Kenza eBookz

Hanifa compete - Chapter 9

Hanifa compete - Chapter 9

Hanifa compete Chapter 9: Hanifa compete Chapter 9. Su farida ne a daki, hanifa yau sai kin fi ko yaushe kyau saboda yau perty gabo zamu kaiki, hanifa ya…

1,751 words

Su farida ne a daki, hanifa yau sai kin fi ko yaushe kyau saboda yau perty gabo zamu kaiki, hanifa ya kukai da hisbu, yanzu ya zaai baki sanshi? Wlh inbaki zake dantse ba kina gani zai auro wata kuma ta mamaye zuciyar shi,zulaihay ce ta kace kuma Wlh sai dai ki zama yar kallo,. Zainab ce ta dafaa ta, Wlh hanifa ki zage ki nunawa mujinki so inba hakaa da matsala sannan kuma yau ki fada maii kina sanshi,.

Itta dai batace komai ba sai murmushi kawai da take,.

Amma ta dauki alkarin yau zata fada mai koma Maye,.

By🙋Hajara Mami natty 💃 [9/2, 8:12 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 100🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

4:00 dai dai suka gama shirin su, amarya tasha atamfa, golden da ratsin green, sannan tasa gwaggwaro golden inda gashin Ya zube ta kasa, da golden takalmi sannan, fan dinta ma golden,sai kanshi ke tashi,.

Inda kawayen amarya sukaci ankon su su uku kowa da fan dinta,.

Fitowa sukai dan shiga motar party, dakin mom suka fara zuwa, dan mata sallama, add, a tai musu sannan suka fita, wata mota tasha adoo sosai da roses, sannan uku a baya daya a gaba ta amarya a tsakiya, a ta farkon aliyu ya fito sai murmushi yake ya karaso inda suke, amaryar mu sannu da fitowa, ga motar ki cann, murmushi tai tare da fara tafiya inda su Zulaihat ke take mata baya, sannan Suka bude mata kofa ta shiga ,turarenshi ne ya fara mata sallama, waya yake,.

Haka kuwa Ya shiga mota sannan aka nufi wajen perty, farida kuwa motar aliyu ta shiga,.

Shiru tayi tana zancen zuci hanifa this is the right time daya kamata ki fada maii kina sanshi, if not zakiyi let,.

Dagowa tayi taga har yanzu waya yake, wasa ta fara da awarwaren hannunta,. Yana gama wayar ya juyo yana kallanta, dai dai lokacin itta ta joyo, saurin kasa tai da kaii, hanifa ba nace kar kiyi kwalliya mai kyau ba? Ni ba ni nayi ba su farida ne suka mun ,kuma ke baki san kice na hana ba, Dan Allah kayi hakuri bazan sake ba, haba hanifa kiga fa yadda kika fito da gashin kanki, nidai gaskiya bana so, insha allahu bazan sake ba,. Yauwa my hanifa,. Shiru sukai,. Na dan mintina,.

Uhmm hisbu ina san magana da kaii, to ina ji, riko hannuta yayi, dama hisbu so nake Na fada ma, cewa ina san.,

By 🙋Hajara Mami natty 💃 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [9/2, 10:13 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 101🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Kina me?dama cewa Xanyi ina san komawa aiki ne, murmushi yaii tare da wasa da zoben hannunta, hanifa me zakiyi a office bayan ni zan dinga miki komai hanifa Wlh bana san kina hurda da wasu mazan, plz hisbu Wlh hakan bazai faru ba Allah ni inasan inga ina aiki ne, hanifa baki san ance IN muji baya San abuba to matar ta hakura bane, plz hisbu, saurin daura hannun shi yayi bisa lebenta tare da fadin shisshhhshsha,.

Dai dai lokacin suka karaso, parking akai, sannan su farida suka fito, sannan aka bude mai kofa, xagawa yayi da kanshi Ya bude mata kofa, tare da riko hannunta, inda farida da aliyu suka shige gaba,. Har gurin zaman su suka zauna,sannan MC Ya Fara jawabi, bayan an gama aka saki kida inda kawayen amarya sukai taku, sannan amarya da ango sukai naasu takun, Sun birge kuwa,.

Dai dai 10:00suka tashi suka nufi Gida, sanyi bala, in gajiya, ruwa suka watsa sannan Suka ci abinci, Mom ce ta shigo da sallama, dukka suka amsa, ke hanifa zu ki kaiwa mujinki abinci yace yunwa yake ji tana kaiwa nan ta fice,.

Uhmm kaji angon nan shidaii yce yana san matar shi a tare dashi amma zai wani waske inba haka ba maye nacewa yunwa yake ji,. Zulaihat ce ta kwace ai itta matar duk daya ne, itta dai batace musu komai ba, sai gyara fuskarta take tare da fesa turare, saida taje bakin kofa sannan ta juyo tare da fadin saida safen ku, da sauri ta fice su kuwa sai dariya suke, kitchen ta nufa ta dauki abinci tai part dinshi, Da sallama ta shiga yana parlour, saurin krasawa yayi ya karbi kayan ya ajjye.

Juyawa tayi zata fita yai saurin riko ta, plz hanifa ki kwana anan mana, zaro idoo tai zatai magana yai sauri jawota jikinshi, Dan Allah karki ce aa, but hisbu Ban fadawa mom ba, eh itta ai ta Sani, plz hisbu, plz hanifa am your husband, I really need you, am sorry hisbu ni bazan kwana anan ba,. Plz hanifa wlh ba abun da zan miki, promise, yes promise, to sake ni, no aiba irin wannan ba, plz hisbu komai ma,. Murmushi kawai yayi tare da rike hannunta suka nufi daki,.

By🙋Hajara Mami natty girl 💃 [9/2, 10:25 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 102🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Suna zuwa dakin ya saki hannunta, sannan Ya shiga toilet, kan gadon ta hau ko cire hijab dinma bata yi ba ta kwanta,. Shiru tayi tana tunani taya zaai ta fadawa hisbu wai tana sanshi ne, turo kofat toilet din yayi tai saurin rufe ido kamar mai bacci,. Murmushi kawai yayi sannan Ya nufi, mirror yayi shafe shafen shi, sannan Ya hau gadon, kusa da itta ya matsa,, tare da kiran sunanta Amman yaji shiru,.

Hanifa wannnan ta ranar taje office dina, da sauri ta juyo me taje yi? Murmushi yayi tare da fadin Ban sani ba, ya juya baya, da sauri ta matsa kusa da shi plz me taje yi? Kina San in fada miki? Da sauri ta daga kaii yes, bisa wani sharadi, wanne sharadi? Saikin fada mun wannan abun da kike buyewa a zuciyar ki, plz hanifa I really I want here it, ina san ki fada mun kina sona,. Murmushi kawai tayi,.

Tazu tace mun wlh wannan matar taka tana sanka sosai kayi sa,ar mata, Allah yabar ku tare sannan kuma tana San zama friend dinki,. Wannan shine Abun da ta fada min, kuma Wlh ban rage ko Na karaba, murmushi tai, tare da juyawa,yai saurin riko ta, plz hanifa do you love me, yes or no? Saurin rufe ido tayi plz hanifa, yes or no,.

A hankali tace yes, ```I love you my hisbullah```cikin farin ciki ya rungumeta tare da kissing nata ta ko ina,.

By🙋Hajara Mami natty girl 💃 [9/2, 10:46 PM] 🙋Hajara Mami 💃: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 103🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Yau za, a kaii amarya sosai take kuka, barin Ma inta tuna dad and mom dinta basa raye sosai abin yake tada mata hankali,.

A bangaren hisbullah kuwa farin ciki yake sosai dan yasan yau zai Xama ango,.

5:30pm aka zo daukar amarya kuka take sosai, da kyar aka rabata da mom sannan aka wuce da itta gidan mujinta,.

Su farida ke tai mata fada sosai, snyi mata fada tabi mujinta sau da kafa, sai 9:30suka koma Gida, gida ya rage daga amarya sai aljanun gida,. Sai 10:30husballau ya shigo gidan kitchen yaje ya ajjiye kayan daya shigo da shi sannan ya nufi toilet yayi wanka, ya Koma kitchen din ya dauki ledar, da sallama ya shiga dakin,. Tana gaba mirror tana kokarin cire sarkarta, bama tasan ya shigo, a hankali ya rungumeta ta baya,, sannan Ya juyo da itta wannan wacce amarya ce bata san mujinta yaga kwalliyarta? Murmushi kawai tayi, a hankali Ya fara cire mata, har ya gama sannan Ya rike hannunta suka zauna bisa gado, naman kajin ya baje su a plate da lemon, to amarya muci, nina koshi, ai Wlh karya kike ko kici ko in miki dura, sanin halinshi yasa ta taci, har saida ta koshi sannan sukai sallah raka,a biyu ta mika godiya,.

Suna idarwa ta haye gado Dan vbacci take ji, shima hawan yayi, tare da juyo da itta ,plz hisbu Wlh bacci nake ji, hada mouth nashi yayi da nata, ya fara romansy nata ta ko ina, [ganin ni yarinyace yasa na fita, da dai sister Hakeey ce to da sauki 😜).

Washe gari da asuba suka tashi, duk hanifa taji jiki sosai na tausayawa mata dan har kuka nai mata, shiya taimaka mata tai wanka sannan sukai sallah, suka koma bacci,.

11:00hisbu Ya farka, har yanzu kuwa hanifa Na bacci, dakinahi yaje yai wanka Ya janza, sannan Ya nufi parlour, knocking yaji Ya bude kofa, abinci ne mom ta aiko musu, karba yayi ya ajjiye .

11:30ta farka tai wanka tasake kaya sannan ta sauko kasa,. Ganin shi a parlour yaasa ta dauke kaai Dan kunyar shi take . Riko hannuta yayi suka nufi dinng suka ci abinci sannan suka komaa parlour,. Suna hira irin ta masoya.

Yau satin da yin bakin, a parlour suke suna breakfast, hanifa ki shirya yau zan kaiki gun mom sannan kuma gobe zan fara zuwa office.

By💃Hajara Mami natty girl 🙋 [10/11, 8:57 AM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 *🍀HANIFA 104🍀* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

Tsallen murna tai tare da maanna mai kiss a kumatu sanna ta shige daki ta shirya,.

Gidan Mom suka nufa, tayi murna da ganin su,yini sukai sannan tai musu fada sannan take sanar musu da aure su farida wani satin,. Sosai hanifa taaji haushi wai baa fada mata ba,

Suna komawa gida ta kirasu, suka bta hakuri kan cewa AI dan sunga itta amarya ce.

Haka akasha bukin su farida cikin farin ciki,.

Yau month da bikin su. Hanifa ce ki gyarawa hisbullah rugar jinkin shi zuwa office,,. My sweetheart nifa Ban gane ba naga kwana biyu sai kyai kike, to ba dole ba ina tare da nai kula dani ba, aa kedai fada mun gaskiya, murmushi kawai tai Wlh ba komai,murmushi shima yayi tare da bata hot kiss Na gane my dear, na wuce, adawo lafiya,.

Haka suke rayuwa cikin farin ciki, bamai batawa wani,.

```to alhamdullillah ana Na kawo karshen wannan litta nawa mai taken suna hanifa ina fatan ya nishadantar daku,.

Sannan kuma sai kun jini a ci gaban littafina mai taken suna 💝💘💖MAI SONA💖💘💝 wanda zan ci gaba bayan biki in Allah Ya yarda ```

❣❣❣❣❣❣❣ ❣*```ina san zan sadaukar da wannan littafi nawa to you my lovely sister kuma my lovely friend sister Hakeey tare da fatan Allah yabaar zumunci ❣❣❣❣❣❣❣```

💘💘💘💘💘💘💘

Gaisuwa gareku

Aunty ummi Rahama d saleh Sabira usman Thanks for your contribution 💘💘💘💘💘💘💘

💞💓💖💔❣💘💗 To you my groups *HAUSA NOVEL AND OTHER

CLEVERS WRITTERS

SPECIAL HAUSA NOVEL HAUSA NOVEL

ON LINE WRITTES

3FUL HAUSA NOVEL😘😍

HAUSA NOVELS

❣💓💞💝💕💗💘

🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 Special greeting to you

*Hafsat muhammad Falalu ```and```

Hauwa muhammad Falalu* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀

💕Daga ni Hajara muhammad Falalu Mami natty girl 💕

My blog Nattygirl20.wordpress.com

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull