Kenza eBookz

Hanifa compete - Chapter 6

Hanifa compete - Chapter 6

Hanifa compete Chapter 6: Hanifa compete Chapter 6. Farida ce ta bude taro da addua sannan tai jawabe jawabe, to yanzu zamu zabi wadda zatai mana wannan…

4,426 words

Farida ce ta bude taro da addua sannan tai jawabe jawabe, to yanzu zamu zabi wadda zatai mana wannan presentation itta ce, sadiya Umar sulaiman, Ai tuni gun ya kaure da tafi,. Mikewa tayi ta nufi inda plazma take dauke da hutan kauyen,. Magana tafara yi a zuci, what a beautiful village, wannan kauyen yayi kyau,. Kuwa shiru yayi yana jiran jin presentation amma shirun, wata mata ce tafara magana a cikin bakinnan,.

Wai wace wannan ne tsabar rashin mutinci ta wani tsurawa TV ido in xaki Iya ba kibar gurin mana, haba hisbullah yazaii kudinga daukar irinnan wadannan a company dinku yanxu hakama batai primary ba, abun ya batawa hanifa raii, gaskiya zan baka shawara ka salami wannan a company dinka inba hakaba......... Cikin fushi da daga murya yace ya isa plz.

By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/20, 8:14 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 63🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Mikewa yayi, ya za,ai kuzu company ni na sannan kuma kudinga ciwa Yan company na mutunci aiba haka ake tafiyar da mutane ba, hanifa ce tai magana, kayii hakuri sir ai laifinane amma aimun afuwa,eh aidama ke bazaki taba jin ciwon abin da ake miki ba saidai aji miki,. Ban gane banajin abun da ake mun ba, Allah Ya huci zuciyar ka,.

Gabatar wa tafara tare da fara bayani cikin turancinta wanda indai ba kwarewa kayi ba tufa dakyar zaka gane,. Sosai Yan gurin sukai mamaaki,bayama itta wannan mata wacce tai mata rashin mutunci, haka ta gama yin komai, tare da bayanin yadda komai zai gabata a company din,.

Haka suka gama taro har kuwa Ya watse, hisbullah ne da laila a office,hisbullah Ya kake yaushe kake ganin zamu Fara wannan company namu? Nan 6month, OK sannan kuma ina neman afuwa akan abinda ya gabata dazun bansan ranka zai baci bane, Ba matsala sharrin zuciya ne, amma kuma ya kamata ki san yadda zaki dinga tafiyar da mutane, insha allahu,mu zamu wuce, OK safe journey,. Mikewa tayi,. Tanufi kofa, dai dai lokacin hanifa Ma ta danno,.

Zagayeta tai zata wuce, sadiya ko? Eh, dama inasan baki hakurine a game da abun da ya faru dazu, ba matsala, nace ba, ina ji, wai hisbullah dan uwanki ne? Me kika gani? To ai baki ban amsa ba, murmushi tai tare da fadin Dan uwanane, OK Allah sarki,you so lucky, is that, eh mana kinsani dan uwa mai kirki, any zamu wuce,can I have your number? Why not, exchange din number sukai,.

Da sallama ta shiga office din, wa,alaikumul salam, sir ni zan wuce gida, zaki wuce gida kuma? Ce akace miki lokacin tafiya yayi ne,aike da tafiya sai bayan la,asar ,mtswww to kuma me zanyi anan din,? Wasu files ya debo ga wadannan ga table dinki can kije ki duba,.

Ni ba anan zan zauna ba, xanje gun aliyu ne, gun aliyu to wlh kika fita daga office dinnan zaki gane kurenki,. Look sir hisbu nifa bana san takura haka ranar kaiwa bako Na rashin mutunci ,nifa kan takura min da yawa,. Kujerar kusa da itta ya zauna, akan nawa wannan banzan rashin mutunci shine kike fushi dani? To yi hakuri, niba fushi nake da kaiba, kawai rainane bai so hakan ba,.

Nifa Ban gane miki ba wai sanshi kike? By🙋Hajara Mami 💃 [8/20, 8:42 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 64🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Ina ruwanka inma sanshi nake, answer my question hanifa, mikewa tayi, yai sauri dawo da itta bafa inda zaki saikin bani amsa, ni ka rabu dani, bazan rabu da ke dinba saikin Nani amsa,. Ture shi taii amma ya rike kujerar inda zabata iya fita ba, wai Dan Allah maye haka kabani hanya in wuce wannanma ai iskanci ne, naji iskanci ne da wanda Ya isa Ya shiga tsakanina dake a duniyar nan, Allah inbaka Ban hanyaba zan maka ihu, you are free, da gaske fa nake, nace You are free,saida ta tabbatar ta tattara duk muryarta, sannan ta saki wani wawan ihu, sauri rufe mata baking yai da tafin hannunta, a Lallai kam baki da hankali, mikewa yayi ya kuma kujerar shi dai dai lokacin aliyu ya shigo a razane,da sauran yan office a bayanshi, sir lafiya muka ji ihu? Gata nan wacce tai ka tambeya dalili, hanifa lafiya? Yabaka amsa plz afadamun meya faru, hanifa ce ta fara magana kawai zuwa yayi........ Da sauri ya karbe wai bera ta gani, bera kuma sir anan office din? Naga daii Na baka amsarka? Eh sir ka sallami sauran sannan kazo inasan tambayarka, OK sir rufe kofar yayi,.

Dariya ta fashe dashi saida tayi mai isarta, yanzu sir damatsayink ka shirga wannan uwar karyar, harararrta yayi, ai naga ke baki da hankali ne shiyasa nai hakan, nidince bani da hankali?.

Aliyu ne ya turo kofar tare da sallam, hanifa zaki iya fita, inasan zamuyi magana, tabe baki tayi sannan ta fita.

Ajiye biron hannun shi yayi, tare da kallon aliyu,aliyu ina San tambayar ka wani Abu ne, OK inaji, aliyu indai ka fada so ya kake ganewa,? Dariya aliyu yai, this means that you are in love?bani amsa plz, OK da farko daii zakaga mutun yana burge ka, sannan zaka dinga kishin wacce kake so sosai kamar inka ganta da wani bazaka iya control din kanka bama sannan, zaga dinga son farantawa wannan wanda kake son, da dai sauransu,

Amma sir ina baka shawara koma wace kake so kayi gaggawar sanar da itta dan kar kazo kayi rashi, amma sir wace wannan kuwa? Turo kofar akai tare da sallam, farida ce, Xama tayi suka gaisa da Aliyu sannan aliyun ya fice,.

Hisbullah gunka nazo, inaji dama so nake naje gun mom koda 2month ne nai mata, OK zaki iya zuwa mana, eh aidama, shine nace inzaka tafi zan bika mu tafi tare, kallanta yai sama da kasa, taki motar fa? Nasa driver ya koma da itta, OK ba matsala, yauwa na gode.

Mikewa tayi ta fice, tsabar neman bala,i itta da Shamsiya suka je gun da hanifa take aiki suka zauna,. Besty kinsan yau zanje gidan mom din hisbullah, kawai dan Na fada mai yawani dage saidai mu tafi tare, yanzu sai hakura nayi Na kira driver ya tafi car dina

By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/21, 3:00pm]🙋hajara mami💃 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 🍀 *HANIFA 65*🍀 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Hanifa tajuyo ta kalli farida taja tsuka mtsss dani kike xancan taimurmushin da baikai zuciba ta miki tanufi ofis din hisbullah Tamika mai file din tace nagama sir hisbu ni zan huce gida,yadago yakalleta yai smile yace dawuri haka ta murguda baki tace eh tajuya ta fice ya bita da kallo yace hanifaa daru hmmm,fitarta befi da 30minit shima yamike yadau key car yai waje saiji yayi ana kwala masa kira yajuyo ya hango ashe farida ce shi yamanta ma da zasu tafi tare takaraso tana mita kasan jiranka nake amma zaka tafi kabarni ko na mantane I'm sorry,tai murmushi suka hau kwalta dan yanxu duk abinda hisbu yayimata tadena daukar xafi dan tayi alkawarin sai tarabashi d hanifa tacusa masa santa bata ankaraba taji yataka wani uban burki tajiyo afusace dan ganin meke faruwa,shiko hisbu daga nesa ya hango wata kamar hanifa atsaye ajikin mota shine y take burki dan ya tabbatar itace, kan yakara yagano wani guy yaje kusa da ita yana mata mgna batai niyyar kula shiba amma tana hango mortar hisbu tafara sakar masa murmushi inbaxaki damu ba muje na sauke ki a gida sai aturo mai gyara back tace ok muje ko

Suka tako suna murmushi ya bude mata tazauna yaxagaya xai bude yaji adanno mass hon anxo gaban motar atake burki yajuyo cikin fushi yace malan lpy kake kokarin kashemun kunnan mata hisbu yakaraso cikin fushi ya nuna shi da yatsa yace meye hadinka da wannan inaso yaxama wannan ne karshen kuskuran d ka aikatamun yabude mortar yadakawa hanifa tsawa itama ta tsorata amma taki futowa yasa hannu ya fusgota sai da ta hadu da kirjinsa yadinga janta hargun mitar sa ya bude yadakawa farida tsawa ta fito takoma baya da tayi niyyar masa gaddama to ganin yanayin fuskarta yasa ta koma baya tana watsowa hanifa harara

Yatura hanifa yarufe yazagaya maxaunin sa ya Gigi mortar da gudu dan hanifa bata taba batamasa rai irin na yau ba daxu a ofis ma ta tara masa mutane yaja tsuka mtsssss Zanyi maganin yarinyar nan, farida tai kwafa due saina gyara muku gun xama wlhi Yajuyo yana kallan hanifa me kike cewa ta murguda baki tace cewa nai ko ina ruwan mutum dani oho yako make mata baki,gskya hisbu kadaina dukarmun baki ehee tasake murgada bakinta

🙋hajara mami💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 68🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Hanifa ki bude kunne ki da kyau inasan zamuyi wata magan, Dan Allah kayi sauri inda abun yi, dama so nake na fada miki, wayarta tace ta hau ringing, karbar wayar yayi ya daga,.

Daga dayan barin akai sallama, nasan baki gane niba, ni ne wanda muka hadu dazun, bazan boye miki sirrin zuciyata ba wlh tin sanda na ganki naji kin mun ina sanki, in kyaunarki, da fatan zaki amince dani? Cikin fushi Ya Fara magana, kaii wanne irin banza ne da har zakaga mace akan hanya kace kana santa baka tsayaa kayi binciken tana da aure ko bata dashi ba, idiot kuma wlh karka sake kiranta a waya yana kaiwa nan ya kashe wayar, ranta yayi bala,in baci, gantsaramai cizu tayi a hannu da sauri ya saketa yana yarfe hannu,da gudu ta fita tare da fadin Ban yafe ba,. Murmushi kawai yayi. Wannan kenan

*washe gari* Suna dining gaba daya ana breakfast, Mom yau saina biya wajen Car dinnan ta jiya dan bansan ko an gyara ba, balle ma yaya yayiwa mutumin rashin mutunci, hisbullah ne karbe, daga yau kin dane zuwa ke kadai tare zamu dinga tafiya, inyaso naga uban dazai tare ki a hanya,, wai Dan Allah ina ruwanka Dan an tare ni a hanya kana da matsala wlh,.mom ce tai saurin cewa haba ke kuwa hanifa ki yarda ku dinga tafiya tare mana kinga tare zasu dinga tafiya da farida ma, murmushi tai tare da fadin shikenan mom,. Haka suka gama cin abinci sannan sukai shirin tafiya office,.

Farida a gaba hanifa a baya dan tace ittaa bazata zauna a gaba a dauka itta matar shice. 💘💖kumin hakuri masu karatu yanzu bazaku dinga jina sosai ba saboda ina da wani uzuri amma dana gama komai zaiyi dai dai. 💖💘

By 🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/22, 8:48 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 66🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zaki gane baki da kunya duk randa kike zo hannuna,.

Dai dai lokacin suka karaso gida, horn yayi mai gadi ya bude, farida ce ta Fara fita, har takai ga shiga sai kuma ta tsaya, Ke malama fitar mun a motar, ni ban gama abin da nake ba kaje kawai, inje kawai, dole fa ki fitar mun a mota, aa inkasan bazaka barni inyi abun danaga dama ba damme zaka sa in fita a motar, MAI SONA,cikin fushi ya futo a motar ya zagaya inda take, budewa yayi ya finciko ta,. Ni kike cewa wai Mai sanki ko? Shiru tayi Dan tayi bala,in tsoratar yadda Ya sata a gaba kamar wani zaki,.Ba tambayar ki nake ba,uhmmm dama fa, uhmmm, Dan Allah kayi hakuri,.

Inaso in fada miki wlh duk sanda kika sake fadamun irin wannan zaki gane baki da mutunci, dallah wuce kiban gari ,da sauri tabar gurin, saida taje kusa da farida sannan tace wlh saina kara fada Inga Wanda zai hanani,.tana kaiwa nan ta wuce da saurii,.

Farida tsaye taii a gabanta ake wannan drama din Lallai dole tadauki mataki, tsaki tayi ta shige ciki yayinda hisbullah Ya mara mata baya,.

Mom ta gani a parlour daughter yana ganki haka kamar an jefo ki? Wlh mom nida son dinki ne ya hanani sakat, ni bansan meke damun shiba,. Sallama farida tai, sannan sai hisbillah.

By🙋Hajara Mami 💃 [8/22, 9:20 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 67🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Aa farida ce yau a gidannan kuma da akwatina anya kuwa ba batan kaii kika yi ba?murmushi taii tare da zama, wlh Mom ba batan kaii nayi ba, kawai gani nayi ya dace inzo in dan miki koda 2month ne haka, what har 2month ya akai har na ciri wannan tuta haka? Murmushi kawai tayi,.

Son ne yai magana mom yunwa nake ji, ina abinci? Yana dinning, yauwa son nifa kadaina takurawa daughter da yawa fa ni nakasa gane maka kwana biyunnan, duk ka hanata sakat wannan wanne irin abune?.

Ayi hakuri mom, ke kuma, hanifa on Saturday ki shirya zamu koma gidannaku inajin dad din ki ya dawo ma,. Dan Allah zaka kaini woww am so happy, na gode ,tashi tayi ta nufi daki, farida kuma ta nufi dining,. Son wai ka fadawa daughter kana santa kuwa? Aa mom amma insha allahu yau zan fada mata, da dai yafi,. Amma son bana San hanifa ta tafi ta barni yarinyar tana da shiga raii, murmushi yaii keda zata zama suru karki ma,. Allah yasa ameen,.

Duk abinda suke farida naji, murmushin mugunta tayi muddin ina nan hakan bazata faru ba,. Haka ta gama cin abinci sannan ta nufi, dakinta,. Hisbullah ma abinci yaci sannan ya wuce dakinshi, yayai wanka yai shirin sallar magariba,.

Mom da hanifa ne da farida ke hira a parlour, daughter yanzu fa in dad dinki ya dawo nasan bazaki yadda ki dawo nan da zama ba ko? Murmyshi taii, aa mom duk yadda dad Ya yanke aibi zanyi, to nikuwa zan nemi alfarmar ya barki a gidaannan, shiru tayi batace komai ba dan tafi san zama gun dad dinta, haka sukai ta hira salllah ne kawai ke tashin su,.

Sai wajen 9 ya dawo daga Masallaci, a parlour Ya tadda su, Mom hira kuke? Eh ina hira da daughters dina ne, Lallai kam, hanifa ki kawo min abinci plz,.nifa hira nake da mom, hirar ta yafi ciki Na kenan, ina jiranki yana kaiwa nan ya wuce, Mom kinga irin damun da yake mun ko ni wlh bana san damuwa fa, yi hakuri daughter, Allah mom badan ke ba bazan kaimai ba,.

Kitchen taje ta hada komai a tray sannan ta nufi dakin nashi, yana parlour yana kallo, ajjiye abincin tayi,. Zata fita yai sauri riko ta, maye haka kuma? Inasan zamuyi magana dake ne, wacce irin magana, nifa dama ba abinci zan ciba so nake inyi wata magana dake,. Ni fa ba wata magana da zanyi dakai kabar ni intafi, kiciniyar kwacewa ta Fara yi, jawota yayi sosai jikinshi,. Nace magana zanyi dake,.

To kuma Maye haka zaka wani jawoni jikinka wannan ai iskanci ne, najidai,. Nikai sauri ka fada mun Maye ne,.

By 🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/23, 5:25 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 69🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Kuwa office dinshi ya nufa yana abun da ya shigemai gaba,.bayan hanifa ta gama abun da take ne ta nufi gun Aliyu,salam alaikam, wa,alaikumulsalam,.

Kana ta aiki ko? Wlh kedai bari, yauwa aliyu ni kuwa ban taba ganin matar kaba, mata kuma nidin? Wayace inda da mata, aa sir hisbu yace min kana da mata sanda nace yaban number dinka waikar naje na hada Abu, murmushi yayi, indai jin mantuwa yayi, ni wacce Ma nake so bata sani bama, wacece fada mun, kaii kewa akwai ki dasan jin sunan budurwar mutun, Dan Allah ka fada mun,ki bari lokaci bai yiba, to sai yaushe?in lokaci yayi zan fada miki,.

Kasan me zanso hisbu ya auri farida, Tab da anyi ruwa da kankara, saboda me? Saboda baya santa ke karshe Ma yana da wacce yake so, wacece ittan? Dan Allah ki tafi kar yazo ya ganni tare dake ya sauke min Bala,i.dan Allah ka fada mum wace,. Ke ce To,.

Ni kuma tab da anyi ruwa da kankara hadda kifi, baki yadda bako,? Eh ban yadda ba, wai ni hanifa Ba kince kin taba soyayyaba? Eh mana, Anya kuwa soyayya kikai kodan shidin basanki yake ba shiyasa, amma ga wani assignment kije ki lura da yadda sir yake miki tanan zaki gane,.

Nifa ba abinda da zan gane kawai nasan baya sona kuma nima bana sanshi, to da kyau, sai anjima, OK bye

By🙋 Hajara Mami 💃 [8/23, 5:40 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 70🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Yau ta kama Saturday tun da safe ta farin ciki zataga dad dinta, dakin mom taje, morning mom, morning daughter, wato daughter dan zaki koma gun dad dinki shine kike ta wannan farincikin vama ki damu da halin da zan shiga ba ko? Eyya mom wlh ba haka bane ai zan dinga zuwa miki, aa nifa nafisan ki zauna anan kawai, murnushi kawai tayi, ohh wato wannan murmushin yana nufin bazaki iya bako, aa mom nidai bance ba,. Mom bari inje in karbo wayana agun hisbu, OK adawo lafiya.

Part dinshi ta nufa,parllor ta shiga sai sallama take hakan yasa ta nufi dakinshi, tura kofar tayi dai dai lokaci ya danno kusa da kofar yana shirin budewa aikuwa sai jin kofa yayi a gushinshi, da sauri yaja baya yana fadin wash,zaro ido tayi tare da kama goshin tana mulmulawa,. Tsayawa yayi yana kallanta, tasha uban kwalliya kamar sabowar amarya, ganin yaya shiru ta dago suka hada ido, kaii ta daga maii alamar lafiya? Murmyshi yayi tare da fadin ya isa,. Dama zuwa nayi in karbi waya na,mika mata yayi tare da gashi,. Karba tayi zata fita yau saurin magana Wato hanifa zaki tafi yau amma baki damu da kiji me nakesan fada miki ba ko hakan yana nufin baki damu ba, shiru tayi tare da juyowa, inajinka fadi mene,.

Kusa da itta ya matsa daf da itta, hanifa inasan yau zan fada miki Maye inafatan bqzaki badamun kasa a ido ba,. Shiru tayi bata ce komai ba,. Baki ban amsa ba,. Indai zan iya mai zai sa in sama kasa a ido ,hannun shi biyu yasa yadafe Bangon da take jiki, kasa taii da ido, dan duk ta tsorata, hanifa inasan in fada miki cewa, ina......

Turo kafar akai tare da sallama.

By🙋 Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/24, 8:49 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 71🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Saurin ja da baya yayi, yayinda farida tai tsaye tana kallon ikon god, Dan tsaki taja, kuyi hakuri Na katse ku, dama mom ce kin dade kije tana San magana dake, zagaye shi tayi ta fice, harara ya galla mata tare da ficewa shima,. Murmushin mugunta tayi tare da kadan ma kuka gani ,wannan dakin saidai ni in shigo anma bakeba {hakaaan yana nufin labe take musu🤔}.

A parlour ta tadda da mom, Mom gani kince inzo,? Ni din bance ba waya ce miki ina neman ki? Farida ce;aa inajin bataji sosai ba cemun tayi zataje suyi magaana da son shine nace kema kina nan, OK abar wannan,wai mom yanaga kin ci kwalliyi hakaa ina zaki? Daughter na zata ganin dad dinta ba dole injeba nima, kema zaki rakani kenan? Eh mana, rungumeta tayi tana murna,.

Motar suka shigaa sai gidan su hanifa, horn yayi Mai gadi ya bude yana ganin hisbu ya gane shi, da sauri ya karasa gunshi suka gaisa daa shi sannaan ya gaida mom da farida, itta kuwa hanifa duk ta kagu a shigaa ciki,.

Sallama sukai, dai dai lokacin sa, adatu ta fito da tray a hannuntaa da lemo, baaata san sanda suka fadiba ganin hanifaa a tsaye,.

Zufa ce ta keto mata, dama wannan yarinyar bata mutu ba amma su jazzu Sun cuceni wlh saida alhaji ya fara samun sauki sannan zataa dawo,. Mom ce ta kaatse mata tunani ta hanyar fadin,, sannu. Murmushi dole ta kakaro tare da fadin yauwa ga guri ku xauna,. Allah sarki kunsha hanya.

Hanifa ta kalla tare da fadin baki mutu ba hanifaa, ?

By 🙋Hajara Mami 💃 [8/24, 9:09 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 72🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Kallanta sukai gaba dayansu,. Saurin canza zancen tayi, kinga binciken da mukai miki hanifa amma bamu same kiba, Ai mun dauka kin mutu, murmushi taii tare da fadin ina raye mom,.

Tari sukaji a daki da sauri hanifa taa tashi tare da nufan stair har tana tuntube,.tura dakin tayi, da sauri ta rike shi tanaa fadin dad meke damunka? Nunata yayi da hannu tare da fadin Sadiyata, hawaye take sosai, tare da daga maii kaii, mikewa yayi tare da shafaa fuskarta,ina kika shiga hanifa? Nayi ta bincikenki Ban ganki ba,.

Dad karka damu inda Na fada ma bawai hannun mugaye bane suna da kirki sosai, yanzu ma tare nake dasu,. To masha Allah ,Allah na gudema,.haka suka sauko zuwa gun su Mom.

Zama yayi yana gaisawa yayinda hanifa ke kusa dashi,.

Ina godiya sosai da wannan babba taimako da kukai mum, Allah Ya Bar zumun ci, lokacin da sadiya tabar gidannan bayan na dawo ne nayi bacci na tashi Duk hankali Ya tashi tare da dana sanin abun dana aikata, nan take na dauki wasikar data rubuta Na Fara karantaqa kamar haka,.

```assalamu alaikum dad, ina mai farin ciki dakai a duk sanda na ganka, ina daukar ka a matsayin mahaifiya ta, amma yau tashi daya kaimun korar kare korar da ko wanda ba mahaufina bazai mun ba,. Amma dad karka damu hakan bazai sa in yi fushi dakai nasan duk runtsi zaka neme ni,.da nayi niyyar zuwa gun yan uwa Mom to amma innaje bansan me zance ba,shiyasa na yanke shawarar shiga duniya, amma nama alkawarin bazan zubar da mutunci naba.

Daga daughter dinka kuma tilonka sadiya hanifa```.

Nayi kuka sosai bayan na gama karantawa tare da dana sani, .

Kallan hanifa yayi tare da fadin ki yafe mum sadiya, haba dad komai ya wuce, . To bayin Allah na gode sosai da karamcin da kukai mum, bansan dame zan biya muku ba,. Zanso ku fada mun koma Maye zan muku, .

Murmushi MOm tayi tare da fadib ba abinda muke nema illa, inasan hada dana da yarka hanifa ina fatan zaka taimaka.

By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 73🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Murmushi yayi, wannan aiba wani abun damuwa bane kuma ni banga wani abun nema alfarma da kukai ba wannan ai karuwa mukai daku,. Ba komai Allah Ya tabbatar da alkairi,. Gaba daya sukace ameen,.

To amma bazan yanke hukunciba har sai Na ji tabakin hanifa indai bata amince ba ni Bazan mata dole ba, aa mom duk abinda kika ce haka za,ayi Allah Ya sa shine alkhairi,. Yauwa ninasan daughter na bazata ki ba,,saidai ko mom din hanifan taki, kallanta sukai gaba daya wanda hankalinta baya kansu,dad din hanifa ne ya tabo ta,lafiya wai me ke damun ki? Murmushi tai tare da fadin ba komai,. Nima Na amince,.

A to mun gode yanzu kuwa za,a sa Rana saboda kar a dauki lokaci,. Dad ne yai magana nima inasan ganin daughter na tayi aure saboda haka nasa ranar satin biyu, zaro ido tayi tare da fadin dad saikace baka sona, Ai sonne ya kawo haka waye zaiki yarsa tayi aure,.

A bangareen hisbu kuwa duk dadi ya kashe shi ko ba komai yasan hanifa zata soshi koba yanzu ba, duk da yasan ba sanshi take ba,. Itta kuwa farida duk tayi sanyi, amma itta dai tasan tana san hisbu sosai, da kyar inzata Iya hakura,.

Dad nafa fara aiki a company din sir hisbu, dagowa tayi, suka hada ido, aa to aishikenan kinga ya cika miki burinki, amma inkikai aure zaki daina aikin ko? Aa dad nidai zanyi, in kun zauna da shi zakuyi mganar ai,.

Har mota suka rakasu,har yar kwalla hanifa tayi Na rabuwa da mom,.

Yau Monday Bayan hisbu ya gama cin break ya nufi office da niyya yau zai fadawa hanifa abin da ke ranshi, yana shiga aka fara mai congratulations, saboda farida ta riga shi zuwa office yau,. Abun mamaki ya bashi hartaya suka sani ma, office dinshi ya wuce.

11:00dai dai ta karaso office sai sauri take tana bude kofar,aliyu ne a gaba, ya mika mata beautiful Roses tare da fadin congratulations on your wedding engm sakin baki tayi wato har sir hisbu fada musu kenan, haka sukai tai mata congrats, gun aliyu taje tana tambayarshi waya fada musu, nanne yake sanar mata cewa farida ce, tsaki taja tare da nufa office abinta,.

Sallama ta tura kofar,. Amsawa yayi tare da cigaba da aikin sa, itta zaman tayi tana aikin gabanta.

By🙋Hajara Mami 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/25, 11:43 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 74🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Shamsiya ce taje gun farida,.

Farida bakiga abun dake faruwaba wai hisbu da hanifa zaai musu aure,,eh na Sani Nina fadawa yan office dinma, kin sanifa kika ce,? Look Shamsiya nana gaji da wannan abun indinga san wanda baya sona, shiyasa kawai Na hakura Allah Ya hadani da MAI SONA, tana kaiwa nan tafice ta barta baki dube,.

Bayan Ya gama abun dazai yine ya koma table din hanifa, Ya zuba uban tagumi, dagowa tayi tare da fadin lafiya?ba komai kawai daii ina San indinga kallanki ne, mikewa tayi, ina kuma zakije? Gun aliyu, nifa hanifa ina da kishi da yawa bana San kina kula wani inba niba, saurin zama tayi tare da fadin nifa ban gane ba, naga fake marriage zamuyi,? Fake marriage kuma eh fa hakane amma kina ganin har yaushe zamu yi ta zama da fake marriage? Aa kawai IN dan dade sai mu raba auren,. Murmushi kawai yayi baice komai ba,.

Magana zamuyi da shi fa kuma Ma,maye na kishin tunda ba sona kake ba, tana kaiwanan ta fice,. Hanifa kenan AI indai kika shiga gidana ba fita,.

Office din aliyu ta nufa, aa matar oga kinzo kenan ?eh nazo, zama tayi,nifa aliyu nida hisbu fake marriage zamuyi,gaba dayanmu bama san juna fa,.

By🙋Hajara Mami natty💃 [8/25, 12:03 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 76🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Zaro ido yayi tare da fadin injiwa,?inji hisbu mana, yaushe ya fada miki? An dan dade, Lallai hanifa to wlh sir yana sanki kuma nina fada miki wannan ki zauna kiyi tunani,shiru tayi tana tunani, hanifa dake nake magana, naji aliyu zan duba na gani, Amma fa ni basanshi nake ba,.to kedince ban saniba amma watarana zaki so din, .

Sannan hanifa yau zan fada miki wadda nake so wlh ina santa,amma na kasa fada mata, ina jinka fada mun,shiru yayi barshi Ma kawai, aikuwa baka isa ba, Dan Allah ka fada mun, wlh farida ce, zaro ido tayi sai kuma ta Saki murmushi karka damu indaii ittace tana da saukin kaii kawai kaje ka sameta nasan zata fahimceka, kawai kaje, kenifa bazan iya ba ni tsorantama nake ji, dariya tasa tare da fadin tsoranta ko Lallai kuwa bazaka fadaba kenan, tab kana da aiki kenan,. Dan Allah ki taimaka mana, ni taimako daya zanma kaje ka sameta ni kuma San shawoma kanta nadaukama alkari, bari inje office, OK Na gode,.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull