillah, naga gun ya fara hadewa inta tashima ba zata wuni sha wuyi ba, dai dai lokacin Aliyu ma ya karaso suka gaisa da mom da doctor sannan suka nufi dakin,. Kusa da gadon mom ta zauna tana kallan hanifan da take bacci kamar mara raii, tausayin ta sosai ya kamata,.wowwq son yarinyar tana da kyau so cute to amma me yasa sukai attacking nata, wlh mom ni ban San dalili ba,. Eyya yarinyar tamun, I accept her as my daughter in law, what 😳mom bafa love muke ba kawai dai we are friend, kaii amma wannan friends da abn mamaki har yasa daya friends din cikin damuwa🤔,what do you mean mom, aa ni bakomai, fada mun yadda kuka hadu,.
Nunfashi yaja sannan ya Fara kora musu bayani ,Lallai son wuyanka ya rika shine kaje ka dauko yarinya a gidan iyayen ta,alhalin in zaa bi gaskiya kaine da laifi sosai tunda kai ka fara marinta
By🙋Hajara Mami 💃 [8/12, 10:18 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 40🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
To amma kuma wani hanzari ba gudu ba kace sanda kuka je kaji mai gadin yana fadin San dad dinta ya kureta this means kenan sanda ya kureta kai kuma ka sace kenan Ko?mom yanzu dai ki bari sai ta tashi itta zata baki wannan amsar,. Allah sarki kaga sai ta dawo guna da zama before present dinta su dawo,. Eh dama hakan na yanke yarinyar nada kirki gata bata fushi, kaii kace nayi saan daughter In law ,plz mom, to aidama bakai zan ba waba aliyu zan ba, sai yanzu aliyu yai murmushi, Ai mom sunfi dacewa da sir din itta ce dai dai shi kinga kuwa saidai itta din,. Aa aliyu fadi gaskiya, wlh MOm kawai yarinyar na yaba da halinta shiyasa take burgeni amma zansu ace ta zama ta sir,. Tsaki hisbullah yaja tare da mikewa ya fice, haka mom da aliyu sukai ta hira sallah ce ke tashin su, sai bayan isha sannan suka koma Gida, inda akabar hanifa da nurse.
*washe gari*
Washe gari ta kama, Saturday mom ne da husbullah ke zaune a dining, son yau zanyi baki baxan sami damar zuwa hospital da wuri ba kuma inajin aliyu Ma yau bazai sami damar xuwaba sai kaje ka kula da itta, as you wish mom.
10:00a hospital ta mai saida ya gaisa da doctor sannan ya nufi dakin, kusa da gadon ya zauna, rike hannunta yai, plz hanifa bacci ya isa haka you have to wake up mana bana so ki tafi hanifa inasan mu zama friends sosai like sister and brother, in kika mutu I don't know what to do, ni na jawo miki shiga wannan halin plz hanifa, I want to apologize, sai hawaye sosai yake kuka hawayen na diga a hannunta saurin Sakin hannun yayi ya Mike ya nufi kofa ,tsayawa yayi tsaka sakamakon jin magan ganun da take, .
Dan Allah kar ku kashe ni me nai muku plz ku rabi dani sosai take jijjiga gadon tana wani iri kamar mai aljanu, kusa daa itta yaje ya rikke ta Amman ina sani karfi take ji sosai tana jijjaga gadon,. Saurin hawa gadon yayi ya danne kafar da kafar shi daya sannan ya rike hannan ye yana hura mata iska a face nata.
By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/13, 9:38 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 41🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Ahankali ta fara yin shiru karshe ta daina surutan da wani bige bige duk ta daina, ajiyar zuciya ya sauke tare da mikewa,.a hankali ta fara bude idoo yayinda yai tsaye duk farin ciki ya lulllube shi,. Hawaye ta Fara tana kuka Mai tsuma rai, bai hanata ba saida tai mai isarta, sannan ta Fara yunkuri tashi,. No hanifa kar ki Tashi bari in kira doctor, .ficewa yayi sai gashi ya dawo da doctor,.dubata yayi sannan aka taimaka mata ta jingina jikin gadon tunda ciwon ya fara sauki,. Bayan doctor ya gama yai ficewar shi, kujeran dakin yaja ya zauna,. Hanifa ya kike jin jinkin naki, yanzu kuma me kike so, jiki da sauki, kuma bana san komai ni,.OK bari mom tazu ta hada miki tea danni bazan iya ba,. Itta dai bata ce kala ba. Wayar shi ya dauka. Hello mom, daughter dinki ta tashi kuma ni ban bata komai ba doctor yace abata Abu mara nauyi saboda haka dole kizu,. OK I will be on my way. OK sai kinzu.
Haka suka zauna bako hira shi shiru itta shiru, (nidai nace kodan hirar da akewa mara lafiya kai baza kaimata bane 😙).
Gashin ta da aka cefe mata ne duk ya dame ta hakan yasa ta fara kokarin kitsewa, amma tana daga hannun take ji bayan na mata zafi, tsaki taja, shidai yana ganin ikon god, murmushi yai tare da fadin bari in gyara miki,. No Na gode, ko saura renta bai yiba ya je bayan gadon ya fara ciki niyar kitsewa kuma fa bai iya ba,. Abun ma dariya yaso bata, kaga hisbullah karka bata mun gashi kuma sai jamun kai kake kabar mun kaya na,. AI na iya kedai kawai ki bari kiga ikon Allah,. Turo kofar akayi tare da sallama,mom ce tare da Aliyu da kaya a hannun su, zaro ido tayi 😳son Maye hakan yaushe ka iya kitso Ban sani ba kuma baka taba mun ba,. Shidai Aliyu banda dariya ba abun da yake.
By🙋Hajara Mami 💃 [8/13, 10:08 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 42🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Hade rai yayi tare da sakin kan, yaja kujera ya zauna tare da fadin kaii Aliyu meye na dariyar 😠,ai tuni ya hadiye dariyar, mom ce da ajjiye kayan, daughter sannu ya jikin kina gani zai bata miki gashi kinga yadda cisgar kan inda Mai kitso ne zaai mai zafin hannu, itta dai murmushi tai mom ta kice mata gashin, mom naga dai kitson ba wani wuya bane kawai kuna rabashi gida uku, kinga kuwa ai zai yi wuya ba,. Eh muna rabawa gida uku amma ai sai wanda ya iya,kawai kadinga jawa mara lafiya gashi mtsww,. To yanzu yama zaai kiyi brush, bari IN dauko Abu toilet kiyi a ciki,. Haka tayi brush din sannan aka hada nata tea tasha aka bata magani,.sai a lokacin hanifa tai magana, ina wuni mom, sai yanzu zaa gaida ni nayi zuciya;murmushi tai itta kan mom Tana burgeta. Yauwa hanifa kinga tunda naga jikin naki yayi sauki zanso ki bmu labarin ki, shiru tayi tana wasa da yan yatsunta sai kuma hawaye,. Mom ki barta kawai kinga kuka take bata San a tuna mata, hararar shi tai,. To mai friend wanda baya san ganin kukan friend dinshi ai bakai na tambaya ba ko,. To sorry, hanifa ce tafara magana mom zan baki labari na ni bazan boye miki komai ba.
Nan ta bata labarinta tunda daga farko har karshe da yadda suka hadu da hisbullah sannan ta daura da cewa kuma mom ni nata yin aure,. Da sauri hisbullah ya kalle ta dama hanifa ta taba aure katse Mai tunani tai.
Bazan manta ba wata laraba bayan mom dina ta rasu har dad dina yayi aure, zan lacture na makara ina sauri na dauki mota na, ina cikin tafiya motan ta tsaya na rasa ya zanyi ina tsaye wata mota tayi parking kusa dani, wani saurayine ya hadu iya haduwa,. Yan mata me kike jira ne anan, wlh mota nane ta sami matsala, eyya in bazaki damu ba Bari in rage miki hanya haka na shiga motan ya kaini har skull sannan mukai exchange din number.
Bayan na kuma gida yake sanar mun yana so na, ksan cewar dad dina tace in fito da mijin aure haka kuwa na shaidawa dad shi nake so, haka ya kawo magaba tansa, aka tsaida rana 1month haka kwanaki sukai taja mun shaku da juna sosai.
Ana biki saura sati daya yazu gidanmu ,hankaki tashe yake sanar mum kan cewa sun hada wani business amma wlh yan fashi sun yi musu fashi gashi duk kudin shi ya hada a business din, na tausayamau sosai hakan yasa na fadawa dad dina, yace ba komai, million dari dad ya bashi, yayi godiya sosai sannan yace bsai anakaini da kayaba,. Ranar jumaa aka daura aurene
HANIFA UMAR SULAIMAN DA HASHIM ABDULLAH,.
Anyi komai sha biki ranar kai amarya, ana ta jira ango yazu shiru, ga number shi sunki tsiga,. Ina zaune a daki aka kawomin letter,.
Letter saki ne gabana yayi mugun faduwa haka nakaiwa dad Ashe dan danfara ne,.
Tundaga lokaci na tsani soyayyya kuma bana tunanin zan sake yinta, to mom kiji lbari knan By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/14, 2:44 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 43🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Gauron nunfashi hisbullah ya sauke inka gaba daya kallo ya kuma kanshi.murmushi mom tayi Lallai hanifa labarinnki da akwai abun AL,AJABI Allah Ya shige mana gaba sannan kumaa zancen soyayya itta ba haka take ba tana zuwane akoda yaushe kawai ki mika komai ga Allah, sannan kuma zaki zauna dani har Allah Ya kawo sanda iyayenki zasu dawoo sannan kuma ki dauke ni ammtsayi mahaifiyar ki ina fatan zaki bani hadin kai.
Insha Allahu zan baki hadin kai,na gode da wannan karbar da kukai mun bansan damai zan saka muku ba,.karki damu bani zakiwa godiya ba ki godewa Allah da kuma best friend dinki hisbullah, murmushi tai tare da kallan inda yake zaune shima ittan yake kallo,.. Saurin dauke kai yayi,.
💦💧haka sukai ta hira cikin fari ciki lokacin sallah ne ke tashin su,.. Bayan dare yayi ne Mom tace itta zata kwana tare da hanifan,, haka hisbullah ya koma Gida badan yaso ba, danshi so yai su zauna tare.
Yau satin ta daya da warkewa kuma yaune zaa sallame su, Dan haka suka shirya, ta sami sauki sosai saidai yana dan mata zafi wataran ga kuma kaikayi da gun yake mata,. Tamfa tasa da zami sunyi mata kyau kalar purple,. Daughter bari inje IN Kira likata kafin nanma hisbullah ya karaso,. OK mom sai kin dawo,. Zama tayi kan gado tana tunanin rayuwar ta.bata San sanda hawaye ya zubo daga faskarta ba, dai dai lokacin hisbullah ya ya bude kofar ya shigo.
By 🙋Hajara Mami 💃 [8/14, 3:05 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 44🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Tsayawa yayi a bakin kofar yana kallan yadda take kukan tama fi kyau a haka murnushi yai tare da karasawa inda take yaja kujera ya zauna yana kallan yadda take kukan,.dai dai lokacin mom ta bude kofar ta shigo, zaru ido tai tana kallan ikon Allah,. Magana ta fara yi yanzu son tsabar iskanci tana kuka mai makon ka bata hakuri shine ka zauna kana kallanta, sai a lokacin hanifamma ta ganshi da sauri ta guge hawayen ta, shi kuma yadanyi baya, mom Na bata hakuri fa taki tai shiru shine ni Kuwa na tsaya ina kallan yadda take kukan,,,. Mtswwww Allah Ya shirya saika tashi mu tafi doctor ya bamu takardar sallama Sannan yace ta kula sosai kar ta bari wani Abu ya fama mata gun ciwonnan,. OK mom Allah Ya Kare yanzu mu wuce, hakaa suka Kama hanyaa zuwa gida.
Horn yayi mai gadi ya bude Mai, parking space ya nufa yayi parking, suka fito, daughter zo mu shiga daga ciki haka suka kama hanya zuwa cikin gida in hisbullah ya mara masu baya ,.
Wani daki dake opposite dana mom aka kaita dakin ya hadu ba karya, to daughter ga dakin ki sannan kuma inkika ga abun da babu sai ki mun magana kinji ko, OK mom Na gode Allah Ya kara budi mutnushi Mom tayi tare da fita,.
Jakarta ta gani akan gado wacce ta bari a gidan a hisbullah, dubawa tayi ta kaddubta ne Na kara tunta da kuma wayarta amma kuma ba sum sun dinta, ko ina dayar wayar take koma dai Maye nasan hisbullah zai kawo min,. Toilet ta shiga ta watsa ruwa, sannan taa sa wasu kayan dan ji take kayan yana warin asibiti,. Ta kaddun ta dauka tana dubawa, muga yanzu ina zan sa wannan takaddun inda bazasu baci ba, shiru tayi tana tunani, kasan gado ta dagaa taasa sai kuma ta cire nan bai yiba,. Saman wordprobe ta kallan inaa ganin nan yayi kujera taja ta taaakaaa, tana hwa tana mika hannu dan hannun taki karasawa dan tsalle ta Fara yi, amma yaki,.
Hisbullah ne a daki yayi wanka yana danne danne wayar, hanifa ya gani a gefe, ohh god na manta ban mayarwa hanifaaa phone dinta ba,, dauka yayi ya nufi dakin, .
Da sallama ya shiga, a tsorace ta juyo aikuwa kujerar ta goce tai bayaa zta fadi yaai sauri riko ta a hannu,. Dai dai lokacin aka danno kofar
Kaiiii na gaji da typing
By🙋Hajara Mami💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/15, 9:26 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 45🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Turo kofar akayi, sai kuma aka tsaya,rufe kofar akai da alama dai komawa akaii,.
Cikin sauri ya sauke ta,hade rai tayi hisbullah meye hakan? Zaka wani rikeni inda wani Ya shigo ya ganmu a haka? Look hanifa inda kin fado fa? To ina ruwanka inna fado din😏eh Lallai kin sami sauki kin Sami bakin rashin kunya ,to dama wayar ki Na kawo miki karba tayi tare da jan tsaki, murmushi yai ya fita abun shi, yana fita mom ta shigo, daughter ingo wannan kayan ina ganin zai miki kyau, murmushi tai tare da karba.,
```washe gari```
Mom da hisbullah Na dining, suna cin abin ci, son ya company ni ina fatan komai yana tafiya dai dai? Lafiya qlau mom aisu farida na kokari ba kadan ba, yar duniya ashe tana nan takini dai yarinyar nan, kaga yanzu ai nayi daughter nima,. Dai dai lokacin hanifa ta ke saukowa daga stair da murmushi a fuskarta,tasha kwallya cikin material mai baki da jaa,. Morning mom morning sir hisbu, morning daughter har kin tashi? Ai dama ni mom bana wannan bacci Na safe, saboda inasan ace ina aikin safe shine zan koyawa kaina tashi da wuri before In sami aiki, murmushi mom tayi,.
Uhmm sir hisbu ba magana gaisuwar ma baa amsa mum ba, runtse ido yayi dan kuwa ji yake hanifa tafi kuwa iya kiran sunan shi,morming hanifa kin tashi lafiya?. Lafiya qlau.
Son wai Dan Allah yaushe zaka mun suruka ne,. Cikin sauri ya kalli mom kamar wanda tai sako, sai kuma ya kalli hanifa, itta kallanshi take dan taji mai zaice,. Shiru yayi yaci gaba da cin abincinshi, son magana nake 😯,.hanifa ce tai saurin magana, mom wannan yayan nawa yana da matsala Dan kuwa kwata kwata da gani bai Iya soyayyaa ba ki bari saina koya mishi tukun sannan saiya nemo miki surukar, .
Kaii daughter shidinne yace miki bai iya soyayya ba? Aa mom kawai haka Na fuskanta, shidai baice komai ba saicin abincibshi yake da murmushi a face dinshi. Kuma wlh mom namai kamu, Dan wlh wacce nakama mai zasu dace sosai, mai zai hana ki hada shi da farida yar gidan yayanki.
By🙋Hajara Mami 💃 [8/15, 9:43 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 46🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Cikin fushi ya ajjiye spoon din hannunshi ya fice, zaro ido tai, kardai haushi yaji nifa kawai gani nayi Sun dace kuma Na tabbatar da farida tana sanshi, mumushi mom tayi, hanifa kenan duk da dai farida da son suna zaman lafiya amma kwata kwata son ya tsane ta kawai bata burgeshi, kuma inbaki sani ba farida ta fada mai tana sanshi amma yai Mata rashin mutunci sosai nima naso hadasu aure amma sam yaki, haka nace mai aiba shi ya haife niva nina haife shi saboda haka dole ya aure ta, haka muka hadu da dad dinta muka yanke rana, biki yana zuwa amma kwata kwata nadaina sa son a ido Na, nashiga tashin hankali sosai hakan yasa naje gidan shi ciwo yake sosai dan kuwa Baya san auren kuma bazai iya mun jayayyaba, ina ganin haka nakuwa yanke shawarar yanke aure haka kuwa akayi saboda dad din farida bashi da zafi, amma tun daga lokacin farida ta tsaneni gani take kamar nina sa aka ki auren, .nidai yanzu kawai na fada miki Ne daughter son baya San maganar farida, yama tsani soyayya amma kinsan wani Abu hanifa, aa mom da ace wanine yazo ya fada mum kan cewa son ya fara soyayya tofa bazan yadda va, amma kuma da ido Na gani ,.amma kinsan wani Abu daughter nasan son bazai iya expressing feelings dinshi ba ga wacce yake so,. Amma ni zan tilas ta mishi.
Eyya mom zanso jin wace zaki fada mun, aa nibazan fada miki ba kisa ido zaki gani da kanki ki kalle kwayar idonshi zaki gani,. Ai kuwa zanyi hakan mom,. Ai kuwa zakiga ni.
Shikuwa hisblilah yana fita yaja motar shi zuwa office tare dajin haushin hanifa da zata hada shi da farida
By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/16, 10:15 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 47🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Yana xuwa office ana mai good morning ammaa ko ajikinshi,.. Shamsiya da farida ke magana, besty ga hisbullah can ya tafi office ana mishi magana yawani share mutane inaganin ranshi a bace yake fa, .uhmm To ni ina ruwana dan ranshi a bace yake watakil mom ce ta batamai rai. Ohh haka zaki ce mai makon kije kiji meke faruwa ki kwantar mai da hankali anya kuwa kina sanshi besty, aa wlh ina sanshi, Shamsiya kenan baki San wace farida ba har yanzu,. Bari inje gun nashi, office dinshi ta nufa,. Tura kofar tayi tare da sallama,, ciki ciki ya amsa,.
Morning sir,. Ya akai, dama sir naga ka shigo ne rannka a bace ana ta gaidaa ka bakaa ma amsa shine nazo naji ko lafiya,. Eh lafiyar ce ta kawo hakan,. Haba hisbullah wannan wacce irin amsa ce,. Dan Allah dan annabi farida ki fita ki bani gu bana San damuwa,.
Nifa ba inda zani saika fada mun dalilin fushinnan, a hankali yace, plz get out farida, Allah bazan fita ba, Cikin daga murya kamar wani yaki yai magana, I say get out, gaba daya yan office din saida suka tsora itta kuwa farida fitsarina kawai batai ba,. Sum sum ta fice, Aliyu ta gani a hanya yayi tsaye,.
Farida lafiya meke faruwa, naji sir yana ihu, cikin bacin rai tace ban Sani ba,. To ban shawara kinga files dinnan zan kaimai. Amma ina tsoran kar ya sauke fushin a kaina,.tsaki taja tare da wucewa fuuuu, murmushi yai, ainaga bani nakar zoman ba niko rataya ma ba aban ba,. Haka ya wuce yana fargaban kar a sauke a kanshi.
Hanifa ce a daki,. Yau IN hisbullah ya dawo zanje inji wa yake so nima inasan in santa ni dan mata tambayoyi, yana zuwa zanje,. Slm alaikum dama Hisbullah nazu in baka hakuri akan dazu ne bansan ranka zai baci, kayi hakuri sannan sai ince mai, na gode da abun da kamun hisbullah Allah yabar zumunci,. Inyace ba komai, sai mu fara hira a haka sai na tambaye wace wacca ta daure wajen sanshi,.. Murmushi tai, haka ta wuni tana wannan shurmen tunanin kamar yarinya,..
By🙋Hajara mami💃 [8/16, 10:30 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 48🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Da sallama ya shigo parlour mom na zaune tana karatun jarida. Mom sannu da hutawa, yauwa son, wlh Mom Na gaji sosai, baxan Iya zuwa dining ba, kiba wani ya kawo min abinci, amma daima nafisan ke din kiban. Murmushi tai kawai dai kace in kawo Ma, eh mom hakn zaifi. Eh Lallai son baka da kunya,. Murnushi yai tare da mikewa yana wucewa part dinshi hanifa ta fito da sauri mom zan kaimai abincin,. Yau kinga kin hutar dani je kitchen ki hada komai OK mom,. Haka ta wuce da haka komai a tray sannan ta nufi part dinshi, ba kowa a parlorn zama tayi ta kunna TV, ta dauka kamar 30m sannan ya fito yana zabga uban kanshi. Kallan shi tai, sannan ta dauke kai,. Kujera ya zauna ya hade raii,.
Meya kawo ki part dina, eyya hisbullah abinci na kawo ma, bari inzu ma, zuba mishi tai ta mika mai.saida ta bari Ya gama ci, sannan ta Fara magana,. Hisbullah dama inasan maka godiya akn wannan karancin da ka mun Na gode Allah Ya bar Zumunci,. Ba komai zaki iya tafiya, to ai ba shikenan ba sannan kuma inasan baka hakuri akn dazu wlh bansan ranka zai baci ba,. Ba komai sai kuma ME,. Yauwa hisbullah ninaji wani zance a gun mom sai kana da budurwa abin yaban mamaki shine nace bari in tambaye ka inji da gaske NE? Murmushi yai kafin yace ehh, tab ni kuwa zanso inji taya akai harka shawo kanta, da gaske kina san sani, eh mana, to bude kunnen ki, aa tsaya bari in kashe TV nan karya damen mikewa tayi ta nufi switch ta kashe, sannan ta juyo, shima din tashi yayi, ya matso daf da itta, kina san sanin yadda na shawo kanta ko? Eh Amman ka matsa baya saika fadan, murmushi yai, Ai so nake in nuna miki yadda nai ina ganin practically sai ya fi, kara matswa yayi itta tai baya.
By 🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/17, 5:51 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 49🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Zaro ido tayi 😳practically kuma,aa ka barshi ma na hakura kabar abinka, saurin sa hannunshi yayi Ya tare hanyar,. Hisbullah meye hakan? Wannan ya zama farko ya zama karshe in kika sake mun irin wannan tambayar zakiyi mamakina.,
Hisbullah daga tambaya sai jibi ya zama kari,. To shikenan Allah Ya huci zuciyar ka bani hanya plz., you are free to go,. Da sauri ta fita tana zuwa bakin kofa ta tsaya,. Allah sai ka fada mun wacca wannan kake so, tana kaiwa nan ta fice. Mumushi yai wannan yarinyar yar neman bala,i ce gaskiya zanwa mom magana karta jamun raini a gun yarinyar,. Mtsww.
````washe gari```
Bayan sunci abinci, hisbullah ya wuce office,. Mom da hanifa a parlour ta zabaga uban ta gumi. Daughter lafiya meke faruwa? Ba komai mom"aa daughter ko kina tunanin dad dinki? Aa wlh mom tunda ina tare dake aibana cikin damuwa,. Yauwa ni dai yadda Na saani kin dauke ni kamar mahaifiyar so plz tell me tha true meke damun ki? OK mom wlh tun ina yarinya nake san inga ina zuwa gun aiki, gun aikinma ace ina da office wannan buri nane dad dina yaso cika mum wannan burin nawa amma hakan bai yuyu ba,. Shine abun ke damuna,. Shikenan abun da yake saki cikin damuwa, wanne course kika karanta? Business ne mom, wow komai zaizu da sauki Ma kinzu da takaddunki,.? Eh mom, OK dauko inga ni, da sauri ta nufi daki ta dauko taba mom., Daughter result din yayi kyau saboda haka karki damu bari son ya dawo sai ya dauke a company dinshi,. Da gaske mom? Eh mana,wowww ina sanki mom, nima haka. But daughter haka zan zauna ni kadai a gidan bani da dan hira, any way dama na saba.