Hanifa compete - Chapter 7
Hanifa compete Chapter 7: Hanifa compete Chapter 7. Stair ta dai dai ta gama hawa lokacin hisb ya fito daga office,tsayawa tayi tana kallanshi, nan ta tuna…
4,384 words
Stair ta dai dai ta gama hawa lokacin hisb ya fito daga office,tsayawa tayi tana kallanshi, nan ta tuna da cewa aliyu ya fadamata wai hisbu yana santa, baya tayi da niyyar komawa, bata san tazo karshen stairs dinba saiji tayi, tayi baya zata fadi yai saurin jawota ta fada jikinshi,. Da sauri taja baya, tare da fadin Na gode, hanifa lafiya na ganki haka, ba komai tana kaiwa nan ta wuce,. Shima office din ya koma, ya zauna kusa da itta, hanifa wai meke damunki ne kina Abu kamar mara gaskiya,. Nifa hisbu auren nan ya tsaya mun nifa basanka nake ba kaima ba sona kake ba kana ganin abun zai yuyu kuwa, shiru yayi yana kalllanta ya fara zancen zuci, Lallai da aiki a gaba na kafin In sanarwa daa hanifa ina santa dole saina Fara Sa miki sona a zuciyar ki I promise,.
Kusa da itta ya matsa tare da fadin karfa ki damu ninasan mafita kidaina tada hankalin ki.
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/25, 12:46 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 76🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Kallanshi tayi, duk saitaji wani iri,duk dawainiyar da yayi mata amma ace taki zama dashi amatsayin miji,duk da daii aliyu yace mata yanasanta amma itta bata ga hakan ba ,bata san sanda hawaye suka zubo mata ba,zaro ido yayi yana kallan ikon Allah, tashi tayi zata fita yai saurin riko ta, Me kuma ya faru?me kikewa kuka kuma, bakomai kawaidai ina san tafiya gida ne, murmushi yai tare da fadin Mom tace yau a jidanta zaki kwana, kaii banfa fadawa dad ba, goge mata hawaye yayi tare da fadin can dinma gida ne aii,. Aa kawai kace mata sai wani satin zanzo, sani satin ai zaki iya zuwa ki fada mata da kanki, ni ba dan aikenki bane, oho dai nadai na fada ma, {😟xasu fara kenan }.wai meyasa baki da kunya Ne hanifa? AI a gunka na koya,murmushi kawai yayi tare da fita abinshi,.
Yau laraba Mom tasa hisbu a gaba dole sai yaje yadauko mata daughter, Mom tace fa zata zo, nifa na fada ma yauu nake san akawo min itta,. To shikenan, car keys nashi ya dauka ya nufi gidan, horn yayi aka budemai, gaisawa yayi damai gadi sannan Ya shiga gidan, Dad ne a parlour, har kasa ya gaida shi, ya amsa nan yake sanar mai cewa mom ce tace dole saiya dauko mata itta, eh ai dama itta tace bayan sallar magriba zataje amma tunda kazo bari In Kira ta, kwala mata kira yayi tana kitchen, tana wainar fulawa, da sauri ta fito, zaro ido tayi tare da fadin, sir hisbu, sai kuma ta koma,bari ta gama aiki inyaso sai ku tafi ni bari inshiga ciki, cikin daki ya shige Ya barshi a parlour, mikewa yayi tare da shiga kitchen din,.
Kai tsaye ya shiga aikuwa gaba daya Tray din hannunta ya fadi a kasa kasancewar bugewar da sukaii,.bin kayan tayi da kallo cikin bacin raii ta kalle shi, to da meya kawo ka kitchen? Banza yayi da itta ya zaagaye kayan Ya shige, kujerar daya gani ya jawo ya zauna kusa da wainar fulawar da yaji a kusa da gun, ya ci abinshi, sakin mouth tayi tana kallan ikon Allah, ganin fa da gaske cinyewa zaiyi yasa tai saurin dauke plate din,.
Saurin sa mata kafa yayi aikuwa da itta har plate din suka fada kanshi, dagowa tayi cikin bacin raii ta mike wannan ma ai iskanci ne zaka wani zubar mun da wainta kuma wlh ko daya banciba, sai kuma hawaye, cikin kuka take magan da mema ya kawo ka gidannan, kace mum zaka zone, mikewa yayi tare da fadin yi hakuri wlh Bada Sani na bane, kuma ai naga naci miki karki damu, zatai magana yai saurin rufe mata baki tare da fadin mom ce tace inzo IN daukeki tana san ganinki, yana kaiwa nan ya fice, tsaki taja tare da sake yin wainar,.
Saida ta gama sannan tayi wanka ta shirya taiwa dad sallama sannan suka tafi
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/25, 1:09 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 77🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Tafiya suke bawanda yace kala dashi har itta,. Kace shirun yayi ta hanyar fadin, wai hanifa ke bakya irin wannan shirin da amare suke ne, to naga auren karya zamuyi, to dan auren karya zaai shikenan zaai wasu Abu ba ai saima a gane mu,. To shikenan Xanyi wani satin, yan uwan mom dina zasu zo, akwai kawaye na Zulaihat da Zainab sai muyi komai dasu,. Yauwa ko kefa,.
Dakin mom ta nufa, ta tura kofar itta da wata ta gani, gaidasu tayi tans murmushi, yauwa hanifa har kin karaso, munyi magana da mom dinki anan zaki zauna dad dinki ma Ya sani,sannan wanna itta ce zata dinga miki gyran jiki har sai anzo kaiki kiganki, anan zata zauna dake, daga yau kin dena zuwa office, what haba mom DAN Allah ki barni in dinga zuwa office, to ni wacce irin amaryace wannan An kusa bikinta amma wai zata dinga zuwa office, To gaskiya bada niba sannan kuma Yan uwan mom dinki a gidanku zasu sauka, Zulaihat da Zainab zasu zo gobe, zaro ido tayi wai mom ya akai kika san wannan ni duk ban Sani ba? To bani Na damu da auren va dole IN shiga in fita ai, sannan kuma lefenki dad dinki yace abarsu anan, wani zaa kawo daga India,. Farida ma tace yau zata zo da yamma Dan ta koma Gida yanzu kije daki, kinci abinci? Eh mom,.
To son baiciba kikai mai plz yana dinning abinci, to mom,.
Daki taje ta kaii kayanta sannan ta je dinning din ta dauki abincin tayi dakinshi,.
Da sallama ta shiga baya parlour amma laptop da yarshi na gun,. Ajjiye abincin tayi dai dai lokacin wayar shi tai ringing, mry ta gani, tsaki tayi tare da dauka, ji tayi ance haba hisbu ina ta kiranka amma kaki dauka wannna ai wulakanci ne To dama fada zanyi na karaso fa,. Saurin kashe wayar tayi tare da fadin ta karaso wace wannan din kenan yana da wacce yakeso, to wlh auren karyarma na fasa, tana juyowa ta ganshi a bayan ta, zagayeshi tayi zata wuce yai saurin riko ta,.
Yana ganki haka meke faruwa, dama ai dole ka tambayen tunda kana da wacce kake so To tace in fada ma takaraso, sai kuma hawaye wato dan kasan inma munyi auren karya kaii kana da mafita shine zaka yaudareni kasan kaii zaka iya yin aure ko, to shikenan ai Allah yana ganinka, to Maye na daga hankalinki, ai bacewa nayi zan aure taba sai bayan Aurenmu ya mutu sannan zan aure ta, ni banga abin daga hankaki a anan ba ko daii kishi kike? Kishi nida ba sanka nake ba, aa fadi gaskiya,.
Gaskiya da sharadi a wannan abun da muke shirin yi, dole yadda nima bazan kula kowa ba kaima haka zaka kola wata ba, inka yadda to inbaka yadda ba nima na fasa
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 80🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Wai hanifa maye kike wani kunbure kunbure ne? Ohooo DAN Allah ka bude mum zan fita, Tom shikenan kodai kishi kike? Kishi kishin wa zanyi? Nawa mana KO Ba zakiyi kishina ba, Dan Allah ka barni in fita mana,.
Inasan zamuyi maganane hanifa, nibazanji komai ba plz ka bude mum in fita, wai hanifa me yasa indaii zamyi magnaa sai kiki saurarona kuma Wlh abinda zan fada miki yana da mahinman ci, to naji amma ba yanzu ba anjima saika fada mun, but why not now, yanzu inA da abun yi plz, to kimun alkawarin anjima zaki zo kiji koma Maye, nayi alkawari, murmushi tare da budewa, da sauri ta fice,. Tun daga lokacin bata kara komawaba tama daina bari su hadu,.
Ankawo laifenta, kawayenta sannan kuma Yan uwa Zulaihat da Zainab ma sunzu,.
Yau labara kuma gobe ne zaa fara program, dan haka suke ta shiri suke sosai,.
Wayar ta ce tahau ringing, hisbu ta Gani da kamar bazata dauka ba sai kuma ta dauka,. Ko sallama babu yace kizu ina San ganinki yanzu, yana kaiwanan Ya kashe.
Tsaki taja tare da daukar hijab dinta, part dinshi ta nufa, shidaa abokanan arkizi duk sunzo biki, gaisawa tayi dasu, sana ta tsokanarta wai amarya,.tashi tayi tace bari ta kawo musu abinci.
Direct kitchen ta nufa ta hado komai a Tray wanda zata iya dauka, .
Tafiya take tana murmushi ta rasa dalili,. A waje ta hango su suna dan hira murmushi ta kawai tacigaba da tafiya.
Kawai nima Ban ankaraba saijin faduwar tray dinnan naji ji kuke taratsatsatatstaa.....
Ko kunsan wata gani.
HASHIM ABDAULLAH ne gaban motar shi da sauri ya nufu inda take yana murmushi.
To masu karatu Bari inji ta bakinku da wanda xai iya fadamun Mai hashim Ya dawo yi anan kuma,.
Daga taku har kullun
```💝Hajara muhammad Falalu Mami (natty girl💖 )```
Special greeting to you sister Hakeey
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 80🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Wai hanifa maye kike wani kunbure kunbure ne? Ohooo DAN Allah ka bude mum zan fita, Tom shikenan kodai kishi kike? Kishi kishin wa zanyi? Nawa mana KO Ba zakiyi kishina ba, Dan Allah ka barni in fita mana,.
Inasan zamuyi maganane hanifa, nibazanji komai ba plz ka bude mum in fita, wai hanifa me yasa indaii zamyi magnaa sai kiki saurarona kuma Wlh abinda zan fada miki yana da mahinman ci, to naji amma ba yanzu ba anjima saika fada mun, but why not now, yanzu inA da abun yi plz, to kimun alkawarin anjima zaki zo kiji koma Maye, nayi alkawari, murmushi tare da budewa, da sauri ta fice,. Tun daga lokacin bata kara komawaba tama daina bari su hadu,.
Ankawo laifenta, kawayenta sannan kuma Yan uwa Zulaihat da Zainab ma sunzu,.
Yau labara kuma gobe ne zaa fara program, dan haka suke ta shiri suke sosai,.
Wayar ta ce tahau ringing, hisbu ta Gani da kamar bazata dauka ba sai kuma ta dauka,. Ko sallama babu yace kizu ina San ganinki yanzu, yana kaiwanan Ya kashe.
Tsaki taja tare da daukar hijab dinta, part dinshi ta nufa, shidaa abokanan arkizi duk sunzo biki, gaisawa tayi dasu, sana ta tsokanarta wai amarya,.tashi tayi tace bari ta kawo musu abinci.
Direct kitchen ta nufa ta hado komai a Tray wanda zata iya dauka, .
Tafiya take tana murmushi ta rasa dalili,. A waje ta hango su suna dan hira murmushi ta kawai tacigaba da tafiya.
Kawai nima Ban ankaraba saijin faduwar tray dinnan naji ji kuke taratsatsatatstaa.....
Ko kunsan wata gani.
HASHIM ABDAULLAH ne gaban motar shi da sauri ya nufu inda take yana murmushi.
To masu karatu Bari inji ta bakinku da wanda xai iya fadamun Mai hashim Ya dawo yi anan kuma,.
Daga taku har kullun
```💝Hajara muhammad Falalu Mami (natty girl💖 )```
Special greeting to you sister Hakeey
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/26, 10:16 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 81🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Da sauri Hisbu ya karasa inda take, ta koma kamar gunki,.
Yana zuwa ya nufi inda take da niyyar rungumeta taii saurin ja baya, cikin fushi hisbu ture shi, kai baka da hankali ne zaka wani taho kace zakaii hugging dinta, eh mana naga ina da right, she is my wife am her husband, da sauri ta dago ta kalleshi, wai itta yake cewa matar shi Lallai Hashim Ya haukace,.
Hanifa ki fada masa ke matata ce mana, ni matar kace, sai kace a can, hanifa ban gane saikace acan ba nine Hashim dinki fa ko kin manta ne? Ina kuwa zan mata da Hashim Abdullah macuci azzalumi, ya isa hanifa kar kice mum kina soyayya alhalin kinsan kina da muji,. Cikin daga murya hisbu yace karka sake cemata matar ka hanifa tawace kuma ni kadaii saboda haka ka kiyaye ni ,look malam ba dakaii nake ba da itta nake bana bukatar jin komai daga bakinka, cikin fushi ya dauke shi da mari, aikuwa shima ya daga hannu zai rama hhanif tai saurin shiga marin ya dire a fuskarta,.
Cikin fushi hisbu zai yi kanshi amma tai saurin rike shi,. Nan danan mutane gida suka taru,.
Mom ke tambayar lafiya nan baka labarta mata, sosai abin Ya bata mamaki, yanzu daii kukaishi parlour baki zan kira dad dinki sai yazu ayi magana danmu ya riga ya samu dahu, haka kuwa akai baa dade ba dad din hanifa yazu, kuwa yaa alarta, inda Hashim Ya dage hanifa matar shice,.
Cikin sauri hanifa ta fice bata dade ba ta shigo da takardar saki a hannunta,.
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [8/26, 10:53 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 82🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Karba yayi tare da jijjiga kaii nifa bansan wannan ya ai ace nayi saki alhalin ban yi, cikin kuka ta Fara magana wai Dan Allah hashim meke damunka kasan daii ninasan note dinka wlh ko kaffara bazanyi ba wannan note dinka ne, look hanifa nifa bani nayi ba,dad ne yai magana hashim kasan bazamu yadda da kaika, Toma wannan ba ya akaii sanda aka daura aure baka zo daukar matar kaba,.
Bayan an daura aure ina cikin tafiya na hanyar zuwa gidan anma Allah Ya hada ni da wasu yan fashi suka tare ni naki tsayawa da sukaga haka shine suka biyo ni mukai ta kasa tsere, da sukaga nayi musu nisaa shine Suka harbi tayar mota, ta dalilin haka motar ta tsaya kafin in fito har sunci mun, nan suka dinga duka, na daku ssosai karshema suma nayi San dauka mutuwa nayi shine kusa yadda dani a daji ina tashi ban Gani a ko inba sai a garin katsina akan gado, to kunji yadda abun ya kaya,.
Yadda na lura dakai na tabbatar ba gasikya kake fadi ba,ni yadda nasan ya fashi muddin suka tare mutun tsaryawa basa bi ta kanshi, saboda yadda suke fashi sai Sun rabu gida uku, wasu a farko wasu a tsakiya wasu a farshe tofa Na farkon basa yin komai bama sa fitowa a daji suke dama saika shiga na tsakiya su tare ka kana yin gigin konawa baya zasuyi waya na farko su kama ka, in kuma guduwa kayi zasu kira na gabane kana zuwa zasu kamaka, to amma sai naji naka abun daban fashinma a cikin gari suka maka kuma har suka gama fashin bamuji ana maganar anyi fashi a gari ba, bama wannan ba sanda ka koma katsina ai zaka ce bari ka kira kji ko lafiya,. Yanzu taya zan yadda dakai hashim
Zufa ce ta keto maii nifa Dad iya abin dana sani kenan, kuma ni banma rike number din hanifa, da sauri tace wlh karya ne ya taba karantu min na rantse da Allah,.
Sa, adatu tai saurin magana ke ina ruwanki manya suna magana kema kina magana, sa, adatu barta tayi magana komai a kanta ake saboda haka ki barta tayi magana,.
Kai kuma Hashim garama ka fadi gaskiya Dan wlh ka Bari muka shiga court abin zabai ma dadi ba ina fatan ka gane,. Gaskiya Dad baxan hakura da hanifa saidai a shiga court din,. Hashim bana san ana tune tune, indaii na isa dakaii ka amince da sakin da kaiwa hanifa, gaskiya dad Ban amince ba, to shikenan sai ka nemi lawyer dinka, kaida wanda kuka hada baki By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/26, 1:19 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 83🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Yana kaiwa nan ya fice rai bace hakama,sa,adatu ta fice,hanifa kuka take sosai dan Wlh bata San hashim kuma da gani karya yake, mikewa yayi ya fice ko ajikinshi,. Duk suka fita daga itta sai hisbu yama rasa abun yi ga kukan nata yana damun shi sosai,.
Hanifa plz kidaina kukan dan Allah,taya zaai kace bazan yi kuka ba mutumin daya sake ni sannan kuma yanzu ya dawo yace bai sakeniba, yanzu Ya zanyi saida nadaina sanshi, sai da na tsani soyayya zai dawo gareni Wlh bana sanshi kuma na tabbatar karya yake, ni Wlh Na ma tsani duniyar garama in mutu kawai, da sauri Ya rufe mata baki karki damu hanifa komai zai dai dai bawai sai anje court bama,.
Yana fita ya shiga motar shi ya danna number, hello hajiya da matsala fa kina ganin court da za ashiga ba zamu shiga uku ba kuwa nidai ina ganin mu janye kawai,nidai banji me tace ba, shikenan ma wannan shawarar tafi yanzu zanje ince na janye, shikenan sai anjima,. Cikin in take zaune tana kuka ya koma, yana zuwa ya zauna kan kujera,.
Malam mai kuma Ya dawo dakaii? Yanzu bawai tashin hankaline ya kawo ni ba, duk kan masoyi yana bukatar goyan bayan dan uwasan masoyi amma tunda na lura hanifa baki sona ina ganin ko mun shiga court ma bawai nasara zanyi ba tunda gashima har takardar karya aka baki, shikenan hanifa na janye kije ki auri wanda kike, na sake ki haanifa,.yana kaiwa nan ya fice. Kallan hanifan yayi anya kuwa wannan akwai kamshin gaskiya a tattare dashi kuwa nidai Ban yadda dashi ba,. Kallanshi tayi taya zaai kace baka yadda dashi ba saboda farin cikina fa ya sakeni, kuma Maye Na zargin shi? To shikenan hanifa Allah Ya baki hakuri,.
Dai dai lokacin wayarshi tai ringing dad din hanifa ne, bansan me yace maiba amma kawai ya kashe wayar, tare da shiga damuwa sosai,.
Lafiya me Ya faru? Karki damu hanifa komai ya wuce dad yace acigaba da biki tunda Hashim din ya zanye,.murmushi tai tare da mikewa ta fice,. Sosai ya shiga damuwa baisan,me yake shirin faruwa me ye zai faru da hanifan shi meyasa take fuskantar irin wadannan abun,. Amma muddin ina raye bazan bari wani Abu ya faru da hanifa ba wannan alkawari ne yadaukawa kanshi,.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/26, 1:44 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 84🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
*Washe gari* Yau zaai walima,tun safe suke ta aiki,.
Hanifa da su Zulaihat ke magana a daki, uhmm ayi wani Abu amarya xata fada mana sanda mijinta ya sanar mata yana santa, farida ce ta karbe yauwa haka za, ai muna jiranki hanifa, murmushi tayi ni har yanzu bai fada mun ba, zaro ido sukai tare da fadin what,?wannan wanne irin Abu ne bai fada miki ya na sanki ba, aikuwa da matsala,.
Zainab da bace komai kawai ta dauko kayan kwalliya ta hau yi mata kwalliya, Maye haka Zainab, ai bakiga zama ba dole kije ki tambaye shi yana sanki ne ko baya sanki, look Zainab ba wani look dole fa kije, kwalliya suka ma sosai, tare da sata ta canza kaya,.itta dai bata soba haka suka azata gaba har bakin kofar part dinshi sannan suka juyo,bakin kofar ta tsayaa su wadanan basu san komai ba, Allah sarki basu san fake marriage zamuyi ba, juyawa tayi sata koma taji An riko hannunta, a tsorace ta juyo, kura mata ido yaya tayi balain yin kyau, kasa taii da kaii dan kallan Ya ishe ta, wannan wacce irin amarya ce mai zumudi tun kafin lokacin walima tayi harta gama shiri,nifa ba shiri nayi ba su Zainab ne......a tsaya shiga da itta yayi ya rufe kofar, ga kujera amarya, nifa ba zama nazu yi ba, to mekika zo yi? Su farida ne wai saina fada musu yadda kace kana sona shine nace baka fada mum ba shine suka damen sai nazo ka fada mum shine fa suka turo ni, to amma kin fada musu fake marriage zamuyi? Aa ni ban fada musu ba ai amatsayin shirrri na rike ba kamar kaiba da kaje ka fadawa wannan banzar suby dinba, suby dince banza? Eh,.
Tom shikenan bari in nuna miki duk wanda Ya tambayeki yadda nace ina sanki me zaki ce masa, wucewa tazo yi yai saurin tare hanya, sosai gabanta ya fadi,hsibu plz ,shishhhhh hanifa ki tsaya kiji mai zance miki wnnan abun da xan fada bawai karya nake ba har daga zuciya yake futowa,.
Hanifa ba karya nake miki ba, ina sanki hanifa, I love you hanifa ina sanki sosai.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 85🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Wai me kake fada ne hisbu ko ka manta da alkawarinmu ni Wlh Ban taba jin sanka ba, kinsan baki sona meyasa baki koma gun mijinki na farko ba, saboda shi macuci ne amma ai yayi nadama, saurin sake ta yayi nifa hanifa ban gane miki ba kardai kice mum wannan dan iskan kike so? Ni ba sanshi nake ba amma naji kana sako min wani zance daban wanda ni vansan dashi ba, nifa ba sanka nake ba hisbu, yanzu hanifa ni kike fadawa haka ko kunyar ido bakiyi ba kike fada mun wannan Kalmar yanzu in munyi fake marriage how long do you think zamu kaii,. Kuma hanifa nasan kina sona tun ba yauba bansan meke damunki ba hanifa plz hanifa kar kisake cemun vaki sona, hisbu baxan yi karya dan aso niba Wlh ban taba jin sanka ba,tana kaiwa nan ta fice,.
Yama rasa me zaiyi dan ya ganar da hanifa har taya inbaya santa zai wani yadda da fake marriage,.
Da sauri ta banka kofar ta shiga ta cire mayafin, ta zauna sai huci take wai me ke faruwa ne taya hisbu zai mata haka ne, Zulaihat ce ta katse nata tunanin, tunanin me kike hanifa? Ya kukayi dashi, kuka ta fashe da nan ta basu labari from A to Z abin ya basu mamaki, farida ce ta zauna kusa da itta ke hanifa wlh tallahi ni shaidace hisbu yana sanki sosai kuma inda adalci baici ki fada masa kaii tsaye baki sanshi ba bawai gori ba amma ai abinda da hisbu yai miki baici ace kin maii haka ba, to wai ya xanyi ne farida nifa ba sanshi nake ba dole zansa kaina ko me, eh hanifa dole zakisa kanki kina tunanin indai mom taji zataji dadi ne,? Nidai shawara kawai kiyi hakuri,.
Bayan sallar la,asar suka fara shiri duk sun shirya amma bands hanifa taki tamayi wanka, haka har lokaci yayi, fada sukai Mata sosai, tashi tayi zata shiga wanka, hanifa mu zamu tafi kinga lokaci yadan kure kuma nasan mutane har Sun tafi saboda haka IN kin gama zamuyi wa hisbu waya sai ku taho tare, tom kawai tace suka fita,.
Farida ce da kirashi a waya ta dade Tana ringing daga baya ya dauka bata jira yayi magana ba ta fadi abin da zata ce sannan ta kashe wayar ,suka kama hanya.
Wata na gani da wayar tashi tana juyawa sai kuma tayi murmushi tayi danne dannen ta sannnan ta ajjiye ta fice,,bata fi 30min da fita ba ya fito yagama shirin shi key din car dinshi ya dauka Ya fito waje ya shiga mota yaja zuwa wajen walima,.
Itta Kuwa tana fitowa ta zauna gaban madubi, ta Fara shafe shafe, sannan tayi kwalliya tasa kayanta, turo kofar akai tare da sallama, wannan matar ce da murmushi ta shiga, sannu amarya, yauwa amma ban gane ki ba, eh dama mom ce kafin ta fita tace in kawo miki wannan lemon wai ki tabbatar kinsha kafin ki fita, mika Mata tayi, nan take ta shanye, a hankali ta fara ganin dishi dishi, sai kuma tayi baya luuuuu zata fadi matar tai saurin riko ta, ta zaunarta akan gadon, a hankali take magana ke wace me kika ban nasha? Eyya aikin kudi nake, ai in fada miki yau zaki mutu, kiyi tunani waye Ya tsaneki kaf duniyar nan To shine ya sani aikinnnan, dai dai lokacin hanifa ta suma, murmushi matar tayi, sannnan ta ajjiye jakarta a kan table ta dauko wani drip ta sa a samman gadon sannan ta sa a hannun hanifa, ta dauko wata allura ta zuki wani ruwa ta zuba a drip din, sannan tai murmushi tare da fadin lahira zatai bakowa, sai mun karaso
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 85🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Wai me kake fada ne hisbu ko ka manta da alkawarinmu ni Wlh Ban taba jin sanka ba, kinsan baki sona meyasa baki koma gun mijinki na farko ba, saboda shi macuci ne amma ai yayi nadama, saurin sake ta yayi nifa hanifa ban gane miki ba kardai kice mum wannan dan iskan kike so? Ni ba sanshi nake ba amma naji kana sako min wani zance daban wanda ni vansan dashi ba, nifa ba sanka nake ba hisbu, yanzu hanifa ni kike fadawa haka ko kunyar ido bakiyi ba kike fada mun wannan Kalmar yanzu in munyi fake marriage how long do you think zamu kaii,. Kuma hanifa nasan kina sona tun ba yauba bansan meke damunki ba hanifa plz hanifa kar kisake cemun vaki sona, hisbu baxan yi karya dan aso niba Wlh ban taba jin sanka ba,tana kaiwa nan ta fice,.
Yama rasa me zaiyi dan ya ganar da hanifa har taya inbaya santa zai wani yadda da fake marriage,.
Da sauri ta banka kofar ta shiga ta cire mayafin, ta zauna sai huci take wai me ke faruwa ne taya hisbu zai mata haka ne, Zulaihat ce ta katse nata tunanin, tunanin me kike hanifa? Ya kukayi dashi, kuka ta fashe da nan ta basu labari from A to Z abin ya basu mamaki, farida ce ta zauna kusa da itta ke hanifa wlh tallahi ni shaidace hisbu yana sanki sosai kuma inda adalci baici ki fada masa kaii tsaye baki sanshi ba bawai gori ba amma ai abinda da hisbu yai miki baici ace kin maii haka ba, to wai ya xanyi ne farida nifa ba sanshi nake ba dole zansa kaina ko me, eh hanifa dole zakisa kanki kina tunanin indai mom taji zataji dadi ne,? Nidai shawara kawai kiyi hakuri,.
Bayan sallar la,asar suka fara shiri duk sun shirya amma bands hanifa taki tamayi wanka, haka har lokaci yayi, fada sukai Mata sosai, tashi tayi zata shiga wanka, hanifa mu zamu tafi kinga lokaci yadan kure kuma nasan mutane har Sun tafi saboda haka IN kin gama zamuyi wa hisbu waya sai ku taho tare, tom kawai tace suka fita,.
Farida ce da kirashi a waya ta dade Tana ringing daga baya ya dauka bata jira yayi magana ba ta fadi abin da zata ce sannan ta kashe wayar ,suka kama hanya.
Wata na gani da wayar tashi tana juyawa sai kuma tayi murmushi tayi danne dannen ta sannnan ta ajjiye ta fice,,bata fi 30min da fita ba ya fito yagama shirin shi key din car dinshi ya dauka Ya fito waje ya shiga mota yaja zuwa wajen walima,.