Hanifa compete - Chapter 5
Hanifa compete Chapter 5: Hanifa compete Chapter 5. By πHajara Mami π [8/17, 6:16 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 50π* πππππππ
4,475 words
By πHajara Mami π [8/17, 6:16 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 50π* πππππππ
Suna zaune a parlour suna hira ya dawo;zama yayi akan kujera, washhh wlh mom yau kinga uban aikin dana sha kuma yanzu haka banma gama duba files dinba,. Aa To ka sami mai taya ka mana, eh ina tunanin ko aliyu zan dawo daashi office dinnan sai mudinga yin komai tare,. Aa aini har na sama ma mai taya ka dinner kuma result dinta yayi kyau sosai fa saboda haka basai an aimata wani interview ba,. To Mom kina gidan har kika wani sama mun mai tayani aiki, how comes kuma ma itta ba zuwa office tayi ta bada takardar neman aiki ba bta kawo result dinba tsabar daurin jindi ma wai bazaai mata interview ba. Waida mom wace ma? Aa nageria kenan kuma ba kowa bace illah daughter Na,.
What you mean hanifa, of course, ittan ce tace miki business tayi,.oho tambaye ta, kallan hanifan yayi, ta wani marai raice faska kamar ta gaske, ina result dinki? Gasu karba yayi result din sunyi kyau amma sai cewa yayi kindan yi kokari zamu iya daukar amma sai An miki interview kuma a office a gaban kowa, saboda aiki a office dina ba wasa bane,. Dan Allah hisbullah zaka dauke ni indai zaka dauke ni am ready koma wacce interview ne am ready for it,. OK yau alhamis gobe Friday, ki shirya on Monday zaki yi interview din,. Mom Na shiga ciki banza tai mai murmushi yai tare da wucewa abinshi.
Mom kinga ya yadda, mom am so happy, hmmmm daughter kenan mugunta zai miki wlh, karki damu mom insha allahu zan ci, Allah yasa,ameen mom.
````washe gari``` Hisbullah da yan office dinshi official,. Dama dali lin Tara ku anan ba komai bane illah zamuyi bakowar ma,aikaciya wacce zaai mata interview saboda, results dinta sunyi kyau wannan interview da zaai mata in taci zata zama ta uku a official sannan kuma a office dina zata dunga aiki, kuma iya farida da aliyu ne nake tunanin zasu fita a office dinnan, hope kun gane, yes sir, saboda haka inasan farida da aliyu suje su hada akan abun da zaai mata interview din,. As you wish sir, haka kowa ya watse.
Wannan kenan, insha allahu anjima zakuji typing
ByπHajara Mami π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/17, 7:09 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 51π* πππππππ Washe gari Dining suke suna cin abinci,. Hisbullah wlh ina fada maka akan maganar aure amma kaki, wlh tallahi zan dauki hukunci da kainaa, ko wanne da yana san farantawa. Mahaifiyar shi amma banda kai,,oh god Dan Allah kiyi hakuri lokaci ne baiyi ba ammma IN yayi dole nefa inyi, cikin fushu ta fara magana wannan irin lokaci wanne lokaci kake san karawa, hisbullah inaasan ganin jikoki na kafin in mutu, Dan Allah mom kiyi hakuri in Allah yayi xanyi topa zanyi ko naki ko naso Dan Allah mom ki dainaa tada hankalin ki, .OK to shikenan hisbullah insha Allahu bazan sake maka maganar aure ba ammafa ina san ka sani lokaci yaana yi zan dauki mataki da kaina, tana kaiwa nan ta mike ta wuce,,.
Kaga ni ko hisbu Allah abun da kake baka kyau tawa mufa mun matsu maga matar ka da yayanka amma kai ko ohooo, wani banza kallo ya watsa mata,.. Ke dallah rufe mun baki kedin waya takura miki yace sai kinyi aure amma daan baki da kunya ni kike fadawa inyi aure, laaaa kar ka damu ai ni nakusa aure mom ta sani, kaima Kuma kasan waye saidai kuma baka san ina san nashi ba,. Jus ya dauka fada mum waye shi? Zan fada ma amma da sharadi zakaa fada mun wacce kake so,wai hanifa ba nace karki sake mun wannan maaganr ba amma bakiji ko, OK sorry, ba kowa bane illah wannan aliyun na office dinka,jslus din Hannunshi ne ya fadi yai saurin mikewa, yabar gurin da sauri,.
Hisbu, hisbu da wasa nake fa, Allah da wasa nake banma gama fada maba fa.
ByπHajara Mami π [8/17, 7:35 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 52π* πππππππ
Dakinshi ya wuce ya zauna ya dafe kaai, yarinyar da tace bazata sake soyayya ba, yanxu kuma itta ce zata cetana San wani daban kuma, haba impossible.wayar shi ya dauka ya danna number din aliyu,,, hello sir,good morning,morning aliyu, dama Aliyu nace haka interview dinnan? Aa sir sai an sakko daga masallaci zanje gun faridan muyi zancen,. OK ;ni kuwa aliyu bayan da kuka hadu a asibiti da hanifa kun sake haduwa Nne? Gaskiya I don't think so, amma lafiya, aa bakomai bye, OK bye
Ajjiye wayar yayi inma karya kake zan gani ai inta fara aiki a company dinnan, ai kuwa inda gaske ne bazata cigaba da aiki a company dinnan ba,. Hanifa ce ta turo kafar;slm ,tsaki yaja ,wai lafiya Ban gama maka magana ba amma kawani tafi" kinga plz ki fita a dakina vana san damuwa, OK amma Dan Allah ka bani number din Aliyu, waike me yake damunki ne shifa yana da aure, (ππkodai kodai )dariya tayi sosai ai na sani kasan Me wlh yana da kirki ina so inzama friend din matar shine,dan Allah hanifa ki fita, OK yaushe zaka Ban number? Ni saidai in tambaya miki number matar shi, aa To ai bata sanni ba sai yayi mata introducing dina ai, zan ya miki inya so sai ya baki number dinta,. Kawai dai kace baza kaban ba To ai shikenan ,tana kaiwa nan ta fice, taya zaai in baki number dinshi ki kira lokacin matar shi tana kusa dashi ki jaza musu fada, mtswww .
Ranar Monday Tayi sirinta tsaf, sai sauri take dan ta makara ssai wajen 11:00.dakin Mom ta shiga, mom zan wuce, OK Allah Ya bada saa ga key din motar nan ki dauka, OK mom bye
A office kuwa kowa ya hadu itta kawai ake jira, wai Shamsiya wace wannan ne zata dinga batawa mutane lokaci mtsww, to nima ina nasanta ba jira muke tazu ba, kusa da hisbullah taje, sir hisbu wannan she is not serious taya zaai ace mu zamu jira ta,she is serious ina jin wani abunne ya tare ta a hanya, wai Dan Allah wace wannan sir? Bude baki zaiyi yayi magana, da sauri ta turu kofa,.
Byπnatty girl π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/18, 8:52 AM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 54π* πππππππ
Da sallamar shi Ya shigo office din, you are welcome aliyu, have a site, OK sir ka kira ni inafatan lafiya, aliyu wai meye tsakaninka da hanifa ne? What sir wannan wacce tambayace?just answer me, OK babu komai kawai we are just friends OK dakyau amma kana ganin daga haka ba wani abu? Babu komai sir, OK aliyu bana san wannan zaman da kuke duk sanda kuka hadu wai da nufin hira kuke inasan kaja baya daga gareta, zaro ido yai but sir why yarinyar nada hankali kuma jinin mu ya hadu ne,jinin ku Ya hadu ko Lallai kuwa bazan bar hanifa tai aiki a company dinnan ba, am sorry sir indai a kainane zanja baya daga gareta I promise you this, daya fima, but zan iya tambayarka wata tambaya plz, yes you are free,sir are you in love with her? No yace a takaice, amma sir wannan alamace ta soyayya fa bakason ganin wacce kake so da wani, look aliyu kawai inasan Kare mata mutuncinta ne a matsayinta na mace,.sosai Aliyu yayi dariya, wlh sir santa kake kuwa yaji wannan haka zaice, hanifa ce kace mai dariyar ta hanyar fadin wace yake so din? Ya fada ma ksan ba yadda banyiba ya fada mun wace yaki ba har karya namai nace ni kai nake so, ina tunanin tunda na fada mai nawa zai fada mun nashi amma yaki, yanzu kaii fada mun,aliyu zaka iya tafiya, aa saiya fada mun tukun, shidai aliyu fita yayi ;.
Haba hisbullah ya zaai kace ya tafi, hanifa ki wuce gida kawai, what ba inda zanje sai nagama hira da aliyu, sai kinga hira da aliyu ko wai ke wacce iri ce kina mace kina cewa zakiyi hira da wani, let me tell you wannan Ya Xama na karshe kar in sake ganin ki da aliyu, saboda me, obey before complain wlh inba haka ba bazakiyi aiki a office dinnan ba kinga ne, OK as you wish,fitowa sukai ya rakota tanasan yiwa aliyu sallama amma An hana ta mtswww har mota ya raka ta saida yaga ta wuce sannan ya koma.
Cikin fushi ta sauka ta shiga parlour, mom na zaune akan kujera, itta zaman tayi, daughter lafiya me ke faruwa? Wai Mom hisbullah ne wai karya kara ganina da aliyu inba haka ba bazai bani aiki a company dinshi ba, kuma wlh jinin mu hadu, murmushi mom tayi kuna baki tambayeshi dalili ba? Wai cemun yayi ina mace ina kula wani, dariya mom tayi sosai, tare da fadin Allah sarki son, HI hakuri daughter je kici abinci zanmai magana, OK
By πHajara Mami π [8/18, 9:10 AM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 55π* πππππππ Sai bayan la, asar ya dawo suna zaune mom Na kallo hanifa na chatting, mom sannu da hutawa, yauwa son ya aiki ina fatan daughter taci interview din? Eh tayi kokari zata fara aiki next Monday, da gaske hisbullah amma mataimakiyar aliyu nake san Xama, tsaji yaja tare da fadin ki samen a part dina anjima, mom ce tai saurin cewa tana mace taje gun wani, murmushi yayi to ai akan aikin nata ne, eh ai na Sani insan sanin dalilin dayasa kake takurawa daughter na da Aliyu fa, kasani ko suna San junan sune, da sauri ya kalleta so, sofa kikace,. Naga dai itta tace bazata sake soyayya ba, a to kasani ko ta janza raa yi, aa mom ni ba Komai a tsaka nin mufa,. OK shikenan daughter, tsaki yaja tare da wucewa, mom nifa ban ganewa aliyu ba duk yabi yawani damu, daughter kenan zaki gane watarana,.
Turo kofa akai tare da sallama, farida ce, mutuwar tsaye tayi dama wannan yarinyar anan jidan take da Xama Lallai zaai bala,i dole inyi wani abun, mom ta katse mata tunani, farida karaso mana, Xama tayi akan kujera, ina wuni mom? Lafiyi qlau, dama cewa nayi bari inzo mu gaisa, Allah sarki nagode farida,, mom ina hisbullah? Yana part dinshi, OK ni zan wuce, to kigaida gida,.
Mom wlh hisbu da wannan yarinyar Sun dace dama ya aure ta, ni kuma hanifa basan son da itta nafisan son dake, dani kuma haba mom ai mu jinin mu bai hadu ba, daughter da gaske nake fa, amma bazan miki dole ba kije kiyi tunani duk yadda kika yanke, tashi tayi tabar gurin, inda hanifa ta saki baki, tab wlh bana sanshi, kuma shima baya sona, aikawai magana daya ce Ban amince, dole IN sami mom In fada mata gobe, can na gane muku a bayan hanifa sai yanzu ta wuce daki, Lallai yarannan kuna wasa dani Bari zakuga yadda ake hada plan, nasan shima bazai amince ba amma kuma nasan yana santa itta dince daii, amma a haka zanyi hadin.
ByπHajara Mami π
[10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/18, 3:54 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 56π* πππππππ
Farida na komawa gida ta Kira Shamsiya, hello besty kinsan wani Abu ashe wannan yarinyar a gidan su hisbullah take a zaune, what yanzu to ya zaa yi, eh nidai shawara daya na Yanke nima zan koma gidan da zama inyaso sainasan yadda zanyi good idea besty hakanma zaa yi, OK bye.
Wai ni meyake damun mom ne kwata kwata bamu dace da hisbu ba kuma ni basanshi nake ba, kuma bazan iya mata gardama ba, yanzu maye mafita, mafita daya ce inje ince mata nibana sanshi, nama tina hisbu yana nemana, tashi tayi ta nifi part dinshi, yana xaune Q parlour da takaddu a gabanshi, sallama tayi ta shiga, sir hisbu gani, yauwa inasan zan fada miki yadda aikin zai tafi ne, a office dina zaki zauna, duk abin daya dace ke zakiyi, OK as you wish, on Monday zaki fara zuwa sannan on Monday zamu yi baki, daga abuja munasan yin company a wani kyauye saboda you have to get ready duk da bansan waye zaiyi bayanin yadda abun zai tafiba, Allah dai Ya kaimu Monday din, haka yaita fada mata yadda aikin su yake wakana a office.
```washe gari```
Hisbullah a office, suna meeting, inasan fada muku on Monday zamuyi baki sunasan hada hannu damu saboda haka farida sai kusan wadda zai tafiyar dakomai inafatan kin gane, eh na gane, sannan kuma on Monday hanifa zata Fara aiki a company dinnan, kuma a office dina zatai aiki saboda haka a sa table a office din before Monday, aliyu kaine zakai wannan aiki,ok sir.
Besty bakiji mai yace ba a Office dinshi zata zauna that mean ta fiku matsayi,. Haba ai wlh karya ne dole taban respect kuma wlh zataga iskanci Allah Ya kaimu monday din,. Haka sukai meeting nasu kowa ya wace, wannan kenan.
Hisbullah ne a office, wayar shi tai ringing private number, dauka yayi hanifa ce cikin tashin hankali take magana, hisbu mom batada lafiya amma an kaita asibi kai sauri kazo plz, wanne asibitin, OK ganin zuwa
ByπHajara Mami π [8/18, 7:31 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 57π* πππππππ
Cikin sauri ya ajjiye phone ya dauki car keys nashi ya nufi hospital din, hanifa ya gani tana hawaye, ke lafiya ina mom din? Tana dakin,wucewa yayi,. Doctor yana kanta yana dube dubenshi, doctor meke damunta? Eh To gashinan daii duk yadda akai akwai abunda yake damunta, tana da ciwon zuciya, to amma doctor nidai iya sanina da itta ba wani abun da yake damunta, amma Allah Ya Kare, ameen yanzu zan baka magunguna da zata dinga sha sannan kuma aguji bata mata raii, insha Allahu doctor,. Yanzu yaushe zamu tafi, yanzunnan zan sallame ku, muje in baka takardar sallama,.
Gida suka wuce, har daki suka rakata, hanifa ta tsaya a tsaye shikuma Ya zauna a gefen gadon, tare da riko hannunta. Mom meyake damunki wannan wace damuwa cehar haka?
Damuwata kake San sani yanzu kuwa zan fada ma, damuwata bata wuce inga kayi aure ba, aure mom yanzu wannan ne yasaki damuwa, eh hisbullah inkanaso damuwa ta ta wuce dole kayi aure kafin kwana goma, kwana goma mom wlh mom bani da wacce nake so, ni na zaba maka,.
Ai tun bayauba nasan kana San hanifa saboda haka itta na zaba maka a tsayin matar aure kuma itta kadai naba wa sahun sirika saboda itta na zaba, zaro ido yai mom ittta ce ta fada miki hakan, kaga wannan bai dame ka ba ka fada mun kana santa ko baka yanta.
Do you love her yes or no
By πHajara Mami π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/19, 10:55 AM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 58π* πππππππ
Shiru yayi baice komai ba, son tambayar ka nake fa,mom plz, plz me kuma kaban amsa, tashi yayi yabar gurin, itta daii hanifa bata ce komai,. Amma taji ba dadi wato baya santa, dan karamin tsaki taja tare da barin gurin, daki ta koma ta zauna duk da dai basan shi take ba yaba mata, wato baya sona, mtsww ankin banza To da ni Maye na damuwa tunda basan shi nake ba,. Wayar ta ta dauko tana danne danne,.
A bangaren sa,adatu kuwa Sun dawo gida Alhajin ya sami sauki anja mai kunne akan ya rage tunani,. Yau yana parlour suna zaune Baba Mai gadi yayi sallama,yallabai ina wuni? Lafiya qlau, ya aka yi ne? Wlh Alhaji kwanakin baya da suka wuce bayan kuma England wani da autar ka hanifa suka zu gidan nan, cikin sauri ya gyara zaman shi, suna ina,wlh sunzu nemanka ne amma sukai rashin saa baka nan amma saurayin yaban lanbar wayar shi dan itta autar sai kuka take, amma wlh alhaji nayi duban duniyar nan na rasa inda wannan number din take,haba lado kasan yadda nake da bukatar ganin yata Amman har taya ka bari wannan takar dar ta bace, innalillhi wa,inna,ilaihir rajiun, yanzu a ina kake ganin zamu same ta? Gaskiya Alhaji ban tambaye shi unguwar ba saboda hanifn kuka take sosai shiyasa ya hargitse yakasa mum bayani, amma ina mai tabbatar maka Yar tana hannun na gari kuma duk wuya duk rintsi zata dawo gareka, Allah yasa amma Dan Allah kayi sake duba takardar insha allahu.
```washe gari```
Mom ce a dining,good morning to mom, morning son ka gama shirin tafiya office kenan? Eh. Hanifa ce saukowa daga stair tasa duguwar riga tayi rolling tasha kwalliya, good morning mom, morning hisbullah,mom daughter kingama sirin? Eh amma mom zan daga gari saboda inasan i dan zagaya gari ;OK ba matsala ,kallanta hisbullah yayi ina zaki je,. Unguwa gun wa kuma a haka kije kisa hijab,hijab kuma? ni a haka nai niyar fita kuma baxan canza ba,. Nadai fada miki kar ki fita a haka, Mom ce tai gyaran murya tare da fadin
ByπHajara mamiπ [8/19, 11:09 AM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 59π* πππππππ
Kai ina ruwanka da shigar da tayi ko ka fini sanin ya kamata ne kuma aini banga abun laifi a wannan shigar ba, haba mom kiga yadda ta wani sha uwar kwalliya sannan ta sa wannan dan mayafin inda San samu ne intasa hijab din tsa likaf Ma,. Likaf kuma saboda me? Saboda kar a gaba fuskarta, aa To ina ruwanka dan anga fuskarta, zaka aure tane jiya fa nace kana santa ka nuna ba Santa kake ba To ina ruwanka dan ta fita a haka ni ai inasan ganin daughter na tayi aure saboda kai ba mijinta bane kar ka sake samata ido,. Shiru yayi baice komai ba, itta kuwa abincita kawai take ci, Mom na gama kawo aiken, yauwa ga ledar can ki dauka ki bata kice ina gaida ta, itta tsan ledar Maye, OK mom mikewa tayi ta dauki ledar ta fice, shima mikewa yayi yabi bayanta,. Murmushi mom tayi shegen zurfin ciki mutun bazai Iya cewa ina sanki ba mtswwww.
Sauri riko hannunta yayi, maye haka nifa ka daina rike ni tun kai ba miji na bane,. Na rike ki din ki kwace In kina da karfi,. Banza tai mai tare da juyar da kaii ,matsawa yayi kusa da itta kinsan me, Mom ta dage sai nayi aure saboda haka kawai na yarda zan aure ki kamar yadda ta bukata amma fa kisa a ranki auren karya ne kawai zanyi dan ganin farin cikinta ne,. Is that To ni kuma bana sanka plz ka rabu dani tinda bama san junan mu, ga wacce kuka dace can farida tana sanka sosai, kaje ka aure ta mana, cikin fushi ya bige mata baki da hannunshi to ni bana santa, kuma ke nai niyar Aura ko kinki ko kinso,.
ByπHajara Mami π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/19, 5:02 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 60π* πππππππ
Ko naki ko naso fa kace amma dai nasan kana da bayanin mom bazata taba mum auren dole ba ko,. Kaga sakeni plz I have to leave,ke baki fita ke kadai ba bari driver yazo ya kaiki, driver sai kace wata yarinya sakin ta yaya ya hau kiran idi driver da sauri ya karaso,gani yalla bai, gata nan kakaita duk inda zata sannan ka kula da itta, nifa bazai kaini ba nima ai Na iya motar, Baba idi nabaka amana inta fita itta kadai a bakin aikinka, yana kaiwa nan Ya shigi motar shi ya wuce,.
Look idi nifa dakaina zan tafi bana San damu saboda haka kawai ka kama gabanka, Dan Allah hajiya kimin raii wlh inna bari kika tafin kamar yadda Ya fada wlh xai aikata din kuma wlh da iya wannan na dogara,.
OK muje amma fa karka gaji dani, insha allahu haka suka shiga motar yaja su.
ByπHajara Mami π [8/19, 6:26 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 61π* πππππππ Direct digan su farida suka nufa, yauwa Baba idi ka jira ni yanzu zan fito, to hajiya.
Da sallama ta shiga, duk suna parlour suna zaune da farida, da Gani shirin tafiya office tayi, wa,alaikumulsalam mom din farida ta amsa,. Kut me wannan take a gidannan? Maye haka, haka ake tarbar bako,. Murmushi hanifa tayi tare da Xama, farida je ki kawo mata lemo da fruit, Mom wuce dallah, tana kunkuni ta tashi, gaisawa sukai da mom sosai,yayinda farida ke ta watsa mata harara,. Dama mom ce ta aiko ni, tace in kawo miki wannan ledar, OK kardai kece hanifan surikar tamu, murmushi tai tare da sadda kai kasa, Mom ban gane surikar kuba ?eh mana itta zamu aurawa hisbullah, durun uwa salatin arna, in an isa ba sunana farida ba, a,uzu billah farida yaushe kika Xama haka? Kina mana zagi ko so hauka ne? Kuma aure in kinga bamuyi ba To bama nun fashi, tashi kiban guri daukar car keys nata tayi ta wuce gaba, mirmushi hanifa aranta tace albasa batai halin ruwa ba, kuma ni bacewa nayi ina san hisbu ba, amma sai wani daga jijiyoyin wuya take,haka sikai ta hira sannan tai mata sallama ta wuce.
Hisbullah ne a office yana dba files, banko kwafar tayi ko sallama babu,. Maye haka farida ko kafirai ana daukar permission kafin a shigo office dinsu,. Kaga hisbullah ba wannan ne ya kawo ni ba wlh kaji kunya hisbu ka rasa zaka so sai wannan Yar iskar yarinyar, shut up farida Na fada miki karki sake kiran hanifa da Yar iska wlh tallahi wannan yazama Na karshe kika sake ce mata Yar iska zaki gane baki da wayo kuma aure dole ne ayi shi kokinki ko kinso, nace bana sanki ko ana so dole ne, shikenan hisbullah baa so dole ni kuma ba boka ba malam amma saina Aure kasa wannan a brain dinka tana kaiwa nan ta fice, ranshi inyayi dubu Ya baci daukar keys dinshi yayi ya nufi gida,.
Su hanifa ne a bakin titi mota taki tashi sai fama suke, hajiya yadda zaai kawai in kina da kudi ki tari taxi ki koma gida, wlh Baba idi Ban fito da kudi ba, Allah sarki gashi nima haka kuma wlh da gani gyarannan da wuya, Allah ko Baba gashi wayata ta dauke da saina kira hisbu,. Wata mota ce tai parking kusa da su, glass din aka bude, wani saurayi ne baki Amman ya hadu,. Sannu yan mata, ;yauwa sannu,motar ce ta sami matsala ko? Wlh kuwa, Allah sarki in zaki damu ba saina kaiki gida, aa malan na gode, a haba kika san sanda motar zata tashi wlh bazan cuce ki ba,. Idi ne yai magana, hajiya kawai ki shiga kinga ba alamar motar zata tashi, inyaso in na gyara zan biyu bayanki,. Haka ta shiga suka kama hanya Ni sunana jafar, a gombe nake da zama wani aiki ne ya kawo ni garinnan, Allah sarki, zan iya sanin sunanki, hanifa kawai tace mai haka yai ta zuba har suka zo bakin gate, ba yadda batai ba Ya sauke anan yaki, horn yayi mai gadi ya bude,.
Mom da hisbullah ne a waje suna hira.
ByπHajara Mami π [10/11, 8:57 AM] π¬ππSalmaπππ¬: [8/20, 11:38 AM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 62π* πππππππ
Fitowa tayi, aa yan mata baki ban number dinki ba, eyya bani da waya,.
Cikin fushi, zaije inda suke, son ina zakaje? Mom bakiga yadda ta wani tsaya tana hira da wani ba, gaskiya mom bai kamata ace ana barinta Tana fita hakaba saida nce tsa hijab amma kika ki, wai Dan Allah son in tambaye ka inkasan kana santa kaje ka fada mata mana ,.cikin fushi Ya nufi inda suke,.
Yana zuwa ya bisu da kallon banza, ke wuce ki tafi gida, aa magana fa nake da shi, cikin daga murya Ya ce nace ki wuce ki tafi gida, tayi bala,in tsorata dan yadda Ya hada raii, wucewa tayi gun mom,.
Kai kuma malan karka sake zuwa nan gidan wlh ko a hanya ka hadu da itta ka nuna ka santa wlh sai kagane baka da wayo, murmushi yaii haba yayanmu kai dane shirin innemi alfarma a gunka amma kake shirin bata komai, kwalar rigar shiya sha tare da fadin ka fita a jidannan kafin inji ma ciwo,. Aa tsaya malam nima fa banda mutunci kodan kaga ina binka a hankali ne? To ni tamun kuma inasanta.cikin fushi Ya dauke shi da wani wawan mari, kai wanne irin mahaukacine ka taba ganin anso matar aure ne, dallah fice a gidannan, ni ka mara kayi sa, a ni nazo gidanka da wlh saika gane baka da hankali, yana kaiwa nan Ya shige motar shi Ya fice a guje,.
π§kuka fashe dashi tare da shigewa cikin gida,.mom ce ta karasa inda yake mom, meyake damunka ne harda zaka dauki hannu ka mari waniq, ko ancema so cuta ne, son nasan yadda kake ji amma zan baka shawara indai baka san karasa hanifa, ya Xama dole ka fada mata kana santa, nifa mom ba santa nake ba,. Wai son meyake damunka ne kowa yaganka yasan kana San hanifa, wannan haukan da kake duk maye inba soo ba,son you have expressed your feelings to her wlh inba haka ba zakai sake reshe kama ganye, Dan itta hanifa bata san kanayi ba,. Sai kasan yadda zaka yi, tana kaiwa nan ta wuce.
Shiru yayi yana tunani, so haka son yake, nidai kawai ina kare mata mutuncinta na yar mace ne, amma daii ni nasan ba wani santa nake ba, but sai nayi tambaya before in tabbatar, indai kawu haka so yake gasikya bai mun adalci ba,.
ByπHajara Mami π [8/20, 12:02 PM] πHajara Mami π: πππππππ *πHANIFA 63π* πππππππ
```Monday``` Da sauri ya zauna a dinning din, good morning mom, morning son, morning hanifa banza taimai dan har yanzu haushin shi take ji,murmushi yai tare da fadin ki shirya sai mu tafi office tare, badakai zanje ba kuma Ma Inna gadama bazanje ba, baxaki ba? Da kuwa a bakin aikin ki dan kuwa yau zamuyi baki kuma dole kuwa yazo barinma ku official, saboda haka ki shirya mu tafi, nifa banzan bika ba kawai ka tafi zan biyo bayanka, OK as you wish friend, karka sake cemin friend niba komi dinka bace, tana kaiwa nan tabar gurin,. Daughter kenan fushi fa take dakaii saikasan yadda zakai ka bata hakuri inba haka ba wannan bakon zaima kwace, mikewa yayi tare da fadin nina tafi office, Mom kisan yadda zakiyi ta je office plz, OK a dawo lafiya.
Direct office ya nufa, an gyara ko ina,. Farida ni wa kike zaba ne zai gabatar da wannan presentation Na company dinnan ne,. Murmushi taii, wannan yarinyar Na zaba nasan bata taba yi kuma wannan ne farkon yin aikinta nasan bazata iya ba kinga zataji kunya kenan, saboda haka itta zan zaba, kaii besty baki da kirki faa, kedai Bari,.
Shirinta tayi cikin atamfa, pink da mayafi pink, a parlour ta tadda mom, Mom zan wuce, OK Allah yaba da sa,a;ameen mom,.
Tana zuwa office, direct office din aliyu taje suka gaisa daga bisani suka nufi meeting room, duk suka zauna,.