Hanifa compete - Chapter 8
Hanifa compete Chapter 8: Hanifa compete Chapter 8. Itta Kuwa tana fitowa ta zauna gaban madubi, ta Fara shafe shafe, sannan tayi kwalliya tasa kayanta,…
4,470 words
Itta Kuwa tana fitowa ta zauna gaban madubi, ta Fara shafe shafe, sannan tayi kwalliya tasa kayanta, turo kofar akai tare da sallama, wannan matar ce da murmushi ta shiga, sannu amarya, yauwa amma ban gane ki ba, eh dama mom ce kafin ta fita tace in kawo miki wannan lemon wai ki tabbatar kinsha kafin ki fita, mika Mata tayi, nan take ta shanye, a hankali ta fara ganin dishi dishi, sai kuma tayi baya luuuuu zata fadi matar tai saurin riko ta, ta zaunarta akan gadon, a hankali take magana ke wace me kika ban nasha? Eyya aikin kudi nake, ai in fada miki yau zaki mutu, kiyi tunani waye Ya tsaneki kaf duniyar nan To shine ya sani aikinnnan, dai dai lokacin hanifa ta suma, murmushi matar tayi, sannnan ta ajjiye jakarta a kan table ta dauko wani drip ta sa a samman gadon sannan ta sa a hannun hanifa, ta dauko wata allura ta zuki wani ruwa ta zuba a drip din, sannan tai murmushi tare da fadin lahira zatai bakowa, sai mun karaso
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/28, 8:39 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 87🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Kusa da itta ya zauna, wai ku garin ya kuka tafi batare da itta Ba? Wlh kin shiryawa tayi kuma mun makara shine muka kiraka a wayafa,. Waye a cikin ku ya kirana?
Farida ce, ke farida da kika kirani na dauka kuma? Eh mana, nayi magana? Aa, to kema taya zaai banyi magana ba ki kashe wayar kema kina da laifi, Wlh hisbu lokacin sauri muke,. Shikenan Allah Ya Kare, dai dai lokacin mom ta shigo tare da family doctor,.
Doctor drip ne aka samata kuma poison ne, to ai kamata yayi a wuce hospital but bari In fara dubata,, haka suka fita, ya dade sosai sannan Ya fito,.
Doctor yanzu ya ake ciki?gaskiya you people are lucky, poison aka samata kuma na mutuwa to amma poison din da aka samata, bawai babban bane, shi wannan babban sawa yanzu aiki yanzu ne, sai wannan kuma, shi inka sawa mutun sai Ya sha wuya kafin ya mutu, to amma da yake shi mai aikin bawani kwarewa yayi ba, yasa mata a drip, saboda da haka poison din yana sama, is like water and oil, kaga man a sama yake to hakama poison din, to anyi saa bai fara shiga jikinta ba, saboda zata farka nan bada dadewa ba, dalilin baccci ma tasha maganin bacci ne saboda haka a kare plz,.
Mum gode doctor Allah Ya saka da alkairi, ameen, haka Ya tafi,.
Gaba daya dakin suka shiga, son yanzu Ya zaa yi da walimar? Mom abar komai kawai sai an daura aure nasan on that Time I can take care of my wife,. OK Tom shikenan . Farida kuje a sallamii Yan walima, Tom mom, haka suka fita,.
Son ka kula da itta sosai zanje in hada mata tea nasan yanzu zata farfako, OK mom hka ta fice,.
Bari mu leka gun sa,adatu.
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [8/28, 8:58 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 88🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
A bangaren sa,adatu kuwa, can na gne muku itta da Hashim da wannan matar da tasa drip dinnan,.
Hajiya komai yayi dai dai nasan by now ma ta kusa tafiya, Ai mum gode sosai yarinya ga kudin aiki,. Haka ta karba tana murna,.
Sister kinsan fa lokacin da wannan banzan mujin naki yace court zamu shiga, banji komai ba Allah sister wannan mujin naki yana kawo mana cikas dan wlh inbadan kin hananiba da tuni Na aika shi lahira, kantar da hankalin dan kanina, Ai na yanke shawarar tunda yau yar shi zata tafi dole shima Ya bita kaga sai muyi facaka da kudin shi ko? Kaii shiyasa nake sanki sister,.
Alhaji dake labe yai saurin rufe bakin shi,yana hawaye, da sauri zai juya yai karo da wani dan karfe, da sauri suka Mike, shikuwa wayar shi ya dakko ya dannan number din police,.
Da sauri suka bi bayan shi,. Direct parlour suka nufa baya ciki dakinshi suka shiga, amma sukaji a kulle,.
Sa, adatu ce ta Fara magana, alhaji nasan kana ciki, inasan kafin ka mutu zan vaka labri ko waye Hashim, Hashim kanina ne uwa daya uba daya, haka muka taso cikin talauci, talauci ne yai sanadiyar mutuwaar iyayen mu, sannan kuma haka kanina Hashim ya fara rashin lafiya,nabi masu kudi akan su taimaka min suka ki, wasuma cewa suke saina yadda sunyi amfami dani, amma naki,.
Haka kanani yai ta zama da naga ba sai Allah kasan me nayi? Kawai zuwa nayi na yadda akai amfani dani sannan na sami kudin magani, nan akamai aiki ya warke,.
Bayan ya warke ne yaji abin da ya faru ranshi ya baci nan mukaa yanke shawarar zma yan danfarra haka kuwa akai, zanyi aure innaga giidan da akwai mace, sannan kuma jidan da kudi, sai Hashim ya nemi yarinyar jidan da aure ni kuma insa mai jidan yai ta kashe mai kudi sai mum debi na diba sannan, ya gudu ni kuma inta da daru saiya sakeni inga yaki kawai sai mu aikashi lahira, wannan aure naka shine aurena na15 to amma gashi na kasa yin komai har ka gano ni nasan tun bayauba ka gane, tun sanda Na aika Hashim ya je ga hanifa yace baiyadda ya saketa tun alokacin ka gane, kawai sa maka ido nai, to amma yanzu lokaci yayi,zamu aika ka lahira,. Saboda haka daka bude kofa da karkka dube, mu zamu bude,. Hashim aiki Ya zo gareka, .
Gatarin dake hannunshi ya hau sarar dakin,. Nan take kofar ta bude,. Yana tsaye sai salati yake,. Dariya suka sa gabaa daya,. Hashim ne ya mika mai ruwa a cup tare da fadin sha ruwa alhaaji,
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/28, 9:11 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 89🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Hashim bazan karbi Abu a gunka ba, alhaji kenan, indai kana San ganin yarka kasha, nace bazan shaba, kaiii brother kawai ka murde dan iska ka dura mai mana, hakaa kuwa akai Dad ynaaa turjewa amma saida ya dura mai, haka suka kamo shi zuwa parlour,.
Wai kai alhaji ba irin yar wasiyar nan ne, sa adatu kenan, duk da nasan mutuwa zanyi, ina sann baki shawara wannan ba abu ne mai kyau ba ai talauci ba hauka bene, kuma ki kiyayi duniya sa, adatu, Allah ba azzalumin bawan shi bane, 😂😂😂😂Alhaji kenan ai bakaine na farko ba wajen fadan wannan ba, kai taka mutuwar da sauki muka ma, tunda poison muka baka dakai sa,a bamu shakeka ba,.
Nan da nan ya hau tari,
A firjice ta farka tana fadin dad, dad dina zasu kashe shi, sauri Ya riko ta, hisbu Dad dina Dan Allah dad dina kakaini gun dad, riko hannunta yayi ta fisge nace Ma dad dina, dai dai lokacin mom ta shigo, da guda tai gunta mom kice yakaini gun dad, yi hakuri hanifa bakiga yadda kike bane, Mom wai meyasa bazaku gane bane kashe shii zasuyi, suwa?suma naa mom,.
Kaga son zamuje da sauri yadauki car keys nashi suka nufi gidan,..
Gate sukai horn dai dai lokacin police Sun karaso,. Gaba daya. Suka shiga parlour din
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/29, 9:48 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 90🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Tare suka shiga, inda sa, adatu da Hashim keta kwakwata dariya, a tare suka Mike,.
Inda suke police suka nufa tare da fadin you are under arrest, me kuma muka yi? Oho in anje zakuji, haka suka kama hanya dasu,..
Da sauri ta nufi inda dad dinta yake yana haki sama sama, Dad meke faruwa me sukama? Hanifa dena kuka karki damu, tunda kina tare da mijin ki, hanifa Abu daya nake so innasan kafin in mutu inga auren ki da hisbullah, dad ka dane fadar haka mana ba zaka mutu ba, sadiya mutuwa Xanyi kawai inasan ganin auren ki da hisbullah, kar ka damu dad, saurin Kallan hisbu tayi, hisbu mum zama mata da miji, shikenan dad an daura, duk da yana jin jiki bai hanashi darawa ba, hanifa kenan aaiba haka ake daura auren ba,. Matso hisbu ga wannan number din kakira zaizu da malami inasan Yanzu a daura aure, cike da tausayi ya kira number din, ba,afi minti 30ba kuwa Ya halarta nan take aka daura auren,.
```Sadiya Umar sulaiman &hisbullah abdulsalam``` Aka sadaki dubu dari, ana gamawa ya fara tari sosai jini ke fita daga hanicin shi, Dad Dan Allah karka mutu zan zama marainiya, sadiya inasan ki rike mujinki hannu daya sannan kuma wata alfarma hanifa, duk wani shiri da kukai Dan Allah ki tabbatar anyi kar mutuwa ta ta hanaa hakan, plz dad, ki dauka min wannan alkawarin, sosai take kuka Na dauka dad, Allah Ya miki albarka,nan yaa kama hannun hisbu yasa a nata, sai tari nan ya fara salati,..
Aikuwa sai cewa yayi ga garin ku, jijjisho take tana kiran dad, Dad, Mom ce ta janye ta suka nufi gida, haka ta koma kamar mahaukaci,.
By 🙋Hajara Mami natty 💃 [8/29, 10:02 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 91🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Wanka akamai sannan aka kaishi makwancin shi, biki kuwa dagawa akai sai anyi sati biyu da mutuwar dad tukun,
Wani azababben zazzabi ne ya rufe ta sai sumbatu take,. Haka suka dawo jida mom ke fada mai halin da hanifa take, cikin sauri Ya nufi dakin,.
Tana kwance cikin bargo sai rawar sanyi take, zama yayi kusa da itta tare da janye bargon jikinta ya dauki sanyi sosai, hanifa meke damunki? Hawaye kawai take tare da fadin dad, sir hisbu na zama marainiya kenan banda kowa, saurin rufe mata baki yayi kina dani hanifa, ni zan zame miki uwa da uba kinji hanifa,. Kai kawai take dagawaq,.
Magani ya dauko ya mika mata, haka ta sha, sannan ta kwanta bisa gadon tana sauke nunfashi sama sama, Shafa mata kaii yake har tai bacci sannan Ya rufe ta da bargo ya fice,.
Haka akai ta zaman makoki, har akai sadakar bakwai, iya kokari mom nayi dan ganin ta kwantarwa da hanifa raii, nan take ta fara komawa yadda take,.
Su sa, adatu kuwa Bayan police Sun tafi dasu, court aka shigar dasu nan take aka yanke musu hukuncin kisa, wannan kenan,.
Yau sati uku kenan da mutuwar da dad din hanifa komai ya wuce, Dan kuwa hanifa ta kwantar da hankalinta yadda mom ke kula da itta ko mahaifiyar ta iya kaci kenan,.
```yau Monday```
Suna dining suna cin abinci, inda hisbu yai shirin zuwa office, sir hisbu nimafa yaaau zanje office, banza yai da itta baice komai ba, sir hisbu dakaifa nake magana, bazaki ba, bazaniba wlh sai naje ni nagaji da zaman jida Allah sai naje,. Mom kimai magana mana,. Itta dai batace komai ba,. Karshema tashi tayi tabar gurin,.
Itta Ma hanifan tashi tayi ta nufi dakinta ta dauko natafinta, Dai dai lokacin Ya tashi zai wuce da sauri tabi bayanshi,.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/29, 10:17 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 92🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Cikin sauri ta shige motar, murmushi kawai yayi tare da shiga cikin motar ya tayar, gate man Ya bude maii suka kama hanya,.
Wata hanyar yabi inda bata office dinshi ba, aa sir hisbu anyi wata short cut dinne banda wacce muke bi, banza kawai yayi da itta ganin fa ba wai office din suka nufa ba yasa ta rude, sir hisbu wai ina zamu? Gidanki zan kaiki naga kin fi san zama acan wani week din kuma zaa fara program Na bikin mu, wanne program kuma? I just want to complete your father wish,.
But sir naga fake marriage ne, bwani amfanin yin wani program,. Dai dai lokacin suka karaso, horn yayi nan gate man Ya bude musu kofa,. Parking yayi tare da fadin fito, nifa ba inda zanje office nake san zuwa, hanifa ki fito nace, ni bazan fito ba, fita yayi tare da zagayawa, ya bude kofar ya riko hannunta sannan suka shiga,.
Gidan Ya hadu ba karya,.
A parlour ya ajjiye ta tare da fadin kin daina zuwa office, a bisa wanne dalili, a bisa dalilin kin Xama matar aure, yana kaiwa nan ya wuce kitchen, saurin tashi tayi ta rufe kofar, aikuwa saidai mu zauna tare a jidannan kaima ba inda zaka,.
Fitowa yayi da faro a hannunshi, ajjiyewa yayi tare da nufar kofar amma ya jita a rufe,.
Kallanta yayi ina key din yake,? Ni Ban dauka ba, hanifa ina wasa dake ne? Nifa nace ma ban dauka ba, kusa da itta yaje tare da riko hannun tana, tana ganin haka tai saurin sawa a bra nata,.
Hanifa tun muna mu biyu kiban key dinnan, nifa bazan vaka ba saidai mu zauna tare a jidannan na, jawota jikinshi yayi tare da fadin bani key hanifa, duk ta tsorata amma bata kasa cewa bazan bayar ba,saidai mu zauna tare a....... Kissing nata ya fara yi tare da sa hannun a cikin bra nata ya ciro key din,.
Sakinta yayi, inda tai baya tana zaro idoo dama hisbu dan iska ne? Bude kofar yayi tare daa ficewa abinshi,
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 93🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Da sauri tabi bayan shi amma kafin ta karasa har ya tada motar yayi gaba, ciki ta koma Tana gun guni, wayarta ce ta Fara ringing, Mom ta gani, hello mom, daughter wai binnashi kikai? Eh mom amma kawai ya wani kawo ni wani ya ajjiye wai baxanje office ba Dan Allah ki kiraashi kimai magana mom, karki damu daughter zanmishi magana kawai ki kwantarr da hankalinki ba abindaaa zai same ki, OK mom bye, Tom bye,.
Haka ta nufi gaban TV, tasa wani film waishi action jaction ta fara kallah,.
Office Ya nufa direct, kasancewar meeting gare su kowa yazu da wuri hakama farida, haka sukai meeting suka gama, sannan kuwa Ya nufi office nashi,.
Farida ce tai sallama tare da tura kofar office na hisbu, morning sir, morning farida ya akayi? Sir ya hanifa? Tananan kawai zanzu office ta tada daru wai sai ta biyo ni shiyasa na kalleta a gida Na barta, ka barta acan din itta kadai? Eh mana Ba abinda zai same ta, Allah sarki sir hisbu nima naso tazu dan akwai maganar da zamuyi da itta, eh zaki iya binta gidan ai, to ai in mun tashi ba time, na baki dama kije yanzu, OK tana kaiwa nan ta tashi ta fice, wayar shi Ya dauka yai dailing number din hanifa, har ta kace bata dauka ba,.
Sai a na uka ta dauka shima batai magana ba, hanifa nasan kina jina, farida zata zo yanzu sannan kuma akwai komai a kitchen plz ki yi girki, inyi girki ba wani girki da zanyi aiba gidan mom bane, eh ba gidan mom bane amma ai gidanki ne, nifa baxanyi girki ba,nadai fada miki Wlh inba kiba nida kene yana kaiwa nan Ya kashe wayar,.
Tsaki kawai tayi niba abinda da Xanyi a gidannan, daii dai lokacin, farida tai Sallama tare da shigowa,.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/30, 6:23 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 94🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Da sauri ta karasa gurinta tare da riko hannunta, farida ya akai kika san inanan,murmushi kawai tayi tare da zama, amarya kinsha kamshi, farida kenan,.
Farida Ya aliyu, aliyu qlau soma yake ya aika jidanmu maganar aure, Allah sister kice zamu sha biki, aai kuwa gara ku shirya,. Hanifa ba wannan bama me kuka shirriya Na biki? Sister nifa ba wani Abu dana shirya barima kiji,fake married zamuyi, haba hanifa wlh sir hisbu yana sanki, kuma nasan kema kina sanshi, da sauri ta dago what kinsan me kike fada kuwa, niba sanshi nake ba, to ai shikenan tunda bazaki yadda ba amma wlh kina sanshi nina fada miki wannan,nidai nasan ba sanshi nake ba, OK as you wish ni zan wuce, haba farida daga zuwa? Eh mana office zan wuce, OK ki gaida aliyu, zaiji tana kaiwa nan ta fice,.
Haka ta zauna batai girkin bama,4:30 dai dai ya dawo daga office,. Kujerar kusa da itta ya zauna tare da fadin, sannu da aiki, ni kawai ka mayar dani gida shine burina ina fatan ka gane,.
Eh aidama zan mayar dake amma kawo min abinci plz yanwa nake ji,ni ban dafa ba, da sauri ya dago baki dafa ba? Eh,baki dafa ba hakan yana nufin Ban isa dake ba kenan ko? Da kyauu hanifa, dakyau........... Tashi yayi yabar gurin, dakinshi ya nufa ya dauko Abu sannan ya fito Ya dauki key nashi,ya fice tana kiran sunan shi amma yai banza da itta, yai ficewar shi,.
To me yake nufi wannan ai rashin mutunci ne, daukar hijab dinta tayi ta nufi gate,.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/30, 7:38 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 95🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Madam ina zakije? Fita Xanyi; AI oga yace kar a bari ki fita koda danan ne, kaga malam kaban hanya,am sorry madam amma bazan iya baki hanya ba Dan Allah kiyi hakuri, tsaki tayi tare da komawa ciki,. Yunwar data jine yasa ta tashi ta nufi kitchen ta dafa indomie,.
Haka tai ta zama har wajen magariba, tsoro ta Fara ji wai me hisbu yake nufi ne, wasa wasa har wajen 8:30 bai dawo ba hakan yasa ta fara kuka duk ta takure gu daya, turo kofar yayi tare da sallama, da sauri ta mike ta nufi gurin shi, tana hawaye ta Fara magana; ina kaje kabarni anan ni kadai, kasan tsoran danake jii plz kamai dani gun mom, rungume shi tayi tana hawaye,har cikin ranshi yake jin kukan nata, amma Ya daure yaii baya da itta,maye haka matsa kiban hanya, matsar da itta yayi Ya wuce dakinshi,.
Da sauri tabi bayan shi, sir hisbu kamai dani gida mana me nama kake jin haushina, plz hanifa ki rabi da ni mana, Allah sai ka mayaaar dani gidaa, tsaki yaja tare da shigewa toilet,.
Kasan abinda damai tsoro, komai yaji tsorata yake, Kalle kalle take, saijin motsi take yi, dai dai lokacin Ya fito, sit hisbu kamai dani gida plz, .
Yau ba, a Gida zaki kwana ba anan zaki kwana, ban gane anan zan kwana ba, nidai na fada miki, ki shirya kizo ki kwanta,in kwanta dawa Allah bazan kwanta dakai ba, bargon kan gadon ta dauka ta shimfida a kasa, sannan ta dauki pillow, saida safe ta mai tare da kashe wutar,.
Wani kuka taji,tai saurin rufe kunnen ta, duk da hakan bata dena jin kukan ba,. Mikewa tayi taga itta yake kalla dan duk ta tsorata,. Bargon ta dauka ta kudun dune a ciki, wayarta ta dauko tana game dan ba bacci take jiba, wani koro ne waishi dokin almajiraii ya sauka a kan phone nata, zaro ido tayi tare da sakin ihu tai wulli da phone din,da sauri ta hau gadon.,
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [8/31, 9:24 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 96🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Dariya ta bashi amma kawai Ya danne, Dan tsaki yaja, ke meye haka? Hisbu wani abune dragonfly, to sai akaii ya, shine zaki wani hawo mun gado a haka, mtswww wayar shi Ya dauko Ya fara danne danne, Ai kuwa tai saurin kwacewa, kaii baka san kwari Na. Bin haske bane,to ni ina ruwa ki bani wayata, hawaye ta Fara, Dan Allah hsibu kamayar Dani gida Wlh nan tsoro nake ji, Dan Allah, shiru yayi baice komai ba, shiru tayi tana tuno idea, haba hisbu Dan Allah kga ni marainiya ce bani da kowa sai mom, Dan Allah hhisbu nifa marainiyace, cikin fushi ya jawo ta,tafada jikinshi, uban wa yace miki ke marainiyace? Ja baya take San yi amma Ya kara matse ta ba tambayar ki nake ba, ni babu, ohhh iskanci ne kenan, hanifa nifa mujin kine kuma Na dauki alkarin rike ki hannu bibbiyu meyasa kike mun haka har in Saki aiki kikiyi, hakan yana nufin ban isa dakeba kenan kome? Tambaya nake, ka isa mana,amma ai gani nayi fake marriage mukaii ko, hanifa kar ki sake cemun fake marriage auren mu mutu ka raba ne,. Mutu ka raba fa kace wai haka mukaii da kaii ne, to ni Wlh saika sake..... Kissing nata da Ya Fara yasata kin karasa maganar, ture shi tayi iya energy Nata, Maye haka Allah ka daina mun irin wannan bana so, Ai kuwa saidai karki so tun ni mujinki ne ba wanda Ya isa Ya hanani abun da naga dama ina fatan kin gane,in kinga dama kiyi bacci ni saida safe,cikin bargon ya koma abinshi, tana ganin haka itta ma taja bargo, ta make a kusa dashi,. A suba ta gari,.
Da asuba suka tashi sukai sallah sannan suka kara komawa sai 9:00suka tashi, hanifa ce ta fara Tashi wanka taje tayi, har yanzu bai tashi ba, gashi xaije office, kusa dashi ta zauna,, yadda yake barcin yayi mata kyau, Ba munshari bacccin shi yake, gashin kanshi ta taba maii laushi, murmushi kawai tayi tare da matsewa kusa da kunne shi,tana kiran sunan shi, rike hannunta yayi tare da kara yin juyi, wai shi wannan wanne iri ne mutun zaice office amma Ya kwanta yana wani baccin banxa, hawa gadon tayi, tare da hura mai iska a kunne,a hankali Ya fara bude ido bama ta sani ba har ya bude, sai faman huramai iska ta ke, murmushi yai, tare da kiran sunanta da sauri tayi baya zata fada yai sauri jawo ta,.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [8/31, 9:51 AM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 97🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Inda inda ta Fara, dama fa.. Uhmm.... Dama, dama me? Kani nayi lokacin office naka Ya kusa kuma baka tashi ba shine zan tashe ka,murmushi yaii tare da fadin kinyi kyau hanifa, nagode tace Tana shirin mikewa to ina zaki,?sauka zanyi daga gadon mana, to ni kuma gashi ina bukatar Matata ya kenan? Zaro idoo tayi, ni ka rabu Dani, zip Na rigarta ya fara zugewa, saurin rikewa tayi, ta fara hawaye Dan Allah kayi hakuri hisbu bafa muyi haka dakai ba plz kayi hakuri, rungumeta yayi tare da fadin ba abun da zan miki hanifa,kisha zamanki har sai ranar da kika Fara sona, myrmushi a ranta tana fadin ashe ba rana, mikewa yayi tare da shiga toilet, yayi brush yayi wanka sannan Ya fito tana gani ya shirri sannan Ya zauna gaban mirror kamar wata mace, ya shafa wannan ya Shafa wancan, comb Ya dauko zai taje kaii din, sai kuma Ya fasa,.
Hanifa zo kimun combined din kaina, Ba musu ta Mike ta karbi comb din ta Fara tajewa, sai kalli kan yake,.a ranta tace wannan kan aiko Na wata albarka, Ashe yaji har kema aii, ni kuma haba AI Wlh aa ya zaai ka hada kaina da naka, hanifa kenan aida bamusan daddawa ba da saitace mana yar kanti ce,murmushi taii ai bazaa rasa yar kantin bama,aa hanifa kefa kanki ba wani gshin kirki a kaii, naji daii, Na Ma fasa combined din, sorry sweetheart, niba sweetheart dinka bace, to ke mecece? Ni kanwar kace, hanifa ina ji miki sanda zaki fara sona nima sai naja miki ajii, Ai bazama akai da hakan bama,.breakfast suka ci ,wai hisbu bazaka je office bane? Eh yau da Matata zan zauna.bata kara cewakomai ba.
Sai wajen 11:30sannan suka nufi Gida, a wata super market yayi parking, tare suka fito, zo mu shiga, aa ina jiranka anan, ok yace tare da wucewa, wata budurce ta danno sai sauri take,sai ji tayi sanci karo gaba daya kayanta suka zube, sorry yace mata tare da fara debe kayan, inda ta Saki Baki tana kallanshi, miko mta kayan yayi, tare da fadin sorry yana kaiwa nan ya wuce, tsalle budurwa ta daka da Gani murna take hakan yasa hanifa ta karasa kusa da itta tare fadin lafiya, rumgume hanifa tayi sister nayi muji, Wlh nayi muji.
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 98🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
What me kika ce? Nace nayi muji, to ai yana da aure fa, matan shi nawa? To Maye naki a ciki, ke kanwarshi ce ko yayar shi,da sauri ta Kalle ta yaya na kum?ohhhh kaninki ne? Ke nce miki yana da aure, OK to matanshi nawa, 4 ,hudu dole ya saki wata Ya Sani, yayi bala, in burgeni,.
Kinga garin temako na ya yarda waled dinshi saboda haka zan mayar maii, a wannan alokacin a wannan lokacin zan fada maii ina sanshi ya kike ganin? Ke inba ki shawara, aa barshi kawai bana sanjin aibun shi bye tana magana Tana tafiya, baki Van waled dinba, zan kaimai da kaina,.
Ranta inyayi dubu ya baci, tana juyowa ta ganshi tsaye da kaya, sai murmushi yake, tsaki tayi tare da komawo motar, shima shiga yayi,hanifa lafiya meke faruwa? Oho Ban saniba ai dama kana sane kayi komaii sai hawaye, parking yayi tare da riko hannunta me nayi kuma,? Ni ka rabu da ni, hanifa ko kin fara sona?ni Ba sanka nake ba, to maye wannan inba soba kishina fa kike, look hisbu niba sanka nake ba, juyar da kanta tayi wajen kofa, tama rasa meke damunta me yasa tai hakan, a haka suka karasa gida,.
Mom suka Gani a parlour, ina kwana mom? Lafiya qlau daughter, wato shine kika bi mujin ki kika barni a Gida ko sallama Babu, laaa Wlh mom shiya kaini, murmushu kawai tayi, itta kuwa ta wuce sama room dinta, . Zama yayi tare da fadin ina kwana mom? Lafiya lauu son, .yanzu son bama xaka iya jiran ayi komai akaita gidanka ba shine kazu ka dauke ta ko? No mom Wlh ba haka bane, itta din ce wai sai taje office shine ni kuma naki, ta nacr kawai sai na kaita can na ajjiiyeta, uhhmm kaga ya isa, wani satinne daii zaai komai ina fatan ka sanar mata? Eh mom OK,.
Mom ki turo min itta plz, a jeka ka kirata mana, murmushi yai tare da mikewa., *kuyi mun afuwa wlh muna busy biki ne shiyasa baku ganin typing yanzu*
By🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [9/2, 7:55 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 99🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Tana window a tsaye, duf da itta ya matsa tare da sa hannayensa a kugunta, a firgice ta dawo daga tunanin data luluka,. Hisbu Maye haka ko sallama babu, hanifa yau ina cikin farinciki bansan Matata na sona ba sai yau dole Inba wannan yarinyar tokuci,. Tsaki tayi tare da tureshi dan itta ta tsani zancen yarinyar ma,,.plz kazo ka fitar mun a daki, naki, to ni bari in tsayaq, saurin riko yayi, am sorry hanifa, gobe su Zulaihat xasu zo sannan bana San ran biki kiyi kyau sosai saboda ina da kishi, yana kaiwa Nan Ya fice,. Murmushi tai Allah yasa ba daii sanka Na Fara ba, indaii haka ne bansan Ya zan fada ba,.
```yau laraba``` Yaune zaai sa lalle, amarya tasha kyau ba karya san kowa kin wanda ya rasa, kawaye Sun yi shige da fice wajen ganin amaryar su tasha kyau hakama mom,. Haka akai ta program har Allah ya kawo mu wannan rana ta asabar, ranar yini kuma ranar perty,.