Kenza eBookz

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 14

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee - Chapter 14

Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 14: Hayateem book 1 And 2 complete by mamuhgee Chapter 14. Wanka yayi da ruwa masu Zafin gaske jikinsa…

4,358 words

Wanka yayi da ruwa masu Zafin gaske jikinsa na samun duk wata nutsuwan dayake buqata ya fito ya shirya a wasu kayan ya kwanta.

A cikin daren Ayanah ta fito bata iya ko Miqewa tsaye daidai bare tafiya yanda ya kamata idanuwanta jajir ko gani sosai batayi zuciyarta rufe da quncin duniya hannuwanta biyu dauke da danyar zinariyar daya doro a hannunta wadda tinda ta fito su tenya suka miqe tsaye idanuwan tenya a kanta bata ko kyaftawa zuciyarta na harbawa Sauran kuwa gabaki daya da securities qasa sukai da kansu.

Tenya dake Jin zuciyarta kaman zata fado hannuwan Ayanah din ta zubawa ido kafafunta har rawa sukeyi a natse Ayanah ta qarasa fitowa idanuwan tenya suka sauka Akan hannunta da zinariyar ke haskawa tana daukan ido taje tenya ta sake wata irin ajiyan zuciya me karfin gaske a boye tana Lumshe ido da Jin Wani irin sanyi fada farin ciki na cikata sbd zinariya alama ce ta gamsuwa sosai da zamantowanta cikakkiyar imebetin da a yanzu kawai yake buqatan zuwanta shimfidarsa har zuwa lokacin da zai qoshi da ita tukuna ya sauya Wanda kullum ta kwana a gurinsa zata fito da tukuicin danyen zinari a hannnu duk ranar data fito babu tukuicin komai a hannunta kuwa daga ranar ya gama da ita sauyi yake buqata duk ranar data fito da sarkar daham din dayake dauke da sunansa kuwa daga ranar kuwa ta zama wishimarsa ta har abada da mutuwa ce kadai Zata rabasu Wanda wannan ranar itace babban burin da tenya take dashi mai karfin gaske a zata iya komai Akan hakan sbd Ayanah GHAZ ta zamo wishmah ta uku a tarihin masarautar BOYEM ta duniya.

Ayanah na isowa gaban tenya zubewa tayi qasa tana dakin zinariya dake hannunta da saurin gaske tenya ta tareta jikinta tana kuma tare zinarin ta hanasa isa qasa tana Jin Wani irin kuka mai karfin gaske mara sauti daya tahowa Ayanaah din tana rintse ido sosai.

Bayin tenya dake gefe da sauri suka gyara wa Ayanah rufarta data zame daga kanta suna kara mata kujeran zaman da zaa turata da ita dan komawa da ita.

Tenya ce ta sakata ciki kujeran tareda shafa kanta ta bude Baki ta jero mata wata tsaftacciyar adduar tsari da fatan samun zuriar da duniya zatai alfahari da ita.

Turata sukai zuwa bangarenta sabo da wannan ranar kawai ake jira dan kuwa itama complete bangare aka bata me dauke da manyan palo guda biyu da suka jiqa da luxuries tako ina da bedroom guda uku Wanda daya yake nata daya na abinda zata Haifa saina ukun dake hanyar kitchen dinta ta baya Wanda yake na bayinta da aka ware mata ne guda uku,

Dukiya da daula ce irin wadda idan imaninka baida karfi zaka shagala sosai da duniya a cikinta aka zuba mata a bangarenta da gari na wayewa aka saka masa sunan GHAZ chamber.

A cikin daren suna isowa Kai tsaye ruwan zafi da wasu tsaftattun maganin gargajiya na al’adarsu aka sakata a ciki tana Jin wata irin azaba na ratsa jini da gangar jikinta harma da zuciyarta. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

33 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291

******* Kakkarwa jikinta keyi yana daukan zafi sosai idanuwanta har lokacin a rufe hawayen dake fitowa ma sun qafe koina na jikinta ya sake sai yanda sukai da ita tana Jin komai amma bata motsaba ko kadan,

Tenya ce da kanta da sakinah suka gasata a cikin ruwa Kala uku da suka saka jikinta Dena kakkarwa hakama karfi na dan dawo mata,

Ba qaramar shiga yayi mata ba wadda ta sakata samun yan qananun raunikan da azabar tayi mata sosai amma dan karfin Hali da taurin zuciyar data gama mutuwa,

Yanda jikinta ke fizga yana jijjiga ne a cikin ruwan yake tabbatar musu da azabar datake ciki na gurzuwan datai a inda ba damar fada bare magana,

Wani jiqon da gyara na musamman da tattali ta samu daga tenya da bayinta kafin aka hada mata wasu ruwan masu tsafta da Zafin gaske tayi wankan tsarki ta fito daure da towel bata iya tafiya me hayaniya a natse kanta a qasa idanuwanta jajir gashinta na tsiyayan ruwa suna bin fatarta dake da santsi,

Ko data fito babu kowa dakin bayan sakinah data fidda mata kayan sakawa doguwar rigar bacci me kauri datakai mata qasa sosai tareda saka mata qamshi me sanyi,

Isowa tayi gaban mirror ta zauna har lokacin idanuwan basa kallan koina bata iya cewa komai kaman bebiya,

Sakinah da jikinta yake a tsananin sanyaye itama idanunwata Jan sukai tanason yiwa Ayanaah din kuka amma kuma zuciyarta na hanata hakan sbd insha Allah kaddararsu zata sauya ne daga yanzu,

Towel sabo dake hannunta ta saka ahankali ta fara gogewa Ayanah din gashinta cikeda kulawa kafin ta dauko hand dryer tafara busar mata da Kai cikin nutsuwa da kulawa tana kasa kallan fuskar Ayanah din har ta gama ta dauko mata undies sabbin tareda kayan baccin ta kawo mata har gabanta ta juya ahankali zata fice kaman daga sama taji anriqo hannunta.

Cak ta tsaya tareda rufe ido tana Hadiye hawayenta da suka ciko idonta kafin ta juyo ahankali ta kalli Ayanah din wadda bata dagoba bata kuma bude Baki ba,

Shiru sukai dukansu babu Wanda ya motsa hakama sakinah hawayenta Neman kasa riqewa sukeyi dan haka ta daga hannunta daya zata rufe bakinta Ayanah ta fada jikinta ahankali daga Zaunen tareda zagayeta da hannuwanta biyu ta rungumeta cikin wani tsananin sanyi tareda rufe idanuwanta ta fasa wani irin kuka mai tsananin sanyi da ratsa zuciya tana qanqame sakinar cikin mutuwar jiki.

Sakinah dake tsaye Jin tayi kafafunta na Neman gazawa sbd mutuwan jiki da kasa riqe kanta datai itama ta fasa kuka Mara sauti tana rungume kan Ayanaah tsananin tausayinta na rufe zuciya da idonta.

Kuka mai yawan gaske Ayanah ta yi sosai a jinin sakinah har saida zazzabin jikinta yayi tsananta kafin sakinar ta taimaka mata ta saka kayan takaita inda zatai sallah tayi sallar ta kwantar da ita a gado daidai lokacin Dayar baiwar me suna Nimah ta shigo dauke da tray din dayake jere da madara me zafi da magani ta iso dasu ta miqawa sakinah.

Karba tayi ta bata a bakinta ta shanye tas sbd batason bata lokaci da tsayawa gardama Akan hakan, Tana shanyewa ta miqa musu cup din Tasha magani ta zame ta kwanta a hankali sakinah ta rufeta da wani qaton lallausan bargon da taushi sa kadai zai qarawa baccinka karfi.

Kashe wuta da saita sanyin ac tayi kafin ta fice daga dakin aka rufe kofar.

Sai a lokacin sukai gaggawar zuwa tasu sallar tin kafin lokacinta ya wuce,

Bacci sosai da zazzabi Imebēti Ayanah ghaz ta samu na tsawon lokacinda bata sani ba sedai koda ta tashi tasan rana tayi dan haka Kai tsaye toilet ta nufa cikin rashin qwari tayi wanka da alwala ta fito a lokacin ne sakinah ta shigo ta gyara dakin ta sake fito mata kayan d aka kawo dan sakawanta aka cike wardrobe dasu tareda duka wani abin buqatarta masu yawa da tsada.

Breakfast aka kawo mata tana gamawa kyautikan matan sultan suka iso gareta sbd cika al’adar zamowanta imebetin da zata cigaba da zuwa tiraka,

Kyautar MARAKI ce ta fara isowa na wata doguwar sarkar zinari mai hade da yan kunne suma dogaye da sarkar kafa,

Godia tayi cikin sanyi kafin kyautar haile ta iso daga baya ita kuma sarkar Kai ce ta zinari da awarwaro masu kowane hannu babbiyu, Itama godia tayi kafin su sakinah suka karba sukai ciki dasu tukuna daga nan tenya ta zaunar da ita t fara jero ma tsauraran sharuddan suka biyo matsayin datake dashi yanzu,

Duk abinda ake fada mata baya iya ko motsawa ba idanuwanta da sukai ja ne har lokacin take zubawa komai kawai idan ta gaji kuma ta Lumshe idanuwanta da sauke Numfashi ahankali,

A hakan ta wuni babu kowane irin kyakkyawan kuzari ko magana sedai ido kawai daga qarshe ma daki ta qarasa wuni ita kadai komai na rayuwarta na dawo mata farko da karshe,

Yammar fari nayi masu gyaranta suka iso da tenya haka aka kuma gasata a wasu ruwan magani masu zafi da ratsa jiki har magrib tukuna aka gama suka fice,

Tinda aka gama jikinta ke Wani irin tashin tsikar jiki haka har Bayan ishai tenya tazo aka sake shirinta a karo na biyu tareda sauya mata kaya zuwa wasu fitinannun kayan baccin data kasa kallan kanta ta rintse ido tana Jin kaman zuciyarta zata fashe Amman batada zabi sai wannan a yanzu,

Karfe goma sha daya na Daren kaman jiyan haka aka kaita har kofar palon karshe tenya ta juya ta barta tsaye tana sauke Numfashi me sanyi ahankali.

Ta share mintina tsaye a gurin batareda ta dago kanta ba kafin tashin dago kan a sanyaye tareda bude idanunwata masu kyau ta kalli kofar shiga master bedroom dinsa tana Jin dukkanin wani abinda yayi mata jiyan yana dawowa fatarta tamkar lokacin abin ke faruwa.

A hankali ta miqa hannunta cikin nutsuwa tai knocking dakin Wanda sai datai mintina a tsaye kafin kaman baa duniyar ba taji muryansa da taushi da ikonta ta bada umarnin shigowa,

Sai data sake sauke Numfashi me zafi da mutuwan jiki kafin ta bude ta sako kafarta ta dama a natse kanta a sunkuye sedai ba sosaiba kuma Ayau din babu rufa a fuskarta,

Zaune yake Akan lafiyayyan couch din dake bedroom dinsa mai Laushin gaske daga shi sai dogon wandon kayan bacci masu kauri fari qal sanyin ac na ratsa lafiyayyar fatar sa dake daukan ido,

Taku hudu tayi ta tsaya tsakiyar dakin batareda tasan inda zata ba sbd idanuwanta ma da basa gani sosai sbd quncin dayake cikinsu,

Qamshinta ne da har yanzu bai sake dakinba tin jiyan yake sake gauraye dakin yana shiga hancinsa,

Yanayin daya samu kansa a jiyan ne yafara dawo masa cikin Kai sbd qamshin da direct yake shigar masa hanci dan haka a cikin iko da nutsuwa da kamewa ya dago manyan idonsa ya sauke mata a karo na biyu jiya da yau,

Daga inda take tsayen taji idanuwansa akanta suna sakar mata jiri a hankali ta dago kanta batareda ta iya kallansa ba sbd bazata iyaba,

Rigarta ta saman ta sake a hankali ta fadi qasa fitinanniyar shigar da akayo mata t bayyana Akan idanuwansa da suka qurawa kirjinta dake cikin transparent curve na kayan baccin jikinta komai na jikint yana gani fes,

Sautin sarkar hannunta data motsa ya shiga kunnensa shima take y sakasa Lumshe ido yana kunnuwa gabaki dayansa take ya ajiye wayar dake hannunsa gefe tareda daga hannu daya yayi mata Wani kira da yatsa biyu yana mata Wani mayen kallo.

Duk sautin takunta daya sake kunnasa yakeyi dan haka koda ta iso garesa ya gama tsimuwa Akan kafafunsa ya dorata tareda kama kanta da hannunsa ‘daya ya hade da fuskarsa take bakinta ya fara yiwa wata tsotsan data sakata rufe idanuwanta hawayenta na gangarowa jikinta na mutuwa,

Batareda rigar jikinta ba yayi sama da ita a jikinsa zuwa shimfidarsa inda ya ringa bata wata irin rayuwar da batama San da itaba a duniya kwata kwata dan kuwa ko Ayau din ba qaramar gamsuwa ya samu da ita ba dan haka yau dinma da wani tarin danyen zinari ta fito Wanda ya saka tenya samun tabbacin burinta zai cika a Sannu a Sannu insha Allah,

Haka aka koma da ita aka sake bata kulawa kaman jiyan sai datai sallah ta kwanta bacci,

A hakan sati daya tayi cif tana gamsar da sultan YASAR, Tin jikinta bai saba da azabar ba har yafara sabawa ta rage shiga mummunan Hali sosai kuma a hakan tenya bata taba wasa ko sanya gurin gyara da shirinta ba,

A wannan satin daya babu ranar da bata fitowa da tukuicin dayake sake nisantata da rayuwarta hakama a wannan satin dukiya ce ta fara taruwar mata wadda batasan abinda zatai da itaba sbd batada kowa bare rayuwar da zata kashewa kudin dan haka anan dakinta sakinah take mata ajiyar su batareda itama tasan me zasuyi da dukiyar ba,

Tana cika sati matansa suka karbesa inda kowacensu zatai sati tana zuwa itama dan haka tsarin yake sai sunyi kaman satika suna juyin kwana a tsakaninsu kafin imebētinsa ta sake Kai masa ziyara,

Wata daya da sati daya Ayanah tayi batareda an sake kaita ba tana samun Hutu da nutsuwar data riga ta kauracewa rayuwart kafin aka sake shirin kaita,

A watan nan guda datai babu ranar da tenya bata tsimata da gyarata gashi zamanta cikakkiyar mace ya sauya abubuwa da dama a jikinta dan hakanne ta koma tamkar wata fitila sbd hasken Hutu da gyara dan kuwa tsawon watan bata taba fitowa ba ko kofar fita GHAZ chambers.

Ayau da aka kaita kaman ita din yake jira sosai ya huta da ita har kusan saida akai kiran asuba tukuna ta fito daga bangaren,

Washe gari ma haka ya samu nutsuwa fiyeda yanda yake tsammani,

Sati guda ta sake sharewa Wanda yasa ya ankare da ita fes tin daga kamanninta da sunanta da matsayin datake dashi na basa cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa dan haka Kai tsaye aka rage ranakun hutunta zuwa sati uku.

Watanta uku cif da zama imebēti yanayinta ya fara sauyawa Wanda ya saka tenya Kai tsaye aika sakon kiran masu duba lafiyar imebētis dan tabbatarda abinda yake damunta. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

34 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291

******* Wani irin Kyalli da daukan ido fatar Ayanah din ta qara Wanda ya saka kwata kwata ko bayin ba kowa ne tenya take Bari yana ganinta sbd bata kariya daga ido da Baki tareda mugun nufi dan haka hutun datake samu da zuwanta shimfidar namiji ya budeta harda bulbul tayi ta ciko sosai duk da batai Qiba ba Amma ta sauya,

Babu abinda y rage daga kuncin dayake zuciya da rayuwarta dan kuwa har lokacin bata doguwar magana bare son hayaniya, Daga tenya sai sakinah ne kawai suke samun maganarta sai kuwa shi kansa me gayyar idan ta bude Baki ta gaidasa Wanda shima nutsuwa da kamun kanta ko a magana daban yake duk da babu macen da bata biyayya me girman gaske a gabansa amma a cikin tata girmamawa nutsuwa da sanyinta a bayyane yake,

A ranar da masu dubata a daren gurinsa ta kwana inda shine da kansa ya fara tabbatarda sauyin datai dan kuwa komai nata cika da taushi fatarta ya qara sosai,

Baisan yaya ake gane mace mai ciki ba dan haka Kai tsaye baisan menene sauyin daya samu daga gareta ba amma yaji yanason sauyin,

Da daren ranar tenya ce da bayinta su sakinah suka kaita a mutumce da kulawa da bata kariya ta shige a sanyaye sbd haryanzu ta kasa sabawa da komai Dan bata Dena zubda hawayenta ba a duk lokacin da zai kusanceta,

Yauma tana shiga da sanyinta yana fitowa wanke daga shi sai towel din daya sakata yin qasa da Kai tana kasa kallansa shi kuwa tako wa yayi ya zauna gaban mirror dinsa tareda miqa mata qaramin towels guda biyu daya sakata dole tako wa cikin sanyi ta miqa hannunta zata karba ya lallai zara Zaran yatsun hannunta farare tas da suka dauki hankalinsa daya sakasa dagowa a natse ya kalli fuskart.

Itama a Karan farko ta dago idanuwanta masu Wani irin haske da nutsuwa ta kallesa take ta maida kanta qasa sbd bata dauka ita yake kalla ba da bazata taba dagowa ba dan tinda ta zama imebētinsa bata taba dagowa ta kallesa ba dan hakanne batasan cikakkun kamanninsaba sai Ayau din da kwarjinsa ya sakata kasa sake dagowa yanayin fuskanta bai sauyaba,

Tafin hannunta ta Dora a natse kan fatar bayansa wadda ta sakasa Lumshe idanuwansa ahankali sbd a Karan farko data fara Dora hannunta a jikinsa da kanta,

Ita kanta saida hakan ya sakata rintse ido ahankali tukuna ta bude ta motsa ahankali tafara goge masa ruwan wankan jikinsa cikin sanyinta dayake saka yanda take goge masa ruwan basa wani yanayi me kashe jiki da dumi,

Cigaba takeyi da goge masa jikin a tsananin sanyin jiki yana Jin dumin numfashinta na sauka a kan fatarsa Kai tsaye yana shiga jikinsa dan haka tana zuwa wuyansa hannunsa daya ya daga ya Dora Akan nata yana tsayar da ita batareda yace komai sukai shiru a hakan,

Janyo hannunta yayi ta fado masa ahankali kafin ya zagayo da ita gabansa kan kafafunsa yana kallan fuskar dake qasa batareda tsammanin duka su biyun ba bakinsa ya bude cikin zallan mulkin dayake yawo a jikinsa yace

‘GHAZ’

Fadar sunan GHAZ a bakinsa da wani sautin muryan kakkarfan namiji ya sakata dagowa gabaki dayanta ciki nutsuwa ta sauke idanuwanta fes a kansa Wanda hakan ya saka idanuwansu shiga cikin na juna suna wa juna Wani irin kallan daya hanata Jin tsoro ko shakka shi kuma se Ayau kaf rayuwarsa Bayan mahaifiyarsa ya samu macen data iya kallan cikin idanuwansa batareda jikinta ya dauki kakkarwa da tsantsan tsoro ba sbd kwarjinsa da ikonsa.

Numfashi me sanyi mara sauti ta sake tana kokarin sauke kanta ya tallafe fuskarta da hannunsa daya yana mannota jikinsa da hannun daya kirjinsu ya hade ya Lumshe ido ahankali ya sake bude su akanta,

Karo na biyu ya sake jeho maganarsa da ambatar cikakken sunanta ‘IMEBETI AYANAH GHAZ meyasa kike riqe da matsayinki har tsawon wannan lokacin?’

Tambayarsa da bata buqatar amsa ta sakata sake kallansa wannan Karan mamakinta na dan bayyanuwa Wanda ya sakasa kallan cikin idanunwata sbd first time data nuna kowane irin reaction tinda take zuwa,

Bude Baki tayi zatai maganar da batasan me zata fada ba itama bakinta ya huro masa wani mayen qamshin daya sakasa katse maganarta ta hanyar saka yatsarsa daya a bakinta ya lakato yawunta Kai tsaye ya kai bakinsa ya lashe dan Jin dandanon kamshin daya sakasa Jin koma menene a ciki yanason sa a bakinsa,

Baiji taste din komai ba dan haka ya kalleta yana bude Baki yace

‘Menene wannan din shi a bakinki ina buqatansa’

Kasa kallansa tayi ta dan dauke idanuwanta ta bude Baki a natse tace

‘Tenya ce’ sai kuma tayi shiru tana kasa qarawa daga hakan

Da mamaki ya kalleta sbd bai dauka zata iya fada ba kuma ta tsaya,

Kamo fuskarta yayi da hannu biyu ya hade da tasa cikin wani irin sanyi da nutsuwa ba gaggawa ya hade bakinsa da nata yana zura harshensa cikin bakin ya tsotso bakin inda Sai a lokacin qamshin koma menene yake shigarsa yana basa wata lafiyayyar shaawa mai nutsuwa,

Tsotsanta yakeyi yana riqe da fuskarta a natse tsawon mintina kafin ya saketa ahankali yana kallan yanda fatarta wuyanta zuwa kirjinta ke glowing,

Hannuwansa biyu ya saka ya zame babbar kyabbar dake jikinta mara nauyi zuwa baya ta zame qasa,

Black transparent net rigar bacci ce a jikinta da babu abinda baa gani na halittar kirjinta da suka qara Wani irin girma ya zubawa kirjin ido yana Jin numfashinsa na sauyawa cikin salo ahankali,

Hannunsa daya ya zagayeta dashi ya mannota jikinsa kirjinsu ya hadu da kyau kafin ya saka dayan hannun ya Kama kirjinta daya dayaji sa kaman ya Kama wata auduga sbd taushi da tsayuwansu qam take yawunsa ya fara tsinkewan daya sakasa sake Kama bakinta ya tsotsa yana fincike rigar jikinta ya jefar ya fara lasar fatar wuyanta zuwa kirjinta yana tada tsigar jikinta data fara Miqewa,

Da yayiwa kirjinta wata irin kamu batasan lokacin data qanqame wuyansaba tana rintse ido da karfi shikuwa hakanne ya saka karfinsa sake kawowa dan haka dagata yayi ya zaunar da ita kan kafafun nasa suna fuskantar juna yana ya Kama gashinta ya cusa hancinsa ya shaqi kamshin daya kasa samu a gurin kowace macen daya sani dan kuwa kamshinta na jiki da gashi dana Baki daban yake daga abinda ya Saba shaqa,hakama dumin daya riga ya Kama jikinta ciki da waje shine kadai abinda fatarsa gangar jikinsa suke so a koyaushe dan kuwa cikakkiyar macen datake Kama zuciya da bawa namiji gamsuwa da nutsuwa itace Ka shiga jikinta kaji sa can ciki da dumi shine lafiyarta itama dan daya wa macen da namiji ke gamsuwa da ita fiyeda wata macen idan samu shine Namijin ya shiga mace yaji can cikinta da dumin dazai ratso sa har kwakwalwa bawai Ka shiga kaji sanyi ba,

A koyaushe ya kusanceta dumin cikinta ne yake kokarin kashe masa shaawa da iya Jin kusantar kowace macen idan ba itaba dan da yawan matan hadda rashin samun cikakkiyar nutsuwa a gurinsu yake sakasa kwanciya da mata sabbi akai akai amma a yanzu yana samun abinda yake samar da nutsuwa da gamsuwa ga shaawa da buqatarsa.

Akan couch din dasuke Zaunen ya ringa bin fatarta datai Laushi da wasu irin kisses da lasar data sakata sakar masa jikinta gabaki daya idanuwanta jajir suna cikowa da hawaye masu dumi,

Yanda yakeso ya ringa Juyata kukanta na sake tsimar dashi ya samar musu da nutsuwa anan inda suke Wanda hakan yayi masa fiyeda yanda yakeso.

****su tenya dake kafar chambers din suna gadin fitowarta har akai kiran asubar farko shiru suna tsaye sanyin ratsowan asubar na ratsa su suna tsaye duk sun qame sbd tsananin sanyi kamar kilishin da aka shanya,

Kira na biyu akai na asubar amma har lokacin shiru kuma idan wani Daren zata Kai bata fitoba haka zasu jira a gurin har sai ranar data fiton,

A zuciyar tenya farin ciki ne da wahalar tsayuwa da sanyi suka tarar mata su kuwa Sauran bayin Ka dagowa har lokacin bazasu yiba ba daman nuna gajiya ko gazawa dan haka tsit kake ji,

Abinda bai taba faruwa da kowace imebēti ba shine ya faru Ayau din dan kuwa saida gari ya fara haske tukuna suka samu fitowarta a kasalance take tafiyar bacci ne sosai a idonta.

Suna barin bangaren HAILE na isowa sedai ko data shiga bacci yakeyi Wanda tasan batada ikon ko dogon motsin dazai tadasa amma zuciyarta na cikin mummunan halin da bazata iya riqe kanta ba matiqar da gaske ne imebētinsa da gaske ta wuce lokacinda kowace mace take dauka a tirakarsa,

Juyawa tayi ta fice zuciyarta na Wani irin cizo kaman zata feso wuta dan kuwa kishinta batajin ko yayan daya Haifa bazata iya hallakawa Akan sultan din ba dan haka gabaki daya a yanzu tinaninta da hankalinta zai koma Akan imebētinsa ne da haryanzu bata taba ganinta ba.

Ayanah tinda suka dawo a ranar kwance ta wuni cikin rashin kuzari da dumin jiki na alaman zazzabi kadan kadan dan haka babu hayaniya kwata kwata a bangaren sbd bata damar hutawa, Inda Allah ya taimaketa ranar ce karshen kwanakinta dan haka zata huta Sosai kafin satikan su dawo.

Da daddare sosai tenya ta iso da masu duba Ayanah din sbd batason wasa da duk abinda zai taba lafiyar Ayanaah dan kuwa Ayau datakai har safe tirakar sultan labarin zai isa kunnen matansa harma da imebētis dinsa dan haka hakan zai iya zama hadari gareta sosai sbd kishin mata masu hadarin gaske ne zai rufeta tako Ina Wanda ta hakanne imebētis da dama suka rasa ransu Shiyasa duk yanda sultan keda imebētis da yawa kalilan ne a raye wainda suma kadan kadan kake Jin Ana cewa an wayi gari kawai sun mutu,

Akwai Wani irin qalubale da hadari mai girman gaske a zama imebētin da zata samu ciki a masarautar BOYEM dan haka a yanzu indai zarginta ya tabbata ciki ne da Ayanaah tabbas zata bata kariya kota halin yaya saita Haifa abinda ya dauka bazata Bari kasheta a banza ba dan hakanne ta Nemo masu dubawar cikin dare sbd Hana maganar cikin fita.

Koda masu dubawan suka shigo da Daren tenya ce a gaba su suna bayanta har zuwa Dayan lafiyayyan palon hutawar Ayanaah din suka zauna ita kuma ta kalli sakinah tace a fito da Ayanah din. #MAMUH

HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070

Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali*_HAYATEEM_* Mamuhgee

Readers Also Read